Follow us on social media
Showing 30001 words to 33000 words out of 34548 words
Chapter 11 - IDAN RANA TA FITO by Halima Abdullahi K. Mashi
iyaba yakarba yagyara yasaka labulaye baki nasaki inakallon dakin baba tamkar amafarki lallai komaiyana bukatar kyara dubi dakin tamkar abariki bakon gidan Bakon gidan maigari yace to ai kuluwa barikinka aljihunkaka inkinada kudi ko kauye tofa tamkar kina barikine nayi dariya taredacewa hakane nadubeshidan yimasa tambayar data tsayamin arai nace waibako kasan danbirni ne daman yayidariya taredacewa a a bansanshiba tundanane meshi nafada masa sakonki shikenan mukasaba dashi nagirgiza kai taredacewa nayarda aiyanada kirki mutumin dubi abinda yayiwa baba haka yake ko birni sannan yace jawo kofar Nizan karasa gida maigari mugaisa inwuce nace to harwajan mota narakashi yashiga yana dagamin hannu nace to saiwata rana inakomawa cikina samusu babagaje cikin dakin sunakallon dakin sunatabe baki zatona babagaje zatayi murna tunda dakin mijintane ammasai najitana cewa lallai zanga indazaisa kayannan idan bikin wannan yaran yatashi wai ya auwalu dansane zaizauna adakin wannan karamin kuwa tunda yafishi samu kudi shisai yagina nashi dakin wai ya sani kenan dama musa neyayi aure sukuma matan saisukace to yakai dakin kimana kingashikenan kekinzama abinkwatance akarkararnan takatsesu dacewa ni awa badainiba wallahi nasanima ko wanda yasayi kayan sunemasu yanka kai abirni tatabe baki taredacewa rabani da haramun Nayishiru inatunanin dama anayanka kai kodaibana mutaneba dagakarshe sainawatsar dabatu saboda nasan sharrinsu babagaje dannima lokacinnan hakatadafamin maita haka gariyadauka har yanzu wasu basuyarda daniba inacikin wannan tunaninne naji dirin mota kuma harsuma sunji nafita da gudu zatona yatabbata kuwa danbirni ne da babana da murna nanufeshe na makalkaleshi inacewa oyoyo baba duk makwafta sunfito sunamasa sannudazuwa amma yan gidamu duk saisuka shishige daki munazaune cikin dakinshi duk makwafta sunata mamakin yanda dakin baba yayi kau hakannan yashaidamusu aikin yaronnanne dan gidan maigari nawajan kanwarsane kunganshinan yanuna m b wanda yafito da magungunan baban yanason yanuna masa kowanne taredasanar dashilokutan shan maganin nan jama a sukashiga sama albarka taredafatan alkairi yagama nunawa baba maganin yadubeni jidda wato kinga baba nubako gaisuwa ko nace aidama zangaishsheka natsayane kagama da jama a yayi murmushi duk kin kara kazancewa sosai nasun kuyarda kaina kasa yamike taredacewa baba bara najenaga haja inzantafi zanzo nayimaka sallama baba yace to taredashimasa albarka nima nace saikadawo yace to jidda yanafita nadubi baba nace baba kasamu lafiya fiyedada fiyeda lokacin da bakafara ciwonbama yace kingannidai jidda bansan damezan sakawa yaronna Konine nahaifeshi bakin abinda zaiminkenan yanzu cikin wanda nahaifa inace sanine kawai yaje yadubani sudayadace suyi Jinyata basudaukeni abakin komaiba don banida kudi uwarsuce me kudi toninasa musu idanu gasunan ga uwartasu muzuba mugani nace baba kayi hakuri watarana sailabari shikuwa m b yana shiga gidan maigari sukashiga yimasa oyoyo maigari yana dakinsa m b yashiga yagaidashi sannan yagaida matan gidan daga bisani yashiga gurin haja waddatun da yashiga takemasa lale marhabin dazuwa yausunyi hirafiye da koyaushe hartake masa tunida gonakinsa dakuma filayansa daya gada wajan mahaifiyarsa tace tanaso suje da babansa maigari yasakenuna masa saboda halin rayuwa takara dacewa dan Allah kadakaga kana dahali kakikula gadon mahaifiyarka yace zanma samu daya dagacikin filayen aginamin tace aiko dakakauta yace zamuje ingansu inyaso saiyabani shawarar wandazan gina acikinsu haja tace to nan kuma tadauko masa labarin babana tace tajidadin taimakon dayayiwa babana tace mutan karkarar sunatashi masa albarka yayi murmushi don maigari ma dayashiga gurinsa yasanardashi hakan yace haja bakomai wannan aibawani abubane tace saura yarinyar kuluwa ba yace tana raina yarinyar yaudana gantama hartsoro tabani kamar babil adamaba namarasa wanne irintaimako zanmata haja tace ninasone kadauketa calak kakaita gidanka aidai kaikaje bazata doshekaba don kobarazana kamata kanuna zakahadata da yandoka zata tsorota yasake gyara zama yace matsalar ba anantakeba don itakanta maidakin tawa batasan mutanan kauye bazata tabayadda dabatun tazauna da jidda ba gashidama kwanannan mukafita cikin wani kangi yanzu da haka can kasashen turawa danadawo zankoma da aiki haja tadafe kirji taredacewa nashiga uku Muhammad mezaisa kakoma can ni haja shikenan indaina ganinka bazan dinga dadewaba zadawo lamarin kasar nantamu bazan iyadashiba wai acekirikiri kanakallo gaskiya aceba asonta karya akebukata niko danaci haram garana hakura da kasar lokacin da manyanmu sukasan ciwankansu sukasan namu to zandawo Nan yazauna yakoro mata batunsu dasu hajiya shiwa haja tasha mamaki matuka sannan ta godewa Allah tareda yimasa fatan alkairi sunje da kawunsa maigari indayanuna masa dukkanin guraransa sannan yanunamasa wanda yadace yagina ara ayin m b yanason ginegine irinnagar gajiya maikau nanyabar komai gurin maigari indashikuma yabar komai hannun sama ila mijin binto kan aikin m b yace zayadinga turo sani sale yana kula da aikin kodayatafi inma anabukatar wani abu sajan dinnezai kawo yayi musu alheri yatafi baibar kauyanba saida yakoma yayi sallama damu indayakawo kudi yabaiwa baba yace kadinga sawa jidda tana sayomaka lemo da nama kanaci kakara murmurewa yadubeni kicigaba da hakuri dakula dashi kema inanan inanazarin taimakon dazanmaki nace to nidai nafison nayi karatun addinina kobansamu nazamaninba yayi murmushi yafita nataso nabiyoshi inatsaye akofar gidanmu yashiga mota saida yajuyazai tafinatuna natsaidashi da hannu yatsaya naciro agogon daga zanina indana adanashi nace gashikabawa bakon gidan maigari yayi shiruyana sontuna wanene haka nace damuka gamagyara dagin baba zayawanke hannuwansa shine yace inrikemasa saikuma yamanta lokacin yagane wanake nufi yace oho sajan sani sale nace damahaka sunanshi yayi murmushi taredacewa eh ammake mekikasa masa ina dariya nace bakwan gidan maigari yasake murmusawa yace nikuma dan birniko kekumafa nakarkatar dakai nace yar kauye yaja motarshi yatafi yana murmushi cikin zuciyata nace shi inaga baya dariya saidai murmushi lokacinda yashiga gida shidda saura husna tadawo daga makaranta kenan tazo tatareshi taredayi masa sannu dazuwa sukashiga cikitare tanayimasa tambayar inayaje haka takalminsa duk tabo yace daga kauye gurinsu haja daidai lokacin basma dakekwance cikin kujera tana kallonsu tana fara a tatashizaune tadubi m b dama kauyekaje yazauna kusada ita su haja sunagaishsheki tayatsina fuska bataredata amsa gaisuwarba tace mekajeyi yafahimceta sosaibatason mutan kauye yace niyashafa abinda najeyi yatashi yayiciki basma tabatarai. Tadubi husna wanilokacin saizuciyata tayita rayamin cewa zanyi nadama nangaba akan auran bello husna tazauna inda yatashi tadafata taredacewa sobome kikacehaka talumshe idanu hawayenda sukacika indanunta sukazubo tace bello komainashi rufarufa yakemin saiyayi tafiya bansaniba nibanida darajar dazaicemi zanjewaniguri husna tace husna tarike hannunta taredacewa anty basma kifahimci wanene brother bayason hayaniya kuma yanada zurfinciki yandabaya shiga rayiwar wani haka bayason ashiga tashi nibance zanshi rayiearshiba atilis yacemin zanyi tafiya husna tace kilakuma saboda abindayafarune bayafada haryanzu sainangaba idankunko ma zamasosai babuzargi atsakaninku m b wanda kejin dukmesuke fadaya fito daga dakin yakalli basma yace kingirmi husna sosai ammataki tunani gashi tahango abinda yakamata acekin gano inanufin kisanwaneneni menakeso mekebaniso dahalin da mukeciki yanzu dakuma wanda zamushiga nangaba Basma tataso tazokusa dashi takwantar da kanta akafadarshi nafahimta amma inzakayi tafiya kafadamin hakama inzakadawo yajuyada itagabanshi taredacewa mazan dakikaga insunyi tafiya sunadokin sanarda matansu cewagasunan dawowa tosunasa ransamun tarbatamu samman inanufin delicious tadagakai tadubeshi damuwarka kenan abinci ammakaki samomana kuku yace hakanan zamuyita maneji inmunje indanasamu aiki masamu masu aikin acan husna tamike tanufidakin basma wanda yazama natatunda basma dakin m b take kwana kangado tafada tareda zube takardunta kan gadon rigingine takwanta aranta takeraya cewa Allah yasa bilal dinta yazama kamar bello taban garan soyayya tadtakula yasan soyayya bello amma inkaganshi hakazaka zatacewa mace bata ishehi kallobama balle yasaurareta donkoyashe adaure yakegashi dara ayi nabala i don inyace abuto garama kahakura don inkaki kainezakasha haushi doshikam bazaicanzaba muskiline gakamunkai kota ina dan uwannannata yayi wayartace takatseta gazatonta bilaldintane ashema hajiyartace tadaga tasoma gashsheta hajiyar bata amsagaisuwartaba tace ancemin kinagida su bello husna tace am hajiya gidanmu bakowa Inayawan tunaki da safina shine dady yace indawo gidansu anty basma hajiya tace lallai husna bantabaganin marakishin mahaifiyartaba irinki dukfadin kano kirasawanda zaigurinsa kizauna saiwanda yaraba auran uwarki da ubanki Sukatozarta uwarki akotu tace to hajiya yaya zanyini hajiya tace kitahonan abuja karatu inkasar kikesonbari zakiyi dadynkuma dayanuna sankai yakai bello waje yayi karatu nahakura ba aganiba tonagaya miki kitahonan dady naku aibaikai kwatannawa mahaifin akudiba husna tace hajiya kiyi hakuri dady bazaibari inzoba takatseta dacewa wato tambayarshi zakitsayayi sushafa kawaisuji bakyanan ainima inada hakki kanki husna tarasa mezatace itadaiko lokacinda mamansu take gidansu intamatsa musu sujehutu kukatakeyi batasonzuwa saboda sunayara in hajiyar takaisu su uncle nasir saisuyi tamasu wasan banza sunacire musu pant kumadata fadawa hajiyar saitakaryata donhaka batason zuwa iyaye mata muyihattara mulura da yaranmu mata komaikusancinki da namiji kadakisakar masa yarki sakak komai kankantarta Allah yashirya manazuri a hajiya tace kinyishiru kokinanufin sunfinine Dady kansa adaure yace bangane nufinkaba inkadubi kesdinmu da hajiya shiwa kawai dady ya isa misali irinhujjojin danakawo da shaidun dana kawo dakuma irin hukuncin da alkalin yayanke bai dace ace hajiya shiwa tafito yanzu ba kwatakwata kwananawa yadan dakata kafin yacigaba dady irinaduk bazasukai labariba akasar nan dominbazanyi aiki da cinhanci ko cin amanaba yaciro hannun shiwanda akaharbeshi daga riga yanunawa dady dubiwannan da acikine ko akirji dayanzu nazama Dayanzu nazama dan gida akiyama dady yazaro idanu garin yaya yayi murmushi donkawai nace bangoyi bayan zalunciba donhaka dady inason ka kwantar da hankalinka kamin addu a toshikenan muhammadu Allah yayi maka albarka yasakaje cikin sa a kadawo cikin sa a saidaizanyi rashinka kusadani sannan yabatun maidakinka kuma yajidadin batun namahaifinsa cikin murmushi yace zanfaratafiyane ingayanayin gurin sannan inzo intafidasu harmada husna dady yace tosu dawonan gidan tundanima gidan ya isheni bakowa saiyan aiki sannan inkuntashi tafiya banda husna saboda itama alhaji bashir yayimin tadin auransu da dan wansa bilal ninenace sudan saurara tagama karatu m b yace shikenan Allah yasa alkairi dady yace amin sannan yace yauwa gawadannan takardun katafidasu wajanka ka adanasu duk wadannan abubuwan dasuka faru sabodasune bamutaba zamanayi makabayani gamedasuba m b yashiga dubatakardun dakidaki hannayen jarine mahaifinnasa yazuba harguda uku, Daya akudu daya anan arewa dakuma aturai nan america yadago idanunsa yadubi mahaifin nasacike dazargi sannan yace dady inakasamu wadannan makudan kudin dady yafashe da dariya sannan yace muhammadu kenan kasandaini cikakken bakanone ba aikin kwamnati natsayamawaba inakasuwanci inkakula zakaga ananangida nasaka hannunjari dashekara shidda sannan nasaka awaje yacigaba tareda ciro takardun yana nunamasa wannan itace ta waje lokacinda nayi ritaya daakudin sallamata da ribar wasukayayyakina nahada nasaka wannan hannunjarin haryanzu m b kallonsa yakea tamkar baigamsu da batunba danhaka dady yamike yanufi dakinsa diyari yadakko yamikawa dannasa gashi kajedashi gida kaduba dakau kwashe takardun kajeka adanasu yace to dady saimunyi waya Zankawosu basma din yace to sukayi sallama dukdayasi abinda mahaifinnasa yafadi gaskiyane ammayanaso yagamsu cikindare ko ince farkon dare yanazaune yana yanakaranta duk abinda dan littafin boye sirrikan yakunsa anannema yaga haduwar mahaifinsa da mahaifiyarsa harzuwa rasuwarta dahalinda dady yashigalokacin sannan yaga haduwarsu da hajiya shiwa harzuwa randa yasaketa wato a kotu sannu ahankali haryafada kan bayanan dukiyoyinsa ayyikan dayayi kalar kasuwancinsa harzuwa yanzu yanumfasa cikeda gamsuwa lallai dadynnasa tunda yasanmeyakeyi komainasa cikintsari gashikuma dukiyarsa maitsafta saidaizaya bashishawara yadawoda dukiyarsa cikin gida maimakon waje sannan babu abinda yaburgeshi cikin dan littafin kamar indayace hajiya hairo nagar tacciyar macece wadda hartakoma ga ubangijinta yana alfahari da ita domin samun irintasai wanda Allah yayiwa baiwa kodaya watsoruwa yakwanta yanatunanin lallai mahaifinsa sunyirayiwa maikau inama zaisamu cikakken tarihin zamansu basma tayijuyi tareda laluboshi nantake yamatsa kusada itayasake rungumota tareda jamusu bargo yanason basma somaitsanani inyanamanneda itasaiyadinga jintamkar yadiyeta donso itamanata bangaran hakane tanason bello fiyeda kanta tayarda dashita amince dashi tareda mikamasa rawuwarta musamman yanzu dayazama shine uwa kuma ubanta hakannan danginta Ranar dazaitafi tashin darezasuyi dohaka misalin shabiyu narana yakwashesu zuwagidansu dady yayi sallama dasu basma ce kata faman batarai suyomasa rakiya harwajan mota husna tajuya takoma cike da kewarsa basna tajingina kanta dajikin motar cikin damuwa tunjiya yake aikin lallashi yabude motar yajawotaciki yamannata da kitjinsa haba basma saikace yaunenasoma tafiya nabarki gawaya kudayaushe munatare dazarar nagagurin zazomutafi dakyar yalallasheta tahakura tafito shikuma yaja motarshi yatafi tarazasu tashidonhaka tun tarasaura sajan sani yakaishi filin jirgi cikin sallahun dabarmasa harda gininsa nakauye donyace inyazocan zaidinga sauka da iyalansa sannan yamanta da batun jidda konace abin yashige masa saidasuka tashisunmayi nisa atafiya wato asamakenan sannan tafadomasa saida gabansaya fadi yajingina bayansa da kujera yanatunanin cewa sallahun jidda shine abunafarko azuciyarshi dazaya barwa sajan saigashi yamanta amma insha Allahu dazarar yasauka zaikirashi kuma kafin yadawo zaiyanke abiyi shidai auranta yanzu zaizama barazana ne dazaman lafiyarsu da basma dontunkafin suyi aure take jaddada masacewa batasan kishiya amma Allah yasaka agaba shikeyin maganin komai Babana jikinshi ya murmure yasamu saukisosai tuni yasoma fitanema saidai watasabuwar masifar da babagaje takuma tadowa itacewai baba yabaiwa yaya auwwalu dakinsa shikima baba yace inyatashi inazaije gafilinan yagina daki yanda yan uwansa sukagina rigimatayi tsamari zagin baba itada yayanta abinhar mamakiyake bani tamkar bashine mahaifinsuba nikuwa in abinyashawota tokaina takehucewa takamani tanada waitunkan auran uwata mijinta yacanzamata tasanadina harsakinta yayi yazabeni cikin yaya shekace nikadaiya haifa cikin kwanakin nida babana munshiga cikin damuwa todayake bikin saba an watane wato ishin da bakwai gawata ranar takama lahdine to ranar asabar nadawo tallan gyada sainasamu kayan baba akofar daki antilesu ankulle kofar da kwado nannagane lallaisu dagaske sukeyi koda baba yadawo inakallonsa yazubawa kayan idanu sannan yayi murmushi yaje ya ajiye zabirarsa ta aski kusada kayan dakinsa nawaje indayake aski in anzogida nan yashare ganinyana tafita dakaya nannatashi nima natayashi yamaida kayan dakinwaje ranar bikin dayake nima nasamusake gidan binto nayini tataimakamin dantana takashemin kwarkwata nayi wanka hartabani kyautar kaya riga dazani da mayafi harda takalmin soso nadubeta inagodiya sannannace gaskiya wanka rahamane binto kinji yanda naji iskanashigata kota ina tace harma kinyikaufa kaiyya wannekau gurina nakallali yanda binto tayihaske sai abinda takeso zataci nan rogontane da kuli gakwadon ramarta cankuma ga dawarta da wake tadora nace kai binto kinhuta dubeki fes dake kici abinda kikeso cikin tausayawa tadubi jidda kuluwa Allah yanasane dakenasani idan rana tafito tafin hannu bazai karetaba kidan kara hakuri kadan inaji ajikina zakizama wani abunangaba nadubeta da murmushi sannan nace da ita kinafadine dan injidadi kumanaji shikenan dazan tafi aina tana tsifarkai akofar dakinta nace inayini aina u fuska tayamutsa tareda dakaudakai binto tace aina u bakijibane tajuya tadubi binto magana kike binto taja tsaki sannan tace muje kinji Bayannatafi binto tadawo tadubi aina u babukau abinda kikeyiwa kuluwa ta tabe baki indai kinga nakula kuluwa to aure tayi domin koyaushe ado cemin yake bashi daburin matabiyu inhar dolene to saidai jidda binto tace ke aina u kincika shirme to in Allah yayi matarsace yazakiyi aina u tace Allah yakiyaye wannan kazamar binto daitawuce tabarta nan tana ta aibatani inashiga gida babagaje tadubeni awulakance to uwar gantali daga ina kuma nace gidan binto tace matsiyaciya almajira taroko kaya in inaso kisakane aizansaimiki tunda kikaga nahakura da tallan abinci dakikemin dolane kihakura da tsafta nafison ganinki cikin datti aminanta da dija sukasheke da dariya taredacewa kinsan kan duniya gaje itama cikin dariya tace ni innaki mutum duniyama saitakishi dan ubansa tanunani gamisalinan bantakai kwabona gidan wani malamiba ammadana sakoshegiya kungantanan kutuma bazaitayaba bare maiyatsu dija tace shekara shahudu bamashinshini aitagama bandaro sarai tace wayasani kotakanta banabi bare insami tarihidai nakeson takafa akauyannan kobayanzuba adinga labarin yarinyar nandata tsufahar tamutu babu aure jin abinnasu yayi yawa sainafita nazaga bayan runbu kusada awakinta nazauna nazabga tagumi inason inyi addu a ammabansan mezanceba yawancin lokaci saidai ince Allah yasakamin akwana atashi asarar mairai inji yanmagana har angama ginin gidan m b saidai babu wanda yasancewa gininsane dayawa sunazata ginin adone tunda ansan filinsu maigarine ko inasailabari gidan akauyanmu dama makwaftanmu gidan ginin bulodabulone ammazubin gargajiyane daga wajen gidan akaudogon dakali dabaranda sanna gamasallaci babba shikirar nabirnine naji anacewa sallar juma a za adingayi tundadama sai anje garko akeyin juma a akwau soraye guda biyu zaure kafin kashiga tsakar gidan dakuna ukune saikicin saibayi tsakar gidan malaleda siminti gafenti yasha dagawajema fenti kalabiyune ruwan makuba daruwan madara harciki munshiga kallo inata mamakin kyawun gidan azotona nimana adone nace lallai aina u sunyi gida. Nakalli baba dakeyin shanya nikuma inacuda masa kaya muna wankine arafin gonar maigari babayana shanyawa nacewai baba masallacinna da ado tagina yausheza a somayin sallah acikinsa donnaga tuntuni akagama ginawa yace aibana ado banena yaronnan muhammadu ne wanda yakaini birni asibiti danbirni har gidan yace kwarai har gidan najinjina kai taredacewa mutane sunatacewa gidan ado gidan ado yace a a filinsane nawajan mahaifiyarsa daya gada shineyasa akagina nace to zaizaunane agidan yayi murmushi taredacewa jidda kenan tambayarki tayiyawa toni inazansani kila inyazo da iyalinsa zaidinga sauka nace to ninakosa ingako wannetaimakone yakecewa zaimin ammazanso ace makaranta zaisani baba yakalleni nikonafison kiyi aure dazainemi jinsanraina dazance yasamo miki miji abirni kodamai gadin gidansane indaizai rikeki nayidan murmushi azuciyata nace wazai ganni abirni amma afili sainace baba niwama zaisoni yace kidaina fadin haka jidda domin falalar ubangijinki tanadayawa cikin zuciyata nace Allah kayayemin kuncin danakeciki Shikuwa m b tuni aiki yayinisa kumayasamu gidansa maikau da motarsa wanda office sukabashi kumayanajin dadin aikin kodabai cikazamaba yawanci aturasunanne aturasucan dukda hakayanaso yadawo da iyalansa nankusa dashi hakaduk lokacin dasukayi waya da ita damuwarta itace yazoyatafi da ita cikinhaka sukasamu watanni uku sannan yasanar matatasoma tasoma saran zuwansa kowannalokaci tuntana lissafin kwanaki dagaranda yace mata yana tafe hartadaina idanutazuba ranar wata juma a wadda husna kanwarsa bazata tabamantawaba da itaba saigashi yadira da rana tsaka dukkansu murnasuka shigayi basma da husna suka rurgumeshi saidai kash dukda uwaryunwar dayakeji saidai yasha ruwa ko jus saboda kuku bayanan an aikeshi kasuwa basma tana kwance jikinshi husna ce takawo masa ruwa yadubi husna yace dady fa tace yatafi ofis dinsa yace yanzu hakayake fama darashin kulawarku gashi dadyna bayason zama dayinwa husna tace uku yanayin komai nanyafita gidan cin abinci danyacika cikinsa kuma danlalacewa harda cewa dan Allah yayo musu tsarabar icecream dady yashigo da daddare misalin takwas yataddabaki sunajiransa yan gidansu bilal ne saidai basujimaba sukayi sallama sukawuce dady yashigo falo yasanar dasucewa yan gidan su bilal ne maison husna m b yakalli husna waddata saddakai kasatana murmushi amarsu kenan dady watanawa kukatsaida cikin jimama dady yazauna yace bello sunzo dawani batune nadaban dukkansu sukadubeshi tuni gaban husna yasoma dukan uku dady yace husna kihakura da yaron nankawai yanzu abinda waliyansa sukefadamin wai mamansa tace bazaya aurekiba mahaifiyarki taso tayi kisankai har kotu husna tazaro idanu taredacewa dady waya fada musu innalillahi wa inna ilaihirraji un saikuma tasakuka tanacewa dama hajiyarshi batasona nakula damukaje dubota a asibiti batada lafiya ammasaiyace bahakabane nan basma tarungumeta suka shiga rarrashinta m b yace kicigaba da addu a sister kinji Lokacin kwanciya m b yaja matarsa gefansa nada donbazai iyanisa