Follow us on social media
Showing 6001 words to 9000 words out of 73194 words
Abba dan Allah inaso katsaya kasaurareni badan niba dan Allah nace " ina jinka " cewar Alhaji Ishaq iska mahar yafesar daga ba'kin shi sannan yace
" Abba nine wanda ya auri 'yar ka amma bisa FURUCIN!!! ta nayi hakan ne dan nanuna mata cewa kalmar aure ba abin wasa bace Kuma dan tagane cewa FURUCI!! babban abune yanada kyau kafin kafurtashi kayi nazarin shi zuwa gaba mai zai haifar sabida idan yafito bayakomawa Abba wannan dalilin ne yasaka na auri Yar ka nabiya sadakin datake ganin babu wanda zai iya biya amma ni bason 'yar ka nikeyiba asalima ni babu hurumin mace cikin rayuwa ta inaso kayafemata banaso nazama silar raba d'ah da mahaifi yin hakan babban zunubi ne Abba idan har kayafe mata nikuma zan saketa ka aura mata wanda kake so iya haka ya isa yasata tadinga kiyaye FURUCIN!! ta Abba kadaure kayi yafiya agareta dan tadawo 'kar'kashin ikon ka nifa banason Yar ka bakuma zan sotaba sabida duk duniya babu macan dazan sakata cikin zuciyata sabida babu ra'ayin hakan cikin raina kayi ha'kuri Abba nima kayafemin nasan kaji 'bacin rai sabida ni "
Wani irin numfashi Maher yasauke sabida yawan maganar dayayi yanajin kamar numfashin shi zai d'auke karo nafarko dayayi magana mai tsayi haka tsaki Alhaji Ishaq yasaki cikin fusata yace
" Kagama tobari kaji nariga nacire Iftahal daga cikin 'ya'ya na nakuma manta da ita dan haka kar nasake jin ko muryar ku daga ita har Kai sannan kasake sanar da ita cewa duk ranar datasake ta tako 'kafarta cikin Nigeria ban yafe mataba narufe babin Iftahal cikin rayuwa ta hakama mahaifiyar ta "
Sosai Maher yaji babu dad'i cikin damuwa yace " shi kenan Abba amma zanyima al'kawari guda 2 dukda banason 'yar ka amma zan zame mata Uwa da uba bazan bari tarasa komiba amma ni bazan iya zama da ita matsayin mata ba sabida babu ra'ayin hakan atare dani ranar dazata kammala karatun ta to a wannan ranar ne zan saketa kuma nabata damar fidda wanda takeso na aura matashi ko wanene abu na 2 Kai ne zaka tako USA ko Egypt sabida ita cike da tsananin Soyayyar ta dakuma kewar ta karubuta wannan ka aje lokacin yananan zuwa "
Sosai Abba yafusata yace " ni ? haba yaro har abada " daga haka yakashe wayar shi shima Maher jefar dawayar tashi yayi yajuya ya kwanta yanafad'in yanzu shikenan nayi sanad'in raba uba da 'yar shi gaskiya banso hakan ba amma nayi al'kawarin had'asu anan gaba cikin tsananin Soyayyar datafi ta dah " blanket yaje yarufe kanshi duka pllow yasaka a tsakiyar cinyoyin shi yamatse Bananar shi yanasakin Nishi mai 'karfi had'ida muguwar bugun zuciya kamar yadda yasaba kasancewa akullum
A 'bangaran Iftahal kuwa matsanancin kuka tashigayi sosai tanayin nadamar furta wannan FURUCIN!!!!! a wannan daran duk iya satar bacci amma yakasa sace Iftahal
NIGERIA
Sosai Hajiya Sadiya tashiga cikin damuwa akan yadda mijin nata yad'auki zafi akan Iftahal akan dole tagoyi bayan shi sabida mugun tsaurin shi shi mutun ne tsayayye Kuma mai tsauri bayason Sha Shanci afusace yadubeta yace " Hajiya Sadiya banason wata ala'ka tasake shiga tsakanin ki da Iftahal Koda takiran wayane idan kikayi hakan to bada yawuna ba " yana fad'in hakan yafita daga bedroom d'in parlour yakoma yazauna cikin 'bacin rai babban d'anshi dake zaune a parlour yana kallo yadube shi yace
" Kai Ibrahim jekakiramin Zayyat kutaho tare " cikin rawar jiki Ibrahim yafita zuwa part d'in su bayan fitar Ibrahim Alhaji Ishaq yashiga 'kwalama Shukura Kira cikin sauri tafito tazo gaban shi ta zukunna shima Usman fitowa yayi wato 'kanin Iftahal wanda yake matsayin auta daga shi Ummi batasake haihuwa ba gefan Abba yazauna Kiran Hajiya Sadiya Abba yakumayi tafito cikin sanyin jiki tazauna dede lokacin Ibrahim da Zayyat sukashigo zama sukayi batare da sunce komiba gyaran murya Abba yayi sannan yace
" Gaba d'ayan ku inaso daga yau kowannen ku yamanta da Iftahal idan kuma nakama wani dayin ma'amala da ita to wallahi zan d'auki mugun mataki akanshi tunda tanuna ita ta'isa dakanta to taje sannan inaso kowa yasani namaida al'kawarin auran Iftahal dake kan Zayyat yakoma kanki ke Shukura tunda dama kin'ki fitar da miji wannan umarninane babu canji za'a had'a auran naku dana Ibrahim nanda 2 months dan haka kowa seyayi nashi shirye shiryen Shukura " tashi tsaye Usman yayi yace
" Abba Aunty Shukura Kuma itafa Auntyn muce har shi yaya Zayyat d'in yaya Ibrahim ne kawai yayan ta to tayaya 'kani zai auri Yaya gaskiya Abba ..... " Tsawa Abba yadakamishi dafad'in
" To sannu ubana wanda yafini sanin komi idan nasakejin bakinka sena cimaka sabida haka kowa yasani nagama magana Kuma babu canji " daga haka Abba yami'ke yabar parlour jinjina kai Ummi tayi sannan tanisa tace " iname umartar ku dakuyi ha'kuri da wannan hukuncin na mahaifin ku dan Kam kunsan babu canji ke Shukura kisani namiji bayama mace kad'an Kai Kuma Zayyat babu maganar Aunty Shukura daga yau kafara kallon ta matsayin matar ka " daga haka tami'ke tanufi bedroom tashi Usman yayi yabita Shima Yaya Ibrahim mi'kewa yayi yafita d'ago kanta Shukura tayi idanunta suncika tab da hawaye cikin rawar murya tace
" Zayyat nasan Abba yana matu'kar son abinda duk kakeso dan Allah kace mishi bazaka iya aure naba dan Allah bazan iya kallon ka matsayin mijina ba nadade da kallon ka a matsayin 'kanina ba lalle ne kasamu biyayya taba Zayyat bazan iya sauke wasu hak'kokin ba kaceceni kaceci kanka " mi'kewa Zayyat yayi yasaki ajiyar zuciya sannan yace
" Aunty Shukura kinsani Abba yad'auke ni tamkar d'an dayahaifa yanama fifita Ni akan 'ya'yan cikin shima tun bayan rasuwar iyayena yari'ke ni tamkar d'an shi babu wani banbanci ko dady nane se haka kamar yadda bazaki iya yin musu da wannan hukuncin ba tonima haka kiyi ha'kuri Aunty Shukura amma idan kinada mafita to kibita nima ina tunanin yadda zanyi zaman aure da Aunty na to amma Yaya zanyi komi Abba yazartar akaina dede amma naso ace yabari nakammala karatuna tunda shekarar 'karshe nike to amma duk abinda Abba yazartar dede ne nabarki lafiya "
Daga haka Zayyat yafita yana jinjina wannan lamarin itako Shukura mi'kewa tayi tanufi bedroom d'in Ummi tanasakin matsanancin kuka tana shiga tafad'a kan jikin Ummi tasake fashewa da kuka cikin kuka sosai tace " Ummi yanzu shikenan inaji ina gani zan auri wanda yake matsayin 'kani agareni Ummi dan Allah kiyi wani abu akan wannan lamarin dan Allah Ummi dawane ido zan kalli Zayyat a matsayin mijina gaskiya Iftahal FURUCIN!!! Ki nima yasaka ni cikin tashin hankali Ummi dan Allah "
Rungumai ta Ummi tayi cikin lallashi tace " Shukura ha'kuri zakiyi kiyi addu'a Allah yasa hakan shine mafi alkairi sabida gaskiya babu abinda zan iyayi nikam Iftahal manike matu'kar tausayi tayaya zataji dad'in rayuwa cikin fushin mahaifin ta ya Allah kakawo mana mafita cikin wannan lamarin
USA
Cikin sanyin jiki Iftahal tasakko daga saman bed tanufi toilet alwala tayo tafito tatada sallah sosai takeyin kuka cikin sallar had'ida ro'kon Allah akan wannan halin datake ciki har kiran sallar asuba Iftahal tanakan abin sallar bayan tagama yin sallar asuba tami'ke tanajin wani irin matsanancin ciwon Kai toilet tashiga tawatsa ruwa tafito cikin natsuwa take shiryawa har zuwa lokacin tanasauke ajiyar zuciyar kukan datasha bayan tagama shiryawa tsaf tadubi agogon cikin bedroom d'in 7:05 ajiyar zuciya tasauke sannan tace babu amfanin shiga Skul d'in ma dan Kam karatun agareni Sam babu wata fa'ida gara kawai nabarshi zaifi kawai "
Wasu siraran hawaye suka gangaro saman kyakkyawar fuskarta dede lokacin wata dattijuwar mata tashigo cikin 'karamin parlour bakinta d'auke da Sallama saurin share hawayen nata Iftahal tayi tafito parlour cikin girmamawa dattijuwar matar tagaidata murmushin 'karfin hali Iftahal tayi tace " haba Mama dagirmanki ay nice yakamata nagaidaki bakeba mama dan Allah kibari " murmushi Mama tayi tace nagode sosai dakika bani girmana sunana Iya Rabi ina d'aya daga cikin masuyima duka ma aykatan gidannan abinci Ni Yar Nigeria ce kamar ki kasancewa ta Yar Nigeria yasa Shanwul za'boni dan yimiki hidima wajan abinci se masu gyaran bedroom d'in ki sud'in Yan nan 'kasar ne se mai tayaki hira itakuma daga 'kasar 'yalla'bai take wato misra konace Egypt ko yanzu breakfast d'in ki angama yana kan dinning nashiryashi dawuri sabida Shanwul yacemin zakishiga Skul 08:00 "
Murmushin ya'ke Iftahal tayi tace " to Mama nagode amma bazan samu shiga Skul d'in ba kicema Shanwul yatafi hidimar shi kawai breakfast Kuma idan nafito naci sukuma masu gyaran bedroom su gyara parlour kawai zan gyara nan nagode " daga haka Iftahal tajuya takoma cikin bedroom fita itama mama tayi tana fita taci karo da Maher yafito daga room d'in motsa jikin shi gaidashi tayi bai amsaba dama batayi tunanin amsawar tashiba cikin shakka tace
" Allah ya'karamaka lafiya Saraki kai d'aya ne tak magajin sarautar Egyy ina neman afuwa nakasa saka sarauniyar mu fitowa yin breakfast ayanzu duk da tanada shiga Skul 08:00 agafarceni Saraki Mai nasara senaga kamar gimbiyar tamu batacikin yanayi Mai dad'i sabida tace bazata samu shiga Skul d'in ba agafarcemu ranka shidad'e " hannu Maher yad'aga mata sannan yace
" Kuje kawai " daga haka yajuya yanufi bedroom d'in Iftahal
Comments and share please
........ππ NPEEDY A AJI MARMNY ZARAH π₯°ππ»
π‘ *!!!FURUCI!!!* π‘
πππ
π
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πβ£π
Story and written
BY
NPEEDY A AJI πΈmarmny ZarahπΈ
Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*
KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU π€«
My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE
Loading....... ππ
π‘π FURUCI!!!!!ππ‘
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agunku ko kyauta zaku iyabani 200 batare da kasuwanci ba sannan bawai nakomayin book d'in kud'i bakenan a a har gobe zan dingayin na kyuta sabida Ina matu'kar sonku kamar yadda kuke sona zan dingayin nakud'ine sabida siyan data kai carji sabida bakoda yaushe akesamun wutaba gashi lokaci d'aya waya zatabu'kaci gyara idan babu kud'in gyaran to Yaya kenan
Nasan wasu zasufahimceni amma wasu ina sabida kowa da irin halinshi sabida haka inasake baku ha'kuri afuwan Dan Allah ππ» zanyi Free page har zuwa 9 to 10 nagode NPEEDY A AJI takuce har abada
ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER zansaka muku Number account din a last free page
IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA
08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday
DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH
INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA π₯°π€π»
_Free page_
π
Ώ 7 to 8
Yana shiga Iftahal tayi saurin mi'kewa tayo gunshi tun kafin ya'karasa gareta dur'kusawa tayi agaban shi tasaki kuka tace
" Kayima Allah karabani dawannan auran 'kaddarar naka dan Allah fushin iyaye akan d'ansu masifane kasan haka dan Allah kacece ni " ajiyar zuciya Maher yasauke sannan yace " idan kinason cikar burinki to kisaki jikin ki kiyi karatu yadda yakamata yin hakan zesa nayimiki aminda kike so shima Abban zaiyi farinciki dahakan kiyi sauri kifita kiyi breakfast time yana tafiya " daga haka Maher yajuya yafita kuka Iftahal tasake saki amma babu yadda zatayi dole tayi yadda yace idan har tanason yayi mata abinda takeso cikin sanyin jiki tafito parlour gun dining tanufa wayarta tagani saman dining d'in dakud'i ruwan tea kawai tasha tami'ke wayar kawai tad'auka da bag d'in ta tanufi hanyar fita cikin sanyin jiki tana fita Shanwul yashiga gaidata amma bata amsaba bud'e mata mota yayi tashiga yarufe ahankali yake tu'kin har suka isa cikin harabar Skul d'in bin motar kowa yayi da kallo dan Kam kowa yazata Prince Maher ne cikin sauri Shanwul yafito bayan yayi parking yabud'e mata motar tafito cikin girmamawa yace
" Ranki yadad'e kamar yaushe zanzo d'aukar ki " kamar bazatayi magana be sekuma tace zan kiraka " daga haka tayi cikin Skul d'in dagudu su Salma suka nufota rungumai ta sukayi cikin zolaya Salma tace Iftahal cikin kwana d'aya har kinzama babbar yarinya wannan irin mota haka dubi shigarki gaskiya wannan furucin naki alkairi ne agareki " turo Salma tayi cikin raunin murya tace " haba Salma kibar wannan zolayar FURUCI!!! na babu abinda yajamin se tsananin tashin hankali da ba'kin ciki Salma ayanzu haka iyayena sunyi fushi dani tayaya zanga dede " kasa 'karasa zancan tayi sabida kuka " kama hannunta sukayi suka nemi guri suka zauna cikin damuwa Salma tace
" Nafahimci halin dakike ciki Iftahal amma ni shawarar dazan baki itace " addu'a itace zaki ri'ke sabida babu wanda yasan abinda Allah yake nufi akan wannan lamarin kid'auka auran Nan naki wani ikon ubangiji ne Iftahal kiduba babu wanda yayi tunanin wannan lamarin gashi har Allah yasa yabarki zuwa Skul Kinga kenan babu niyyar cutar dake cikin ranshi ni aganina kiyima mijinki biyayya har zuwa lokacin da iyayenki zasu huce in sha Allah zasu yafemiki yanzu dansunyi fushi ne shiyasa Iftahal dan Allah kicire damuwa yadda karatunki zai tafi dede "
Wannan shawarar sukadinga bata har time d'in shiga lecture yayi Koda suka fito daga lecture Iftahal binsu Salma tayi hostel kwanciyar ta tayi ganin su Salma yasata d'an jin sassauci dakuma irin shawarwarin dasuke bata har tasamu yin bacci se yamma sosai Iftahal tatashi damunta su Salma suka d'in gayi akan tatafi gida kar tasake saka kanta cikin wata matsalar sosai ranta ya'baci tatashi d'aukar wayarta tayi ayko taga miss call d'in Shanwul har guda 8 kafin takirashi wani kiran nashi yasake shigowa seda takusa katsewa sannan tad'aga cikin sauri Shanwul yace
" Ranki yadad'e dan Allah kitaimake ni kizo mukoma gida idan kika 'ki to wallahi zan fuskanci matsala wajan Prince dan Allah ina wajan danayi parking d'azu " kashe wayar tayi taja tsaki sannan tami'ke har wajan mota su Salma suka rakota sannan suka koma cikin hanzari Shanwul yabud'e motar tashiga sannan yarufe yakoma yabud'e mazaunin shi yatada mota sukabar cikin Skul d'in cikin shakka Shanwul yace " Ranki yadad'e am kamar jiya ciwon Prince yatashi ko ? " tamke fuska Iftahal tayi tace " to tunda kasan haka meye kuma natambayata " murmushi Shanwul yayi yakuma cewa " sabida naji bai dad'e yanayin ihun ba hakan yasani yin farinciki sosai sabida aduk lokacin danaji ciwon Prince yatashi inayin kuka sosai sabida tsananin tausayin shi inaji kamar naje wajan shi koda zai kasheni ne senaji jiya bai dad'e ba yadena ihun hakan yasa naji araina ked'in alkairi ce agareshi " jin hakan yasa Iftahal duban Shanwul sosai tace
" To amma maiyasa ba'a saka malamai sunayimai addu'a se kwai akeyimai maganin asibiti ? " cikin raunanniyar murya Shanwul yace " hmmm Ranki yadad'e wannan hanyar akafara 'ko'karin bi amma abin mamaki duk malamin da'aka kira to kafin zuwan shi sede muji labarin mutuwar shi tun ba'a gane hakanba har aka gane idan Kuma aka d'auke shi zuwa wajan maganin to ana isa sekiji ance ikon Allah yanzun nan akawuce da malam zuwa asibiti ciwo na gaggawa ma'ana yanzu ciwon yasameshi hmmm wani abun mugun tashin hankali shine kakan shi wato Mahaifiya maimartaba Zaid dayayi yun'kurin yimai magani kasancewar shi malami aykuwa sede muka wayi gari yasamu ciwon 'barin jiki har yanzu shikam yananan bai mutuba amma baisan yaya duniyar take ciki ba yazama tamkar gawa to amma akwai wani tsoho cikin 'kasa Mai tsarki yake wato Saudiyya munje nida Sarauniya Batol wato Mahaifiyar Prince sabida duk bayan 6 months setaje dan yima Prince da Kaka addu'a shine tsohon yace Min amma ni kad'e lokacin Sarauniya Batol tana cikin masallaci nikuma ina waje shine kawai naganshi yashiga yimin bayani sosai nacika da mamaki sabida ni bance dashi komiba kuma banko ta'ba ganin shi ba bayani yayi min kamar haka
Dole se Prince yayi aure matar dazai aura itace mafarin warakar shi sannan yace abubuwa guda 3 suke damunshi 1 akwai jinnu wanda akayimai ture dasu sune suke barazanar kasheshi Kuma suke sakamishi matsanancin ciwon Kai sekuma 'yan 'kungiyar asiri wato mafiya sune suke raba 'kwa'kwalwar shi gida 2 sekiga yakoma tamkar yaro 'karami duk abinda zaiyi alokacin to bazai iya tunashiba bayan yadawo dede Kuma sune suke shashi yun'kurin kisa sabidasusha jini na 3 anyimai sihiri akan rashin samun natsuwar rayuwa sabida ba'aso yayi farinciki ko kad'an shiyasa ko Yaya yaji farinciki tofa ansamu matsala akoda yaushe zuciyar shi cikin tsananin bugu take sannan wannan sihirin yanasaka mazantakar shi mi'kewa ta'ki kwanciya har na tsawon kwanaki 2 aduk lokacin daciwon yatashi Kuma yanasa jikin shi d'aukar zafi sosai shiyasa baya shiga Skul har se bayan kwanaki 2
Tsohon yacigaba dacewa duk matar daya