Chapter 8 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Isah ne ya tsara haduwansu don yasan shige da ficen kowa a unguwar saboda AR din daya hana isah

sukuni a dan haduwansu isah ya samu alherin da bai faduwa gaskiya don duk zuwa da abinda za a bashi.

Don kuwa kaunar yarinyar da sunanta kadai ya sani baiko taba jin muryan taba ya hanashi sukuni a

rayuwanshi namiji ke nan .

Ya shirya don zuwa gaida hjynsu shigan kanana kaya yayi sun matukar masa kyau a jikinshi sai glass

daya manna a fuska sai faman kamahin turare yakeyi.

Ya fito yaja kofanshi yai masa key don koda wasa bai barin kofan nasa a bude saboda sanin sakacin

"matansa kada a shiga ai mashi ta,asa a dakin."

Barakha ya gani a zaune falon tana waya ta juyo ta dubeshi tacigaba da wayan nata cikin ko in kula

shima kai ya dauke daga kallonta.

Yakai kofa yaji muryanta tana fadin wai fita zakayine baban Abdul ba tare daya juyo ba yace gidan hjy

zan tafi in dubasu tace abinci fa kuci kawai ya bata amsa yana karasa fita daga falon.

Da kadan sunci karo da Nabila dake shigowa da kayan wanki a hannunta data wanke na yaranta wanda

dan tsakura tayi daga cikin damin kayan daudansu ta wanke wanda zasuyi amfani dasu.

Kauce mata yayi ya bata hanya don ya santa sarai idan bai kauce ba din saidai su hade a wajen ya dan

bada baya zai karasa fita ta soma fadin yaya gobene karshen kai kudin ankon don buki yan kwanaki ya rage yanzu.

Ai na fada maki ba zanyi ba ko tunda yin baida amfani anko nawa nayi a gidan nan kun saka ban gani ba

a jikinku sai wanan shirin mahaukata da kuke zama dashi a gida saboda kazantan tsiya.

Yasa kai ya fita ya barta tana fadin don zaka kara aure sai kawai ka tsiri yiwa mutane wullakanci kana

sharesu ?

Aure kuma Nabila ina wanan zancen ya fito ta kallo barakha din tana fadin au bai fada maki ba ashe

aina dauka ya fada maki shareni kikayi.

Yace aure zai kara ya huta da kazantan mu hakana zai dauko wace zata zo ta gyara mashi gida tayi

abinda yake so muna kallo.

Shiya fada maki hakan da bakinshi zan maki karyane wallahi shiya fada min ranan daga kawai na mashi

"zancen ankon Shama,u yace wai baiga amfanin muna dinki ba ai tunda bamu sakawa."

Shi aure zaiyi ya gaji da ana cutar dashi haka na zata aikin sanine ashe bai fada maki ba ?

Ooh ashe shiyasa akace part din mata hudu yayi a gidan ashe aure zai kara ta shigo mana kota shigo wa

hakan zai dama yanzu tunda ba a kanmu zata zauna ba.

Nabilan bata tsaya ba tashige ciki kai tsaye donta aje kayan don maganan uwargidan nata ya bata

haushi a lokacin don me zatace ba ruwanta ga zancen karin auren nasa yanzu ?

Ke nan tana nufin aiba ita za aiwa kishiya ba itace don haka abin bai dameta ba ita dama tasan tana

neman abinda zai jagula mata rayuwane amma ai mutuwan yaya kaka kishiya dai sunanta kishiyane.

Shiko yana fita motarshi datasha wanki tana kyali a cikin rana ya bude ya shiga ya zauna ya soma tuki

zuwa family house dinsu inda mahaifiyarsa take zaune da auren wani mutum da takeyi yanzu.

Ya samesu a gidan suka gaisa take tambayan matan nashi ya amsa da lafiya suke yana zama nan kuma

mahaifiyar nasa ke jefo mashi tambaya da fadin.

Ya kuma naganka haka waijiga waijiga har kamar ka rame ma nake gani ko baka da lafiyane kwana biyu ?

Lafiyata kalau hjy rigingimun duniyace kawai da suka tasani a gaba ga kuma aure da nake son karawa

hjy duk da dai yarinyar da nake so babu gama daidaitawa ba da ita har yanzu.

"Aure kuma babana me kake nema kuma yanzu na kara aure Allah ya horema mata har biyu ga zuri,a"

tubarkhallah Allah ya baka zakaje wani fitinan karin aure !

Dolene hjy dole ina son ganin gidana a kimtse tunda wa yan nan suki gyara halinsu ba dadi na yini ina

fafutukan abinda aan rrufa muna asiri kuma in tunkaro gida don in samu natsuwa amma in iske bacin rai a gida kullum .

Basu bar halin ba ke nan uwar ta tambaya yace in sun bari sucime bama kamar Nabila hjy nabila gaba

daya abin nata isksncine ai ?

Ai zancen da uwarta takirani ke nan tana min nikan ban fahince taba nace hakan ba gaskiya bane don

banji koga wani ba ?

Baki ka kara aure ba babana amma don Allah ka natsu kada aje zaben tumun dare aje neman kiba a

kwaso rama don aure ysnzu sai mutum ya natsu ya gane na kwarai.

"A inane ka samu yarinyar can cikin garine hjy zuri,an gidan rumawane na bangaren Nasarawa yarinyace"

karama matashiya zasufi saukin kai da mutum ya dauko wace idonta ya bude..

Haka shine daidai tunda sun zamasu kunnen kashi gara ka kara aurenka idan haka zai kawo maka

kwanciyar hankali ?

Mijin hjy din dake fitowa daga daki a lokacin yake fadan hakana matar ta kalloshi tana fadin haba Alh

aina dauka hakkuri zaka bashi ya zauna da matanshi hakana ?

Meye amfanin zama da mace kucaka a gida hjy ta dan murmusa kin san irin auren nan nasu na tsufa

wani soyayya akan zuba.

Inda matan ke tunanen sone nan kuwa riba biyu ko ukku akeci garesu a morewa jikin tsufa a kuma ci

dukiya a tare a morewa diyan kuma.

Ina wuni ya dan fada yana hade rai lafiya lau baba an fito ke nan yaya iyali dazun nake tambayan hjy ka

kwana biyu baka leko nan ba ko lafiya ?

Kalau muke abubuwane sukai min yawa yasa baku ganni ba uwar sai wani dadi da take ji maigidanta

yana nunawa yaranta so itama haka yasa take sonshi takewa nasa iyalin kuma hidima da dukiyan danta.

Hjy ni barin koma dama nazo inga lafiyankune don na kwana biyu banzo ba munyi meeting din mu na

yan kasuwane ina faman cike ciken takardu yasa ban samu fitowa ba.

"ALH RUFA,I har zaka koma kenan mijin hjy din ya fada fuska a daure ya dan kalloshi yana fadin sai"

anjima ke nan don yasan inya tsaya bashi amsa abinda zai fito bakinshi hjy ba zataji dadin hakan ba.

Allah ya gani ya tsani wanan mutumin a rayuwanshi gaba dayansu basu son mahaifiyar nasu da zama

da wanan dattijon mai dadin bakin tsiya kamar wani dan daudu.

Don duk abinda suke ba uwar shike kwashewa yakaiwa iyalinshi yabar hjy din tana rokonsu daga baya

da farko tunda ta nuna tana son aure baiki ba ya goyawa uwar baya a cikin yan uwanshi.

Amma daga baya daya fahinci ya shigo rayuwan mahaifiyar nasune don ya amfana dasu sai yafi

kowansu tsanarshi yana hakkurine yake tausa zuciyarshi kada ran mahaifiyar nasu ya baci don ta mutu da son wanan makirin mutumin .

"Ai hjy ki barshi kawai yayi aurenshi tunda yana ra,ayin hakan yaro da kudinsa a hana mashi jin dadin"

rayuwansa barshi kawai ya kara tunda yayi niyar hakan ?

Ai ban hanashi ba Alh nidai abinda banso shine kada ya auro bare tazo ta juye mai hankali ya bar yan

uwansa na jini kasan ba zan yarda da haka ya faru ba.

Baidai yi magana ba a lokacin sai kudin daya zaro ya taka har gaban uwar ya rusunna cikin ladabi ya aje

mata a gabanta shiko gogan sai zama yake gyarawa yana bin dan matar nashi da kallo yana jiran rabonsa.

Ya mika mai nashi ya karba hannu na rawa yana fadin angode Alh ya sakai ya fice ya barsu ransa bace

baya kaunan yazo gidan ya samu bawan Alh nan a tare da mahaifiyar nasu.

"A cikin gidan kuwa yana fita suka soma magana akanshi yana fadin aike hjy irin su Alh Rufa,i da ke jin"

lokacinsu auren shiyafi sauki a wajensu.

Kudine Allah ya basu ilimi kyau da kwarjini duk akwashi Allah ya basu don haka kinsan ko maza yan

uwansu bazasu barsu ba balle mata ?

"Barshi indai aurene yaje ya kara shi zai zauna da abinsa ai naki dai addu,a a garesu a samu zaman lafiya"

da kwanciyan hankali amma kikace zaki hana yadda yaso din nan zaku iya samun matsala dashi a yanzu kan hakan.

Me kaji nace dashi yanzu tunda har ya fada min hakan kai tsaye ainasan yana son hakan ya kamata

nayi mai adalci a rayuwa tunda tun farko mun tauyeshi mun hanashi zabin ransa ?

Su kuma yan banzan suki su bi abinda yakeso su lakaci arzikinshi sai yawo da kazanta a wullakance

kamar yan maula suna bata mashi suna a gari.

Yanzu ai sun jawa kansu kuma tunda ya soma zancen auren nan maihanashi kuma sai Allah uwar taja

tsuki tana fadin kaiyya kardai ai gudun gara a fada a zago.

Kaga wanan figagar yarinyar barakha duk itace mai laifin ita kuma Nabila da yake sakaraice saita je ta

biye mata suka koma daidai .

Ni ba zan hanashi jun dadinshi ba tunda bai tauye min hakkina ta ko ina ba banga dalilin da zaisa in

shiga hakkinsa ba kuma ?

Ayyo ashe kin gane yar gari abunda nake maki duba ke nan dama tunda kin gane ai shike nan yanzu dan

kara min kudin nan don Allah in fita in samo ko buhun masarane in jingune masu in huta da korafi akansu.

Kullun zance guda shine ina samun mai dadi a wajenki na barsu can suna hamma bani basu kulawa

saboda na sameki a yanzu.

Kaji wani daukan alhaki kuma ni mena tare masu tunda ban daukan kwanansu in hada da nawa suji da

kansu don Allah nima ta kaina nakeyi a nan kasani kuma ?

Zasu ganene su ai basu gane hakan sai bakin ciki da suke min ganin yadda kika mayar dani a yanzu na

koma yaro shatab shine fa bakin cikin dake cin rayuwansu ba komai ba ?

Ta washe baki tana fadin indai wananne yanzu suka soma gani ai don bakai min komai ba ban bakin

cikin gyaraka a kullum matukar baka sauya min ba.

Haka ta raba kudin biyu ta mika mai don dadin bakin da yake mata har ya samu ya fita yana ajiyan

zuciya da bai taushe zuciyarshi da zama da ita aida bai huta haka ba ?

************

Tana zaune a kofan daki saman tabarman leda a hankali take tsuntar shimkafan dake cikin tire yayin da

yarta data soma samun sauki a yanzu take kwance tayi filo da cinyar uwar.

A daidai lokacin sauran yaran su hudu suka fito a cikin shirinsu don zuwa unguwa gaida yarta da bata da

lafiya wace suke kira da inna gambo.

"Shiga makaranta ya hana suje suyi mata sannu sai yau din nan da ba,a karatu da suke dan samu idan"

sun dawo daga boko suyi yan kimtse kimtse da gyaran jiki har zuwa unguwa.

Ita mace komai kankantar ta a gaskiya bata da hutun rayuwa irin na maza akwai aike ki taya aikin gida

kije karatu ki bata lokaci wajen gyaran kanki kuma .

"Suka fito dukkansu a shirye gwanin ban sha,awa dasu ta dago kai don Farida dake fadin mama mun"

shirya zamu tafi ?

Shine ta dago ta dubesu tana fadin ku gaida min da yaya din ace mata idan na fita sanwa zan leko in

kara dubata suka amsa da to mama sai mun dawo.

Kusan hindu din da magana ke mata wuya itace ta karshen wajen sallaman mahaifiyar tasu a lokacin ku

kula don Allah baby ta fadawa yar nata tunda itace babba a cikinsu.

A lokacin gwaggo Asiya ta fito dakinta da danta a guje ta fice daga lungun kallon uwar sukayi suga ta

kawar da kai hakan ya basu karfin gwiwan fita daga gidan a lokacin.

Suna tafe suna magana akan halin rayuwa irin na gidan nasu har suka fito daga cikin gidajensu dake

kamar unguwa .

Zaune yake saman motarshi baifi mintuna takwasa ba da zuwa wajen ya tsaya suka fito kamar abin

shirya baki a tsakani lokacin da fitowan nasu.

Yan mata adon gari kalman daya fada ke nan a garesu yana saukowa daga bayan motan da yake zaune

ya fuskancesu.

Barkanku da fitowa ya fada lokacin Farida ta sheda muryanshi ta soma fadin lah kaine ashe ai ban

ganeka ba saida kayi magana na gano muryanka ?

Da yake da dare muka hadu ranan ba zan sheda fuskanka ba kuma ganin farida dake magana dashi

yasa yan uwan suka dan dakata da tafiya alamu ya nuna tasanshi ke nan saidai suna mamaki a ina ?

Tunda ko yaushe tare suke da juna mama ta koya masu zumunta tun tasowansu a tare ake komai hatta

abinci har yanzu a kwano daya suke hada hannu suci.

Da farko harda ita mama din amma shigowan gwaggo Asiya gidan yasa dole uwar tabar masu

kwanonsu su kadai don tsegumi da tsugwidinta da yai yawa kan hakan .

Zaku wani wajene ya tambaya zamu tudun wadane mu duba mara lafiya ayyah Allah sarki bari na

"saukeku to ya fada tace a,a dakar barshi ai yanzu da mun bi nan zamu samu Nape mu hau mungode."

Farida keda kanki kike min rowan ganin fuskan amaryata ta juyo da sauri tana dubab fuskan hindu din

dake kallon wani wajen batama tare dasu lokacin.

Har ta zama amaryan taka ashe bamu sani ba zata dai zama insha Allahu ya fada ya koma fadin muje

don Allah in saukeku kada ki hanani samun ladan nima kinsan gaida mara lafiya yana da falala sosai akace.

Daka barmu mun karasa dai kada aga mun shiga mota kuma a soma tsegumi a kai kasan mutane yanzu

da sauri yace .

To ai barin gangara can nesa da layi sai ku sameni a can din ko ina ganin zaifi zuwa lokacin har hindu

din ta soma tafiya ita don barin wajen ?

Tana ganin ai saurayin ita faridace akan me zata tsaya ita kuma tana babba da ita donshi ta soma tafiya

sauran suka biyota a baya.

Saida yasha kwana ya tsaya suka sameshi a wajen ashe ko bai tafi ba kamilah ke fadin hakan ina zai tafi

yayan mu donki fa yake zuwa unguwar nan .

Shine wanda ya bada taliya ranan a shagon isah muka hadu dashi ya fada min sonki yakeyi kuma da

aure inkin yarda ?

Sannu uwata bansan kin damu dani ba ai saida kika fada lokacin ne yar uwasu ke fadin gashi can ya

tsaya yana dakonsu.

Sun karaso ya soma dan murmushi yana fadin barka da isowa saurauniyata suka kalli juna suka kwashe

da dariya farida ke fadin amma ka iya barkwanci yaya hindu dince sauraniya kuma ?

Inma akwai abinda yafi sauraniya shi zankirata ai ku shiga muje tunda naga tsoro kuke ji har yanzu ya

bude motan suka shiga itace ta zauna a gaba kamar yadda ya umurceta dayi da zasu shiga yace ke ai ga wurinki hjyn kushi.

Nan ma dariya ya basu dai bayan sun zauna ya zagaya ya shiga suna dan hira da Farida itakan hindun

shiru tayi don bata saba da hakan ba.

Itama faridan na dolene don akwaishi da zolaya da son hira ga barkwanci a bakinsa har suka kai gidan

inna gambo a tsakiyan layi inda ya samu waje ya faka motarshi suka soma fita nan yake fadin Farida kuyi hakkuri ku ara min yayan minti biyu don Allah indam gabatar da kaina ko zan samu shiga.

Ai gata saidai da wuyane ka samu shiga din wajen yayan mu don tana da tsoron kada a yanke mata

kai .

Suna fita ya dan kallota yana dan gajeren murmushi don ganin yadda ta hade rai ba alaman wasa ko

sauki a gareta lokacin yace.

Kiyi hakkuri na kutso maki cikin rayuwa babu sallama yanayinne yazo a hakan mun wuni lafiya ya gida

dasu mama ?

Ta amsa masa a gajarce da lafiya kalau tana kawar da kanta gefe daya don ya kula shima a uzurce take

tafice daga motan lokacin.

"Da farko sunana Alh Rufa,u ina harkokin kasuwanci na saro kaya a dubai mu sauke a kano a duk dai"

"inda dealer mu suke a cikin kasan nan sanan ina sana,an filaye da dai sauransu."

Ta dan rausaya kai tace Allah ya taimaka yabada kasuwa mai albarka !

"Nagode ya fada cikin jin dadi da wanan addu,an da tayi mai wanda har cikin ransa yaji dadin addu,an"

nata a lokacin.

Ya dora da fadin na gankine tun wata rana da zaku islamiya Farida ta riko maki hannu zaku kyatara titi

to tun a lokacin na kamu da son ki.

Da fatan zan samu karbuwa kamar yadda kika karbuwa a raina don kin min harga Allah yanayin

natsuwanki da tarbiyanku ga kuma tsabta sune suka burgeni daku.

Ina fatan zaki amince dani ?

Tayi wani gajeren murmushi tace babu komai Allah ya tabbatar muna da alherinsa tsakanin mu saidai

matsalan iyayyena basu bari muyi soyayya haka gaskiya sai an samesu an nemi izininsu.

Sosai yaji dadin hakan don ya kara tabbatarwa ita din mai biyayyace ko a gida don yanayi ya nuna

hakan garesu.

Naji dadi nakuma gode da kika amshi tayina a gareki zan yi kokari nasan yadda zanyi in samu ganin

iyayyenki in neme izini a wajensu.

Saidai gaskiya ina da aure ba zan boye maki ba yadda ta kallonshi yace kwarai kuma ina da yara gara in

fada maki kada sai daga baya ki sani kice na munafunceki ?

Murmushi tayi kawai a gaskiya bata da burin auren mai mata a rayuwanta duk da kamar zolayanta

yakeyi dai amma baiyi kama da mai mata bama data ganshi.

Katse mata tunane yayi da fadin kinban lamban wayanki don mu dinga waya ina jin lafiyanki koda bani

gari ?

"Tayi dan jin kafin tace ba,a bari mu rike waya ai baba yace sai nagama karatu yanzu kuma ina ajin"

karshene a secondry .

Sosai abin ya bashi mamaki kamarsu za ace basu da waya a zamanin nan gaskiya tsarin nasu akwai zalla

tarbiya sosai a cikinsa yaji ya kara sinta a ranshi yake fadin at list dai koba babban waya badai akya dan rika ta magana haka wanda ni kadai zaki rika kira dashi ina jin lafiyarki dai ko ?

Zan fadawa mama idan ta yarda da hakan yace to shike nan ya sanya hannu ya debo kudi a aljihunshi

yana fadin ga wanab kya sai littafi da biro basu da waya.

Da sauri ta girgiza kai tana kokarin fita daga motar tace ka barsu nagode ina da wadatar littafai da biro

ai.

Ya langabar da kai irin na yara tare da karya harshe sai kace karamin yaro yana fadin ai ba cewa nayi

kina da matsalansu ba ki karba indai ba