Chapter 45 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

saka

baki a zancen gwaggo mariya ke nan mahaifiyar sulaiman .

Itama gwaggo hafsatu fadanta a nan shine don zance ya fado dakin mamane da sai tace tafi kowa farin

ciki da hakan ya faru da jamilan .

Tun bayan faruwan zancen basu samu kebewa da juna ba sai yau da ake fadin an zauna dasu a falo ga

abinda sulaiman ya tabbatarwa iyayyen nasa kuma .

Don kuwa yadda abin ya faru sunzo gaida tsohon kamar yadda suka sabane sai suka samu baba Audu

dasu baba haruna zaune dashi daga baya baban mu yazo ya samesu ana gaisawa.

"Tsoho ke mashi ba,a yana fadin kai dada sulaiman ka zamo dan madubin mata ke nan cikin gidan nan ?"

Jiya ka tayar da kura ko ince ance tun shekaran jiya aka soma wanan fitinan a kanka wai matarka na

kishi akan yarinyar nan yar wajen salisu da tadawo daga kasan waje karatu.

Ina jin haka nace abokina yayi babban kamu kuwa dole hankali ya tashi a razana dariya suka saka a

falon tsohon baba Audu yace shirmen banza ke nan ai ?

Na fadawa hafsatu dama mata daya aka haliccesa dayine ko kuwa ance ba aure tsakaninsa da yar

uwarsane yanzu don ya auri jamila ?

"Ina kuwa tsoho ya fada sai baba Audu yace a,a baba ta fadi ai tambaya nayi mata ta amsa min tasan"

amsan da zan bata don tasan balaraba tana gidana ta aureni ai kuma suka zauna tare ?

Meye bambancin aurena da ita da balaraba da wanan da yaran nan ke son yi a yanzu ?

Dukka dayane to ai bata ban amsa ba tunda su suka soma hakan ai ta ko ina basu duban dan uwa na

wajen suke kutsa kansu.

Sai wanan ne yanzu zai zama abin magana harda tashin hankali ana tonon asiri a kai ?

Ga sulaiman nan dama ina son mu tutsiyashi muji gaskiyan zancen da gaskene kana son yarinyar nan

ko kuwa shirmensune na mata motsa suke wanan haukan ?

Dan murmushi yayi ya dago yana fadin da gaskene baba don yarinyar tayi min wallahi bansan ita bace

tun a dubai muka hadu jirgin mu daya da ita tun wanan lokacin naji ta kwanta min a rai.

Aiko zakace baka son ta a yanzu sai ince an baka kaje ka shiryo daura auren ku da ita saidai a yanzu ba

zanyi hakan ba don gudun irin wancan matsalan da aka samu da farko da yar uwarta kada a maimaita hakan ma a yanzu.

Gaskiyane baba nima nafi da son in nemi soyayyar yarinyar idan ta yarda sai mu gabatar da zancen a

gaban ku abunda na shirya ke nan kafin hakan ya bullo.

"Wani neman soyayya za ayi a yanzu tunda yar uwarka ce ita a,a salisu a bari ayi yadda yace din shine"

alherin mu a yanzu.

Da wanan maganan suka watse bayan sunyi zance akan yadda daurin aure zai kasance shine har

labarin yakai cikin gida a lokacin aka fara yayatawa ana tsegumi.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[12/25, 9:47 PM] Zainab Idris Makawa Writer:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Ya fitowansu ke nan daga massalaci ya ciro waya daga aljihunshi yana lalubo number a cikin wayan nasa.

Ya baiyana da sunan Autanmu yana kusa sa Ahmed ne ya danyi tako biyu tsakaninshi dashi ya danna

kira kafin a dauka a cikin a cikin zazzakar murya nake ina amsa sallaman a musulunce.

Wani luuuu yayi da idanuwanshi yana jin wani iri a ran jin anyi sallama anyi shiru kuma da bakon

lamba da ban sani ba yasa nace dawa nake magana please ?

Dan murmushi da yayine yasa nagane dashi nake waya ashe sai naji yace ki rantse baki gane ko

muryanwa kike magana dashi ba salma ?

Dan murmushi nayi kafin nace ni ina zan rantsewa wanda ban sani ba a sha jinina dama jinin kadan ya

rage duk yan katsina sun zuke min saboda zunde.

Dariya sosai naji ya kwashe dashi wanan karon wanda yasa har Ahmed duboshi cikin mamaki lokaci

daya don ya dade baiji yana dariya haka ba mutumin da fuskansa kullum a daure yake wanan shigowan ya shigo katsina da abin mamaki da dams a rayuwansa.

"Gaskiya da akace wa mace shu,uma ashe hakan gaskiyace don gashi ta juyawa dan uwansa lissafi a"

"lokaci guda dabi,un da bai sanshi dasu ba a yanzu su yakeyi koda gaske ya soma soyayyanne da yace zai nema ?"

Ke kince haka ina gani bako yan garinku bansan suna maitan mahaukata ba sai a wanan karon duk sun

hana mutum shakat suna ma kokarin jagulawa mutum lissafi.

To ashe ko nasu basu bari ba ke nan tunda gashi naji kince an zuke maki jini kema daga zuwan ki

garin ?

"A,a to kuma banda sheri duk wa yajawo hakan su sakani gaba kan abinda banji ba bangani ba suna son"

min zargi a kansa yanzu.

Sai ki kokarta mu tabbatar da zargin da suke maki ya koma gaskiya abi kura da aniyanta alkawari nayi

maki zaki sameni mai biyayya ga umurni Allah da koyi da sunnah akanki matukar kika mara min baya muka hada hannu don yakar yan uba akan mu cikin family don kawo karshen wanan fitina salma ?

Haka kuma na tabbatar da kece zaki mara min bayan cigaban da rayuwana yake nema a yanzu son zaki

"gyara min kura,kuren duk inda na karkace a baya ."

Murmushin da nayine ya katseshi yake fadin baki yadda da gaske nake maganan nan ba har kasan

zuciyana salma ?

Nasan abune mai wuya a yanzu don yan suratan dake yawa amma in kika duba wanan duk ba komai

bane abune da aka sabayi tun kan muzo duniya a cikin gidan nan so hakan ba wani bakon abu bane.

Amma kaima kasan wanan abune da zai kawo matsala ko a cikin dakin mu balle kuma a family gaba

daya kawai don Allah ka jaye wanan zancen mu tsaya a yadda muke tun farko yaya da kanwa ?

Don Allah inma wasa kike salma ki bari banyi zaton jin hakan daga gareki ba sam don ke din ainihin

matatace lamarin ubangijine da bawa ke shishigi tun farko aka samu matsala .

Murmushi nayi don jin meya fada yace da gaske nake salma tun farko tun kina karama Allah yasa min

sonki da kaunar ki ki tambayi mama idan kina shakun hakan dana fada ?

Ba saina tambaya ba yaya farida tayi min hiran a gidanta amma ai wanan ba hujja bace don akwai

katanga a tsakanin mu masu nauyi da sukai muna shamaki da juna .

Nasan inda zancen ki ya dosa amma ina son ki sani wanan ba zai zama hujja ba don ubangiji bai

haramta hakan ba akan mu ba .

Salma ina son ki kawar da zancen na taba aure hindu a baya ko ina auren jamila a yanzu wanan wani

abu dabanne da ubangiji yai ikonsa a kaina.

Hakan da zamuyi kuma ba haramun bane ni dai ki ban dama inyi kokarin kafa gaunatina ta yarda za a

fahinci aurene zamuyi bana zumunci ba ko na tursasawa ga dayan mu.

"To shike nan amma hakan zanyine don wanan matar taka datake son karanta min hauka ita da,,,, sai"

nayi shiru don tunawa da alakarsu dashi nace never mind i will try my best to see on one condition .

Sai naji yace thank you so much da kika fahinci me nake nufi ko hakan kikai min kin min komai wallahi

don zaki zama makamin da zan halbo mutane da dama dake kewaye dani a cikin dan lokaci.

Saina kara kiranki don Ahmed yana kirana nan nace dama a gabansa kasa na sake baki ina zuba haka ya

daukeni mara hankali ?

Na kashe wayan cikin sauri tare da jin kaina tankar na daure kaina a lokacin kada inyi kuskure ga

abinda zan aikata a yanzu ya dawo ya zama dana sani a gareni kuma daga baya anya banyi ganganci ba na amsawa kuwa ?

Anyway na amsa ne a kan zan yarda amma da manufan in kuntata zuciyar masu zato akan ku kawai ai.

"Tana zaune a falonta ga yayanta da na yan uean mijinta da sukazo mata kara don sha,anin bukin sun"

cika falon nasu sai ciye ciye akeyi da hira don suma a nan sunyi dahuwa don kada aje can gidan bukin a dawo da yunwa.

"Ta rasa me zatayi fuskanta sai fara,a ke fita a ranan tana jin dadin ganin irin haka a gidanta jama,a sun"

"taru yan uwa ana sha,ani a hade.."

Suma yaran da sukazo daga gidajen aurensu sai faman hirarakinsu sukeyi duk da wanan abin baisa

jamila din fitowa daga part dinsu ba tun safe saidai duk dan uwanta yazo ya sameta a can fin bai jimawa kuma zai fito yace tana barci.

Duk irin budirin da shewan da yara mata keyi baisa ta fito ba haka kuma yaranta tun safe ba wanda

yaga gicinsu a gidan sai faman tambayan gwaggo mariya din akeyi a wanan lokacin hjy hafsatu ta fado gidan ita kuma.

Duban yar uwar nata dake faman mata sannu da zuwa tana fadin hafsatu kin tasone kuma ina zancen

su gama su tattara suje can gaba dayansu.

Dole in taso yaya mariya kan wanan zancen da yaran nan ke son su ballo muna wani aiki kuma yanzu

sai falom yayi tsit ana saurarenta .

"Wasu yara ke nan kuma gwaggo mariya ta fada cikin yanayi canza fuska a lokaci guda fara,an dake"

fuskanta ya dauke a wajen.

Yafi yan tsafin nan masu yawo da asiri a jakka yar nan yar gidan Dijen yaya salisu mana da Sulaimam ya

gani rana guda ya haukace haka ?

Kema da gani kinsan wanan abin bana kai sake bane har me yaran nan suke gani wajen yayan dije suke

wanan hauka ?

Wata dijece daya daga cikin yan uwan mijin gwgg mariya take tambaya cikon tsoma baki ga zancen su ?

Hjy hadijan dan kwara matar yayana salisu dake kaduna zaune yanzu yarta danku ya gani yake kuma so

wai ?

Bayan wacan ta farkon da aka daura mashi taki zama yaga wata kuma yana so yanzu ?

Abin kai sakene keko tunda mun samu an raba wacan bakin auren yanzu kuma don hauka suna nema

su cinna mashi wata ?

Duke Neman cinna masa koshi yake nema hafsi ance yarinyar data dawo england karatune fa a cikknsu

ya gani yake so yanzu.

Kinji matsalan ki ai yaya to hakan ba zai yuyu ba aiba su muka haifawa yayan ba ita wanan mai zuciyan

karnu ba yadda ban mata kora da hali ba amma yarinyar nan ta leke kamar manya taki fita gidan Ahmed sai haihuwa da take zuba mashi yanzu.

Asssha hjy hafsi na zata diyar dan uwankune ai dan dan uwanka ai dankane inji addini zancen nan bai

kamata ya fito a bakinki ba haka ai ?

Dan uwana daban yayan matanshi daban matan da take ganin kaf gidan dawakai tafi kowa asali da isa

zan zauna ta mallakemin diya ina ji ina gani ko wanan zuwan nasan bata shigo katsina ba saidata shiryo kanta da diyanta.

"Haba Hafsatu kamata yayi muyi addu,a akan hakan tare da murna baije waje ya dauko wacece bamu"

sani ba ai ?

Ehh yaya mariya naga alaman ke wanan zancen da muke ta bakin ciki muna tayar da halako sam bai

"bata maki rai ba ke don sai sha,aninki kikeyi tare da yara a nan."

To yaya na iya hafsi tunda haka Allah ya tsara mai ai kinji nace ni abin farin cikine a wajena tunda duka

a gida ya tsaya bai dauko yar waje ba.

Shi haka Allah ya tsara mashi a rayuwansa wancan na farko ai kinga bashi ita kukayi wanan kuma yace

shi yake neman soyayyar abinsa baison a saka mashi hannu.

Hjy hafsatu din ta tabe baki tana fadin ni kuwa kin ban mamaki matuka yaya zurian Dije har abin wani

alfaharine da shigowansu waje yaya matar da bata shigowa katsina sai sunyi yanke yanke don tsaban kaucewa ?

Ni kuwa abin naki na ban mamaki yadda naga kuna daukan alhakin boyar Allah nan don kuwa kowa

yasan wacece dije tun shigowanta gidan nan aiko da rana daya idan kana abu sai Allah ya tona maka asiri wata rana .

Eeh to kamar hardake aka hada aka asirce yaya mariya nikan dutsen tamace bakina baya barin sheri ya

cin min saita Allah ta lalata yaya sai kace ba zurian mu ba yara kamar haihuwan buzaye wa zaigan su yace yayan yaya salisu bane aiko ido yasan mudu ?

Gwaggo mariya ta zuba mata ido na dan lokaci cike da jin zafin bare baren maganan da takeyi a gaban

kannem mijin nata.

Cikin takaici tace lallai hafsatu ban taba zaton ke dinnan har kiyayyanku yakai kina kokarin shegantawa

dan uwan mu diyasa ba sai yau har me yayi zafine haka wai ?

Karki manta yaya Salisu dai dan uwan mune kaka guda ta haifi ubannen mu da nasa wanda ke

yakamata ace idan kinji wani na fadan hakan zaki tare tunda kinsan waye dan kwara kakan yaran nan da

syka dauko haka kuna Attuh mahaifiyar yaya salusu bafulatan Niger ne kowa ya sani don me ba zasu dauko kakaninsu ba.

Dan kame kame gwaggo hafsatun ta somayi tana fadin dole mu nunawa Dije iyakanta yaya don tana

daukan kanta kamar tafi kowa a cikin gidan dawakai.

Ke hafsatu karki manta keda bakinki kikazo min da maganan yanzu su habbi da Asiya sun kewayeki

suna nuna bake kika hada auren danki da jamila ba ?

Yanzu kuma zai auro wata a cikin dangi zakice ba haka ba hafsatu wallahi ni wace ya dauko dinne ba

zamuje daidai ba don kila gara jamila da wanam yar mai ido tsakiyan ka ko gaida mutane bata iya yi ita ga wace taje turai tayi rayuwa da turawa ko ?

Da ido suka bita da kallo amma hjy hafsatu naga wanda ma bai taba zuwa ko ina ba ta kwata iskanci

tana ganin ba a iya mata komai balle wace idon ta ya bude me yuyuwa tanan Allah zai kawo muna sauyi a gidan yanzu kuma ?

Ba zaku gane ba yaya abinda nake nufi a yanzu bari dai inje nabar mutane a dakina sun fara taruwa

nace barin lekoku nan ingani ta fada cikin kunya da kame kame tunda tasan hakkanta a nan bai cimma ruwa.

Zata fita suka hade da wata yar uwar haihuwanta zata shigo ta gaida gwaggo mariya din din yanzu ana

binta don danta dake daahi kuma yana ji da mahaifiyar nasa sosai kowa yasan da wanan kaf .

Wai lafiya na ganki kin fito haka hafsi lafiya zaki shigane kema tace eeh naso indan leka mariyane kafin

in shiga gidanki amma tunda gaki muje can din ko gobe nashiga tunda ta dawo banzo nagaida ita ba.

Suka juya nan gwaggo hafsatu ke fadin dole ki ganni na taso yaya wanan yaron nason ya bata min gari

da ruwa wajen kwaba .

Wani yaro kuma hafsatu ?

Suleiman dai mana dan wajen yaya mariya tunda yayi kudi yanzu shi da uwarshi suna ganin kamar sunfi

karfin kowa shine nazo na sameta ashe dangin tsiyar nan na mijinta suna nan tab gidan suncika gida saici dasha akeyi zakice nan ake buki.

Suma bamu waje a dakin sai zama sukayi duk inda nafito su fito min suna kare zancen danazo mata

dashi akan wanan yarinyar da yake neman dauko muna fitina kuma ?

Ashe da gaskene zancen da nakeji ana fada din yana neman yar wajen hjy Dijen kwara bari anty shine

na taso na samu uwar.

Yadda kikaji din nan nima haka naji don ita sakaran a cikin taro taso hargitsa min gida da kyat na

lalabasu jiya aka lafa zancen da dambe da komai fa a gidan nan yaya ?

Wallahi jiya banyi barcin kirki ba shine kikaga na taso ai hankali a tashe muna murnan mun soma

rabuwa da kaya ashe yana nan manne damu.

Hummm bari hafsatu nima naje gida da mamakin hakan ai ji yadda baba Alu ya zake jiya yaci maku

muntuci a gaban kowa keda Asiya don Allah.

Yanzu meye abin yi me ita mariya din ta fadi game da zancen kuma ?

Meko ta fada ai kinsan halin yaya mariya da sanyin rai ita wai ai haka yafi mata da yaje ya dauko bare a

waje gwara ita din da aka sani tagidace.

Mariya shashace sanyin ta yayi yawa duk da hakan ai yayi kyau habiba daga ita sai yan dakinsu suke

"sha,aninsu duk sun tsame kowa a cikin dangi yanzu kodai ita ta haifi sulaiman ya tsaya haka ai."

To waike hafsatu yaya akayi tun farkone baku fitar mata da rai daga ita har diyanta da gidan ba gaba

daya a huta dasu ?

Meye banyi ba yaya kuma duk inda naje zakiga alaman kamar aiki yaci don sai abu ya lafa kwana biyu

kuma sai kiji wani sabon batu ya bullo sun zama min hatsabiban mutane a rayuwa ita da yayanta.

Ki duba faridan nan Ahmed kamar zugashi nake yi akanta saima abinda ya karu yanzu tsakaninsu kiri kiri

Ahmed yafi karfina yanzu akan yarinyar nan farida.

Shiyasa banson tarihi ya maimaita kanshi a yanzu yau in bude ido inga yaran nan duka biyu wai yayan

Dije suke aure a gidan nan ai kinga Dije ta shige gabana kuma ke nan yanzu.

Gaskiyan kam.in har haka ya faru akwaita ke nan sulaiman da akace yayi mahaukacin arziki a yanzu

hafsatun ta amsa da bari kedai yaya dole in tashi tsayebdon akwai rigima kwance tafe.

******* ******* *******

Ya fito cikin wani dakkiyar shada a jikinsa wanda akaimai dinki zamani daya dan matse jikinshi ya tsaya

mai kuma iya gwiwa ba sauka kasa can ba.

"Farine sol dogo mai karfi fuskamsa a matse ko yaushe don haka yake ainihi bai faye fara,abashi a"

"fuskansa abu mai wuyane kaga fara,anshi wasan dadi."

Falon mahaifiyarsa yake son zuwa sai gashi ya samesu a falonsu zaune ita da yaran tare