Back to novel

Chapter 5 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

murmushin da ke nuna sun gamsu da shirinsu

Ba tare da sun tuna rabonka baya wuce ka ba and Allah ne Mafi Kyawun Mai Tsarawa ba

Washegari... da misalin ™arfe huWu na asuba Du'a ta buWe idanunta

"Ta kai hannu ta Wauki agogo, 4:00 a.m. Ta zauna a kan gado, ta tuna exams, scholarship ya fado"

mata rai

"Ta tuna kalaman Mammy Winta ""Never stop praying"" Nan take ta mi™e ta yi alwala, tana fitowa ta"

"shimfiWa sallaya ta fara nafila, bayan ta idar"

"Ta Waga hannayenta cikin ™an™an da kai ""Ya Allah... Ka ba ni nasara a jarabawata, Ka buWe mini"

"™ofofin alheri"" Ta Wan yi shiru, sai hawaye suka cika idanunta ""Ya Allah..."""

"""Ka gafarta wa Mammy Ka yalwata mata kabari, Ka sa mu sake haWuwa a Aljannah"" Ta share"

"hawayenta, ta ci gaba da addu'a cikin nutsuwa"

Hauwajay writes 08110615256

CHAPTER 9: A Brother s Warm Embrace

"""Sometimes, one person is enough to remind you that you're still worthy of love"""

"Da gari ya waye... Du'a ta riga ta gama duk ayyukan gidan da ta san za a Wora mata, tare da"

"Fatima suka share compound, suka gyara parlour, sannan suka shirya breakfast"

"Da suka gama kowa ya hallara a dining table, Alhaji Muhammad ya kalli agogon hannunsa kafin ya"

"ce ""I have an important meeting this morning, so I won't be able to take you girls to school"""

"Ya Wan juya ya kalli driver daya shigo yanzu ta dalilin kiran daya masa, ya ce"

"""Yau kai zaka kai su """

"Driver ya gyada kai ""No problem, Sir"""

"""Finish your breakfast quickly,"" Alhaji Muhammad ya ™ara faWa ""You don't want to be late for"

"your exams"""

"Du'a ta gyada kai cikin ladabi ""Yes, Daddy"""

"Bayan sun fito, su biyun suka shiga motar, Du'a na zaune a baya tana karanta morning adhkar"

cikin ™asa-™asa da murya

"Amrah kuwa tana scrolling a wayarta, bayan mintuna kaWan.. sai ta Wago kai"

"""Driver"""

"""Na'am Young Madam?"" Ya amsa, ba tare data kallesa ba ta ce ""Take us to the supermarket first"""

"Driver ya kalli mirror yaga Du'a dake bayan ""As you wish"""

"Du'a ta Wago kai da sauri cike da mamaki ta ce ""Amrah..."" ""We're having exams this morning,"

"kuma ki ce mu tafi supermarket yanzu fisabilillah?"""

"Amrah ta juya ta kalle ta, fuskarta babu annuri ko kaWan ""Didn't I warn you to stay out of my"

"business?"""

"Da a da ne Du'a za ta yi shiru, amma ba yau ba da take da exams, ta sauke littafin adhkar Winta a"

"hankali, ta kalli Amrah cikin nutsuwa"

"""Eh Amrah, you warned me but that doesn't mean I'll keep quiet when something is wrong"""

"""Kinsan muna da exams, and I'm not going to miss them"""

"Na Wan lokaci Amrah ta kasa magana ta zuba mata ido ""So... she can actually speak for herself?"""

"Driver ma kansa ya yi mamaki, bai taSa ganin Du'a ta yi magana da irin wannan ™arfin gwiwar ba"

"Ya gyara murya ""So... where exactly should I go?"""

"Kafin Amrah ta yi magana, Du'a ta ce cikin nutsuwa ""If you won't take us to school, please drop"

"me here"""

"Motar ta yi shiru na lokaci, Driver ya haWiye yawu, ya san Du'a ce ke da gaskiya amma kuma ya"

"san idan ya saSawa Amrah, kamar ya rasa aikinsa ne"

"Amrah ta yi murmushin mai wuyar Fassara ta ce ""Fine drop her"""

"Da ™yar Driver ya tsaya bakin hanya, Du'a ta sauko ta gyara hijabinta ""Thank you"" Ta rufe ™ofar"

motar

"Motar ya ja suka cigaba da tafiya, Du'a ta fara tafiya da ™afa ba ta da ko sisi a aljihu, transport"

fare ma ba ta da shi

Sai dai no matter how ba zata bari komai ya hana ta rubuta exams ba

"Tana cikin tafiya sai ta ji horn daga bayanta, ta yi kamar ba ta ji ba, Horn Win aka sake dannawa,"

har motar ta tsaya daf da ita bata juya ba

"Glass Win aka sauke kasa aka ce ""Dua!"""

Cak ta tsaya sai ta juya nan ta ga Haidar yana daga mata hannu

Alhamdulillah... Ta furta a zuciyarta

"""Come in"" Ya faWa yana murmushi"

"Da sauri ta gaishe da driver sannan ta shiga motar, Ayesha ma tana ciki"

"""We were just talking about you"" Ayesha ta faWa tana dariya"

"""Really?"" Du'a ta yi murmushi"

"Ba da jimawa ba Hira ta koma karatu, Haidar ya fara tambayoyi Ayesha ta amsa, Du'a ta gyara"

"inda suka yi kuskure, har suka isa makaranta ba su yi wata hira ba sai ta karatu"

"A gida... Alhaji Muhammad na zaune a resting chair yana duba messages daga babban abokinsa,"

Alhaji Abubakar Tukur

"Suna tsara wani muhimmin meeting game da international trade, Zahra ta shigo da cup na coffee,"

"ya karSa yana murmushi ""Thank you"""

"Ta zauna kusa da shi tana kallonsa, Ya ce, ""Abubakar and his family will be coming to Abuja, we"

"have a business meeting"""

"Zahra ta yi murmushi ""That's good news"" Sai ta Wan yi shiru, Alhaji Muhammad ya lura ""Is"

"something bothering you?"""

"Ta Wan gyara zamanta ""I think..."""

"""This might be the perfect time to discuss Sultan and Amrah"""

"Alhaji Muhammad ya Waga gira ""You mean marriage?"""

"Ta gyada kai ""Not now, of course, Maybe after she starts university sai ayi auren amma kar dai ka"

"bar wannan damar ya wuce ba tare da anyi maganar auren ba"""

"Ya yi shiru na Wan lokaci sannan ya gyada kai. ""We'll think about it gaskiya"""

Alhaji Abubakar Tukur shi ne babban abokin Alhaji Muhammad tun shekaru masu yawa Shi da

"matarsa, Hajiya Abidah, suna da Wa guda Waya wato Sultan"

Duk da cewa asalinsu 'yan Yola ne amma sun fi zama a London saboda harkokin kasuwanci

"Abin mamaki kuwa, tun farko Hajiya Abidah ba ta taSa jin daWin Zahra ba"

"Ba don ta san wani dalili ba, sai dai zuciyarta ba ta taSa karSarta ba, wannan kenan"

"A Yau kuma, an yi wani shiri na musamman a gida ne, Aryan zai dawo daga school"

"Kitchen ya cika da ™amshin abinci kala-kala, aka shirya snacks iri daban-daban."

"Driver ya tafi airport domin Wauko shi, can bayan anyi parking motar da wasu mintuna aka bude"

"kofar parlon, Aryan ya shiga da murmushi a fuskansa"

"""Assalamu Alaikum!"""

Daddy ya mi™e ya rungume shi

"""Welcome home, son"""

"""Thank you, Dad"""

"Zahra ma ta rungume shi cikin farin ciki, Alhaji Muhammad ya Wan matsa baya yana kallonsa"

"""Masha Allah, you've grown into a fine young man"""

Sai ya yi dariya

"""Next thing now is marriage ko?"""

"Dariya suka yi gaba Waya, Aryan ya zauna Sai ya yi tambayar da ta fara zuwa zuciyarsa ""Where are"

"Du'a and Amrah? I've missed them"""

Alhaji Muhammad ya amsa

"""They're writing their third-term exams"""

Aryan ya yi murmushi

"""I can't wait to see them wallahi"""

"Zahra ta yi shiru, Amma zuciyarta ta ™ara nauyi"

"""Ya tambaya dukkansu, yet the first name that came out of his mouth was Du'a"" Wannan kaWai ya"

ishe ta ta ji haushi...

"Da aka tashi daga exams Driver ya Wauko su, tun suna cikin mota ya ce ""Young Master Aryan is"

"back"""

"Idanun Du'a suka cika da farin ciki ""Really?"""

Har Amrah ma sai data yi murmushi

"Da suka isa gida Du'a ta shiga parlour da sauri, Da idanunta suka sauka kan Aryan ta manta da"

"komai ""Yaya!"" Ta yi gudu ta rungume shi"

Aryan ya yi dariya

"""Easy... I missed you too"""

"Bayan secs kaWan, Amrah ma ta iso, amma kafin ta ™arasa"

"Aryan har yanzu yana rungume da Du'a, Zahra ta kalli wannan scene fuskarta ta Wan canja,"

"Amrah kuma... sai ta taSe baki ""See? You love Du'a more than me"""

"Aryan ya saki Du'a da sauri, ya jawo Amrah ma ya rungume ta"

"""I love both of you equally"""

"Amma kalaman ba su sa zuciyar Zahra ba tayi sanyi ba, equally ma?"

"Du'a ta lura da yanayin, ba tare da ta ce komai ba ta juya ta nufi Wakinta, a zuciyarta kuwa ta yi"

"murmushi ""At least... Yaya is home for a while I won't be alone"""

"Bayan ya yi wanka, Aryan ya tsaya gaban mirror yana goge gashinsa da towel, ya kalli reflection W"

insa

Sai ya furta cikin ™asa-™asa

"""Why are they treating her like this?"""

Bai san cewa Zahra ta shigo Wakin ba

"""What did you say, Aryan?"""

"Ya firgita, ya juya da sauri ""Mom..."""

"Zahra ta zuba masa ido, zuciyarta ta fara bugawa da ™arfi."

Shin... Me Aryan ya fara ganewa? Me yake shirin tambayarta?

To be continued

Hauwajay writes 08110615256

*DUA (The Unwanted Daughter)*

Hauwajay writes

CHAPTER 10: A Brother s Awakenin

" The truth has a way of revealing itself, no matter how deeply it s buried "

"Daren ranar Zahra ta kwanta akan king-size bed Winta, amma bacci ya ™i zuwa"

Tun daga lokacin da Aryan ya furta kalaman nan  Why are they treating her like this? &

zuciyarta ta kasa samun nutsuwa

"Ta juya hagu, ta juya dama amma abin ya ci gaba da yawo a zuciyarta  Shin na ji daidai kuwa? Ko"

kuwa saboda yaron ya daWe baya gida ne?

"Ta sauke numfashi a hankali, a ™arshe ta mi™a hannu ta Wauki wayarta"

Number Waya kawai ta kira Wanda zata comforting nata wato Nuwairah ˜awar da ta fi yarda da

ita

Wadda ta kasance tare da ita tun lokacin da Aneesa take raye

Bayan sun gaisa Zahra ta ba ta labarin duk abin da ya faru tun zuwan Aryan

Nuwairah ta yi shiru na Wan lokaci kafin ta ce  Wallahi& I m speechless

 Ban taSa tunanin Aryan zai fara irin wannan magana ba

Zahra ta dafe goshinta

" Ni ma abin yana damuna, ko Dama da gayya yake kin  yar uwansa sai shegiyar nan? "

"Nuwairah ta yi ajiyar zuciya Ki kwantar da hankalinki Maybe ya daWe baya gida ne, shi ya sa yake"

"ganin abubuwa differently, sai dai& ina ganin ya kamata ya koma school da wuri "

" Mu bar maganar zuwa gobe. Za mu yi magana sosai, kin ji? "

" Alright Zahra ta kashe wayar, amma har lokacin, zuciyarta ba ta huce ba"

"A Waya Sangaren& Amrah na kwance a kan gadonta tana dariya, ita da sabon boyfriend Winta"

"ne suke waya, lokaci zuwa lokaci sai ta rufe baki tana murmushi"

"Du a kuwa tun da ta gama dinner, ta zauna kan study table Winta, Littattafai ne a gabanta, gobe"

ne second to d last paper Winsu don haka ba ta da lokacin Satawa sam

"Can& Sai ga ji footsteps a corridor, kafin su ankara& Click! ™ofar Wakin aka buWe"

"Amrah ta firgita, da sauri ta zare wayar daga kunnenta ta Soye ™ar™ashin pillow"

"Daddy ne ya shigo, Idanunsa suka fara sauka kan Du a, ya ga tana karatu hankali kwance"

"Sannan ya maida kallonsa kan Amrah, ta yi saurin gyara zamanta tana faking smiling , bai ce"

komai ba amma zuciyarsa ta kasa yarda  There s something she s hiding& 

"Ya sake kallon su duka biyun, ba tare da ya ce uffan ba.. ya juya ya fita yana tafiya zuwa W"

akinsa& Wani irin nauyi yake ji a zuciyarsa a kwanakin nan&

"Ya rasa dalilin da ya sa yake yawan jin kamar akwai wani abu da ya Sace a rayuwarsa, kamar"

akwai wani abu da bai fahimta ba

Amma duk lokacin da zai yi ™o™arin tuna& sai kansa ya fara ciwo

"Da ya shiga Waki sai ya tarar da Zahra ma ta yi shiru tana tunani, bai tambaye ta komai ba kawai"

ya kwanta kawai

Amma shi ma haka nan baccin ya ™i zuwa masa

"Washegari& Da aka gama exams na ranar, Driver ya dawo da Du a da Amrah gida."

"Suna shiga parlour suka tarar da Aryan zaune yana duba laptop Winsa, da ganin su ya Wago yana"

"murmushi  Welcome back, How was today s paper? "

"Amrah ce ta fara ba shi labari cikin farin ciki  It was very easy Yaya, I ll definitely pass "

"Aryan ya yi dariya  That s good , Ya juya wajen Du a  And you? "

Du a ta yi murmushi kaWan

 Alhamdulillah& it went well

" Good keep it up, Allah bada sa a "

Du a ta gyada kai cikin ladabi kafin ta nufi Wakinsu

"Bayan ta yi lunch& ta canja kaya, sai ta zauna kan study table"

Littafin Further Mathematics ta buWe.

"Yayin da take karatu, lokaci zuwa lokaci sai ta duba agogo kar lokacin Islamiyyah ya yi"

"Can& Amrah ta shigo Wakin, ta cire uniform Winta ba tare da wata damuwa ba"

"Wayarta ta Wauka, nan take ta fara cikin chatting, dariya take yi ita kaWai Du a ta Waga kai ta kalle"

"ta na Wan lokaci sai ta sake maida hankalinta kan littafinta, ba ta son shiga harkarta"

"A dai lokacin Aryan ya nufi Wakin su, yana son ya duba yadda suke shirin exams"

Da ya buWe ™ofar babu wacce ta lura da shigowarsa bcos sunyi nisa cikin abun da ke gabansu

baba daya hankalinsu yana kan abin da suke yi

"Ya fara kallon Du a, ta sunkuyar da kai tana solving equations ne da alama, lokaci zuwa lokaci sai"

ta rubuta sai ta sake gogewa

Ya yi murmushi a ransa  She s really hardworking& a born genius

"Daga nan ya juya wajen Amrah, kallon farko da ya yi ya sa fuskarsa sauyawa, Amrah na video call"

"Half vest ne kawai a jikinta, tana ta dariya cikin sakewa very comfortable kuma"

Mutumin da suke making call da shi ko riga babu a jikinsa sai gajeren wando bcos a zaune yake

shiyasa zaka ga hakan

Na Wan lokaci Aryan ya kasa yarda da abin da idanunsa suke gani

 Amrah! Muryarsa ta cika Wakin

"Amrah ta firgita, wayar ta kusan faWuwa daga hannunta  Kai&  "

Kafin ta gama magana&

Paf! Mari Waya ya sauka a kumatunta.

"Wayar ya ™wace wayar daga hannunta, ya katse video call Win sannan ya ajiye wayar a kan"

dressing table  Have you lost your senses? Kin san shekarunki kuwa?

" Instead of preparing for your exams, this is what you re doing? "

Amrah ta dafe kumatunta hawaye suka cika idanunta  You slapped me? Sai na faWawa Mom!

"Ta yi yun™urin karSar wayarta, Aryan ya hana ta  No! You ll get this phone back when you learn"

how to use it responsibly

Amrah ta fashe da kuka  Mummy!! Mummyyyy!!

Du a ta mi™e daga kan kujerarta  Ya Aryan please& ka yi ha™uri ka bar ta

"Aryan ya sauke numfashi yana huci , ya ja baya yana mata wani kallo"

Meanwhile Zahra da Alhaji Muhammad suna bakin ™ofa

Daddy zai fita meeting sai suka ji ihun Amrah  Mummyyyy!!

"Da gudu suka haura sama direct to her room, suna Isa Zahra ta tarar da Amrah na kuka"

Aryan kuma tsaye da wayarta a hannu ta tsaya cak  Wai me ke faruwa ne?

Amrah ta yi saurin rungume mahaifiyarta  Mummy Ya Aryan ya mare Ni!

Ba ta bari Aryan ya yi magana ba ta Waga hannu Paf! Mari ta sauke masa lafiyayyu  How dare

you! Ta yaya za ka daki ™anwarka?

"Aryan ya ri™e kumatunsa  Mummy please listen to me, I can explain If you give me just two"

minutes& kuma zaki fahimci meyasa nayi hakan

Zahra ta katse shi  I don t want to hear anything!

Daddy ya Waga hannu cikin sanyin murya  Enough Ya kalli Aryan  Come with me Suka fita

suka bar su uku a Wakin

Da Du a ta ga sun fita ta san abin da zai biyo baya a hankali ta ja baya ta nufi toilet amma kafin ta

kai&

Zahra ta hango ta  Ke! Ta Wauki mock Win da ke kan table ta wurga mata

"Du a ta kauce sai dai ta yi tuntuSe, ta a faWi akan tiles, kafin ta tashi& "

Zahra ta ™arasa kanta  Everything is because of you! Ke ce masifar gidan nan!

"Ta Waga hannu ta dinga dukanta, ita kuma ba ta kare kanta ba sai hawaye kawai ke zuba daga"

idanunta

A zuciyarta tana maimaita kalma Waya

 Ya Allah ka ba ni ha™uri da juriya because shine Wanda yasan irin zafin da take ji Inside

More chapters on arewapen

Hauwajay writes 08110615256

Chapter 11: A Victory Without Celebration

" Sometimes, the loudest applause comes from strangers& while the people you long to"

impress remain silent

"Daddy ya kira Aryan domin ya ba da cikakken bayani, Aryan kuwa ya faWi komai, shiru ya mamaye"

wajen.

Daddy ya ja dogon numfashi.

 Na fahimta

Amma Zahra ta mi™e cikin fushi

" Wannan ba abin da za a amince da shi ba ne, daga yau kar ka sake shiga Wakinsu ba, dama"

kana namiji me zai mai ka?

Aryan ya sunkuyar da kansa  Na yarda ba zan sake ba& amma dole ne a dakatar da ita

Ganin ran Mummy ya baci Sosai