Back to novel

Chapter 15 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

ina jinta. Yau ma na zo ne kawai saboda ina ganin girmanta kuma dama ina son abinda zai Wauke min hankali daga cakwakiyar dana ke ciki.

"Na Wan jima a gidan, dan bayan mun gama cin Wanwaken sai Hajiya ta fito da wasu kaya ta min kyautarsu."

Har da wani babban Swiss Lace wai in kaiwa Kaka. Na yi mata godiya. Muka tsaya kallon wani film Win Marigayi Ibro a tashar DaWin Kowa. Da aka gama sai na ce mata zan tafi.

"Kwatsam sai ga Jalal ya zo, ta ce masa wai ya kaini gida."

"Ina ganinsa wani haushinsa ya taso mini. Wato shi komai namu baya so, matar ma bai ga wacce ta mishi"

a duk faWin Arewacin Nigeria ba. Kai ko Bayarabiya Musulma bai gani ba sai Baturiya farar fata ce ta

burgeshi. To Allah ya bamu ha™uri mu ba™a™en fatan.

"A mota tunda na kira shi da Šan Hajiya, mijin Baturiya ya jiyo ni, sai na juyar da fiskata gefe ina kallon titi."

"Da muka iso unguwarmu na ce masa ba sai ya shiga lungunmu ba, amma ya dage wai aikin da Hajiya ta saka shi shine ya kaini har gida. Na ja ™aramar tsaki a raina sannan na nuna masa inda zai shiga. Da muka bi ta kan wani kwatami sai na Wan juyo na kalleshi ko zai yi ™orafi sai na ga fiskarsa normal. Haka dai na dinga nuna masa hanya har muka iso ™ofar gidanmu."

"Na yi masa godiya na wawuri ledar da Hajiya ta bani zan fita sai na ji ya ce ""ina so mu yi magana"""

"""Magana?, wace magana kuma?"" Na faWa ina hararansa. Har yanzu ina jin haushinsa, haushin aurensa da"

"Baturiya. To wai ma miye nawa a cikin kalar matar da ya aura ne?. Still, ina jin haushinsa, dan haka ni da shi babu wata magana a tsakaninmu. Ya katse min tunani da faWin"

"""I just want us to talk. Ba faWa ba. Just, REAL talk"""

"Na Wan sake hannun ™ofar na fuskance shi da kyau na ce ""Ina jinka. Amma ka yi sauri dan ka ga ana kiran"

"Sallah"""

""" gobe ki zo JK Plaza, 10AM sai mu yi maganar"""

Na yi se™e™e ina kallonsa. Wannan Wan Hajiyar ba ™aramin Wan renin wayo bane. Ya ce za mu yi magana.

"Na bashi dama, yanzu kuma wai in zo in sameshi a plaza gobe. Sai kace zamansa nake yi."

"""Ni fa idan ba za ka yi maganarka yanzu ba, shikenan na yafe"""

"""Zeeyadah, right?"" Ya Waga mini gira."

"Na Wauka Hajiya Layla ce ta iya kiran sunana. To ga wanda ya fita. Kai, ba iya faWin sunan bane."

"Munafurcin da zuciyata ke shirin yi ne ya bani mamaki. From normal bugu da take, 'yar munafuka kawai"

sai ta ™ara gudu daga jin wannan Jalal Win ya kira sunana.

Idonmu ya haWu briefly kafin na Wauke idona da sauri dan kada na faWa tuggun da zuciyata ke ™o™arin

kitsa mini.

Kuma fa ban ga laifinta ba tunda Mission Wina yanzu shine OPERATION FIND BOYFRIEND.

"Idan na shiga gida zan gargaWeta, wannan ba candidate da za a duba bane. Dan haka ABORT MISSION,"

ABORT MISSION.

"""Yana da mahimmanci mu haWu gobe"""

"""10AM, Please"""

Ashe fa magana yake. Na Wan yi gyaran murya ina ™o™arin processing me ya faWa. Na buge da abort

mission ban ji abinda ya faWa da kyau ba.

"""Zan duba, idan na samu lokaci zaka ganni"" na ™ara masa da cewa ""Dan ka ganni a Ghetto ba yana nufin"

"bani da abin yi bane. Ina da abubuwan yi masu yawa"""

"""Alright, Miss Ghetto. Sai gobe ko"" ya faWa yana ™o™arin tada motarsa."

Wato har da wani Miss Ghetto. To Wallahi Šan Hajiya zan kira shi nima.

"Na buWe ™ofar na juyo na ce ""To, Mr Šan Hajiya a gaida min Hajiya"""

"""Za ta ji"" ya amsa irin bai ji haushi Winnan ba."

Na fita daga motar na banko masa ™ofa na yiyo gidanmu.

"""Wancan motar Alhaji Nafi'u ne?"" Na waiga da sauri dan ban lura akwai mutum a wajen ba. Baffa Zakari"

"ne ke Alwalar sallar Magariba. Yana sanye da uniform Winsa, ina ga daga wajen aiki ya ke."

"""Ba shi bane"" na amsa masa tun ma kafin watarana ya ga motar Jalal ya ce zai masa maula."

"""Shine Saurayin naki?"""

"""Baba ba shi bane. Idan saurayina ya shigo gari zan kawo muku shi har nan ku gaisa"" daga haka na wuce"

"shi, na shiga gida."

JAYKAY

"Daga gidansu Ziyada, sai Jalal ya tsaya a wani Masallaci ya yi sallar Magariba kafin ya wuce gida. Wani"

nishaWi ya ke ji a zuciyarsa da ya jima bai ji irinta ba.

Da ya isa gida sai ya samu Hajiya da Junior suna cin abincin dare. Zama ya yi shima ya fara serving kansa.

"Hajiya ta tambayeshi ko Ziyada ta isa gida lafiya, ya ce ta isa lafiya."

Janan da Cassandra basa nan. Wai Janan Wince ta kai Cassandra wajen da za ta samu abinci mai kyau. Ya

"girgiza kai kawai. Lokacin da Chef Winsu yake nan, idan Cassandra ta zo gidan shi yake dafa mata duk"

"abinda ta bu™ata, saboda Internationally train Chef ne."

Amma tunda Hajiya ta sallameshi ta kawo musu Hassana sai dukkansu suka fara adopting cin abincin

Nigeria. Janan ce dai babu fancy restaurant Win da bata sani a Zaria ba. Ta kan iya hawa mota ta tafi Kaduna dan kawai ta je ta ci abinci ta dawo. Junior shi ya fi kowa saurin adjusting. In fact ranan da Jalal ya ga tuwon Semon da yaron ya ci a gabansa sai da ya yi ta mamaki. Hajiya ta koya yaron cin abinci mai nauyi kuma yaron yana jin daWin hakan ba kaWan ba.

Bayan ya dawo daga sallar Isha sun jima suna lissafin budget Win Azumi da Hajiya.

˜arfe goma ta wuce kafin ya baro Wakinta. Har lokacin Janan da Cassandra ba su dawo ba.

Ya shiga Waki ya cire kayansa ya yi wanka ya saka kayan bacci. ˜arfe shaWaya da kwata Cassandra ta buWe

™ofa ta shigo.

Warin giyar da ya ji ne ya saka shi kiran sunanta a fusace.

"""Maria! Are you drunk?"""

"""Relaxxxx mate! I'm not drunk"" ta yi tangal-tangal ta zo ta faWa kan gado."

Janan. Sunan da ya zo masa baki kenan. Ya tashi da sauri ya fita zai je Wakin Janan amma sai ya ja ya

tsaya jin muryan Hajiya tana masifa. Ya jiyo muryan Janan tana yiwa Hajiyar bayani.

"""Ni fa tun ™arfe tara muka rabu da ita. Kawai ina shirin tahowa gida ta kirani wai in zo in Wauketa bata"

"san inda take ba. Shine na kira Amir, da ™yar muka gane kwatancen wajen muka je muka Waukota"""

"""Me yasa ba ki kira shi mijin nata ya je ya Waukota ba. Janan na hanaki yawon banzan nan. Wallahi ki"

"kiyayeni. Ki kiyayeni, Janan"""

Juyawa ya yi da baya ya koma Wakinsa dan idan Hajiya ta ganshi faWan zai koma kansa. Yana shiga Waki

"sai ya kira numbar Amir. Amir cousin Winsu ne. Abokin faWan Janan. Lokacin da suka dawo Zaria shi ya koyawa Janan yawo. Ga shi dai ™aninta ne dan za ta iya bashi 3yrs ma amma tafiyarsu ta zo Waya. A yi daWi, a yi faWa."

Amir ya ce masa ai yanzu Hajiya ta fatatttakeshi daga gidan bayan sun kawo Cassandra gida. Da ya bashi

"labarin inda suka samu Cassandra, sai da Jalal yayi mamakin yadda aka yi ta san wajen. Koda yake za ta iya searching google ta nemi inda ake nightlife a garin Zaria."

Pillow ya Wauka ya kwanta a couch dan ba zai iya kwana gado Waya da Cassandra tana warin giya ba.

Minti biyu da kwanciya sai ya ji ya takura. Mi™ewa ya yi ya zo ya buga bayan Cassandra da ™arfi ya ce ta

"je ta wanke jikinta. Ta buWe ido tana masa tanSele, haushi ya kama shi ya jawota da ™arfi ya turata cikin banWaki ya ce ta yi wanka. Ya zo ya cire duka zanin gadon da duvet da komai ya kwashesu ya fita. Laundry room na ™asa. A hankali ya ke takawa kar a jiyo shi duk da yanzu ya ji shiru Hajiya ta gama yiwa Janan faWa."

Yana zuwa Wakin wanki ya jibge kayan a ™asa ya fito ya koma Waki har lokacin Cassandra bata fito daga

"banWaki ba. Haushi ya cika shi kawai ya Wau wayarsa ya fita daga Wakin ya tafi Wakin Junior. Idan ma bacci ta yi a banWakin ita ta sani, wannan bai dameshi ba."

Junior ya jima da bacci. Haka ya squeezing jikinsa a gadon yaron ya kwanta yana tantamar ya kwana a

wajen ne ko kuma ya tafi guest room a ™asa ya je ya kwanta.

Akwai Wakin Jamal a sama. Amma tunda aka kwashe kayan ciki Hajiya ta sa aka rufe babu wanda ya sake

shiga cikin Wakin.

Haka dai Jalal ya ha™ura da sake fita ya kwanta kusa da Wansa. Da Asuba da ya tashi sai ga shi ya tashi da

"ciwon jiki. Ya dropping ™asa, ya fara push-up saboda ya Wan warware muscles Winsa."

Lokacin da ya shiga Wakinsa sai ya samu Cassandra a yashe akan gado daga ita sai towel. Ya girgiza kai ya

wuce banWaki dan ya yi alwala.

Bayan ya dawo daga sallar Asuba da ya shiga gaida Hajiya abinda ta fara tambayarsa shine yaushe Cassy

"za ta tafi. Ya ce mata gobe Monday. Ta Wan yi shiru sai kuma ta ce ""Ina so ka yiwa ™anwarka magana. Jiya ita da Amir ™arfe shaWayan dare suka shigo gidan nan. Daga yanzu na saka doka, duk inda za ta je ™arfe takwas na dare ya mata a gida. Wani batun fita shan ice cream da dare na cancel Winsa daga yau. Nan ba London bane. Yanzu mutane za su fara nuna mini yatsa suna faWin ai ga 'yar Hajiya Layla nan tana yawon"

"dare. Ka ja mata kunne."" Ta Wan yi shiru, sai kuma ta sake cewa ""Maganar matarka ta je club bai shafeni"

ba. Amma ni ban yiwa Janan tarbiyyan da za ta je neman 'yan giya a Club ba. Wannan ya zamo na farko

"kuma na ™arshe a gidan nan""."

"Yet again, ta sake nuna masa illar auren Cassy."

Ha™uri ya bata ya ce mata zai yiwa Janan magana.

˜arfe tara da rabi na safe yana shirin fita Cassandra ta tsare shi ta fara bashi ha™urin abinda ta yi jiya.

Wai ta masa al™awarin ba za ta sake shan giya ba har ta bar Nigeria.

"""Suit yourself, Cassandra"" ya faWa yana bangajeta ya fice daga Wakin. Akwai abu mai mahimmanci dake"

"gabansa, dan haka ba zai bari ta Sata masa rai ba."

Lokacin da ya shiga mota sai ya turawa Ziyada text yana mata tuni da ™arfe goma ne fa haWuwarsu.

"Jalal yana tu™i, amma jin kansa yake cikin wani nishaWi."

"Idan Allah ya taimakeshi, a yau Winnan zai samowa kansa irin matar da Hajiya ke so."

CHAPTER NINETEEN

ZEEY

Uban wa ya ke min kiran sassafen nan ina cikin mafarki me daWi?. Uban waye wannan da zai kirani

safiyar Sunday ina cikin bacci mai daWi?.

"""Ziyadatu ba wayarki ke ™ara ba?"" muryan Kaka yasa na buWe idanuna na fara laluben wajen pillow zan"

jawo wayar ashe wayar tana ™asa. Maybe cikin bacci na bugota ta faWi dan na san dai gefen Pillow nake ajiyeta.

Na sa hannu na Waukota lokacin har ta gama ringing.

Ina ganin sunan wanda ya kira na ji sauran baccin dake idanuna ya washe.

Jalal ne ya kirani. JALAL MAIYA˜I. Kuma ba sassafiya bane kamar yadda nake tunani. ˜arfe goma na safe

har da minti goma.

Yaushe na yi bacci har haka?.

Na fara tariyo abinda ya faru daga Daren jiya zuwa yau. Jiya da dare ni da yaya Aminu mun jima muna

chatting akan hukuncin da su Baffa Adamu suka yanke. Ba ni na faWa masa ba. Magulmatan gidanmu ne suka faWa masa. Nan an yi abu ranan Jummu'ah amma sai gashi Asabat shi da ya ke Yola har ya ji labari. Na san ba zai wuce waccar Mardiyyan bane ta faWa masa. Hassada da kishi su za su yi ajalin yarinyar nan idan bata dena ba.

Babu wata matsaya da muka cimma after hours da muka kwashe muna chatting akan maganar. Wai shi

"lallai dai mu dawo da maganarmu, shine Muhammad Win da zan gabatarwa su Baffa Lawalli. Wai idan muka dawo za mu san yadda za mu yi da maganar rashin dacewar Genotype Winmu. Ni dai jinsa kawai nake yi saboda na riga na ha™ura da shi, na kulle soyayyarsa a cikin box na jefata can tsakiyar tekun Maliya. Key Win box Win kuma can tsaunin mount Everest na jefata. Kun ga kuwa babu yiwuwar soyayyar za ta dawo."

"Akwai burbuWin soyayyar babu ™arya, amma tasirinsa ba kamar na da bane. Musamman a 'yan kwanaki"

biyun nan da zuciyata ke daka tsalle a duk abinda ya shafi wani dogon mutum wanda sunansa ya fara da J.

"Yanzu ma da nake ™o™arin kiran numbarsa, my heart is still daka tsalle a ™irjina."

"""A Ghetto babu agogo ne?"" Abinda ya faWa kenan yana picking call Win."

"Sai dana samu zuciyata ta Wan daidaita, kafin na bashi amsa."

"""Batirin agogon ne ya samu matsala, amma nan da minti 30 zan iso"""

"""20"""

"""Ka ce?"""

"""Ki iso, in 20 minutes"""

Kafin na yi magana har ya kashe wayar.

Ka ji gadara.

"""20. Ki iso in 20 minutes"" na kwaikwayi muryarsa."

"""Ke da wa da safen nan?"""

"""Kaks, wai fa Wan Hajiyan nan ne"""

"""Wacce ta baki kaya jiya?"""

"""Ita fa. Ni ban san me yake so ba. Wai cewa ya yi in sameshi a Plazarsu yau da safe akwai maganar da za"

"mu yi"" ina maganar ina brushing bakina. Dan yau babu abin da nayi bayan sallar Asuba sai bacci, kiran Jalal ne ya tasheni. Ina gama wayar kuwa na zari brush da toothpaste a jakata na haWa na fara brush a ™ofar Waki."

"""Ko dai sonki yake?"""

"""Kaka Altine Mai Tuwo, sona kuma!"""

"""To wannan alkhairin da Hajiyarsa take miki, ga shi ya ce za ku yi magana ai zancen gizo ba zai wuce ™o™i"

"ba. Ina ga sonki yake, Ziyadatu"""

Na ma kasa magana.

Kawai na je na furzar da kumfan da ke bakina na wanke bakina da ruwa na dawo bakin Wakin.

"""Kaks, wa ya gaya miki sona yake. Shi fa baya harka da 'yan ™auye da Talawaka. Matarsa fa Baturiya ce."

"Baturiya, Kaka. Farar fata, gashinta har gadon baya, ga dogon hanci. Ga turanci kamar marigayiya Sarauniyar Ingila"""

"""To miye a ciki. Shi ba mijin mata huWu bane"""

"""Kaks magana kike. Barin miki gwari-gwari ki gane. Jalal Maiya™i Wan Hajiya Layla, yana da mata Baturiya."

"Kuma kin san Turawa auren zobe suke, ba a musu kishiya""."

"Kaka ta Wan yi shiru, sai kuma ta ce ""To, Allah ya sa mu ji alkhairi"""

"""Kar ma ki kawo maganar soyayya Kaka, ni na san maganar aiki a Restaurant Winsa zai mini. Kuma ni na"

"riga na rantse ba zan masa aiki ba sai dai idan zai tsugunna ya bani ha™uri"""

˜arshen maganata fa ba gaskiya bane. Ban rantse ba. Kawai dai na yita cika baki akan ko Jalal ya ro™eni

ya ce in dawo in masa aiki a restaurant Winsa ba zan yi ba.

A gurguje na je na yi wanka. Abin mamaki saboda Jalal sai gashi ina wanka da ruwan sanyi. Ni tun

tasowata duk min zafi sai na yi wanka da ruwan zafi koda lum-lum ne haka.

Sai ga shi yau dan ina sauri zan je in yi magana da Jalal har ina wanka da ruwan Rijiya mai sanyi. Duk

laifin Kaka ne da bata saka min ruwan zafi ba. Koda yake sanin cewa ba zan je makaranta ba yasa bata

"Waura ba, akan idan na tashi sai na Waura da kaina."

Na shiga Waki a gurguje na shafa mai a hannu da ™afa. Sai gani again ina Wan murza powder a fiskata.

Ba dan Jalal na shafa ba.

Na shafa ne ko zan haWu da wani saurayi mai suna Muhammad a hanya.

Shi da yake da farar Baturiya babu abinda zai sa ya kalleni har ya ji na burge shi. Dan haka ba a shi na

shafawa Powder ba. Yes. Da Wan lips gloss da yake she™i. Yes. Da Wan zana ba™i a ™asan lips Wina. Yes. Da

Wan fesa extra body spray fiye da yadda na saba fesawa idan zan fita.

Yes. Duka wannan ba dan Jalal bane. Gara ku sani.

"Minti 20 Win da ya faWa ma ban ko fito daga Waki ba, balle har na isa JK Plaza."

"Da wanka, da saka kaya, da powder kaWan dana shafa kusan 40mins ya tafi."

Na fito da sauri ina yiwa Kaka sai anjima.

"Sai buga sauri nake ina so na kai bakin titi na tari Keke, kai machine ma zan hau dan zai fi sauri."

Horn Win dana ji a bayana ya sa na juyo a fusace dan kamar mai motan bina ya ke.

Na hangame baki lokacin dana ga irin motar data kawoni gida jiyane. Yana sauke glass ™asa na hango shi

zaune hannunsa akan steering yana kallon hanya ko inda nake bai duba ba.

Nufinsa na shiga motar.

Ai bai ce na shiga ba.

"What if ba shi Win bane wani ne mai kama da shi. No, shi Winne."

To yaushe ya zo ™ofar gidanmu?. Was it bayan ya jira 20mins bai ganni bane. Ko kuma dai tun sanda ya

kirani ina bacci yake ™ofar gidanmu?.

"Juyowar da ya yi sai na ji wani bugum!. Ba dutse na taka ba, zuciyata ne ta daka tsalle. Again, saboda"

idanun Jalal.

Da ido ya min nuni dana shiga motar. Kafin na cewa hannuna kada ta buWe ™ofar ai bai min magana da

"baki ba, tuni ta buWe. Sai kawai na shiga, na zauna tunda da alama duka gabban jikina munafukai ne. Daga ganin Jalal sun fara malfunctioning. Jiya zuciyata ce ta yi munafurcinta, yau kuma hannuna. Waya san mi sauran gaSSan nawa za su yi kafin mu kai JK Plaza."

Ina cikin wannan tunanin kuwa sai cikina ya Wau ™ugi.

Subhanallahi! gaSSaina sun fara malfuctioning kamar wanda aka ™erosu daga China.

"Yes, ban karya ba na fito. To shine sai ta tona min asiri a cikin motar Jalal. Na sa handbag Wina na danne"

cikina ina Wan muskutawa kaWan dan kar ya gane.

"Tunda na shiga motar bai min magana ba. Nima ban masa ba. Actually ya kamata na gaishe shi,