Back to novel

Chapter 9 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

tura ku duka Kaduna. Daga can sai ku karasa hutunku "

"Nan take fuskar Amrah ta washe Mummy& sai da ke, Kai kina da hangen nesa Ta rungume ta"

da ™arfi

A zuciyarta tana tunanin&  At least Sultan will never notice that village girl

A downstairs& Abidah tana zaune tare da Sultan suna shan tea sai ta Waga ido ta kalli Wanta

 Sultan

" Yes, Ummi? , Ta ce  Me ka fahimta da wannan familyn? , Ya Wan yi murmushi  They "

re nice

"Abidah ta Wan Waga gira  Everyone? Sultan ya fahimci abin da take nufi, ya Wan yi shiru  Not"

everyone.

Abidah ta aje cup Winta  I ve been observing something since yesterday Dua isn t treated like

the others

Sultan ya gyara zamansa

" I noticed that too kuma gaskiya she barely talks, kuma duk lokacin da Hajiya Zahra take nan sai"

ki ga tana mata wani kallo & it s like she s looking at someone she doesn t want around

"Abidah ta girgiza kai a hankali  wannan ai sai su sa mata hawan jinin, I don t know the full"

story& but that girl is carrying a pain bigger than her age

"Sultan bai ce komai ba, sai dai maganganun Umminsa sun zauna masa a zuciya"

"A kitchen.. Fatima da Dua suna wanke kayan breakfast, Fatima ta kalli Dua  Dua "

 Naam?

" Kin gaji ko? , Dua ta yi murmushi  I m okay "

Fatima ta girgiza kai  No& you re not

Ta Wan matso kusa da ita

" At least kina murmushi kina cheering kanki, bcos tun da Mammy tarasu, although kina dariya"

"but your eyes never do, kar wani ciwo ya Kama ki "

Dua ta tsaya cak Hannunta ya tsaya kan plate Win da take wankewa

Sai ta yi murmushi mai ciwo

 Maybe& one day everything will be fine

Fatima ta Waga ido sama

 In shaa Allah

To be continued&

"More on arewapen app, masu tambayar VIP kuma babu sai dai idan kina sauri you can pay 500"

"into Hauwa Jibrin 8110615256, Opay. For complete document"

Hauwajay writes

08110615256

CHAPTER 15: A Cry No One Heard

Zahra ce ke waya da iyayenta a Kaduna. Hira suke yi cikin annashuwa har babanta ya ce zai shiga

"ciki ya Wan huta, ya bar su ita da mahaifiyarta suna ci gaba da tattaunawa."

"Can Zahra ta ce  Yauwa dear mother, ina son na turo muku yaran nan su yi holiday a can Kaduna,"

su ™arasa hutunsu tare da ku

Mahaifiyarta ta Wan yi shiru kafin ta ce  Da Dua ma kike nufi?

"Zahra ta amsa  Yeah Mama, it s a plan kin san Dua ta fi Amrah kyau Sultan kuma a made for"

"Amrah, amma kullum ina ganin idanunsa na kan Dua, kamar yana nuna interest a kanta, jiya haka na Kama su a garden "

"Mahaifiyarta ta yi Wan dariya mai cike da mugunta  Ke dai ki kwantar da hankalinki, mun gama"

"da ubanta balle ita, yaushe za su zo? "

" Next week, In shaa Allah , Mama ta ce  Alright then, sai sun zo suka yi sallama daga haka"

"Tun daga lokacin Zahra take cikin farin ciki, tana ganin komai zai tafi yadda take so"

A gefe guda kuma&

Daddy da Alhaji Tukur sun samu gagarumar nasara a meeting Winsu ta international trade. Sun

"kulla yarjejeniya mai amfani, wacce ta kawo musu riba mai yawa Murna sosai suke yi"

Daddy ya ce  Alhamdulillah! Wannan abin farin ciki ne

"Alhaji Tukur ya amsa  Hakane, ya kamata mu yi celebration yadda familyn zasu ji dadi "

"Da suka dawo gida suka sanar da iyalansu labarin, nan take aka yanke shawarar shirya dinner"

party domin godiya ga Allah da kuma murnar nasarar

Aka fara gayyatar  yan uwa da abokan arziki domin liyafar da za a yi washegari da daddare

Lokacin lunch& kowa yana dining room yana cin abinci sai dai ba a ga Dua ba

Abidah ta lura da hakan. Wannan ba shi ne karo na farko ba da ta lura yarinyar tana yawan rasa

zama tare da iyalanta lokacin cin abinci

Ta Waga kai ta tambaya

 Where is Dua? Ban ga tana nan ba

"Zahra ta amsa cikin rashin damuwa  She s full, ta riga ta ci ai "

"Abidah ba ta ce komai ba, ta ja kujera ta mi™e a hankali ta nufi sama, kai tsaye Wakin Dua ta shiga"

"Tun daga bakin ™ofa ta ji sautin shesshe™ar kuka, ta tura ™ofar a hankali"

"Dua na jin an buWe ™ofar ta yi saurin goge hawayenta ta juya baya, Abidah ta ™arasa kusa da ita,"

"ta ri™o hannunta cikin tausayawa  What is it, Dua? "

Ta Wan shafa kanta  Tell me& I m your mother too

"Dua ta girgiza kai  Nothing, Ummi "

Abidah ta ce cikin sanyin murya

" Why are you hiding it from me? Open up. Don t be scared, I promise, duk abin da za ki faWa zai"

tsaya tsakanina da ke

"Da jin waWannan kalamai, Dua ta tuna da marigayiya mahaifiyarta, Ita ma haka take rungumarta"

idan tana kuka

"Nan take ta fashe da kuka mai tsuma zuciya, Abidah ta rungume ta tana lallashinta har ta Wan"

natsu.

"Daga bisani ta ce,m  If you re not happy here& sai na tafi da ke tunda ni Ina son ki "

"Dua ta girgiza kai cikin sauri  No, Ummi&  Ta haWiye kukan da ke ma™alewa a ma™oshi  I just"

miss my mummy& Ina da abubuwa da yawa da nake son na gaya mata& but she s no more

Zuciyar Abidah ta cika da tausayin yarinyar a ranta tana ayyana

 Ya Allah& wane irin rayuwa ce wannan yarinyar take ciki?

A Waya Sangaren kuma

"Amrah na fitowa daga wanka kenan sai wayarta ta fara ringing. Da ta duba, sai ta ga sunan"

"Jackson, ta Waga cikin murmushi  Hello, Jackson "

Ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce

" I ve been trying your number, but it wasn t reachable, Hope everything is okay? "

Amrah ta yi dariya  I m perfectly fine. Kada ka Wauka wai na bugu ne. No& it s just my first

"time sipping alcohol, shi ya sa na Wan ji wani iri but I m okay now "

Jackson ya sake sauke numfashi

 Thank God. I was really worried

"Suka Wan yi hira na wasu mintuna, kafin Amrah ta gayyace shi zuwa dinner party da Daddy zai"

shirya washegari

"Daga nan ta haWa su a conference call ita, Firdausi da Rumaisa, ta ba su labarin abin da ya sa ta"

"bar birthday party da wuri,m"

Su ma suka yi mata alkawarin za su halarci dinner party Win

Da yammacin wannan ranan Daddy ya kira Dua da Amrah zuwa parlour.

"Da suka zauna, ya ce"

" After this dinner party, zaku tafi Kaduna domin holiday "

"Da jin haka, zuciyar Dua ta tsinke, nan take ta tuna da dangin Zahra& "

"Ta tuna yadda suke nuna mata ™yama, da yadda suka saba zaginta tare da marigayiya"

mahaifiyarta

Ta Wan Waga kanta cikin ladabi

 Daddy& I don t want to go

Daddy ya Wago ya kalle ta  Why?

Ta haWiye yawu kafin ta ce

 Besides& ba ma mu fara holiday a Islamiyyah ba

Fuskar Daddy ta sauya

 Are you arguing with me?

" No, Daddy Ta girgiza kai da sauri  I m not arguing& I just&  "

Kafin ta ™arasa maganar& Paa! Mari ya sauka a kumatunta

Ta dafe wajen cikin firgici Daddy ya nuna mata ™ofa  Get out of my sight shegiya!

"Hawaye suka cika idanunta, ba tare da ta sake cewa komai ba, ta juya ta fita da gudu"

"Abidah tana zaune a parlour tana kallon televisio, Jin ™arar marin ya sa ta Wago kai"

"Sai ta ga Dua ta fito a dakin ta ruga sama tana kuka, ta bi ta da kallo har ta Sace."

"Tun daga wannan lokacin hankalinta ya kasa kwanciya, fiye da mintuna goma sha biyar tana"

"zaune, amma zuciyarta na ci gaba da gaya mata cewa akwai wani abu da ba daidai ba"

A ™arshe ta mi™e  I need to check on her

A Wayan Sangaren kuma& Dua ta faWa kan gadonta tana kuka kamar zuciyarta za ta fito

"Ta rasa me ya sa duk lokacin da ta yi ™o™arin faWar abin da ke zuciyarta, sai ta ™are da hukunci"

can kuma ta tuna da wani movie da ta taSa kallo

"A cikin movie Win, wata yarinya da ta gaji da wahala ta kashe kanta ta hanyar rataya ta share"

hawayenta

A hankali ta furta  Maybe& this is the only way

"Ta fita zuwa store ta Wauko wata doguwar igiya, da ta dawo Wakin, ta haWa stool biyu, ta jawo su"

™ar™ashin ceiling fan

"A hankali ta Waure igiyar, hawaye na ci gaba da zuba a idanunta  If I die&  Ta yi murmushi mai"

cike da ciwo  & I ll see my mummy again

"Ta saka igiyar a wuyanta, wanda ta daure da fan din, lokacin da take shirin ture stool Win& "

"Sai ™ofar Wakin aka buWe, Amrah ce, ta tsaya tana kallonta na wasu mins sai ta ce cikin raini,"

 Finally& I ll be the only daughter Ta juya ta fita kamar ba ta ga wani abu mai hatsari ba

Dua ta rufe idanuwanta ta ™ara ri™e igiyar&

A daidai lokacin& Abidah tana hawa stairs ne sai ta yi karo da Amrah tana saukowa

Amrah ta yi murmushi ta ce

" Ummi, sannu "

Sai dai Abidah ko kallonta sosai ba ta yi ba. Wani irin rashin kwanciyar hankali ne ya mamaye

zuciyarta kai tsaye ta nufi Wakin.

Da ta tura ™ofar& abin da idanunta suka gani ya sa numfashinta kusan Waukewa  Dua!! Ta yi

wani irin ™ara mai firgitarwa

"A lokacin ne Dua ta ture stool Win da ™afarta, nan take igiyar ta matse mata wuya"

"Da gudu Abidah ta ™arasa, ta rungume ™afafunta domin rage nauyin da igiyar ke yi a wuyanta"

 Ya Allah! Dua! No& no!

"Ta yi ta ™o™arin Wagata sama, tana kuka tana neman taimako, Ihun Abidah ya cika gidan"

"Kusan duk mutanen gidan suka ruga zuwa sama, Aryan ne ya fara isa"

"Da ya ga Dua rataye, jinin jikinsa ya daskare nan take  DUA! "

"Ya yi saurin hawa kan stool Win, ya Wago ta sama yayin da Sultan ya shiga da sauri ya ri™e jikinta"

Abbah ya Wauko wu™a ya yanke igiyar nan take suka kwantar da ita a ™asa.

"Dua ba ta motsi, Idanunta a lumshe"

Numfashinta yana fita da ™yar

Aryan ya dur™usa yana jijjigata

 Dua! Open your eyes& please! Shiru ko motsi ba ta yi ba.

Abidah kuwa ta rungume ta tana kuka

 My daughter& please don t do this

"Sultan ya tsaya cak yana kallon abin da ke faruwa, ko a mafarkinsa bai taSa tunanin wata yarinya"

za ta kai ga yun™urin kashe kanta ba.

Abbah ya Waga murya  Me ake jira? Mu kai ta asibiti yanzu! Aryan ya Wauke ta cak kamar ™

"aramar yarinya, da gudu suka fita zuwa mota"

Bayan kusan mintuna arba in&

"Kowa yana zaune a reception na asibitin cikin tashin hankali, Abbah na ta kai da kawo, Sultan ya"

kasa zama wuri Waya

"Aryan kuwa idanunsa sun yi ja Duk da ba kuka yake ba, Abidah na zaune tana jan tasbihi tare da yi"

wa Dua addu a

Sai Zahra& tana zaune gefe Waya ba tare da wani atom na damuwa a fuskarta ba

Doctor ya fito daga Emergency Room

Ya kalli waWanda suke wajen kafin ya ce

 I need to speak with the girl s parents

"Sultan ya yi saurin cewa  Bari na kira Mahaifinta , Sai dai Abidah ta dakatar da shi  A a Ta"

kalli Aryan  Zo mu je

"Su biyun suka bi bayan doctor zuwa office Winsa, da sun shiga, doctor ya zauna sannan ya ce"

 The good news is& we ve stabilized her

Abidah ta sauke numfashi  Alhamdulillah& 

Doctor ya ci gaba da magana. But&  Kalmar ta sa zuciyoyinsu sake bugawa

 She didn t just try to end her life because of today Ya haWa hannayensa a kan tebur  This

is a child who has been carrying emotional pain for a very long time

"Aryan ya runtse idanunsa, Doctor ya ci gaba  Please& protect her, she doesn t just need"

medication

"Ya kalli Abidah  She needs love , ˜wallar hawaye ta zubo daga idon Abidah, ta yi ™asa da"

murya ta ce  In Shaa Allah& 

"A zuciyarta kuwa ta yi al™awari guda, ba za ta ™ara barin Dua ta yi rayuwa cikin wannan azabar"

ba

"Za a same ni a kafafan sada zumunta Akan suna Hauwajay writes, please ayi following Dina"

CHAPTER 16: Hidden wounds

"After some hours, Dua ta Wan samu sau™i, Ummi ce ta haWa mata tea tana sha a hankali, bayan ta"

"tabbatar da ta Wan dawo hayyacinta, ta zauna kusa da ita tana shafa kanta  Dua&  Ummi ta kira cikin sanyin murya"

Dua ta Wago idanunta da suka kumbura saboda yawan kuka.

 Me yasa kika yi irin wannan abin? Ummi ta tambaya cikin tausayi  Kin san da ace na yi latti

kaWan fa?

Hawaye suka sake cika idanun Dua  Ummi& I just want to follow my mammy

"Kalaman nata suka soki zuciyar Ummi, ta ja Dua jikinta ta rungume ta  No my dear& kada ki"

"sake faWar haka, mutuwa ba mafita ba ce. Mammynki ba za ta taSa so ki kawo ™arshen rayuwarki haka ba, ki yi ha™uri, Allah yana tare da masu ha™uri "

Dua tana kuka tace  In shaa Allah Ummi& I will never try this again

Ummi ta murmusa tare da share mata hawayen fuskarta  Yauwa& that s my good girl

A dai-dai lokacin ne Aryan da Sultan suka shigo Wakin  How are you feeling now? Aryan ya

tambaya

Da ™yar ta yi murmushi  I m feeling better

"Sultan ma ya yi mata fatan samun lafiya, sannan suka sanar wa Ummi cewa an sallame su daga"

asibitin

"Da suka isa gida& abu na farko da ya tarbe su shi ne shirye-shiryen dinner party, ma aikata na"

"kai-komo, ana kawata falon baki, ana shirya abinci"

"Aryan ya tsaya yana kallon iyayensa, sannan ya girgiza kai cikin takaici kafin ya nufi sama ba tare"

da ya ce komai ba

"Ummi kuwa kusan mutuwar tsaye ta yi, Yarinyar da ta yi yun™urin kashe kanta awannin kaWan da"

"suka wuce ce ake cewa ta dawo gida, amma maimakon a soke liyafar, sai aka ™ara himma wajen shirinta"

"Ta kasa yin shiru, sai kuma ta kasa hakuri ta ce  Thought this dinner party would be cancelled "

Zahra ta juyo tana kallonta  Saboda me? Bayan an kashe kuWi masu yawa?

Ummi ta Wan matso gabanta  Dua bata da Lafiya& and you people still have the guts of

celebrating?

"Abbah ya gyara zamansa  I think it s better we postpone it, a sadakar da abincin idan yaso sai"

wani lokacin ayi

"Zahra ta yi shiru, amma ranta bai so ba. Ba ta son ta sake magana saboda tana tsoron kada"

maganar ta shafi batun haWa Amrah da Sultan

"Sai kawai ta kalli Daddy, Daddy ya gyara murya  She s much better by mere looking, besides"

"mun gayyaci manyan ba™i, there s no need to postpone it "

"Ummi ta kalli kowa Waya bayan Waya, bata sake cewa komai ba, ta kama hannun Dua suka haura"

sama

A Waya Sangaren& Amrah ta gama inviting friends dinta. Kowa na ta shirye-shiryen irin outfit W

in da zai sa

"Mummy ma kusan ta gama shiri, Nuwairah ma tana hanya"

"A lokacin ne Ayesha ta iso gidan, da ba ta ga kowa a parlour ba, sai ta haura sama kai tsaye zuwa"

Wakin Dua

"Ta tura ™ofar ta shiga, ta tarar da Dua kwance  Friend& how are you now? "

Dua ta yi murmushi kaWan

" I m fine now, wa ya gaya miki ban da lafiya? "

Ayesha ta harare ta  Ai na damu da ke mai aikinku Fatima ce ta gaya min

 Ayyah dear

"Sai Ayesha ta cigaba da ba ta labarin cewa mamarta ta yi tafiya Umrah, shi ya sa ba ta samu"

damar zuwa da asibitin ba&

Around 7:30pm& kowa ya