Back to novel

Chapter 13 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

idar da sallah sai ya Wan yi Azkar, sannan ya tashi ya zauna a kujera ya buWe Laptop Winsa zai"

reviewing wani Business Document da za su yi meeting a kai yau da safe.

Yana cikin dubawa Cassandra ta tashi daga bacci.

"""Good Morning, J Lovvvve"" ta tashi daga kan gadon babu komai a jikinta, gashinta ya Wan yi buju-buju"

"har yana rufe mata gefen fiska. Ta sa hannu ta kwashe duka gashin ta naWe shi, ta yi shi kamar bun."

"""Working?"" Ta tambayeshi lokacin da ta zo ta bayanshi ta rungumeshi tana kissing wuyansa."

Šan tureta ya yi ya ce mata aiki ya ke kada ta dame shi.

Cassandra ta kissing goshinsa sannan ta je ta Wau shirt Winsa da ke ™asa ta saka.

"""Going to get tea, wants some?"""

Ba tareda ya Wago ba ya girgiza mata kai.

*

A hankali take saukowa daga stairs fiskarta Wauke da murmushin farin cikin da ta tsinci kanta a ciki bayan

"gamsuwar data samu daga wajen Jalal. Ta ji jiki a hannun Jalal. Da farko ta matching ™arfinsa ne, amma daga baya da ta ga yadda ya ke ta lailayata sai ta sada™ar kawai, ta bar masa jagorancin. Babu wani namiji da ya taSa zuwa close to yadda Jalal ke gamsar da ita. And to think that cewa akanta ya fara. Ita ta koya masa yadda zai jiyar da ita daWi. And God! Ya riga ya mastering the art of giving her greatest pleasure."

"""Morning, Mrs Maeyerkee"" Cassandra ta gaishe da Hajiya da ta gani zaune a dining tana shan magani."

Kiran Hajiya Layla da Mrs Maeyerkee da Cassandrar ke yi ba sabon abu bane a wajen Hajiyar.

"Hajiya ta Sata fuska. Ba sunan bane ya sake tuno mata da Sacin ran da ta kwana da shi jiya, illa wucewar"

da Cassy ta yi sanye da shirt Win Jalal a jikinta. Daga yadda take yawo a cikin rigan ka san bata sa komai a ciki ba.

Janan da Junior suna Wakinsu ba su sauko ba. Mai-aiki na kitchen tana kujuba-kujubar haWa breakfast.

"Amma duk da haka, yawo da shirt Win Jalal a cikin gida bai dace ba."

Hajiya Layla ta ja tsaki. Ba kayan jikin Cassandran kaWai bane ya bata haushi. Ita karan-kanta wacce ta

"saka kayan ne Hajiya bata so. Tun a baya bata sonta. Balle kuma daga yammacin jiya zuwa yanzu, wani sabon tsanarta Hajiya ke ji."

Daga inda ta ke zaune tana jin yadda Cassandran ke yiwa Mai-aiki bayanin yadda za ta haWa mata tea Win

da za ta sha.

Hajiya ta mi™e ta wuce Wakinta.

*

"Lokacin da Jalal ya gama shirinsa ya fito, Cassandra ta gama shan tea ta sake komawa bacci. Dan sai a"

lokacin jikinta ya bu™aci hutun gajiyar jujjuyata da tan™warata da Jalal ya yi ta yi da Asubahin yau.

Šakin Hajiya ya shiga zai gaisheta kafin ya wuce office. Ko breakfast ba zai iya yi ba saboda lokaci ya ™ure.

Ya sameta tana zaune a kujera sanye da hijabin sallarta har da carbi a hannunta amma hankalinta ya yi wani waje.

Tunani take.

Ya Wan ji jikinsa ya yi sanyi da yanayin da ya ganta. Duk sadda ka ga Hajiya a haka to tunanin Jamal ta ke

yi.

Lokacin da Daddynsu ya rasu. Hajiya ta kaWu ba kaWan ba. Amma cikin ™an™anin lokaci ta warware ta

cigaba da kula da kasuwancinsa ita da Jamal. Kasancewar Jamal kusa da ita shi ya hanata shiga damuwa na tsawon lokaci bayan rasuwan Daddyn su.

"Amma, lokacin da Jamal ya rasu. Tamkar ya tafi da wani Sangare na rayuwarta ne da shi Jalal ba zai sake"

"gani ba. Bayan rasuwan Jamal, sai Hajiya ta cire hannunta daga komai ta bar masa jagorancin kamfanin. Janan tana aiki a wajen, amma aikin da take is more of jeka na yika ne ba wani abin kirki ta ke ba. Shi yasa ma aka bata wani ™aramin position a wajen. Idan ta Janan ne, bata ™i kawai ta dinga kwana tana tashi bata komai ba, sai danna waya, online shopping da kuma yawon duba sabbin wajaje a ciki da wajen Zaria."

"Ganin Hajiya a haka sai ya breaking Winsa, musamman da ya tuna cewa akwai yiwuwar abinda ya faru"

jiya akan Cassandra ne ya Sata mata rai.

Amsa gaisuwarsa ta yi sannan ta kira sunansa a hankali da dasashshiyar muryar da ta fi kama da kuka ba

wai mura ba.

"""JALAL"""

"""Yes, Hajiya"" ya amsa cike da tsoron abinda za ta faWa masa"

"""Aure nake so ka yi Jalal"" ta faWa ko ™yaftawa bata yi daga kafe shi da ido da ta yi ba."

AURE. Ya maimaita a ransa.

"""Musulma, 'yar Nigeria, kuma Bahaushiya"" ta jero masa sharuWWa uku."

A baya ta kan ce masa zai iya auro kowacce yare ma ya kawo in dai Musulma ce kuma 'yar Nigeria.

"Amma yanzu tura ta kai bango, abubuwa ukun nan take so a cikin mace Waya."

Shiru ne ya biyo bayan abinda ta faWa. Kowannensu da tunanin da ya ke a zuciyarsa.

***

ZEEY

"""Hajji Jibrin, Mutanen Lagos"""

Kaka ta faWa ganin mutumin da ya shigo wajenmu. Na Wan Wago kaina dan a kwance nake ina karanta

"handout Win course Win da za mu rubuta Friday. Jiya Laraba exams Win ta yi sau™i dan elective course ne, amma ta gobe gaskiya sai a hankali. Ga shi Doctorn da ya ke Waukanmu course Win ya tara mana manya- manyan handouts guda uku har da text book biyu wai duk materials Winsa ne mu je mu karanta."

Yaya Jibrin ne ya shigo. Sai nima na washe fiska ina gaishe shi da Hajji mutanen Lagos.

"Zama ya yi a dakalin ™ofar Wakinmu, ya fara gaishe da Kaka."

"""Jibrin tashi a wajen, bari Ziyadatu ta Wauko maka kujera a Waki"""

"""Barshi kawai, Kaka Altine. Makanike ai babu inda baya zama """

Na mi™e da sauri na shiga Waki dan na kawo masa kujera. Wajen da ya zauna akwai Wan rana ta gurin.

Dana fito masa da kujeran sai na ajiye jikin gini kusa da Kaka na ce masa Bismillah.

"""Nagode, Ziya. Ya girke-girke?. Ai kafin a sace mini Andiroyid Wina ina kallon duka bidiyon da kike"

"Waurawa a Fezbook"""

"""Allah Sarki! Ai yaya Jibrin Alhamdulillahi kawai. Šaura girki a social media ya yi mini rana. An fara samun"

"alkhairi"""

"Yaya Jibrin ya ce ""Masha Allahu"""

"Yaya Jibrin yana Waya daga cikin waWanda suke bibiyana tun farkon fara food content Wina, lokacin ma a"

Facebook kaWai nake yi.

"Jibrin Wan Baffa Lawalli ne. Shine babba a cikin maza. Suwaiba ita ce 'yar fari, sai Hajara, sai shi Jibrin Win."

"Ya jima da barin gida. Tun ma kafin ya tafi Lagos ba a gida yake kwana ba saboda sun yi faWa da Babansa. A lokacin an ce wasu kuWi yaya Jibrin Win ya bashi ajiya, shi kuma Uban ya cinye."

"Jibrin Makaniken mota ne. Kafin ya tafi Lagos yana ™ar™ashin wani Ubangidansa ne a nan Zaria, daga"

"baya dai sai ji muka yi wai ya bi babbar mota ya tafi Lagos. Sai da ya yi shekara biyu bai dawo ba. Da ya zo gida kuwa ya taho da kuWi masu yawa ya fara gini. Ashe dama kuWin da Baffa Lawalli ya cinye kuWin da ya ke tarawa zai fara gini da shi ne, dan ya jima da siyan fili."

Muna chatting da shi Sama-sama ta Facebook idan ya min magana.

Bayan shekara biyar a Lagos kwanaki da ya zo ya ce mana yanzu yana da garejin kansa.

"Abubuwa sun bun™asa masa gaskiya, dan the last time da ya zo an gama komai na gidansa saura fenti. 3"

bedroom ne mai kyau dai dai gwargwado babu laifi. Ni da Kaka ya kaimu muka shiga gidan muka sa albarka.

Har yanzu tsakaninsa da Babansa sai a hankali. Musabbabin rashin jituwarsu Win dai still maganar kuWi ne.

Zai turo masa kuWi daga Lagos dan ya yiwa Maman Suwaiba da ™annensa hidima amma sai ya cinye kuWin Maman Suwaiba ta dinga damunsa wai baya turo musu komai. Har machine ya taSa siyawa wani ™aninsa akan ya ri™a hawa yana AcaSa amma ko wata shida machine Win nan bata yi ba Baffa Lawalli ya je ya siyar ya biya bashi saboda an ce za a kai shi Police Station.

Tun daga lokacin yaya Jibrin ya dena tura masa kuWi ko yi masa kyauta. Duk abinda zai yiwa Mahaifiyarsa

sai dai ya turo sa™o ta hannun wasu. A hakan fa wani abun sai dai ya siyo ya aiko dan idan kuWi aka turo Baffa Lawalli ya ji labari haka zai bi gefe ya karSe a hannun Maman Suwaiba.

Idan yaya Jibrin ya tafi Lagos sai an ganshi kawai. Shi yasa muke mamakin ganinsa rana tsaka a gidan

namu.

Sama-sama na ke jinsu yana yiwa Kaka taWin maganar aurensa ne ya kawo shi gida. Wai ashe har an saka

"rana. Yarinyar 'yar Kano ce kuma Baffan Katsina ne ya shige masa maganar auren ba Babansa ba. Ban yi mamakin haka ba, dan har yanzu basa ga maciji da Babansa. Kuma duk inda Baffa Lawalli zai yi maganar yaya Jibrin zaginsa ya ke ya ce ya tafi bariki Lagos ba ya taimaka masa da komai. Kuma fa tsakani da Allah yana taimakawan dai-dai gwargwado. Ko lokacin da Mardiyyah za ta sake zana jarrabawar NECO, na ji an ce shi ya biya mata. Shi dai Baffa Lawalli tunda yaya Jibrin ya dena tura masa kuWi ta hannunsa ya ke jin haushinsa."

Ni da Kaka muka masa fatan alkhairi da addu'ar Allah ya sa a yi biki lafiya.

Wai auren za a yi shi kwana uku bayan sallah dan haka yana nan a Zaria har sai bayan biki kafin ya koma.

Sai da ya yi lissafin saura kwana nawa bikin nefa na tuna cewa ashe fa ana ta maganar Azumi saura kwana biyar ko shida.

Ko jiya sai da Ummana ta tambayeni ko zan zo na yi musu Azumi na ce mata ban sani ba sai dai mun

kammala exams na gani.

Yaya Jibrin ya jima a sashenmu kafin ya tafi har da bawa Kaka dubu uku wai ta sayi goro.

Daren ranan wuni na yi ina karatu har Wayan dare kafin na kwanta lokacin dana ga idona ya fara ganin

bibbiyu.

Exams Winmu da safe ne dan haka da Asuba tashi Waya Kaka ta mini na mi™e. Ashe bacci ma waje ya

samu.

Wanka na yi sannan na Wauro alwalar sallar Asuba. Ai ina idar da sallah sama-sama na yi Azkar sannan na

sake jawo handouts da Wan jotings Win dana yi na fara bita.

Bakwai na safe har na fita daga gida.

A school na haWu da Faty Amarya idanunta sun ™wala-™wala saboda rashin bacci. Hijabi ta zumSula har

"™asa, ta ce mun na sallarta nema tsabar sauri ta jawo ta saka. Na ce mata me ta ke yi bata tashi da wuri ba ta fara bani labarin yadda mijinta ya zo ya hanata karatu jiya da dare. Ina jin ta fara zancen Ma'aurata na dakatar da ita na ce mata Allah dai ya bamu sa'a kawai."

Da aka fara shiga hall muka shiga da addu'a a bakunanmu...

Na riga Faty fitowa daga exams. Ban san me ta tsaya rubutawa ba amma har sai da aka fara threatining

"Winsu akan saura minti biyar a ™are jarrabawa sannan ta submitting ta fito. Ni kam tunda na iya amsa questions biyu masu kyau sauran kuma na rubuta abinda zan iya, na ce ya isa haka. Allah na gani ni ban iya tambayar mutane Answer a hall ba. Ko irin ka Waga mini na kwafa Winnan bana yi. Idan muka zauna da Faty na samu dama ina Waga mata ta kwafa, amma bana iya magana a hall dan tsoro nake ji."

Ina isa ™ofar gidanmu dana ga tsohuwar motar Baffan Katsina a ™ofar gidan sai na sawa raina ko dai na

"samu Jummu'ar Alkhairi, ko kuma na samu Jummu'ar Allah Sarki!."

Na shiga gidan zuciyata a sanyaye. Sashenmu na fara shiga na kuwa samu Kaka ta ce Baffa Adamu ya iso

a nan garin ma ya yi sallar Jummu'ah.

Ko cire kayan jikina ban yi ba jakata kawai na ajiye na yi cikin gida.

Gidan Baffa Mamman na wuce bayan Yakubu ya ce min suna can.

Su uku na samu a falon. Da alama Baffa Zakari yana wajen aiki.

Na tsugunna har ™asa na gaishe da Baffa Adamu sannan na gaishe da Baffa Lawalli da Baffa Mamman da

ke latsa wayarsa.

Baffa Adamu ya tambayeni ya karatu na ce masa Alhamdulillahi jarrabawa ma nake rubutawa. Daga

"wannan, ajin ™arshe za mu shiga."

"Ya min addu'ar Allah ya bada sa'a na ce masa Amin. Lokacin dana mi™e zan tafi sai Baffa Lawalli ya ce """

"tunda kin zo, Adamu, mu yi mata maganar yanzu kawai a wuce wajen"""

Sai na ji zuciyata ya buga da ™arfi.

"Baffa Adamu ya kalleni ya ce ""ZIYADATUN dawo ki zauna, akwai maganar da za mu yi da ke""."

"Yau dai, Jumma'ar Allah Sarki ce..."

CHAPTER SEVENTEEN

ZEEY

"Ina ga babu wanda bai maimaita kalmar ""mu iyayenki ne"" sau biyar ko fiye ba a cikinsu. Tunda naga sun"

"dage da bayyana mini abinda na sani tun tasowata, na san cewa wani fin ™arfin suka shirya min."

Sun buWe maganar ne da tarihin haihuwata. Yadda Babana yai ta yi mini addu'ar tsawon rai. Da yadda

"mutuwarsa ya zo musu ba-zata, ya girgiza su. Suka ™are da faWan kyawawan halayen Babana. Baffa Lawalli har da cewa ""ai Sadiq baya faWa da kowa. Ba shi da matsala da kowa har ya rasu"""

Baffa Adamu ya kira sunana. Ya tambayeni ya ake ciki da maganar aure.

Na Wan Waga ido na kalli Baffa Lawalli wanda fiskarsa ya ke Wauke da fara'ar nasara. Nasarar zuga Baffa

"Adamu. Nasarar zai samu damar aurawa Alhaji Nafi'u ni. Na Wan saci kallon Baffa Mamman na ga hankalinsa na kan waya sai na sunkuyar da kaina na ce ""Baba, dama sai na gama karatu na ke so na kawo muku shi"""

"""Ki kawo mana shi wa? Alhaji Nafi'u dai ko yau aka ce ya zo a Waura muku aure a shirye yake"" Baffa"

Lawalli ya katseni tunma kafin na sauke numfashi.

"""Baban Suwaiba, ka bata dama ta faWi abinda ke ranta"" Baffa Adamu ya maida dubansa gareni ya ce """

"shi waye za ki kawo mana Win?. Sannan a ina yake?"""

"Na haWiye wani ™ullutu, bakina ya kafe na kasa magana. Ba na son Baffa Lawalli ya ci galaba akaina"

"shiyasa na ce musu akwai wanda muke tare. As far as I know, ni Ziyada bani da takamaimai saurayi. Yaya Aminu baya cikin lissafi. Bashir abokin mijin Faty da muke chatting ya faye kankanba, shiyasa har yau na ™i bashi dama ya zo hira. Mustafa Wan ajinmu da ya ke damuna a class yarone, nan da shekara biyar ma ban ce zai shirya aure ba. Waye kuma? Uhhmmmmm! Ko Malam Ali mai kayan miya da ke bakin layinmu zan faWa musu?. Kai! Bani da saurayi. Amma ba zan bari su fahimci ™aryar nan ba. Rikicin duniya da mai rai ake. In dai na kuSuta daga tuggun Baffa Lawalli aka kashe maganar Alhaji Nafi'u shikenan zan san yadda za mu wanye da Baffa Adamu lafiya."

"""Ba Alhaji Nafi'u nake nufi ba. Wani ne daban. Muhammad sunansa"". Ashe ™arya akwai daWin faWa."

"Gashi tun dana fara bayani komai ya tafi tiryan-tiryan, har sunan saurayin da babu na ™ir™iro, duka a"

cikin abinda bai fi sakan shabiyar ba.

"""˜arya take. Babu mai zuwa wajenta zance sai Alhaji Nafi'u"""

"""Allah Baba akwai wanda ya ke nemana , bai cika zama a garin nan bane ya sa ba ya zuwa sosai amma"

"muna magana sosai ta waya"" na katse Baffa Lawalli tun kafin ya Saro wani abin."

"""To ka ji ko. Adamu kana jinta ko. Tana nan ta ma™alewa Samarin ™arya suna hure mata kunne sun"

"hanata ta karSi mutumin arzi™i kamar Alhaji Nafi'u"""

"Baffa Adamu ya katse shi ta hanyar faWin "" Ziyadatun, kin san bana son ™arya ko. Tsakaninki da Allah"

"akwai wanda kuke tare da shi?"""

"Sai dana karanto istigfari a zuciyata kafin na ce masa ""Wallahi ina da Saurayi, dake shima akwai aikin"

"daya ke so ya kammala ne, shiyasa ban gabatar muku da shi ba har sai na kammala karatu"""

"""Karatun Bokon ™aryan da ya saka miki girman kai ba za ki ™arasa shi a gidan nan ba. Adamu, ba za mu"

"zuba ido ta zauna mana a gida tana soyayyar ™arya ta waya tana Satawa kanta lokaci bayan akwai mutumin kirki da ke son aurenta ba. Idan ba sakashi da kuma Kakarta data zuba mata ido ba, duk cikin yaran da aka aurar a gidan nan wacece a cikinsu ta kai shekara ishirin? Amma saboda kin rantse sai kin bautawa Boko kin doshi shekara talatin kina zaune a gida babu aure, kamar baki da mafaWi a gidan""."

"""Ni ban doshi talatin ba"" na faWa ™asa-™asa."

"""Magana kike?"" Baffa Lawalli ya sake harzu™o mini."

"""Ni ban ce komai ba""'"

"""Ziyadatun"""

"""Na'am, Baba"""

"""Ni da sauran iyayenki mun yi magana. Amma tunda kin ce akwai wanda kuke tare da shi. Ni Adamu"

"Haruna, a matsayina na wan Ubanki, ba zan miki auren dole ba. Amma maganar sai kin ™arisa karatu kafin ki gabatar mana da wanda kuke tareda shi bai taso ba. Ke ba yarinya ba ce. Alhamdulillahi karatun naki kaWan ya rage. Dan haka lokaci ya yi da za ki bawa maganar aure mahimmanci, koba haka ba, Mamman?"""

"Baffa Mamman ya Wago ido ya ce ""maganarka gaskiya ne, Yaya. Ai aure ba zai hanata karatu ba"""

"Ya kalli gefena ya ce ""Ziyada, No Furoblem fa. Ki kwantar da hankalinki. Dan shekara Waya kam ai za ki"

"iya ™arisawa a gidan miji. I