Back to novel

Chapter 2 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

daga wannan ranar& Zuciyarsa ta kasa mantawa da ita,"

"da ya koma gida, ya tabbatar da abu Waya ma zuciyarsa"

"If he wasn t going to marry Aneesa, then he wouldn t"

marry anyone else

"Ba tare da Sata lokaci ba, ya je ya nemi aurenta. Da farko"

"Aneesa ta ™i amincewa a ganinta, ba ta shirya aure ba"

"Sai dai caregivers Win gidan suka ci gaba da ba ta shawara,"

suna nuna mata cewa wannan wata babbar dama ce da za ta ba ta sabuwar rayuwa da  yanci

"Bayan dogon tunani& a ™arshe, Aneesa ta amince."

To be continued&

Idan ba zaku iya jira ba ku nufi arewapen

Questions for my lovely readers&

Ya Zahra za ta ji idan ta san mijinta yana son ™ara aure?

Shin Du a da Amrah mahaifiyarsu Waya suke da Aryan?

Kuma& waye ainihin mahaifiyar Du a?

Drop your predictions in the comments

Hauwajay writes 08110615256

*DU A (The Unwanted Daughter)*

CHAPTER 3: The Seeds of Hatred

FLASHBACK

The news of her husband s second marriage hit Zahra

harder than she had expected.

Tun daga ranar da Alhaji Muhammad Usman ya sanar da ita

"cewa yana son ™ara aure, gidan aka rasa natsuwa"

"Kullum cikin rashin fahimta suke. Duk da ™o™arin da Alhaji Muhammad yake yi wajen kwantar mata da hankali, Zahra"

ta ™i yarda da lamarin sam

Sai dai& da ta ji cewa yarinyar da zai aura daga orphanage

"ta fito, hankalinta ta Wan kwanta"

A tunaninta&  Me yarinyar gidan marayu za ta iya?

"Education? Zero, Beauty? Zero, Class? Zero and Cooking"

skills? Definitely zero

A ganinta Aneesa ba za ta taSa zama barazana gare ta ba

"Har ma ta fara tunanin cewa, tunda Alhaji ya nace sai ya ™"

"ara aure, gara ma Aneesa fiye da wata mace mai ilimi da asali"

At least& hakan zai ba ta damar cutar da ita cikin ruwan

sanyi ba tare da kowa ya zarge ta ba

"Bayan bikin Alhaji Muhammad da Aneesa, rayuwarta ta fara"

"canzawa, Alhaji Muhammad ya nuna mata kulawa da ™"

auna fiye da yadda ta taSa zato

"Ba wannan kaWai ba, ya mayar da ita makaranta domin ta"

"cika burinta na karatu, ya shigar da ita School of Nursing, inda ta fara karatunta cikin ™wazo"

Wannan kulawar da take samu daga mijinta ce ta ™ara

"dagula zuciyar Zahra, jealousy slowly began to consume her"

"Bayan shekaru biyu, Allah Ya azurta Zahra da diya mace suka"

raWa mata suna Amrah

"Watanni huWu kacal bayan haka, Aneesa ma ta haifi diya"

mace wato Du a

"Tun tana jaririya, Du a ta kasance abin so ga kowa wani irin"

farin jini ne da ita

"Duk wanda ya ganta sai ya nuna mata ™auna, har Anti Hibbah ta sake zuwa daga London domin halartar suna, tare"

"da diyarta, Patrisha"

Hakan ya ™ara tabbatar wa Zahra cewa Aneesa da  yarta

suna samun farin jini fiye da ita da Amrah

Abin da ya ™ara rura wutar kishinta kenan

A nasa Sangaren& Alhaji Muhammad ya kasance yana ™o

™arin yin adalci tsakanin matansa

"Sai dai& Deep down, zuciyarsa ta fi karkata ga Aneesa, ba"

"don ta fi Zahra kyau ba, sai don ladabinta, ha™urinta da kuma yadda take mutunta mijinta"

"Ta san lokacin magana, ta san lokacin yin shiru, kuma ta san"

yadda ake gina zaman lafiya a gifs

"Lokacin da Du a ta cika shekara Waya, kasuwancin Alhaji"

Muhammad ya fara fuskantar matsaloli

"Profit Win da yake samu ya ragu sosai, da farko bai Wauki"

abin da muhimmanci ba

"Amma da Du a ta kai shekara biyar, komai ya sauya masa"

"gaba daya, Business Winsa ya sake dur™ushewa"

"A nan ne Zahra ta fara cusa masa wani tunani, Kullum"

maganarta Waya ce  Ai tun ranar da ka auri Aneesa na san tana da farar ™afa. Ban so na faWa ba saboda kada ka ce

kishin mata ne

"Da farko Alhaji Muhammad bai yarda ba, amma da"

matsalolin suka ci gaba da ™aruwa&

"Sai ya fara tunanin ko da gaske Zahra tana faWin gaskiya,"

Abin da ya fi tabbatar masa da hakan a zuciyarsa shi ne&

"A duk ranar da ya kwana a Wakin Aneesa, washegari sai ya"

yi wata babbar asara a business

"Coincidence ne, amma a wajensa, ya fara ganin kamar hujja"

ce

"Canjin da ta samu daga wajen mijinta ya fara damun Aneesa,"

ta lura cewa yana guje mata

"Yana mata magana cikin tsawa, wani lokacin ma ba ya"

sauraronta

"Sai dai duk da haka, ba ta taSa daina ha™uri ba, ta ci gaba da"

ibadarta ta ci gaba da addu a

Kuma burinta guda Waya shi ne ta ba wa Du a tarbiyya ta

gari da ilimi mai amfani

"Bayan ta kammala karatunta, ta samu aiki a wani private"

"healthcare facility, inda take aiki domin kula da kanta da kuma  yarta"

A gefe guda kuma&

"Humairah, babbar ™awar Zahra, ita ce ke ci gaba da zuga ta,"

Wanda kullum sai ta ™ara hura mata wutar ™iyayya

A hankali& shirin da suke yi wa Aneesa ya fara ™ara muni

"Bayan wasu shekaru, an gano cewa Aneesa na fama da"

breast cancer

Maimakon Alhaji Muhammad ya tausaya mata& sai ™

"iyayyarsa ta ™ara tsananta, a ganinsa& "

"Tun bayan shigowarta ne arzikinsa ya fara raguwa, yanzu"

kuma ga rashin lafiyarta da ke sa yana kashe kuWi wajen

jinyarta

"A zuciyarsa Aneesa ta zama nauyi, wata rana, ciwon ya"

tsananta sosai

Fatima ce ta garzaya da ita asibiti

Nan take aka admitting Winta

Abin da ya fi karya zuciyar Aneesa shi ne & Tsawon

"kwanakin da ta yi a asibiti Alhaji Muhammad bai taSa zuwa ya dubata ba, ko sau Waya"

"A gida kuwa, Du a kullum cikin kuka take, ba wai saboda"

rashin lafiyar mahaifiyarta kaWai ba&

Har da irin azaba da cin zarafin da take ci a hannun Zahra da

Amrah

"Bayan wasu kwanaki da jinya, Allah Ya ba Aneesa sau™i, aka"

sallame ta daga asibiti

To be continued&

Author s Note

Na ga korafinku game da tsawon chapters. Thank you so

much for your feedback. 

"In shaa Allah, chapter na gaba zai fi wannan tsawo."

And yes&

"We re still in the flashback, but we re almost done"

"Just one more chapter, then we ll return to the present. "

Hauwajay writes 08110615256

*DU A (The Unwanted Daughter)*

CHAPTER 4&5: The Last Goodbye

" Sometimes, the people who love us the most are the"

"ones we lose too soon. Yet, their love stays with us forever "

Five years later&

"Du a and Amrah were ten years old, while Aryan had just"

"turned fifteen. Da yammacin wata ranar Litinin, family driver ne ya dawo da su daga makaranta."

"Da motar ta tsaya a driveway, Du a ta fito da gudu, school"

"bag Winta na rawa a bayanta, ba ta tsaya ko ina ba, Kai"

tsaye ta nufi Wakin Mommy Winta

"A lokacin, Aneesa na mopping Wakinta cikin nutsuwa"

 Mommy! Du a ta kira da muryar da ta cika da farin ciki

"kafin ta rungume ta da ™arfi, Aneesa ta Wan yi dariya  My princess&  "

Da sauri ta Waga Du a sama tana juyawa a hankali

 I have a beautiful daughter&  Ta sumbaci goshinta  I

have the most talented baby& 

Du a ta fashe da dariya  Mommy& stop! ta faWa tana

dariyar da ta cika Wakin

Sai Aneesa ta ™ara juyawa da ita  I have a brainy little

princess&  Ta taSa hancinta cikin wasa  You re one in a

million& 

Daga ™arshe ta rungume ta sosai  And I d choose you

over everything& 

Ta Wora goshinta a kan na Du a  & because you re my

greatest blessing

Du a ta lumshe idanunta tana jin daWin rungumar  This is

the best day ever! ta faWa cikin farin ciki

"Aneesa ta murmusa  So& tell me, what happened? "

Da sauri Du a ta ciro result slip daga school bag Winta

 Mommy& I came first again!

"Aneesa ta karSa tana dubawa, da ta ga 1st Position,"

"murmushinta ya ™ara faWaWa  I m so proud of you sweetheart, you ve made me proud once again "

"Du a ta yi murmushi, amma bayan wasu secs sai ya fara"

dusashewa

"Aneesa ta lura, ta Waga haSarta a hankali"

" What s wrong, darling? , Du a ta sunkuyar da kai  I"

"know Daddy doesn t like me&  Ta yi shiru na Wan lokaci kafin ta ci gaba  He probably won t even care about my result Kalaman suka fito a hankali, amma sun bugi zuciyar"

Aneesa kamar kibiyar da ba a gani

"Ta zauna a gefen gadon, sannan ta zaunar da Du a a"

cinyarta  Look at me sweetheart

"Du a ta Waga idanunta, Aneesa ta share mata wata ™walla"

da ta fara taruwa

" Never say that again, okay? "

"Du a ta yi shiru, Aneesa ta ci gaba cikin murmushi  I"

"believe& one day, your father will love you the way you ve"

always wished

 And when that day comes& He ll realize what an

amazing daughter he has

"Du a ta Wan murmusa  I pray for that every day, Mommy "

Aneesa ta sumbaci goshinta  And Allah never ignores

sincere prayer & &

"Aryan na fitowa daga Wakinsa domin ya Wauko ruwa, sai ya"

"hango Du a tana fitowa daga Wakin Aneesa, result slip W"

"inta na hannunta, fuskarta cike da farin ciki"

"Da ta gan shi, ta yi saurin ™arasa wajensa Yaya Aryan! , Ya"

tsaya yana kallonta

 Guess what?

 What? Ya tambaya yana murmushi

Ta mi™a masa result slip Win

 I came first& again!

"Aryan ya karSa ya duba, da ya ga First Position, fuskarsa ta"

cika da farin ciki

 Wow & our princess  Ya Wan tsugunna har daidai

"tsayinta  I m proud of you, baby "

"Ya mi™a mata hannu  Congratulations , Du a ta yi dariya"

"tana shaking hand Winsa  Thank you, Yaya "

Aryan ya Waga hannu zai shafa kanta& Sai idanunsa suka

sauka kan Zahra da ke tsaye a bakin parlour

"Ba ta ce komai ba, amma kallon da ta yi masa ya isa ya sa"

murmushinsa ya Sace

"A hankali ta Waga gira, Aryan ya haWiye yawu ya san wannan"

kallon sosai bcos kallon gargadi ne like&  Don t you dare

Da sauri ya janye hannunsa

 I m& happy for you Ya faWa cikin sanyin murya kafin

ya juya ya haura sama

"Du a ta tsaya tana kallonsa har ya Sace, ba ta fahimci"

dalilin da ya sa ya canja ba

"Da Aryan ya tafi, Zahra ta ™araso inda Du a take tsaye, ta ™"

"wace result slip Win daga hannunta, ta duba taga First Position"

"Fuskarta ta canja nan take,  Again? Ta yi magana a"

hankali  Every single time& 

Ta kalli Du a  Why do all your teachers like you this

"much? , Du a ta girgiza kai  I don t know, Mummy "

"Slap! Mari kawai ta kai mata, Du a ta dafe kumatunta"

" If you think you ll keep embarrassing Amrah in this house,"

then you re mistaken!

"Hawaye suka cika idanun Du a  Mummy, wallahi ban&  "

Zahra ta katse ta  Keep quiet!

"A tsorace Du a ta juya da gudu, abu Waya kawai take tunani"

Mammy&

"Ta san idan ta je wajen Aneesa, za ta samu nutsuwa amma"

kafin ta isa corridor& Amrah ta fito daga parlour

Da ta ga Du a na gudu& sai murmushi ya bayyana a

fuskarta a hankali ta mi™a ™afarta

Du a ba ta lura ba sai kawai ta yi tuntube ta faWi  Ahhhh!

Ta faWi da ™arfi

Bakinta ya bugi tiles nan take jini ya fara fita  Mammyyyyy!

Ihun da ta yi ya cika gidan gaba Waya

Fatima ce ta fara fitowa daga kitchen  Ya Salam!

Ta yi saurin ™arasa wajen Du a. A lokaci guda& Aneesa ta

fito daga Wakinta cikin firgici  Du a!

"Aryan ma ya fito daga sama da gudu, da ya ga jinin bakin Du "

a& Zuciyarsa ta tsinke

Ya fara daga saukowa stairs

Sai Zahra ta yi magana cikin tsawa  Aryan!

Ya tsaya cak

 If you take one more step&  Ta nuna Du a  & I swear

you ll regret it

"Shiru ya mamaye wajen, Aryan ya kalli mahaifiyarsa sannan"

ya kalli Du a

Ganin Idanunta suna neman taimako ga jini dake zuba daga

"bakinta, zuciyarsa ta ™i barinsa ya juya"

Amma& ya san Mummy ba ta yin barazana a banza

A hankali idanunsa suka cika da ™walla

 I m sorry&  Ya furta cikin murya mai rauni  In shaa

Allah zai warke da wuri

"Ya juya ya koma Wakinsa, yana shiga& Ya jingina bayansa"

"da ™ofar, hawayensa suka zubo"

For the first time& He hated himself for being too weak to

protect his little sister

Aneesa ta isa wajen Du a da gudu

 Oh my baby&  Ta rungume ta cikin firgici  Where are

you hurting?

"Du a ba ta iya magana ba, sai kuka take yi, Fatima ta kawo"

first aid box da sauri

"Su biyun suka taimaka suka tsaftace jinin, suka yi mata"

dressing

Aneesa na shafa kanta a hankali

 It s okay& I m here

"Da kalmar nan kaWai, kukan Du a ya Wan lafa"

"Fatima ta fito daga Wakin bayan sun gama, da ta wuce"

parlour& sai ta haWa ido da Zahra

"Zahra ta watsa mata wani kallon gargaWi, Fatima ta sunkuyar"

da kanta

"Ba ta ce komai ba, ta san iyakar aikinta kuma, a cikin"

zuciyarta& ta yi wa Du a da mahaifiyarta addu a  Ya Allah& Ka zama Garkuwarsu

"Bayan wannan ranar& rayuwa ta ci gaba da tafiya, amma"

"ba cikin sau™i ba, bcos kowace rana, Du a da Aneesa suna fuskantar wani sabon ™alubale"

"Zahra ba ta daina ™o™arin wula™anta su ba, Amrah kuwa tana girma ne tana kwaikwayon duk abin da mahaifiyarta ke"

yi

"A duk lokacin da Aryan yake gida, Du a kan Wan samu sau™"

"i, yana ™o™arin kare ta gwargwadon ikonsa"

Sai dai da zarar ya fita makaranta ko wani wuri& Du a ta

sake komawa ita kaWai cikin gidan da babu wanda ke kare ta sai mahaifiyarta

Life wasn t fair& But Aneesa never stopped reminding her

daughter of one thing

" No matter how people treat you, never let them"

change your good heart

"Du a kan gyada kai ko da yaushe  I promise, Mommy "

Bayan wasu watanni & Rashin lafiyar Aneesa ta sake

"tsananta, abin da likitoci suka yi fatan zai lafa& "

"Sai ya ™ara muni, the cancer had become aggressive, ta"

"gama ramewa kamar mai ciwon aids, karfinta ya ragu sosai, har yakai da tafiya ta fara mata wahala"

Duk lokacin da Du a ta gan ta tana jin ji& Sai zuciyarta ta

"tsinke, tayi rauni fiye da yadda zaka zata"

 Mammy&  Ta kan kira cikin kuka  Does it hurt?

Aneesa ta kan yi murmushi duk da azabar da take ciki  A

little

Ta shafa kan Du a