Follow us on social media
Showing 18001 words to 21000 words out of 34548 words
Chapter 7 - IDAN RANA TA FITO by Halima Abdullahi K. Mashi
garadai kasamomGaradai kasamomin maidafa abinci zanfikoya agurita saikasamo maigyara gidan nikuma basai injida girkinba yace hakane mugamamuje gidan su dady sai hajiya tasamomana cikin murna tace to amma cikinranta tsorone tam tasani inhar antynta tayi ido biyu da itato ranta saiyabaci domin tafiyar dayayi kafin yadawo zuwanta biyu gidan tana tabbatar matadacewar intasan damabasansatakeba kuma ba itakerusamata duk shirin datayibaTagaggauta amsosakinta tadawo gida shima mahaifinsu yakirata yazazzageta tasani antynce tashir yamasa zantuka yandataso yakumace mata shi babushi ba dansanda kodama dan antynta tacemasa zuwa wani danlokaci shiyasa yayarda bandahaka konawa zasusamu baruwanshi sun iso gidan daidai lokacin dadyn shizaifita sungaisa in da yace bajimawaba zayayi zai dawo yasa mesu lokacin dasuka shiga sunsamu hajiya shiwa tana waya tanacewa yanzu yaya kukayi da abban tacigaba dacewa koma inane nidai cika aikinakeso kilishi dan ALLAH yaminkokari nakasasukuni bana iyabacci bansan meyasa aikin yakemin gaddamaba juyowa tayitana sauraran me kilishi takecewa sai kawai sukayi idohudu da m b jikin ta yashiga tsuma ammahaka ta dake tace zankiraki anjima kadanCikin fara a take oyoyo dana oyoyo dana tadubi basma auta kune agidannamu duka sukarage tsawo sukagaishsheta sannan suka zauna kankujeru lokacin da takecewa kuna lfy ko sukace lafiya lau yace munhadu da dady kodady yace ba zaijimaba tace eh kasan tunda tafara batun yin ritayar nan bayazama m b yace yawwa garama yayi ritayar nima nafison yanutsu guridayaSaiyabun kasakasu wancinsa in a kamfaninsa na motoci zaizauna to in kuma a manyan store dinsazai zaunato hajiya tayisororo dama ya san dadyn su yanada manyan shaguna wadanda aka budesu baya kasar kenan komai nashi sai yasanar dashi tatambayikanta acikin zuciyarta M b yace kohakan baiyibane hajiya um yayi inasontuna acikin store dinnashi guda biyu wanne zezauna tazauna daidai lokacin da ta furta hakane donson jinko yasan yawan store din yace in da zayayarda dasaiya zauna atahir shopping complex ko super market dinsa dake kan zoo roat tasakibaki dan jin yakira sunan wadanda take tunanin baisansu ba gazatonta na kwarine kadai yasani lallai tayiwawta tace uhum hakane tadubi basma kekuma lafiya naganki jiki asanyaye ko haryanzu bakisamu saukiba tace najisauki daidai nan safina tafito da murnarta tareshi taredacewa zatabishi gidansu dady yashigo Dasallama yadubi dannasa yace yauwa sabodakai naketasauri don nasan harkokinka yanzu kananan an jimakanacan yazauna hajiya tamike tareda yafito basma da hannu cikin dar basma tabita shiko dady bayani yashiga yiwa m b akan ritayar sa sannan yaazarce da neman shawara gurin dannasa idan ma udan kudinnasa sunfito yaya zaiyi dasu shawarar su tazo daya gurincewa ya fadada harkar motocinsa domin yaga tana tafiya sannan kuma yazauna agurin Sannan yace masa yanason suzau na watarana in yasamu lokaci sosai yanason ya bashi wasu takardu ne wadanda ayanzu sunagurin hajiya yabata ajiyarsu yace bayanansu maitsawone kumamasu muhimmancine agurinshi dama kannashi gabadaya m b yace to dady insha ALLAHHU duk sanda nasamu lokaci zanzo dady yace to dalilin dayasa ma bakasankomaiba saboda kai banan kasar kakeba kumadaka dawo kazoda aiyukanka bakasamun lokaci babu damuwa nima inasoncikin kwanakinnan inje gurinsu haja tadamu tana yawan yimin batun filina nagurin mamana dinnan waitanaso in gina. . ..Dady yayi dariya yanada kau hakan duk abinda haja takeso kayi inason kabiya mata hajji kutafi tare hadda matarka saboda she karar danabiya mata kana maka ranta batada lafiya tace tana ganin kaizakabiya mata m b yayi dariya zanbiya wannan karon in ALLAH yayatda tunanin hakan yashigemin sannan ado yanan tafe zayazo makaranta nan B U K inazaton gidannan zayazauna inkuma yasamu yanda yakesoto kilacikin makaranta dady yace to indaitazo duk Innanutsu garko suna bukatar yan gyaregyare cikin gida m b yace zanbi inzan wuce gurinsu haja zangame za amusu dady yace hakan yana dakau itakuwa shiwa sunashiga daki da kanwarta zagin tatashigayi tareda rikemata kune kan cewa dole tayiwa m b rashin mutunci da zaya sakota koya kawo kararta daganan sai araba auran inkuma taki wallahi zata iyayi mata abida zata shamamaki kadataga uwarsu daya kuma tana dagamata kafane don kawai sunasonta wato itace autarsu cikin kukatace hajiya nayifa komai dan kawai yasakeni ammayaki tace to kicikwa lasa ki zagi ubansa da uwarsa dake karkashin kasa dakuma wannan yamutsatstsiyar kakar tashi nasanzai sakeki nikuma in idanufina kansa safina ta Katseta da cewa waza yasaketa Dasauri ta dubi safina wayakiraki nan banasan tsegumi oya fita anan safina tafita Ranta babu dadi itakuwa hajiya juyawa tayi wajan basma tanacewa kinjidai abinda nace miki m b yashigo da sallama tana yar dariyar yake gamida rudewa tace shigoshigo wainan fadanake mata dannasanta da sanjiki kaikuma maison abincine shine don shhagwaba hadda kuka yazauna kusa da basma hajiya karkimatsamata yanzuma zuwa mukayi kisamomana mai aiki nafison basma tahuta hajiya cikin yake takecewa to to hakane hakanma yayi zansa abincika koza asamu nan kusa yace to mungode zamu tafi yajuya basma tayizaraf tamike dan takosa tabar gidan hajiya ta banko mata harara saitaja ta tsaya yanafita safina tafito da mayafinta zabika brother don ALLAH yace to kifadawa hajiya tadubi dady sannan ta isa gurishi ta dafashi taredacewa dady inbisu yace kije ammaki dauki uniform dinki na islamiyya yadibi m b Muhammad bello katabbata taje islamiyya Don maman ku batasan matsamusu zuwa islamiyya inkaji shiwa tana sababi kan bokone m b yakalli safina kadakiyadda nakuma samun irinwannan labarin kinanufin bazakiyi karatun addininkiba tagirgiza kai zanyi kuma inazuwama yanzu tunbayan da dady yamin fada tazuba mishi idanu sunamatukar tsoronshi duk da matsanancin sondayake musu donshi mutumne miskili in yayi fuska inanufin yadaure ko maganarsu waton hajiya tsoronshi takeji hakannan duk indayashiga in mailefi yaganshi sai yasha jinin jikinshi bashida yawan dariya hakannan baicika daure fuskaba shimadaga yayi arbada maragaskiya yakangane she hajiya ta dubi basma harkina wanisau rintashi kinkosa kutafiko tacigaba zanmatukar koyamaki hankali ranar da akawayi gari ba bello domin sai nacikaniyarki sakamakon yawoda hankalin da kikamin donda tuninacika burina ni fitarmin daga daki basma tafita tana hawaye hajiya tabiyota kenan wayarta tafara ruri dasauri ta dauka kilishice tace yayane sahibata kilishi tace abba ne yake son magana dake Dasauri tace ba shi yace hajiya kina lafiya shiwa ta amsa lafiya lau abba yace sunsanar dani yayo hanyar gidan kuko tace gamashi agidan yace to nasanar dasu cila inyafito susakar masa wuta don hakasai kusan dawazaya fita cikin sauri tace shi da matarsane don haka asakarmusu dukda tana kanwata domin inatunanin zata iyatona asirinmu yace shikenan adai kinsakudin aikin mutum daya kikabadako tace nasani inanufin koda tsautsayi yahaukanta ba damuwa shikenan yafada da murnar ta tafita dan tayiwa bello kallon karshe kilaharda yar autarsu saimezata gani safina tana rike da jakar basma Tazaro mata idanu inazaki je tamarairaice murya gamida cewa gidan brother da sauri tace a a bazakije ko inaba islamiyyarfa tace zanje dagacan hajiya tashiga zabga masifa dady yace haba shiwa menene na zagezage haka dan zata gidan dan uwanta kutafi m b kuwa matsayisa na dansanda yafahimci dawata akasa dohaka saiyace hajiya kadakidamu zankaita islamiyya dakaina kuzo mutafi dady saikajini yace toshikenan yadubi hajiya da murmushi yafita gaba daya tafita hayyacinta sukashiga mota safina tanacewa yau nakula hajiya tanajin fadane dama nasamu tana yima anty basma nata m b yacanza zancan dacewa ina husna tayine safina tace tana makaranta shiwa kam dagudunta tashiga sassanta har dady yabita dakallo saiyatabe baki cikin kwanakinnan tasamakanta damuwa haka yalura ardenta tashiga neman number kilishi amma abintakaicin takishiga duk hankalinta atasheyake saikiran wayar take su kumasuna fita hanyar gidansu suka dauka safina tanacewa brother dan ALLAH mubi ta store din baba mana musamu abinsawa abaki yace a a sarkin shanzaki inkina sonsu drinks ne inadasu agida tace chocolate nakeso duk basma tanajinsu takasa magana itadamuwarta tanason tatuno meyasa hajiya tarude da safina tace zatabisu yalura da lissafin da basma keyi danhaka saiyace inajinki kamar kinaso kiyimagana ko batacekomaiba tajuya takalli safina saidabara tafado mata tadauki wayarta saita rubuta Inatunanin akwai abinda zaifaru taturamasa yagane shitayiwa sakon kanyamotsa harsakon ya shigo yaduba sannan yakalleta nima inawannan tunanin tace to mubicikin jama a yace kadakidamu indamuka sababi nan zamubi safina ta me ...... Harbin da yawuce tagefan fuskarta ne yasata yinshiru saiyayi maza yakwanta tabaya taredacewa sukwanta nantake yalalibo bin dagar shi ahankali yadago sumacikin motasuke donhaka sukasoma musayar harbi jama a sunagudu su safina sai ihusuke cikin sa a yasamu daya ahannu sannan ya harbotayarsu cikizafin nama yafito daga motarsu bayan yayi kokarin tsayar da harbinHarbi nagaba dasukasakeyi shine yasamu safina a tsakiyar bayanta lokacin da tadago ihumai firgitarwa tayi koda m b baidubaba yasani itasuka harba dohaka saikawai yabude musu wuta biyu sunruga dagudu hadda maiharbi a hannu wanda yasamu akafa kuwa yanakwance tuniya kira yansada abinyamishi yawa ne ya nufi motarsa basma tanasume yayinda safina kekwance rufdaciki yansada suka isosuka bugamasa ankwa sukanufi asibiti dashi shima m b arude sukanufi asibiti saidai kash kafinsuje safina raiyayi halinsaBasma kuwa tunisuka kwantar da itasuka samata ruwa bayan ta farfado yakira dady cikin sanyin jiki yakesanar dashi abin dayafaru dakuma indasuke dady yarsorata dajin abin donma m b baisanar dashi rasuwar safina ba yakira d p o yafadamasa cewa yana dakau asa idanu sosai akan wannan dan ta addan da yaharba inanufin asa tsoro sosai a asibiti jimkadan saiga su dady da hajiya indata iso arudanta tanayin arba da gawar yartata waddatafiso saikawai tafadi sumammiya lokitoci sukayokanta yau kwana uku dafaruwar abin labari yakarade ko ina birni da kauye su dady gida cikeyake da jama a shiwa tana kwance komagana bata iyawa fuska akumbure dankuka dakincike yake dadangita kowa da batun da yakeyi gameda faruwar abin wasusuce ko yanfashi wasusuce kila dasaninsa wato m b shikoyanata zirgazirga gurinsamin tabbacin tsoron cila wanda akakamaSannan tuni yansada suka shiga bincikarshi dalilin harbin dakuma wandayaturosu kuma sunawane kuma inaza a samusauran duk cila yakimagana lura da m b yayi yansadan da suke tsoron shi basu dagaskiya yasa sajan sani sale lura dasu batare dasunsaniba m b yayi parking din motarsa yanufi inda su dady suke zaune don karbar gaisuwa yazauna yanahaidasu sai yagasu maigari yace a a kawu kunsamu labarine maigari yace nazo garko nannake samun labari gurin alhaji mamman wan dady kenan yace ammaba a sanar da haja bako yace taji taso muzo tare nace tabari tawarware dan bata jindadi kwana biyu m b yace allah yakarasauki inasoma inzo kauyan dady yadubi m b Muhammad ka daina fita tukunna inafada maka masu farautarka bazasu dainaba tunda sunga burunsu baicikaba murmushi yayi yace dady kadakidamu insha allahu sainaga nokosu wanene sukayi sanadin rasuwar safina don bazan yafe wannanba Mutanan dake wajan sukace allah ya taimaka Yamike yanufi cikin gida falo da mutane wasuna masajaje wasusuna kallonsa kaitsaye dakin su husna yashiga husna ce kwance itada basma haryau husna kukatakeyi yazauna kusada husna yadagota takalleshi saitarushe da sabon kuka tareda fadawa jikinshi yarungumeta yanacewa yishiru sister kiyihakuri kisani ALLAH yace mana acikin alkur ani kullu nafsin za i katul maut dukkanin mairai mamacine lingakenan mumamuna jiran lokacin mune safina batayi sauriba mukuma bamu jinkirtaba tadago tazuba masa idanunta jajir brother kamin alkawarin saikadauki fansa kan duk wankedahannu cikin wannan kisan husna namiki alkawarin sai kinga duk maihannu aciki agaban kotu tasake fadawa jikinshi tana ajiyarzuciya basma waddakanta kedaure kan gwiwoyinta tana kallansu hawaye nazuba tundaga lokacin da lamarin yafaru tazama tamkar mahaukaciya kumabatasan tuno abin saidai tayi imanin duk hajiya shiwace sula komai danhaka indaza abinata ra ayine da batayi wanibincikeba Saidai tasani ko hajiya bata isata hana yansada aikinsuba dakar ya lallashi husna tayishiru sannan ya matsa kusa da matarshi itama ya nunamata tabar damuwa daganan cikiyashiga harcikin zuciyarsa yana tausayin hajiya ina mazata goge zuciyarta dagamugun nufinnata inama mutuwar safina zatazama darasi gareta hakika dayayafe mata kuma ya dauketa uwa saidai itatana hada idanu dashi wani tukuki tajicikin zuciyarta takaudakai tareda furzar da hucimaizafi cikin zuciyarta take cewa kodanima zanrasa raina sai nagabayanka yarusuna agabanta hajiya sannu yaya karfin jiki tacije tace dasauki yace ALLAH karasauki ananan ana dukkan kokarin bincike dongano kosuwanene keda hannucikin al amarin dasauri tadubeshi banasan wanibicike tundadai ba dawowazatayiba nidai na barwa ALLAH yace hajiya kokekin yafe hukuma bazata yafeba kadakidamu insha allahu komai zaya bayyana gabanta yasake faduwa ammabatace komaiba su hajiya kilishi aminanta sunazaune sunaji saida yafita hajiya kulu tace munafiki yakaita anharbeta yazo ya ishi mutane Nansukashiga surutunsu kowa yana fadin albarkacin bakinsa kilishi kuwa tashitayi tashige tolet din hajiya takira danta abba te Susan matakin dazasu dauka dasauri danganin basubar wata baraka daza a ganesuba domin bello yace za a tsananta bincike yace kadakidamu mami tuninasa su harbe cila kowa yahuta kanaganin baza a samu kuskureba momi kadakidamu kilishi tazo tayiwa shiwa rada akunne cewa abba yace wanda akakama zasuharbeshi tacigaba kinsan danaje inayiwa abba fada yaya akaji masu aikisuka samu kuskure saiyace turata yayi agabansa akaharbeta shiwa tace ninasan za ayihaka narantse sainacika burina kuma in dauki fansa kilishi tace insha allahu tacigaba dazugata tana hawa tareda kara tsanar m b din ALLAH yasa mudace m b yana fitowa wayarshi tafara ruri yana dubawa yaga sajan sani sale ne yadaga Sajan yace ranka ya dade wasu sunyi yinkurin kashe cila sakamakon sakacin. Da yansanda masu tsaronsasukayi cikinsauri n b yace sunsameshi kenan sajan yace basusa meshiba dominnakai dauki tare da wasu jami an dananemi taimakonsu tunda nafahimci nufin masutsaron nashi sun amshiwani abuzasu bada dama akasheshi m b yace duk asakayasu masu tsaronnashi akawowasu sajan yace an samu nasarar cafke daya daga cikinsu donsunshigone ashiga irinta likitoci tomunsake samunnasara kenan inaganin zamucanza asibiti a asirce inji m b sajan yace intuna ninhaka nima lamarin yakoma yar wasanbuya da jami antsaro dasu jangul yakasance suna farautar juna donhaka jami antsaro suka tsaurara bincike akai m b yashigo cikin asibitin dasuka canzawa cila yaukwana hudu kenan m b yazauna kan kujerar dake kallon gadon ya dubi cila yace yakamata kaba yansanda hadinkai gurin sanardasu gaskiyar wanda yasaku ta iyayiwuwa katsira m b yayi yayi ammayaron baice kalaba. Don haka yamike tare dacewa zakayi magana lokacin dabaka shiryaba cikinsatinsa na uku cikin dare yansanda sukazo sukatafi da shi yafuskanci horomaitsanani kafin yayibayani cewa abbane yasasu ammabashi akaba aikinba taredaizasuyi aikin guri uku sukaje nemansu jangul ammaba a ganshi ba saidai wanda akakama cikin wandasukazo kashecila shiyanuna musu abba bayan yashawuya tuni yansanda sukakama abba wanda yatubure samshibaima sansuba m b baijimamaki da hajiya takirashi gaban mahaifinsa tatubure sayasa kar mata dan kawarta dady yace banganeba meyafaru shiwatace bello ne yasa akakama abban kilishi waiyana da hannucikin kisan safina kajiwani sokanci dady yadubeshi wannanwanna irinsakarcine koko abinda akefada kan yansandan shinekakeso katabbatamana da akecewa sharri kawai akekoyamuku tomaza ka gaggauta sakin yaronnan kajiko m b ya gyarazama yadubi hajiya tare da mahaifinsa Wallahi tallahi dady bansan ankama abba ba koda ankamashi inaga batakan kesdin safina bane saidai wani abudaban hajiya cikin masifa tace karkaraina min hankali ankamashine dalaifin waishinema ya aika ayikisan haka yansanda sukace manazuwanmu m b yace to zandai bincika inji yanda lamarin yake amma gaskiya banida hurumi dazan sakeshi hajiya tace dady kaimasa magan yaya danrainin hankali zaisa akamamin dan aminiyata ninace nayafe dan bakar jaraba an kuke da bincike ahakanefa dama suke dorawawani sharrin dabaijiba baiganiba kodan yaga banice nahaifeshiba tarushe da kuka tatashi tanufi dakinta dady yashiga yiwa bello fada dacewa duk abinda uwa takewa danta shiwatayimaka baidace kahadata da aminiyartaba domin Allah ka warware wannan lamarin m b yace dady kayihakuri banida izinin sakinsa kodanine nakamashi bare banibane zandai bincika kuma insha Allah bazanbari acutardashiba matukar yanada gaskiya kuma kabawa hajiya hakuri insha Allahu wannabazai zama silar batawarta da aminiyarta ba yamike ya fita Lamura sunyita faruwa dukda hajiya kilishi da hajiya shiwa sundinga bitasama wato ta manyan yansanda hakansu yakasa cimmaruwa donkuwa m b yarike wuta akankesdin yace saidai atura su kotu kamar yadda dokarkasa ta tanada sunacikinhaka saiga waya daga office dinsu na abuja ananemansu da gaggawa sunzauna mitin kan masu laifukan da sukakama saidai dolane asakesu in akayila akari dasuwaye masugidan nasu shugabansu yace kuma inamuku albishi gameda abibda kowannanku zaisamu inmukabar wannanbatun dama wanilokacin muna farauto masu irin laifikannanne don kawai mucika aljihunmu mekukace ga mamakin m b saiyaga sauran yanguri sunfara fara a taredacewa hakane cikinsauri m b yamike tsaye yadubi maigidan nasu ranka yadade inmukayi haka muci amanar kasarmu bayanhaka addinina yaharamta cinhanci gareni donhaka kawai mukamo masu laifi mu gufanar dasu gabankotu komin mukaminsu shugaban yakalleshi dama kainafi tunani zakabamu matsala Inasokasani yanzu akasarnan inkanacikin gwamnati to kafikarfin dauri musamman inkana da kudi yanzu andaina kishinkasa kowasaidai yayi kishin aljihunsa donhaka shawarata kayarda muyihaka inmakaki karba bazaka iyakomai akaiba domin andade ana irinhaka irinka dadama masutaurinkai sunhakura m b yagirgizakai nibazanhakura ba shugabansu yace to saikaje kayiwa kwamishina bayani yafita saurasuka bishi abaya yakallisu abubakar wadanda dasusuka shawahala donyin wannan aikin dukkansu sunyi ammanna dakudin daza abasu maimakon kishinkasa sukafita sunamishi dariya ade yadafashi kayitunani kokayarda kokarka yadda abinda sukeso shizasuyi Kagakenan garaka amshikudinka kasasu cikin jakarka shima yafita takaici da mamaki yacika zuciyar m b harmayasoma tambayar kansa waimeyasa kowayanzu akasarnan bashidamagana saita kudi kudi kudi dai burinkowa kenan kumakotahalin kaka akeson su kota halas ko taharam shinmutane sunatuna mutuwa sunatuna kwanciyar kabari kosuna mantakowa zayayibayani yanda yasamu dukiyar sannan aikinka kasuwancinka kaiduk sana arka kai abintambayane akanta kilatakaika wuta kilakuma ta kaika aljanna yafitacikin kudirin kamoduk wadanda sukedahannu aciki musamman surikinsa wanda sunansane nafarko da masulaifin suka kira kuma anjima anazargin shisaidai ankasayimasa komai saiyaushe zamucigaba awannan kasar yanatafe cikin motarshi yanufi asokoro gidan hutawar sirikinnashi gefanshi mansur ne wanda yazaunar yayima nasiha sosai danyalura shiyana da danrau ni cikinsa a shima yayarda yamika wuyasuyi kishin kasarsu da kyarsuka samu ganinshi yace sushiga abintakaicin harda mace yar arna yasamusurikinnashi koda sukayi ido hudu da m b dasauri yamike tsaye damakaine yamaida hannuwansa bayanshi yacigaba da taficikin falon yanacewa inafatan kakawomin takardar sakin yata kumagame da kashemin jikadakayi shimazan gurfanar dakai gabankotu m b yayi murmushi yace baba kafin zuwanwannan yanzu nazo gayyatarka namu ofishin dan amsawasu yantambayoyiYazubamasa idanu yace nakanufin kazone kakamani m b yace a a baba nazone nagayyaceka dannafi son ayikomai cikinmutunci yaware yatsunsa uwarkanace inji alhaji shu aibu ko darattanku gaba daya kashagabansa ballantanaku yaciro waya yasoma kiran gwamishina cikin isa yakecewa dasaninka yara sukazomin rashinkunya canyace shikenan yadubi m b inzuwa yasako kayanshi kamar maimutunci yakalli budurwarshi inazuwa yanzu tashi motar yashiga direba yaja kusantare suka isa cikinkasaita alhaji shu