Back to novel

Chapter 3 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

But Allah is with me

Saboda Alhaji Muhammad ya ™ ara nesanta kansa da

Aneesa& Fatima ce ta zama tamkar  yar uwanta

Colleagues Winta daga private healthcare facility ma ba su

"taSa mantawa da ita ba, kusan kullum sai Waya ko biyu daga cikinsu sun zo duba lafiyarta"

"Especially Maria and Farida, sai sauran ma aikatan da suke"

™aunarta su ne suka zama familynta a lokacin da ta fi bu™ atar kulawa

Wata ranar Juma a.. da misalin ™arfe goma na safe..

Aneesa ta tashi cikin matsanancin ciwo

 Ahh&  Ta dafe ™irjinta tana numfashi da wahala

Fatima ta yi saurin ri™e ta

 Ma Aneesa!

"Maria da Farida ma suna wajen, nan take suka fahimci ba ™"

aramin ciwo ba ne

"Maria ta mi™e tsaye I ll call Alhaji, gaskiya ya zo asan abun"

yi Tana ji da jiki fah

"Ta fito da sauri zuwa parlour, sai dai bata haWuwa da shi ba"

Alhaji Muhammad sai Zahra

Ta zauna cikin nutsuwa tana shan tea

" Good morning, Hajiya Maria ta gaishe ta cikin gaggawa"

" Please& Aneesa is in serious pain, weneed Alhaji to take"

her to the hospital immediately

"Zahra ta Waga kai ta kalle ta, ba alamun damuwa ko kaWan a"

fuskarta ta ce

 So?

Maria ta Wan yi mamaki  Hajiya& her condition is getting

worse fah kuma ki ce So?

Zahra ta Wora cup Winta a hankali kan table na gabanta

 And what exactly do you want me to do?

Maria ta yi shiru na Wan lokaci

" Please& just call her husband ki taimaka mana, or ki"

bani na Kira sa

Zahra ta yi murmushin rainin hankali

 If she wants him&  ta dakata

 She can call him herself Ta mi™e tsaye ta nufi Wakin

Aneesa

"Da ta shiga, ta tarar Aneesa na kwance tana wahalar"

"numfashi, ta tsaya tana kallonta na wasu mintuna"

Sannan ta ce cikin wata murya mai sanyi& amma cike da

kaifi a kalaman nata  Hope your good luck can save you now

"Ba tare da ta jira amsa ba, ta juya ta fita, Maria ta tsaya cak,"

ta kasa yarda da abin da kunnuwanta suka ji

A cikin Wakin Du a ta rungume Mammy Winta tana kuka

 Mammy& Please don t leave me

Aneesa ta yi ™o™arin murmushi

 I m not going anywhere& 

Amma ko ita kanta& ta fara jin cewa jikinta na bata wani sa

™o

"Du a ta rungume Mammy Winta da ™arfi, hawaye na zuba"

ba ™a™™autawa

 Mammy& please don t leave me

"Aneesa ta Wora hannunta a kan Du a cikin rauni, ta yi ™o™"

arin murmushi

" I m not leaving you now, sweetheart&  "

Haka nan ta fara jin cewa lokaci nata na ™ara kusantowa

Maria ta dawo Wakin da sauri

 We can t wait any longer

Ta kalli Farida  Let s take her to the hospital plsss

"Fatima da Farida suka taimaka wajen Waga Aneesa, Du a ta"

tsaya tana kuka

"Ta ga yadda Mammy Winta ke wahala wajen numfashi, nan"

"take ta ji tsoro fiye da kowane lokaci, kawai ta hango wayar Aneesa a gefen gado"

Ta Wauka da sauri

 Mammy& Can I call Daddy?

"Aneesa ta gyada kai a hankali, da hannayenta masu rawa,"

Du a ta nemo number Win Daddy ta kira

Bayan ringing na Wan lokaci ya Waga

 Hello?

 Da & Daddy &  Muryarta ta katse saboda kuka

" Mommy is very sick, Dan Allah ba mu ba Daddy please come wallahi we need you "

"Daga Waya Sangaren wayar, Alhaji Muhammad ya sauke"

ajiyar zuciya

" I m in a meeting, I can t leave now "

 Daddy please& She s in pain ka taimaka mana

Sai ya katse ta Du a stop disturbing me while I m working

 I ll come when I m free Click ya kashe wayan

"Du a ta tsaya cak, ta sauke wayar a hankali, wannan karon"

not like before ba kuka ta fara ba kawai shiru

Shirun da ya fi kuka ciwo shi tayi

"Maria ta karSi wayar daga hannunta, ta rungume ta  It s"

okay& We ll take care of your mom

"Ba tare da Sata lokaci ba, suka garzaya da Aneesa zuwa"

asibiti

"Throughout the journey Aneesa ba ta daina kallon Du a ba,"

"kamar dai tana ™o™arin haddace fuskarta ne, kamar tana jin cewa, wannan ne karo na ™arshe"

Da suka isa emergency unit&

Likitoci suka yi saurin karSar Aneesa

 Please wait outside ˜ofar emergency room suka rufe

Du a ta tsaya tana kallon ™ofar  Mammy&  Ta furta a

hankali

"Fatima ta rungume ta, Maria kuwa ta fara karanta addu a a"

hankali Farida kuma na ta kai da komowa cikin tashin hankali

Mintuna suka zama kamar awanni kowa ya rasa abin yi sai

addu a

"Bayan kusan awa guda Doctor ya fito, fuskarsa cike da"

damuwa

 She s asking for her daughter.

"Da gudu Du a ta bi shi, ta shiga Wakin"

"Mammy Winta na kwance, jikinta ya yi rauni sosai amma da"

"ta ga Du a, sai ta yi murmushi  My brave girl&  "

Du a ta ™arasa gefenta ta ri™e hannunta

 Mammy& You re going to be fine In shaa Allah

Aneesa ta girgiza kai a hankali

 No sweetheart.. Listen to me

Du a ta fara girgiza kai tana kuka  No& Please don t say

that

Aneesa ta share mata hawaye da yatsunta masu sanyi

" You re stronger than you think, promise me& you ll"

never stop praying

Du a ta girgiza kai

 I promise

 You ll continue your education ba zaki yi wasa da shi ba

 I promise Du a ta amsa

" You ll respect everyone, even those who hurt you "

"Du a ta kasa amsawa ta fashe da kuka, Aneesa ta matsa"

hannunta

" Don t let hatred change your beautiful heart, bcos Allah"

sees everything and one day&

 He will reward your patience

Ta juya ta kalli Maria da Farida da shigowarsu kenan

 Ina ro™onku please& kada ku manta da Du a

"Maria ta fashe da kuka  We won t, I promise "

Farida ma ta share hawayenta

" Za ta kasance tamkar  yarmu, balle ma zaki warke da"

yardan Allah

Aneesa ta lumshe idanunta na wasu mintuna sai ta sake buW

e su ta kalli Du a

 I love you& My precious daughter and I ll always love

you

Du a ta Waura kanta kan ™irjinta

" I love you too, Mammy but Please don t go "

Aneesa ta Wan motsa laSSanta

 La ilaha& 

" & illallah&  Kalmar ta tsaya, monitor Win da ke gefenta"

ya fara canza sauti

Beep&

Beep&

Beeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeep&

More on arewapen app

Hauwajay writes 08110615256

Chapter 6: The last Goodbye 2

"Doctor ya yi saurin matsowa, Nurses suka fara ™o™arin ceto ta ""Charge!"""

"""Again!"""

"""Clear!"""

"Du'a ta tsaya a kusurwa tana kuka ""Mammy!! Wake up, please wake up"""

"Bayan wasu mintuna... Doctor ya cire safarsa a hankali, ya kalli Maria, sannan ya girgiza kai ""I'm"

"sorry... we lost her"""

Lokacin da kalmomin suka shiga kunnen Du'a... sai ta yi kamar ba ta fahimta ba

"Ta kalli Mammy Winta, ta jira ta buWe idanu, ta jira ta yi murmushi.. ta jira ta ce... ""My brave girl..."" Amma... ba ta motsa ba Duk da tab'a ta da take yi, ba ta yi magana ba, and ba ta sake"

numfashi ba

"Du'a ta ™arasa gadon a hankali, ta ri™e hannun Mammy Winta, ya yi sanyi sosai ga zuba a"

goshinta

"""Mammy..."" Ta kira cikin murya mai rauni, taji shiru wanda ko bacci take idan ta kirata zata amsa,"

"ta sake girgiza hannunta ""Mammy..."" har sannan shiru"

"Nan take ta rungume gawar Mammy Winta tana ihu ""Mammyyyyyyy!! Please don't leave me! I'll"

"be a good girl!"""

"""I promise Mammy... I still need you..."" Kukan da take yi ya cika dukan emergency ward, duk"

wanda ya ji tabbas sai zuciyarsa ta yi nauyi

"Wasu nurses suka share hawaye, Maria ta juya ta fashe da kuka, Fatima ta dur™usa tana nanata"

"""Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un"""

"A gefen corridor wajen, wani matashi mai kusan shekara goma sha tara ya tsaya cak, mai sunansa"

"Ayman, ya zo asibitin tare da iyayensa domin duba lafiyar kakarsa"

"Amma ihun wannan ™aramar yarinya ya sa ya kasa ci gaba da tafiya, ya waiwayo, sai ya ga Du'a"

tana rungume da gawar mahaifiyarta

"˜aramar yarinya ce dai, amma tana kuka kamar rainta zai fito, Ayman ya ji wani abu ya tsaya"

masa zuciyarsa

"Ba tare da ya sani ba, ya taka zuwa gabanta ya dur™usa ""Hey..."" Ya faWa cikin sanyin murya ""It's"

"okay..."""

"Amma Du'a ba ta ji shi ba, ita dai duk abin da take gani... Mammy Winta ce"

"Ayman ya kalli mahaifinsa cikin rashin fahimta ""Dad... Why is she crying like that?"""

Mahaifinsa ya sauke numfashi

"""Because... She just lost the most important person in her life"""

"Ayman ya sake kallon Du'a, a zuciyarsa ya yi mata addu'a kawai ""Ya Allah... Ka ba ta ™arfin"

"jurewa"""

"Bai san sunanta ba, bai san ko daga ina take ba, amma ta mugun basa tausayi"

"Kafin a kai gawar Aneesa gida, labarin rasuwarta ya riga ya isa kunnuwan Alhaji Muhammad"

"Ya iso asibitin cikin gaggawa, da ya shiga emergency ward, idanunsa suka sauka kan gawar Aneesa"

da aka rufe da farin zanen asibiti

Na Wan lokaci ya tsaya yana kallonta ba tare da ya ce komai ba Mutanen da ke wajen suka fara yi

masa ta'aziyya

"""Innalillahi wa inna ilaihi raji'un"""

"""Allah Ya jikanta"" A hankali ya sunkuyar da kansa, ya dafe goshinsa kamar wanda mutuwar ta"

girgiza shi ™warai

"Though Maria, Fatima da Farida ne kaWai suka san gaskiya, sun san cewa a lokacin da Aneesa ta fi"

bu™atar mijinta...

"Bai zo ba sai yanzu ne yake da bakin pretending, saboda haka ba wanda ya ce masa komai a"

"cikinsu, suka bar hukunci ga Allah"

"Du'a baiwar Allah, har sannan tana manne da gawar Mammy Winta, Ko da nurses suka yi ™o™arin"

"rabata da ita... Ta ™i ""No!"" Ta fashe da kuka"

"""Please, don't take my Mammy away bcos I still need her"""

Maria ta dur™usa a gabanta

"""Sweetheart... Mammy is with Allah now"""

"Da sauri Du'a ta girgiza kai ""No! She promised she wouldn't leave me, she promised..."" Kalmar ta"

tsaya a ma™oshinta ta kalli fuskar Mammy Winta karo na ™arshe

"Ta tuna wa™ar da take yawan yi mata ""I have a beautiful daughter..."" Hawayenta suka sake"

"zubowa ""...I'd choose you over everything..."""

"Da ™yar ta furta cikin kuka ""...because you're my greatest blessing"""

"Nan take ta lumshe Idanunta, jikinta ya yi sanyi ta faWi ™asa"

"""Du'a!"" Fatima ta yi ihu"

Likitoci suka yi saurin taruwa a kanta

"""She's unconscious"""

"Bayan wasu mintuna, ta fara motsa yatsunta, ta buWe idanunta. Abu na farko da ta tambaya shi"

"ne. ""Where's Mammy?"""

"Duk shiru suka yi, ba wanda ya iya amsa mata"" ta sake tambaya ""Can I see her?"""

"Maria ta rungume ta, ta kasa cewa komai, a wannan lokacin ne..."

"Du'a ta fahimci cewa Mammy Winta, ba za ta sake dawowa ba, ta sake fashewa da kuka.."

"Bayan an kammala jana'izar Aneesa, gida ya cika da masu ta'aziyya, kowa na magana ne game da"

"kyawawan halayenta ""Allah Ya ji™anta"""

"""Wallahi mace ce mai ha™uri"""

"""Ba ta taSa cutar da kowa ba"""

"Duk waWannan kalamai suna ™ara cika zuciyar Du'a da kewar Mammy Winta, bcos bin kowa take"

da kallo idan suna magana

"A gefe guda kuma, Zahra ta ri™a karSar gaisuwar mutane da fuskar jimami, duk wanda bai san"

abin da ke faruwa a gidan ba

"Zai rantse cewa tana matu™ar ba™in cikin rasuwar Aneesa, sai dai.. waWanda suka san gaskiyar"

sun san cewa zuciyarta ba ta cike da abin da fuskarta ke nunawa ba

"Da mutane suka fara watsewa bayan wasu kwana ki, Anti Hibbah ta zauna kusa da Alhaji"

Muhammad

"""Muhammad..."" Ta kira cikin nutsuwa ""Ka ba ni Du'a Ina son zan tafi da ita London, zan kula da ita"

"kamar yadda zan kula da Patrisha"""

Kafin Alhaji Muhammad ya yi magana.. Zahra ta katse su

"""A'a"" Ta yi murmushin da ba wanda ya gane ma'anarsa ""Du'a ai 'yarmu ce, yanzu da Aneesa ba ta"

"nan sai ta bar gidan mahaifinta? Ai Nima mahaifiyarta ce"""

"Maria ma ta saka baki Duk da bai shafe fa ba ""Please, Hajiya... Du'a tana bu™atar mutane da za su"

"ba ta kulawa a wannan lokacin ne"""

"Zahra ta girgiza kai ""Ba za ta je ko'ina ba Nace!!!"" Ta kama hannun Du'a ""Za ta zauna a gidan nan"

"saboda nan ne ainihinta"""

"Du'a ta kalli Anti Hibbah, ta kalli Maria, ta kalli Fatima dake aikin goge dining, ta sauke idonta, a"

"karo na farko, ta ji tsoro"

"Tsoron komawa gidan da yanzu babu Mammy, Wanda ko Tana nan din ma ba lallai take fita a"

"track na Mummy ba, gidan da ba wanda zai rungume ta?Babu wanda zai kare ta? Babu wanda zai ce mata ""You're my greatest blessing"""

"Anti Hibbah ta share hawaye, ta rungume Du'a ""Be strong, sweetheart"""

Maria ma ta sumbaci goshinta

"""We'll always be here for you"""

"Du'a ba ta iya cewa komai ba, sai ta gyada kai cikin hawaye, tana son tayi magana amma tana"

tsoron Mummy

"Daga wannan ranar... Rayuwar Du'a ta canza gaba Waya, gidan da tun farko ba ya nuna mata ™"

"auna, yanzu ya zama tamkar kurkuku,"

"Babu gata balle wani kulawa, babu wanda yake tambayar lafiyarta balle asan halin da take ciki"

"Sai dai... a duk lokacin da Aryan yake gida, yakan yi iya ™o™arinsa ya sa ta yi murmushi ko da"

kuwa na Wan lokaci ne

Amma da zarar ya tafi Du'a ta sake komawa ita kaWai

A little girl... Trying to survive in a house that never truly wanted her

End of Flashback

Masu Neman cigaban yana arewapen

Hauwajay writes 08110615256

CHAPTER 7: Back to Reality

 Healing doesn t mean the pain disappears. It simply means you learn to live with it

"Du a ta turo ™ofar Wakinsu a hankali, tana shiga, ta tsaya cak, the room was a complete mess, books a warwatse, uniforms na watse a kan gado, takalma a tsakiyar Waki, sweet wrappers kuma"

ba adadi a ™asa

"Amrah na zaune a bakin gado tana shan sweets, tana jefar da wrappers Win ba tare da damuwa"

ba

Du a ta sauke ajiyar zuciya

 Amrah&  Ta kira cikin nutsuwa  Why are you scattering the room like this?

"Amrah ta Waga kai a hankali, ta kalleta da wani kallon raini"

" And so? Ta faWa tana yamutsa fuska  Let me make one thing clear, Du a&  "

 I ll do whatever I want Ta mi™e tsaye  If the room annoys you&  Ta nuna ™asan Wakin

 You can clean it

"Ta nufi ™ofa, sai kuma ta tsaya ta waiwayo Oh& I m warning you, don t ever try talking to me"

again

 Stay away from me Or&  Ta yi murmushin raini  You know exactly what will happen

"Ta buWe ™ofar, a dai-dai lokacin Fatima ke shirin shiga, Amrah ta buga mata kafaWa da gangan"

kafin ta wuce ba tare da ta ce komai ba

Fatima ta bita da kallo ta girgiza kai cikin takaici

"Du a ba ta ce uffan ba ta dur™usa, ta fara tattara books Win, ta Wauki wrappers Win sweets, ta"

"gyara bedsheets, a hankali ta maida Wakin kamar yadda yake"

Fatima ta ™arasa kusa da ita  Dua&  Ta kira cikin sanyin murya  I heard everything

"Du a ta Waga kai ta yi mata murmushi, duk da cewa murmushin ba ya kai zuci ba, Fatima ta"

zauna kusa da ita  Always remember this& 

 Whoever remains patient in difficult times will never lose their reward

"Du a ta gyada kai  In shaa Allah thank you, Sister Fatima "

Fatima ta shafa kanta  You re a strong girl Never forget that

Ta mi™e tsaye  I only came to check on you Du a ta yi murmushi Thank you for caring

"Fatima ta fita,