Back to novel

Chapter 11 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

™ofar dakin"

"Zahra ta tsaya cak, ta Waga hannu ta mare fuskarta sau uku, kamar tana son tabbatar wa kanta"

"cewa ba mafarki take ba, Is this really so?"

Wannan shi ne karo na farko a rayuwarta da ta ga Daddy cikin irin wannan fushi. Ba wai kawai ya

"fusata ba, har ya mata tsawa da magana cikin irin wannan yanayi."

"Ta daura hannu a kai, ta sa ihu kamar wadda aka sikara. Daga nan ta Wauki wayarta ta kira"

Nuwairah

"Bayan sun gama magana, ta kashe wayar ta kwanta, amma zuciyarta cike take da fushi da tunani"

"Da daddare, bayan kowa ya tafi ya kwanta. Nuwairah ce ta kira Mummy a waya  Kin iso? "

 Gani fitowa

"Daddy, saboda fadan da suka yi, bai shiga Wakin Mummy ba. Hakan ya ba Mummy damar cika"

kudirinta

"Ta le™a parlour ta tabbatar babu kowa. Sai ta fito tana tafiya a hankali, sannu a hankali har ta isa"

bakin gate

"Gate man ya buWe mata ™ofa, ta fita ta nufi motar Nuwairah. Ta shiga, sannan suka bar unguwar"

"Duk abin da ke faruwa, Aryan yana kallonta daga nesa. Mamakin mahaifiyarsa kawai yake yi a"

ransa

Toh ina za ta cikin dare?

"Bayan kwana biyu, Daddy ya shigo ya kalli Mummy  Gobe ne tafiyarsu Amrah? "

 Eh

Dama Mummy ta Waga tafiyar su Amrah saboda abin da ke ranta. A ranar ta je ta gaya wa Amrah

"da Dua su gama haWa kayansu, domin gobe za su tafi Kaduna"

"Dua kuwa banda kuka babu abin da take yi, ta nufi wajen Aryan tana kuka  Ya Aryan, bana son"

zuwa. Ka ba Mummy ha™uri

"Aryan ma ya tausaya mata sosai. Ya kasa jure ganin yadda take kuka, sai ya nufi wajen Ummi ya"

gaya mata abin da ke faruwa

Ummi ta yi mamaki

" Je ka, zan yi wani abu a kai "

"Nan take Ummi ta nufi Wakin su Dua. Da ta shiga, ta tarar da idonta ya yi ja saboda kuka"

" Dua, Aryan ya ce min wai za ki Kaduna, ba za ki yi musabaqa ba, hakane? "

" Eh, Ummi "

 Kin son zuwa?

" Noo Ummi, Please do something "

"Ummi ta zauna kusa da ita, tana patting dinta sai kuma ta tuna da Hibbah, ta mike"

" Alright, Kar ki sa damuwa a ranki "

"Ummi na shiga dakinta, ta zauna tana lissafin lokacin London da Nigeria a ranta. Lokacin bai yi"

daidai da kiran Hibbah ba tukuna

Amma daga baya za ta kira ta

"Kuma wannan karon, Ummi ta kuduri aniyar yin wani abu domin Dua."

"Have this, sorry for waiting In shaa Allah gobe ma za ku ji ni. Good night, my loves "

Chapter 18: THE CALL THAT CHANGED THE PLAN }

Wayar ta yi ringing na kusan seconds talatin da Waya kafin ta yanke. Yarinyar ta Wago kai ta kalli

"Dada, sannan ta ce"

" Dada, yanzu ma wayan har ya yanke bai Wauka ba "

"Dada ta yi murmushi, ta Wan gyara zamanta  Ki ™yale shi, ai ya san ya yi min laifi ne, ba zai iya W"

auka ba ai

"Ba su gama maganar ba sai ga wayar ta fara ringing, Dada ta kalli wayar, sannan ta kalli yarinyar"

" Duba, ko dai shi ne? "

" Eh, shine Dada "

" Allah sarki Šan albarka, nasan baya kusa ne shi ya sa bai Wauka ba "

"Ta karSi wayar, sannan ta sa a hands-free ta mi™a wa Dada, daga Wayan Sangaren aka ji muryarsa"

"cike take da fara a  Assalamu Alaikum, Dada na "

"Dada ta Wan harari wayar, kamar wanda ya samu damar faWa masa duk abin da ke ranta  Sai da"

"na kira sannan za ka san da ni? In ce ka manta da kakarka ko Ayman? Yanzu har za ka zo kasan nan amma ka gagara zuwa ganina, sai dai in ji labarin komawarka ko? Halan ma shekarun da ka saba yi a can ma za ka yi. Toh ai yayi muku kyau, kai da iyayen naka "

Muryarsa ta fito da dariya a hankali

" Calm down Dada na, Kin san ba za ki ce ban kira ki ba, kuma kin san ban da kamarki. Toh Hajiya,"

"ko hutawa ban yi ba, Abba ya tura ni in duba wani abu a ™asar waje, amma har na sa ranar da zan zo Kaduna gurinki fa. Na kusa zuwa ™asar, ina zuwa Kaduna zan zo na Wan huta a gurinki "

"Dada ta yi dariya  Ayyo, toh ai na Wauka mantani ka yi ai "

" Na isa ni Aymanu Dukansu suka yi dariya, sannan suka ci gaba da hirarsu ta kaka da jika"

"A wani bangaren, wata mata na kwance a kan Italian bed Winta, idonta ya tsaya kan ceiling yayin"

da tunani iri-iri ke ta yawo a zuciyarta

Anya ba zan Wauki hutu daga aiki ba kuwa?

"Tana missing home sosai. Ba wai akwai mutane da yawa da take kewarsu ba, amma a™alla tana da"

"only brother Winta, her only biological blood, da kuma iyalinsa. Jininsu kwata-kwata bai hadu da na waccan muguwar Zahra ba"

Amma yarinyar nan fa? Wata™ila she s trying to hurt herself again

"Tunani ne ya yi ta zagaye kanta har sai da wayarta ta fara ringing. Ta mi™a hannu ta Wauka, amma"

"da ta ga unknown caller da country code Win +234, ta Wan tsaya"

"Definitely family, kenan suna missing Winta ma Murmushi ya bayyana a fuskarta kafin ta Waga"

wayar  Hello?

"A gefe guda, Ummi na zaune ita kaWai, zuciyarta cike da tunani iri-iri. Tun da ta yanke shawarar"

"kiran Hibbah, take ta ™o™arin samun ™arfin guiwar yin hakan"

"Hibbah mace ce mai kirki, Mai mutunci, Mai ladabi. Mai sau™in kai. Tun tana raye, Aneesa ta"

kasance mai kirki a gare ta. Yanzu kuma lokaci ya yi da za ta biya wannan alherin

"Lokaci ya yi da ita ma za ta taimaki Dua ko me zai faru, ko da menene ta riga ta yanke shawara,"

kuma babu ja da baya

"Da ma Allah ya sa an Waga tafiyar daga yau zuwa gobe. Da yanzu ta makara, amma har yanzu"

akwai lokacin da za ta yi wani abu

"Ta danna number Hibbah, zuciyarta na bugawa. Tana Allah-Allah ta Waga, saboda ba ta san ko za"

"ta Wauki unknown caller ba, dan bata santa da wannan layin ba"

Sai ga shi an Waga  Assalamu Alaikum Wata irin nutsuwa ta sauka a zuciyar Ummi

" Waalaikumus Salam Hibbah, nasan baki gane mai magana ba ko? To, it s Hajiya Abidah, matar"

"abokin yayanki, Alhaji Tukur, baki da wannan layin nawa ne "

" Ahhh, ohh yeah! Allah sarki, ya everyone? "

" Well, fine Alhamdulillah "

Suka Wan yi hira na Wan lokaci kafin Ummi ta shiga kan abin da ya kawo ta

" Hibbah, I have some observation akan gidan yayanki, Banda korafin baya yanzu ma gani "

Hibbah ta Wan yi shiru

" Okay, I m all ears. What happened? What that devil did again? "

"Ummi ta sauke ajiyar zuciya, sannan ta fara ba ta labarin duk abin da ta lura da shi tun lokacin da"

ta fara ganin yadda ake mu amala da Dua Duk dai wata Abu daya boye mata a baya yau dai ta mata filla filla

"Ta gaya mata yadda yarinyar take rayuwa cikin tsoro, yadda take yin kusan dukkan ayyukan gidan,"

yadda ake nuna mata bambanci

Hibbah ta saurare ta ba tare da ta katse ta ba

"A wannan lokacin Ayesha ta shigo gidan kai tsaye. Ba tare da ta Sata lokaci ba, ta nufi Wakin su"

Dua

"Da ta shiga, sai suka yi four eyes da Amrah, Amrah ta harare ta"

Ayesha ma ta mayar mata da kallon kafin ta nufi gefen gadon Dua ta zauna

"Ba da daWewa ba Dua ta fito daga bathroom, jikinta har yanzu da Wan ruwa, da ta ga Ayesha,"

"fuskarta ta haska da murmushi, ta nufi wajenta suka rungume juna"

" Welcome friend, I thought ba zan ganki ba sai bayan mun dawo Kaduna. Ashe za ki zo? "

"Ayesha ta Wan daure fuska Wani Kaduna kuma? , Dua ta kalle ta  Wacce dai kika sani "

"Ayesha ta Wan juya ta kalli Sangaren da Amrah take, sannan ta mayar da kallonta kan Dua"

" Dua, don t tell me kin zaSi tafiya yawo akan musabaqar ki. Don t tell me baki gaya wa iyayen"

"ki kina da musabaqa ba, because I guess ba wanda zai zaSawa  ya yansa zuwa yawo akan karatu "

"Dua ta yi saurin Waukar wayar Ayesha. Ta shiga notes ta rubuta mata abin da take son faWa mata,"

sannan ta mi™a mata wayar

"Ayesha ta karanta  sun ™i barina sun ce I must go to Kaduna, which I can t say no. Kuma tafiyar"

"gobe ne. And please stop that habaici habaici, cos at the end ni za ki sa a ciki "

"Ayesha ta tabe baki  Mtsww, heartless people "

Dua ta juya ta kalle ta  And so?

"Amrah kuwa tana can tana ta yin habaici, amma babu wanda ya kula ta"

Ayesha ta sake kallon Dua

" Yauwa Dua, dama I m here to ask you akan wancan maganar scholarship Win nan. An bar ki ne"

za ki je?

Dua ta yi mata kallon da ta saba yi mata

" You always know the answer, which is always NO "

"Sai suka ji Amrah ta fashe da dariya daga can, amma babu wanda ya kula ta"

Ayesha ta ci gaba

" So, sun ce we re going maybe next week. I wish harda ke ma "

Suka Wan yi hira kafin Ayesha ta mi™e  Tashi ki rakani

"Suka fita daga Wakin tare, da suka fita wajen gate, Ayesha ta hango wata mota"

" Ga motar fa, za ki rakani ne, ba wai kin tsaya anan ba "

"Dua ta yi tsaki  Mtsww, always problem "

"Ayesha ta yi dariya  Oho dai, indai za ki rakani "

"Suna isa wajen motar, sai aka buWe ™ofar gaba, da Dua ta ga wanda ke zaune a ciki, sai ta sake"

baki

"Ahmad ne, sai Haidar ma ya buWe Wayan ™ofar, ya zagayo ya nufe su"

Dua ta kalle shi da mamaki

" Haidar, is that you? Allah sarki, I so much miss you dude, musamman in muna musu "

"Haidar ya fashe da dariya, Ahmad ma ya yi murmushi. Nan dukansu suka yi dariya tare"

"Dua ta gaishe da Ya Ahmad, shi kuma ya amsa mata Mun zo miki sallama ne, tunda za ki Kaduna "

Dua ta juya ta kalli Ayesha. Ita kuma ta Waga mata kafaWa kamar wadda ba ta san komai ba

Suka Wan yi hira kafin Dua ta ce za ta koma gida saboda tana jin ta not comfortable sosai saboda

"Ya Ahmad yana wajen. Duk da haka, a ranta tana jin daWin kasancewarsu"

"Ahmad ya kalle ta  Okay, but before then, ban number Win da zan same ki, just to check on you "

"Dua ta girgiza kai  Like I said before, banda waya, kuma ban san nawa zan baka ba "

 Your sister fa

" Never! Ko na bayar, zai zama laifi "

Ahmad ya yi shiru na Wan lokaci

 Toh yanzu haka za ki Kaduna babu yadda za a san kina Lafiya or not?

Dua ta yi murmushi kaWan

" At least you care, and care matters, Thank you for that "

"Ta juya za ta koma, amma kafin ta tafi ta kalli Haidar  Safe flight when the day comes "

"Suka yi sallama, sannan Dua ta koma gida, har ta kai bakin gate Winsu, sai ta ji muryar Ayesha"

"daga bayanta  Dua, can t you wait for me? "

"Ayesha ta juya tana ™o™arin Soye dariyar da ta fara ji. Da suka haWa ido, Ayesha ta kasa"

"controlling kanta, sai dariya ta Sarke daga bakinta"

Dua kuwa haushi ya fara kamata. Ta kalli Ayesha har sai da dariyar ta lafa

 Finally

"Dua ta Waga gira  Finally what? Wait, ya aka yi kika san su ne a motar? And how did he know I "

m travelling to Kaduna?

Ayesha ta gyara tsayuwarta tana dariya

" Dua, your first question, ya aka yi nasan su ne a wajen? Tare muka zo. Haidar ya kawo shi"

"gidanmu, sai ya tambaya ko za ki Germany ne ko a a, tunda an yi fixing date. I replied him for now dai no, kuma na ba shi labarin komai. Sai ya ce bari mu zo mu gan ki. Bayan mun zo kofar gidanku ne ya ba ni number Winsa, ya ce if yes I should text him. Ni kuma na text him no, kuma"

Kaduna za ki. That s all. Shi ya sa yasan da wannan

"Ta Wan yi shiru, sannan ta ™ara da murmushi  Dua, like I said before, wallahi Ya Ahmad yana"

sonki. Just believe me

"Dua ta yi tsaki  Ni kam ban son wannan shirmen naki. You always know one thing, and that thing"

"for sure is love. Shi kenan, ba ki da aiki "

Ayesha ta yi dariya

" Joke apart, kin san da ya zo gidanmu ina kan gaya masa halin da kike ciki. And I saw his white"

"eyes turn red. I believe yaji zafin abin da ake miki ne. Kuma kinga ai he s handsome enough, young rich guy. Ohh Dua, can t wait for this match. Kinga za ki huta da wannan muguwar so-called Mummy, mtsww "

Dua ta kalle ta da haushi

" Please it s okay, Good bye then "

"Ta juya ta wuce, tana jin Ayesha na ci gaba da magana a bayanta, amma ta share ta"

"A ranta, abin da ya fi bata mata rai shi ne yadda Ayesha ta gaya wa wani halin da take ciki, Me ya"

sa Ayesha za ta faWa wa wani irin wannan abu?

"A Wayan Sangaren, Mummy tana karSar kuWin da za ta yi wa cousins Winta tsaraba daga wajen"

"Daddy, sai wayarsa ta fara ringing."

"Daddy ya kalli wayar  Dear, mikomin wayar, Who is that calling? "

"Mummy ta Wauki wayar, amma da ta kalli screen Win sai ta ga sunan  My Only Blood "

"Ta yi tsaki wannan yar uwar taka, so-called Hibbah ko mene oho"

A ranta ta fara tunani  Me ta zo da shi yau? Hope ba za ta san maganar tafiyarsu Dua Kaduna ba

"Daddy ya karSi wayar, kuma da zarar ya ji muryar Hibbah, wani irin farin ciki ya bayyana a fuskarsa"

"Suka gaisa, ya tambayi lafiyar family Winta, suka Wan yi hira kafin Hibbah ta tambaye shi"

" Yaya, ina yaran nawa suke ne? "

" Aryan ya raka Sultan unguwa. Duk da ba a san ko sultan Win ke ja shi yawo ba, amma ai suna"

tare. Amrah kuma tana Wakinsu. Gobe ma za su tafi Kaduna hutu

Hibbah ta yi shiru na Wan lokaci  What?

Daddy ya Wan yi dariya

" Ai gidansu Zahra za su je. Kinga bakomai, ai tinda wajen kakansu za su je "

 Amrah alone or and Dua?

" Two, both "

Hibbah ta sauya murya

" Yaya, just send Amrah alone, ka bar Dua, ko kuma duk su biyun su fasa zuwa "

Daddy ya daure fuska  Why?

" That s what I want. In har dai ni kanwarka ce, kuma ka yarda  ya yanka nawa ne "

Daddy ya sauke ajiyar zuciya

 And Zahra wouldn t be happy

Hibbah ta amsa nan take

" And so? Kai ka san ba su son Dua. In har ranta zai baci saboda hakan, then send Amrah alone "

" Hibbah, stop that "

" Sure. Na faWa maka view dina, and I m coming back home soon. Make sure zan samu Dua a"

gida

Daddy ya Wan yi shiru kafin ya ce

" Hibbah, don t try me what s your problem with that teenager? "

"Hibbah ta cije leSenta, sannan ta amsa cikin fushi"

 Because of your selfishness& 

"Sai ta yi shiru na Wan lokaci, saboda ranta ya fara baci  Bye Yaya, See you soon "

Ta kashe wayar.

"Finally, Alhamdulillah, I m back. Thank you all for keeping you waiting for my ink for almost a"

"semester. What I appreciate the most is the way some of you kept calling, texting me and wishing"

me the best in life. Gaskiya na gode muku sosai. Love y all

CHAPTER 19: WHEN PLANS BEGIN TO CHANGE

"Irfan na driving a hankali, yana tabbatar da cewa location Win da aka tura masa yana bin daidai."

Bai so wani abu ya distracting Winsa har ya wuce hanyar da zai bi ba

"Da ya isa ™ofar gidan, ya sauka daga motarsa ya nufi wajen gateman"

" Baba, don Allah nan ne gidan Alhaji Muhammad? "

" Eh, nan ne gateman Win ya amsa"

"Irfan ya ciro wayarsa ya nuna masa wani short video  Toh, don Allah Baba, ko wannan yarinyar"

tana ciki? Kuma ya sunanta?

"Gateman Win ya kalli video Win, sannan ya Wan murmusa  Ohh, wannan  yar Albarkan ce, Eh"

"tana ciki, kuma sunanta Dua "

" Ko zan samu ganinta? , Gateman yayi shiru sai ya ce Bar in je in yi wa mai aikin gidan magana,"

sai ta kira maka ita

 Toh Baba nagode. Ga wannan ka sha ruwa da