Follow us on social media
Showing 12001 words to 15000 words out of 99941 words
saita hanya tasan dukansa sai tayi wata guda tana jinya Juhud
nacan tana sharar kwallah tana cewa Allah sarki girogal Allah shine zai saka miki kamar yanda
zai sakamin nima....." Qara ta saki lkcn daya zumbuda mata belt din tayo qasa ta fadi aikuwa ta
shige qarqashinsa tana ihu ya qwace qafarsa yace “ina tambayarki kina yimin hauka" da sauri
tace “Aminatuh Juhud Baffa Haro Innatu Indo....." Jefar da belt din yayi ya dafe kansa ya fice
daga dakin ya nufi gidansa yana shiga ya zube a kujera yace “Rasheed ka daukowa kanka da
shegen kwashe²nka fitowa Christy tayi daga daki kasancewar ta rigashi shigowa ta zauna tana
matsa masa qafa tace “baby anya yar qauyen nan qanwarka ce?" Cikin hassala yace “bansani
ba kada ki Kuma tambayata game da ita meye damuwarki da sanin wacece itan?" Jan bakinta
tayi ta tsuke yaja tsaki ya miqe ya shiga dakin da baya amfani dashi a gdan ya soma gyarawa
kasancewar shima kamar dakinsa yake da katifa da wardrobe da TV na bango sai bathroom,
Gyara yayi masa na sosai sannan yayi wanka ya fito ya fice daga gdan cikin gari ya shiga ya
nufi wani Mall ya siyowa Juhud kaya bazai iya tantance tsayinta ba Amma ya qissimata da
Ya'isha qanwarsa duk kayan daya diba mata qananu ne sai hijjaban sallah ya koma gda ya
tarar da Christy a kitchen tayi masa sannu ya Amsa Yana shigewa dakin daya gama gyarawa
ya zuba kayan a wardrobe ya dauki mukulli ya fito Christy ta tareshi da cewa “ga abincin petiant
din nan am naji kamar tace sunanta Aminatu ko?" Warmer din kawai ya karba ya fita ya nufi
asibitin lkcn ta shiga wankan da Nurse Karima ta takura mata tayi kasancewar an kwance
bandejin saura dinkin ta Nina mata yanda zatayi wankan sannan ta barta koda ta gama wankan
ta dauki riqarta ta mayar ta fito riqe da towel din da Nurse Karima ta bata domin daurowa.
Da sauri tayi baya jikinta ya kama tsuma tana ganinsa ta tuna da dukan da yayi mata dazun ya
kuwa daure fuska yace “kici abinci na kaiki gda na gaji da yawon asibitin nan ba Mai martaba ne
babu lfy ba ba Mom ba" ajiyar zuciya tayi ta rinqa takowa da sanda dariya kecin Karima babu
halin yi, a haka harta iso ta karbi doguwar riga ta rinqa juyata a hannunta tana kallon duwatsun
jikinta sai ta ajiye ta Kuma daukar wata taga har tafi ta farko kyau a haka Saida ta gama qarewa
kayan kallo duk ta ajiye ta dauki rigarta ta Fulani zata mayar Karima tayi saurin riqewa tace
“meyesa bazaki Sanya wadannan ba?"
Turo baki tayi tace “dagawa da almubazzaranci niba yar kowa ba haka kawai nasa kayan
sarakai salon asani a wutar jahannama ........ Kallon da ta dago taga yanayi matane yasata rufe
bakinta da hannunta yayi Alama da yatsansa Karima ta dauki wata milk ta miqa mata ya kafeta
da idanu babu yanda ta iya hakansn ta karba tasa tana qunquni tana hawaye ita a dole anyi
mata laifi ansata almubazzaranci.
Flat ya dauka ya zuba mata tuwon shinkafar da miyar agusi da tantaqwashi da qashin rago ya
aje mata a qasa ta ya sake kafeta da idanunsa tayi qasa da nata tare da zama a qasan ta
Sanya hannu tana jajjagula tuwon tana gutsurar gaya tanaci idan ta dauki saita goge miyar
sannan takai bakinta, Karima ce taga abin yayi yawa tace “meyesa bakicin miyar" kamar me
jiran kadan kuwa ta fashe tace “bayan mun fada muku kudaina cinye kaza da shanuwa da
tumaki Amma kunqi ku Kadawan nan bakuda Imani nikam bazanci nama ba idan naci sai Allah
yayi Mana hisabi"
Ba Karima ba shi kansa Saida ya murmusa ya zubanta ido yanda take tsakurar abincin take
karkade miyar abin yaso bashi dariya saidai bazaiyi ba ta samu fuskar rainashi haka ya tsaya
akanta Saida ta cinye tuwon sannan ya zauna yana karkada qafa yace “uhum maza cinye
naman ki shanye miyar...." Yanda ta zaro ido yaso yasa dariya ta kubce masa ya maze yace
“idan kinqi" hannu yasa Yana qoqarin zare belt dinsa tayi saurin daukar kwanon ta kafa baki ta
shanye miyar tas sannan ta rinqa yagar naman kamar tana yagar jikinta har Saida ta cinye ya
miqe ya dubi Nurse din yace “tayata fito da kayan nan zata koma gda ta rinqa zuwa ganin likitan
kafin ta qarasa warkewa" ficewa yayi Karima ta debi kayan ta fita ta miqe tabita da sauri ai tana
zuwa jikin motar ta cake taqi gaba taqi baya tsoro ya kamata ta janye ta koma gefe ta rakube
bayan sun gama zuba kayan ya juyo ya kalleta tayi wani kalar tausayi ta sakeyin raurau da
fuska yar fara'ar da yakeyi ya daina yace “kizo ki shiga mu wucce malama" girgiza masa kai tayi
ya cije lebe a fili yace “ciwon kai wannan yarinyar zatayi taurin kan tsiya" itadai bataji me take
cewa ba Kuma bata bar inda take ba Saida ya daka mata tsawa tayi saurin nufar motar tana
zuwa gabansa ta zube cikin in...Ina tace “ka rantse bazaka saidani ba Baffa'am yace masu
sulluwa suke sace mutane suna kaiwa burnin Kano da Lagus suna saidawa anayin
fate²nsu.............
*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT
0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241
ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*
*Shares Please*
*Oum Hairan*
[7/15, 7:34 PM] Oum Hairan: *JUHUD*
*(OUM HAIRAN)*
*( Pure love sex nd romantic)*
*FREE PAGE SEVEN 7*
*SANARWA*
Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi
ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.
*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_
https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ
*CIGABA*
Wani takaici ne ya cikawa Rasheed ciki ya sanya hannu ya dagota ya cillata a motar yana mita
Yana cewa “wata wawuya dake to ke ko Ina Saida mutane tsada zakiyi da zanyi wahalar
kashenki kudi a asibiti ki warke na kaiki kasuwa" figar motar yayi ya nufi gidansa parking yayi ya
bude motar tun kafin ya bata izinin fita tayi wuf ta fita ta kama kwara amai ya tsaya jikin motar
yana kallonta harta gama yaja qwafa ya shige gda, komawa tayi jikin motar ta tsaya tana jiran
yazo ya tafi da ita amma shiru Saida taga abin bana qare bane sannan ta Sanya kai a gidan
tana kalle² batakai da shiga cikin falon ba ta tsaya gurin wata fulawar roba me hoton tumatur ta
kuwa zame a gurin tana kallon flower tana dariya tana cewa Allah na gde maka yau zansha
tumaturi na qoshi dama rannan dana sato na gonar Mal Yusha'u bansha ba akace yayi
gyewayar qur'ani"
Hannu takai zata balli tumatur din Rasheed dake fitowa a daki ya dakanta tsawa ta miqe zunbur
jikinta na rawa ta koma gefe ta maqale hanya ya nuna mata yace “oya zoki shige ciki banson
hauka fah" sumsum ta kama hanya ta shigo falon tare da sakin baki tana kallon ginin karo na
farko a rayuwarta data taba shiga gini irin na qasa daga kai tayi sama taga fanka na wulwulawa
aikuwa tayi tsalle ta maqaleshi tana ihu tana cewa “zai fillemin kai wannan abun don Allah a
taimakeni kada ya filleni" daqyar ya bambareta a jikinsa ya figeta ya wullata dakin daya gyara
mata ya juya ya fice nan dinma rintse idanunta tayi ta maqale jikin bango ta qudundune tanata
tsuma qarar fankar na qara razanata tsayin lkc tana a haka sannan Allah ya jefo Christy ta
tsaya ta zubanta ido tare dayin qwafa tace “dan kauye meye aka din" bude idonta tayi kadan
tana nuna mata fankar tace “zata filleni ki hanata....." Dariya abin yabawa Christy ta Sanya hannu ta kashe fankar sana ta qarasa shiga ta bude
wardrobe din kayane shimqim.
Cije lebe tayi tare da girgiza kai ta dubeta tace “dallah yar qauye ki tashi kije Yana nemanki"
harararta tayi ta miqe tsaye tana dafe qirjinta ta nufi qofar ds taga itama tabi suka fito suka
iskeshi a falo yana latse²nsa da waya zama Christy tayi kusa dashi ta kwantar da kanta a
cinyarsa inda Juhud tayi saurin kawar dakanta tare da zamnawa nesa dasu kadan, ya bata
kusan 20 minutes kafin ya dago idanunsa kasassu ya dubeta sosai Yana nazarinta.
Can yayi gyaran murya yace “daga wacce rugar kika fito?" Idanunta ne ya ciko da ruwa ta
sunkuyar da kanta tana wasa da yatsunta har Saida ya qosa yayi mgn da qaraji yace “wato ke
yar iskace naga alama bana mgn biyu sau daya nakeyi Amma kina neman mayar dani wani
playing man dinki tambayarki nake daga wacce rugar kika fito Kuma meye dalilin barowarki
gda?" Cikin rawar murya ta tsoro tace “rugar Wandu" zubanta ido yayi kafin ya Kuma cewa
“uhum inajinki" yanda ya kafeta da idone ya hanata tayi masa qarya hakanan tana hawaye tana
bashi lbr sosai ya girgiza dajin lbrnta duk da yagaza gasqatawa yanaso ya gano gsky daga
gareta ji yakeyi kamar abinda ta Fadi masa bazai taba faruwa a gaske ba.
Yanda take kuka kamar ranta zai fitane yasashi jin cewa duk yanda akayi gsky ta sanar dashi
Amma kuwa idan har gaskene tabbas wadannan dangi nata sunkai marasa Imani su kashe
mata uba bayan dogon lkc su kashe uwarta sannan itama su rinqa farautar rayuwarta?
Miqewa yayi Yana zagaya falon Yana kallonta tsayin wani dogon lkc sannan yaja fasali yace
“idan na bincika naji qarya cikin abinda kika sanar dani zansa tsinin bindiga na harbeki tashi ki
koma daki ki kwanta dare yayi da safe zansan abinyi" miqewa tayi ta koma dakin ta kwanta tana
kukanta mikinta ya dawo sabo yanzu ne ma takejin zafi da radadin rashin mahaifiyarta dama ta
jima da sabawa da rashin Baffanta. Tana kwance tanata juyi tare da tunanin rayuwarta ta gaba
meye Kuma zai zama mafari cikin qaddararta ta baro rugarsu?
Da haka bacci ya kwasheta itadai ta farka taganta saman katifa ansa mata net lkcn data tashi ta
miqe ta leqa window gari ya jima da wayewa ta bude qofar bayin da aka nuna mata jiya ta shiga
daqyar ta bude pampo ta yi alwala shima don taga inda Christy ta kunna jiya ne tazo ta tayar da
sallah tana sallar taji an bude qofar an shigo qamshi ya gauraye dakin, batayi tunanin da mutum
a dakin ba saida taji ance "Meenah" juyowa tayi da sauri gabanta ns dukan tara² idanunta ya
fada cikin nasa yaja fasali tare da shafa kansa yace “nasa jiya an bincikomin komi game dake a
daren jiya rayuwarki tabani tausayi kina buqatar kulawa saboda haka ki kula da kanki kafin na
kula dake Ni ba yaro bane ko ban haifeki ba zanyi qanwa ta biyar dake saboda haka naji a
Raina zan riqeki matsayin yata ki zama ya tagari gareni zakici ribar hakan sannan zan baki
kulawa"
Tunda ys fara mgnr take kallonsa da lumsassun idanunta da suke dauke da wani sirri me wuyar
ganewa tashi yayi ya matso gabanta ya tsugunna ya dora hannunsa akanta yace “kinsan meye
sunanki daga yanzu?" Girgiza masa kai tayi yayi mata murmushi abu mafi qololuwar tsada a
gurinsa yace “My daughter" batasan me kalmar take nufi ba hakanan taji tayi mata dadi ta yi
dariya me sauti tace “turanci ne fah kaima ka iya turanci?" Murmushi ya sakeyi gsbadaya
tausayin quruciyarta yasa yaji duk wata isarsa ta zagwanye akanta yace “ya akayi kikasan
turanci?" Murmushi tayi da yasa kuncinta lomawa tace “naji arnaku sunayi na tabe cewa da
Baffa'am yakaini makarantar arna nima na iya turanci yacemin idan na shiga makarantar arna to
bazan shiga aljanna ba yanzu kaima bazaka shiga aljanna ba kenan?"
Dariya kalmar ta bashi ya shafa fuskarta yace “zakiso babanki ya shiga wuta?" Girgiza kai tayi
da sauri yayi qasa ya zauna yace “yauwa ni nasan bazaki so ba daughter niba arne bane
musulmi ne kawai na iya turanci ne a Port-hacourt sannan Kuma da rayuwar makaranta da
yanayin aiki" langwabar dakai tayi tace “inason in iya nima" kallonta yayi da sauri yace “ok maza
ci abincinki kizo muje muga likita"
Miqa mata kayan abincin daya shigo dasu yayi ta karba shayi ne hadadde me kauri sai bread
da dankali ta gyara zamanta ta yagi biredin ta tsoma a cikin kofin yayi saurin riqe hannunta yace
“ba hakaba Kinga yanda akeyi" gutsurar bread din yayi yakai mata baki ta karba ya dauki tea
din yakai mata ta kurba yace “yawwa haka akeyi. Ci gaba yayi da bata har Saida yaga ta qoshi sannan ya tashi ya shiga bathroom ya hada mata
ruwan wanka ya kirata yace “kiyi wanka Bari naje na zabo miki kayan da zakisa" yana fadin
haka ya fice ta tsaya ta zubawa ruwan ido itakam wannan ruwan yayi mata yawa a wanka
hakanan ta cire kayanta tayi jiqa jiqarta ta fito Yana tsaye yana jera kaya juyowa yayi ya
zubanta ido yanajin gabansa na faduwa miqa mata wasu riga da skirt yayi na English sunyi
kyau sosai ta karba har yanzu idanunsa akanta suke yarinya ce qarama sosai iyakar
hasashensa yabarta a 15 Amma cikar qirjinta tafi ta wata me 20 din saurin furta A'uzubillah yayi
tare da dauke kansa da sauri ya sake maida hankalinsa ga shirya kayan yace “kije bathroom
kisa kayan" sakin baki tayi tana kallonsa ya juyo yace “ina nufin bayi” sai yanzun ta gane ta nufi
bayin tasa skirt din ya zaunawa qugunta dass kamar dama don ita aka haliccesu tasa rigar ta
fito tana nade gashinta daya warware.
Bata isheshi a ciki ba ta dauki hijjab tasa ta fito falon suna zaune sunacin abinci da Christy da
gefen ido Christy take kallonta yace “zan kai daughter gyaran gashi daganan zan kaita taga
likita" da sauri Christy tace “kamar kasan nima inason zuwa"
Ficewa yayi Yana yiwa Juhud magana da fullanci ta bisa da sauri itama Christy tabisu suks fice
daga gdan Juhud ke baya su kuma suna gaba suna yar hirarsu jefi² yayi parking gaban wani
babban Shagon gyaran gashi suka fito suka shiga itadai banda kallo babu abinda takeyi zama
sukayi yayima madam din bayani wata qatuwar mata ta dauko coump ta nufota tasa hannu zata
cire mata hula tayi saurin riqewa ta miqe da sauri tace “kambu tabdi wlh bazaki budemin kaina
shedan yayimin fitsari ba" dafe kansa yayi da ace Ya'isha ce ko Amrah da sai ya kifansu mari.
Takaici ne fal cikinsa ya dubeta yace “ki Bari tayi miki abinda zatayi miki mu tafi inada abinyi
Meenah" yanda yayi mgnr a hassale ya qarasheta da tausasawa yasata sakin hular dogon
gashinta baqi data nade tayi acuci dashi ya ware dama ba kitson arziqi bane tufka ce guda daya
ba Christy ba da sauran matan dake gurin shi kansa saida tsayin gashinta ya firgitashi tunda
yake baitaba gani ba a zahiri gashin har ya wucce duwawunta sai rashin gyara ana fara wareshi
qarnin manshanu ya cika Shagon shikam miqewa yayi ya fice don basa ga maciji da manshanu
ko kadan.
Mota ya koma ranar an kwashi yan kallo duk bala'in Rasheed sai qyaleta sukayi tace bazata
shiga dryer ba gutsure mata kai zatayi har wata ce ta shiga ciki a gabanta Amma fir taqi dole sai
rabuwa sukayi da ita aka gyara mata farcenta Christy qin yarda tayi ta bude kanta saboda yau
ta raina kanta gashin yarinyar ya firgitata saikace Aljana. Bayan an gama musu ya biya kudin
suka fito suka nufi gda Saida suka biya aka duba dinkin qirjinta aka tabbatar da lfyrsa sannan
suka wucce gida.
Suna zuwa ta shige dakinta ta tsaya gaban mirrow tana kallon kanta an gyara gashin nan sai
sheqi yakeyi dama abinka da me santsin suma tuke mata sukayi suka nade mata abinta.
A iyakar haukan Juhud ta zaci Christy matar Rasheed ce itadai taga kullum suna tare da wasa
bata taba kawo wani abuba to tayaya ma zata kawo tunda batasan anayi ba,itadai abu daya
data sani Christy bata qaunarta batada aiki sai harararta da kyararta shikuma mijin nata komai
yagani daughter sa. Wani abu da take lura dashi ko yaushe idan Christy tana falo ta fita batada inda take kallo sai
qirjinta bata damuwa domin ba sanin darajarsa tayi ba bama damuwa tayi da adanashi ba don
ma Baffa'am din nata yana takura mata ta rinqa sanya hijjab da yaga batasan ciwon kanta
bama sai ya siyo mata bra dozen guda ya kawo mata ya kirata falo ya fito dasu yace “banson
kina haukan nan naki ki lalata quruciyarki Meenah ungo ki rinqa sanya brazia saiki qari tsalle
tsallenki da shirmenki" wai ranar zo kuga hauka aida ta bude yaga meye a ciki data runtuma
daki a guje sunfi sati suna wasan buya dashi a qarshe sai Christy yabawa yace ta koya mata
sawa.
Kamar me jiran kadan ta karba tace zata koya mata ranar kuwa wata tafiya ta gaggawa ta
kamashi sai a qofar daki sukayi sallama da yartasa ya tafi yana dariyar quruciyarta komanta
burgeshi yake shidin ba ma'abocin son shiga harkar yara bane Amma zama da Meenah yasa
masa shauqin son yara ko ba komai zasu debe maka kewa.
Sanin bayanan yasata sakewa tunda ta fito daga wanka tasa doguwar rigarta ta zauna tanata
bitar A B C D din da yakeyi mata kafin su fara wasan buya a cikin watanni ukun sosai ta tsinci
abinda ta tsinta tana da ja a fanni karatun har ya fara hada mata sentence's tana karantawa,
qwanqwasa qofar taji anyi batare data kawo komai ba tace a shigo Christy ta bude qofar