Follow us on social media
Showing 3001 words to 6000 words out of 73194 words
se wannan doctor da'ake d'akkowa daga India duk 'karshen wata to shine idan yamishi allura ciwon yake yin kamar 2 weeks bai tashiba Cikin damuwa Hajiya batol wato Ammi tashiga shashen Sarki Zaid bakinta d'auke da sallama amsawa yayi sannan tazauna duban shi tayi cikin raunin murya tace
" Abbeen *Saraki* dan Allah inason zuwa USA idan zaka ganin *Saraki* dan Allah zuciyata takasa jurewa inason ganin shi ka taimakamin kafin zuciyata takumbura sabida damuwar rashin ganin shi "
Jinjina Kai *Sarki Zaid* yayi yace
" Haba Ammin *Saraki* kinsanfa *Saraki* bayason yin farinciki sabida ciwon shi Kuma nasan inde yaganki seyaji dad'i sosai kinga kuwa hakan zaitadamai ciwo ina matu'kar son ya kammala karatun shi kinga koda yaushe baya yakeyi tun 2 yrs dasuka wuce yakamata yagama amma wannan ciwon nashi yahana kiyi ha'kuri Ammin *Saraki* kinji hakama *Marmyn* shi take matsamin akan zataje amma sede nabata ha'kuri "
Dafe 'kirji ta Ammi tayi tanajan numfashi da 'kyar ganin haka yasa Sarki Zaid rud'ewa sosai kamata yayi takwanta saman cushion kiran doctor yayi yadubata sannan yadubi Sarki Zaid yace
" Yace gaskiya tanada damuwa sosai wadda take barazanar ta'ba zuciyarta ga shi jininta yahau sosai Allah ya'karamaka nasara yakamata anema mata abinda takeso jinjina kai Sarki Zaid yayi ya sallami doctor sannan yazauna kusada ita yakamo hannunta yasaka cikin nashi yace
" Shi kenan Ammin *Saraki* zamuje tare nanda 6 days sekiyi shirye shiryen dayakamata "
Murmushi Ammi tayi tataso ahankali tarungumo Abbee tanasakin ajiyar zuciya shima ajiyar zuciyar yasauke cikin sauri Marmy tashigo cikin part d'in Abbee ganin Ammin rungume da Abbeen yasata sakin ajiyar zuciya zama tayi tace
" Masha Allah kinji yadda hankalina yatashi kuwa ? danaji ance ankira doctor dama nalura kinada damuwa amma sekidinga cewa babu komi "
Murmushi Ammi tayi Nan Zarki Zaid yasanar da Marmyn akan zasuje ganin *Saraki* da ita sosai tayi farinciki sannan itama taro'ki alfarmar aje da ita zuwa gaba babu yadda Sarki Zaid ya iya dole ya amince dahakan dan kartaga anyi mata badede ba kafin wani lokaci Ammi tafarayin shirye shiryen zuwa ganin gudan jininta 'kwaya d'aya tilo murmushi Bahijjat tayi tace
" Ammi gaskiya *Saraki* zaiyi farincikin ganin ki Ammi nimafa inason ganin 'kanina " shiru Ammi tayi tana nazarin abubuwa sannan tace
" Bahijjat nikam tsoran yin farincikin nashi nikeyi amma gashi ina matu'kar son ganin shi Bahijjat kode nafasa zuwane " ta'karashe fad'ar hakan cikin muryar kuka tacigaba dacewa " ya Allah kayayema wannan bawa naka wannan muguwar lalurar shima yasan dad'in farinciki a cikin rayuwar shi Allah sarki *Saraki* koyaya yakejin zuciyar shi tayaya zaka rayu babu farinciki ga mugun ciwo maisawa amanta komi waiyyo Allah ya Allah kanunamin ranar da *Saraki* zai warke yakoma cikakken mutun "
Saurin barin parlour tayi cikin kuka cikin matu'kar tausayawa Bahijjat tabita da kallo itama hawayen ne suka gangaro daga cikin idanunta d'aga wayarta tayi takira layin *Maher* har takusa 'katsewa sannan yad'aga baiyi magana ba duk da yasan Aunty shi Bahijjat ce ajiyar zuciya tasauke tace
" Ina fatan *Sarakin* mu Yana cikin 'koshin lafiya amm dama sanar dakai zanyi cewa Abbeen tareda Ammin zasuzo nanda kwana 6 in sha Allah to kabayar da abu namusamman akawo min " kashe wayar yayi batare dayace komiba itako Bahijjat tayi hakan ne sabida koda zai farinciki yayi yanzu kafin zuwan Ammi dan kar taga tashin ciwanshi gara yatashi kafin taje sabida hawan jinin dake gareta yanzu
USA
Kasa d'aura agogon hannun shi *Maher* yayi sabida kanshi dayaji yafara saramai gawani irin bugu da zuciyar shi takeyimai sabida d'an wani sanyi dayaji akan zuwan Ammi komawa yayi yazauna bakin bed yamarasa mai keyimai dad'i 'karuwa ciwon kan yafarayi had'ida bugun zuciyar wanda yasa *Maher* kasa zaman dole yami'ke yafara kaiwa da komowa cikin bedroom d'in a parlour kuwa Shanwul ne yashigo shida wani Security hannun su d'auke da banyan bag guda 3 cikin bedroom suka Kai suka aje sannan wancan yafita shikuma Shanwul ya'karaso gurin *Iftahal* mi'ka mata wayarta yayi had'ida abincin dayasiyo mata sannan yace
" Ranki yadad'e ga kayanan Yalla'bai yace akawo miki tareda 'kawarki Salma mukaje taza'ba miki sannan yace idan zakishiga Skul kisanar dani naso nakaiki nasaka miki no ta cikin wayar ki Kuma duk abinda kike 'bukata kisanar dani akwai kayan abinci kalakala cikin kitchen namiji ne yakeyima Yalla'bai abinci Amma yanzu yace yatafi akawo mace zuwa gobe zatazo kullum masu ayki sau 3 suke gyaran wannan part d'in dana sama yakamata kishiga ciki kinga dare yafara nasan Yalla'bai yakusa sakkowa kallon News "
Tsaki *Iftahal* tasaki tace " nifa bazan zauna cikin wannan gidanba namutu abanza zuwa gobai nabar gidannan kasan wannan tashi tayi tashiga bedroom d'in sosai yayi matu'kar tsaruwa toilet tashiga tawatsa ruwa tayo alwala tafito akwai komi cikin bedroom d'in dazaka bu'kata wani Mai me laushi da kamshi tashafa had'ida turare wata doguwar riga marar nauyi tasaka cikin kayanta taciro hijab takasa tatada sallah dan har issha'i anyi bayan tagama tayi addu'a sosai musamman akan wannan lamarin datafad'a a sanadin FURUCI!!!!! kamar zata kwanta sekuma taji cikinta yana 'kugi sabida yunwa fita tayi parlour Dan d'aukar abincin
'karar fashewar abu dataji yasata saurin jabaya sekuma wani irin ihu yabiyo baya jitayi yana wayyo Allah kaina zai fashe sekuma taji yasaki wani irin kuka mai sauti juyawa tayi zata koma cikin tsoro setaji Yana cewa " zanbar duniyar kodan nahuta nima wayyo Abbee na wayyo Ammin na " sekuma taji shiru aguje tahaura saman shiga bedroom nafarko tayi ayko tayi saurin jabaya sabida yadda taganshi yazama kamar wani mahaukacin zaki babu riga jikinshi duk ya yagata sumar kanshi dukta hargitse idanunshi suncanza launi wani irin kallo yafarayi mata nufota yayi afusace rumtse idonta *Iftahal* tayi tafarayin addu'a shiru taji natsayin lokaci ahankali tashiga bud'e idon ta abinmamaki ganinshi tayi yadurgushe yari'ke cikin shi yana kuka kamar yaro 'karami addu'ar tacigaba dayi sosai setaga yami'ke dasauri yakoma bayanta ya'buya sosai yari'keta yarumtse idon shi yana fad'in kice sutafi kinji " cikin muryar yarinta addu'a *Iftahal* ta'kara dagewa dayi
Setaji jikinshi yadauki rawa sake 'kwa'kumaita yayi yace " kigoyani kinji cikin rawar baki da maganar yarinta " cikin tsoro tace " kayi ha'kuri bazan iya goyakaba sede nakaika saman bed ka kwanta kaji " d'aga mata Kai yayi alamar eh kamo hannunshi tayi amma Yana manne dajikinta idanunshi arufe Kam har suka isa saman bed da 'kyar tasamu ya kwanta jawota yayi yarungumai yana sakin kuka bud'e idon shi yayi ayko yasaki 'kara had'ida jan rigarta sosai yana fad'in kikoresu gasunan dawu'ka kasheni zasuyi fisgar rigar yayi wadda sanadin haka yasa tayage cusa kanshi yayi cikin 'kirjinta yana neman hanyar 'buya sosai ta'karayin azama waje addu'a azabure yatashi hayewa yayi saman ta yana cusa kanshi cikin 'kirjinta yana kuka addu'a takeyi tana shafamai saman kanshi zuwa can yashiga sauke ajiyar zuciya
Sekuma jikin shi yad'auki zafi sosai nishi yashiga saukewa ahankali tazameshi daga jikinta cikin sauri yakai mata wawura se akan breast d'inta turo baki yayi cikin shagwa'ba yace " inajin sanyi Aunty " ture mishi hannu tayi taja blanket d'in sake maida hannun shi yayi saman breast d'in sake ture hannu nashi tayi kuka yasaki hadda shassheka cikin murya 'kasa'kasa tace " haba " Maher tokayi shirun mana bakadena ganin suba ? " turo baki yayi a shagwa'be yace ni basunanan Maher ba sunana imm immm to kawai Aunty kisamin sunan mai dad'i " ajiyar zuciya " *Iftahal* tasauke tace " ikon Allah wannan wace irin rayuwa ce Allah yabaka lafiya " sake Kai hannu yayi saman breast d'in ta wannan karon da'karfi yakama harseda tasaki 'kara 'ko'karin cire hannun shi tayi amma Ina yakamashi Kam murmushi yayi yace Aunty inason wannan abun akwai laushi sosai meye shi ? " ..... kafin tayi magana kanshi yafara sarawa kafin wani lokaci yasake komawa yanayinshi nad'azu sakamakon murmushin dayayi hannu yasa yasha'ko wuyanta sosai yasha'keta kamar zata mutu cikin wahala da kakari tashiga karanta ayatul kursiyyu sekuwa jikinshi yadauki rawa se kijinshi yayi sanyi yafad'i kamar babu rai cikin rawar jiki tasauka daga bed d'in tana ri'ke wuyanta tana tari idanunta sunyi ja tafita da 'kyar ta'karasa bedroom kulle 'kofar tayi tazauna bakin bed tana maida numfashi hannu tasa takama breast d'inta dake zafi sabida murzar da " *Maher* yayi Mai
Tsayin lokaci sannan *Maher* yafarka mamakin ganinshi saman bed yayi tashi zaune yayi yadafe kanshi cikin zuciyar shi yace yauma ciwon seda yasaketashi wayyo Allah ka yaye min wannan matsalar ganin 'kofarshi abude yasashi yin mamaki afili yace " waye yashigo bedroom d'ina kenan ? " Sekuma yadu'kar dakanshi yanajin babu dad'i cikin zuciyar shi sosai zuciyar shi takeyin 'kuna yanajin zafi sosai kamar yabar duniyar yahuta amma to yaya zaiyi tunda bashi yayi kanshi ba kuma babu yadda zai iya canzamakanshi yadda Allah yatsaromai rayuwa duk cikin zuciyar shi yake wannan maganar tashi yayi yashiga toilet yasakeyin wanka had'ida yin alwala yafito dole yagabatar da sallar a cikin bedroom d'in sabida lokaci yariga yawuce
Bayan ya idar da sallar yafito parlour harya zauna sekuma yatashi yasauka 'kasa sabida yafijin dad'in kallon news a parlour 'kasa cikin sanyin jiki yake tafiya sabida duk jikinshi babu 'karfi gawani irin zafi da zuciyar shi takeyi sekuma abinda yake matu'kar bashi haushi da takaici aduk lokacin da ciwon yatashi mai bayan yadawo cikin hankalin shi seyaji wani irin d'aurewar mara mazan takarshi tami'ke ta'ki kwanciya har natsayin wani lokaci shiyasa bayazuwa Skul sabida wannan lamarin tsaki yasake ja yana fitowa yanufa kitchen har yashiga sekuma yafito bedroom d'in *Iftahal* yanufa turawa yayi yashiga afurgice Iftahal tami'ke ganin mutun tsaye kanta yasata sakin " Innanillahi wa'inna ilaihirraju'uun " sabida dama cikin matu'kar jin tsoro take dan kam gaba d'aya tagama firgita dashi ganin *Maher* d'in tsaye kanta yasata sake zaro ido ganin yadda tafurgita kamar tagawani abin tsoro yasa Maher sakin tsaki yajuya yafita batare dayace komiba binshi tayi da kallo yana fita tayi saurin nufar 'kofar tarufe tanasakin ajiyar zuciya
*Maher* yanafita yasake komawa kitchen black tea yahad'a yadawo cikin parlour kunna TV yayi sama sama yake kallon news d'in badan yanajin dad'in kallon ba ahankali yakeshan black tea d'in d'ayan hannun nashi Kuma yana kan mazantakar shi daketa 'kara mi'kewa yana danneta
Hawa saman bed *Iftahal* tayi duk tsoro yakasa sakinta hannu tasa tashafa wuyanta tanasakin nishi afili tace " Wai nagode Allah saura 'kad'an yakashe ni dayanzu namutu amma kuma gaskiya yabani tausayi sosai a gaskiya yana bu'katar addu'a bawai asibiti kawai ba amma gaskiya wannan ciwon nashi yanada d'aure kai maiye dalilin dayasa yakeyin abu tamkar yaro 'karami duk yamanta kanshi baki d'aya kumato suwaye yake ganin zasukasheshi ? tayaya zansamu wa'innan amsoshin ? ya Allah kakawomin d'auki bazan iya zamada wannan bawan Allah ba dan watarana kasheni zaiyi Kuma yakashe banza dan nasan babu abinda za'ayi gaskiya ne iyayen shi yakamata naro'ka susashi yasakeni kamar yadda wannan yarinyar tace to Allah yasa kafin zuwan su bai kasheniba "
Wannan tunanin *Iftahal* ketayi wani irin kullewa cikinta yayi sabida yunwa dole tami'ke tanufo 'kofar cikin matu'kar tsoro ahankali tabud'e tafito ganin Maher cikin parlour yasata matu'kar razana kasa 'karasawa tayi amma takasa d'auke idon ta daga kanshi cikin zuciyar ta tace " ikon Allah kamar bashiba banyi tunanin ganin shi Cikin parlour nan ayanzuba shida'akace idan ciwonshi yatashi yanayin 2 days batare dayashiga Skul ba amma dubeshi azaune amma sede kamar bayajin dad'in zaman ya Allah karka jarabceni da abin dabazan iyaba "
Shiko Maher yaga fitowar ta amma kallo d'aya yayimata yamaida idonshi kan TV yanasake saka hannun shi yana danne Bananar shi dake Shirin sakashi hauka
Comments and share please
............ππ NPEEDY A AJI marmny Zarah π₯°ππ»
π‘ *!!!FURUCI!!!* π‘
πππ
π
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πβ£π
Story and written
BY
NPEEDY A AJI πΈmarmny ZarahπΈ
Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*
KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU π€«
My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE
Loading....... ππ
π‘π FURUCI!!!!!ππ‘
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agunku ko kyauta zaku iyabani 200 batare da kasuwanci ba sannan bawai nakomayin book d'in kud'i bakenan a a har gobe zan dingayin na kyuta sabida Ina matu'kar sonku kamar yadda kuke sona zan dingayin nakud'ine sabida siyan data kai carji sabida bakoda yaushe akesamun wutaba gashi lokaci d'aya waya zatabu'kaci gyara idan babu kud'in gyaran to Yaya kenan
Nasan wasu zasufahimceni amma wasu ina sabida kowa da irin halinshi sabida haka inasake baku ha'kuri afuwan Dan Allah ππ» zanyi Free page har zuwa 9 to 10 nagode NPEEDY A AJI takuce har abada
ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER zansaka muku Number account din a last free page
IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA
08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday
DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH
INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA π₯°π€π»
_Free page_
π
Ώ 5 to 6
Kasa komawa baya *Iftahal* tayi kuma bata'karasaba ganin bashida niyyar tashi yasata 'karasawa akan dole cikin sand'a take tafiya gawani irin bugu da zuciyar ta keyi shiko *Maher* jawoma kwalin sigarin shi yayi yazari 1 yakunna yafarasha ahankali Iftahal tad'auki abincin tajuya cikin sauri takoma bedroom dasauri da sauri takecin abincin sabida masifar yunwar datakeji rurin wayarta yasata razana saurin d'aukar wayar tayi ganin Kiran mahaifinta yasata razana sosai har takatse batad'agaba sabida tsoro da fargaba seda yakira yakai sau 3 sannan tad'aga
Tun kafin tayi sallama mahaifin nata yafarayin magana afusace
" Lalle Iftahal kinbani kunya wato ashe zaki'iya yin aure babu sanin iyayenki gaskiya kinbani mamaki kin zubarmin dakimata kinsan da al'kawarin auran Zayyat akanki ko amma shine kikayi min irin wannan cin mutuncin to kisani daga lokacin danasan kinyi auran ra'ayi nacireki Cikin jerin yarana daga yau babu Ni babu ke Iftahal ma'kudan kud'in dakika amsa nasadakin ki sun isheki hidimar karatun ki sauran hidimar ki kuwa tanaga Attajirin mijin ki Iftahal daga yau kisa aranki cewa ked'in marayniyace sabida kinriga kin kashe iyayen ki tun lokacin da'aka d'aura auran ki shikuma Zayyat zan musanyamai da Aunty ki Shukura duk da tagirmai shi nasan zatayimai biyayya sabida Shukura bata ta'ba kaucema maganata idan Kika sake kikayi kuskuran kiran wayata ko kika tako 'kafarki zuwa Nigeria Iftahal Ni mahaifin ki Alhaji Ishaq banyafe mikiba "
Kafin Iftahal tayi magana tuni Alhaji Ishaq yakashe wayar shi jefar dawayar Iftahal tayi tasaki kuka sosai mai tsuma zuciya tsayin lokaci tana kuka cikin fusata tasakko daga bed d'in wayar tad'auka tanufo hanyar fita banko 'kofar tayi babu tsoro balle shakka tanufi inda Maher yake cikin kuka sosai tashiga cewa
" Maher tabbas kayi babbar cuta agareni yanzu gashi kasa mahaifina yayi mugun fushi dani nasan Mahaifiya tama haka tayaya kake tunanin zanyi rayuwa cikin kwanciyar hankali bayan iyayena suna fushi dani dan Allah kaceci rayuwa ta Maher kasakeni kabarni natafi nikam na ha'kurama da karatun gara nakoma gaban iyayena Dan Allah tabbas nayarda nayi kuskuran yin wannan FURUCI!!! kayi ha'kuri Maher kar kazama silar rabani da iyayena "
Sosai kukan yaci'karfinta ta dur'kushe agabanshi tanasakin matsanancin kuka amsar wayar hannun ta yayi yakashe sigarin hannun shi yami'ke sannan yace " kije ki kwanta " tafiya yafarayi cikin sauri Iftahal tami'ke tasha gabanshi tanasakin matsanancin kuka sosai Maher yahad'a fuska sabida yadda ranshi yayi matu'kar 'baci afusace yasureta cak yanufi bedroom d'in ta yanashiga yanufi saman bed yad'aurata saurin jawoshi Iftahal tayi yafad'a saman 'kirjinta cikin kuka tacigaba dacewa " babu inda zaka sekasakeni " sosai tari'ke wuyan rigar shi tayadda babu yadda za'ayi yatashi
Cikin natsastsiyar muryar shi yace
" Sakeni banabu'katar ko hannun mace yata'bani balle jikinta kuma banason kuka janye jikin ki daga gareni time d'in baccina yayi " sosai Iftahal taji zafin maganar Maher hakan yasa tace " wato kai bakada damuwa ? kasani cikin masifa kananeman barina cikin ta to sede mu kwana anan kuma ahaka har seka furtamin kalmar saki "
Sosai ranshi ya'baci tureta yayi cikin zafin rai yaja tsuki d'aukar wayarta yayi yafita Kai tsaye yahaura sama bedroom yashiga yazauna bakin bed dafe kanshi yayi yana nazari zuwa can kuma yami'ke ya d'akko wayar shi number mahaifin Iftahal yad'auka cikin wayar ta yakira bugu 2 Alhaji Ishaq yad'aga duk da yaga ba number Nigeria bace Koda yad'aga shiru yaji shiko Maher yana tunanin yadda zaiyi magana mai tsayine abinda bai sababa muryar Alhaji Ishaq yaji yana fad'in
" Wai waye ne yakirani kuma yayi shiru abinshi ? " ajiyar zuciya Maher yasauke cikin natsastsiyar muryar shi yace " barka dawarhaka