Follow us on social media
Showing 30001 words to 33000 words out of 50786 words
Dan ji take kamar itace yake tura mata agabanta ga wani mugun wari dake fita a jikinsa ga masifar nauyi ahaka ya gama bidirinsa ya sauka John shima ya zo ya hau ruwan cikinta tun Hajiya Lubna najin radadi da zugi da azaba a hankali ta fara k'ok'awa da numfashinta sai da suka sadu da ita dukansu duk da itama ta daina numfashin
Alhaji Bala kuwa yana daga kwance yana kallon duk abinda suke yi take ya fara tuna lokacin da ya ketawa wata mata haddi da duka da cizo da yak'ushi haka ya danneta mijinta da yaranta nata ihu ko sauraransu bai yi ba sai gashi shima agaban idonsa wajen maza bakwai sun sadu da matarsa ya kasa yin komai
A hankali suka fara sulalewa daga palon bayan sun d'auki kud'in Steven ne kusan na k'arshe k'afa yasa ya hambareshi yana "Stand up my friend mak u carry them go hospital may be dem still dey alive d next time I go come na u I go chop cos me I dey do boys and girls" daga haka ya yasaka kai ya bar palon
Alhaji Bala kuka ya fashe dashi ya yunkura dak'yar Dan kansa kamar ba a jikinsa ba da rarrafe ya k'arasa wajen Nailan da bata numfashi ko kad'an
Jijigata ya fara yi da k'arfi yana kiran sunanta yana ta taimaka mishi karta mutu ta bar shi
da sauri ya kinkimeta yayi waje da ita ya saka ta a mota ya koma ya kinkimi Hajiya Lubna ya saka ta a mota itama sai kuka yake kamar k'aramin yaro aguje ya ja motar ya bar gidan ba tare da yabi ta kan mai gadi dake d'aure ba
Emergency akayi dasu Naila dan tun a bakin gate aka taro shi dan ya musu waya
Alhaji Bala kuwa ana shigewa dasu Naila ya zube a k'asa yana wani irin kuka
Bayan minti goma da aka shiga dasu sai ga likita yafito daga d'akin yana sharce gumi
A guje Alhaji Bala yaje ya tare shi yana "Ya 'yata ta farfad'o"?
Doctor ahankali ya sauke ajiyar zuciya cikin tausayawa yace " Am sorry sir we lost her but your wife is alive"
Wani irin razanannan ihu Alhaji Bala ya saki ya zube a k'asa a sume
Nurses sukayi kan shi a guje dan su bashi taimakon gaggawa
Da k'yar Alhaji Bala ya farfad'o ahankali ya bud'e idonsa yana karewa Likitocin dake kansa a tsaye kallo ahankali maganar doctor ya fara dawo mishi "Am sorry we lost her but your wife is alive"
Wani mugun ihu ya sa yana kiran Sunan Naila ya mik'e cikin zafin Nama duk ruk'on da likitocin suka mishi sai da ya zubar dasu yayi waje aguje ya nufi d'akin da aka kwantar da su Naila
Kan Naila yayi da sauri da aka rufe mata fuska ya bud'e zanin da aka rufe ta dashi ya zubawa Naila ido yana kallonta tamkar bacci take
Rungumeta yayi gam ya fashe da wani irin kuka yana "Naila mai yasa kika tafi kika barni bayan kinsan banida sama dake Naila dan Allah ki dawo zan baki Raina"
Kuka Alhaji Bala yake sosai yana kankame da Naila
Likitoci kuwa suka ringa k'ok'arin banbare shi daga jikin Naila da k'yar suka iya janye shi suka yi waje dashi
Alhaji Bala kuwa ya kwanta a k'asa ya ringa ihu yana kururuwa yana a taso masa Naila ita kad'ai gare shi
Zumbur ya mik'e yayi waje da sauri yana bazai yarda ba sai ya kashe su Steven............
[2:39PM, 4/7/2018] 鈥�+234 806 462 6766鈥�: 馃寫 馃寫 *B馃叞K'IN D馃叞RE*馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫
*Written by*
馃拝馃拝 *Sadnaf*馃拝馃拝
*A heart touching story*
庐 *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_莎蓻 蓶啤艐'脓 啤艐俪醿� 蓻艐脓蓻艡脓膮谋艐 艐蓶 蓻蓶懦膯膮脓蓻, 醿撑� 莎蓻 膮俪艦啤 脓啤懦膯骚 蓶 骚蓻膮艡脓 啤蕜 艡蓻膮蓶蓻'艦_
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*Follow me on Wattpad@Sadnaf*
*Page 13*
Dak'yar aka kamo Alhaji Bala Dan sam ba a hayyacinsa yake ba
Hajiya Lubna kuwa tunda ta farka ta zubawa gawan Naila ido tana ta zubar da hawaye dan gani take kamar a mafarki wai Naila ta rasu kuka ta fashe dashi sosai tana kiran sunan Naila a lokacin da taje ta yaye mayafin Da aka rufe Naila dashi ta kankameta tana kuka
Dak'yar Nurses suka janyeta
Alhaji Bala kamar ya haukace a lokacin da aka saka gawan Naila a ambulance aka nufi gidansa Dan ayi mata sutura akai ta gidanta na gaskiya
Sai ririk'eshi ake yi yana tirjewa
Hajiya Lubna kuwa wani irin d'auriya ne yazo mata ta ringa addu'oi aranta
Kafin kace me mutane sunji Labarin mutuwar Naila 'ya d'aya tilo ga Alhaji Bala kasancewarsa sananne mai taimakawa talakawa kowane gidan radio da television labarin kawai ake yi
Akram da ogansa Abdullahi na zaune a lokacin da suke kallon labaran a tashar NTA
Akram kabbara yayi a lokacin da yaji sanadin mutuwar Naila Dan Alhaji Bala tamkar mahaukaci duk wanda ya gani sai yace mishi agaban idonsa akayiwa 'yarsa fyad'e har ta mutu dan haka bazai yarda ba sai inda k'arfinsa ya kare
Akram girgiza kansa yayi yacewa Ogansa "Allahu Akbar Allah da girma yake abinda Alhaji Bala yakewa yaran mutane da matan mutane gashi ya juyo kansa tun ba'aje ko ina wlh baka ga yanda yake ji da yarinya nan ba idan kana so kaga fara'arsa da dariyarsa ka kira shi da Daddyn Naila wlh naji tausayin yarinyar laifin mahaifinta ya shafeta"
"Eee da tausayi dan tausayi kam dan batayi saan uba ba Sam to yanzu da aka mishi mutuwa zai yiwu muyi arresting d'inshi a gobe kuwa"?
Abdullahi yace yana kallon Akram
Akram shiru yayi na 'yan mintuna kafin yace " ina ganin mu k'ara gwada Alhaji Bala mugani ko ya dan rusuna sabida abinda akayi wa 'yarsa mu bashi zuwa nan da sati biyu mugani ko ya kira ko bai kira ba zamuje muyi arresting d'inshi kawai abinda zamuyi a k'ara tsare yaransa sosai sabida kar ya gano shirin da ake akansa"
Da haka sukayi ta tattaunawa ta hanyoyi da zasu b'ullowa Alhaji Bala
Alhaji Bala kuwa rik'eshi akayi tayi lokacin da aka zo fita da gawan Naila sai ihu yake yana kiran sunanta
Hajiya Lubna kuwa d'aurewa tayi sosai tayiwa 'yarta addu'ar rahamar Allah har aka tafi kaita gidanta na gaskiya
A haka idan kaga Alhaji Bala sai ya masifar baka tausayi dan mutane sun San irin San da yake wa Naila sai surutu yake shi kad'ai yana sai ya nemo barayin da suka kashe mishi 'ya wasu ma sun d'auka ko tab'in hankali ya samu
Manyan mutane ne suka ringa zuwa mishi gaisuwa sabida sun San yanda yake hidimantawa talakawa ciki kuwa har da wasu 'yan siyasa
A cikin masu zuwa kalilan d'in mutane ne kawai Alhaji Bala bai yiwa fashi ba wani Alhaji Ghali hamshakin mai kudi dake tashen Naira shima ya biyo wani abokinsa dan suyi wa Alhaji Bala gaisuwa
Duk da Alhaji Bala baya iya amsa gaisuwar da ake mishi amma yana sane da duk wayanda suke zuwan mishi gaisuwa tunda Alhaji Ghali ya zauna Alhaji Bala ke satar kallonsa dan ko iya suturar dake jikinsa da agogon dake sak'ale a hannun shi idan ka kalla kasan ba k'aramin kud'i aka kashe wajen siyansu ba
Su kuwa tattaunawa kawai suke akan yanda b'arayi suka addabi Mutane bayan sun maka sata ma bazasu barka haka ba ko suyi kissan kai ko suyi raping d'in iyalanka mata Alhaji Ghali kuwa shima sai tofa albarkacin bakinsa yake yana cewa A Nigeria babu matakan tsaro sosai shi yasa barayi ke abinda suka ga dama dan babu kasar da ake yin haka sama da Nigeria dan haka yana gama ginin gidansa a Cairo zai kwashe iyalinsa su koma can dan duka yaransa ma can suke karatu Hutu kawai ke kawo su nan shima yana kasuwancinsa acan sosai
Duk hirar da suke Alhaji Bala ya baje kunnuwansa yana jinsu a zuciyarsa yana tunanin Alhaji Ghali shine next target d'insa dan abinda su Steven suka mishi yasa ya k'ara jin babu ko digon imani azuciyarsa
A cikin hirar da suke yi Alhaji Bala ya ringa samun information akan Alhaji Ghali da irin sana'ar da yake yi kansa a sunkuye yana wani Jan carbi kamar bai San hirar da suke ba mik'ewa sukayi suna k'ara yiwa Alhaji Bala gaisuwa tare da bashi shawaran ya saka yan sanda su binciko wayanda suka mishi wanan aika aika
Alhaji Bala godiya kawai yake musu yana share hawayen dake zubo mishi su kuwa tausayin Alhaji Bala ya ringa rufesu dan sun San irin kaunar da yakewa tilon 'yarsa
Har bakin mota Alhaji Bala ya rakasu yana k'ara nazarin Alhaji Ghali inda har ya rike lambar motar Alhaji Ghali har sai da suka tafi ya juya ya koma yana sak'e sak'e aransa
Bayan kwana bakwai da rasuwar Naila Alhaji Bala yana zaune a d'akinsa shi kad'ai ya saka hoton Naila a gaba yana kallo sai hawaye ke zuba a idonsa da ace zai iya ganinsu Steven da babu abinda zai hana ya kashesu ya yankasu ya k'ona su
Hajiya Lubna kuwa tafi Alhaji Bala tawakalli dan tasan Allah da ya basu Naila yafi su San ta har mamakin rashin tawakkalin Alhaji Bala take
A yanzu ma zuwa tayi ta tarar da shi yasa ka hoton Naila agaban yana kuka
girgiza kanta tayi ta nufi inda yake ta zauna a gefensa tare da d'ora hannunta akan kafad'arsa
Wani irin zabura Alhaji Bala yayi kamar an d'ora mishi wuta yabi Hajiya lubna da wani mugun kallo
Hajiya Lubna sakin baki tayi tana kallon shi cikin tsananin mamaki
d'aurewa tayi tace "Alhaji Lafiya mai yafaru"?
Wani Mugun kallon ya k'ara binta dashi yace " ki fitar min daga d'aki bana San ganinki babu matar dana tsana sama dake wlh naso ace ke kika mutu ba Naila ba yar iska kawai mara mutunci"
Jikin Hajiya Lubna ne ya hau rawa sabida girgiza da tayi da maganarsa hawaye kuwa suka hau wanke mata fuska cikin in ina tace "Mai na maka haka Alhaji"?
" dalla ki b'ace min da gani har ni zaki ringa tambaya mai kika min sabida ke tantiriyar 'yar iska ce agaban idona maza bakwai sukayi layi akanki suna saduwa dake tsabagen kina jin dadin abinda suke miki ko tari bakiyi ba ballantana naji ihunki ballantana akai ga kiyi k'ok'awa dasu akan kar su sadu dake lumshe idonki kawai kikayi kina jin dadi Lubna Ashe ke yar iska ce bansani ba wlh na masifar tsanarki bazan iya cigaba da zama dake ba kyankyaminki ma nakeyi"
Hajiya Lubna zubewa tayi a k'asa kirjinta uwa ya fad'o k'asa ta ringa nanata "Innalillahi wa inna ilaihi rajiun" kallon Alhaji Bala kawai take dayake binta da wani irin kallon tsana cikin matsanacin kukan da ta fashe dashi tace "Bala nice yar iskar a zo har cikin gida ayi mana fyad'e nida 'yata bakayi wani yunkuri dan ka hanasu keta mana haddi ba har na rasa 'yata amma ka ce min 'yar iska kai da kake namiji ma sunfi k'arfinka sai ni danake mace zanyi k'ok'awa dasu"
Wani mugun tsawa Alhaji Bala ya daka mata yana "dalla rufe min baki yar iska sa'oinki da ake zuwa yi musu fashi a nemi a keta musu haddin kinsan irin k'ok'awar da muke yi dasu dan kawai kar a keta musu haddi akwai matar ma da sai da ta gwammace ta rasa ranta da a keta mata haddi Dana 'ya'yanta amma tsabagen ke 'yar iska ce kwanciyarki kawai kikayi suka ringa hawanki suna sauka"
Alhaji Bala Sam bai San ya saki layi ba
Hajiya Lubna kuwa kalmarsa kawai ke amsa kuwaaa a kunenta "
_Kinsan irin k'ok'awar da mukeyi dasu dan kawai kar a keta musu haddi_
Kanta taji ya mata nauyi a hankali ta mik'e ta fara ja da baya tana nuna Alhaji Bala cikin rawar murya da jiki tana "Bala Bala dama kai dan fashi ne har matan mutane kake ketawa haddi"?
Sai a lokacin Alhaji Bala yasan kwab'ar da yayi fuska a d'aure yace "dama bakisani ba ni cikakken dan fashi ne da kud'in fashi kike watayawa da kud'in fashi kike abinda ranki keso da kud'in fashi kike walwalawa na kashe rayuka sunfi dubu na ketawa matan aure da yan mata haddi sunfi Dari da ace banida kud'i bazaki tab'a yarda ki Aureni ba Dana zo Neman Aurenki babu Wanda ya gwada tambayata wane irin Sana'a nake sabida tsabar danginki makwadaita ne su dai kawai tunda sun samu mai kud'i shikenan dan haka Lubna ni Armrobber ne ni killer ne tunda kiringa da Kinsan waye ni I would not spare you kema kasheki zanyi kawai"
Hajiya Lubna aguje ta fice daga d'akin Alhaji Bala ya bita a guje
Cikin zafin nama ya damkota Hajiya Lubna ta saki wani irin ihu tana rok'onsa akan ya kyalleta
Janta kawai yake yi a k'asa har sai da yaja ta wajen bayan gidansa da rijiya yake ya damkota da hannu biyu yace "kin Riga da Kinsan sirrina kasheki shi zai fiyemin alheri idan na barki zaki tona min asiri mutane su San wayeni dan haka zan jefaki a cikin rijiyar nan idan yaso zancewa mutane na nemeki na rasa"
Hajiya Lubna cikin rawar murya tace "Bala wlh bazan tona maka asiri ba dan Allah kar ka kasheni ka tuba mu gina ingantaciyar rayuwa tunda kaga ishara akan tilon 'yarmu Naila abinda kayiwa 'ya'yan wasu akayi mata har sai da ya kai ta ga rasa ranta wlh babu Wanda zan gaya wa dan Allah kar ka kasheni"
Alhaji Bala girgiza kansa yayi yace "Kasheki shi zai fimin alheri Lubna dan babu digon kaunarki araina bazan iya cigaba da zama dake amatsayin matata ba bayan maza bakwai sun shiga inda nake shiga"
Daga haka ya bud'e murfin rijiyar yana k'ok'arin Danna Hajiya Lubna a ciki sai ihu take
Ji yayi an fusge Hajiya Lubna daga hannunsa ya waiga da sauri dan yaga Wanda ya fusgeta
Na Maliya yagani asaman ruwa fuskarsa a d'aure
Alhaji Bala ko tsorata baiyi ba shima ya d'aura fuska yace "mai kake nema kuma awajena naga wacce kake so na kawo maka ta Riga da ta mutu"
"Nasan da haka shi yasa nazo na tafi da uwarta ta maye gurbinta kai kuma kana k'ok'arin ka
kasheta"
Alhaji Bala murmushin mugunta yayi ya kalli inda Hajiya Lubna ke zube tana rawar d'ari gumi yabi ya wanke mata fuska ta kalli Na maliya ta dawo da kallonta kan Alhaji Bala
"Zaka iya tafiya da ita na bar maka ita duniya da lahira Aljaninka dan saurayi yayi ta hutawa da ita har karshen rayuwarsa"
Na Maliya k'ara d'aura fuska yayi yace "naga alamar farinciki kake ka rabu da ita sabida ba kaunarta kake ba tunda hakane bazan mata komai ba taimakonta zanyi zan maidata garinsu sabida kar ka kasheta idan yaso kai kuma sai na d'auki fansa akanka kai da kwanciyar hankali sai dai a lahira ayanzu zaka gwammaci mutuwarka da rayuwarka a yanzu zaka girbi abinda ka shuka"
Alhaji Bala tab'e baki yayi yana harararsa
Na Maliya ya fashe da dariya ya b'ace
Da sauri Alhaji Bala ya juya yaga itama Hajiya Lubna ta b'ace daga wajen
K'ara tab'e baki yayi ya nufi cikin gidan dan yana ganin Na Maliya ya rage mishi aiki tunda ya tafi da Hajiya Lubna
Waje yayi direct ya nufi cikin motarsa dan ya d'auko wayarsa ya kira su Killer dan tunda yazo garin ya kashe wayarsa
A kashe yaji wayar Killer ya kira na Lion
A lokacin wayoyin suna gaban table d'in Akram da sauri ya d'auki wayar daya ga Alhaji Bala ke kiransa ya nufi wajen da aka kullesu a guje dan ya dade yana expecting d'in kiranshi
Su Lion dake zazzaune duk sun bi sun fita daga hayyacinsu sabida azabar da ake gana musu
Akram da sauri ya mik'a mishi wayar tare da d'ora bindiga akansa akan kar ya kwapsa dan ya Riga da ya gaya musu irin had'in kan dayake so su bashi dan su chapke Alhaji Bala cikin sauki
Lion sai da ya daidaita kansa da muryarsa kafin ya d'aga wayar yasaka a hands free
Kifta mishi ido Akram yayi yayi sauri yace "Oga muna ta gwada wayarka akashe dan mu muka gaisuwar rashin da aka maka da zamu zo black yace kar muzo tunda baka mana izini ba"
"Gwara da Baku zo ba dan ana ganinku ansan ba mutanen arziki bane rashi kam anyi min shi sai na d'auki fansa akan masu shekarun Nailata har sai na aika su Lahira kamar yanda aka aikata Lahira ina sauran suke"?
Da sauri Akram ga kifta mishi ido yana mishi magana da hannu
Lion yace " dukanmu muna nan a villa dake Abuja"
"Dats good dan anan zamu yi operation jibi ina Akram yake"?
" gashi nan oga"
Akram da sauri ya k'arba wayar Killer dake gefe kamar ya fusge wayar daga hannunsa yace mishi Akram Ss ne suna nan a kulle
Akram gaishe shi yayi yana ce mishi ya hakuri
Alhaji Bala ko amsa gaisuwar baiyi ba yace "kai jibi zamuje operation kuma kai zaka mana jagora wlh any slight mistake consider your self dead"
Da Sauri Akram yace "to Oga ina zamuje operation d'in"?
" Babu ruwanka da inda zamuje operation Ku dai zama ready kawai bawa Killer wayar dan na kirashi wayarsa a kashe"
Akram wani irin harara ya wurgawa Killer yana mik'a mishi wayar dan Killer na da taurin kai sai da Akram ya d'auko iron d'in da ake gana musu azaba dashi Killer ya daidaita nutsuwarsa yace
"Oga ina gaisuwa ya hakuri"
Alhaji Bala tsaki yayi yace "mai yasamu wayarka a kashe"
"Wlh oga wayana babu chaji ne"
"OK jibi ina nan shigowa zamuje gidan Alhaji Ghali dan chaji zamuyi operation da ba'a tab'a yin irinsa ba dan sai na d'au fansar kissar da akayiwa Nailata"
"Allah ya kai mu oga sai kazo"
Akram fusge wayar yayi daga hannunsa fuskarsa d'auke da murmushi dan dama burinsa ya San wa zasu je suyiwa operation d'in
Hajiya Lubna kuwa bata tsinci kanta a ko ina ba sai a k'ofar gidansu
Da sauri ta mik'e ta shige jikinta na rawa........
🌑 🌑 *B🅰K'IN D🅰RE*🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑🌑
*Written by*
💅💅 *Sadnaf*💅💅
*A heart touching story*
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_ɯɛ ɖơŋ'ŧ ơŋٳყ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛ'Ş_
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*Follow me on Wattpad@Sadnaf*
*Page