Back to novel

Chapter 10 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

gama shiryawa

Motoci suka fara fita zuwa event centre

Dua kuwa har yanzu tana kwance. Bata da ko kaWan sha awar zuwa balle ma ga condition da take

ciki

"Aryan ya shigo Wakin  Assalamu Alaikum , Ta amsa sannan ta zauna"

" Hope ba jikin ba ne? , Ta yi murmushi  Not at all "

 So& ba za ki je ba? Ta yi shiru  Yanzu Yaya sai ka ce na ce?

"Aryan ya girgiza kai, shi yanzu tsoron barinta ita kadai yake karta karasa aikin data fara ne  No,"

"you have to come ga gown a cikin ledar nan ki shirya, okay? "

" Thank you Kawai ta ce, daga haka ya fita"

"Amma har yanzu a ranta tana jin ba za ta iya zuwa ba, sai Fatima ta shigo itama hakan ne, ta yi ta"

lallashinta  Ki zo mana. Maybe it ll cheer you up

"Da ™yar Dua ta amince, Event Centre& Motar Mummy ita ce ta fara isa, sai ta Aryan, Sultan da"

Dua

"Daga baya kuma Amrah tare da friends dinta, aka fara gudanar da dinner party cikin walwala"

"Dua ita kaWai ce zaune a wani gefen hall, tayi isolating kanta kawai"

"Can ta yanke shawarar fita waje, ta sami wani lungu ta zauna ita kaWai"

"A lokaci guda& Irfan yana cikin hall tare da parents dinsa, wayarsa ta yi ringing"

"Ayman ne ke Kira, hakan yasa ya ba iyayensa uzuri sannan ya fita backyard yana amsa wayar"

"Yana cikin magana ne idonsa ya sauka kan Amrah da friends dinta, sun yi dressing irin wanda kallo"

Waya ba za ka gane addininsu ba

"Yana kallonsu sai kuma idanunsa suka sauka kan wata yarinya da suke yi wa dariya, Ita kaWai ce"

"zaune fuskanta ya nuna damuwa sosai, doguwar gown mai matu™ar kyau ce a jikinta, daga gani ba ™aramin tsada yake da shi ba"

"Amma duk da haka, kanta a sunkuye yake, ga shi sai wani kallo suke mata, bai san me dayar tace"

ba suka fashe da dariya sannan suka shige ciki

"Dua kuwa ko kallonsu ba ta yi ba, Irfan ya bi su da ido sannan ya sake kallon Dua"

A zuciyarsa ya furta

" Among all of them& she s the most beautiful Ba wai kyawunta kaWai ba, nutsuwarta,"

kunyarta da kuma yadda take ™o™arin Soye kanta daga mutane

"Ya manta ma cewa yana waya da Ayman, sai da ya yi gyaran murya Dua ta Wago kai, Idanunsu"

suka haWu na Wan lokaci kowannensu na kallon Wayan

"Dua ce ta fara kau da kanta Irfan ya yi murmushi ba tare da ta sani ba, ya Wauki short video Winta"

"Sannan ya ™arasa kusa da ita ya zauna, da sauri ta matsa gefe  What are you doing here? Ta"

tambaya cikin sanyin murya

"Ya sake matsowa kusa, ta sake matsawa, shi ma ya sake matsowa da sauri ta mi™e zata gudu, ya"

tare gabanta  Excuse me& 

"Ta tsaya amma taki kallonsa,  What s your name? "

Ta Wan yi shiru sannan ta ce  Khadija amma Dua nake using Daga nan ta juya da gudu ta koma

cikin hall din

"Irfan ya tsaya yana kallonta har ta Sace daga ganinsa, a karo na farko cikin rayuwarsa& "

Ya ji zuciyarsa ta kamu da son sake ganin fuskar yarinyar da bai san komai game da ita ba

A gefe guda& Sultan da Amrah suna tsaye suna hira

"Tun bayan da aka fara maganar haWa aurensu, wannan shi ne karon farko da suka samu damar yin"

doguwar magana

Amrah ta gabatar masa da friends dinta

"Amma abu Waya da Sultan ya lura da shi, duk lokacin da aka ambaci Dua, fuskar Amrah sai ta"

sauya

A zuciyarsa ya furta Why does she hate her this much? Halan dukka gidan ne basu sonta kenan

"Bayan an gama dinner party, kowa ya kama hanyar gida bayan sun isa, kowa ya zauna a parlour"

yana huta gajiyar ranar.

Can Daddy ya kalli Amrah da Dua

" You two& I hope kun gama shirya kayanku, saboda jibi zaku tafi Kaduna "

Kafin ya ™arasa maganar Dua ta ji zuciyarta ta cika da ba™in ciki

"Hawaye suka cika idanunta, ba tare da ta ce komai ba, ta mi™e da gudu ta nufi Wakinsu"

"Ummi ta bi ta da kallo a ranta ta ce  No& I can t keep quiet anymore, duk yadda za ayi, sai na"

"kira Hibbah, dole ta san halin da Dua take ciki "

Da wannan tunanin ta mi™e ta nufi Wakin da aka sauke ta.

"Da Ummi ta shiga Wakin da aka sauke su, ta rufe ™ofar a hankali sannan ta Wauko wayarta. Ba"

tare da Sata lokaci ba ta nemo lambar Hibbah

"Bayan ringing biyu aka Waga, bayan sallama, Anty Hibban ta ce  Ummi! Yaushe kuka isa Nigeria?"

Ya kuke?

" Lafiya kalau& amma ba lafiya ba , Hibbah ta Wan yi shiru  Me ya faru? "

Ummi ta sauke ajiyar zuciya

" Wallahi yarinyar nan& Dua& tana cikin wani irin hali, da ™yar muka ceto ta yau "

 What? Me kike nufi?

Ta fara ba ta labarin komai tun daga yadda ta samu Dua tana ™o™arin rataye kanta har zuwa

yadda aka garzaya da ita asibiti

Hibbah ta dafe kirjinta  La ilaha illallah& 

"Ummi ta ci gaba.  Wallahi Hibbah, ban taSa ganin yaro mai irin wannan ™unci ba. Duk inda ta"

"juya tsoro ne, kuka ne, da rashin farin ciki, ko murmushinta ma na dole ne "

"Hibbah ta yi shiru na wasu secs sai ta ce,"

 Ummi& wannan ba ™aramin abu bane

" Na sani Ummi ta amsa,  Ya kamata a nemo mafita tun kafin lokaci ya kure "

Ummi ta jinjina kai duk da ba ta ganinta

" Shi yasa na kira ki, Ina son ki zo Kaduna kafin yaran su iso idan da hali, Ina son ki ga yarinyar da"

idanunki

" In sha Allah zan zo kuwa, Dama I m planing na zuwa daga gaka suka yi sallama"

"A can kuwa suka sake hallara a parlon& Zahra da Nuwairah ne suke ta hira cikin walwala, suna"

tattauna yadda dinner Win ya kayatar

"Amrah kuwa tana zaune kusa da Sultan tana dariya, Aryan ne kawai yake kallon Dua ta gefen ido"

"Tun bayan kiranta da aka yi ta dawo kasa sau Waya ta yi magana ba, kawai sai ya mi™e dan shi bai"

ma san meya faru ba  Dua

Ta Wago kanta  Yes ya Aryan

" Can I talk to you? Ta Wan kalli Mummy, sannan ta bi bayansa zuwa balcony"

"Iskar dare ce ke kaWawa, Aryan ya jingina da railing  Dua&  "

Ta amsa da  Yes

 Promise me one thing

Ta Waga ido tana kallonsa

 Never think of hurting yourself again

Idanunta suka cika da hawaye  I promise

 Not because of me&  Sai ya Wora hannunsa a kafaWarta  & but because Allah gave you that

life

Ta gyada kai  In sha Allah Sai ya yi murmushi  Good Ya juya zai shiga ciki sai kuma ya tsaya

 Dua

 Yes?

 One day& everything will be okay kinji ko?

"Ba ta ce komai ba, sai dai a karon farko tun bayan incident din nan ta ji wani abu a zuciyarta"

kamar ana ™o™arin Wora mata hope

A wani Sangaren gidan Sultan ya fito neman ruwa

"Yana wucewa corridor sai ya hangi Aryan da Dua suna magana, ya tsaya na Wan lokaci"

"A ransa ya ce , The more I observe her, the more I realize there s something everyone is hiding "

Sai ya ci gaba da tafiyarsa

CHAPTER 17: The Unexpected Chance

"Da sassafe Dua ta tashi kamar yadda ta saba, ta fara aikinta ba tare da bata lokaci ba. Ta yi ta"

"kai-komo cikin gidan, tana gyara komai cikin nutsuwa har ta gama dukkan ayyukanta kafin ™arfe"

"bakwai na safe. Bayan ta gama, ta zauna ta yi breakfast, sannan ta haura sama, ta shiga bathroom ta yi wanka. Bayan ta shirya, ta fito cikin jilbab, ta Wauki kayanta ta nufi ™asa domin tafiya"

"A lokacin babu kowa da ya sauko ™asa, domin ba kasafai suke fita da sassafe ba a weekend, Dua"

"kuwa ba ta Sata lokaci ba, kai tsaye gidan Ayesha ta wuce"

"Da ta isa, sai ta tarar Ayesha ma yanzu-yanzu take, tashinta daga barci knn, Da ta ga Dua tsaye a"

"gabanta da sassafe, Ayesha ta kama baki tana kallonta da mamaki, sannan ta ™arasa da zolaya tana dariya  Who am I seeing? "

Dua ta yi murmushi ta girgiza kai

" Get up jhoor, common I want some advice "

"Ayesha ta gyara zamanta Akan king size bed nata, sannan ta kalle ta da Wan damuwa  Hope all is"

well?

 Not at all

"Nan take Ayesha ta zauna sosai, ta mayar da hankalinta gare ta  What s up BFF? I m all ears "

Dua ta sauke ajiyar zuciya kafin ta furta

 I m going to Kaduna to spend my holiday there

Ayesha ta zaro ido  Don t tell me you re going to Amrah s grandmother s house?

" Sure , Ayesha ta zaro ido  Then ya za ki yi? , Dua ta ce  I don t know too "

"Ayesha ta kalle ta da mamaki, kamar ba ta yarda da amsar da ta samu ba"

" You re mad Dua, Don t tell me you don t know what to do, kawai za ki yarda ki bi su bini-bini,"

"ga ki me biyayya. Ke da dangin Mummy ba sa sonki, kowa kyama yake nuna miki "

"Dua ta sunkuyar da kai, muryarta ta yi sanyi  I m out of words. Ban san ya zan yi ba "

"Ayesha ta yi shiru na Wan lokaci, kamar tana tunanin mafita, sai kuma ta Wago yatsarta da saur i I"

find one way. I think it would help

"Dua ta Wago kai  Say it please, in shaa Allah it would help "

 The only solution kawai mu je wajen Mu allim mu gaya masa duk abin da ke faruwa. Abin da

"muke so ya mana shi ne kawai ya zo ya samu Daddy, ya ce an saka ki cikin musabaqa, kuma ke za ki represent school Winmu. Shi kenan, ba sai kin tafi ba "

Farin ciki ya bayyana a fuskar Dua. Nan take ta tashi ta rungume Ayesha You re such a darling

Dukansu suka haWa baki  What are friends for? Suka sake fashewa da dariya

"Daga nan Dua da Ayesha suka tafi Islamiyya, suka samu Mu allim suka gaya masa duk abin da"

"suke son ya taimaka musu da shi. Da ya ji labarin, musamman yadda lamarin yake damun Dua, tausayi ya kama shi. Ya yi mata al™awarin cewa zai je ya samu Daddy ya yi masa magana"

"A gidan kuwa, Ummi ta lura cewa lokacin breakfast Dua ba ta nan. Bayan ta gama breakfast, sai ta"

"nufi Wakin su Dua domin ta duba ta. Amma da ta shiga, ba ta same ta ba."

Hankalinta ya fara tashi.

Kwanaki biyu kenan tana lura da yadda Dua take cikin wani irin yanayi na damuwa. Wani

mummunan tunani ya fado mata rai

"Allah Allah, kar ace Dua ta gudu"

"Da sauri ta girgiza kai, tana kawar da tunanin"

"A a, wannan ba zai faru ba. Dua ba irin wadda za ta aikata hakan ba ce"

"Ta fita daga Wakin ta nufi kitchen, inda ta tarar da Fatima tana aiki"

" Fatima, Dua tana ina ? "

Fatima ta Wago kai  Ta tafi Islamiyya ne. Ai kullum tana zuwa idan ba hutu suke ba

"Ummi ta sauke ajiyar zuciya, sannan ta koma cikin parlour"

"A wannan lokacin Amrah ta fito domin yin lunch. Da ta fito sai ta hango Sultan a zaune, wayarsa a"

"hannunsa yana ta latsawa. Da ya Wago ya gan ta, sai ya yi mata murmushi  Hey you "

 Hey Yaya

"Nan suka fara hira, cikin Wan lokaci suka shiga dining area suka yi lunch tare. Bayan sun gama,"

"Amrah ta ro™i Sultan ya kai ta unguwa, shi kuma bai ™i ba"

"Da yammancin ranar, Daddy da Mummy suna zaune suna Wan hira, sai wani maid ya shigo  Ana"

sallama da Daddy a waje

Mummy ta kalli Daddy  Je ka ce baya nan

Amma Daddy ya yi saurin cewa

" Noo, ce masa ina zuwa "

Mummy ta Waga gira

 Yanzu sai ka samu  yan maula ne?

Daddy ya yi mata kallon gefe

" Whatever dai, bari in fita in gan shi. Ko speculation Win da kika saba yi ne "

" Toh, a dawo lafiya "

"Daddy ya fita. Da ya isa wajen, sai ya ga sabon fuska, in fact, bai taSa ganin mutumin ba a baya"

"Ya yi masa maraba zuwa guest room, suka gaisa, sannan Daddy ya kalle shi  Amma ban gane kai"

ba

Bakon ya yi murmushi

" Eh ba ka san ni ba, Ni ne Mu allim Win genius daughter Winka "

" Oh, okay "

Mu allim ya gyara zamansa sannan ya fara bayani

" Daman akwai wani musabaqa da za a yi na inter-school, so your daughter is among them. Mun"

"zaSe ta ne akan za ta represent school Winmu. An kira parents Win yaran da za su yi musabaqar meeting, amma mun san yadda commitment Winka ya yi yawa, shi ya sa ba mu yi inviting Winka zuwa school ba. Shine a ™arshe muka yanke shawarar in zo in same ka da kaina. Ana son yarinyar ta samu more time na tilawa a gida, sannan ana son su ri™a zuwa school da wuri dan rehearsal"

kafin lokacin

"Daddy ya gyada kai  Okay bakomai daman za su yi tafiya ne, amma yanzu it will be cancelled. Na"

gode

"Mu allim ya yi murmushi  Thank you, sir , Bayan sun yi sallama, Mu allim ya tafi"

"Ba daWewa ba, Abba da Ummi suka shigo gidan cike da gajiyar ziyarar da suka yi. Parlour Win babu kowa sosai sai Mummy, yayin da Sultan da Aryan suke dining area, kowa yana kan abin da yake yi. Mummy ta gaishe da Abba, ya amsa mata, sannan suka gaisa da Ummi. Suka zauna kenan"

sai ga Daddy ya shigo.

"Bayan sun gaisa, Abba ya kalle shi"

 Yau tun safe muka rabu sai yanzu

Daddy ya yi murmushi

" Wallahi, yau kam ma ko gate da niyyar fita wani waje ban yi ba, in ba zuwa masallaci ba. Yanzu"

ma daga guest room nake

Nan ya ba su labarin zuwan Mu allim da abin da ya kawo shi

"Mummy kuwa tana kallonsa da wani irin kallo, amma Daddy bai fahimci abin da take nufi ba."

"Abba da Ummi suka sa albarka, har cikin ransu suka ji daWin labarin. Aryan da Sultan da suke dining area suma suka zo parlour, suka nuna farin cikinsu, musamman Aryan"

"Fatima ma, wadda take ta aikin yamma, da ta ji labarin ta yi murna wa Dua har cikin ranta ita ma"

"Mummy kuwa kamar za ta fashe, ta mi™e ta haura sama abinta"

"Daddy ya lura da yadda ta bar wajen, sai kawai ya bita"

"Ummi ta kalle su suna haura sama, ta yi murmushi a ranta. Ta san yau za su haura sama, kuma da"

™yar za su sauko

"Aryan kuwa ya nufi Wakin su Dua, da ya shiga, ya tarar da ita ita kaWai, tana karatu, ko dagowa ba"

"ta yi ba. A ranta ma tana tunanin Amrah ce, har sai da ta ji an gyara murya"

"Da sauri ta juyo, Aryan ya yi mata murmushi"

" Congratulations our little baby, the talented girl "

Dua ta kalle shi cikin mamaki

" Ya Aryan, for what? "

Nan ya gaya mata abin da ya faru

"Dua ta yi shiru na Wan lokaci. Ba ta taSa tsammanin Mu allim zai zo ba, balle har ya samu Daddy."

"Wani irin farin ciki ya cika zuciyarta, farin cikin da ta daWe ba ta ji irinsa ba"

Kenan Daddy ya yarda ba za ta Kaduna ba

"Kuma har Daddy ya gaya wa mutanen gidan, ta kalli Aryan da murmushi  Thank you, Ya Aryan "

" Shiiits mention not, little "

 Toh

" Bye, kar na dameki Aryan ya fita, ya bar Dua cikin farin ciki"

"A Wakin Daddy kuwa, Mummy ta fara masifa. Magana take ta inda ta shiga ba nan take fita ba"

" Kaban mamaki! Imagine har ka amince masa without my consent? Bama wannan ba, ka je"

"kana wani fada a parlour, kowa da kowa yana nan, har wasu munafukai suna murna. Toh ina ruwana? Dan wulakanci, ina ta magana da ido amma kai ko a jikinka sai zuba kake kamar wani"

sabon taSaSSe

"Daddy ya daka mata tsawa, muryarsa cike da fushi  Dua is my daughter. Remember this always."

"So duk yadda take so, hakan zan mata, kamar yadda zan yi wa Aryan and Amrah. So don t push me. Dan wallahi ranki sai ya baci. Ji yadda kike min kamar wani Wanki. Do you really think zan"

"zuba miki ido kina min magana yadda kika ga dama ne? So mind your own tone, okay? "

"Ya juya ya fita, ya bugo mata