Back to novel

Chapter 11 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

daga sharrinsa a zuciyata.

"Duk macen da matsin rayuwa ya sa ta faWa hannun mutum irin Alhaji Nafi'u, to ta shiga uku. Ni ga shi"

"daga taimako Waya, sai ga shi ya shigo rayuwata ya zame min jaraba."

"""Ki kwantar da hankalinki Sayyada, Baffanki ya yi mini al™awarin a satin nan idan suka yi magana da"

"sauran iyayenki za su bani aurenki"""

"""Aurena kuma? Kana Hauka ne?"" Na daka masa tsawa ko girmansa ban tuna ba. Yo dama girmansa ya"

jima da zubewa tun lokacin da ya nuna mini shi Wan iskan gari ne.

"""Ba hauka bane, gaskiyar magana kenan. Dan haka ki kwantar da kai mu fahimci juna tun yanzu. Ni dama"

"Sayyada kin sani na jima ina son ki, ke ce dai kike nuna min ™iyayya"""

A take a lokacin na yiwa kaina al™awarin zan auri kowaye amma banda Alhaji Nafi'u. Ko sama da ™asa za

su haWu ba zan taSa aurensa ba.

"Kallonsa na yi cike da ™yamarsa na ce ""sunana ZIYADA ba Sayyada ba, Waya kenan. Ka sa a ranka ba zan"

"taSa aurenka ba, biyu kenan. Na ™arshe shine ka sake sawa a ranka ZIYADA ba za ta taSa aurenka ba"""

Daga haka na fito daga motar na bugo masa ™ofar bauuuu...

CHAPTER FOURTEEN

ZEEY

Ina cikin kuka Kaka ta shigo Waki. Tana ganina a haka ta ajiye jakar Islamiyyarta ta rungumeni tana

tambayata me ya faru.

"""Wa ya taSa min ke Ziyadatu? Me ya same ki?"""

˜an™ameta na yi na cigaba da sheshshe™ar kuka.

"""To yi shiru, ya isa. FaWa mini wa ya taSa ki? Wa ya Sata miki rai?"""

Sai dana sha kuka mai isata kafin da kaina na yi shiru ina ajiyar zuciya. A irin waWannan moments Win

nake jin zafin maraicina. Da Babana na da rai na tabbata Alhaji Nafi'u bai isa ya ce zai aureni ba. Kai ba lallai na haWu da Alhaji Nafi'un bama balle na bashi dama ya shiga rayuwata.

Babana Direba ne. Amma duk da haka shi mutum ne mai wadatar zuci. Ai duk wanda ya Wauko halin

"Kaka kam, dole ma ya zama mai wadatar zuci."

"Kaka ta ce, Babana ya yiwa 'yan'uwansa hidima ba kaWan ba lokacin da ya ke raye. Su kansu 'yan'uwan"

"nasa idan suna faWin halayensa, za ka ji suna ambatarsa da shi mutum ne mai yawan kyauta da tausayi."

"Memories dana ke da shi na mahaifina ba su da yawa. Ya rasu a lokacin da ban yi wayo sosai ba, I think"

"ina shekara bakwai ya rasu, kai! kamar takwas ne. Allah Sarki! Har na fara mantawa da lissafin. Da, na kan tuna abubuwa dayawa akansa. Yadda ya ke kawo mini tsaraba duk lokacin da ya dawo daga tafiya. Yadda ya ke Waukana a wuyansa yai ta jujjuyani har Kaka ta dinga faWa wai ya dena irin wasan nan dani ni mace ce. But, a hankali ina girma, memories Win suna Sacewa. Na san fiskarsa kam, saboda har yanzu akwai hoton aurensu da Ummana da kuma wani hoto da aka yi a bikin autarsu Binta. A kamanni na Wauko yanayin fiskarsa, da ba™insa. Amma a jiki, Ummana na biyo, dan Ummana tana da ™iba gaskiya. Ko a hotunan bikinsu da ™ibanta balle kuma yanzu da girma ya sake buWeta. Daga wajen Ummana na samu"

dirin da mutane ke yabawa. Da na Wauko Sangaren Babana da abin ba zai yi kyau ba. Dan ga su nan

"matansu duka shafel, babu shape."

"Lokacin dana faWawa Kaka abinda Alhaji Nafi'u ya faWa ai tuni ta fara masifa, ta ce Baffa Lawalli bai isa ya"

min auren dole ba. Ta ce min za ta kira shi ta masa magana. Wannan ya sa na Wan ji sanyi kaWan a raina.

Da dare kuwa Baffa Lawalli ya shigo sashenmu sai huhhura hanci yake har da cewa na kawo masa abinci

"kamar ya bamu kuWin gari. Idan ba kwaWayi bama ko bai yi magana ba Kaka za ta ce na kawo masa, dan Kaka da bawa mutane abinci 5&6 ne."

Na wuce Kitchen na Webo masa tuwon Shinkafa da miyan busashshen kuSewa dana mana. Da ke ina jin

"haushinsa nama yanka Waya na saka masa a miyar, kuma sai dana zaSo ™arami sannan na jefa masa, duk"

da kuwa akwai nama sosai a miyar dan har yanzu bamu cinye naman da aka kawo mini ba.

"""Šan bamu waje"" ya faWa da wani gadara lokacin dana zauna can gefe ina son jin maganar da za su yi."

Na ja tsaki a raina na Wau hijabi na fita. Sashen Baffa Mamman na wuce dan ba laifi muna Wan Wasawa

"da matarsa Anty Hafsah. Shi kaWai ne yai gini a cikin gidan, duk sauran ginin gado ne suke zaune a ciki."

Šakuna uku Baffa Mamman ya gina da falo da kitchen a filin da aka bashi.

Da sallama na shiga falon na samu Anty Hafsah da yaranta biyu suna cin abinci suna kallo.

"""A'ah! Yau Chef tamu ta gargajiya ne a gidana"""

"""Anty Hafsah, Barka da dare"""

"""Barka da dare, Ziyada. Ya aka ji da hidimar biki kuma"""

"""Lafiya, Anty"""

"""Mun gode fa. Šazu da rana na ga sa™o"""

Da rana bayan na gama kuka ne na zauna na rabawa 'yan gidan chinchin Win biki na aika musu.

"""Ki yi ha™uri ba yawa ma. Kin san jama'ar gidan namu yawa garesu. Idan ban bayar ba kuma zan shiga"

"magana"""

"""Ashe kin sani. Na zubo miki abinci ne?"""

Na girgiza mata kai na ce a ™oshe nake. Zama na yi a kujerar one sitter na kanainaye jikina na kunna data

"na shiga Instagram ina son Wauke hankalina daga abubuwan da suka faru yau. Amma dik yadda na ke ™o™arin basar da maganar Alhaji Nafi'u, sai ™ara ringing yake mini a kunne. Ni yanzu abinda ya faru tsakanina da Jalal ma na ajiye shi gefe, bata shi nake ba. In Allah ya yarda ma babu abinda zai sake haWani da shi. Tunda ya ce baya son idea Wina, shikenan ya je ya yi duk abinda ya ke so. kuWinsa ne, restaurant Winsa ne ba nawa ba. Nima idan Allah ya buWa min zan buWe nawa restaurant Win, na Wabbakar da abinda na ke so a wajen."

Za ku ga na damu da maganar buWe restaurant. Ni kaWai na san inda ke mini ciwo. Na farko dama ina da

"sha'awar buWe wajen cin abinci tun lokacin da Kaka ta dena sana'ar Tuwo. Na biyu kuma, ba zan taSa dogara da food content ba, yanzu ina tashe a harkar ban san yaushe taurarona zai dishe ba, musamman saboda content Wina na gargajiya ne ba kowa ke so ba."

Na uku kuma ina son sana'ar ne saboda na san idan ta karSi mutum akwai samu a harkar. Na yi aiki a

restaurant kuma na san ya harkar ta ke idan mutum na samun ciniki. Da wannan sana'ar na ke so na cigaba da gina kaina na kuma inganta rayuwar Kakata. Ta bautu wa sana'ar siyar da abinci amma daga ™arshe bata mori sana'ar ba. Kishiya da 'ya'yan Kishiya su suka hanata moran sana'ar.

"Lokacin da Baaba Tabawa kishiyar Kaka ke raye, tun ma kafin mijinsu ya rasu. Kaka bata isa ta tara kuWi"

ta ce za ta yiwa kanta wani abun kirki da kuWin ba. Akwai lokacin da ta tara kuWin Hajji da sana'ar Tuwo Winnan amma da Baaba Tabawa ta tada fitina ™arshe sai mijinsu ya ce Kaka ba za ta je ba. Kun san a da yardar miji shine sama da komai. ˜arshe kuWin da ta tara na tafiya Hajjin salwancewa ya yi.

"Lokacin da Kakanmu ya fara jinya, duk da kuWin Kaka aka yi jinyar. Bayan rasuwarsa, Baaba Tabawa da"

'ya'yanta suka kwashe kusan komai na gado. Gidan Kakana babban gidane da kuma fili amma da aka tashi sai aka bawa Kaka wani Wan gefe inda muke yanzu kenan wai nan ne rabonta. Bata yi ™orafi ba ta dawo wajen da zama bayan ™urar rabon gado ya lafa.

angaren Babana ma Baffa Lawalli ne ya cinye bayan rasuwarsa. Yanzu haka Amaryarsa ya saka a wajen.

"Saboda wannan rikicin ya sa nake so na inganta rayuwar Kakata. Kai, barin faWa muku. Yadda na ke ji da"

"Kakata ko, ko Ummana data haifeni bana jinta kamar haka. Kafin na yiwa Ummana abu Waya, sai na yiwa Kaka biyunsa. Na san matsayin Uwa ya fi na Kaka, amma gaskiya saboda sha™uwar da muka yi na fi ji da Kaka Altine sama da Ummana."

Bayan rasuwar Baaba Tabawa. Kaka ta cigaba da yiwa 'yan gidan hidima kamar ita ta haifesu. Amma

"jarabar aron kuWi, da 'ya'yansu da suke mata sata, sai da suka kassara mata sana'ar."

"A hakan bata dena ba, har sai da jinya ya kada ita. Lokaci guda daga faWuwa tana tu™a tuwo da aka kaita"

"Asibiti sai ga result kala-kala na ciwukan da ta ke fama da shi. Ga matsalar ido, har yanzu ido Waya baya gani sosai, Wayan ma dai gashi nan-gashi nan ne. Ga hawan jini, ga ciwon baya da ciwon ™afa. A lokacin fa har cewa suka yi akwai Chronic typhoid da kuma ulcer a jikinta. Abin mamaki, tana sana'ar sayar da abinci amma wai tana fama da matsalar ulcer."

Jinyar farko sai da Kaka ta yi wata biyu a Asibiti kafin aka sallameta. A wannan jinyar Wan kuWin da ta ke

"tarawa ya ™are. Nima a lokacin duk abinda na ke samu jinyar Kaka yake tafiya. Na san za ku ce ina su Baffa Lawalli suke a lokacin. Hmm! Yadda Baaba Tabawa ta nuna musu Kaka ba uwarsu bace haka suka Wauketa har a lokacin da take cikin tsananin bu™atar tallafawarsu. Umma Hadiza dai tana zuwa duba Kaka kusan kullum har na sati biyu, kafin daga baya ta rage zuwa. Ban ji haushin Wage ™afarta ba saboda na san mijinta bahagon mutum ne mai ba™ar a™ida, ba mamaki shi ya hanata zuwa."

"Umman Fada ba komai ta ke da shi ba, itama na fama da nata Talaucin a gidanta."

Baffa Mamman na bada abinda bai taka kara ya karya ba. Shima Baffan Katsina idan ya bushi iska yana

turo kuWi.

Daga ™arshe babu wani mai halin da zai iya Waukan nauyin jinyar Kaka. KuWin da ta tara shekara da

shekaru da su aka ci ™arfin jinyar har Allah ya tashi kafaWarta.

˜anwar Kaka da muke kira Baaba Murja ita ce ta zauna da Kaka throughout jinyar. Ni kuma kullum ina

"jigilar Makaranta, ina jigilar Asibiti, ina jigilar aikace-aikace."

A irin wannan yanayi na haWu da Alhaji Nafi'u a wajen ATM har ya taimaka min lokacin da ATM ya haWiyi

"katina. Ga shi yanzu ya bijiro da wata maganar da ba zai taSa yiwuwa ba. Alhaji Nafi'u ba mijin aure bane. Ba dan shekarunsa za su iya kaiwa hamsin ba, ba dan yana da mata ba, ba dan yana da ™iba ba (duk da ni bana son ™aton namiji). Ba dan kuma halinsa na gori ba. Ba zan aure shi bane saboda sha'awata yake, ba sona ba. Idan har ya aureni ya samu abinda ya ke so, to shikenan idonsa zai kauce a kaina ya fara neman wata. Wannan, ba irin auren dana ke son yi bane..."

***

JAYKAY

˜arfe tara na dare yana Waki yana zaune akan gado ya saka Laptop a gaba yana rubuta wani email sai

wayarsa ta fara ringing. Šan le™a wayar ya yi ya ga sunan C. Maria. Tsaki ya ja a fili. Sai yau ta ga daman

kiransa kenan. Kusan sati guda kenan ko waya ba su yi ba.

Šazu da yamma Junior ke masa ™orafin ya kamata Mom Winsa ta zo birthday Winsa da za a yi ranan

"Alhamis mai zuwa. Ha™uri ya bashi dan ya san ko ya faWawa Cassy ta zo, ba zuwa za ta yi ba. Aikinta ya fi mata komai mahimmanci."

"""J. Lovvvvve!"" Ta faWa da muryan maye."

"""Fuckkk Nigeria, I've being trying to call you for hourrrrrs"""

"""Cassandra are you drunk?"" Jalal ya faWa ransa a Sace."

"""No, No, No, No. It's just twoooo bottle of wine, I promise"""

"""Maria!"" ya daka mata tsawa. Daga Sangarenta ta yi shiru ta Wan nitsu dan sunanta da ya ke kira kenan"

"idan ransa yana Sace, ko kuma idan zai faWa mata wani abu mai mahimmanci."

FaWa ya fara mata akan ba ya hanata shan giya ba. Ta yi shiru tana jinsa. ˜arshe ta fara bashi ha™uri

amma bai saurareta ba ya kashe wayar.

Ransa da ya Saci ne ya sa shi rufe Laptop Winsa ya fasa aikin da ya ke yi.

Fitowa ya yi daga Wakin ya sauko ™asa. Coffee zai haWa wata™ila idan ya sha zai rage masa zafin da ya ke ji

"a zuciyarsa. Idan ya huce sai ya koma ya ™arisa aikin. Gobe Monday ne, kuma ya kamata a ce ya tura"

email Win tun Friday ne bai yi ba sai da Sakatariyarsa ta tuna masa Wazu da yamma.

Yana shiga kitchen Win ya kunna wuta. Ko lokacin da ya ke London ya fi son haWa Coffee da kansa. Kusan

"he's addicted to coffee ne. Duk lokacin da ya ji gajiya abinda ya ke sha kenan. Ko ransa ne ya Saci, A cup of coffee zai iya sassauta masa Sacin ransa."

"Bai taSa shan giya ba duk zamansa a Turai. Giya, shine babban abinda ya ke haWa shi da Cassandra. A"

"zamansu tare ta rage sha. Ba ta sha sai baya nan. Idan yana gari har ya tafi ba za ta sha ba. Ko baya nan Winma, bata sha a gida sai dai ta je Bar ta sha. Amma yanzu da ba sa tare, yana da ya™inin ta koma shan giya sosai."

Irin waWannan abubuwan Hajiya ta dinga jiye masa amma ya yi kunnen ™ashi sai da ya auri Cassandra

Maria.

"Abun da basu sani ba shine, a lokacin da ya bijirewa Hajiya ya auri Cassy, ya yi hakan ne saboda ya"

cikawa Cassy al™awarin da ya Wauka.

"""J Love, I'm Pregnant, I'm Pregnant"" ta bayyana masa sounding so excited wata biyu bayan sun yi break-"

off.

"A ranan da ya ji maganan baya ma London, yana Doha. Da ™yar ya saita nitsuwarsa ya ce mata idan ya zo"

London zai zo su yi magana. Two weeks bayan wayarta ya koma London. Da ya je sai ta bashi result Win test Win.

Ba ta hanyar aure aka samu cikin ba dan haka dole ya karSi sakamakon zunubinsa. Ya ce mata kar ta

"damu, zai kula da ita da abinda za ta haifa."

Ta dinga lallaSashi akan ita dai so take ya aureta. Ba za ta iya kula da cikin ita Waya ba. Tashin farko ya ce

"mata ta yi ha™uri ba zai iya aurenta ba, amma zai bawa abinda za ta haifa sunansa. Bayan ya tafi. Kwana biyu da maganarsu ta kirashi wai bata da lafiya jini na zubo mata. Lokacin da ya isa apartment Win da ta ke sai ya sameta cikin jini tana kuka. Tsoro ya kamashi, ya kira Ambulance. Bayan Ambulance sun zo an kaita Asibiti sai aka tabbatar musu cikin ya zube."

"Babu abinda ta ke ta maimaitawa a Asibitin sai, 'shikenan yanzu zai gujeta tunda cikin ya zube'. Tsoro da"

"tausayi, su suka saka shi yi mata al™awari a gadon Asibitin cewa ba zai taSa rabuwa da ita ba, zai aureta."

Wannan al™awari shine mafarin taurin kansa har ya ™e™asa ™asa akan sai ya auri Cassandra duk da Hajiya

ta nuna bata so. Bai taSa faWawa kowa wannan dalilin ba. Ko Jamal bai faWa masa dalilinsa na auren Cassy ba.

"Looking back, yanzu ya fahimci garin son gyara abinda ya faru, sai ga shi ya shigar da kansa wata"

"sar™a™a™™iyar ala™a da ke da wuyan yankewa. Ya auri Cassy cikin sau™i, amma fa rabuwa da ita babu sau™i."

Yai saurin kauda tunaninsa ta hanyar ™arewa Kitchen Win kallo har idanunsa suka sauka wajen deep

"freezer. Nan da nan wani murmushin gefen baki ya suSuto masa, tunowa da ya yi da yadda ya kama Ziyada ranan da ™atuwar frozen Chicken a hannunta. Ya tuno yadda ta tsorata da ganinsa har ta fara kame-kame."

Lokacin da ya kai mug bakinsa ya kurSi coffee Win sai idanunsa yai masa gizau Win fiskarta yadda ta rin™a

masa masifa yau da safe.

"Those lips. Ko a mafarki ya samu daman kama su, sai ya yi maganinsu."

"Ya sake kai mug Win baki ya kurSi coffee, zafin da ya taSa harshensa ya ankarar da shi irin tunanin da ya"

ke.

Yai saurin kwaSar kansa. Ta ya ™wa™walwarsa za ta dinga jefo masa tunanin yarinyar nan bayan babu

wata ala™a da zai sake shiga tsakaninsu?.

"A kitchen Win ya ™are shan coffee, kafin ya koma Wakinsa. Zuwa lokacin haushin Cassandra ya ragu a"

"zuciyarsa. Ko kuma dai, tunanin Ziyada ya shafe haushin Cassy da ya ke ji..."

CHAPTER FIFTEEN

ZEEY

Kiran Faty ne ya tasheni daga bacci da sassafe around 6:15AM.

"""Bestie, kin ga sabon exams time table da Class Rep ya tura a group?"""

"""An chanja time table ne?"" Na faWa idona a rufe dan bacci bai isheni ba. Jiya ni da Kaka bamu kwanta da"

"wuri ba, mun tsaya mai da magana."

"""Zeey, exams fa ranan Wednesday. Na shiga uku ni Faty, yaushe na gama honeymoon za a kawo mana"

"exams jibi dan Allah"""

BuWe idona na yi na tashi zaune. Exams Winmu sai Monday mai zuwa shiyasa ma na ce ba zan fara karatu

ba sai wannan satin.

"""Wai da gaske jibi za a fara exams ba Monday ba?"""

"""Ai Wallahi Bestie ki tashi ki fara karatu. Ni yanzu ban san ya zan yi ba, Baby ba zai Waga mini ™afa ba."

"Bani da lokaci"""

"""Ai kam dole ki yi karatu Faty, duka test Win da muka yi wannan Semestern fa babu na kirki"""

"""Wallahi bana son samun Spill Over Bestie. Na gaji da Boko"""

Dariya na yi