Back to novel

Chapter 7 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

da Nigeria, amma bayan rasuwar mijinta sai ta yi retire ta dawo Nigeria da zama gaba Waya. An ce tana da 'ya'ya uku amma Waya ya rasu a hatsarin mota shekara uku da suka wuce."

"Wani abin da ya bani dariya gameda ita shine, a wani videonta dana ke kallo ana hira da ita ta ce sunan"

"Kakarta ta ci wato Jamila, ake kiranta da Layla amma tun tasowarta take ™in suna Jamila saboda basa"

shiri da Kakar tata.

"""Na yi ™o™arin maida sunana Layla kawai na cire Jamilan amma mijina Allah ya ji™an rai har ya rasu Jamila"

"ya ke kirana, baya son Layla shi yasa na bari"" a dai-dai wajen ta yi murmushi. Irin murmushin da ya fi kuka ciwo Winnan. Ni da nake gani a waya ma sai da idona ya ciko da ™walla."

"""Saboda son sunan da ya ke, yaron dana fara haifa sunan Jamil ya saka masa, unfortunately ya rasu few"

"weeks bayan haihuwarsa. Na zo na sake haihuwa ya saka masa Jalal, then Jamal, akan autata sai ya mayar mata da sunana Jamila"" wannan karan dariyar da ta yi dariya ne har zuciyarta."

"""Amma itama kamar ni, ta fi son a kirata da Wayan sunanta ba Jamila ba"""

Mai yin shirin ne ya katseta da cewa suna Jamila dai ya ™i karSuwa a gidan Alhaji Kabeer Maiya™i.

"Cikin dariyar Hajiya Layla ta ce ""ka san bayan rasuwarsa menene abu Waya da na fi missing?"" idanunta ya"

"ciko da ™walla ""yadda yake kirana da JAMILAH"" hawaye ne ya gangaro mata, aka mi™a mata tissue ta"

"fara gogewa, a dai-dai wajen videon ya yanke."

Nima sai ga shi ina goge hawayen. Dama ga ni da saurin kuka idan na ga abun tausayi.

"A nawa Sangaren, cikin abinda na missing bayan rasuwar Babana, shine yadda idan ya kira sunan ZIYADA"

a kowanni lokaci fatan na yi tsawon rai ya ke mini.

"""Husnan wa Ziyada'... daga nan aka ce ya Wauko sunan. Babana ba Malami bane, a tafsiri ya ji ma'anar"

"'ZIYADA' kuma ya saka min saboda na yi tsawon rai, na samu alkhairi, na samu rayuwa mai kyau..."

Haka dai na kwanta cike da tunanin labarin Hajiya Layla Maiya™i...

CHAPTER NINE

JAYKAY

Hajiya tana dawowa daga gidan ™awarta ta kira Jalal da ke supervision Plaza ta ce masa ta samu Chef da

za ta musu aiki a restaurant. Shi duk yadda ta ke ta bayanin abincin gargajiya bai fahimci inda ta dosa ba. Restaurant Win da za su buWe fine dining ne ba wai shagon abinci kamar na Mama put ba. Ya dai ce mata idan ya shigo gidan zai sameta su yi magana.

Completely shi yama manta da maganar da suka yi. Amma yana shigowa da ya gaisheta sai ta ke ce masa

me ya ke gani gameda hiring Chef Zeey su mayar da Restaurant Win wajen yin traditional food.

"""Hajiya, akwai plan a ™asa, mun riga mun yi nisa, I don't think it's a good idea mu chanja tsarinmu a"

"wannan gaSar"" ya faWa a nitse kamar ba ™orafi ya ke ba."

"""DaWina da kai kenan, idan ka kafe a abu shikenan. Šan'uwanka is more open to new ideas"" hakan da ta"

faWa zafinsa dai-dai yake da ta Wau guduma ta buga masa a dai-dai ™irjinsa.

Everytime ta auna shi da Jamal haka yake ji.

"""Ni dai na inviting Winta za ta zo gobe, ka yi tunani akai. Ka gwada jin idea Win daga wajenta ka gani ko"

"abu ne da za ka yi aiki da shi. Yanzu ni sau nawa nake tashi da marmarin abincin gida in rasa wajen siya sai dai ko a taho da shi daga family house. I think her idea is very creative"""

So yake ya ce mata ba creative idea kaWai bane zai tafiyar da restaurant amma sai ya yi shiru. Duk abinda

zai faWa ba fahimta za ta yi ba musamman da ta riga ta nanata cewa Jamal yana son new ideas.

"""Zan yi magana da ita"" ya faWa bayan dogon shiru."

"""Ko kai fa. Allah ya sa a dace"". ˜asa-™asa ya amsa da Amin sannan ya tashi ya fita."

Da safe bai yi mamaki ba da Hajiya ta sake nanata masa cewa ya dawo da wuri saboda su yi magana da

Chef Zeey.

Yana jin Janan da Saudah suna yiwa Hajiyar tsiya wai tun jiya da ta ci abinci a gidan Hajiya Maryam take

ta wa™ar Chef Zeey.

Ya kaWa kai ya fita. To ko suma za su taya shi jimamin wannan lamari ai.

Lokacin da ya samu sarari a office sai ya shiga Instagram dan ya ga wacece Chef Win da Hajiyar ke

maganar a dam™a wa restaurant. A bayanan Hajiyar ya fahimci a Instagram ta santa tun ma kafin su

haWu a gidan ™awarta.

Video Waya ya kalla ya fita daga wajen yana mamakin me ya hau kan Hajiya haka take ™o™arin kawo masa

tarkace cikin harkarsa.

"Videon da ya gani ba da waya mai kyau aka Wauka ba, it was blurry. Wajen da ake girkin duk ™asa da su"

"randa su rijiya, typical gidajen ghetto."

Ta ina mai irin wannan content Win za ta heading restaurant Win da ya ke son buWewa.

Anya ma Chef Win ce kamar yadda Hajiyar ke ta faWa. Koda zai yi amfani da maganar Hajiya ya mayar da

"restaurant Win strictly traditional cuisine, to ba zai iya Waukan wannan matar ba, dan bata dace da shirinsa ba."

Bai bari maganar ya jima a ransa ba ya watsar da komai akan koma wacece ya riga ya gama assessing

Winta tana zuwa zai ce mata ba zai yi aiki da ita ba. Ba sai Hajiya ta gane ba ya san me zai yi ya koreta a rufe maganar.

"˜arfe huWu saura ya dawo daga Masallaci kenan zai koma office Hajiya ta kira shi, wai yana ina, ya zo"

"Chef Zeey ta jima a gidan, ta gama abinda ya kawota shi ta ke jira. Ya ce mata yanzu zai zo."

***

ZEEY

Gidan Hajiya Layla ya ninka gidan su Hayfa girma da kyau. Ban zama 'yar ™auye ba sai dana shiga kitchen

Winsu. Allah ina ga sashen Kaka tsulum zai shiga kitchen Win har a samu sauran space. Babu abinda babu a kitchen Winnan. Irin kitchen dana ke gani a Pinterest da manyan food bloggers Win kudu ne.

Da ni ke da kitchen Winnan ai katifa kawai zan shimfiWa na rin™a kwana a wajen. Idan za ka kwana kana

girki a irin wannan haWaWWen kitchen Win Allah ba za ka gaji ba.

"Hajiya da ta lura na faWa kogin soyayyar kitchen Winta sai ta ce ""gashi duk kyan kitchen Winnan ni da"

"Janan ba girki muke a ciki ba"""

Hangame baki nayi da ta faWi hakan. Idan ina da irin kitchen Winnan ai babu abinda zai hanani girki sai

ciwo.

"""Lokacin da zan yi aure aka kaini wajen Kakata wai ta koya mini girki muka yi ta faWa na gudo. Da na je"

"London kuma su ba irin abincinmu suke ci ba dama bana son wahala sai na koma cima irin tasu. Kin san a lokacin Alhaji idan ya ji ta cin Tuwo ko wani abu sai dai ya siya a African restaurant ko kuma ya yi da kansa"""

Na zaro ido ina mamaki. CabWi! Wai 'sai shi ya yi da kansa'. Har na hango Baffa Lawalli ko Baffa Zakari

"suna tu™a tuwo. Abinda ba zai taSa faruwa ba kenan, ko a mafarki."

Haka ta ri™a nuna min komai na kitchen Win. Ta haWa ni da mai aikinta ta ce ta gwada min inda ake saka

"komai da yadda ake konna burner Win. Akwai wata ma da ta shigo, na ji Hajiyar ta kirata da Saudah. Tana kallona ta ce ""ke ce Chef Zeey da Hajiya ke ta maganarki tun jiya?"" na gyaWa mata kai."

Na fahimci kallon reni a idanunta. Wato irin ban worthing Hajiya ta yi maganata ba Winnan.

Lokacin da mai aiki ta buWe min freezer inda suke ajiye frozen foods Winsu sai dana nemi tsari da talauci

"sau goma a zuciyata. Wato nama ne da kifi dan™are a ciki sun yi ™an™ara. Akwai naman Sa, Akwai gudar Akuya da aka yanka gida takwas, ga naman rago, ga naman Kaji. Hassana mai aikinsu ta ce min akwai naman Talo-Talo dana Zabi, ba wai Kaza kaWai bane a wajen. Ni sai na rasa ma wanne zan Wauka. Ba ni zan ci abincin ba amma ni ke ruwan ido. Su kam na san nama bai damesu ba."

Hajiya Layla ta ce na yi mata Tuwon Biski da miyar Kuka amma gaskiya zan haWa da wani abun.

Yadda kitchen Win yake ™al-™al da tsari sai na rasa ma a ina zan haWa kurho Win gawayi da zan turara

tuwon kamar yadda na yi a gidan Hajiya Maryam.

Ai kuwa ina tambayar Hassana ta ce sai dai mu fita ta baya ina kunna gawayi a nan zan fara jin ™ara

winwinwin. Ta nuna min wani abu wanda na fahimci smoke detector ne.

Muka fita ta baya na je na haWa wutan. Cikin tsari da ™warewa na fara komai. Ina tuwo ina prepping

"miyan kukan da zan yi, ina so shima sai ruwan kukan ya dahu da kyau kamar yadda Kaka ta koya min kafin na zo na kaWata."

Kafin na ™are girkin Janan 'yar Hajiya ta dawo. Ita da Saudah ne suka shigo kitchen Win wai tana son

"ganina. Itama irin kallon da Saudan ta mini Wazu shi take min, in fact nata ma ya fi muni. Ko kaWan bata da daraja mutum kamar Hajiya. Kallon 'yar aiki ta ke mini ba Chef ba."

"Ta yatsina fiska ta ce ""Yanzu wannan Winne Hajiya ke cewa za ta koya mini girki. Thank God Mi Amor"

"baya son Tuwo balle ta ce saboda shi in koya"""

Saudah dai dariya ta yi ta bi bayanta suka fita daga kitchen Win.

Gwiwata sai ya sace iissssssss kamar an sace balon-balon. Ashe dai yadda Hajiya ta ke da fara'a ba haka

sauran 'yan gidan suke ba. Da alama dai daga yau idan na fita ba zan ™ara zuwa ba. Kafin su fara min kallon 'yar Maula. Halal nake nema ba ro™o na zo yi ba.

Lokacin dana gama wanke kitchen Win ni da Hassana sai na koma falo na zauna ina jiran Wan Hajiyar da

zai zo mu yi maganar restaurant.

Ina zaune ina kallo a falo sai ga wani yaro ya shigo falon sanye da Uniform Win Makaranta a jikinsa. Yaron

"kyakykyawa da shi, daka ganshi ka ga ruwa biyu. Ga gashin kansa ba™i siWik a kwance lub irin na Turawa."

"""Hi, Sannu"" ya faWa yana Waga min hannu."

"""Sannunka handsome boy, an dawo daga Makaranta?"" Ya gyaWa kai sannan ya wuce sama da gudu."

"Yaron ya burgeni, dan ban Wauka ya iya Hausa ba."

Can ina zaune duk na ™agu mutumin dana ke jira ya zo sai Hajiya ta sauko ita da yaron Wazu wanda nake

da tabbacin jikanta ne ta ce yau za ta koya masa cin Tuwon Biski.

"Wajen dining suka nufa ta dishing masa. Ina ji tana tambayarsa ko abincin ya yi daWi, na le™a na ga yaron"

yana gyaWa mata kai.

Har yaron ya gama cin abinci wanda na ke jira bai dawo ba.

"Hajiya ta zo ta zauna ta kira shi a waya. Ban san me ya faWa ba, na dai ga ta cire wayar ta Sata fuska."

"""Hajiya barin je na tattara kayana idan ya so yana zuwa Win sai na wuce"""

"""Ki yi ha™uri na ri™e ki Ziyadaah. Ki shiga kitchen ki Wauki duk abinda kike so kin ji"""

Na mi™e ina mata godiya. Tun Wazu ta tura min alert Win kuWin aikin dana yi. Nauyin alert Winne ma ya sa

na shirya jiran Wan nata ko zai kai ™arfe takwas na dare bai dawo ba.

"Da zan wuce kitchen Win sai ta ce na buWe freezer na Webi naman da zai isheni. Allah Sarki matar arzi™i,"

kamar ta san naman nan dana gani yana raina.

Babu kowa a kitchen Win. Tunda muka tattare kitchen Hassana ta koma Wakinta. Itama duk yadda ta ke

ganin wai ban kai ta girki ba da ta ci tuwon dana yi sai data ce dole Hajiya ta kirani na zo na mata girki.

"I think waccar Saudar ma ta ci amma ita Janan bata ci ba, ban ma sake ganinta ba tun da ta le™oni ta min"

kallon banza.

Talaka ya samu ganima dole yai bushasha. Ni da Hajiya ta bani damar Wiban nama ba sai na buge da cika

leda ba. Sai dana cika leda mai yellow da ba™i da nama amma still idona bai ha™ura ba. Hassana ta ce idan naman yai wata bai ™are bama ita da sauran ma'aikatan gidan suke rabawa a sake kawo wasu.

"A yadda na ke ganin naman nan kuwa, ko kullum za a ri™a girki da shi zai iya kaiwa wata uku ma."

Wannan greed Win ya tunzurani na sake Wauko wani ba™in ledan cikin tarkacen dana zo da shi daga gida

na sake sa hannu ina ™o™arin SanSaro gudar kazar saboda ta yi ™an™ara. Da ™yar na cirota na Wago zan sata a leda

"""U'u'um"""

"""Wayyo!"" Na saki ledar hannuna a tsorace saboda gyaran muryan da na ji a bayana babu shiri."

A hankali na juyo cike da kunyar abinda aka kamani ina yi. Ga nan leda cike da nama a saman island Win

kitchen Win ga ni nan kuma ina shirin cika wata ledar.

"Hannunsa Waya ri™e da ba™in suit Winsa, Wayan hannun kuma yana cikin aljihun wando."

Kallon-kallo muka tsaya yi ni da shi. Na san kallon Sarauniyar nama yake mini. Sai na ji wani kunya ya

rufe ni. Ina so na ce masa Hajiya ce ta ce na Wiba amma bakina ya kasa maganar sai rarraba idanu kawai na ke yi.

"Juyawa yai zai tafi na ce masa ""Ha, Haajiya...Hajiya ce ta ce..."""

A nan muka kawo ™arshen Free Pages na littafin CHEF ZEEY: Love in the Kitchen ©AzizatHamza2025

CHAPTER TEN

JAYKAY

Yana jinta tana ™o™arin yi masa bayani amma ya shareta ya fice daga kitchen Win. Ya riga ya gama making

"decision Winsa, wannan fake Chef Win babu abinda za ta masa. Maybe idan yana bu™atar buWe restaurant"

na 'yan Maula da Maro™a then zai iya employing Win service Winta.

"""Jalal, kun haWu ko?"" Hajiya ta tambaye shi yana ™o™arin hawa sama."

"""I think..."" fitowar Ziyada daga kitchen Win ya sa shi maida dubansa gareta. A tsorace ta ke, sai rarraba"

idanu take kamar za ta yi kuka.

Whether Hajiya ce ta bata damar Wiban nama ko kuma sace naman take ™o™arin yi ba damuwarsa bane.

"A Shekara biyu da yai a Nigeria yana running Kamfaninsu ya fahimci halayen akasarin Artisan 'yan Nigeria na rashin gaskiya da cin amana. Ko aikin plaza da ake yi ba sau Waya ba ba sau biyu ba ana kawo complain Win sata da wasu ma'aikata ke yi. Yau wannan ya zari abu Waya ya siyar gobe wani ya siyo abubuwan da basu da quality ya kawo bayan an bashi kuWin masu quality. So, Chef Win da ke satan nama a gidan da tayi aiki, to him halin rashin gaskiya irin na 'yan Nigeria ne."

"""Hajiya zan tafi, an kirani a gida, Kaka na nemana"" ta yi maganar muryarta na rawa."

"""Lah! Kaks ta ji ki shiru kenan. Ba matsala Ziyadah, ina ga kawai Jalal zai kiraki cikin satin nan sai ku yi"

"maganar"""

Bai ™arisa jin maganarsu ba ya fara hawa stairs. He's already tired. Ba dan Hajiya da ta dameshi da kira

ba da ba zai dawo yanzu ba.

Yana shiga Waki sai ya cire kayansa ya shiga banWaki ya sakewa kansa ruwa.

Bai sauko ™asa ba sai da ya shirya fita sallar Magariba. Kiran Junior ya yi suka wuce Masallacin tare. Da ke

sun rasa jam'i wani ne ya ja su sallar Magaribar suka yi sallar su kusan biyar.

Tsayawa ya yi har aka yi isha saboda yana so idan ya shiga gida ya je ya ™arisa aikin duba report da bai

samu ya yi ba.

Lokacin da suka fito daga Masallaci sai Junior ya ce ya kai shi shan ice cream. Jalal ya ce masa to.

Lokacin da suka shiga gidan sai suka samu Janan da Saudah sun ci kwalliya za su fita.

"Ya tambayesu ina za su je, suka ce masa za su je cin pizza, wai Hajiya ta hana a yi musu girki su kuma ba"

za su iya cin Tuwon da aka yi ba.

Nan Junior ya kama tsalle wai shima zai ci Pizzan.

Jalal ya kalli Junior ya ce ya bisu kawai.

Lokacin da suka fita har zai haura sama sai ya ce bari ya haWa coffee ya haura sama da shi saboda ya ji

daWin aiki.

Yana shiga kitchen Win sai ya samu Hassana tana mayar da nama daga cikin leda zuwa Freezer. Kenan

yarinyar can bata Wauki naman ba.

"""YallaSai, barka da dare, akwai abinda za a maka ne?"""

Šaga mata hannu yai ya nufi gaban coffee maker zai haWawa kansa coffee.

"˜asa-™asa yake jin Hassana na faWin ""Ziyada za ta ji babu daWi idan ta isa gida ta lura bata sa nama a cikin"

"kayanta ba. Kai! Ba rabonta bane"""

"So, ZIYADA sunanta. Ya Wauka Zainab ne saboda yadda Hajiya ke ta nanata masa Chef Zeey tun jiya."

Ya gama abinda zai yi ya fita daga kitchen Win ya bar Hassana mai aiki tana goge-goge.

"A can ™asan ransa sai ya ji babu daWi da yarinyar ta bar naman saboda shi, musamman da ya fahimci"

Hajiya ce ta bata damar Wiba. Ya girgiza kansa kawai ya kurSi coffee yana mai cigaba da aikin da ya ke.

ZEEY

Zuciya babu daWi. Yin zuciya wa abinda kake so akwai cin rai. Gani nan ina kwance amma ™arfe Wayan

"dare bacci ya ™i zuwa mani. Tunanin naman dana yi fushi na bari a gidan Hajiya Layla ne a raina. To ni inama ruwana da shi da zan ha™ura da naman saboda ya ganni. Ai ba sata na yi ba, cewa aka yi na Webi nama yadda zai isheni."

Kallon da yai min ne na rashin yarda duk ya sa na ji gara kawai na ha™ura da naman. Ko lokacin