Back to novel

Chapter 4 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

Du a ta tsaya ita kaWai a Wakin, ta Waga kai ta kalli hoton Mammy Winta da ke"

gefen gadonta

A hankali ta yi murmushi  I miss you&  Ta furta cikin ™asa-™asa da murya

"A parlour Amrah ta fito tana taSe baki, Zahra ta Wago kai daga wayarta"

" What s wrong, sweetheart? "

Amrah ta zauna kusa da ita  Mom you still haven t bought my phone

Zahra ta Wan yi dariya  Oh.. so that s why you re upset?

"Amrah ta gyada kai  I m the only one among my friends without the latest iPhone, I feel"

embarrassed yadda kika san bani da gata

"Zahra ta kama hannunta  Relax, to me na damun kanki Akan waya? You ll get yours tonight "

"Da jin haka, fuskar Amrah ta sake nan take  Dagaske Mom? "

 Of course za a saya miki Yau din nan

"Amrah ta yi tsalle cikin farin ciki  I love you, Mom! Ta juya da gudu zuwa Wakinta tana wa™a,"

Zahra ta bita da murmushi

Da misalin ™arfe 3:30 na yamma Du a ta idar da Sallar La asar ta shiga toilet ta yi wanka cikin

sauri

"A yau dai ba ta son sake yin latti bcos Mu alliminsu ya riga ya gargaWe su jiya, a gurguje take shiri,"

"da ta fito tana saukowa stairs, sai ta ji sallama"

 Assalamu Alaikum

Fuskar Du a nan take ta sake shi  Ayesha! Ta ™araso da sauri ta rungume ™awarta

"Amrah ta Wan Waga kai daga game Win da take yi ta harare Ayesha, sai ta ci gaba da game Winta"

"Zahra kuma ta yi wani ™aramin murmushi  Munafukai kawai, duk wai saboda addini toh idan na"

hanata tafi sai muga ta tsiya

Ayesha ta ji maganar amma kamar kullum basu da ta cewa kawai ta ™arasa kusa da Zahra  Good

"afternoon, Ma "

"Zahra ba ta amsa ba ta ci gaba da kallon TV, Ayesha ta saba saboda haka ba ta damu ba, ta juya ta"

kalli Du a tana murmushi  Ready?

Du a ta gyada kai

 Let s go

Suna daf da fita sai muryar Zahra ta dakatar da su  Du a

"Ta tsaya  Yes, Mummy? "

 Make me a cup of tea

"Du a ta kalli Ayesha, Ayesha ta yi mata murmushin ™arfafawa irin  It s okay, I ll wait "

"Du a ta nufi kitchen, ta haWa tea Win da kanta nan take, da ta kawo& "

Zahra ta Wan WanWana

 Hmm&  Ta ajiye cup Win  I need some snacks too

"Du a ta Wan kalli Fatima dake can tana sharan yamma, ta sauke idanunta Mummy ta san Fatima"

"na nan, ta san Amrah ma na nan amma duk da haka& "

"Ita aka aika sbd zata Madarasa, ba tare da ta yi gardama ba ta koma kitchen"

"A tare da Fatima da Ayesha suka taimaka mata suka shirya cookies nan take, within minutes har"

ta gama

"Da ta kai wa Zahra, Agogo ya nuna 4:30 p.m already, ta kalli Ayesha cikin damuwa  I m sorry "

"Ayesha ta kama hannunta  Come on, we re already late mu tafi Suka fita tare ba Sata lokaci"

Bayan sun bar gidan& Du a da Ayesha suka dinga sauri wajen tafiya Islamiyyah

"Ko da suka isa already darasi ya riga ya fara, Mu allim ya Wago ya kalle su  Again? Ya tambaya"

cikin sanyin murya

Du a ta sunkuyar da kanta

 Kayi hakuri Mu allim

"Ayesha ma ta ce  Hakan ba zai sake faruwa ba, In shaa Allah "

"Mu allim ya yi shiru na Wan lokaci, ya tuna cewa jiya ma sun yi latti"

A ™arshe ya nuna musu kujerunsu

 Zaku iya zuwa ku zauna

" Thank you, Mu allim "

"Suka samu waje suka zauna cikin nutsuwa, a duk lokacin darasin, tunani Waya ne kawai ke yawo a"

zuciyar Du a

" Da Mammy tana nan, da ba zan taSa yin latti ba Ta lumshe idanunta na Wan lokaci"

Sai ta ji muryar Mu allim  Du a

Ta mi™e tsaye

" Yes, Mu allim "

 Complete the verse Cikin nutsuwa ta karanta ayar ba tare da kuskure ba

Mu allim ya yi murmushi

" Masha Allah, Allah Kara ilimi mai Albarka "

" Ameen Dalibai da dama suka amsa, Ayesha ta yi mata murmushi cikin alfahari"

Washegari da safe& Maria da Farida suka zo gidan domin duba Du a kamar yadda suka Saba

"time to time, yanzu kuma sun yi kwanaki biyu ba su samu damar zuwa ba saboda aiki"

Tun kafin su iso ™ofar parlour Maria ta ce  I ve been thinking about her

"Farida ta gyada kai  Me too, tun ba yau ba abun ke rai na amma komai sai Allah ya kaddara, sai"

"dai hankali na baya kwanciya bcos we promised Aneesa, nd we must keep that promise "

"Da suka shiga parlour, ba kowa sai Fatima ce, ta tarbe su"

Bayan sun gama gaisawa ta ce

 Tana Waki Fatima ta faWa tana nuna musu hanyar Wakin Du a

"Daga haka suka nufi sama,suka yi knocking a hankali"

" Come in Da suka shiga, Du a na zaune a kan carpet Books ne a gabanta, tana solving"

Mathematics

"Da ta gan su, fuskarta ta cika da farin ciki Anti Maria! Anti Farida! Ta mi™e da sauri ta rungume"

su

Maria ta sumbaci goshinta

" How are you, sweetheart? "

" I m fine, Alhamdulillah "

Farida ta shafa kanta  Are they treating you well yanzu?

"Du a ta yi shiru, ta tuna abubuwa da yawa, sai dai ba ta son kowa ya shiga matsala saboda ita, ta"

yi murmushi

 Alhamdulillah

"Maria da Farida suka kalli juna sun san akwai abin da take Soyewa, amma ba su matsa mata ba"

Maria ta kama hannunta

" We know things may not be easy for you, saboda dole zaki ga banbance shiyasa hausawa kan"

"ce uwa bangoje, amma don t ever lose hope "

Farida ta ci gaba

" Allah never abandons those who trust Him, kiyi ta addua kamar yadda muma muke miki "

Du a ta gyada kai

 In shaa Allah

Maria ta mi™a mata wata ™aramar pack na chocolate  For my brilliant girl

Du a ta yi dariya

 Thank you sooo much

"Sun Wan zauna suna hira suna ba ta shawarwari, suna ™arfafa mata guiwa, lokacin da suka tashi"

zasu ya fi

Du a ta ji kamar an sauke wani nauyi daga zuciyarta  At least& someone still remembers

Mammy

"Suna shirin fita sai suka haWu da Zahra a corridor, ta tsaya ta kalle su daga sama har ™asa ta ce"

 Oh& So you people are here again?

Maria ta yi murmushi cikin ladabi

 We only came to check on Du a ne kin san yana da kyau hakan

Zahra ta yamutsa fuska

" I think it s time you stopped coming kun ji? Saboda she s living with her family, we can take"

care of her

Farida ta yi magana cikin ladabi

" Hajiya& we only came because we made a promise, amma bada wata manufa bace ki"

fahimce mu

Zahra ta katse ta

" I don t care about your promise, wannan gidan nawa ne nd I don t want unnecessary visitors "

"Shiru ya biyo baya, Maria ta sauke ajiyar zuciya  Alright Mun fahimta "

"Suka juya suka fita, amma kafin su shiga mota, Maria ta kalli window Win Wakin Du a, ta ga tana"

"tsaye tana kallonsu, ta Waga mata hannu tana murmushi"

"Du a ta mayar da murmushin, duk da cewa idanunta cike suke da hawaye& ."

"Yau a makaranta kafin break, Principal ya sanar da Walibai cewa za a manna Examination"

Timetable

"Can kuwa sai gashi an manna timetable Win, Makarantar gaba Waya ta cika da hayaniya"

"Kowa na ta preparation na exams, amma ba wannan kaWai ba, akwai wata sanarwa da ta fi jan"

hankali

"Principal ya sake cewa,"

 This year s overall best graduating student& 

 & will receive a fully funded scholarship

"Hayaniya ta ™aru, kowa ya fara kallon wanda yake ganin zai ci."

"Malamai da yawa kuwa, sun san sunayen da ake sa ran za su fafata sai dau sanarwan zai sa wasu"

ma suyi karatu ko dan scholarship

"Though wannan 3 musketeers wato Du a, Ayesha and Haidar su ne manyan contenders"

"Da ala fita break, su ukun suka haWu a ™ar™ashin wani babban mango tree Wanda akwai"

cooldown a wajen kuma ya zama kamar permanent spot nasu ne

Haidar ya buWe notebook

" We have less than month, we need a serious reading timetable "

Ayesha ta gyada kai

" I agree, saboda yanzu na fara sanyi "

Du a ta yi murmushi  I m in

Haidar ya fara rubutawa

" Morning revision, afternoon practice "

Sai ya Wago ya kalle su

" And& I think we should also wake up in the middle of the night to study kamar ya fi shiga fah,"

ko ya kuka ce?

Ayesha ta yi murmushi

 That s actually a good idea na yarda!

Du a ta gyada kai

 In shaa Allah

"Suka tsara komai cikin nutsuwa, kafin break ya ™are& sun riga sun fara revising Biology tare"

"Ba wanda ya lura da Amrah na tsaye daga nesa, tana kallonsu fuskarta babu annuri"

"Bayan sun koma gida, Amrah tsaye ta nufi Mommy Winta  Mom! "

Zahra ta Wago kai

 What happened?

Amrah ta zauna kusa da ita

 Our exam timetable is out sannan akwai scholarship for the best student

"Ta taSe baki  Dua is taking it too seriously, kuma gaskiya bana son tayi kokari wannan karan ma,"

saboda zai iya zama mata greatest achievement

"Zahra ta yi murmushin da ya sa Amrah ta nutsu, ta kamo hannunta"

 Calm down I have a plan Ta Wan matsa kusa da ita  I ll make sure she doesn t get enough

time to study ko kadan ba zan barta ba

Amrah ta yi dariya

" I knew I could count on you, Mom "

"Zahra ta jingina da kujera, ta yi murmushin nasara  Let s see, zata sha mamaki "

Hauwajay writes 08110615256

CHAPTER 8: A Promise Time Couldn t Erase

"""Some memories refuse to fade, no matter how many years pass"""

Knock... Knock... Knock... Sautin bugun ™ofa ne ya katse dogon tunanin da Ayman ya nutse a

cikinsa

"Ya Waga kai a hankali daga inda yake tsaye kusa da window Win Wakinsa, Idanunsa suna kallon"

sararin garin Abuja

"A hankali ya sauke ajiyar zuciya ""Seven years... It's been almost seven years"""

"Ya lumshe idanunsa ""Where are you now?"""

"""Are you still in Abuja... or has life taken you somewhere else?"""

"Hoton ™aramar yarinyar da ya gani a asibiti bai taSa barin zuciyarsa ba ko da da rana daya ne,"

yarinyar da ke rungume da gawar mahaifiyarta... tana kuka kamar duniya ta tsaya mata

Har sannan ba zai iya mantawa da idanunta ba

Knock... Knock...

"""Come in"" Šaya daga cikin ma'aikatan gidan ce ta buWe ™ofar ""Sir, your dad is asking of you"

"downstairs"""

"""I'll be there in a couple of minute"""

Da ta fita...

"Ayman ya sake kallon sararin sama ""Ya Allah... Please let her be okay"""

"Daga haka ya sauka zuwa parlour yana shiga ya samu Abbah, ya ce ""Abba, you called me?"""

"""Yes, I did"" Alhaji Baba Ahmad ya ajiye newspaper Winsa ""I have something important to discuss"

"with you Ayman"""

"Ayman ya zauna, haka nan yaji zuciyarsa ta tsinke ""I'm listening, Allah sa Lafiya ne"""

"""I want you to travel to Germany"""

"Ayman yayi shiru sannan ya ce""For what Abbah?"""

"""To supervise one of my companies, Na shekara Waya kawai"""

"Ayman ya yi shiru, kalaman suka bugi zuciyarsa, shekara guda? A dai-dai lokacin da ya shirya fara"

neman yarinyar da ya kasa mantawa? Ya yi shekaru yana fatan wata rana zai sake haWuwa da ita

"Ba don soyayya ba.. A'a, sai don zuciyarsa ta kasa mantawa da irin azabar da ya gani a idanunta"

"""The innocent girl..."""

"""The little girl with a broken heart..."" Ya yi imani, tana bu™atar taimako"

"Amma yanzu kuma sai ya tafi Germany? Ya san ba zai iya ™in abin da mahaifinsa ya nema ba, a ™"

arshe ya Wan yi murmushi

"""Alright Abba, zan tafi Win, duk yadda kace hakan za'a yi"""

"Alhaji Baba Ahmad ya yi murmushi cikin gamsuwa ""I knew I could count on you"""

"Kai tsaye Ayman ya nufi Wakin mahaifiyarsa, da ya shiga..."

"Ta kalli fuskarsa ta fahimci akwai abin da ke damunsa ""What happened?"""

"Ya zauna kusa da ita ""Ammi... I dreamt about her again"""

"Hajiya Aisha ta yi murmushi a hankali ""The little girl?"""

"Ayman ya gyada kai""I wanted to start searching for her after my second degree"""

"""But Abba wants me in Germany kuma fah for a whole year"""

Hajiya Aisha ta kama hannunsa

"""My son... If Allah has written that you'll meet her again..."""

"""No distance can stop it kaji ko? Everything happens at the right time"""

Ayman ya sauke numfashi

"""In shaa Allah"""

"Ayman was the only child of Alhaji Baba Ahmad and Hajiya Aisha, tun yana ™arami ya taso cikin"

"™auna, tarbiyya da kulawa"

His parents never allowed wealth to spoil his character

"Despite coming from one of the wealthiest families in Kaduna, Ayman remained humble and"

respectful

"Ya kammala karatun Medicine an Oxford University, sannan ya ci gaba da second degree Winsa a"

"Delhi, India"

"He wasn't the kind of man who spoke too much, but whenever he cared about someone... He"

cared with all his heart

Meanwhile... Back in Abuja

"Weekend ne, Kamar yadda ta saba, Du'a ta tafi Islamiyyah tun da safe nd Yau kuwa hankalinta"

gaba Waya yana kan exams

"Da aka fita first break... ba ita kaWai ba, Ayesha da Haidar ma suka zauna ™ar™ashin bishiyar da"

suka saba zama komai ne yazo musu cikin sauki

"Books suka buWe ""Let's revise Biology first,"" Haidar ya ba da shawara, ""I agree,"" Ayesha ta amsa"

tana buWe notebook Winta

"Du'a ta yi murmushi ""I'm ready"""

"Dama abota ya kanyi lasting ne idan har Hali yazo Waya, wani ikon Allah gashi duk islamiyyarsu W"

"aya, haka dai suka sha karatu har aka koma class"

"Da aka sake fita second break, haka suka koma, suna yi wa juna tambayoyi"

"""What is the function of the pancreas?"""

"""What are the products of photosynthesis?"""

"""Differentiate between mitosis and meiosis"""

"Kowa na ™o™arin gyara inda Wayan ya yi kuskure, q ™arshe Haidar ya rufe littafinsa yana"

"murmushi ""I think we're making progress"""

"Ayesha ta yi dariya ""Alhamdulillah"" Du'a ma ta yi murmushi ""At least, almost everything is"

"becoming easier"""

"Da aka tashi daga Islamiyyah... har kan hanyarsu ta dawowa gida, tambayoyi suke yi wa juna, duk"

lokacin da Waya ya ba da amsa daidai...

"Sauran biyun sukan taya shi murna, ba su ma lura da tsawon tafiyar ba, karatu ya zama abin da ke"

haWa su.

"Da Du'a ta shiga gida, sai ta tarar da Zahra zaune a parlour, Zahra na ta hango ta, ta ce ""Je ki canza"

"kaya"""

"Du'a ta Wan yi mamaki ""Why, Mummy?"", Zahra ta ce""Because you're coming with me"""

"Du'a ta tsaya cak ""Me? Are... are you talking to me Mummy?"" Bcos abun sosai yama Dua"

somehow basu Saba haka da ita ba

"Zahra ta Waga gira ""Of course I'm talking to you Malama, Hurry up"""

"Du'a ta nufi Wakinta, amma zuciyarta ta kasa nutsuwa ""Why me? Bamu taSa fita tare ba, what"

"does she want?"" Tambayoyi ne kawai ke yawo a zuciyarta"

"Har ta canja kaya, ta Wauki hijabinta, sai kuma ta sake cire shi, ta sake kallon kanta a mirror, wani"

irin abu take ji a zuciyarta...

"Kamar akwai abin da ba ta gane ba, da ™yar ta kammala shirinta."

"Bayan sun fita, sai Du'a ta gane cewa ba yawon sha™atawa suka zo ba daba batayi expecting ba,"

suka fara zuwa gidan wata ™awarta ta kusa

"Da shiga, Zahra ta kalli Du'a ""The store is very dusty kije kiyi clearing dinsa"""

"Ba tare da ta yi gardama ba, Du'a ta cire hijabinta ta fara gyara store, kura ta cika jikinta"

"Ta share, ta goge ta jera cartons, sai da ta gama komai ""Good"" Zahra ta faWa ba tare da ta ko ce"

mata thank you ba

"Daga nan suka wuce supermarket, Du'a ta yi tunanin yanzu za su koma gida"

"Amma ba haka ba ne ""Carry this@"

Ta Wauki basket

"""Put those drinks inside"""

"""Take the chicken"", ""No, not that one"""

"""Return it"", ""Bring the bigger one"""

"""Go back and get another pack."""

"Du'a ta yi ta kai-komo tsakanin shelves, ˜afafunta har suka fara ciwo"

Amma duk lokacin da ta yi tunanin za su gama... Sai Zahra ta sake turo ta wani sashe

"Da suka fito daga supermarket Agogo ya kusa ™arfe tara na dare, da suka isa gida Du'a ba ta tsaya"

ko'ina ba

"Kai tsaye ta shiga Wakinta, ko dinner ba ta ci ba ta kwanta"

"Cikin ´an mintuna kaWan, barci ya Wauke ta saboda gajiya"

"Amrah ta nufi zuwa parlo, ganin Mommy yasa ta yi gudu ta rungumeta"

"""So?"" Ta tambaya cikin farin ciki"

"Zahra ta yi murmushin da ya cika da ma™irci ""She's fast asleep"""

"Amrah ta yi dariya ""I knew she'd be exhausted dama ai"""

Zahra ta Wan jingina da kujera

"""That was just the beginning"""

"""Gobe ma... I'll make sure she doesn't have time to study"""

Su biyun suka yi