Back to novel

Chapter 13 of 24

The Unwanted Daughter Yar Da Aka Hana Ƙauna By | Full Hausa Story

horn, aka zo aka buWe gate Win sannan"

"suka shiga cikin gidan da motar, Nan Amrah ta buWe ™ofar motar ta fito da gudu, cike da murna ta nufi cikin gidan"

"˜arar shigowar motar ce ta sa Granny ta fito domin tarSar jikarta mace tilo, aikuwa suka yi"

"clashing a hanya, kowa cike da farin cikin ganin Wayan"

"Dua kuwa tana cikin motar, tana jin matsanancin ciwon kai. Idonta a rufe yake, har bata san sun"

"iso ba sai da ta ji ™arar fitan Amrah, sai ta realize cewa sun iso kenan, ta buWe ™ofar motar, ta ga"

"hanyar da Amrah ta bi, ita ma ta fara bi step by step, tana tracing har ta isa ™ofar parlour, ta yi sallama da calm voice sannan ta shiga, ta dur™usa har ™asa"

 Granny ina wuni? Mun sameku lafiya?

Ta Wan kalle ta  Lafiya

"Sannan suka ci gaba da hirar da suke yi ita da Amrah, Dua kuma ta rakube a edge Win parlour"

"Driver Win da ya kawo su yana jira, amma da ya dade ya ji shiru har ya gaji, sai kawai ya yi deciding ya kwashe kayansu daga boot ya kai musu ciki, sannan ya yi musu sallama ya kama"

hanya. Da ya isa ™ofar parlour ya yi sallama  Wanene? Granny ta tambaya

 Driver Win Daddy ne fah Amrah ta amsa

" Hajiya driver ne. Na kawo musu kayan su, kuma na zo mu gaisa sannan mu yi sallama "

" Toh& toh& toh, karaso mana "

"Ya shiga, sannan suka gaisa ya yi musu sallama ya kama hanya"

Granny ta dakawa Dua tsawa

" Ke, wata irin mara tarbiyya ce? Ya shigo muku da kayan ma, ya yi miki kokari, amma kin barsu a"

"nan dan mutane su shigo su gani, ko ke baki iya Waukar abu ki kai ciki ba? Toh lalle Zahra ta yi kokari da wannan mugun halin naki "

"Ta tashi, duk jikinta ba ™wari  Ina zan kai su Granny? "

 Dan uwarki Wakin zaki kai

"Haka ta kwashe kayan ta kai Wakin da aka nuna mata, duk daga ™afar da ta Waga sai ta ji kamar"

kanta zai sage gida biyu

"Duk sun hallara a dining area domin su ci lunch, Ummi tun tafiyar Dua take jin hankalinta bai"

"kwanta ba, shi ne ma ya sa take ta share Mummy, Aryan ma kusan tunani Waya suke yi, Duk tunaninsa yana kan yadda zaman Dua zai kasance a wannan gidan, yasan Granny ba ta kaunar ta, sai dai gwamma kakansu na miji baya hantaranta"

"Duk suna yi lunch Win, amma kowa da abin da yake sake-sake a ransa Mummy kuwa tana jin"

"cewa wannan shi ne daidai. At least Dua ta yi missing wishes Winta, balle tafi Amrah"

Housemaid Win Granny ta gama shirya abinci ta ajiye a dining sannan ta wuce domin ta alerting

"Winsu, Granny ta shiga ciki ta sanar da Alhaji cewa food is ready suka fito tare, sannan ta kwalawa Amrah kira"

" Idan kin gama wanka ki fito mu ci abinci, ga Alhaji ma har ya fito "

" Toh gani nan, daman I m almost done Amrah ta amsa"

"Ta fito ta zauna kusa da Alhaji tana ba shi labari. Lantana housemaid Win Granny, ita ta yi serving"

"Winsu sannan suka fara cin abinci Alhaji ne ya fara magana  Hajiya, ina ita Wayar yarinyar? "

" Oho, mata da bakin hali, halama ta koshi "

" Ai baku kirata ba, toh taya zata san zamu fara? Naga sai da kika bimu kika kiramu "

"Sai ya kalli Amrah  Ke, tashi ki je ki kirawota , Amrah ta amsa da  Toh "

"Ta tafi Wakin da Dua take, dan nan suka sauka ciki, ta ce  Hypocrite, Alhaji is calling you Sai ta"

juya ta fita

"Dua kuwa da ™yar ta iya tashi. Ta fito zuwa parlour hannunta ri™e da kanta, ta dur™usa sannan ta"

gaishe su Alhaji ya kalle ta  Lafiya kuwa? Ko wani abu ne yake damunki?

 Zazzabi ne da ciwon kai yake damuna

" Oya zo ki zauna ki ci abinci sai ki sha magani ki kwanta ki huta, ki yi bacci zaki ji kin warsake,"

stress ne na tafiya

" Toh, nagode , Granny ta harare ta, suna cikin cin abincin ne Alhaji ya tashi  Ni dai na koshi,"

bari na Wan amsa waya Sai ya bar wajen

"Hajiya ta kwalawa Lantana kira, bayan ta zo, sai ta kalli Dua  Ke, dago ki ji ni da kyau "

"Ta kalli Lantana  Ke kuma Lantana, kin san jiki da jini, dole watarana kana bukatar hutu, toh ke"

"Dua, daga yau har ku koma gida, ke zaki na komai na cikin gidan nan, Lantana sai kina nuna mata wasu abubuwan da ba ta sani ba "

 Toh in shaa Allah Dua ta amsa a hankali

"Lantana ta kalli Hajiya  Amma Hajiya, baki ganin aikin nan zai mata yawa? Kuma kamar yarinya"

ce& Ni ma kuma kin ga aikin nan nawa ne

" Toh, zauna sai ki ci gaba da gaya min abin da ya dace da wanda bai dace ba, shashasha bar nan"

gun

"Suna gama cin abinci, Granny ta kalli Dua Ke ai sai ki tashi ki fara aikin ko? daga yanzu ne zai fara "

"Dua kamar zatayi kuka  Granny, please and please ki barni, wallahi anjima zanyi, yanzu kuma jiri"

nake ji

"Kawai Granny ta sa sallati, har da guntun hawaye  Yanzu yarinyar nan, ban isa in sa ki abu ki yi ba"

sai ki ce ba zaki yi ba? Tunda ke ba yar aiki na bace?

"Dua ta sake buWe baki tana kallon ikon Allah, ashe ganin Alhaji ne ya sa Hajiya take yin wannan"

sharri

"Alhaji ya kalli Dua  Ke, tashi ki shiga ciki ki sha magani, In kin sha sai ki kwanta "

" Toh nagode, Allah ya amfana Ta tashi ta shiga ciki"

"Hajiya kuwa ta fara faWa, tana shiga nan, ta fita can"

 Ai duk abin da yake yi dama so yake  yar ™aramar yarinya ta raina ni

"Da ya gaji da jin masifarta, sai ya kalle ta  Hajiya, kin san me? Nasan kalar son zuciyarki, wanda a"

"baya kika kusa sani na shiga halaka, Nasan idan kin yi maganar gaskiya da na ™arya, kuma maganar da kika ce ta faWa miki, kar ki manta hali zanen dutse ne fa, yarinyar nan ba zata taSa faW"

a ba

Tun da ya fara magana ta sake baki tana kallansa  Wato saboda ita yau zaka fara kirana da

makaryaciya ko? Saboda ita ko?

" Tsaya na gaya miki abin da nake son faWa miki, kar ki manta, Irfan zai zo gidan nan ya yi one"

"week, so kar ki ce ban faWa miki ba Ya juya ya wuce"

"Ta fara faWa  Toh wallahi bazai yiwu ba. Gwara ka faWa masa ba mu da kayan abinci, ya yi"

"zamansa gidan uwarsa ko kuma kakarsa, to dan kawai yana jikan yayarka ne kawai sai yana wani zuwa mana? Idan jikan ne, gashinan an kawo maka Amrah, Yayarka fa da ko son nawa bata taSa yi ba, yar tata da ta yi aure ta aura mai kuWi sosai, ba ta taSa kawo mana ziyara ba, Sai kawai a kawo"

"mana Wanta? Inaa, bazai yiwu ba "

CHAPTER 22: THE WEIGHT OF HOME

Hibbah ce take waya da Ummi

" Yanzu saboda selfishness irin nasu ne suka tura ta, saboda  yar tasu bata kai Dua ba "

"Ummi ta numfasa  Hmm, ke dai bari kawai I tried my possible best, naga an fasa, amma yadda"

suke nuna min ai  yar su ce

Hibbah tace  Suna shiga hakkinta wallahi

"Ummi ta ce Gashi ni duk damuwata kar ta miss zuwa musabaqa dinta, ga kuma scholarship Win"

da take da shi

" Zasu sa ta fara ganin kamar karatunta ba shi da amfani, tunda bata da anyone to support her"

" I m telling you Hibbah ta Wan yi shiru kafin ta tambaya  Yanzu Hajiya Abidah, ba za ki iya ha"

™ura ba idan na iso sai ku tafi tare?

"Ta amsa  Hibbah ba haka bane, but anyway, I will wait "

" Toh, sai mun zo Win? , Ta ce  Safe flight Sannan suka yi sallama"

"Dua na shiga Waki, bacci mai nauyi ya Wauke ta, ga stress, ga rashin baccin da bata yi ba, ga kuma uwa uba kukan da ta ringa yi, duk suka haWu suka sa mata zazzabi. A kan dadduman da ta shimfiW"

"a bayan Sallar La asar, bacci ya Wauke ta"

"Hajiya kuwa hira suke yi da Amrah har Magariba ta yi, suka tashi suka yi Sallah tar sannan suka"

"wuce dining domin yin dinner. Alhaji ma ya zo ya same su, suka fara cin abinci tare. Jim kaWan sai"

ya gyara murya  Ina yarinyar nan take? Ita ba za ta ci abinci ba?

"Hajiya ta amsa  Ka san kanta na ciwo, so Amrah ta kai mata abinci tun dazu "

" Yauwa, ko ku fah? "

"Suka gama cin abincin, Alhaji ya tafi part Winsa. Har lokacin Dua tana cikin baccin zazzabi. Hajiya"

ta kalli Amrah

" Amrah, ni kam ina yarinyar take? "

" Granny, har yanzu ma bacci take yi, bata tashi ba "

" Lallai ma, ai ba hutu aka turo ta yi ba, mikomin wannan kofin ruwan ki gani "

"Amrah ta mika mata, sannan suka wuce Wakin da Dua take"

"Suna zuwa, ta banka ™ofar da ™arfi sannan ta shiga without any second thought, ta kwarawa"

"Dua ruwan Dua ta farka a firgice sannan ta zauna, saboda ruwan da ya shiga har hancinta ya sa tari ya sar™e ta kamar zata fito da kayan cikinta"

"Granny ta kalleta  You re not here for a break da za ki samu time kina kwanciya kina bacci, maza"

"tashi ki wuce waje, go and do the dishes, sannan ki shiga ki gyara kitchen. Kin san uwarki ma a ™"

"as™ance aka Wauko ta daga gidan marayu, kuma dole ta yi biyayya balle ke, za ki wuce ne ko sai na ™ara miki? "

"Da ™yar tari Dua ya tsaya. Ciwon kanta ma, maimakon ya ragu sai abin da ya ™aru, Ita har"

"mamakin kanta take yi da ta yi bacci mai nauyi haka bata tashi ta yi Sallah ba, domin ita, ko baccin da take yi ya yi nauyi sosai, lokacin Sallah ya yi jikinta zai gaya mata sannan ta farka"

"Ta dafe kanta da ta ji yana neman tsagewa, ta kama hanyar backyard ta fita, hawaye na bin"

"kuncinta, ta rasa abin da ta yi wa mutanen nan da suka extreme hate her. Lantana da take ta observing Winsu amma bata da ™arfin cewa komai, sai ta ™araso wajenta ta ri™e ta ta zaunar da ita, ta fara bata ha™uri a hankali. Ta ™asa-™asa take mata magana, tana nuna mata cewa ita ma"

"bata kaunar Hajiya, amma ba zata iya faWa ba, a bakin aikinta ba"

 Amma kin yi Sallah? Lantana ta tambaya

" No, I just woke up Dua ta amsa."

"Suna jin muryar Hajiya na doso su, da sauri Dua ta mike ta nufi wajen wanke-wanke, Lantana"

kuma ta gudu ta buya

Hajiya ta buWe ™ofar  Ke!

Ta wurga mata goran Morning Fresh

" In kin so ki yi da sauri ki gama, in kin so kuma ki yi ta yi da sannu da sannu har asuba ki kasance"

"a wajen, dan wannan ke ya shafa "

Sai ta juya ta wuce.

Lantana ta fito ta zo wajen Dua

" Bari in je in yi mata sallama, sai mu ga ko yanzu zata shiga Wakinta "

Lantana ta je ta haWa mata tea Winta na dare sannan ta shiga parlour

" Barka da warhaka, Hajiya "

 Yauwa

" Naga kamar yanzu da wuri kike shiga ciki, shi yasa nace bari in haWo miki tea Win, tunda yanzu"

"sanyin ya sauko, ni ma ina son komawa Waki "

" Kamar kin san abin da nake so, to ajiye min shi akan mirror, yanzu zan shigo "

"Lantana ta shiga ta ajiye mata tea Win sannan ta fito  Ko dai na kawo miki ne, kar ya yi sanyi? "

" A a leave it, ganinan zuwa ma "

"Suka yi sallama sannan Lantana ta fita, direct taje ta samu Dua"

" Yanzu ta shiga ciki, so tashi ki yi alwala, ga Wakina, sai ki shiga ki yi Sallah "

 Toh nagode Anty

"Dua ta shiga ta haWa har da Isha i, tunda already lokacin ya wuce, kafin ta fito, Lantana ta gama"

aikinta

" Thank you, Anty "

" Ba komai, je ki yi arranging Winsu a kitchen, kar in shiga Hajiya ta kama ni "

 Hakan ma ai na gode

Lantana ta ce  Allah sauwake

Ta kwashe kayan ta bi ta cikin gidan&

"Sai dare Irfan ya iso gidan, lokacin har Hajiya ta shiga ta kwanta, Alhaji ya kira ta, sai kukuni take yi"

"da masifa ™asa-™asa, ta fito parlour ta haWe rai ta zauna akan kujera, ™afa Waya akan Waya tana"

girgiza su

"Alhaji ya kalli Irfan  Toh Irfan, ni zan shiga ciki, Idan ka ci abinci sai ka wuce Wakin da kake sauka "

" Toh Alhaji, nagode  Sannan ya juya ya gaishe da Hajiya, amma ko amsa masa bata yi ba"

" Hajiya, dama wannan tsaraban naki ne ya fadi yana mika mata kayan."

"Ta juya ta kalli kayan da ya ce nata ne sannan ta amsa tana mai godiya, shi kuma yana mamakin"

son abin duniya irin na Hajiya. Yanzu-yanzu har ta canza masa fuska

" Ba komai Hajiya, sai da safe Daga haka ya mike, Ta ce  Tsaya mana "

"Ta kwalawa Amrah kira  Amrah! Zo ki Wauko wa yayanki lemu da snacks, ki haWa da abinci ki aje"

masa a dining

" Toh Tunda ta fito yake kallonta, yasan fuskar nan, but where? Ya kasa tuna inda ya taSa"

"ganinta, har ta zo gabansa ta tsaya"

" Everything is ready there ta faWa, sannan ta yi wucewarta"

"Ya tashi ya wuce dining, yana mamakin rashin kunyar yarinyar. Ko gaisuwa bata iya ba ne? Yana"

"cikin tunani sai ya ji ™arar an buWe ™ofar backyard an shigo, sannan ya ji footsteps a corridor suna doso dining Win"

"Kawai ya fara jin bugun zuciyarsa yana ™aruwa. He tried so hard to control himself, but he couldn "

t

"Ya tashi zai bar wajen, kawai sai ta shigo, har za ta wuce, sai ta ga alamar mutum, amma bata"

tsaya ta kalli fuskar wanda yake wajen ba. Sai ta Wan rusuna da kayan hannunta  Ina wuni

"Ya kasa cewa komai, sai kallonta kawai yake yi, Ita kuma ta wuce kitchen ta fara arranging the"

plates

"After a few seconds, kamar wanda aka jawo shi, ya shiga kitchen Win"

Ji kawai ta yi ya ce  Who washed all those plates?

Ta Wan juya ta kalle shi sannan ta Wauke kanta  Ni ce

" Ba ga sink ba a cikin kitchen Win? So why are you stressing yourself by doing it outside? Plus,"

kina son zazzabi ya kama ki?

 Anan Hajiya ta ce ayi & .

"Har ya koma Waki, tunani kawai yake yi  Wai kawai su Kaduna, dama sun san Baba Alhaji ne ko"

"kuma side Win Hajiya ne? Me yasa aka tara mata wannan tulin wanke-wanken ita kaWai, while ga mai aiki in the house, plus her own sister? Why can t they do it together? But if he could remember that day, Amrah ba sonta take yi ba. Are they not sisters? "

Ya kwanta da niyyar samun amsoshin tambayoyinsa gobe da safe

"Dua na shiga Waki a lokacin da Amrah ke waya, ta ce da wadda take waya"

 Excuse me

"Ta kashe kiran sannan ta fashe da dariya  Kin yi tunanin kin zo hutu ne? Well, you re wrong, sai"

"ki yi maza ki kwanta a kan tiles, saboda yau ba gado "

"Ta ci gaba da dariyar mugunta. Har ta gama, Dua bata ce mata uffan ba. Ta Wauki wani zani da"

"towel Win wankanta, ta shimfiWa su, ta kwanta sannan ta rufe jikinta da hijab Winta kawai"

Nan take maganar