Back to novel

Chapter 12 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

shi

"Gateman Win ya karSi kuWin, ya danna a aljihunsa yana godiya kafin ya shiga cikin gidan"

"Allah ya taimake shi kuwa, Fatima ta fito daga parlour tana nufar cikin gidan. Da ya gan ta sai ya"

"kira ta a hankali  Yauwa Fatima, don Allah ki shiga ciki ki gaya wa Dua wani mai mota ya zo nemanta "

"Fatima ta Waga kai Ba matsala Amma a ranta tana mamakin, Waye kuma wannan?"

"Kai tsaye ta nufi Wakin Dua. Ta Wan kwankwasa ™ofar  Yes, you can come in Fatima ta buWe ™"

"ofar, suka gaisa sannan ta ce  Yauwa Dua, someone is looking for you outside "

Zuciyar Dua ta Wan sinke  Ni kuma? Anya ba Amrah yake nema ba?

" Nope, ke yace , Ya mutsa fuska Dua tayi kamar me tunani sai ta ce  Then who is that? "

" I don t know too kawai kije, dama akwai wanda kika sani da zai iya zuwa nemanki ne? "

"Dua ta Wan yi tunani In ma za a zo, saidai Haidar s brother, that s Ahmad. Kuma dazu fa ko"

"thirty minutes bai yi ba da tafiyarsu, tare da Ayesha suka zo "

 Just go It s possible su ne suka kuma zuwa

" Noo ba zan ba, In su Daddy suka kama ni fa? Kuma gaskiya I m scared "

" Daddy ai tun dazu yake gida, and I guess ba wanda zai fita yanzu "

Sai da Fatima ta yi mata magana sosai kafin ta iya convincing Win Dua ta fita

"Bayan Daddy ya gama wayar da Hibbah, Mummy ta dube shi  Why the sudden change? "

Daddy ya sauke ajiyar zuciya

" Hibbah ta yi requesting akan kada yaran nan su tafi Kaduna. In ma mun ce lalle za su je, toh"

"banda Dua. I was so confused, ga kuma tafiyar gobe ne "

Mummy ta Wan daure fuska  What s your view then?

" I have no say about it. She s coming soon, so I want to do her this favor kawai, su fasa tafiyar"

ko?

"Mummy ta yi wani Wan murmushi raini  Tabdijam. Lalle ma ka gwada min banda muhimmanc,"

"dama Hibbah ba kaunata take yi ba, na sani kawai dai ina yin shiru ne Fada take, tace wannan, tace wancan"

"Daddy bai ce komai ba, Mummy ta gyara dankwalinta ta juya ta wuce Wakinta"

"Tunda Fatima ta buWe gate Win, Dua ta fara fitowa a hankali, ta fara saka right leg Winta a waje,"

sannan ta fito da left Win

Irfan kuwa yana tsaye yana kallonta He had been looking at her

"Dua ta fara takowa a hankali, kamar wadda take tsoron taka ™asa. Sai ta Waga kanta sama tana"

"neman Ahmad, domin a tunaninta shi ne ya sake dawowa"

Amma ba ta ga kowa ba sai wata mota ta kalli motar sosai kuma ba irin motar Ahmad ba ce

"Sai ta yanke shawarar komawa gida, Da Irfan ya ga haka, sai ya fito daga motarsa  Hey, Dua "

"Dua ta yi saurin juyowa tana kare masa kallo, a hankali ta furta,  Ba shi bane& and the face is"

so familiar to me

Irfan ya bar motar a buWe ya ™arasa inda take yana kallonta ya ce  Mukarasa gun motan mana

 Noo

 Why?

 Just no

 Okay

Dua ta Wan sunkuyar da kai

" Barka, ina wuni "

" Lafiya, beautiful "

" Please, I m in a hurry. Just say what you are here for Yadda ta yi maganar ya ™ara jan"

hankalinsa. Sai ya gyara tsayuwarsa

" Okay Please, I m here just for one or two things ne. And those two things will take us long, and"

"it s like you re not uncomfortable, right? "

 Very sure

"Irfan ya yi murmushi kaWan  Firstly, in brief Dua ina sonki, I m serious karki Wauka I m here to"

"come between you and anyone, tunda I guess you re young, kuma nasan baki gama secondary"

"school ba. So, I just want to build a place in your heart, tunda ni Wan Kaduna ne kuma ban fiye zama a Abuja ba "

"Tun da ya fara magana, Dua take girgiza kai a hankali. Har ya kai ™arshen maganarsa, ta Waga"

hannunta kaWan

" I m sorry, Ni ba na soyayya, not now "

" Okay, ban number Winki. Inyaso sai muna gaisawa, tunda gobe ne zan koma Kaduna, At least I "

d have some relief

Dua ta sauke idanunta.

" Banda waya, and I m not ready for your request sorry, and I wish you Safest trip "

"Ta juya ta koma gida da sauri, ta bar shi a wurin, Irfan ya tsaya yana kallonta har sai da ta Sace"

daga ganinsa

Sai bayan Wan lokaci ya koma motarsa ya bar wajen

"Da Dua ta koma cikin gidan, ta wuce kai tsaye zuwa Wakinsu, Bayan Wan lokaci, Amrah ta fito"

"daga toilet, ta kalli Dua da wani irin harara sannan ta wuce zuwa gadonta"

"Dua kuwa tana kallonta a ranta, yaushe Amrah za ta fara sona?"

"Bayan seconds kaWan, wayar Amrah ta fara ringing ta Wauka"

" I have told you gobe ne tafiyar dafa yau ne aka Waga. So, are you coming tonight or not? Kasan"

Rumaisa ma za ta je

"Ta Wan yi shiru tana sauraro kafin ta ce,"

" Okay, can t wait to see you. You know I damn missed you ko? Ta kashe wayar ta ajiye ta kan"

mirror

"Dua ta kalle ta cike da mamaki, wannan irin halin Amrah daga ina yake?"

"Ummi ce ta nufi Wakin da Sultan ya sauka.m  Sultan, I m here just to warn you ne "

"Sultan yana kwance yana danna wayarsa. Jin muryar Ummi sai ya tashi ya zauna  Ummi, about"

what? Meya faru kuma?

" Amrah mana, na ga these past two days you guys have been having a good time. So, I just want"

"you to know one thing, you re not going to marry her over my dead body! Ban yarda ka aure ta ba!! "

Sultan ya yi saurin kallonta

" Ummi, me ya yi zafi? Ni fa, I m only trying to please her parents ne "

 What? Ummi ta Waga murya.

 Ahh lalle Sultan! You re trying to please her parents and destroying yourself and your family?

To hell with you!

"Sultan ya tashi ya nufi wajen Ummi ya rungume ta  Ummi, don t be angry with me, just say"

"what you want, and consider it done "

Ummi ta ture shi a hankali

" We re going the day after tomorrow, So duk wanda ya maka magana akan maganar baiko, ka"

"ce,  Not now, I m not ready for that Am I clear? "

" Done, Ummi "

Ummi ta girgiza kai cikin takaici.

" Yarinyar nan ba ta da kunya ko kaWan, ga uwarta ma, munafuka a wajen kana ganinta, ta hana"

Dua zuwa musabaqa saboda tana son kai ta cikin  yan uwanta su halaka ta

" Mtsww! Ta juya ta fice daga Wakin, ta bar Sultan yana kallonta"

"A cikin zuciyarsa kuwa, kalaman Ummi suka ci gaba da maimaituwa."

Dua&

CHAPTER 20: THE JOURNEY TO KADUNA

"7:00pm, sai ga kira ya shigo wayar Amrah. A lokacin tana gaban closet tana duba kayan da za ta"

"saka. Ta ciro riga da wando ta ajiye a kan gadonta, sannan ta je ta Wauki wayar"

" Hello, just additional two minutes please Ta aje wayar ta fara saka kayanta, bayan ta gama, ta"

"gyara kanta, ta Waure gashinta da ribbon, ta Wauki Wan kwali ta Wan rufe kanta, ta saka high heels, ta feshe jikinta da turare sannan ta Wauki jaka"

A Wayan hannunta kuma wayarta take rike da shi

"Dua duk tana kallonta, tana son yi mata magana, amma tana tsoron abin da zai biyo baya gashi"

"gobe tare za su yi tafiya, ta rasa abin da za ta ce mata, sai dai tana mamakin sabon halin Amrah"

"Da Amrah ta zo fita, ta ce mata"

" Make sure ba wanda zai san na fita, okay? "

"Dua ko kallonta ba ta yi ba, balle ta bata amsa, Amrah ta buWe ™ofar Wakin ta Wan leka parlour,"

"Da ta ga babu kowa, ta sauko a hankali, tana ™o™arin fita daga parlour sai ga Fatima ta fito daga kitchen, Amrah ta daka mata harara, sannan ta fice"

"Hibbah ta kira Ummi, da Ummi ta Wauka sai ta ce Hope muna da nasara? "

"Hibbah ta Wan yi shiru kafin ta ce,"

" A maganar sa, nothing seems like zai ce Dua ba za ta je ba. But yadda muka rabu, idan ba"

"matarsa ta canza masa ra ayi ba, toh tabbas ba za ta je Win ba, I know him "

"Ummi ta sauke ajiyar zuciya  Do well please, tausayin yarinyar nake yi "

 Shi yasa bayan rasuwar Aneesa na so in Wauke ta. Saboda nasan Aneesa ba shiri suke da Zahra

"ba, kuma nasan ba za ta iya ri™e mata  ya ba idan ba makirci bane Suka Wan yi hira na wasu mintuna kafin suka yi sallama"

"Amrah na fita, kai tsaye ta nufi motar da ke jiranta. Da ya gan ta, ya yi saurin fitowa ya zagaya ya"

buWe mata ™ofar gaba

" Princess, irin wannan kyau haka? "

"Amrah ta yi murmushi ta shiga, Shi ma ya zagaya Wayan gefen ya shiga, ya tada motar suka bar"

anguwan.

"Kai tsaye club suka wuce, da suka shiga, ta hango Rumaisa, nan take ta tafi suka rungume juna"

" Let s get in ya ce , suka shiga ciki"

"Jack ya jawo Amrah jikinsa suna hira, sannan ya fara zukan shisha"

Rumaisa ma ta Wauka tana zuka sai Jack ya mi™awa Amrah  try it

 No

" It s nothing, just a flavor Bayan sun samu sunyi convincing Winta, daga ™arshe ta yarda ta fara zuka ita ma, bayan wani lokaci suka yi sallama da Rumaisa, suka kama hanya, kai tsaye mall"

"suka wuce, ya yi wa Amrah siyayya sannan ya kai ta gida ya sauke ta"

"Da ta shiga gidan, kai tsaye Wakinsu ta wuce, ta ajiye kayan da aka siyo mata a mall, sannan ta"

"nufi Wakin da Sultan yake ta yi knocking, amma shiru, ba a amsa ba, kuma ba a tambayi waye ba sai ta murWa handle Win ta shiga"

"Da ta shiga, sai ta ga babu Sultan a Wakin, ta kusa fita kenan sai ta ji motsin mutum daga toilet,"

sai ta dawo ta zauna a kan gadonsa tana jiransa.

"Bayan wasu mintuna sai ya fito, da ya gan ta, ya tsaya cike da mamaki"

" Hey, lafiya? "

" Sure! Kawai am here to say goodbye, kasan gobe ne tafiyar namu, and I m not pretty sure"

zamu haWu gobe

" Ai toh da kin tsaya a parlour then call me, ai zan zo "

" Bayan ka canza min, you have totally changed towards me yanzu. Ko gaishe ka nayi, amsawar"

ka za ta sound somehow

" I m just moody that s why, but now, I m sorry "

" Ya wuce, what s new? , Sultan ya kalle ta  Where is Dua?"

"Amrah ta harare shi, ta Wan murWe baki  Oho "

"Sultan ya girgiza kai, yana mamakin rashin kunyarta  Safe trip, Goodnight "

" That s all? Ta tambaya tana tsare sa da kallo,"

Sultan ya fusata kamar mai aljanu ya ce  Out!

"Idonta ya kawo hawaye, ba ta ™ara magana ba, ta yi saurin fita daga Wakin"

"A ransa ya ce,"

"Yanzu idan Ummi ta gan ta a Wakina, yaushe zan fara mata bayani? Bayan dazu ma ta gama yi min"

warning and worst part of it babu Kaya a jikinsa amma ita bata san kunya ba

"Dua yau ta tashi da matsanancin ba™in ciki, ganin komai yana faruwa saboda rashin mahaifiyarta"

"ne ya sa za a tura ta inda take ganin za a halaka ta, ta yi ta tunanin tafiyar har ta kasa ri™e kanta, sai ta fashe da kuka"

"A cikin gidan kuma shirye-shirye ake yi, Mummy ta sa a sauko da kayan da za su tafi, duk da ana"

"hutu, yau da wuri aka gama breakfast saboda tafiyar Amrah da Dua"

"Daddy ya ce kowa ya fito ayi breakfast. Kowa ya hallara a dining room, amma Dua ba ta cikin su."

"Ummi ta lura da hakan, amma babu wanda ya damu da rashin zuwanta  Wai ni kam ina Dua ne? "

"Mummy ta Waga kai  Bakin hali take da shi, shi ya hana ta fitowa "

Ummi ta juya zuwa wajen Fatima  Fatima!

 Na am Ma

 Ki kira min Dua

 Toh

"Fatima ta wuce Wakin, ta samu Dua a dunkule a gefen gadonta  Dua, kizo ku yi breakfast "

Sai ta lura da yadda take kuka

" Subhanallah! What s wrong with you, Dua? "

"Kamar an buWe mata ™ofar kuka ne, Dua ta ™ara fashewa da kuka"

" Fatima ban son zuwa Kaduna, Ni nasan irin wahalar da zan sha, they all hate me extreme, ban"

san me nayi musu ba

Da ™yar Fatima ta shawo kanta

 Ummi na kiranki a dining

"Dua ta shiga toilet ta wanke fuskarta sannan ta sauko, tun daga kan stairs Ummi ta kura mata ido,"

"Idonta sun yi ja, kuma sun kumbura  Subhanallah! What s wrong with you, Dua? "

"Duk suka juya suna kallonta, Ummi, Aryan, Sultan da Abbah, vabu wanda ya ji tausayinta kamar"

"Ummi, Mummy kuwa ta tabe baki"

"Dua ta ™araso ta zauna kusa da Ummi sannan ta gaishe da kowa, Ummi ta fara magana"

" Yau Win su waye ne za su yi tafiyar? , Aryan ya amsa  Dua da Amrah "

Ummi ta kalli Alhaji Muhammad

" Dua tana da musabaqa ne, kuma kun yi accepting za ta attend, toh me yasa kuka chanza ra ayi"

yanzu?

"Mummy ta amsa  Saboda mun ga ya dace mu canza, naga Kaduna za su tafi ne, ba wata duniyar"

"ba, I don t see why zan tura Amrah alone, da sai ku ce bana adalci a tsakaninsu "

"Aryan ya shiga maganar, duk da ya san da ™yar zai wanye lafiya da Mummy"

" Then why not Dua ta zauna, Mummy? Tunda kinga ita ma ba son tafiyar take yi ba "

"Mummy ta fusata  Dan ubanka! Manya na magana kana sa baki, Ita Dua ce tace ba ta son zuwa? "

"Dua ta sunkuyar da kanta ™asa tana girgiza kai, Ummi ta ce"

" I mean, Amrah ba Islamiyya take zuwa ba, ita mai ™o™arin karatu, kuma sai a hana ta? This is"

"not fair at all, mtsww "

"Abbah ya yi mata alamar ta yi shiru, Aryan ya sake cewa"

" Dua, ba kina cikin masu zuwa Germany ba? Wanda aka ba scholarship? Toh ai next week ne za"

"su tafi, and you know ba ki nan "

"Ummi ta kalli Mummy  Daman banda Islamiyya, school ma sun bata scholarship ne? "

Mummy ta Wauki mock Win da ke gefenta ta wurgawa Aryan

" Ka wuce Wakinku! Duk nan kaji me sa baki a maganar ne sai kai, mara kunya "

Ummi ta kalle ta  Then why?

" Saboda tarbiyya muke bata, haka kurum za mu tura ta wata ™asa without knowing how things"

"will be there? Balle abu ya same ta, a zo ana ganin laifinmu "

Ummi ta girgiza kai  Naga ke kaWai aka tura uwa duniya da sunan karatu? Ita kuma yarinyar da

"kowa ya san tana da addini, ba wani abu za ta yi na rashin tarbiyya ba, and at least she s not alone, akwai masu kula da su a can, amma har za ku yi complain? Kuringa wa kanku faWa mana "

"Dua da ta ga duk saboda ita ake ta wannan maganar, sai kawai ta koma Wakinta"

"Amrah kuwa ta bita da kallo, Ummi ta kalleta  Mark my word, shi da na kowa ne, ba ku san what"

tomorrow holds ba

"Around 9:00am, driver ya karaso ya shigo har parlour, ya kwashi kayan da za su tafi da su ya saka"

a mota. Sai ga Mummy ta fito tare da Amrah

"Dua kuma ta sauko daga sama ta wuce Wakin Fatima, bayan sun yi sallama, tana fitowa sai ta haW"

"u da Aryan, ya bata hakuri sannan suka yi sallama"

"Ta wuce wajen Ummi, nan ma suka yi sallama, Abbah ya yi mata nasiha, ta ce  Na gode "

"Ta tashi za ta tafi, sai Sultan ya ce"

 Ni ba za a yi min sallama ba?

Gaskiya Dua ba ta lura yana wajen ba

" Am sorry, ban kula kana nan ba ne Suka yi sallama"

Sai a lokacin Ummi ta ce

" Kafin ku dawo, mu ma in shaa Allah za mu tafi "

"Dua ta ri™e ta No Ummi, please karku tafi "

Da ™yar Ummi ta lallabata sannan ta kama hannunta suka fita

"A nan Dua ta ce  Mummy, mun tafi "

"Saboda suna gaban Ummi, Mummy ta amsa"

" Yauwa  yar Albarka, Allah kiyaye hanya, Idan akwai wani abu, kira ni, ku sanar da ni "

"Suka shiga mota Daddy ma ya fito suka yi musu bye-bye, su ma suka musu fatan sauka lafiya"

"Aka buWe gate Win, suka fita, suka kama hanyar Kaduna"

CHAPTER 21: A HOUSE OF OLD WOUNDS

"Saboda kukan da Dua ta kwana tana yi, sai zazzabi ya kama ta, har suka isa Kaduna, zazzabin bai"

sake ta ba

"Da suka iso wani babban gida a unguwar Kinkinau, suka yi