Back to novel

Chapter 8 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

da zan

fita da Wan Bagco bag Wina Hajiya na cewa ban de manta komai ba na ce mata ban manta ba.

Direban gidan ta sa ya kawoni gida. Ina zuwa na samu yaya Aminu ya zo yiwa 'yan gidanmu Sallama

gobe zai wuce Yola. Ina ji Kaka na masa tsiya wai har yanzu bai kawo mata kishiya ba amma ban tanka musu ba. Lokacin da muka keSe dan ya min sallama ce masa na yi kaina na ciwo muka yi sallamar a gurguje ya tafi.

"Da gaske ne kaina na ciwo saboda gajiyar aiki dana kwaso, amma musabbabin rashin jin daWina saboda"

"haushin rashin Waukan naman da ban yi bane. Da yanzu na gama soya naman nan, koma na yi dambun kaji da shi. Wani Waci ya taru min a wuya ya hanani sukuni sai juyi na ke akan gado."

Tin dana dawo nake jira na ga ko Hajiya za ta kirani ta ce mini na yi mantuwa za ta aiko Direba ya kawo

"min kayana amma shiru. Saboda na ankarar da ita ma sai na yi mata text na tura ina mata godiya bisa karamcinta. Gajeriyar amsa ta turo min wai ""you're welcome, Dear"". Text message Win ya sake tunzurani. Na dinga jin haushin kaina ni kaWai. Koda ya ke ba laifinta bane. Ita kam ta yi nata da ta ce min na je na Webi abin dana ke so. Ni ce dai zuciya ta Webe ni na bar kayan saboda Wanta ya min kallon Sarauniyar nama."

"Shima Wan nata shegen girman kai, ina ™o™arin yi masa bayani ko kallona bai yi ba ya fita daga kitchen"

Win. Gaskiya Hajiya Layla bata ci sa'ar 'ya'ya masu hankali ba.

Na rufe ido ina tuno yadda komai ya faru. Wani tingling na ji a zuciyata lokacin dana tuno handsome face

"Winsa. Na girgiza kai, handsome or not handsome yana da girman kai, ni kuma bana harka da masu girman kai. Besides ma na san babu abinda zai sake haWa mu. Maganar restaurant Winsu ba zai yiwu ba. Zan cigaba da neman kuWin da zan buWe nawa restaurant Win kawai."

"Ina son yin bacci, amma bacci ya ™i zuwa. Duk wannan dogon mutumin ne ya jawo mini. Da wani ™wala-"

™walan idanunsa a wajen. Na ja tsaki a raina na sake juyawa a karo na ba adadi tunda na kwanta akan gadon. Ya jima ban ji wani namiji ya tsaya min a rai ba. Bayan rabuwarmu da yaya Aminu kulle zuciyata na yi gaba Waya na jefar da key Win zuwa lokacin da abubuwa za su daidaita mini har na yi tunanin soyayya da aure. Hana ™arya lokacin da nake level 2 akwai wani Lecturer Winmu da na ji yana Wan burgeni kaWan. Shima kuma tunda ya tafi ™aro karatu na watsar da batunsa. Dama kawai crushing nake ba wai ina sonsa ko wani abu bane.

Wayyo Allah! Ashe ba maganar nama bane kawai ya tsaya mini a rai. Ya Allah! Na girgiza kaina saboda na

dena day dreaming abinda ba zai yiwu ba.

Saurin kawar da tunanin da ke ™o™arin shigo mini kai na yi na koma lissafin hidimar bikin da ke gabana.

"Gobe Talata zan je gidansu Faty mu fara shirye-shirye. Ranan Laraba za ta yi bridal shower, Ranan Alhamis za a yi kamu. Friday kaman yini kawai za a yi a gidansu, sai kuma Asabat za a Waura aure a kuma yi reception. Ta so a yi dinner ranan Friday amma mai girma Ango ya ce ba za a yi ba wai baya so. Ni dai na san saboda bashi da kuWin yi ne."

"Ina tausayawa Bestie, ta saka kuWi sosai a hidimar bikin nan. A matsayina na aminiyarta na yi ™o™arin"

bata shawarar ta rage kashe-kashen kuWin nan saboda bayan biki zata ji jiki idan ba kuWi. But sai ta nuna mini babu yadda za a yi Tyma Glams guda ta yi biki a garin Zaria kuma a ce bikin ba zai kece reni ba.

"Iyayen Faty dai ma'aikatan Gwamnati ne. Babanta na aiki a Ministry ita kuma Mamanta na aiki a Asibiti,"

"duk da kusancinmu har yau ban sani ba ko Mamanta Nurse ce ko kuma Matron, ni dai na san a Asibiti take aiki. A rayuwata ban cika bin ™wa™w™wafin mutane ba, musamman abinda ya danganci iyaye ko asalin mutum."

Ban san yaushe na yi bacci ba. Na dai ji sama-sama Kaka na tashina da Asuba wai na tashi na yi sallah.

Sake rungumar pillow na yi saboda kamar ma yanzu ne baccin ya fara mini daWi.

"""Ziyadatu, ki tashi ki yi sallah sai ki koma baccin kin ji"""

"""Zan tashi, Kaka"" na sake ™udundunuwa cikin bargo na rufe idona na cigaba da bacci. Alarm Wina na"

™arfe biyar da rabi ne ya fara ™ara. Na sa hannu na lalubo wayar na dismissing alarm Win. Ganin dai ba daWin baccin zan ji ba idan ban yi sallah ba sai na tashi zaune ina murza idanuna. Na Wan mammatsa yatsun hannuna suka bada sautin ™at!. Na sake yiwa yatsun ™afan ma haka sannan na tashi daga kan gadon na fito ™ofar Waki na Wau buta na wuce banWaki.

Bayan na yi sallar Asuba na kwanta a sallaya ina karanta Azkar a wayata sai ga text Win yaya Aminu yana

min ya jiki tareda cewa yanzu zai kama hanyar Yola. Na tura masa addu'ar Allah ya tsare masa hanya.

Daga reply Win text sai na buWe data na na fara bibiyar messages Win da ke shigowa. Ina jan carbi da

"hannu Waya Wayan hannun kuma ina danna waya. Lissafin Azkar Win dana ke yi ne ya ™wace mini wannan ya sa na yi Astagfirullah na ajiye wayar a gefe na maida hankali kan Azkar Win. Allah dai ya yafemu gaba Waya, waya ba ™aramin Wauke mana hankali yake ba."

Da na ™are Azkar sai na sake hayewa gado na kwanta dan gaskiya bacci bai isheni ba.

Ko wanka ban yi ba ™arfe tara na safe ina sharan Waki Faty ta kirani wai ina nake ta jini shiru. Na ce ta yi

ha™uri zan zo zuwa shaWaya idan na karya.

A gurguje na ™arisa sharan na je na yi wanka na fito na saka Wumamen tuwo a gaba na fara ci. Call it

"Talauci, amma ni duk abinda zan ci da safe in dai ba Wumamen tuwo bane baya ri™e mini ciki. Maybe saboda da shi aka sabar min ne. Idan kuka ga ban ci Wumame da safe ba to kodai babu Wumamen ne, ko kuma bani da lafiya ko kuma ba a gidanmu nake ba."

"Wata™ila idan na yi kuWi zan dena son Wumame in koma breakfast Win 'yan gayu, but for now, Wumame"

any day.

Lokacin dana isa gidansu Faty sai na samu aiki na jirana jingim. Ta ce ni zan mana abincin bridal shower

"so dole na fara haWa komai kafin goben. Snacks za mu yi da kuma Fried rice. Haka na cire hijabi na naWe hannun rigana na fara kwaSa Donut, dana gama sai na haWa samosa sheets na saka fillings Win a ciki muka kai gidan ma™ociyarsu za ta saka mana a freezer gobe da safe sai dai kawai a soya."

Bayan na gama wannan muka fara fitar da souvenirs da za ta rabawa ™awaye gobe a wajen bridal

"shower. Mu biyu muka yi aikin da ™anwarta Basma. Sai gobe ™awaye za su fara zuwa kuma ta fi trusting Wina akan kowa. Unlike ni da nake da 'yan tsirarun ™awaye ita Faty akwai ta da mutane. Ni ce best Bestie Winta yanzu, amma tana da wasu Bestie Win bayan ni. Wasu na sansu muna mutunci sosai, wasu kuma kawai gaisuwa ne idan an haWu. Amma a hidimar bikin nan idan akwai wacce Faty ta trusting da shirye- shirye, to ni ce."

Ba mu muka gama jigila ba sai gabannin Magariba. Ta yi-ta yi na kwana na ce ta yi ha™uri gobe zan shigo

"mata da sassafe. Ni da kwana a gidansu sai ranan Jumu'ah zuwa wayewar Asabat da za a Waura aure. Na ™i kwana ne saboda ni tun asali idan ba ya kama dole ba bana son kwana a gidan mutane. Duk inda zan je a gidan 'yan'uwanmu in dai a Zaria ne bana iya kwana, duk min dare zan dawo gida na kwana kusa da Kakata. Dalili na biyu kuma shine saboda gidan an Wan fara cika. Šakin nasu da suke kwana su biyu da ™anwarta Basma yanzu akwai jakukkunan mutane sun kai uku a Wakin ni kuma a rayuwata bana son takura."

Da ™yar dai ta yarda bayan na mata al™awarin ™arfe shida na safe ina gidansu.

Ni kaWai na fito na ce ba sai ta rakani ba. Na tsare Keke na taho gida.

Ina shigowa na shiga banWaki na yi fitsari. Na ri™e fitsarin ne tun daga gidan su Faty. Šazu dana shiga

"banWakinsu zan yi, sai na samu 'yan biki sun Sata banWakin shiyasa ban yi ba."

Dana fito daga banWaki sai na jefa guga a rijiya zan ja ruwan wanka sai na ji sallamar yara.

"""Adda Ziya, wai ki je in ji wani mai mota a waje"""

"""Kai Yakubu, wani mai motan ne yake nemana?"""

"""Wallahi wani mai haWaWWiyar mota ne ya ce mu kiraki, yana waje yace mu kira masa Chip Zeey"""

"""Bakinka ne Chip Zeey Win ai. Ka je kace musu ina zuwa"""

Shi da zugan yaran da suka shigo suka fita da gudu.

To ni Ziyada waye zai zo nemana da Mangaribar Allah. Jin suna neman Chef Zeey ya sa zan fita saboda

"kar alkhairi ya wuce ni, wata™ila masu son a yi musu aiki ne ko kuma talla."

Fasa jan ruwan na yi na koma Waki na Wau dogon blue hijab Wina mai hannu na saka. Ban saka ko bra ba

"amma shimin da nasa ya packaging ™irjina da kyau. Ina da Wan ™iba, amma daWin abin nonuwana a tsaye suke. Beside ma akwai duhu babu wanda zai lura ba™in vest ne a jikina da zani, daWin hijabi kenan, sai ya Soye maka komai ka fito with confidence abinka. Na fita ba tareda na yiwa Kaka magana ba dan tana Sallah. Idan na ce zan mata magana yanzu za ta fara tafi a Sallah. Tsohuwata sai a hankali."

Ban gane motar ba. Da na yi tunanin ko Hajiya Layla ce ta aiko min Direbanta ya kawo min naman dana

"manta jiya, amma kuma ba irin motar da a kawoni gida da ita bane jiya. Wannan motar da nake gani ta fita haWuwa."

Ina ™arisowa wajen motar Direba ya fito ya zago inda nake muka gaisa ya ce sa™o ya kawo min. Ni dai na

zubawa sarautar Allah ido har ya buWe boot Win motar ya fito min da manyan ledoji guda biyu.

"Tsayawa na yi ban karSa ba dan kar na karSi kayan sata na ce ""Malam yi ha™uri ban gane ba, wannan"

"sa™on daga ina ne?"""

"""YallaSai Jalal... "" sai ya gyara maganarsa ya ce ""Daga gidan Hajiya Layla ne aka ce na kawo miki"""

Tabbas na ji duka suna biyun da ya faWa. YallaSai Jalal da Kuma Hajiya Layla.

"""Gashi, ina sauri ne"" ya faWa yana sake mi™o min ledojin. Sai a lokacin na karSi ledar a hannunsa na ce ya"

yiwa YallaSai da Hajiya godiya.

Daga yanayin nauyin ledojin na fahimci nama ne. Ina zuwa ™ofar gida su Yakubu suka tareni wai za su

"ri™e min ledar na ce su bari. Haka na shiga da kayana ciki na wuce sashenmu. Torchlight Win wayata na kunna na haska ledar and hasashena ya yi gaskiya, Kaji ne a cikin ledar farko. Na fara bubbuWewa, manyan Kaji guda biyar sai Waya ledan kuma naman Sa ne ban san ko kilo nawa bane a ciki amma dai"

"dayawa. Dariya kawai na fara ni kaWai a ™ofar Waki. Ko sa™on daga YallaSai Jalal ne, koma daga Hajiya"

Layla ne. Yau kan zuciyata fari ™al zan kwanta.

Gajiyar dana kwaso daga gidan su Faty tuni ya washe. Na shiga na faWawa Kaka daga gidan Hajiya Layla

"ne aka kawo min nama. Wankan da ban yi ba kenan. Sallah kawai na yi na zo na hau gyaran nama. Magulmatan gidanmu har da turomin 'ya'yansu wai su tayani aiki. Ai kafin ma su fara tunanin wani abu na ce musu na bikin ™awata Faty ne dana gyara gobe zan packaging na aika musu. Idan ba haka ba yanzu za ku ga ana mi™owa Kaka kwano a sam musu nama, dan sun san ni kam ba zan basu ba."

"Ban gama aikin suya da dambu ba sai kusan ™arfe biyun dare. Lokacin dana yi wanka na zo zan kwanta,"

bayana kamar zai tsage gida biyu. Ina kwanciya akan gado bacci ya tafi dani...

CHAPTER ELEVEN

ZEEY

Ni dana ce zan je gidansu Faty ™arfe shida na safe sai gashi ban bar gidanmu bama sai ™arfe takwas da

"kusan minti talatin. Wallahi gajiyan soye-soyen jiya ne ya sani makara. Ga ni 'yar Talaka amma jikina baya son wahala, dik sadda na sha aiki haka yanzu jikina zai fara ciwo."

Da safe da Kaka ta ga yawan naman da dambun dana yi sai ta fara ™o™arin convincing Wina wai na Wibawa

"'yan gidanmu naman. To in faWa muku Wallahi muna cikin maganar sai ga Maman Suwaiba da kanta ta zo da 'yar kwano wai dan Allah in sanmata ko Wan hanji ne za ta watsa a miyar kukan da za ta yi da rana. Wannan matar da kwaWayi. Innalillahi!. In dai kana neman kwaWayi to ita ce Oga kwata-kwata. Ga ta bata da zuciya kamar sauran matan. Sauran matan za ka iya hanasu abu su ha™ura, amma Maman Suwaiba idan ta fara maka sintiri tana aiko maka 'ya'yanta sai ka bata dan dole."

"""Saboda ke zan basu, Kaka. Kuma Wallahi saura ki ce musu naman namu ne duka."""

"""Ki ce musu na bikin ™awata Faty ne"" na sake jaddada mata."

"""Idan kika aika musu ma ai babu wacce za ta dawo"""

"""Kaka kenan, kamar baki san halinsu ba. Ga shi nan a cikin kwalla zan tura ™ar™ashin gado, Allah idan na"

"dawo na samu kin sake bawa wani a cikinsu zamu yi faWa"""

"""Ba zan basu ba"" Kaka ta faWa tana yagar cinyan kazar dake hannunta."

Cikin wasu takeaway na aikin abinci da na yi kwanaki na zuzzuba musu naman dan su sake tabbatar da

cewa na bikin Faty ne.

Har na shirya na tafi banda soyayyan hanta dana ci da ruwan Lipton ban iya cin naman ba. Jiya da nake

soyawa na Wan taSa yanzu kuma warin suyan ya hau mini kai. Shiyasa ma na yi dambun dayawa saboda zan fi cinsa idan na dawo.

Ban turawa Hajiya Layla sa™on godiya ba dan ban gama tabbatar da ita ta aiko sa™on ko kuma Wanta ne

ya aiko ba. Da alama dai siya aka yi ba wai an Webo daga cikin na gida bane.

Dana isa gidan su Faty sai na samu har Sumayya ta iso. Muna shiri da Sumayyan dan haka ni da ita muka

"fara shirin yadda za a tafiyar da abincin bridal shower. Na ce mata ita ta soya mana Samosa ni kuma zan mana fried rice Win. Da ke na Webo ruwan nama daga gida da ita na dafa mana shinkafar. Shiyasa tun kafin ma na zubata cikin veggies dana soya da ya ji hanta sai ™anshi shinkafar ta ke. Kan kace me wajen ya baje da ™anshi. ˜awaye suna ta zuwa. Wasu su sameni su ce za su tayani aiki, na ce musu kar su damu. Wasu kuma su wuceni suna min kallon mai aikin abinci. Ban ji haushinsu ba tunda ba ™arya suka yi ba, aikina kenan dafa abinci. Ba dan yanzu da harkar content ya Wauke min hankali ba ai ina zuwa girka abincin biki sosai."

˜arfe goma na safe aka ce za a fara bridal shower Win amma ba a fara bama sai past 11AM. Lokacin da

suka fara ni ina ™o™arin kwashe abinci a take-away. Dana gama na je na yi wanka na chanja kaya na dawo cikinsu aka cigaba da games Win da ake yi dani.

Abinci ya yi daWi kowa ya yaba. ˜arshe har nema aka zo ana yi daga 'yan bikin da suka zo. Mu dai dama

namu na ™awaye na riga na packaging ma kowa. WaWanda suka biya kuWin bridal shower har da souvenir aka saka musu.

Da yamma lis ina ™o™arin dawowa gida sai ga kiran Hajiya Layla. Na Wau wayar muka gaisa. Ta ce mini ta

yi magana da Wanta Jalal ya ce na zo interview ranan Asabat a Plaza Winsu. Na ce mata ta yi ha™uri Asabat muna da biki ba zan samu zuwa ba. Ta ce min babu komai za ta bawa Jalal nambana sai mu fixing wani lokacin. Na yi mata godiya. Jin bata yi maganar nama ba sai nima na yi shiru.

"Da dai na ce ba zan sake yin maganar restaurant Winnan ba, amma tunda Hajiya Layla ta nace da"

"maganar zan sake duba yiwuwar abin. Koma menene dai yanzu kam sai bayan biki, ni kaina yanzu ban ganewa kaina ba balle batun wani interview."

Haka na share zancen na wuce gida. Da dare ™arfe takwas dai-dai sai ga text ya shigo wayata daga

ba™uwar number. Wai ana gayyatata interview ranan Asabat ™arfe goma na safe a JK PLAZA. A ™arken

text Win kuma sai aka rubuta J.K. MAIYA˜I. Na maimaita sunan a fili JK Maiya™i.

Na gyara kwanciyata akan sallaya inda na yi sallar Isha sannan na rubuta masa amsar sa™onsa nima a

"™arshe sai na rubuta nawa sunan Chef Z.S. Haruna. Idan professionalism ne nima na iya. An ce yanzu a harkar kasuwanci sai da packaging, ko