Back to novel

Chapter 9 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

Branding nema ake cewa, duk dai. Dan haka nima nake branding kaina a matsayin Chef a koda yaushe."

Microbiology nake karantawa a Jami'a amma ni yanzu lissafina ya koma kan Kasuwanci da harkar girki.

"Shiyasa bana wasa da bibiyan littatafai da kuma YouTube videos da ake koyar da Kasuwanci. A harkar Food Content kuma na fi maida hankali wajen bibiyar 'yan Kudu saboda na ga su sun fi Waukan abin a matsayin business kuma za ka ga komai na su da tsari. Mutanenmu na nan kuma sai girman kai, lokacin da video na ya tafi viral na Wan fara bibiyan wasu dan su nuna min yadda ake neman talle daga hannun manya-manyan Kamfanoni irinsu Dangote da Hollandia amma babu wacce ta kulani. To ni suma ce in"

"biya kuWi za su faWa mini mana, amma babu wanda ya responding mini. Ko harkar tallen nan ma da"

"dikake nake komai, sai Wan abinda na ke koya daga gefe a wajen manyan Food content na Kudu."

"Allah ma ya sa dalilin yaya Aminu na taso da son karatu da bincike, dan haka na san a hankali dai nima"

zan gama gane komai gameda harkar Food Content Winnan.

Karatu shi ya banbantani da sauran 'yan gidanmu. Har yanzu ni kaWaice mace a cikin gidanmu da ta ke

"Jami'a. Akwai kuma Aisha 'yar wajen Baffan Katsina da take NCE yanzu, ina ga ko ta gama ko kuma ta kusa gamawa, ban dai sani ba. 'Yan gidan namu ne zumuncinmu sai a hankali."

Ina gama tura masa reply na manta da batun interview na cigaba da lissafin hidimar da ke gabana. Ranan

"Jummu'ah aka yi Kamu kuma ya yi kyau ba kaWan ba. Har video na yi na saka a duka social Media pages Wina. For the first time kenan da nake saka hoton fiskata a shafukan Chef Zeey. Kun san idan mutum ya yi make-up, ji yake idan bai Wan Waura hotunan an kalla ba kaman bai mori make-up Win bane. To nima da aka min make-up sai na ji gara na nunawa duniya fiskata. Gani ina tare da ™awa mai yin make-up amma ni bana yi. Ina ga banda a bikin nan sau Waya na tsaya aka min professional makeup a rayuwata. Lokacin dana gama culinary school a Kaduna da za mu yi graduation."

"Amarya Faty ta yi kyau ba kaWan ba. Ranan Bridal shower da Kamu duk ita ta yiwa kanta kwalliya, amma"

yau Waurin aure wata ™awarta itama make-up artist Wince ta tsantsara mata kwalliya na gani na faWa.

Muna cikin shirin tafiya wajen da za a yi reception bayan an Waura aure sai ga test daga J.K. Maiya™i wai

yana jirana for the interview tun awa Waya daya wuce.

CabWi! Wani interview kuma ana zaune lafiya. Ba na rubuta masa reply akan muna da biki ba zan samu

zuwa ba a mayar da shi Sunday.

Na sake duba wajen messages Wina dan na tabbatar da text Win dana tura sai na ga ashe text Win bai tafi

ba. Subhanallahi! Na ri™e baki...

***

JAYKAY

Zai iya cewa tun da yake a rayuwarsa ba a taSa Sata masa lokaci irin na yau ba. Gashi nan a cikin

restaurant side dake cikin Plaza for over an hour yana jiran yarinyar nan babu ita babu dalilinta.

Ba dai wani wrong impression ta samu akansa ba dan ya sa an aika mata da nama. Ya faWawa Direbansa

"ya ce mata daga wajen Hajiya ne sa™on ba daga shi ba. To, ko dai ba hakan ya faWa ba?."

Saboda Hajiya yasa aka aika mata naman. Washegarin ranan da abin ya faru da ya fito zai karya sai ya ji

"Hajiya da mai aikinsu na maganar yarinyar ta manta bata tafi da naman data Wiba ba. Har Hajiyar ke cewa ba rabonta bane, idan ta sake zuwa sai a bata."

"He felt guilty, tunda ya san saboda shi yarinyar ta ajiye naman ba wai saboda mantuwa ba. Shi yasa ya"

"bawa Direbansa kuWi ya ce ya siya ya kai mata. Bai ma tsaya saurarenshi ba lokacin da ya ke tambayarsa kwatancen address Win, cewa ya yi yai wa Direban Hajiya magana ya san gidan."

Bayan ya dawo daga office ma still da maganar Chef Zeey Hajiya ta tareshi wannan ya sa shi faWa mata

"cewa dole ne yai mata interview saboda ya gane ko ta dace a Wauketa ko bata dace ba. Ya yi hakan ne saboda ya samu damar kashe maganar gaba Waya. Idan ya faWawa Hajiya ya yi mata interview kuma bata qualifying ba babu abinda Hajiya za ta iya, dole ta ha™ura da local Chef da ta ke ta ™o™arin cusa masa a lissafinsa. And with this zai samu damar focusing akan abubuwan da suka dace. A yadda ya tsara za a buWe Plazar ne nan da wata uku idan komai na Restaurant Win ya kammala. Chanja tsari a dai-dai wannan gaSar zai komar masa da shirinsa baya ne kawai."

Yana shirin tashi daga inda ya ke zaune ya ga shigowar text wayarsa.

Tsaki ya ja bayan ya gama karanta text Win. Yarinyar nan ta rena shi. Shi take cewa tana wajen biki ya yi

ha™uri sai gobe. Tun Thursday ya tura mata text na invitation Win interview Win amma sai yau Asabat bayan lokaci ya ™ure ta ke ce masa tana wajen biki. A yadda bata Waukan abu da mahimmancin ake so ya barta ta running restaurant Win da suke tunanin shi zai fi kawowa Plazar kuWi idan aka buWe. Ba zai ma yiwu ba.

"Shi baya son reni, and clearly yarinyar nan ta rena shi. Zai faWawa Hajiya kawai yarinyar bata zo ba which"

means bata da interest akai a wuce wajen kawai.

Ya mi™e ya fita yana jin haushin kansa da ya Sata lokaci yana jiranta.

Lokacin da ya je gida sai ya samu mutanen gidan basa nan. Hajiya wai ta tafi biki. Janan bai san ina ta je

"ba, itama wata ayawon ce."

"""Yaya Jalal ko na kawo maka abinci"" Saudah ta katse shi."

"""No, Thank you"" ransa a Sace yake ba ta cin abinci ya ke ba."

"""Ni ce na yi girkin fa. Barin zuba maka kaWan please ka Wan taSa. Idan ka ci na san sai ka bani aiki a"

"restaurant Win da za a buWe"" ta ™arisa maganar tana murmushi."

Ya fahimci abinda ta ke ™o™arin yi. Ba za ta samu attention Winsa ta haka ba. Ba za ma ta taSa samun

"attention Winsa bane saboda har gobe kallon budurwar Jamal, kuma cousin Winsa ya ke. Dole ya furta mata wannan da bakinsa kada ta cigaba da Waukan wrong impression akansa."

"""Erm... Saudah"""

"""Yes, yaya J"" ta amsa tana kallonsa fiskarta cike da murmushi."

"""Har yanzu ina tareda Cassandra"""

"Saudah ta sauke idanunta ta furta ""I know"" a hankali"

""" ba sai na spelling komai ba kin san me nake nufi. Kada ki zauna a gidan nan saboda ni, abinda Hajiya ke"

"son haWawa tsakaninmu ba zai yiwu ba. I'm Sorry Saudah"""

"Ya lura da hawayen da ya zubo mata lokacin da ya gama maganarsa, amma babu abinda zai iya yi akan"

"haka. Wuceta ya yi ya haura sama. Part of him ya ji relief na cewa ya fayyace mata gaskiyarsa, Waya part"

Winsa kuma yana jin tausayinta.

"Yana shiga Waki wanka ya yi, ya ce bari ya Wan kwanta jiya bai yi bacci da wuri ba ya bi dare yana duba"

wasu ayyuka. Kafin ya kwanta ya Wau wayarsa ya Wan le™a social media. Zuciyarsa ce ta riya masa ya sake le™a shafin Ziyada. Hotonta ya fara cin karo da shi wanda ta Waura mintuna takwas da suka wuce. Wato ta Sata masa lokaci tana can tana Waura hotuna a social media ko?.

Zai bata mamaki kuwa.

Haka kawai sai ya samu kanshi da ™urawa hoton ido. Sai yanzu ya samu damar ™are mata kallo. The last

"time da ya ganta kallon yarinya ya mata, probably under 20, amma a wannan hoton ya Wan lura da girmanta, probably tana mid 20's Winta. Ya jima yana kallon hoton, yana bin fiskarta da kallo tun daga cikar gashin giranta har ya kai kan full lips Winta da suke so attractive kamar suna jawoshi ya kissing Winsu..."

Vibration na kira ne ya shigo wanda hakan ya sa shi yin firgigit har wayar ta faWa saman ™irjinsa. Ya Wau

wayar yana mamakin kansa. Bai taSa tsayawa kallon hoton wata mace haka ba. This is not him. Ya kawar da tunanin ta hanyar kiran numbar Hajiya da ta kira shi...

CHAPTER TWELVE

ZEEY

Mun gama biki lafiya. Da ni aka kai Amarya muka tsaya aka yi siyen baki abokanan Ango suka wuce da

"mu gida. Amarya ta ce wai na tsaya na kwana, na ce mata ba dani ba. Yadda Ango ke ta rawar jiki lokacin da ake siyan baki a hannu yake. Kar na kwana a gidan sabbin ma'aurata kunnena ya jiyo mini abinda bai kamata ba. Na san itama ta faWa ne kawai abinda Anty's Winta suka yita Wirka mata tun da aka shiga satin biki ai ba zai barta ta tuna da ni ba idan ta shiga hannun Ango."

Nima wani abokin Ango mai suna Bashir ya sakani a gaba wai sona yake. A motarsa aka kawoni gida

kusan ™arfe goma da rabi na dare. Da ke akwai mutane biyu da zai kai nambar wayata kawai ya karSa suka wuce. Na dai bashi numbata ne kawai saboda surutunsa amma ba wai dan ya min bane.

Da zan shiga gida na haWu da Baffa Lawalli ya fara faWa wai daga ina nake. Kuma fa tun jiya na je na same

shi har Waki na ce za a yi bikin ™awata zan kwana a gidansu kuma da ni za a kai Amarya.

"""Ni bana son yawon dare, ki kiyaye"" na ce masa ya yi ha™uri Abokanan Angon ne basu zo da wuri ba."

"Yana ganin ledoji a hannuna sai ya sake fiska ya ce ""ba za a bamu kayan bikin bane"""

KwaWayi dai a wajen Bawan Allah nan. Da shi da uwargidansa ban san wa ya fi kwaWayi ba.

Na dai mi™a masa leda Waya wanda ke Wauke da take-away da aka saka snacks da nama da kuma Coca-

Cola guda Waya. Na haWa shi da shi ya je can ya ™arata na wuce sashenmu.

"Kakata ko shiga Waki bata yi ba, Allah Sarki! tana zaune a tabarma tana jirana."

Rediyon data kunna ma ya dena yi sai shu-shu-shu yake amma bata kashe ba.

"""Kaks na dawo"""

"""Ziyadatu kun yi dare gaskiya, Sannu da dawowa"""

"""Wallahi Kaka Ango da Abokanansa ne 'yan renin hankali, wai fa kuWin siyan baki dubu goma suka bamu."

"Da ™yar suka ™ara dubu biyu akai. Mijin Faty ba dai ma™o ba, Kai! Faty zata ji jiki a hannunsa, ita kanta da"

"ta ji yadda ake ta jayayya ranta sai da ya Saci, kamar zata yi kuka"""

"Kaka ta ce ""Kul! ke kin san wa za ki aura ne?. Ki yi mata fatan alkhairi ki yi shiru"""

"""Haba Kaka! Labari fa nake baki"""

"""Hadisi ya ce faWi Alkhairi ko ka yi shiru"""

"""Allahu Akbar, Malama Altine Mai Tuwo na ji wa'azi, zan gyara. Allah ya bawa Faty da Angonta zaman"

"lafiya. Ba shikenan ba"" na ™arisa maganar ina dariya."

"Idan ina son tsokanar Kaka, Altine Mai Tuwo nake kiranta."

Ban kwanta ba sai dana watsa ruwan zafi. Alhamdulillahi dai tunda an gama biki lafiya. Na bautu ba

"kaWan ba a bikin nan. Na saka kuWi, na saka jiki, na saka zuciyata a wannan hidimar. Na tsayawa Bestie ta ko'ina ban bari ta ji kunya ba. Bikinta ya yi tashe a social media musamman a shafukan masu Make-up da suka nuna mata solidarity suka yita posting videos da hotunan bikin."

***

JAYKAY

"""Saudah ta koma Abuja"" Hajiya ta yiwa Jalal magana lokacin da suke karyawa."

"Ya sani saboda maganar da ya mata jiya ne ta tafi. But, da ta tsaya jiran gawon shanu, gara ta tafin kawai."

A hankali zata samu wani namijin da ya fishi.

"""Oh! Hope ta isa gida lafiya?"" Yai tambayar dan magana ba wai dan a bashi amsa ba."

"""Allah ya sa hakan ne mafi alkhairi"" Hajiya ta faWa fuskarta babu daWi. Ko bata furta ba ka san ta ji zafin"

rashin yiwuwar wannan haWin.

"""Amin"" Jalal ya amsa ™asa-™asa."

Shiru ne ya biyo bayan haka. Yana shirin mi™ewa saboda ya gama cin nasa abincin Hajiya ta tambayeshi

maganar Chef Zeey.

Yai shiru ya rasa abin da zai faWa. Idan ya ce mata ya soke interview Win ya san Hajiya ba za ta ji daWi ba.

"Ga maganar Saudah da bai gama lafawa ba zai sake Sata mata rai. Bai san mai yasa Hajiya ta damu da yarinyar nan ba. There's nothing special about her. A'a, akwai wani abu guda, sexy lips Winta da suka saka shi wasu irin mafarkai jiya da dare. Amma kam idan qualified Chef suke nema da zai tafiyar da restaurant Winsu to wannan yarinyar da Hajiya ke ta wa™ar sunanta tun ranan Monday bata da irin skills da qualification da yake bu™ata."

"""Zan mata interview yau"" ya faWa bayan ya saita tunaninsa."

"""Ban ce dole sai ka Wauketa ba Jalal, amma Dan Allah ka nitsu ka fahimci idea Winta kafin ka yanke"

"hukunci"""

"""I'll do that"" ya faWa yana mi™ewa tsaye."

Sai bayan ya fita daga gidan sannan ya turawa Ziyada text akan ta same shi a JK Plaza ™arfe goma na safe.

"That is, nan da awa Waya kenan..."

***

ZEEY

Da ciwon jiki na tashi safiyar yau. Da ™yar ma na tashi na yi sallar Asuba ™arfe bakwai har da 'yan

mintuna. Babu inda baya mini ciwo musamman kafaWuna da kuma bayana. Sai bayan na samu na gasa jikina da ruwan zafi around 9 na safe sannan na bawa yunwar cikina mahimmanci. Bana tunanin throughout jiya na ci abincin kirki a wajen biki.

Daga cikin tukunya na ke cin Wumamen tuwo da Kaka ta rage min. Da ke ya Wan yi sanyi sai na sake

"Wumamawa na zuba enough nama saboda na ji daWin ci. Na barshi ya sake tafasa har sai da miyar ya fara ™onewa sannan na sauke. Šazu na duba cikin kwallar da muke ajiye kayan tea amma babu komai sai TopTea da Milo, babu madara. Babu yaro kusa balle na aikesu siyan madara. Sai kawai na juye Milo da sugar a cikin ruwan zafi. A ™ofar Waki na zauna akan tabarma ina cin Wumame ina korawa da ruwan zafi ina danna waya. Ashe dai hotunan dana saka a shafukana suna trending. Na fara bin comments ina karantawa, wasu na yi dariya wasu kuma na ja tsaki."

Wasu dai a rayuwarsu basa jin daWi har sai sun kushe halittar mutum.

"""Dama Chef Zeey lukuta ce"" comment Win da ya fi bani haushi kenan. To uban wa ya taSa ce musu ni"

"siririya ce. And idan ba mutane da neman magana ba har ni Win wani ™iba ne da ni da za a kirani da Lukuta. I'm just a bit chubby ne fa. Na sake kallon kaina. Wani tight tshirt na saka da zani. In ba pencil ake so na zama ba ai wannan jikin ya yi. So portable, so sexy. Masha Allah, ina da gaba da baya mai Waukan hankali. Ba zan kira kaina da kyakykyawa can ba, amma idan ina waje aka kira mata goma aka ce a ware kyawawa na tabbata zan faWa a tsakiya ne kona biyar kona shida, ina da confidence akan haka. Koma yanene ni na san I AM BEAUTIFUL a yadda na ke."

Šumamena har sai da ya yi sanyi ban gama ci ba saboda na tsaya danna waya. Can dana ankara sai na

"ajiye wayar gefe na cinye tuwon na lashe tukunyar tas, har Wan ™anzo-™anzon da tuwon ya fara yi sai dana kankara da cokali na cinye. Na ™urSi sauran ruwan Milo sannan na tattare wajen na kai wajen wanke-wanke. Allah Sarki 'yar tsohuwata sai da ta yi wanke-wanke tas kafin ta wuce Islamiyya. Tunda aka buWe Islamiyyar safe na matan aure da manyan Mata a saman layinmu Kaka ta je ta yi register duk Asabat da Lahadi tana wajen."

Tukunya da kofin dana yi amfani da su na tsugunna na wanke sannan na shiga kitchen na sa su a kwando.

"Ina ga Waki zan shiga na sake kwanciya dan jikina bai gama warwarewa ba. Kai, koma dai kayan wanki"

zan kwaso na zo na dirje su tunda akwai rana. Tun da aka shiga satin biki ma ban yi wanki ba.

Ina cikin wannan lissafin na ga wayata ta yi haske a kan tabarma. Na jawo wayar sai na ga notification ne

na text message.

Ina karantawa na furzar da iska. Wannan maganar Restaurant dai idan ban je na ™arisa shi yau ba haka

mutumin nan zai yi ta damuna. Wai fa cewa yai na zo JK Plaza for interview ™arfe goma. Na duba agogon

"wayata, goman da ya ce ma saura minti ishirin da tara."

"Šaki na shiga na fara neman kayan da zan saka. Duk kayana masu hankali sun yi datti ban wanke ba, sai"

"kawai na nemi mafaka a wajen wani maroon jilbab Wina gogagge a ™asan Akwati. Waccar Sallan na Winka su kusan kala huWu. Šaya Umman Fada ta Wauke, Wayan kuma da na je Kaduna sai na manta a gidan Ummana."

File Win dana ke ajiye duk wasu credentials Wina na jawo daga ™asan gado. Aiki a restaurant ai ba shaidar

degree ko sakamakon WAEC ake nema ba ko?.

"Na ciro certificate Wina na Culinary school. Na Wauko na Baking and Pastry wanda na yi a nan Zaria, shi"

kam ma ya jima dan ina ga ina SS2 na je na koya a wajen wata mata ta bamu certificate.

Na ciro recommendation letter da aka bani a Zikks Foods dana yi aiki na haWa da shi. Ina da experience

dayawa amma sai dai na faWesu da baki saboda su basu da certificate. Na nemi copy Win CV na sama da ™asa amma na rasa. Na ja tsaki