Back to novel

Chapter 10 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

dan yanzu sai na tsaya na printing a hanya kafin na wuce tunda ina da shi a waya.

Dana gama haWa komai sai na cire zanin dake jikina na saka wani ba™in wando da jan top dana samu

"wankakke a cikin jakar Ghana must go da nake saka kayan zaman cikin gida. Na goga Roll-on, sannan na"

Wan fesa body spray kaWan.

Na fito Wauke da file Wina da jaka sannan na jawo ™ofar Wakinmu na saka masa kwaWo. Na fara tunanin

"ina zan ajiyewa Kaka key. Duk inda muka saba Soyewa 'yan gidanmu sun sani. Da sun ji babu kowa za su zo su Wau key su shiga su mana sata. Ni yanzu bayan nama, ina da cash a jakata da zai kai dubu goma dan haka dole na nemi safe waje na ajiye key inda ba za su gane ba."

To kuma kar Kaka ta zo ta yi ta nema.

"˜arshe na yanke shawarar zan bawa ŠanLiti mai shagon kusa da gidanmu, idan Kaka ta zo wucewa sai ya"

bata. I think wannan zai fi.

Kai Jama'a! JK Plaza ya haWu iya haWuwa. Lokacin dana sauka a gate Win Plazar sai dana tsaya na ™arewa

wajen kallo. Gaskiya sun kashe kuWi a wajen nan babu ™arya.

Wajen masu gadi na nufa na ce musu na zo wajen Mr Jalal ne.

"""YallaSai Jalal ai yana ciki tun Wazu. Ki mi™e straight, ™ofar da kike gani ki shiga yana ciki"" Waya daga cikin"

masu gadin ya min kwatance.

Na ri™e file Wina da kyau na gyara hannun handbag Wina sannan na nufi inda suka nuna min.

Wajen shiru kaman babu kowa. An ™awata cikin restaurant Win da kujeru na alfarma masu kyau. Gaskiya

idan aka buWe wajen nan zai ja hankalin mutane.

Akwai Laptop a kunne da kuma ruwan gora a saman Waya daga cikin table Win da ke tsakiyar hall Win

restaurant Win.

Ko ina ya shiga oho?

Na zauna a kujera opposite da inda ya zauna na ajiye file Wina akan table ina sake ™arawa cikin

restaurant Win kallo.

Waya yake yi lokacin da ya fito daga wani lungu wanda nake tunanin hanyan kitchen ne. Na Wan saci

kallonsa kafin na sunkuyar da kai nima ina danna waya. Grey T-shirt ne a jikinsa da ya Wameshi ya bayyana shape Win saman jikinsa. Sai ba™in jeans. Ban kai ga duban takalmin da ya saka ba amma kaman sneakers ne.

˜anshin turarensa ya dominating warin sabon waje da cikin restaurant Win ke yi lokacin da ya zauna a

kujera.

"""Chef Zeey, ko?"""

"""Yes"" na faWa ina gyaWa masa kai"

"""pitch me your idea """

"Na buWe baki na rufe dan ban san ta ina zan fara ba. Daga zuwa, ba gaisuwa, ba komai, sai kawai na"

pitcing masa idea Wina.

"""Kina da 5 minutes"" ya faWa tareda ajiye wayarsa ya harWe hannayensa a ™irji ya zuba mini ido."

"""Arhm, Arhm..."" Subhanallahi! yanzu ta ina zan fara yi masa bayani da zai fahimci irin abinda na ke so."

"Šaga mini gira Waya ya yi, idanunsa na mini kallon ba ni da abin faWa Winnan."

"Na yi gyaran murya sannan na fara masa bayanin irin restaurant Win dana ke son buWewa, dama nawa"

na tara a cikin kuWin restaurant Win.

"""So, idan na fahimceki da kyau. Miliyan biyar ne zai buWe miki restaurant?"""

"""Like irin for a start Winnan a hankali kuma..."""

"""Kina ga Miliyan biyar zai running wannan wajen?"" Ya katseni da tambaya."

Na kalli gefe da gefena. Na san decoration Win da aka yiwa restaurant Winma kaWai zai iya cin Miliyan

"biyar ko kusa. Na ce masa ""dama ba wai restaurant me girma zan buWe ba, ina son dai-dai..."""

"""Ghetto"" ya faWa yana mini kallon reni."

"""Ban gane ba?"""

"""Kina son buWe restaurant a Ghetto area da miliyan biyar. Good, za ki samu kasuwa idan abincinki yana"

"da daWi kamar yadda Hajiya ta faWa. But..."""

Ya saka hannunsa duka biyu akan table ya Wan matso da fiskarsa yana kallona sosai.

"""Idea Winki bai dace da restaurant Win da muke so mu buWe a wannan Plazar ba. I wish you success a duk"

"sadda kika buWe restaurant Win da ya dace da idea Winki"""

A fusace na tattare file Wina da jakata na yi hanyar waje. Dan iskanci ni zai kira ya renawa hankali. Dama

ba so yake na yi masa aiki ba. Idan ba dan Hajiya ba mi zai sa na zo wajensa. An faWa masa yunwar aiki a

restaurant nake yi ne. Šan renin hankali kawai.

Masifar da ke cina kenan lokacin dana fito daga restaurant Win amma sai na kasa tafiya. Idan ban faWa

masa abinda ke raina ba yau da ™yar zan iya bacci.

Na koma da baya na buWe ™ofar na shiga ciki. Yana danna laptop Winsa ya Wago ganin na nufoshi rai a

Sace.

"""Eh Win zan buWe restaurant a Ghetto. Na ga ai mutane ke zama a wajen ba Aljanu ba. Da kake cewa idea"

"ta bata dace da restaurant Winka ba kada ka manta bani na kawo kaina nan ba. Hajiya ce ta nuna tana so na yi aiki a nan saboda ta yarda dani. Kai kuma Mr High and Mighty da baka yarda da abincin gargajiya ba ka sani mu masu son gargajiya ba za mu mutu ba. Ba fancy dining za ka buWe ba Allah ya sa Palace dining za ka buWe"""

"""Sai wani maimaita Ghetto kake yi kamar wani ™anjamau, to barin faWa maka, ni ZIYADA SADIQ HARUNA"

ina alfahari da ghetto saboda daga nan na fito. Kuma ba maula na zo yi wajenka ba balle ka ce zaka

"wala™antani"""

Na yi juyawata ina faWin Iskancin banza kawai...

CHAPTER THIRTEEN

JAYKAY

Har ta buWe ™ofa ta fita bai dena kallon bayanta ba. This is the first time a rayuwarsa da wata mace ta

tsaya a gabansa ta faWa masa magana irin haka. Ba wai mamakin rashin kunyarta ya ji ba. Mamakin ™arfin hali da rashin tsoronta ya ji. Shi Captain JK Maiya™i wannan 'yar yarinyar ta tsaya a gabansa ta gaggaya masa magana haka.

Good riddance.

"Gara da ya mata haka, at least yanzu za ta fahimci tazarar da ke tsakanin abinda ya ke shirin yi da kuma"

abinda ta ke tunanin yi.

"Yanzu ta ina za a fara serving tuwo, da Wanwake da Fate a babban waje irin wannan?."

Target audience Winsa ba mutanen ghetto bane. Fahimtar hakan da Hajiya bata yi bane ya sa take

™o™arin haWa shi da local Chef Winnan.

˜o™arin cigaba da aiki ya yi a Laptop Winsa amma maganganun Ziyada sai ringing suke masa a kunne. Ga

kuma fiskarta da ya ke masa gizau yadda ta ke masifa. Yadda movement Win lips Winta suke bala'in

Waukan hankali.

"Lips Winta an yi su dan kiss ne, ba dan masifa ba. Yai saurin girgiza kai da wannan banzan tunanin da ya"

zo masa.

Gaskiya daWewar da ya yi babu mace ya fara taSa shi. Ta ya masifar wannan yarinya zai zama masa so

attractive.

Thank God ma ba zai sake ganinta ba. Babu wata ala™a da za ta sake haWa su dan haka wani banzan

tunani ma akanta ba zai sake shigo masa ba.

Bai jima a wajen ba ya fara tattare Laptop Winsa zai tafi gida dan aikin da ya ke son yi a wajen ma ya fara

gagararsa. Zai koma inda fiskarta ba zai ri™a yi masa gizau ba. Yana cikin tattare wajen sai ya ga takarda a ™asa gefen inda Ziyada ta tashi. Ya tsugunna ya sa hannu ya Wau takardar ya fara karantawa. CV Winta ne da ke Wauke da wajajen da ta yi aiki da kuma experience Winta a harkar girki.

Bayan ya gama karanta takardar sai ya sa a jaka kusa da Laptop Winsa.

"Duk da dai Local Chef ce, experience Win da ta ke da shi yana da matu™ar amfani. Idan har ta buWe"

restaurant kamar yadda ta ke i™irari to tana da experience da za ta iya running wajen.

Har ya wuce gida tunanin Ziyada ne fal a ransa.

***

ZEEY

"Tun dana fito daga JK Plaza nake tafiya raina a Sace, na kama tafiya cikin sauri fuuuu kamar zan tashi"

"sama. Sai da na yi tafiya mai nisa ban tsare Keke ba, masu Keke na mini horn amma ban tsai da su ba. Wani zafi nake ji a zuciyata, duk dana amayar da abinda ke raina sai nake ganin kamar akwai abinda na manta ban faWa ba. Inata sake playing abun dana faWa masa a raina amma zuciyata bata huce ba."

Ina ta sauri har sai da na kusa faWawa kwalbet ban sani ba saboda hankalina ya yi gaba. Wannan ya sa

dana kai junction sai na tsaya na tari Keke na wuce gida.

"Šan iska, mai keken ma wai in zai shiga dani har cikin layi sai na ™ara masa kuWi. Da a hayyacina nake sai"

mun yi rikici amma na ce masa mu je kawai.

Muna isa ™ofar gidanmu tun ma kafin na fito daga keke na hango motar Alhaji Nafi'u.

Na fito na mi™awa mai keke kuWi ina mamakin me ya kawo wannan Wan iskan gidanmu da rana tsaka.

Yana zaune akan tabarma ya baza rumbun jikinsa yana shan lemo da Ayaba a cikin ba™in leda. Ga Baffa

"Lawalli a gefe yana ta zuba masa dariya. Na ja tsaki ina faWin ""Šan Maula kawai"""

Ga shi dai Alhaji Nafi'u ™anin bayansa ne amma sai wani ladabin ™arya yake ta masa saboda kwaWayi.

"Na yi kaman ban gan su ba zan wuce na ji ya ce ""Sayyada, kin dawo?, Dama kuwa yanzu Baffanki yake"

"cewa zai kiraki"""

Na juyo da sauri na watsa masa harara. Tun dana blocking numbarsa bayan na tura masa kuWinsa na

manta da shi. Ya taSa kirana da wata sabuwar number amma ina jin muryarsa na yi blocking numbar.

"""Ziyada ba ki ganmu zaune bane. Ba magana ake miki ba"" Baffa Lawalli ya faWa da masifa."

"""Ina wuninku"" na gaishe su ina danne Sacin ran da ya taso mini. As if ban kwaso haushi daga wajen Jalal"

"ba, wannan ™aton banzan shima zai Sata mini rai. Ni kam ana soyayyar dole ne?."

"""Ki shiga gida ki ajiye jaka ki fito ku gaisa da Alhaji Nafi'u, dama ke yake jira"""

Ni yake jira kamar yaya?. Miye haWina da shi?. Na riga na sallameshi ba sau Waya ba ba sau biyu ba. Yo ko

ni 'yar iska ce ai ba zan zaSi yin iskanci da tujejen ba™in mutum kamar Alhaji Nafi'u ba. Allah na tuba yadda ya ke da uban jiki da tumbin nan ™aramin aba gareshi.

Ni Winma ba™a ce amma gaskiya ba™in Alhaji Nafi'u har da datti. Gashi da kuWi dai-dai gwargwado amma

"turare wannan ba zai saka ba kullum sai ka ji warin gumi a jikinsa. Lokacin da muke Wan mutunci irin wai dan na ankarar da shi Winnan har da kyautan turare na yi masa wani lokaci amma still kamar an masa farra™u da saka turare, baya sakawa. Maganar turare ya sa na tuno da ™anshin turaren Jalal. Kamar ma dai ™anshinsa biyoni ya yi har gida, dan har yanzu ina jin ™anshin."

Har na shiga gida zuciyata kamar za ta yi bindiga saboda haushin ganin Alhaji Nafi'u da Baffa Lawalli. Da

gani ba abin alheri suke kitsawa ba. Wato dan na rufe masa duk wata dama da zai sameni shine ya biyo ta wajen Baffana.

Ganin ™ofar Wakinmu da kwaWo ya sa na doka ™atuwar tsaki na fita. Ashe ma Kaka bata dawo ba. Na fita

na je na karSo key na dawo na buWe Wakin. Ina shiga Waki na cillar da file Wina saman gado na cire Jilbab

Wina na yar a ™asa. Zama na yi na jingina bayana da gado ina huci.

Yau dai ina ga akwai wanda ya jefeni da Sacin rai ne. In ba haka ba ta ya zan fita daga gida na kwaso

Sacin rai a inda na je sannan na dawo gida na sake tarar da wani ba™in cikin.

Zamana na yi a Waki na manta da batun Alhaji Nafi'u har sai da Baffa Lawalli da kansa ya shigo yana

kirana sai masifa yake wai na barsu zaune.

"""Ki wuce ki samu Alhaji Nafi'u yana jiranki a waje"""

"""Ni fa Baba gaskiya, gaskiya, ka fita harkarsa dan ni babu wata ala™a tsakaninmu yanzu. Na sallameshi"

"tun da daWewa"""

"""Ki ji min Ja'ira. Yanzu mutum mai arzi™i da kamala yana binki kina cewa ba kya so"""

"""Gaskiya Baba wannan ne na ™arshe da zan fita saboda Alhaji Nafi'u ya zo gidan nan, bana son irin"

"wannan abin"""

Na yi maganar kaman zan yi kuka ina wawuran Jilbab Wina da ke ™asa.

""" iskancin banza, mu muka kawo shi gidan nan ne. Ba ta dalilinki muka san shi ba. Za ki ce yanzu ba kya"

"son shi bayan ya jima yana kashe miki kuWi"""

Na ja na tsaya idanuna suka ciko da hawaye. Ban taSa tambayar Alhaji Nafi'u kuWi ba. Duk abinda ya yi

mini ban saka shi ba. Lokacin dana fahimci shi mutum ne da zai yi maka alkhairi kuma ya zo yana maka gori sai na dena karSan komai a wajensa gaba Waya. Tun da abubuwa suka fara dai-daita mini shima karan kansa ya fahimci bana bu™atar Wan chanji daya ke turo mini.

"""Baba amma..."" na buWe baki zan yi magana sai na kasa."

Da ce masa zan yi da ya san sau nawa Alhaji Nafi'u mai kamalan ke cewa na taSa masa gabansa ko kuma

na bari yai wasa dani na rage zafi a cikin mota da ba zai ce na wuce na je na same shi yanzu ba. Da ya san cewa Alhaji Nafi'u ya taSa yun™urin kaini hotel dan na bashi kaina da ba zai zauna da shi yana wage masa ha™ora ba.

"Sai dai, da wani bakin zan fara faWa masa wannan maganar?. Ina da zafi, bana juran wala™anci, amma"

Wan kunyar dana ke da shi ba zai bari na bayyana wa yayan Babana wannan maganar ba.

"A zaure na goge hawayen da ya zubo min, na Wan goggoge fiskata da hannun hijabina sannan na fita."

Babu kowa akan tabarma dan haka sai na yi wajen da ya parking motarsa.

Ina buWe ™ofar gaba na shiga na zauna na bar ™ofar a buWe na Wan saka ™afa dan kar ma ta rufu da kanta.

"""Sayyada kenan"" Alhaji Nafi'u ya faWa yana wani munafukin murmushi."

Allah Sarki ni. Wai mutumin da ke ir™irarin yana sona shine ba zai iya furta sunana ba. To ko sunan

Chinese gareni ai dole ya koyi faWansa. Lokacin da muke tare tun ina gyara masa har na lura iskancinsa ne kawai ba zai faWa Winba wai Sayyada ya fi masa sau™in faWa.

"""To ya kike?"""

"""Alhaji Nafi'u me ka zo yi gidanmu?"" Na tambaya ina kallon ™wayar idanunsa."

"""A'a. Da wuri haka, ai kya tsaya mu gaisa tukunna ko"""

"""Mu gaisa fa kace. Ka san babu wannan a tsakaninmu yanzu. Na riga na sallameka. Na tura maka kuWin"

"da Baffa Lawalli ya karSa, ka rabu dani Dan Allah"""

Dariya ya saka na yi saurin kau da fiskata gefe dan kar ya feza min yawu.

"""Kina tunanin dubu hamsin kawai nake bin Baffanki?. Idan ma baki sani ba to ki sani, yanzu haka abinda"

"nake bin Malam Lawal da Wayan Baffanki siririn nan zai fi dubu Wari biyar"""

Baffana siriri shine Baffa Zakari. Ya Subhanallhi! Naira Dubu Wari biyar ta yaya? Na zaro ido.

"""Wannan ina nufin kuWaWen da suka karSa a bashi fa kenan ba wai wanda na basu kyauta ba. Idan za a"

"haWa da lissafin kuWin dana basu sadaka zai iya haura Miliyan guda"" yai maganar yana kallona"

Na yi shiru ina Salati a zuciyata. A yaushe Win mutanen nan suka karSi ma™udan kuWi a wajensa haka?.

"Tabbas ba zai yi ™arya ba dan shi mutum ne da duk abinda zai maka sai ya saka a lissafi. Ba zan manta ba,"

"lokacin da ya fara kawo min kyauta, kayan Sallah ne Abaya da wata Atamfa."

"""Kin ga Abayar nan dubu talatin da biyu ake siyar da ita. Wannan Atamfar kuma ko ina kika shiga ba za a"

"siyar miki ™asa da dubu shatakwas ba. Ke kaWai Sayyada na kashe miki dubu hamsin. Kar ki damu ko nawa ne zan iya kashewa dominki"""

Dai dai da tsire idan ya siya sai ya faWi na nawa ya kawo min. Irin wannan lissafin da gorin ya sa na

™yamaci kyautarsa tun a baya.

"Dan haka idan ya ce su biyun sun karSi kuWin da ya kai Naira dubu Wari biyar, to ba ™arya bane."

"""Kin san na jima ina sonki. Ni har yanzu ban ha™ura da ke ba. Ina son ki kuma aurenki zan yi. Mutum"

"yana da mace irinki a gida ai ba zai sake duba wata mace a waje ba."""

Šan iska dai baya ™oshi. Ko irina goma zai samu ni na sani ba zai taSa ha™ura ba.

"Ya wani lan™wasa murya ya ce ""kin ga halittar ™irjinkin nan, sai na kwana ina tsotsansu ban gaji ba."

"Sayyada ke fa ba ki san baiwar halitta da Allah ya miki ba. Kullum na ganki sai na tafi gida da ji™a™™en wando. Na jima ina marmarin taSasu na ji laushinsu amma kin ™i bani dama. Ke gaki 'yar Jami'a babbar yarinya amma sam kamar baki waye ba"""

Dama na san kwanan zancen. Sha'awata ke cinsa ba wai sona yake ba. And duk tsawon lokacin nan

"alkhairinsa gareni trap ne ya Wana dan na dogara da shi har ya samu kaina. Sai Allah ya sa ban dogara da shi Win ba, nima ina da abin yi kuma ina samun rufin asiri."

"Šaure fiskata na yi ban bari ya gane na firgita da abinda ya faWa ba na ce ""Look Alhaji Nafi'u, ni ba ni na"

"karSi aron kuWi a wajenka ba. Lokacin da kake basu kuWin bana wajen dan haka sai ka je ka wanye da su,"

"can ku ™arata. Idan ma Police station za ka kaisu dan su fito maka da kuWi to Bismillah. Ni bai shafeni ba"""

Wani dariyan ya sake yi wannan karan na Wan tsorata da dariyarsa amma na dake ina addu'ar neman

tsari