Back to novel

Chapter 8 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

tashi lokaci zuwa lokaci

Aryan da Sultan ma suna tattaunawa a gefe

"Hajiya Abidah kuma shiru tayi tana kallon wayarta, bayan wasu mintuna sai aka ji sallama"

"Zahra ce ta shigo, fuskarta cike da fara a ta ™arasa ta gaisa da su Waya bayan Waya"

Abidah ta amsa cikin mutunci ko da yake har yanzu ba ta saba da Zahra ba

Zahra ta yi murmushi

" Kun yi tafiya mai nisa, Ina ganin ku fara yin sallah, sannan ku ci abinci after that, you can rest "

Alhaji Tukur ya gyada kai

 That s a good idea

"Suna shirun su mi™e ne, sai ga takun Amrah, ta shigo cikin wata doguwar riga mai kyau"

"Ta yi light makeup, ta ™arasa cikin ladabi ta Wan rusuna  Assalamu alaikum "

"Kowa ya amsa, Zahra sai murmushi take yi, ta fara gaishe da Alhaji Tukur, Sannan ta gaishe da"

"Abidah, daga ™arshe ta juya wajen Sultan  Good afternoon "

Sultan ya yi murmushi  Good afternoon shi ke nan babu wata hira mai tsawo

Sai Alhaji Tukur ya yi dariya ya kalli Daddy

 Muhammad& Is this your little princess?

Daddy ya yi murmushi  Yes ita cr Amrah

Alhaji Tukur ya girgiza kai  Masha Allah ta girma kam

"Daddy ya yi dariya  Time flies , Amrah ta yi murmushi cikin kunya, ta nufi upstairs"

Abidah ta bita da kallo ba ta ce komai ba sai dai a ranta ta lura da abu guda  She s beautiful&

but beauty alone isn t enough

"A wannan lokacin kuma& Du a da Ayesha suna kan hanyarsu ta dawowa daga Islamiyyah,"

"littattafansu na hannu, suna ta bitar darasin da malaminsu ya koya musu"

Ayesha ta kalli Du a

 You ve been unusually quiet today

Du a ta yi murmushi kaWan  I m listeningl

Ayesha ta girgiza kai  No& tunani fah kike yi Du a ta yi dariya  Maybe

Sai Ayesha ta ce cikin zolaya  By the way& kin Lura da wani abu kuwa?

"Du a ta Wago gira  Like what? , Ayesha ta yi murmushi  Ya Ahmad "

"Du a ta yamutsa fuska  Who? , Ayesha ta buWe baki  Bani son iskanci kar ki ce har kin manta"

da sunan Haidar s elder brother ba?

"Du a ta yi dariya  Wallahi, I barely know him, kin San bamu taSa magana na 10 mins ba, that "

s all kuma kike expecting na rike sunansa

Ayesha ta matso kusa da ita ta rage murya.  Duk ba wannan ba but the way he looks at you is

different

Du a ta tsaya cak  Different? Ayesha ta gyada kai tana dariya  Yes wlh Ina ma tunanin Yana

Sonki ne fah

Da sauri Du a ta Wan bugi kafaWarta  Stop it! Kawai sai kiyi ta imagining abubuwa?

Ayesha ta ™yal™yale da dariya

 We ll ask Haidar when school resumes

"Du a ta bi bayanta tana ™o™arin dukan ta, su biyun suka ci gaba da gudu suna dariya"

Duk cikinsu basu ma Lura ba daga Wayan gefen hanya Ahmad yana kallonsu cikin motarsa

"Murmushi ya yi a hankali a karon farko cikin kwanaki, ya ga Du a tana dariya daga zuciya, ya"

sauke numfashi  At least& She s smiling Ya kunna motarsa ya ci gaba da tafiya

"Amma har sannan zuciyarsa ta ™ara tabbatar masa da abu guda, lallai akwai wani Soyayyen"

labari a rayuwar Du

"Da daddare.. Dua ta daWe zaune a bakin gadonta bayan Amrah ta fita. Idonta na kan ™ofar Wakin,"

zuciyarta cike da tunani

" Ya Allah& Amrah ta fita da dare haka, If mummy finds out&  Ta girgiza kanta No& it s"

none of my business

"Ta Wauki Qur aninta ta fara karantawa a hankali, duk lokacin da zuciyarta ta cika da damuwa,"

abin da ke kwantar mata da hankali shi ne karatun Al-Qur ani

A gefe guda kuma& Jackson ya tsaya da motarsa a gaban wani luxurious event centre da aka

kawata da golden lights

 Happy birthday to Rumaisa! mutane suka ri™a ihu yayin da ake shiga cikin wajen

"Amrah ta sauko daga motar cikin confidence. Black designer gown ce a jikinta, light makeup,"

sannan ta saki dogon gashinta

Jackson ya mi™a mata hannu

 Beautiful as always

Amrah ta yi murmushi  Thank you sannan ta Mika masa hannunta

"Suka shiga tare, Rumaisa da Firdausi suka yi tsalle suka rungume ta  Finally! Kinga yadda muke fa"

jiran ki?

"DJ na kunna wa™a, matasa na rawa, ana Waukar hotuna, Party Win ya cika da  ya yan masu ku"

Wi ne kawai

Amrah tana jin kamar ita ce star of the night.

Meanwhile Aryan yana fitowa kitchen ya hangi Dua tana Wauke da tray na cups  Dua

"Ta tsaya  Yes, Ya Aryan? "

" Ki bari, Bari na taimaka miki "

Da sauri ta girgiza kai

" No& if mummy sees you helping me, she ll be angry "

Aryan ya yi murmushi mai ciwo

 So you already know

Ta sunkuyar da kanta

 I don t want another misunderstanding.

"Aryan ya karSi tray Win duk da haka I don t care Bai gama kaiwa parlour ba sai Zahra ta fito, ta"

"tsaya cak  Aryan! Ya juya  Yes, mummy? "

" Me kake yi haka ban gane ba? ,"

" Helping Dua Ya amsa mata,  Me na fada maka jiya? "

Aryan ya sauke numfashi

 Mummy& helping someone isn t a crime

Zahra ta matso kusa da shi

 I warned you to stay away from that girl Aryan

Aryan ya Wan yi murmushi

 And I warned myself not to stop being human

Kalaman nasa suka ™ara Sata wa Zahra rai hakan yasa tayi magana cikin very strictly tone  Take

that tray back to her

Ya tsaya yana kallonta ta ce  I said take it back!

" No, mummy "

Parlour Win ya yi shiru

"Dua kuwa jikinta har rawa yake, ta san duk abin da zai biyo baya& a kanta zai ™are."

A daidai lokacin& Abidah tana tsaye daga saman balcony tana kallon komai

Ta ga yadda Zahra take magana da Aryan ta kuma ga yadda Dua ta tsaya a gefe cikin tsoro

Ta Wan haWe gira

" Something isn t right in this house&  Tun da suka iso ta Lura , Duk lokacin da Dua ta shiga"

"cikinsu everyone changes, especially Zahra"

Abidah ba ta ce komai ba sai dai ta fara analyzing wasu abubuwa a zuciyarta& .

"Bayan dinner na wannan ranan, Sultan ya fito garden domin ya Wan sha iska dan bai Saba da zafi"

ba

Yana duba flowers Win gidan ne ya ji footsteps a bayansa ya juya Ashe Dua ce

Ta tsaya da sauri

" Oh& I m sorry, I didn t know someone was here "

Sultan ya yi murmushi  It s okay

Shiru ya biyo baya sai Sultan ya ce

 You love reading?

"Ta Waga ido  Yes , Ya ce  I noticed Ta yi murmushi kaWan  It s my safe place "

Kalmar ta tsaya masa a rai  My safe place&  Yana son ya ™ara tambayarta&

Sai wata murya ta katse su  DUA!! Zahra ta kwala kira cikin ihu

Dua ta firgita

 Coming mummy! Ta juya da gudu

Sultan ya bita da kallo

 Why is she always scared?

"A can wajen birthday party& Jackson ya mi™a wa Amrah cup  Just take a sip, Amrah ta karSa"

 Me a cikin cup din?

"Ya ce  Just fruit punch , Firdausi ta yi dariya  Come on& stop acting like a baby "

"Amrah ta Wan yi shakkar sha, daga ™arshe saboda maganganunsu ta kai cup Win bakinta& "

"More on arewapen app, masu tambayar VIP kuma babu sai dai idan kina sauri you can pay 500"

"into Hauwa Jibrin 8110615256, Opay. For complete document"

Hauwajay writes

08110615256

*DUA (The Unwanted Daughter)*

By Hauwajay writes

CHAPTER 14: A Night Full of Secrets

"Club Win ya cika da loud music, colorful lights, da hayaniyar matasa, kowa na cikin nishaWi, ana rawa, ana dariya, ana Waukar pictures Rumaisa s birthday party ta zama tamkar taron manyan"

 ya yan masu kuWi a Abuja

MC ya hau stage yana murmushi

" Ladies and gentlemen, let s make tonight unforgettable! Tafi da shewa suka cika hall Win"

Jin hakan ne yasa Amrah sauke cup din daga bakinta ita da su suka karasa cikin taron

"Aka fara da Dance Competition, inda Amrah da Firdausi suka shiga tare da Jackson da wani"

"saurayi, kowa na ™o™arin nuna iya rawarsa"

Bayan mintuna kaWan  And the losers are Amrah and Jackson!

"Dariya da tafi suka cika wajen, Jackson ya yi dariya  Looks like we re paying the price "

"MC ya yi murmushi  Exactly! , Sai aka fara wasan Pick and Obey, Firdausi ta fara Wauka  Kiss"

and Hug

"Ba tare da wani kunya ba, ta rungumi wata ™awarta tare da sumbatar kumatunta, Kowa ya yi tafi"

Lokaci ya yi da Amrah za ta Wauka hannunta na rawa yayin da ta buWe takardar  Kiss& and&

Sip.

"Zuciyarta ta fara bugawa da ™arfi, dazu tana murnan tayi escaping bata sha ba sai gashi yanzu ta"

dauka kuma in public for that matter?!

" Ya Allah&  Ta Waga kai ta kalli Jackson, shi kuma ya yi mata encouraging smile  You can do it "

"Duk idanu suna kanta, ba ta son a ce ita ce kawai  village girl a cikinsu, Da ™yar ta matso kusa"

da Jackson ta yi masa light kiss

"Nan take hall Win ya kaure da shewa da tafi, sai aka mi™o mata glass Win alcohol, ta tsaya cak,"

wannan shi ne karon farko a rayuwarta da za ta sha irin wannan

Amma saboda pressure na friends da kuma kallon da ake mata& ta lumshe idanu ta Wan kurSa

kaWan

"Bayan wasu mintuna Amrah ta fara jin kanta yana juyawa, everything around her suddenly felt"

strange

"Music Win kamar yana ™ara ™arfi, mutane kuma kamar suna zagaye da ita, ta mi™e ta nufi wani"

quiet corner ta zauna

"A lokacin ne wani saurayi ya ™araso  Hey, beauty&  , Ta Waga ido a hankali, ya lura ba ta cikin"

normal state  Come& let me show you something

"Kafin ta fahimta, ya kama hannunta yana ™o™arin fita da ita, Jackson yana neman Amrah a cikin"

"crowd, da ya hangi saurayin yana jan ta zuwa waje& "

Nan take ya ruga zuwa wajen ba shiri ya ce  Excuse me! Ya tsaya a gabansu

 Where are you taking her?

"Saurayin ya saki hannunta ba tare da gardama ba, Amrah kuwa ta mi™a hannunta ga Jackson"

" Please&  , Jackson ya kama hannunta  Let s get you home "

"Fita suka yi zuwa inda yayi parking motar, ya buWe mata motar ya saka ta, a hanya ne ya tambaye"

"ta,  How are you feeling now? , Ta dafe kanta  I m not okay&  "

Jackson ya yi dariya  Don t tell me it s because of that little sip Ta girgiza kai  Please& take

"me home ,  Your wish is my command darling "

Bayan sun Wan yi tafiya Amrah ta duba agogo 10:45 PM Fuskarta ta sauya nan take  Oh my

God&  Ta haWe hannuwanta

 This is my first time staying out this late& What will mummy say? Hawaye suka cika

"idanunta, Jackson ya yi saurin ™ara gudun mota"

"A Waya Sangaren gidan& Sultan yana cikin bacci, wayarsa ta fara ringing ya buWe ido da ™yar"

yayi recieving call din

Girlfriend Winsa ce daga India  Hey& don t tell me you ve landed already?

Ta yi dariya  Just a few minutes ago Suka Wan yi hira amma bacci ya fara rinjayar sa

"Don ya kore shi, ya fita garden yana ci gaba da wayar, a lokacin ne ya ji gate ya buWe"

Bai kula ba sai da ya ji a sake rufe gate. Ya Waga kai& sai ya ga Amrah tana shiga gidan

Tana tafiya kamar wadda ba ta cikin hayyacinta  Amrah?

"Ta tsaya cak da ta gane Sultan ne, Zuciyarta ta tsinke"

"Ba tare da ta ce komai ba, ta wuce da sauri zuwa ciki, Sultan ya bita da kallo"

 Where is she coming from at this hour?

"A can cikin gida kuma, Abidah ta saba shan coffee kafin kwanciya"

"Da kanta ta sauko kitchen ta haWa, tana zaune a parlour tana sipping coffee Winta& "

"Sai ta ji an buWe ™ofa ta juya da sauri sai taga Ashe Amrah ce, dukkansu suka yi ido huWu, Amrah"

ta yi saurin haura sama.

Abidah ta bi ta da kallo ta Wan haWe gira

 Something is definitely wrong& 

"Da Amrah ta shiga Waki Dua ta Wago daga littafinta, ta lura da yadda Amrah take tafiya, toilet"

direct ta shige ta yi wanka ta fito&

Sai Dua ta ce cikin sanyin murya

 Amrah& where did you go? Mummy came looking for you

Amrah ta kalle ta ce  None of your business

Dua ta yi shiru ta karanta addu ar bacci ta kwanta abunta

"Washegari& Tun kafin asuba, Dua da Fatima sun fara aikin gida kamar yadda suka saba"

Sultan da Aryan suka fito domin zuwa jogging

Dua ta yi musu murmushi

" Good morning, Ya Aryan& Good morning, Ya Sultan "

" Morning, Dua suka amsa cikin fara a."

"Da suka fice& Sultan ya ce a hankali, Why is she the only one working? Kuma naga kamar kuna"

da mai aiki?

"Aryan ya yi shiru sai dai tambayar ta tsaya masa a rai, a haka suka fita ba Wanda ya Kara cewa"

uffan

"Abidah ma data fito daga Wakinta, ta hangi Dua da Fatima suna aikin gidan"

Ta tambaya cikin mamaki  Where is Amrah?

"Dua ta amsa cikin ladabi  She has gone upstairs Ummi, can take gyarawa  "

"Fatima ta kasa yin shiru ta ce,"

 Ummi& Dua ba ta faWi gaskiya ba

"Abidah ta juyo  What do you mean? , Fatima ta sauke numfashi"

" Amrah hardly does any house chores. Dua ce ma take gyaran dakinsu da wanke toilet, then"

comes downstairs to help me with the rest

Abidah ta yi shiru sai ta girgiza kai  Thank you for telling me.

"Fatima ta firgita tana kallon sama sai ta ce  Please Ummi& don t tell anyone, idan ba haka ba"

zasu kore ni

"Abidah ta yi murmushi  You have nothing to worry about , Ta ci gaba da tafiya amma zuciyarta"

ta fara haWa wasu abubuwa wanda already tayi noticing  This family is hiding something& 

"Before 10:00 a.m., Daddy, Alhaji Tukur da sauran mutanen meeting suka bar gidan. Bayan fitarsu"

ne sauran  yan gidan suka fara fitowa domin breakfast

Zahra ta Waga kai tana kallon upstairs

 Amrah ba ta sauko ba har yanzu? Ta Wan haWe gira sannan ta nufi Wakin  yarta

"A hankali ta tura ™ofar, ta tarar da Amrah kwance a kan gado, idanunta na kallon ceiling kamar"

tana cikin wani dogon tunani

"Ko sallamar mummy ba ta ji ba sai da Zahra ta taSa kafaWarta, Amrah ta firgita"

 Oh& Mummy Ta tashi zaune tare da ™o™arin murmushi  Good morning

" Morning, darling Zahra ta zauna kusa da ita  What s wrong? Tun jiya kina behaving"

"strangely. Ba ki yi breakfast ba, ba ki fito ba& Is everything okay? "

"Amrah ta yi shiru na wasu da™i™u, daga ™arshe ta sauke numfashi ta ba mummy labarin komai, yadda ta sha alcohol a party, yadda ta fara jin jikinta ba daidai ba, yadda Jackson ya mayar da ita"

gida

"Zahra ta saurare ta ba tare da ta katse ta ba, da ta gama sai ta yi murmushi  Is that all? "

"Amrah ta Waga kai  Yes&  , Zahra ta dafa hannunta  Relax, It s just a little mistake "

" Har yanzu ke yarinya ce, dama irin wannan abubuwan zai iya faruwa "

Amrah ta sauke ajiyar zuciya  I thought you d be angry

 I m not Sai dai murmushin Zahra ya sauya zuwa wani irin na dabara  In fact& I think it

s time ku tafi hutu Kaduna

Amrah ta lumshe ido  Kaduna kuma?

" Yes , Sai kuma ta tambaya da sauri  Wait& harda Dua? "

Zahra ta Wan yi shiru kafin ta amsa  Of course Amrah ta haWe gira  Why?

Zahra ta kalli ™ofar Wakin ta tabbatar babu mai jin su ta rage murya  Ban ji daWin yadda Sultan

"da mahaifiyarsa suke yawan kallon Dua ba, They seem& interested in her "

" Before anything develops, zan