Back to novel

Chapter 6 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

hakan yasa Aryan ya kirasu both Amrah da Dua ya musu lesson

na gobe

"A wannan daren Aryan ya kasa barci, tunani Waya kawai ya ci gaba da dawowa cikin zuciyarsa"

 Yaushe Amrah ta zama haka?

Washegari da safe.. ya kasance last paper ce

"Tun kafin kiran sallar Asuba, Du a ta riga ta farka. Bayan ta idar da sallarta, ta zauna tana karanta"

Qur ani sannan ta Waga hannayenta sama

" Ya Allah& Ka ba ni sau™in wannan jarabawar. Ka sa na zama abin alfahari ga mahaifiyata, ko"

da kuwa ba ta nan tare da ni

"Ta share hawayen da suka zubo, sannan ta Wauki littafinta na Further Mathematics ta sake duba"

wasu formulas

"A other side na Wakin kuma, Amrah na shan bacci cikin kwanciyar hankali"

"Sai da Fatima ta shigo ta tashinsu kafin ta farka, as usual suka sauka suka gama everything within"

short period of time

"A dining area& Kowa ya hallara domin breakfast, Daddy ya duba agogonsa sannan ya ce  Driver"

"ne zai kai ku school today ma, Ina da meeting da wuri "

" Okay Daddy Amrah ta amsa da fara a, Du a ma ta gyada kai cikin ladabi"

Aryan ya kalli Du a  Relax! You ve prepared enough just do your best

Šan murmushi ta yi  In shaa Allah

"Tun jiya bai sake yi mata coaching ba, amma kalamansa sun ™ara mata ™arfin gwiwa"

"Zahra kuwa& Tun lokacin da ta zauna a dining table ba ta ko kalli Du a ba, kamar ba ta ma cikin"

gidan

"A school kuma, da aka fara distributing question papers, Du a ta karSa da addu a a zuciyarta, da"

ta duba tambayoyin& Sai murmushi ya bayyana a fuskarta  Alhamdulillah& 

Yawancinsu sun fito daga abubuwan da Aryan ya koya musu jiya da kuma waWanda ta yi ta

maimaitawa cikin dare

"A hankali ta fara solving babu tashin hankali, babu rudani sai confidence kawai, bayan kusan awa"

biyu..  Pens down! Teacher ya faWa

"Dalibai suka fara mi™a answer sheets Winsu, da suka fito daga exam hall& "

"Kusan kowa cikin farin ciki yake, Ayesha ta yi saurin rungume Du a  We re finally done! "

Alhamdulillah! Du a ta faWa tana dariya

Haidar ma ya ™araso  So& who thinks she s taking first position again? ya faWa yana dariya

"Ayesha ta nuna Du a  Ask our genius , Du a ta girgiza kai Please&  "

Haidar ya buWe question paper Winsa

 Question number five& what did you get?

Suka fara comparing answers.

Bayan mintuna kaWan& Haidar ya dafe kai  Subhanallah! It seems Du a ta fi mu score this time

too

"Ayesha ta kalli answer sheet Winta sannan ta yi dariya  Wallahi gaskiya ne , Du a ta girgiza kai"

kawai  No one knows please

"Suna cikin hirarsu wata ba™ar mota ta tsaya a gabansu, wani saurayi ya fito daga driver s seat"

"Dogo ne, fari ne, cikin shigar smart casual, da murmushi ya ™arasa wajensu  Haidar, you re"

done?

"Kai Haidar ya gyad a masa ya ce Ya Ahmad! , Ya Ahmad kallonsu Dua yake"

"Haidar ya yi murmushi juya ya ce,  These are my classmates. Yaya, this is Ayesha and this is Du "

a

"Ahmad ya yi murmushi  Nice meeting you Duk gaishe sa suka yi, ya amsa da fara a , sai"

"kallonsa ya koma kan Du a na Wan lokaci ba don komai ba, sai don yadda nutsuwa da kunya suka bayyana a tare a fuskarta, ya Wan yi murmushi"

 Du a& are you Shuwa Arab?

"Ta girgiza kai ta ce  No , Ya ce  Then& which tribe are you? , Du a ta yi shiru na Wan lokaci,"

"sannan ta ce a hankali,  I& I don t know "

Ahmad ya Wan yi mamaki ya ce  You don t know your tribe? Ya tambaya da mamaki a

"muryansa, ta sake girgiza kai ta ce  No "

"Ya yi murmushi It s okay, when you get home ask your mum, Next time we meet, you ll tell me "

"Yana gama faWin hakan murmushin da ke fuskar Du a ya Sace, Idanunta suka cika da ™walla"

Haidar ya yi saurin cewa  Ya Ahmad she lost her mum when she was ten

"Nan take fuskar Ahmad ta sauya Oh& I m so sorry , Du a ta yi murmushin dole Thank you "

" See you next time, Ahmad ya faWa cikin tausayawa, Haidar ya ce  Bye Suka shiga mota"

suka tafi

"Ahmad dai& Har motar ta bar school premises, hankalinsa yana kan yarinyar nan  There s"

something unusual about her& And I intend to find out

"Bayan motarsu Ahmad ya tafi& Du a da Ayesha suka koma wani side, a hanya, Ayesha ta lura Du "

"a ta yi shiru fiye da yadda ta saba, ta taSa hannunta a hankali  Dua&  "

"Ta Wago ta kalle ta, Ayesha ta ce  Are you okay? Da ™yar ta yi murmushi  I m fine "

Ayesha ta girgiza kai  No& I know you wani abu yana damunki

Du a ta sauke ajiyar zuciya  Lokacin da Ya Ahmad ya ce na tambayi mummy tribe Wina&  Sai

"muryarta ta dusashe.  & na tuna da mummy na ne kawai, bcos I just need her "

"Ayesha ta ri™e hannunta  Allah Ya ji™anta , Ta amsa da Ameen, Ayesha ta rike hannunta  Kuma"

"ki daina damuwa. In shaa Allah, one day komai zai yi kyau "

Du a ta yi murmushi kaWan  In shaa Allah

"Two Week Later& Yau ce ranar Speech and Prize Giving Day, tun da safe makarantar ta cika da"

"iyaye da ba™i, An yi ado a school hall cikin tsari mai kayatarwa"

"Students kuma kowa cikin uniform Winsa mai kyau, Du a da Ayesha suna zaune tare suna kallon"

yadda iyaye ke shigowa Waya bayan Waya

"A hankali Ayesha ta ce,  Duba&  Ta nuna wani yaro da mahaifiyarsa ke gyara masa tie"

"Can kuma wani mahaifi yana Waukar hotuna da  yarsa, Du a ta yi murmushin dole ba ta ce"

komai ba sai dai zuciyarta ta yi nauyi

"Bayan an fara taro, principal ta hau stage, ta yi jawabi mai kayatarwa kan ™o™arin Waliban"

makarantar sannan aka fara kiran waWanda suka yi fice a wannan term

"An fara da Best House, sai Best Discipline, sai Best in Debate Hall Win ya cika da tafi mutane.."

Daga bisani Principal ta buWe wani envelope ta ce

" Now& we re moving to the overall academic awards , Nan take hall Win ya yi shiru  SSS2&  "

" Third Position&  Aliyu Haidar Suleiman! Tafi ya cika hall, Haidar ya mi™a ya karSi kyautarsa"

cikin farin ciki tare da familynsa

" Second Position& Ayesha Muhammad Inuwa!, Ayesha ta mi™e cikin murna ta karSi certificate"

da medal Winta

"Da ta dawo ta zauna, ta ri™e hannun Du a  Your turn , Du a ta yi murmushi kawai, sai Principal"

ta sake cewa  And finally& 

 Our Overall Best Student& As usual& 

 DU A MUHAMMAD USMAN!

"Hall Win ya kaure da tafi, wasu malamai suka fara murmushi, a hankali Du a ta mi™e, tana tafiya"

"zuwa stage absentminded , sai ta hango yadda iyaye da dama suke Waukar hotunan  ya yansu,"

wasu suna tsaye suna musu tafi

"Da ta karSi certificate da medal Winta& Principal ta yi murmushi  Congratulations sweetheart,"

we re proud of you

" Thank you, Ma Daga haka ta juya, Idanunta suka fara neman Daddy ko Mummy ko da"

murmushi Waya ne ta gani Yau a fuskansu

"Sai dai, fuskokinsu babu wani canji although Daddy na zaune cikin nutsuwa Zahra kuwa kamar"

wanda aka Mata mutuwa

"Du a ta haWiye ™wallar da ta cika idanunta, a hankali ta sauko daga stage, ta rasa wa za ta kai"

certificate Winta

Sai Aryan ya mi™e tsaye yana murmushi  Bring it here

"Nan take ta ™arasa gare shi, ya karSi certificate Win ya kalle ta cikin alfahari"

" I m proud of you, little sis "

"Da ™yar ta yi murmushi  Thank you, Ya Aryan "

"Ahmad, wanda ya zo domin bro dinsa Haidar ya tsaya yana kallonta, sosai ta tsaya masa a rai,"

lokaci guda ya fahimci Daddy de Mahaifinta ne though bai san Zahra ba amma ya gane kamar itace Wanda ke rike da ita. Ya ga yadda sauran iyaye suke rungumar  ya yansu

"Ya kuma ga yadda Du a ta sauko daga stage ba tare da iyayenta sun taya ta murna ba, ya Wan"

"yamutsa fuska  Something isn t right& Why would parents treat such a brilliant daughter this way? Ya ci gaba da kallonta, karo na farko ya fara jin cewa akwai wani Abu"

"Bayan an kammala rabon kyaututtuka, Principal ta sake komawa kan podium, ta yi murmushi"

"tana kallon iyaye da Walibai  Alhamdulillah, wannan shekarar ta kasance mai albarka ga makarantar mu "

"Ta Wan dakata kafin ta ci gaba  Kamar yadda muka saba a kowace shekara, akwai wasu Walibai"

da aka zaSa domin wani special academic training a ™asar Germany

"Hall Win ya kaure da tafi, wasu Walibai ma suka kasa Soye murnar da suke ji"

Principal ta ci gaba  Training Win zai Wauki two weeks ne kawai

" Kuma idan Walibi ya yi outstanding performance, akwai yiwuwar samun full scholarship zuwa"

Oxford University a London domin karatun gaba

Da jin haka& Muryoyin masu farin ciki suka ™ara cika hall Win

Principal ta fara kiran sunayen waWanda aka zaSa  Aliyu Haidar Suleiman!Congratulations

Haidar ya mi™e cikin farin ciki

" Ayesha Muhammad Inuwa Ita ma ta mi™e tana murmushi, Sannan Principal ta sake kallon"

takardarta  Our overall best student& 

 Du a Muhammad Usman

"Tafi ya sake tashi cikin wall din, Du a ta ji zuciyarta ta buga ba don komai ba& "

"Sai don wannan ne karo na farko da ta ji kamar wata babbar dama ta zo Mata a rayuwarta, A"

hankali ta juya ta kalli Daddy sai kuma ta mayar da kallonta ga Mummy

A zuciyarta tana addu a  Please& ku yarda kar ku ce No

Principal ta ci gaba da bayani

 Ba za a tafi da kowane Walibi ba sai da cikakken yardar iyayensa

" Saboda haka, za a ba kowanne parent consent form domin ya sanya hannu "

"Teachers suka fara rabawa iyaye forms Win, da aka kawo wajen Daddy ya karSa ya fara dubawa,"

Zahra ma ta matsa kusa da shi ta karanta bayanan cikin nutsuwa

Aryan ya yi murmushi wanda zuwansa wajensu kenan ya ce  This is a great opportunity Dua

deserves it

Daddy bai ce komai ba.

"Principal ta ™araso kusa da su  Sir, your daughter is one of our brightest students "

 We believe she ll make the school proud

Daddy ya Waga kai ya kalli Principal  Thank you Sai ya sauke numfashi  Amma& Ina ganin

har yanzu tana da ™aramar shekaru

"Principal ta yi murmushi cikin ladabi  Sir, ba ita kaWai ba ce, za su tafi tare da teachers da sauran"

"students, they ll be well taken care of "

Daddy ya yi shiru kafin ya yi magana& Zahra ta katse shi  No

"Principal ta Wan yi mamaki  I m sorry, Ma? "

Zahra ta gyara zamanta My daughter is not going anywhere. Ba zan iya bari ta yi tafiya zuwa wata

™asa ba

Principal ta yi ™o™arin lallashinta

" Ma, this is a very good opportunity."

Amma Zahra ta girgiza kai  I said no

"Aryan ya kasa ha™uri  Mummy& but why? Ba ita kaWai ba ce fa, kuma wannan opportunity ce"

da ba kowa yake samu ba

Wani kallo Zahra ta watsa masa Kallon da ya sa ya yi shiru nan take

Daddy ya mi™a form Win ya mayar wa Principal  We re sorry but we can t sign it

"Hall Win ya yi shiru na Wan lokaci, Principal ta kalli Du a sai ta kalli iyayenta"

Daga ™arshe ta karSi takardar cikin murmushin dole  I understand

 Thank you Ta juya ta tafi

Du a kuma tun lokacin da Daddy ya mayar da form Win.. kamar an cire mata wani Sangare na

"zuciyarta, ta yi iya ™o™arinta kada ta yi kuka"

"Amma idanunta sun riga sun cika da ™walla, a hankali ta sunkuyar da kanta  Maybe& this is"

not meant for me

"Ahmad daya ga komai, ya ga yadda Principal ta zo da farin ciki ya kuma ga yadda aka mayar"

mata da takardar ba tare da an sa hannu ba

Ya juya ya kalli Haidar  Haidar wai me ya sa iyayen Du a suka ™i?

Haidar ya girgiza kai  Wallahi ban sani ba Yaya

" Tun zuwan mu na daWe ina lura, there s something strange about that family Ahmad ya sake"

kallon Du a

Ta na tsaye ita kaWai ri™e da certificate Winta babu wata murmushi balle farin ciki

Ba kuma wanda ya zo ya rungume ta kamar yadda sauran iyaye suke yi wa  ya yansu

A zuciyarsa ya furta a hankali  One day& Zan gano dalilin da yasa idanunta suke Wauke da

wannan ba™in cikin

"Please ayi following Dina a arewapen, wattpad, TikTok, instagram, facebook, telegram, duk akan"

using name @Hauwajay writes

CHAPTER 12: Dreams Beyond Reach

" Sometimes, the hardest battles are fought silently behind the strongest smiles "

"Daren ranar& Bacci ya ™aurace wa Du a, ta kwanta tana kallon ceiling Win Wakinsu, tunani"

kala-kala ne suka cika zuciyarta  When will I be happy like every other child? When will my

family love me? If Mom were still alive&  Da sauri ™walla ta zubo daga idanunta

"Ta rufe fuskarta da tafin hannunta  If Mom was here& she would have fought for my happiness,"

"she would have allowed me to travel, She would have celebrated my success&  "

"Ta kasa ci gaba da tunanin hawayenta suka ™ara zuba, da ™yar ta mi™e daga kan gadonta ta shiga"

toilet ta yi alwala

"Bayan ta fito, ta shimfiWa prayer mat, ta fara nafila bayan ta idar& ta Waga hannayenta sama as"

usual

" Ya Allah& ka gafarta wa Mammy, ka haskaka mata kabarinta ka sanya Aljannah ta zama"

makomarta Ta share hawaye

Sannan ta sake Waga hannunta  Ya Allah& Idan akwai wani da zai so ni saboda Kai& ka haWa

"ni da shi, ka ba ni family da za su karSe ni da zuciya Waya "

"Da ta gama addu ar sai ta dafe ™irjinta, wani irin natsuwa ta sauko mata, ta ji kamar Allah Ya ji"

kukanta

Germany

Ayman ya cigaba da supervising companyn Babansa but his mind was never fully present

"Kawai sai ga wayansa ya fara ringing yana duba wa yaga Ahmad, nan take yayi receiving"

 How far man? Har kazo Nigeria ka koma sai dai kawai naji labari? Ko haduwa a gaisa babu?

"Ayman yayi dariya  I m sorry bro, I had to leave quickly for work They talked a bit sai Ahmad"

ya tambaya  So& any progress? Ayman yayi shiru a hankali ya ce  Not yet

" I haven t started properly, amma alkawari ne wannan sai na Nemo ta "

Har sannan a ransa he had never forgotten the image of the crying girl in the hospital

"Washe gari da safe& kowa ya hallara a dining table domin breakfast, Daddy ya Wan Waga kai"

yana duban kujerar Du a da take babu kowa a kanta Where is Du a? ya tambaya

"Shiru ya biyo baya ba wanda ya ba shi amsa, Mummy ta ci gaba da shan tea Winta kamar ba ita"

aka yi wa tambayar ba

"Aryan ya Wan waigo ya kalli Fatima dake aikin goge glass cups, ba tare da ya ce komai ba, ya yi"

mata alama da ido

"Fatima ta fahimta nan take, da sauri ta nufi upstairs ta tura ™ofar Wakin a hankali, ta tarar da Du "

"a zaune bakin gado, kanta a sunkuye"

"Ko daga kallonta kaWai, za ka gane ba ta yi isasshen bacci ba, Idanunta sun kumburaFatima ta"

matso kusa da ita  Du a& 

"A hankali Du a ta Wago