Chapter 24 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

da jama,a wanan wani irin halin banzane wai don Allah ?"

Cika gida kan ai an nema a cikane in bashi ba nace mata ina da yunwane da zata dauko wani mugun

abinci da bansan inda ya fito ba tace wai inba yarana ?

Angani da yunwane ko wahalan abinci da zata kawo min wani dafuwan banza can a akawo min daki

haka kawai don ina tsoro ko ga mai kwadayi da za a cuceni ta kwadayi.

Ke banfahinci zancen ki ba fa sai zance kikeyi kan abinci a dunkule abincin data girka shine abin fitina

kuma haka malam kasan ance mai neman kuka koda kashin akuya aka jefeshi sai ya koka .

Abincine fa malam.hindu ta kawo min jiya a gabana suka debi nasu aka raba tace tundaga can suka

dafo don sunsan shigowam dare zasuyi koda zasu shigo mun gama a nan shine sukayo dafuwansu sukazo dashi na dibar mata na aika aka kai mata shine take son ta mayar wani abu yanzu kuma ?

Nace a ban ko an gani da yunwa nan inda nake tana magana tanayi tana kallon kofan dakin mama ki

zata leko a lokacin nan baba ya soma fadin.

Eeh lalai na yarda dama kuwa tun jiya na fahinci hakan yanzu kuma ga zahiri na gani to bari kiji wallahi

nan gidanane diya kuma nawana haka mata matanane kamar yadda kike matana hakama su biyun suke matana.

Abinci aibake akaba akan me zasu baki abinci ai sunsan yadda suka tafi suka barki haka suka dawo

gidan nan suka sameki duk iya shegen da kikeyi tun jiya a gidan nan kinga wani ya tsaya kulaki kan hakan?

To bari kiji bake ba wallahi duk wace tace zata kawo min fita kan zuwa hadiza da yaran nan wallahi zan

shayar da mutum mamaki ?

Gidanku ko gidan da sukazo akwai wanda sula dorawa nauyin zuwansu komai da zasu bukata ya zama

masu matsala naga sunzo da abinsu don gudun haka ?

Abinci kuma batace a baki ba yan uwanta tace a dibarwa suci suma ko zaki raba tsakaninsune kuma

bata isa taba yan uwanta abuba ke nan ko ?

Bandai roka ba ko yanzu kuma aka kara yi min ba daidai ba wallahi saina rama sai kin rama ko to zakiga

abinda zai biyo bayan hakan don Allah ki rama din kinji.

Ya juya ya tafi don ganin an fara shigowa ana fadin me kuma ya faru tun da safe haka dai yasa ya katse

zancen dako tarinta yaji zai bata mamaki kuwa yau.

Tasan zai iya abinda ya fada yasa ta kyale tayi shiru bata ba matan dake tambayanta amsa ba itama

inna halima ta juya tacigaba da aiyukanta da takeyi.

Dole bamu da ruwa lungun mu hindu ta fito zuwa diba kofan inna Asiya dashi aka danyi amfani tun

isowan mu randunan ruwan mama data bari sun raba a tsakaninsu sabbin na gun gwaggo Asiya sai

wasune tsofi biyu a wajen inna din take fadin naso in gama sai in wanke roban nan na yaya in kawo maku kofanku ?

Aiki barshi can inna a dai samu mai ruwa ya kawo a saya a zuba sai an duba amma yanzu ai wanan zai

"isa nake gani don duk wa yancan cike suke ko sha,ibu akaiwa magana yana debowa ai."

Har ta saka ruwan tana diban dankali donta fere taji muryan gwaggo din ta fito tana fadin kai kira yan

uwanka kuje diban ruwa yaron da tayiwa magana ya soma kiran sunan yan uwanshi din donsu fito kamar yadda takewa yan matan mama a baya.

Yaran sun fitone take fadin ka kira yusuf mana da salma da aziza tunda ita hindu gata waje suje su

debo tunda ba a zaman dibowa su kwashe ai.

Yaron ya dan dubeta kafin ya soma kiran yusuf din da salma da aziza su fito suje bohol diban ruwa

saidai ba wanda ya amsa daga cikinsu don mama tace dasu su kyale kada su amsa.

Ganin haka yasa ta soma kwala masu kira da kanta don su fito din sai uwarce ta leko tana fadin suna

barci ta wani amsa da tauuu ruwa zasu diba bohle.

"A,a ba zasu ba gaskiya mama ta fada ta juya daki bata sake fadin komai ba nan ko din ta hau bakinta da"

fadin karyan baza kuwa don ba mai zaman deban musu ruwa su bata a gidan nan don kowa haihuwansa akayi ai ba wanda ya fado daga sama ?

Ta kwasa zuwa gurin baba don ta fada mashi nan inna ke fadin karfin hali wai neman nayi ruwan nan

dai naga da nawa suke amfani tunda sukazo basu taba maki kayan ruwanki ba.

Ba a san ya sukayi da baba ba an daiga ta dawo tana tunzura batacewa kowa kalla ba saida yaran suka

kawo ruwan take fadin su juye mata a kayanta idan ya cika su aje kayan su huta.

Mayawa biyu suka aje a lokacin duk yaran mama sunyi wanka nan aka fara shigowa da kwanuka ana

aikowa muna da abin karyawa daga sauran gidajen wanda masane da miya sai kosai da koko sai gwaggo mariya data bada tuwo mai zafi aka kawo muna daga gidanta.

Duk yaron daya kawo mama bata barin ya fita hannu sake zata debe tsaraba ta bashi yakaiwa wace ta

aikoshi din wanan yasa yaya ta fasa yin abin kari a lokacin sai masa din da miyan da gwaggo laraba ta aiko shi mama taci da tuwon gwaggo mariya wace a lokacin naga tsarabata an diban mata da yawa akai mata.

Daga wajen tsoho ma an turo muna ance farida ta bayar a kawo muna wani yaron guda kuma tace

baba Alu ne mundai karba anyi godiya.

Tunda ansan mijita ai baya gari bayan mun shiryane muka shiga cikin gida don kara gaida baba ibrahim

din mai jiki munjima a zaune wajenshi.

Kafin muka shiga cikin gida gaida matan gidan gwaggo hafsatu datace tayi barci a daren jiya mun rutsa

da ita a tsakar gida tana aiki nan dai aka gaisa sama sama muka shiga dakin gwaggo laraba aka zauna.

Abu dai gidan gandu haka ake sarsarke da juna tako ina daga gwaggo sai yaya sai baba wani haka gidan

namu yake da baibayin zumunci.

Hindu ta mike don taje ta dora girki a lokacin take fadawa mama tabada kudi a kawo ruwa da roba a

"sayo sabo wanda za,a zuba muna ruwan amfaninmu ciki."

Har gwaggo laraba na fadin haba dai har sai ansaya a dauki nata daya aje dashi kawai idan mun wuce

sai ta dauko mama tace kada mu tauyeki hjy bari dai a sayo din tace akan kayan ruwan can da kika bari ai fada akayi sosai kinsan basu da kunya saiga Asiya wai tana fada akan halima ta dauki randanki da take

zuba ruwa a ciki bayanki.

Dariya mama tayi tana fadin ita taci kadan ai niko kallon kayan banyi ba yaya tun jiya take jin fitina

tunda muka aje kayan mu gidan nan.

Bashi nake fada maki ba naji dadin zuwan nan naku sosai wallahi baba ma bakiga yadda yau dana shiga

yake fada min yaji dadin zuwanki da yaran nan sosai wallahi.

Basu kai karshe ba muryan gwaggo hafsatu dake fadawa yayan mu magana ya katsesu inda take fadin

ke hindu wa zaki hurawa hanci ko dai kunki ko kunso mu yan uwan ubankine ba kishiyar uwarki nake ba

"balle ki gausheni a tsatsaye haka kamar kinga kashi ko sa,an ki inma wani abu kikeji ko aka fada na isane kuma nayi."

Hindu meya faru ba na baki kudi kije a sai roba ba meya tsayar dake fada da gwaggonki kuma yanzu

maza wuce inda na aikeki mama ta fada cikin daure fuska ga yar nata .

Wane ita don ubanta tai fada dani dako naci abu kazan ubanta wajen nan ta fada tana kallon mama

din a hasale tace koke dije ai kinyi kadan in fada dake balle hindu yar cikina ?

Hafsatu ke nan ranan ba yaya gareta ta kirata da hafsatun ta gasau abinda bata taba mata ba tun

shigowanta gidan sai ranan tace kin gani nan ba fitina nazo yi da kowa ba a gidan nan .

"Bawan Allah nan da ke kwance nazo duba mu ganeshi mu gaidashi yara sukace suna sha,awan sallah a"

nan kuma na kawosu suyi banzo don tsayawa wanan shirmen banza ba na batawa kai lokaci don Allah ?

Shirmen banza na yaushe kuma wai kuwa bayan yaki gidan dai yafi karfinki kika gudu muna nan kuma

daram a cikinsa har gobe.

Eeh naga alama kuna cikinsa kuwa yarda na barku jiya wa yau ba cigaba ko canza hali balle kusan

duniya ta faku garesku ku kama Allah .

Kafin takai bada amsa tsoho ya shigo yana fadin tur wallahi tir shike nan yanzu ya baiya bada hadiza

kuke yakin nan ba da dan uwanku kuke hassada don yar manuniya ta nuna hakan tako ina a gareku.

Daga zuwan yarinyar nan a cikin dare har kinga wurin sababi ke da yar uwarki yanzun nan maraye ya

bar wajena ya kafa sheda akan Asiya ke kuma yanzu gashi ki baiyana kinga bada hadiza kuke yakin ba da dan uwanku kuke wanan hassadan .

Baba aiko idan kace hakan ba ai mun adalci ba kuwa saboda kada ai mata magana hundu zata fito

dakin yaya tayi kamar bata ganni ba ?

Akan me zata nuna ta ganki ko har kin manta da cin fuskan da kikai mata kikaiwa uwarta idan kinyi kin

manta ita bata manta ba don uwarta kika taba .

To tattake kema Audu yaji naki ya kafa maki naki dokan guda daine hadiza ta riga ta shigo an gauraya

an zama daya in kuna yayyafawa kanku ruwa ku yayyafa idan bakuyi kuma auren yarinya ya tabu.

Wanan abinda akayi yasa muka samu salama zaman gidan ba mai hararan mu kuma saidai

maganganun bayan ido da suke fada a kan mu kawai a yanzu.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[12/3, 9:08 PM] Zainab Idris Makawa Writer:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

A ranan kawu ya iso daga abuja ya turowa mama abin sallah harda mutanen gida wanda za a raba na

cikin gida daban namu kuma rago da dan marakin saniya maidaidaici.

Don Allah ya buda mashi sosai yanzu ya samu cigaba sun koma abuja da iyalinshi matarshice bata da

marmari sosai yasa basu faye zure mai ba ko wani lokaci.

Amma hakan bai hanashi kula yan uwansa ba musanman ma mama dake da iyali kuma itace mai

karamin karfi a gidansu suna waya yana mata bayani muna jinsu lokacin yake fadin.

"Auta na hado maki da shanune don kinsan gidan yawane ban kaunar ki gani ya baki sha,awa a wajen"

wani na kira Audu nayi mai bayani don Allah ya kula min daku har kuje ku dawo zai shigo shima shi zai kula maku da komai idan yazo.

Don kinsan nafi bukatan ganinku cikin farin ciki autar inna da in tara kudi inci ni kadai da iyalina kuna

can kuna wahala a gidajen ku yayan mu nagode mamata fada karona ukku agareshi.

Amsa da khadija nidai burina inganku a dakunan auren ku kun zauna matukar kukai hakkuri da

mazanjenku insha Allahu komai nayi alkawarin yi makushi matukar baifi karfina ba.

Na aikawa Sharifatu da nata itama gambo ankai mata nata yau ko akwai wani abu da ya rage kuma

yanzu ?

Babu shi yayan mu Allah ya saka da alheri ya raya maka zurianka tareda shiri na addinon islama suyiwa

nasu iyayye da yan uwa fiye da naka amin Khadija ya fada yana murmushi.

Dan tunkiyar da baba ya sawo gaskiya babba ce sosai amma koda yara suka shigo dashi budan bakin

gwaggo sai cewa tayi wanab karon kan me zaku samu a ciki an karawa gida yawa haka ?

Inna halima tace ai masu gidanne suka dawo ba yawa aka karaba ko kashi kashine ma lasa ai yafi muji

kamshi a makwabta ai ?

Kedai kika sani maida masassara ciwo halima zancena nakeyi banyi dake ba ko kada mutum ya fadi

abinda ke ransa kuma kada ran zinaro ya baci kona yan korenta ?

Gab da magariba aiken kawu din ya shigo da baba Audu da tun zuwanshi yana kasuwa yaje sayayya

yazo dasu direct a part di mu yana tambaya ina baba ko bai dawo bane ?

A lokacin matan gidan suka shiga gaisheshi yakewa mama sannu da zuwa tare da fadin ashe salisun bai

dawo ba ga sakonki nan hadiza ga kayan miya kuma da sauran tarkace nan da kudi yace a kawo maki ki kara ina ganin dai ya kusa karasowa yanzu ai ?

"Munyi waya yana sheda min dazu sun baro abuja bayan la,asar shigan dare zaiwa katsina yau duk"

bayanin da baba Audu kewa mama gwaggo Asiya na tsaye daga kofanta tana saurarensu.

"Lokacin nekuma Sha,ibu ya shigo da sabon randar ruwan da aka bashi kudi ya sayo muna don amfanin"

"mu yaya nagode Allah ya saka da alheri ta fada yace haba dai ya juya ya tafi nan hindu ta fito tana nunawa sha,ibu inda zai aje roban ruwan."

Sadiq dan gwaggo hafsatu ya shigo yana sallama tare da fadin ina mama yaya tana kofan mu suna

gyaran kayan miya zasu jeloup don kayan miyan da zamuyi amfani da komai daga kaduna mm Shari tasa mai aikinta ta soya munashi aka zubo a cikin babban bukitin penti mukazo dashi katsina.

Wanda yaji komai yana da wuya ya lalace a cikin yan kwanakin da zamuyi katsina din nan ya shigo da

buhun kayab miya yana saukewa yace gashi baba yace na kawo yana mikawa hindu din dake zaune.

Amma kai sadiq baka gan mu bane da zaka kaiwa hindu kayan miyan mu koda yake tunda taki zaman

aure ai dole ta karbarwa uwarta kishi yanzu.

"A,a fa mama baban mu yace ba kawowa maman kaduna wanan ba baban gidan nan yace nashigo dashi"

ba aiyo haka zancen yake ashe ?

Ta fada cikin wani tsiwa banda abinki malam ne zai saya muna kayan miya haka mai yawa ai saidai ya

kawo cikin dan leda a gyara.

Mikewa hindu tayi tana umurtan aziza data dauko mata babban roban dake kife a lungun inna halima

duk matan gidan na tsaye sun zuba masu ido ta dauko suka juye suna ware komai daban dabab kafinta dago tana cewa inna halima inna ina zamu zube kayan nan ?

Cikin jin dadi inna halima tace bari na shimfida abu sai a juye a sama ko yaron ya dawo da wani buhun

yana fadin gashi kuma ya ajewa hindu din yake fadin kai kuzo ku tayani dauko kayan nan a shigo dashi.

Abin arzikin bai kare ba ke nan alherin Allah ya sauka ko gidan sarki bana ba a gwada muna gatan sallah

ke nan gidan nan inna halima ke fadi.

Kaya sosai aka shigo dashi a lokacin bayan wanda mukazo dashi anata jibgewa mamana daki kwance

tana barcin rana da inna halima suka tattara komai yadda ya dace karshe daki gwgg Asiya ta shige.

Wajajen karfe biyarne baban mu ya dawo daga kasuwa da mamaki yake bin kajin da ake gyara da

kayan miyan da ya gani ya kasa daurewa saida ya tambaya yana fadin wanan duk mutanen kaduna sukazo dashi haka ?

"A,a baba kawune ya aiko muna dashi dai hindu ta fada tana karban ledan dake hannunshi da yayo"

cemane a yar bakar leda nauyi da kunyane ya rufeshi yasoma fadin dana sani aida ban debo wanan ba yau abin yayi mugun tsadane sosai komai bai tabuwa wallahi.

Ya dan dubi kofan dakin mama kamar zai tabaya ina take saidai ya daure ya juya ya nufi wajenshi Aziza

ta mike ta dauko roba tana zuba naman ta mikawa inna daya tana fadin inna a mikawa baba ko tace yana azumi ai amma dai bari nakai mai idam yasha ruwa sai yasha.

Ta juya zuwa gun mama da dayan roban tana fadin mama gashi ko ki taba kallonta tayi tana mata

alaman azumi takeyi ai.

Duk yaran gidan wanda yazo aziza ta hinta mai naman da ake suya din labari kuma ya karade gidan

sako da lungu matan dake shigowa sukewa inna sheri take fadin .

"A,a fada name abin nan dani da diyana za a cishi fa meye na tsayawa wani jan abinda nasan yafi karfina"

sai kallo.

Halima da ku rage kayan nan mana ki diba a aikawasu baba dashi a dibarwa inna mai zogala itama akai

masu ko an barshi haka lalacewa zaiyi a nan ai gara akai masu suma can suyi amfani dashi.

Hjy ayi haka kuma muna da yawafa gidan nan ko muna da yawa aikai masu dai yafi munzo da wani mai

yawafa gashi a roba ga kuma wanan kuma ?

Inna din ta dauko roban tana dibawa yan gidasu dana gidan inna maizogala sun zata a lokacin gwgg

Asiya zata hana akai amma sai sukaji shiru daga dakin.

Sai wajen tara na dare aka gama inda aka kwaso zuwa dakin mama din tasawa inna kira tazo take fadin

"a,a halima ku dauka mana zuwa wajenki aina sallahne yaya ya kawo muna akwai wanda nazo dashi soyayye na yara da sukeci a nan."

Amma dai hjy ai a diba ko yayane a aje a nan din sauran sai in tafi dashi mama tace jedashi kawai

halima kada muyi musu bari ayi yadda nace kinsan halin mutumiyar tamu idan taji haka zai zama uwar

nata kafin ai haka baki ganin komai ta fita ta dauko wani bukiti mai marfi tazo dashi ta cika da manyan nama din sai ta fita da sauran zuwa falon baba don yayi mai bayani.

Ta samu gwgg Asiya a falon tazo da bayanin sai cewa baba yayi kingani gashi karshe ta mika maku gaba

daya naman a wajenku kinga abinda nake fada maki ko ?

Matukar kince ba zaki hakkura ba karshe kece da wahala yanzu hadiza ta wuce duk yadda kike tunane

din nan dan uwamta nacikin mai lokaci haka mijin yarta kuma ba abinda