Back to novel

Chapter 7 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

kai, da idanunsu suka haWu, sai ta mi™e da sauri ta rungume Fatima, nan"

take ta fashe da wani irin kuka

Ba irin kukan da ake yi saboda ciwo ba wannan kukan zuciya ne

"Fatima ta rungume ta tana shafa bayanta  Shhh& it s okay, ki yi ha™uri, Du a Allah baya manta"

da bayinsa

"Sai bayan data yi kuka mai isarta sannan ta Wan lafa, Fatima ta share mata hawaye ta yi"

murmushi  Come on& everybody is waiting for breakfast

Du a ta gyada kai a hankali  Okay& 

Bayan sun gama breakfast Daddy ya Wora cup Winsa a hankali ya dubi kowa

" Tomorrow Alhaji Tukur and his family will be arriving Abuja, I want everything to be perfect"

before they arrive

"Kowa ya gyada kai, Aryan kuma yana cin abinci cikin nutsuwa"

"Mummy ta mi™e tsaye  Amrah, come with me "

"Ba tare da tambaya ba, Amrah ta bi bayanta, da sun shiga Waki& "

"Zahra ta zauna kan sofa, ta yi wa Amrah alamar ta zauna kusa da ita"

 There s something important I want to tell you

"Amrah ta kalle ta cikin mamaki  What is it, Mom? , Zahra ta yi murmushi  Your dad and Alhaji"

Tukur have been discussing something for a while now

 They want Sultan to marry you

Amrah ta buWe idanu sosai tana kallon mahaifiyarta  What?! Marriage?

" Mom, I m just seventeen! "

"Zahra ta yi dariya  Calm down ba yanzu za a yi auren ba, after your WAEC& idan kin shiga"

university ne Ta Wan dakata kafin ta ™ara da murmushi

 Besides& You ll finally study at Oxford University like you ve always wanted

Nan take fuskar Amrah ta Wan canja sai dai har yanzu tana tunani ne

Zahra ta lura ta Wan jingina da kujera sannan ta ce cikin sigar wasa  & Unless you don t want

him Ta Wan yi shiru  If that s the case& I ll simply give Sultan to Du a

Kafin ta ™arasa magana Amrah ta mi™e tsaye  Mom! No! Please don t ever say that again

"Sultan nawa ne, that village girl doesn t deserve someone like him, taya ma zata samu irinsa? "

"Zahra ta yi murmushi cikin gamsuwa, a ranta ta ce  Good& Exactly what I wanted to hear "

"A dining table, Du a ta mi™e zata wuce, sai Aryan ya kira sunanta  Du a Ta tsaya"

" Come back, let s talk , Ta dawo a hankali ta zauna amma har yanzu kanta a ™asa yake"

"Aryan ya kalle ta  You didn t sleep well& did you? , Ta girgiza kai  No. "

"Ya sake tambaya  You cried again? Sai ta yi shiru, shirun nata ya ba shi amsar da yake nema, ya"

"sauke numfashi  Du a I know you re thinking  If Mom were alive, she would have allowed me to travel ko? "

"Du a ta Wago kai cikin mamaki ta kasa magana, Aryan ya yi murmushi mai cike da tausayi  Ki"

"saurare ni da kyau, If Allah has destined that journey for you& nobody can stop it kisan da hakan, not Daddy, not Mummy not anyone Ya Wan dakata"

" Amma kuma idan Allah bai rubuta zaki tafi ba, & even if your mom was alive, it still wouldn t"

happen

"Du a ta cije leSenta, ta yi ™o™arin hana hawayenta fitowa, amma ta kasa, cikin rawar murya ta ce"

" It s not even about Germany&  Shi kaWai ta iya faWa sai ta fashe da kuka, ta juya da gudu ta nufi upstairs"

"Aryan ya bita da kallo ya dafe goshinsa, a hankali ya furta  Ya Allah& How do I help her? "

A wani Sangaren garin Abuja kuwa& Su Amrah sun kusa gama shirye-shiryen birthday party na

Rumaisa

"Video call Winsu ya kusa awa guda, Rumaisa ce ta ce cikin farin ciki Girls! This birthday has to be"

unforgettable

Firdausi ta yi dariya Forget it! I ve already invited Senator Ibrahim s son. Wait until you see him

"Duk suka kwashe da dariya, Amrah ma ta yi murmushi  I ve invited my boyfriend too "

"Nan suka ci gaba da tsara komai, decoration, music, dress code, Photo session"

"Har ma da yadda za su shiga venue Win domin mutane zasu zuba musu ido, a wajensu wannan"

birthday party Win dole ne ya zama the talk of the week a duk faWin Abuja

"Meanwhile.. A gidan Alhaji Muhammad, Shirye-shirye suke yi na musamman domin tarbar Alhaji"

"Abubakar Tukur da iyalansa, Ma aikata sai kai komo suke yi, an gyara guest section gaba Waya, an sauya curtains, an yi sabon arrangement na furniture"

"Zahra kuwa tana bedroom Winta, ta Wauki waya ta kira ™awarta, Nuwairah"

"Data Waga wayar, ta fara ba ta labarin zuwan Alhaji Tukur, sai kuma batun Sultan"

Nuwairah ta yi dariya  So finally& your dream is coming true

"Zahra ta yi murmushi  Exactly ke de ki Bari, My daughter deserves the best "

" Sultan is handsome, educated, wealthy& everything I want for Amrah "

"Nuwairah ta yi shiru na Wan lokaci, sannan ta ce  Calm down first, ket them arrive safely, We ll"

discuss every other thing later

 Alright Zahra ta kashe wayar tana murmushi

A ranta har ta riga ta fara ganin Amrah a matsayin matar Sultan

Da yamma& Mummy ta kalli Daddy

 Since you re going to receive them tomorrow& Why don t you ask Aryan to pick them up

from the airport?

"Daddy ya girgiza kai  No, zan tafi da kaina na Wauko su, Tukur is more than a friend to me, yayi"

deserving a proper welcome

"Ya mi™a hannu  Please pass me my phone Zahra ta ba shi, nan take ya kira Aryan"

"Yayi ringing but no response, ya sake kira har sau shida but shiru"

Daddy ya Wan yamutsa fuska

 Where did this boy leave his phone?

Ya mi™e tsaye

 Let me check his room

"A lokacin Aryan yana zaune shi kaWai a Wakinsa, wayarsa tana gefe& "

"Amma hankalinsa yana wani wuri, tun bayan kukan da Du a ta yi Wanda karara yana ganin"

"damuwa a cikinta, ya kasa cire ta daga zuciyarsa, ya jingina da kujera ya lumshe ido  What exactly did Du a do to deserve all these? Is it because she lost her mother? "

" Amma idan har dan haka ne suke mata haka gaskiya, then my parents are being unfair Ya"

sauke numfashi

" One day& they ll stand before Allah too, toh me zasu ce masa game da amanar daya masu? "

Yana cikin tunanin.. sai ya ji an taSa kafaWarsa

"Da sauri ya buWe ido, Daddy ne tsaye a gabansa  Aryan I ve been calling you "

"Aryan ya Wauki wayarsa, ya duba Missed calls shida  I m sorry, Dad "

Daddy ya Wan kalle shi  Are you okay? Ya yi murmushin dole  Lafiya Daddy Daddy bai ™ara

"tambaya ba, sai kawai ya sanar da shi shirin zuwa airport gobe."

"Aryan ya gyada kai  Alright, Dad "

"Da yamma, lokacin tafiya Islamiyya ya yi, Ayesha ta zo kamar yadda ta saba ta tarar da Du a a"

zaune bakin window sanye da uniform

"Tun daga nesa ta fahimci ba ta cikin yanayinta, ta yi murmushi  Come on, sleepyhead, mu tafi"

kar mu makara

Du a ta yi murmushin ™arfin hali ta Wauki hijab Winta tana sakawa daga haka suka suka kama

hanya

"A hanya& Ayesha ta ri™a ba ta labarai iri-iri, wani lokaci ma sai ta yi abun da zai sa tayi dariya,"

kawai don ta ga ta yi dariya

"Sai dai murmushin Du a bai kai zuciyarta ba, har yanzu zuciyarta tana cike da nauyi ne"

Ayesha kuwa ba ta daina hira ba

" Wallahi, idan kin ci gaba da wannan face Win, mutane za su yi tunanin ni ce na Sata miki rai "

"Du a ta Wan yi murmushi  I m okay , Ayesha ta Wan turo baki  You re lying "

Kafin Du a ta ba ta amsa& sai wata ba™ar mota ™irar Lexus ta wuce su basu kula ba amma sai

"ta fara reverse har ta zo daf da su, su biyun suka matsa gefen hanya"

Glass Win driver s seat ya sauke a hankali  Hey!

Da suka waiga fuskar Ahmad ce ta bayyana

"Nan take Ayesha ta yi murmushi  Ya Ahmad ,  Na am Ya amsa cikin fara a"

"Ya juya ya kalli Du a  Congratulations, genius , Du a ta Wan yi murmushi  Thank you "

Ya Wan Waga gira  So& Have your parents changed their minds? Ya na gama tambayar

"murmushin da ke fuskar Du a ya Sace, ta girgiza kai a hankali  No "

"Ahmad ya yi shiru, ya lura da yadda idanunta suka sauya, bai son canza mata mood ba"

"Sai ya yi murmushi  It s okay, everything happens for a reason "

"Ya Wan yi shiru kafin ya sake cewa  Zan iya samun phone number? , Du a ta Wan sunkuyar da"

kai  Ai bani da waya

"Ahmad ya Wan yi mamaki  You don t? Ta girgiza kai  Banda shi , Na Wan lokaci, ya rasa abin"

cewa

Ayesha ce ta katse shirun  You can give Sister Fatima s number if you want

Du a ta juya da sauri  But.. ai bani da numbernta a Kai na

"Ahmad ya yi dariya kaWan  Seriously? , Ta Wan yi murmushi cikin kunya  Yes "

Ya jingina da sitiyarin motarsa  Alright then& toh sai na zo gidan ku maybe cikin satin nan

"Da jin wannan maganar Du a ta zaro ido, gabanta ya faWi  Our house? Ta girgiza kai da sauri"

 Please kar ka zo

"Ahmad ya yamutsa fuska Why? , Du a ta buWe baki zata yi magana, ta tuna da Mummy ta tuna"

"da irin masifar da za ta iya, sai ta haWiye maganar"

Cikin ™aramar murya ta ce

" Please& just don t come , Ta kama hannun Ayesha  Mu tafi "

"Ba ta jira amsarsa ba suka ci gaba da tafiya, Ahmad ya bita da kallo har sai da suka Sace daga"

"ganinsa, ya jingina kansa da seat Win motarsa wani irin tausayinta ya sake kama zuciyarsa"

Tun ranar da ya haWu da ita a makaranta yana lura da abu Waya Du a ba ta taSa yin murmushi na

"gaske ba, kullum murmushinta yana Soye wani ciwo ne"

"Ya sauke numfashi  I m coming pretty, dole na cire ki daga wannan kangin "

"Ya kunna motarsa, a hankali ya fice daga unguwar"

"Amma zuciyarsa ta riga ta yanke hukunci, ba zai huta ba& sai ya gano dalilin da yasa Du a take"

rayuwa cikin irin wannan tsoron

Meanwhile a gidan Alhaji Muhammad

"Kitchen din kamshin girki ya mamaye ko ina. Frozen chickens kusan talatin aka kawo, Chefs"

"daban-daban na ta aiki, duk wanda ya shiga gidan& Zai yi zaton ana shirin tarbar shugaban ™asa ne"

Da Du a ta dawo daga Islamiyyah ta tarar da gidan cike da hayaniya

"Fatima ta zo kusa da ita, ta yi murmushi  Tomorrow is going to be a very busy day "

Du a ta gyada kai  Guests? Fatima ta amsa  Very important guests

 Alhaji Tukur and his family are coming from London

"Du a ta ce  Oh&  Ba ta ™ara cewa komai ba, ta juya ta nufi Wakinsu"

*DUA (The Unwanted Daughter)*

By Hauwajay writes

Page 13: The arrival

The Arrival

Safiyar ranar& Daddy da Aryan suna kan hanyarsu ta zuwa Nnamdi Azikiwe International Airport

domin tarbar Alhaji Abubakar Tukur da iyalansa

Cikin motar shiru ne ya mamaye shi

"Aryan yana tu™i, Daddy kuma yana kallon titi ta window."

"Bayan wasu mintuna Aryan ya yi gyaran murya  Daddy&  , Daddy ya Wan waigo  Yes, son? "

Aryan ya yi shiru na Wan lokaci kafin ya ce

" There s something I ve been wanting to ask you for a long time , Daddy ya yi murmushi  Go"

"ahead, yuh know you can ask me anything "

Aryan ya sauke numfashi  But kayi alkawarin ranka ba zai baci ba?

"Daddy ya Wan yi dariya  Never, you re my only son ka faWi abin dake ranka "

"Aryan ya matse steering wheel Win da hannunsa, da ™yar ya sami ™arfin gwiwar cewa  & Is Du "

a really our biological sister?

"Daddy bai ce komai ba, hakan yasa Aryan ya ci gaba  I mean& Is she truly your daughter? Kai"

ne mahaifinta?

"Kalaman haka suka sauka kamar wani mashi a zuciyarsa, hakan yasa Daddy ya yi shiru, amma"

"fuskarsa ta sauya gaba Waya, kamar an tuna masa da wani abu da ya daWe yana ™o™arin mantawa"

"Aryan ya kalle shi da gefen ido, gabansa ya faWi  Maybe I shouldn t have asked&  Ya maida"

hankalinsa kan tu™i

"Motar ta ci gaba da tafiya cikin nutsuwa, sai bayan wasu da™i™u& , Daddy ya yi magana cikin ™"

aramar murya  Aryan& 

" Yes, Daddy? , Daddy ya lumshe ido na Wan lokaci  I honestly don t know why&  "

 & but sometimes& I feel like there s something missing Ya dafe ™irjinsa a hankali  Duk

"lokacin dana kalli Du a& my heart feels strange, I can t explain it "

"Ya girgiza kai  Kamar dai na manta da wani bangare daya shafe ni a rayuwa, kuma something"

very important

"Aryan yana sauraren shi cikin mamaki, Daddy ya ci gaba  But dalilin daya sa nake Jin haka W"

"in, & I honestly don t know "

Aryan ya sauke numfashi a hankali ya ce  Amma Daddy whatever the case may be Du a har

"yanzu  yarka ce, hakan ba zai taSa goguwa ba, she s still the youngest in this family kuma abun tausayi ce ita Win duba da cewa ta rasa mahaifiyarta tun Dana da kananun shekaru "

 All she needs now& is love and care

"Daddy bai amsa ba, ba don bai ji abin da Aryan ya faWa ba sai don zuciyarsa ta sake nutsewa cikin"

wani irin tunani

"Har suka isa airport, ba wanda ya sake cewa komai, a gida kuma Amrah tana tsaye gaban mirror"

"ta a kunna music a wayarta, tana gwada rawar da za ta yi a birthday party na Rumaisa, ta yi juyi ta sake gwadawa, sai dariya take yi"

 Perfect! ta faWa tana tafa hannu

"A downstairs& Zahra ta kira sunanta sau biyu amma shiru bata amsa ba, still ta sake Kira, har"

yanzu babu amsa

"Ta Wauki wayarta ta kira Amrahn, but no response, ta ja dogon tsaki  Kar dai yarinyar nan ta"

fita&  Ba tare da Sata lokaci ba ta haura upstairs

"Ta tura ™ofar Wakin sai ta tarar da Amrah tana rawa gaban mirror, Zahra ta tsaya tana kallonta"

Amrah ta hango ta ta mirror da sauri ta juya  Mom! Yaushe kika shigo?

Zahra ta haWe fuska From the look of things& gaba Waya kinma mance cewa Yau muna da very

important baki da zasu zo ko? Kuma in other hand surakananki ne fah?

"Amrah ta turo baki  Mom& bafa maganar auren za a yi Yau ba fah, and daga zuwansu Yau ba"

"cewa za a yi za a Waura auren ba, kuma ni ba zuwa wajensu zanyi ba, can t all that wait till tomorrow? "

Zahra ta Wan Waga gira  Haka kika ce Shikenan let s forget the whole thing then

"Ta juya zata fita, da sauri Amrah ta ri™e hannunta  No, no, no& I m sorry Bari na shirya yanzu "

Sai lokacin Zahra ta yi murmushi a ranta ta ce  That s better

"Bayan ´an mintuna Motar Daddy ta tsaya a harabar gidan, Gatekeeper ya yi saurin buWe gate da"

suka shiga&

Ma aikata suka fito domin karSar luggage

Alhaji Abubakar Tukur ya sauko daga motar yana murmushi

Daddy ya rungume shi da sauri

" Welcome to Abuja, my friend! "

Alhaji Tukur ya yi dariya

" It s been a long time, Muhammad "

 Indeed&  Daddy ya amsa  Too long

Aryan kuwa ya ™arasa wajen Sultan suka yi musabaha sannan suka rungumi juna.

" Welcome home, bro Sultan ya yi murmushi  Thank you, ka ganka kuwa? Ka canza Sosai fah "

Aryan ya yi dariya

 Same goes for you

"Abidah ma ta fito daga motar cikin nutsuwa, Fatima da sauran ma aikata suka karSi kayanta"

"Bayan sun gaisa, kowa ya nufi babban parlour, bayan da suka zauna& "

"Hira ta kaure tsakanin Daddy da Alhaji Tukur Business ne, Old memories& University days& "

Dariya ce kawai ke