Follow us on social media

Showing 3001 words to 6000 words out of 50786 words

Chapter 2 - BAƘIN DARE Daren Sirri by Oum Aphnan

17 Aug 2026

99

Hajiya Nafeesa da mamaki a fuskarsa


Sukansu b'arayin ba k'aramin mamaki ta basu ba Dan basu tab'a ganin mai k'arfin halinta ba


Ogansu wani mahaukacin dariya ya saki yace " ina San jarumai irinku hakan ya nunamin zan iya awa uku akanki kuma sai na kusanceki na kusanci yaranki agaban idonki idan na gama kuma na kasheki"


Gadan gadan ya nufi wajen hajiya Nafeesa


Inda Allah ya bawa hajiya Nafeesa wani irin k'arfi na ban mamaki suka fara k'ok'awa sosai

Babu yanda Ogansu baiyi ba akan ya tadiyeta ta fad'i amma ina tana nan atsaye kyam


mari kawai yake gaura mata a k'arshe ya jawo rigarta a fusace ya rab'e gida biyu


Wani mugun ihu Hajiya Nafeesa ta k'walla



Su Saiam kuwa suka hau buga k'ofar band'akin Dan tun dazu suke so su fito sai kuka suke ihun hajiya Nafeesa ne yasa suka fara buga k'ofar band'akin agigice


Inda Ogansu ya tsaya cak da k'ok'awar da yake yi da hajiya Nafeesa kallon lion yayi kawai ya mik'e yayi hanyar band'akin da sauri


Hajiya Nafeesa cikin zafin nama ta d'auki kwalban humrar dake gefenta ta jefawa Lion aikuwa sai a bayan k'eyarsa

Lion wani irin ihu ya saka


Ogansu ya saki baki yana kallon Hajiya Nafeesa dan bai tab'a ganin mai irin k'arfin halinta ba


Ahaukace hajiya Nafeesa taje ta tsaya agaban lion tana "wlh idan ina Raye bazan tab'a bari kuyi wa yarana komai ba ko da kunyi nassarar kasheni wlh tallahi jinina da kuka zubar bazai tafi abanza ba insha Allahu duk maganar da take kuka take sosai


Wani mahaukacin dariya Ogansu yayi lokaci d'aya ya tamke fuskarsa yayi kan hajiya Nafeesa gadan gadan.......
[2:33PM, 4/7/2018] 鈥�+234 806 462 6766鈥�: 馃寫 馃寫 *B馃叞K'IN D馃叞RE*馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫


*Written by*
馃拝馃拝 *Sadnaf*馃拝馃拝


*A heart touching story*



庐 *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_莎蓻 蓶啤艐'脓 啤艐俪醿� 蓻艐脓蓻艡脓膮谋艐 艐蓶 蓻蓶懦膯膮脓蓻, 醿撑� 莎蓻 膮俪艦啤 脓啤懦膯骚 蓶 骚蓻膮艡脓 啤蕜 艡蓻膮蓶蓻'艦_


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com




*page 2*

Damk'ota yayi ya cilla ta wajen tsakiyar carpet d'in Hajiya Nafeesa kuwa ko fad'uwa bata yi ba ta bishi wajen band'akin da gudu


Adai dai lokacin da ogan ke tura k'ofar toilet d'in su Saiam kuwa sai ihu suke suna kiran Mummy Daddy


Hajiya Nafeesa ihu kawai take tana cewa ya rabu da 'ya'yanta yazo ya kasheta


Ogansu ransa a b'ace ya wage murya dan Hajiya Nafeesa ta tunzura shi tunda yake fita operation babu Wanda ya tab'a bashi ciwon kai koda namijine ballantana mace

Cikin wani irin murya yace "Lion Scorpion killer Ku lalata min k'ofar nan cikin minti biyu"


Da sauri sukayi wajen band'akin Hajiya Nafeesa kuwa ta hau tsalle tana Ihu Dan suna tafe da kayan aikinsu na lalata duk abinda zai basu wahala

Ogansu kuwa kan kujera ya koma yana huci yana tunanin irin azabar da zai ganawa Hajiya Nafeesa kafin ya kasheta jajayen idonsa kawai ya zuba mata yana kallon yanda take kuka tana kaiwa su lion duka akan kar su bud'e k'ofar band'akin wani murmushi yayi dayaga alamar Hajiya Nafeesa na masifar ji da 'ya'yanta tunda yaga yanda ta haukace akan za'a tab'asu idan kuwa hakane sai ya yaga yaran agaban ta ya kuma kashesu inya so yaga yanda zatayi


Wani mugun Ihu Hajiya Nafeesa tasa a lokacin da sukayi nassarar bud'e k'ofar suka ringa jawo su Saiam suna cilla su tsakiyar d'akin sai ihu suke


Hajiya Nafeesa da gudu taje ta shiga tsakiyarsu tana wani irin kuka ta jawosu dukansu ta rungume ta d'ago tana kallon ogansu dake karkad'a k'afa yana murmushi


Cikin muryarta dake sark'ewa yana seizing tafara magana tana "wlh idan kukayi wa 'yay'ana wani Abu Ku da kwanciyar hankali a duniya har abada Ku yi min komai Ku kasheni karku tab'a min yarana ina rokonku da girman Allah Ku kasheni karku tab'a min su idan kuka keta musu haddi na rantse da girman Allah sai inda k'arfina ya kare wala ina Raye ko ina mace kunce mu Baku kud'i mun Baku idan hutawar kukeso kuyi amfani da kud'in kuje Ku nemi karuwai Dan Allah Ku rabu da 'ya'yana karku manta mace ce ta haifeka idan baka da Kanne yan uwanka na dasu ya ya zaka ji idan akayi musu haka idan kasan mace ce ta tsugunna ta haifeka ka kuma San soyayya dake tsakanin uwa da d'anta Dan Allah Karka tab'a min yarana ka fadi duk abinda kake so idan kud'in sun maka kad'an zan baka ATM d'ina Dana yarana kaje ka cire duk kud'in dake ciki Dan Allah Dan annabi Ku kyalemu"



Wani irin mahaukacin dariya Ogansu ya fashe dashi sai daya d'auki minti biyar kafin ya gimtse dariyar da yake


Mik'ewa yayi ya nufi
wajensu Hajiya Nafeesa jikinsu Saiam kuwa sai rawa yake Samha kuwa kamar ta shige jikin Hajiya Nafeesa


Ogansu durk'usawa yayi agabansu yana wani lashe lebb'e Dan cinyoyinsu duk awaje yake ga k'irjinsu awaje hakan yasa suka fara kakare jikinsu Dan dukansu kamar had'in baki tsarabar kayan baccin da Daddynsu ya kawo musu daga China ne ajikinsu dukansu


kayan baccin d'uwawu kawai ya rufe bai kai Rabin cinyarsu ba Samha ce kawai tasaka Riga da wando wandon ma iya cinya




Hajiya Nafeesa kuwa kirjinta ne yaringa bugawa da wani mugun k'arfi data ga yanda yake bin surar jikinsu da kallo d'aya bayan d'aya


A k'arshe Samha ya zubawa ido datafi su cikar kirji gabad'aya da manyan cinya take yaji gabansa ya mik'e


Akram kuwa suman tsaye yayi ganin ogansu ya zubawa Samha ido yasa yaji jikinsa ya d'au rawa kirjinsa kuwa kamar ya fad'o



Ogansu dawo da kallonsa yayi kan Hajiya Nafeesa yace

"Hajiya gaskiya babu abinda zan ce miki sai dai godiya Allah ya baki yara masu kyau da tada sha'awa wanan yaran naki idan na kusance su zan Dade sha'awata bai motsa ba zan huta anan gaskiya idan uku kawai na iya ci na gaji zan tafi da sauran biyun idan na cisu sai na dawo dasu ni sai Dana gansu ma naji bana sha'awarki yarana zasu iya hutawa dake amma bazan bari su huta da wadanan damsels d'in ba dan gaskiya naga alamar dukansu fresh blood ne bazasu iya jurewa ba"




Su Saiam wani irin ihu suka saka da suka ji mai yace Hajiya Nafeesa kuwa tace cikin karaji da ihu "wlh baka isa ba wlh kayi kad'an baka isa ka lalata min yara agaban idona ba wlh azeem sai inda k'arfina ya kare haba zaluncin yayi yawa"



Wani irin dariya Ogansu ya kwashe dashi yace "we shall see zakiga idan na isa idan ban isa ba sai na cisu kuma na kashesu agaban idonki tunda naga alamar sune rayuwarki tunda nake babu Wanda ya tab'a min kwatankwacin abinda kika min banzo nan Dan nayi kisa ba shegun Nazo na amsa na kuma ci abinci na koshi amma tunda kika min haka ke bazan kasheki ba amma zan kashe yaran da suka tunzuraki kika mana haka killer"


Yace da k'arfi killer yaje gurinsa da sauri

"D'auko min wancan yarinyar ka kai min ita kan gadon can" yace yana nuna Safna



Safna wani mugun Ihu tasaka a lokacin data kankame Hajiya Nafeesa

Hajiya Nafeesa kuwa tureta tayi cikin zafin nama ta tashi tsaye killer na isa wajensu ta zabga mishi wani mugun mari tace cikin wani irin lion voice "wlh ka tab'a ta sai na kasheka"


Lion ko saurararta bai yi ba yafara k'ok'arin kinkimar Safna


Hajiya Nafeesa da gudu tayi hanyar band'aki taje ta d'auko wani katon katako lokacin har killer ya kinkimi Safna yayi kan gadon da ita Ogansu ya cire wandonsa yana direta akan gado yaji saukar katako abayan kansa


Wani irin razanan ihu killer yayi take jini ya b'alle abayan keyarsa


Ogansu baki a bud'e ya juyo yana kallon Hajiya Nafeesa ita kuwa sai huci take tana " wlh ba zan bari Ku tab'a min yarana ba sai dai idan bana Raye



Zuwa wanan lokacin ran Ogansu ya kai karshe wajen b'aci wani irin mari ya gaurawa Hajiya Nafeesa ya d'auko bindiga yace "then zan kasheki na huta"


Hajiya Nafeesa wani irin hawaye ne ya zubo mata ta kalli Alhaji Nazifi dake jijjiga jini na biyowa ta hancinsa ko na menene oho tace "Alhaji idan ka bari suka yiwa yara na wani Abu wlh tallahi bazan yafe maka ba Ku kuma zaku je inda kuka aikani koman daren dadewa tunda duniyar bata uwarku bace da ubanku ina nan ina jiran zuwanku azzalumai iyayenku sunyi asarar haihuwarku kayi Sauri ka harbeni"


Ta k'arasa maganar ta cikin ihu da kuka


tana kallon Ogansu dake nunata da bindiga


Wani irin dariya Ogansu ya kwashe dashi ya ajiye bindigar yana " bazan kasheki ba nasan kina so in kasheki ne sabida karki ga yanda zan yaga yaranki ina ba yanzu zan kasheki ba sai kin ga yanda na yaga precious yaranki da kika gwammaci rayuwarsu akan naki rayuwan lion scorpion Ku rik'e min ita


Lion da scorpion da sauri suka kamo hajiya Nafeesa suka mata wani irin mugun ruk'o


Ogansu kuwa ya tub'e gajeran wandonsa yana wani irin dariya


Alhaji Nazifi da ji yake kamar ya bar duniya ganin ya nufi wajen Safna dake tsalle tana zagaya d'akin yana binta ne yasa yace


"Dan Allah kayi hakuri karka lalata min rayuwar 'ya aurensu saura sati uku ka rufamin asiri ina rokonku da girman Allah dan"


Wani razanan ihu yasa sakamakon gindin bindigar da Black ya buga masa akai dan yana kansa atsaye


Akram kuwa tunda yaga take taken abinda Ogansu ke San yi yafara magana a zuciyarsa



"I can't just fold my hands and watch this innocent children rape I can't dan inaso nasan secret d'in bala that does not mean in tsaya ayita robbing d'in dukiyar jamaa ana kashesu ana raping d'insu boss am sorry bazan iya completing mission d'inan ba innocent people are dying bazan iya ba"


Akram yana nan a tsaye sai sake sake yake idonsa a lumshe yana jin yanda su Saiam ke ihu



Safna kuwa ihu kawai take tana tsalle suna zagaya d'akin Ogansu ya kasa kamota


Hajiya Nafeesa kuwa hawaye tsere kawai yake a kumatunta tana taso ta k'wace kanta daga rik'on da suka mata amma ta k'asa



Ogansu dak'yar ya kamo Safna ya gaura mata mari tare da cillata kan gado binta yayi kan gadon tana ta ihu ya jawo rigar baccin dake jikinta take ya rab'e gida biyu Hajiya Nafeesa ta saki wani mugun Ihu daya kusa kashe musu dodon kunne Safna kuwa ta sume



Samha aguje ta mik'e su Saiam suka Mara mata baya suka nufi kan gadon

kamar had'in baki zagaye shi sukayi suka hau kai mai duka da hannu Suhaima har dasu takalmi


Ogansu a kamosu ya ringa yi d'aya bayan d'aya yana wullar dasu amma kafin ya kuma kamo d'aya ya wullar sun k'ara dawowa hakan ne yasa ya duro daga kan gadon ya d'auki bindigarsa ya harbata sama sau uku ransa a mutuk'ar b'ace


Su Saiam da gudu suka runguma juna suna ihu


Ogansu ya d'ago cikin rinannun idonsa yace musu "naga alamar kun d'auka toy gun ne ahanunmu duk wacce ta k'ara gigin zuwa kusa dani sai na harbeta wlh"


Yace ya juya tare da kallon Akram dake tsaye abakin k'ofa ya lumshe ido jijjiyoyin kansa sun tattashi cewa yayi



"Ak this time around u have to do something pls kaga yanda yaran nan ke bani ciwon kai kar su b'ata mana lokaci time is going I promise you daga wanan operation d'in babu abinda zansa ka k'ara min"



Yanda yayi magana da Akram cikin sanyin murya tare da rarrashine ya d'aurewa su Saiam kai dukansu suka maida kallonsu kan Akram da har lokacin bai bud'e idonsa ba hatta Hajiya Nafeesa sai data ringa d'aga kai tana kallon Akram take suka fara tunanin ko shine ogansu idan Bahaka ba tunda suka zo yana tsaye abakin k'ofa babu lokacin da yayi magana Ogansu ma bai sa shi yayi wani Abu ba




Ogansu ganin Akram bai bud'e idonsa ba yasa yaja wani mugun tsaki yace "you are lucky mai gida yace indaina forcing d'inka kana min Abu if not wlh da yau sai na fasa kwakwalwar ka nonsense Ku kuma"


Ya juya yana kallonsu Saiam yace "duk wacce ta k'ara attempting d'in zuwa kusa dani wlh sai na harbeta" daga haka ya ajiye bindigarsa ya Jawo Safnar dake sume yafara shafa mata kirji yana kai hannunsa k'asanta


Hajiya Nafeesa ihu ta ringa yi su lion suka ringa gaura mata mari


Wani mugun k'arfi ne yazo wa hajiya Nafeesa ta k'wace hannayenta daga rik'on da suka mata kafin su Ankara ta d'auko katakon dazu ta kwad'awa lion da scorpion haka ma killer dake rik'e da kansa tunda zu kafin ya iso inda suke ta kwad'a mishi a Goshi



Ogansu kuwa jikin Safna da boost d'inta ba k'aramin ruda shi yayi ba yana jin ihunsu lion ya kasa juyawa yaga abinda ke faruwa



Hajiya Nafeesa kuwa wurgi tayi da katakon hannunta ta d'auko wanan fashashen kwalbar humra data wurgawa killer dazu ta nufi wajen ogansu daya zaro gabansa yana k'ok'arin shigar Safnar da bata San awacce duniyar take ba



Hajiya Nafeesa sai data d'aga kwalban sosai ta caka mishi Abaya



Ogansu ya saki wani razanannen ihu tare da gantsarewa Hajiya Nafeesa kuwa ta ja da baya tana huci tana


"Wlh na gaya maka baka isa ka lalata min yara agaban idona ba"


Ogansu cikin zafin nama da rad'ad'in zafin dake ratsa kwakwalwarsa ya d'auko bindigar dake gefensa ya saita hajiya Nafeesa


Ya zuba mata harbi biyu a kirji

Samha dasu Saiam wani irin ihu sukayi suna
Mummmmmmmmy adai dai lokacin da Safna ta farka Hajiya Nafeesa ta fad'a jikinsu Alhaji Nazifi kuma ya suma



Lion da scorpion kuwa suka nufi wajen ogansu suna k'ok'arin cire mishi kwalbar data bari abayansa



Safna itama durowa tayi daga kan gadon tana kiran sunan hajiya Nafeesa ta manta babu kaya a jikinta daga ita sai pant


Hajiya Nafeesa da kirjinta ke Sama da k'asa idonta yayi jajjawur murmushin k'arfin hali tayi musu tana dafe da kirjinta ahankali ta d'aga hannunta ta Ciro hular net d'in dake kanta ta saka a kirjinta ta inda jini ke bulbulowa sai da net d'in ya jiku da jini ta d'ago ta jefawa Ogansu dake gefen gado a zaune su lion na d'aure mishi baya


Sai akan fuskarsa d'agowa yayi da sauri tare da k'ara d'aukar bindigarsa ya nufi wajensu ya turesu Saiam ya kara sakar mata bullet akai






Hajiya Nafeesa bata k'arasa sallatin da take yi ba rai yayi halinsa


Samha kuwa ta saki wani irin ihun daya sa dukansu suka toshe kunensu tana "mummmmy karki tafi ki barmu dan Allah"


Su Saiam kuwa sai jijjigata suke suna kiran mummy


Akram dake tsaye a bakin k'ofa hawaye ne ya hau tsare a kumatunsu zuciyarsa a karye wani mugun tausayinsu Saiam ya rufeshi sai yanzu yake daya sani ya kira office dinsu tun lokacin da suka taho yana da right d'in da zai hana amma to have more prove and evidence against Alhaji Bala he have to pretend aringa komai dashi ana kashe innocent soul agaban idonsa enough is enough ya tausayawa hajiya Nafeesa kwarai she is one in a million samun uwa irinta ayanzu is difficult she try oll her best to protect her children har sai da ya kaita ga rasa ranta amma babu komai he promise no harm would befall her children zai cika mata wanan alkawarin bazai k'ara bari wani Abu ya samesu ba


Samha kuwa dasu ka tabbatar da Hajiya Nafeesa ta rasu wani irin zabura tayi ta nufi wajen Ogansu da har yanzu zafin kwalbar da aka caka masa bai bar ratsa kwakwalwarsa ba yana zaune yana tunanin tafiya dasu Saiam kawai shine zai sa ya daina jin rad'ad'in da yake ji a zuciyarsa dan Hajiya Nafeesa has done alot ba iya shi kad'ai ta tab'a ba har da yaransa ta faffasawa kai so for that zai d'au fansa akan 'ya'yanta yana cikin wanan tunanin yaji Samha ta cakume mishi Riga tana "ka kasheni yanda ka kashe min mummyna ka kasheni nace mugu azzalumi you would never go free Allah sai ya tsine maka spirit d'in mummyna would never rest she would continue to hunt you har ka koma ga Allah ka kasheni nace ka kasheni Samha tace tana jijjiga ogansu daya zuba mata ido yana kallon yanda boost d'inta ke Sama da k'asa take yaji wani mugun sha'awarta ya bijiro masa yace mata "don't worry zan kasheki amma akan gado daga haka ya sungumeta cikin zafin nama ya kwantar da ita akan gado


Saiam kuwa tunda Hajiya Nafeesa ta mutu ta zubawa jinin dake ta gudu atsakiyar tiles d'in dake d'akin ido bata San tunanin mai take ba bata ma San inda kanta yake ba su Safna kuwa duk suna kwance akan Hajiya Nafeesa kuka kawai suke bama su San mai Samha take ba ihun da Samha ke yi ne yasa suka d'ago da sauri banda Saiam da still take kallon waje d'aya batare da ta motsa ba



K'ok'awa ogansu da Samha ke yi sosai


Inda Akram yaji wani irin zufa na keto mishi sau hud'u kenan ana fita dashi operation amma bai tab'a attempting d'in yin wani Abu ba amma ayau kam bazai iya cigaba da pretending ba taku uku ne ya kai shi gaban gadon da ogansu ya turmushe Samha yana k'ok'arin rabata da kayanta


Cikin muryarsa mai sanyi yace " Stop ka bari ka tashi mu tafi ka rabu dasu haka we are here for money and we have it let's go now is 4 o'clock gari ya kusa wayewa let's go"


Duk maganar nan da yake yana kallon wani wajen



Ogansu kuwa ransa a mutuk'ar b'ace yace "Ak u must be out of your senses ka tab'a ganin mun fita operation batare da naci abinci ba dis stupid girl here is just like her stubborn mother let me put senses into her head Ak kana min shishigi fa aikinmu babu tausayi babu imani no mercy so don't even try and stop me badan mai gida dayace na bika ahankali ba wlh da tuni na FASA maka kwakwalwa"



Akram bai ce mishi komai ba illa ma ransa daya cigaba da b'aci dan ji yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login