Follow us on social media
Showing 21001 words to 24000 words out of 34548 words
Chapter 8 - IDAN RANA TA FITO by Halima Abdullahi K. Mashi
aibu yashiga saidai daraktannasu yaga m b da alhaji cikintsananin mamaki yaketambayar wayasashi m b yace kan aikinmune rankaya dade kasan dalilin dayasa nazodashi yantambayoyine kawai zakaimasa shikuwa alhaji cikin fada yakecewa kamarni zakusa wanna yaron yacimin mutunci akasarnan to zamuzuba tsakanin ni dashi. Shugaban nasu m b kuwa cewa yayi nibanida matsala dashi kaida kake da matsala dashi ka iyatam bayarshi duk abinda kakesonkaji dagagurinsa duk wadannan abubuwan basusa m b yakarayaba guriyasamu yazauna shimayana fuskantar alhaji bayan yataji abinrubutu yadubi surikin nashi alhaji kokasansu falke gamamakin m b saijiyayi alhaji yace eh nasansu yaranane masu shigomin da hodar ibilis dakuma haramtattun kwayoyi bayannan mekakeso kasani mamakiyacika m b yanzuhar ankaimatsayin damai laifi zaifadi laifinsa dan isadagadara badonnadamaba yakatse tunanin m b dacewaInkagama zantafi yamike tareda kallon m b zakumakasan cewa kaci zarafina hakanan inason kasakomin yata yawuce yabar m b zaune da biro da takarda ahannu ransa abace yamike yanufi masaukinsaSintiri yashigayi tareda tunanin mezayayi dukwadanda kegabansa sunkibashi goyon baya abinyika wai ranar mondy zaikai kes din kotu dakansa gamayin wannankenan wayarsa tashiga ruri kodayaduba yaga mahaifinsa ne cikin ladabi yadaga mahaifin nasacikin zafinrai yakemagana bazakazo kasa asakiyaron nanbako m b yace zanzo insha Allah aikine yaminyawa yasu hajiya tsaki dady yaja sannan yakashe wayar m b yagirgiza kai rashinsani yasa dadynshi fushi dashi zaijure harlokacin da yarfara zatanuna injiyara donhaka saiya kira sajan sani yakara jaddadamas yashigar da batun kotu ranar mondy shimanan lamurasun shakansane ammadakomai yakammala yannan tahowa kilishi da shiwa hankulansu namatukar tashe sunrasa indazasusa kansu duk watakafa dasukeganin suna da itasunbi ammaba nasara sun shiga malamai bokaye duk saidai cikudinsu amusu karya aceza asakeshi kumaza amanta damaganar tamkarba ayitaba gashikoganisama saudaya sukatabayi shima dakar akabari sukaganshi akarshe dolesuka hakura suka nemi lauya tundasun gano dolene aje kotu Hajiya shiwa tadaga watakira mahaifinta don tunanin datayi cewa kilazasu iyasamun taimako dagagareshi bayansu gaisa yaketi mata gaisuwa kafintakai ga bashi labari saiyace da ita yanzu nake tunanin kiranki ko maigidanki don inshaidamasa yajawa dansakunne don ruwa basa ankwando bane kumabakin rijiya bagurin wasn makaho bane shiwa tace yayi wani abukenan yace kamarni akasarnan yaronnan waiyazo zaikamani dakarfi tace kamaka yayi dan murmushi kisanr wa mahaifinsa yajamasa kunne in yayiwasa zannunamas gaba dagabanta yakashe wayar dady yana dakinsa tashigo dasabon kuka dasauri yataso yanatam bayarta abinda ya faru cikin kuka tace bello saboni yaje yayi karatun dansanda inbandahaka nanmuna wani kes din waikamar bello yaje zaikama mahaifina inbairaga min dan inamatar ubansaba yaraga don yana auran yarsa zumbur dady yamike yarike hannun matar tasaHajiya shiwa tadaga watakira mahaifinta don tunanin datayi cewa kilazasu iyasamun taimako dagagareshi bayansu gaisa yaketi mata gaisuwa kafintakai ga bashi labari saiyace da ita yanzu nake tunanin kiranki ko maigidanki don inshaidamasa yajawa dansakunne don ruwa basa ankwando bane kumabakin rijiya bagurin wasn makaho bane shiwa tace yayi wani abukenan yace kamarni akasarnan yaronnan waiyazo zaikamani dakarfi tace kamaka yayi dan murmushi kisanr wa mahaifinsa yajamasa kunne in yayiwasa zannunamas gaba dagabanta yakashe wayar dady yana dakinsa tashigo dasabon kuka dasauri yataso yanatam bayarta abinda ya faru cikin kuka tace bello saboni yaje yayi karatun dansanda inbandahaka nanmuna wani kes din waikamar bello yaje zaikama mahaifina inbairaga min dan inamatar ubansaba yaraga don yana auran yarsa zumbur dady yamike yarike hannun matar tasa Donhaka baije kano dawuriba sai shabiyun dare daya saura yashiga falon gidan mahaifinshi yagani yanakaikawo acikin falon dasanyin jiki yace dady cikinsauri yajuyo yatako gabanshi cikin fargaba yace dady meyake faruwa damamakinsa saiyaga yafiddahannu yazabga masamari yakumaciro na hagu yazabga masa adayagefan harsaida yayi tagataga zaifadi mamaki yacikashi yabi mahaifinnashi dakallo dady yace tir dahaihuwarka m b yazaro idonu lokaciguda kuma yazubekan gwuwoyinsa kasance war yayan kanawa suna dabiyayya sambasasan sabama mahaifansu yace dady menayi don Allah kayafemin dady yanuna shi dayatsa kai bello bantaba sanin bakada mutunciba saiyau tunda kakai alhaji shu aibu kara nasannima zaka iya kaini me shiwa tayimaka saiyanzu yagano laifinsa kaikurum yasunkuyar kasa dady yacigaba dacewa inbakaraga don yana mahaifin matataba aikaraga dan yanasuri ki nka kodama don kacizarafinsu kayo karatun kan m b akasa yace a a dady kayihakuri Yanayin aikine yazo dahaka dady yatareshi dacewa aikin banzanka dagayau inninenahaifeka to kacire kanka daga hurumin alhaji shu aibu kodayinhakan yananufin zakarasa aikinkane m b yadubeshi dasauri yaceto dady zanyi duk yanda kakeso saidainaso dakasau rareni namaka bayani yandazaka fahimta dady yajuya bansau rare kaba m b yarikekai tareda fadin innalillahi wa inna ilaihirrajiun shikenan sunhadani da dady kasa yazame yazauna yazabga tagumi tunaniyake yanzu yazayayi shinyajanyene koko yakaisu kotu dukdabashi tabbacin alkalin kansa zaiyi na Allah kanlamarin tunanisa karyataurare yaje banasara kuma yasani mahaifinsa bazitaba fahimtar saba cikeda sanyin jikiya mike yanufi dakinsu husna yasani basma tanaciki tunrasuwar safina tananan gidanne yamurda kofa yashiga dukkansu sunazaune ne abakin gado sunzabga tagumi husna tanufoshi brother kacuceni ashehar zaka iyacinmutuncin kakana kenanbatun da mútanesuke yi dangane damutuwar safina gaskiyane tasoma kuka damazaka iyakashemu dama bakasanmu Nazaciko ba dady kai ubane agare mu ashebanyi tunaniba tazube tana kuka tareda bubuga hanyenta akasa baisan mezaya cemataba donhaka saiyawuce gurin basma wadda itamatake rusa natakukan yatsaya agabanta tamike tana masa kallon tsana cikinkuka takefadin me babana yamaka bello meyataremaka shin danyabakani laifine yakama hannunta ki saurareni basma nasan kezakifahimci nufina tafizge tareda bubuga hannuwannata akirjinshi kabani takardata banasonka banasoka yakamota ta kwace taredacewa kafitadaga dakinna banasonka bana sanganinka juyawa yayi yafita hankalinshi atashe gidansa yanufa ranardai kwanayayi babu barci sintiri yayitayi cikin dakishi yagaji yazaunaMamakinshi daya duk mutanannan basu ganingaskiya shikenan kasar tazama yanda ta zama kowa yanayin sonransa don ba a shari ar musulunci shinme zayahanamu musulmai muyiwa kanmu adalci muyi rayuwarmu yanda addininmu yatsaramana alhaji shu aibu shikadai yayisana danlalacewar matasa sama dadubu tahanyar muyagun kwayoyiKwayoyinda yakeshigo dasu ammatakan shidaya shakikanshi sunjuyamasa baya yanzu yaya zayayi tambayoyin da yayi tasakawa kenan cikinzuciyarsa ammayanaji aransacewa zayayijahadi indaihar alkalin yabashi hadinkai yasani insha Allahu inyayinasara kowazaigane nufinsa sammakoyayi yakama hanyar abuja sajan sani yakirashi yatabbatar masa ankaisu abba kotu yace yauwa dan Allah kaciga ba dasa idanu kankomai kafinna dawo nima kes din yankokan dinnanne yakeson banimatsala sajan yace to Allah yataimaka saikajini yana isa abuja kaitsaye ya wuce kotu yashigar da karar misalin uku na yamma wayarshi tayikara alkali yace yananemanshi nanyasaki komai ya nufikiran cikin ofishinsa na musamman suka shiga yakalli m b tareda mikamasa hannusuka gaisa maishari a yakalli m b yace shawa race nakiraka inbaka gameda karar da kashigar ta alhaji shu aibu. M b yagyara zama taredacewa inasauraranka yadubi m b magana tagaskiya itace kajanye batun kararnan daga kotu domin yanzu kasarnan duk wandayadage saiyayi gaskiya tobazaya kailabariba kadakaganka jami intsaro indaisu alhaji shu aibu ne sunfika sanin duniya tunireshe zayajuye da mujiya maimakon yafuskanci hukunci saikaikasamu kankada fuskantar hukunci m b yace inada kwararan hujjoji wadanda zasu tabbatarwa kotucewa wadannan laifukan anyisu innagabatar maka su zakakiyin gaskiyakenan mai shari a yace shinedalilin danake baka shawara domintun kafinka kawo karar labarin yasameni ran m b yayi matukar baci yakallimai shari a ranka yadade kaifa musulmine addininka yafibukatar ka dayingaskiya inkowazaya kaudakai daduban gaskiya nidakai mudubeta mana saimuzama abinkoyi gurin jama a ga ladan dazamu samu maishari a yahaderai bawainaki rakane kazo kaminwa aziba nakirane inbaka shawara inkakiji jeka komaiyafaru dakaikayi kuka dakanka m b yamike taredacewa sainaga abinda yaturewa buzunadi maishari a yace jeka mararrabo anyi irinkadadama ammabasukai labariba Murmushi kurum m b yayi inda abindake burgeshi inyatuna da lahira kobaiyi nasaraba yasani in anjecan shari a ceza ayibacuwa cuwa bacinhanci yafita da tunanin yazayayi daidai lokacin da yashakwanar zuwa masaukinsa saiyaji harbi kota inatamkar dama anajiransa sambaishiryawa hakaba Dan baifito dako bindiga ba addu a daicikin zuciya koyaushe cikintayake sunsameshi ahannukafin ya kwanta fita acikin motor nasuzaton suncika aiki donhaka sukatafi wasumasu gidaje alayin susukasanr da jami antsaro jimkadan sukazo sukakwasheshi sai asibiti cikinnasra likitocin sukayi aikin care masa harsashin Allah yataima keshicikin dare ya farfado masutsaransa jami antsarone nan yabukaci wayasuka bashi sajan yakira yasanar dashikomai dukda yahanashisanar da mahaifansa saida sajan yaruta yar takarda yajekofar gidansu yabamai gadi lokacin da takardar ta isagurin dady rudewa yayi shiwa kotasoma ace yamutu ne husna kuwa kukasukeyi itada basma saidai kowanne tunaninsa daban.....
💎💎💎💎💎💎💎💎 IDAN RANA TA FITO 💎💎💎💎💎💎💎💎 . PART 5⃣1⃣→→6⃣0⃣ .
Basma bataso tarasa mijin ta husna kuwa tausayin Dan uwantatake yi dady yakalli shiwa kinga irinwannan aikinnasuko shiyasa nifaba inasonwannan aikinnasabane koyaushe zuciyata takasasukuni shiwa tatabe baki taredacewa to aikinnasufa rabinsa sharrine aiga irintanan aidama ance tsuntsun da yaja ruwa shiruwa kandoka yanzuhaka wasuyaje zamawa sukasosu kasheshi dady yace yanzu aiyabar aikin shiwa tace wannan maitaurin kan tacigaba nidai yanzu bukatata yazo yabawa auta sakinta datayizaman takaba gara idda tayitafiyar ta tabar dady zaune kodaya baiji haushintaba yasani dole tajizafin abindayayi wa mahaifinta kumashima bazaije indayakeba zaidai kirashi yagaida shi awaya lokaci da sajan yazo gurinshi tuni yabukaci likita yabashi sallama yace a a bazaiyiyuba domin kwamishina yakirashi yajamasa kunne cewa yakula dashisosai m b yayi mamakincewa kwamishina yazo ammabai iyazuwa yadubashiba tundaganan yasoma zargin da wata akasa Donhaka cikin text yayiwa sajan sani bayanin yanda yakesosuyi domin barin asibiti duk dacewa sani sale yannan a asibitin yayi hakane don asutsaransa kadasu fahimta karfe shidda Nayamma lokacinnan m b yasakesamun kwarinjiki yanason yin sallar magariba yasauko dagakan gado yanadan tattaki cikin dakin masutsaron sunamasa sannu jikin window yatsaya yanakallon harbar asibitin saiyaga daraktansu da kwamishina likita yayi musu rakiya sukasake tattaunawa sannan sukayi dariya tare dayin musabaha Kowannansu yashige motarsa yasani ranshisukeso kumaduk kan kes din alhji shuaibu ne yasani alhaji shuaibu dinnema yasa akasheshi yasaketurawa sani sale wani text din takwas da rabi nadare bayan yay sallar isha i yana zaune sajan sani yashigo da ledoji kamarkoyaushe bamasu tsoronnasa yashigo mada m b nashi daidai lokacin likitan yashigo norse nabiyedashi da allurai cikin fara a sukagaisa da likitan likita yace toyaudai dole katsaya namaka allura Dongobe zamusallameka m b yace doctor gaskiya banasan allurarnan fa likita yayi dariya yace jami i sukutum datsoran allura come on kadaure dagayau bashikenan ba inkuma kakitofa babu sallama gobe m b yace tobari naci abinci anayimin tunda nayi sallah sai ikwanta na shiga bacci cikinmatukar jindadi likita yace yajuya Yace to yajuya taredacewa bari na jiraka zuwa tara innamaka sainawuce gida yaciro yasomacin kazar minti goma dagamacin naman masu tsoron tuni wani nannauyan bacci yayi gaba dasu nan sajan sani yaja daya zuwa bayi yaciremasa kaya yataimakawa m b yasaka sukafito dukdacewa cikin harabar asibiti harzuwa wajan masugadin gete din asibiti akwaiwasu jami antsoron ammabasu ganeshiba nazaton sajan sani ne yazoda wanibakon cikinsauri sukashiga mota sukanufi hanyar kaduna Dukdacewa dareyasomayi gomadaidai suka isogarin kaduna indasukayi masauki awani gidan saukar bakidake bakinhanya biyar da kwata sina idarda sallar asuba sukadauki hanyar kano bakwaina safe sunagidanshi dake dorayi nan kano M b yakira likitanshi sajan sani yaje yazo dashi dondubashi yayi masa allurai taredabashi magunguna m b yakwanta yana mamaki abinkamar wani shirin fim shikenan dankatsayawa gaskiya sairanka yazama abin farauta shikam bazaya iya aikida rashin gaskiyaba garayakoma kasar da yayi karatu yayi aikidasu dansusuna da gaskiya da rikon amana duksanda kasarsa tagane kurenta ta cireson zuciyar cikin lamuranta tadaina zaluntar nakasa da ita tozaya dawoya bauta mata saidai zayatafi yana mai kishinta tareda kewarta kumabazaya gushe dagayimata addu a ba m b kenan likita yayi sororo lokacin da ya sake dawowa dakin donyiwa m b allurar daya karbi kudimasu shegen yawa a kanta bayabukatar tambaya yasani sungudune saidayakoma ofishinsa sannan yakira daraktan nasu m b yasanar dashi shimanan yasanarda kwamishina komai yasa yansada suduba nankurkusa basugansuba saiyace akyalesu saizuwa washegari sannan suka hadusuduka harda likita daraktan su m b yace shegen yarone yayi mugun sanin aikinsa indaimuka barshi nan bazaibari muci abinciba sannan duksaiyabi yakamaman yanmutanannan Kwamishina yace´sallaharsa zamuyi tareda kazafin cewa yakarbi cinhanci ammamubari har yadawo darakta yace hakama yayi don nasanzai dawodin yanda yake matukar san aikinsa likita nayi mamakin yanda akayiyagane akwaiwani abu kuma saida muka dauki kwana hudu munashirya masa dabara saigashi cikin yan mintuna muyasaida tunaninmu darakta yace kai yaronnan inatsoransa yacigaba dacewa wanitaronefa mukaje dashi saidaya nunamin mutum hudu masu laifi wadanda kumanasan hake namusa yace inbashi dama yabincika don yatabbatar min da hakan shinena bashidon kadayasa ninima box din zarginsa saigashi tashin farko yafara da alhaji shu aibu turaki kumayayi nasa bayan munfito mununamasa komusu waye ma ana munsan masu laifukannan kumamuna samun alkairi dagagaresu hiyasa muka kaudakai daga garesu muka gayyaceshi shima yashigo cikinmu zayadinga samunkaso kamar nawa dukda inashugabansu ammadan iskan yaronna saiyace baiyardaba kwamishina yace in akasamu irin yaronnan guda hudu nangaba yunizasu zamar mana fitina dansaisunce damu zasuyi fito na fito Garamuyi maganinsa daraktansu yace mubari yadawo office saimu turashi wani aikin da bazaishaba kwamishina yace hakan yayi shikuwa m b yanazaune yanashan maltina gefansa sani sale ne yana bashi labarin yanda sukayi akotu yace ranka yadade yaran dasukaga wuya tun a bompai suka sanardamu cewa abbane yaturashi shikuma yakiyarda cewa shine sundauki lauya wanda ya lauya batun kancewa aikun hada bakine dasu cila kancewa sukashe safina waddatakasance kanwa a gareka saboda kafison kaikadai ka gaji mahaifinka • To andai daga shari ar alkali yace azodakai sati maizuwa m b yayi murmushi nagode dasuka sakoni ciki kaga cikin ruwan sanyi zasu aikawa kansu sajan yace kwarai kuwa Allah dai yakaimu kwanaki biyu dasuka biyo baya m b ya murmure sosai donhakama yashi ga shirin tafiya kauyansu haja kafin yatafi saidayabiya ta makarantar su ado wato B U K lokacinda ado yazodaga kauye m b baiyarda yazauna gidansu bane saboda matsalolin dasuke ciki dasu hajiya shiyasa yakaishi makaranta yasama masa daki can dukda saudaya yaleka ado yatabbatar sunabada himma kowannan zuwan dayayi ado yatabbatar masa dacewa suna karatu sosai m b yatambayeshi koyana da bukatar wani abu ado yace a a saidai kudi shima yanaso ne yaje kauye yasamo m b yayi masa fada dacewa inkanason kudi harsaikaje kauye kenanbani da amfani yakawo kudi masu dama yaba ado sannanyace shima zaije wajansu haja ne • Ado yace kagaishe mindasu don Allah kashiga gurin aina u matarsa kenan kace ina gaisheta data iya karatu danamat wasika sannan don Allah kaje wajan jidda karka manta m b yadubi ado dasauri kasannamanta da batun yarinyar nan inajin tunzuwanka garinnan kake tunamin batun yarinyar nan ammanamanta ado yace gaskiya tana bukatar taimako wancan satin sama ila yazo yakegayamin jikin mahaifinta yamatsa harma yakaimatsayin da baisan wanda kekansaba m b yace zanje duk nanbanida nutsuwa ne ado yace tunfaruwar harbinda akayiwa safina sainaga karame dan murmushi m b yayi tare dacewa ado katayani da addu a inacikin wanihali yasahannu yadibo kudi yaba ado batare da yakirgaba sukayi musabaha yajuya yatafi • Ado yabishi da kallo acikin zuciyarsa yana tunanin dama ko mutum yanada kudi da ilimi gashi abirni yanada wata damuwa m b yashigo kauye sannuyake tafehar gidan maigari kasancewar hannun sa bayzama norma bane ya isagurin su maigari yamika gaisuwa sannan yashiga ciki bayan yamusu alheri yagaisa da duk yangidan yashiga dakin haja tayi murmushi da ganinsa bayan sungaisa yana zaune kusada ita yanarike da hannunta tace dama muhammadu inasan ganinka hankalina baikwantaba tunda naji ankaimaka farmaki har akasamu kanwarka naso inzolokacin ammasu babanka maigari suka hanani ganinyanda narude yace garada bakizoba haja aimunkama su kuma tunisuna kotu yazuhaka jibi muke komawa kotu tace o ni yasu kumsunce turosu akayi m b yace turosumana akayi saidai haryanzu basufadi wanda yaturo suba taceto Allah yadoraku akansu m b yace amin nanyafito matada tsarabar datafiso wato gurasa da biredi mailaushi dakuma kayan tea lodi nan akashi garaban tsaraba m b baysosanar da haja halinda yakeciki kodatake takorafin yarame yace mata yadai yi zazzabine tundayazo sunata hira saida azahar yafito donyin sallah. . Bayan yacika cikinsa da abinci dasuka idarda sallah yadawo yasamu haja itama ta idar yace haja inako yarinyarnan jidda tadubeshi cikin yanayin tausayi damuryar tausayi wayyo kuluwa tananan wahala saiwaddata karu ga uban bayaddayake idairannan danaje gaishsheshi bayanna dawo saida nazibda hawaye kaje don Allah kadubashi yace to dayafitone zaiwuce maigari yace muhammadu ina labarin ado kuwa m b yace yana lafiya yace ingaidaku sosai maigari yace to madalla babudai wata matsalako m b yace bashida wata matsala yamike taredacewa barina dan mike kafa gidansu binto yasoma zuwa indayafada mata sakon ado takira aina u sukazauna yacikasu da kudi sukafita da sama ila yace sama ila yarakashi gidansu jidda suna isakofar gidan ina isowa daukeda bokitin ruwanadibo narobane bokitin bakinsa dukya bulguce turusnatsaya kamar cikin mafarki Shimakallona yakeyi duknakara lalacewa nakankance nayi baki fiyedada tattara mayafina nayi nace danbirni kaine yace nine jidda kece haka daga ina nasauke ruwan narusuna kasa inayini dan birni yace lafiya yayajikin baba nacedasuki kushigo nadauki yuwan sukabiyoni yanacewa ruwan wanka kikadebo nace a a zanwanke kayan babane inashiga babagaje tana zabgomin zagi taredacewa dani matsiyaciya saiyanzu kikaga damar dawowa kizokiwanke kayannashi kuma kidauki wannan kyadar kisaidamin tundamugun maganar takatsemata lokacin datagasu m b sunshigo Tace lafiya wakuke nema sama ila yace daga gidan maigari muke baba nibakishaidaniba tace toko nashaidaka aidolene intambayi ko lafiya tunda bagurir zuwanka bane nandin kumagashi kazo dabako yace munzo duba maijikine ga mamakinsa saisukaji tatabe baki taredacewa yanaciki aisaikushiga inzaku iya don inaga yayi kashinnasa akwance itakuma wannansakaryar taje dibo ruwa tayizamanta batazo tawankeba m b yajinjinakai donmamaki jincewa jiddace ke jinyar mahaifinta sukayi sallama nacesushigo danbirni yadubeni wane irinciwone ke damunsa nace wallahi bansaniba abinda kamar da wasa yakamashi gashinandai yadda yazama Allah yabashi sauki kekuma Allah yabaki ladan jinya yanzu abinda nakeso dake kikimtsashi zanje inyi sallama dasu haja saimuje intafi dashi asibiti kema kidandauraye jikinki naceto Allah yasa abarni sunafita tashigo wa inbata kudinda suka bani domin dayantaganeshi jikan hajane nabirni yatabazuwa yabasu kudi nace baibani komaiba Yacene inshiya baba zayazo yakashi asibiti tatabe baki kowa daiyaji dashegen kilibibinshi shikuma awa kare dagudun layya indama gurin dayafi asibiti toyakaishi tafice nidaina goggoge masa jikinsa na canzamasa kaya nazauna jiran danbirni su ya awwalu sunagidan ammasai sama ila ne yataimakawa danbirni suka sak baba acikin mota yazogurin su babagaje yace to dawazamuje kila gadozasubashi kuma jinyar namiji sainamiji taceni wannayaro zanmatsamawa acikinsu gasucan tambayesu indamaizuwa m b yace kece yadace kimusu magana baba tace kagayitakanka badaikace zaka iyaba tokaikazauna dashimana karkadameni yadubeni zomuje tace wa kuluwa wannanbata zuwako ina wazaimin tallan cikin bacinrai yace muje faditake