Back to novel

Chapter 16 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

amma"

ban yi ba.

Laifinsa ne ai da ya zo mini surprise babu shiri.

Ina tunanin za mu je Plaza sai na ga ya ja ya tsaya a wani ™aramin restaurant a bakin titi. Na san

"restaurant Win. Na wata Bayarabiya ce, Anty Bose. Ta iya Amala sosai. Na taSa zuwa neman aiki a wajenta da daWewa ta ce bata bu™atar 'yar aiki a lokacin. Duk da dai na ji haushi amma ban ga laifinta ba. A lokacin wajen bai yi girma kaman yanzu ba. Ba zan manta ba ita da mijinta da ™annenta biyu suke aiki a wajen. Daga baya da mutane suka gane Amalanta da daWi sai aka fara mata tururuwa, daga nan kasuwarsu ta buWe. Yanzu tana da ma'aikata za su yi shida."

Nima idan kwaWayin Amalan Yarabawa ya kamani ina zuwa siya a wajen dan babu nisa da unguwarmu.

"Idan ban ci a wajenta ba, to zan ci a restaurant Win Anty Shukura. Ita kuma muna da Wan nisa da ita shiyasa ba koyaushe nake zuwa ba."

"Ganin ya yi parking bai ce mini komai ba. Sai na ce "" Amala za ka siya?""."

"Na san suna siyarda wasu abincin a wajen, amma Amalarsu ce ta fi suna. Dan ba Yarabawa kaWai ke"

tururuwan cin Amala a wajen ba.

Cikina ya sake wani ™ugi mai ™arfi. Wannan karan jakar dana sa bai hana sautin ™ugin fitowa ba.

"Ya Wan kalleni ya ce ""Market survey"""

"""Market survey?"" Na maimaita. Na san market survey. Amma yaushe na ce masa zan yi aiki a restaurant"

Winsa balle ya fito dani market survey.

"Kafin na gama lissafina har ya buWe ™ofa ya fita. Sai nima na buWe na fito, dan ko ba komai ina jin yunwa"

kuma sai na ci Amala kafin na tafi.

Aiki a restaurant Win Yarabawa ya sa na koyi cin Amala. Lokacin da nake aiki a Zikks Foods sai in yita

"mamakin ba™in tuwon Yarabawan nan, amma sau Waya dana taSa na ji daWinsa, ban sake mamaki ba. Zan iya cewa na fi son shi akan tuwon Semo. So, market survey or no market survey. Yau sai na ci Amalan Anty Bose."

Kusa da kujerar da ya zauna nima na zauna. Staff Winsu tana tambayarsa mi zai ci sai ya nunani da yatsa.

"Ai tuni na ce mata Amala biyu da miyar Ewedu, sai goat meat 2, Ponmo 1, da kifi 1."

"Tana tafiya na saci kallon Jalal dake Wan nazartan wajen da muke. ˜arfe shaWaya da wani abu ne, wajen"

bai fara cika ba. Da mun zo ™arfe biyu zuwa yamma da ya ga yadda ake turereniya a wajen nan.

Aka kawo mini abincina na wanke hannu a ™asan table na fara ci. Amalan na sauka ina jin kaina a cloud 9.

Da zafi-zafinsa haka na dinga tura loma ina ci ina suWe hannu.

Shi kuwa Jalal tambayar yarinyar da ta kawo min abinci yayi menene a Menu Winsu dan basu da shi a

rubuce irin na restaurant Win 'yan gayu. Yarinyar ta fara lissafo masa abubuwan da suke siyarwa.

Dana gama cin abinci sai na ga ya mi™e ya je ya biya kuWi. Nima na mi™e na bi bayansa muka fita.

"""Ina so muje local restaurant kamar uku haka mu yi survey, amma abincin da kika ci a wajen nan ya"

"wadatar, ba sai mun je wani wajen ba""."

Ya wadatar?. A malmalan Amala biyun?. Ba fa manya bane. Na san ya suke Waurin Amalansu shiyasa na

ce a bani biyu. Koma dai yanene dai na ci na ™oshi. Atleast yanzu hankalina ya dawo jikina zan samu

damar gaya masa magana da kyau idan ya ce zai rena mini hankali.

Lokacin da muka shiga Sangaren restaurant a JK Plaza sai na ga Laptop Winsa a kunne a wajen. Da alama

nan ya fara zuwa kafin ya zo gidanmu Waukana.

"Dama sai dana faWawa Kaka, maganar restaurant ya sa yake nemana ba wai wani zancen soyayya ba."

"Idan ma soyayya ne, ni zan yi soyayya da shi ne?. Mutumin da ya tsallake Nigeria ya tafi England ya je ya"

"auro mata, har abun sone. Yadda ya ke ™in ba™ar fata haka nima nake ™insa."

"Duk da dai ina cikin operation neman Saurayi, wannan ba Saurayin da zan sa shi a potential candidate"

"bane. Wannan mijin Baturiya ne. Wannan Wan Hajiya Layla ne. Wannan, Jalal Maiya™i ne."

"""The last time da muka yi magana a nan, kin faWa mini irin restaurant Win da za ki buWe na abincin"

"gargajiya ne"""

"Ya Wan Waga giransa Waya ya ce ""Enlighten me, miye banbancin restaurant Win da za ki buWe da kuma"

"wanda kika ci Amala biyu a ciki Wazu?"""

"Da farko yadda yake Waga gira Waya idan yana magana is sooooo sexy. No, ba sexy zan faWa ba. Ina nufin"

"yana Wan masa kyau kaWan. Na biyu, shine tun ba a je ko'ina ba har ya fara mini gorin Amala biyun da ya siya min. Eh Win. Na ci Amala biyun. Cikinsa ko cikina?"

"Na uku, sai na yi murmushi na ce masa ""Mr Šan Hajiya Mijin Baturiya, nagode da abincin da ka siya min."

"Amma ba sai ka faWa masu gadi sun ji ka biya min kuWin Amala biyun dana ci ba. Ka san dai zan iya biyawa kaina tunda kaga na ci abinci a wajen. Ni da kake gani regular customer Winsu ce ehe"""

"""Sannan, magana ka ce za mu yi shiyasa na zo nan. Ban zo nan dan na maka bayanin yadda zan buWe"

"restaurant Wina ba. Na riga na faWa maka ka ri™e fancy restaurant Winka, nima in ri™e nawa a Ghetto."

"Dan haka babu sauran bayanin da zan maka yanzu"""

"Ya Wan yi shiru yana kallona, sai kuma ya Wau wayarsa ya fara typing wani abu. Da ya Wago sai yace ""Idan"

"zan baki wannan wajen. How do you intend to run it?"""

Idan zai bani wannan restaurant da muke ciki yake nufi?. Ba ya ce idea ta bata dace da wajen bane.

"Kafin na bashi amsa sai ya sake cewa ""Ina da proposal, Zeeyadah. Zan baki wannan wajen, ki yi yadda"

"kike so. Tuwo, Šanwake, whatever kike so ki girka a nan, I will allow it"""

Na buWe baki ina kallonsa da mamaki. Jalal Win da muka yi kaca-kaca da shi a nan akan ya kushe idea Wina

shine yanzu yake cewa zai bari na ri™e restaurant Winsa.

To ko dai Hajiya ne ta masa magana?.

"""Ni fa ban ce maka ina son aiki a nan ba. Na faWa maka na fasa. Ka ri™e kayanka ka yi yadda kake so da"

"shi. Allah zai bamu kuWi muma mu buWe irin namu, ehe"""

Ba zan bari ya tsole min ido da wani restaurant Winsa na 'yan ™arya ba.

"""Idan kika amince da proposal Wina. Bayan shekara Waya wannan wajen zai zama naki, za ki zama sole"

"owner na wannan wajen"" ya wani buWe hannayensa irin na ga girman wajen Winnan."

"""Ban gane ba?"" Na tambaya dan bayaninsa bai kama hankalina ba"

"""Cewa za ki yi minene proposal Wina?"" Ya faWa yana mini wani kallo mai ma'ana biyu."

"""Menene proposal Winka?"" Na tambaya nima ina kallonsa."

Ajiye hannayensa ya yi akan table ya zuba mini idanunsa masu ™yallin nan. A dai-dai wannan lokaci uwar

munafukai ta fara munafurcinta. Zuciyar ZIYADA dai ta samu matsala.

"Kafin na iya janye idanuna daga narkewan idanunsa cikin nawa sai na ji ya ce ""MARRY ME, ZEEYADAH"""

"Ashe ban sani ba, kunnena ma ta bi ruWin zuciya dan kuwa wasu kalmomi uku ta kawo min. Ni na san ba"

abinda Jalal ya faWa ba kenan. Munafurci ne kawai. Miye kuma Marry me Zeeyadah???.

CHAPTER TWENTY

ZEEY

Mutumin nan ya sha BURKUTU.

JALAL MAIYA˜I ya sha Burkutu. Irin Burkutun dana ga ana sha a Kaduna lokacin da muka je Unguwarsu

™awata Dorcas Manzo da muka yi Culinary School da ita.

"Yo idan ba Burkutu ya sha ba wani irin proposal ne wai 'Marry me, Zeeyadah' sai ka ce a film."

"Tsabar mamaki sai na kasa magana ma. Yo ko Hajiyarsa ce ta ce ya aureni, kawai sai ya zo ya min tayin"

aure da al™awarin zai bani Restaurant. Restaurant Win a matsayin sadaki ne? ko a matsayin kyautar aure?.

"""Abinda na faWa ya baki mamaki ko?. The whole Miss Ghetto ta kasa magana tun Wazu"" ya faWa yana Wan"

murmushin gefen baki.

"Wait, ko dai wani ya faWa masa iyayena sun bani wa'adin kawo miji ne?. To idan ba haka ba, wannan"

renin hankalin daga ina.

"Na gyara zamana na ce ""Mr Jalal, ni ba 'yar maula bace. Yes. Gidanmu akwai Talauci, amma mu ba"

"mabarata bane. Dan haka, maganar wai in aureka saboda za ka bani kyautan restaurant ba mai yiwuwa bane. Talaucina bai kai kyautarka ya tsole min ido ba. Ina da abin yi, kuma ina samun rufin asiri, Alhamdulillah"" na mi™e tsaye na Wau jakata na ce masa ""idan ka je gida, ka gaida min Hajiya"""

"Na juya zan tafi raina a Sace sai na ji ya ce ""your Cousin, ya faWa mini ba ki da Saurayi"""

"Na juyo da sauri ina kallonsa. Wani cousin Win nawa yake nufi?. Muna da yara a gidanmu dayawa, ni"

kaina ban san lissafinsu ba. 'Ya'yan Baffa Mamman kawai na sani saboda su huWu ne basu da yawa.

Ganin ya samu attention Wina sai ya taso daga inda ya ke zaune ya fara takowa a hnakali har ya iso inda

"nake tsaye. Bugun ™irjina ya ™aru, ™anshin turarensa ya sake shiga mini hanci na ji ilahirin jikina ya fara yin wani sanyi la™was. Taku Waya ya bari tsakaninmu. Wannan ne karo na farko da muka tsaya, kusa da kusa har haka."

Na sauke idanuna saboda ba zan iya juran kallonsa ba. Akwai wani abu a idanunsa da ke barazanar

narkar mini da duk wani matakan tsaron da na yiwa zuciyata.

"Na yi ™arfin hali na tattaro dukkan ™arfina na saita nitsuwata na ce ""wa ya faWa maka bani da Saurayi?."

"Ina da Saurayi mana. Ina da Samari dayawa ma"" na ™are da faWin ""Ai ba duka maza bane irinka da idanunsu ya rufe da son Turawa"""

"Wani slight murmushin gefen baki ya yi sannan ya ce ""an faWa mini kina da wani Alhaji Rabi'u. Amma"

"yanzu ba kya son shi, ko ya zo ba kya fita sai an saki dole"""

Na ™walalo ido waje. Waye ya faWa masa maganar nan?. Ko dai Yakubun Baffa Lawalli ne?. Amma idan

shine yau sai na ci ubansa idan na koma gida.

"""Ni bani da Saurayi Alhaji Rabi'u. Ban san a ina ka ji wannan gulmar ba"""

"""OK. Tell me, Alhaji waye yake zuwa wajenki da?"""

Zuciyata ya hasala da tambayarsa. Ni fa ko tarihin rayuwata aka ce na bayar ba zan saka sunan Alhaji

"Nafi'u a matsayin Saurayina ba. A tarihin rayuwata ma kaf mutum Waya zan ce mun yi soyayyar da za a kira soyayya. Duk wani bayan yaya Aminu ko dai temporary ne, ko kuma waWanda suka zo nake koransu. Alhaji Nafi'u kuma shigowarsa rayuwata ™addara ce da ta riga fata. Da zan iya, dana goge shi gaba Waya daga tarihin rayuwata."

"Na gyara tsayuwata na ce ""Mr Jalal. Ina da Saurayi, bani da Saurayi, bai shafeka ba. Idan ma gulmar da"

"yaran gidanmu suka maka yasa ka faWa min maganar banza Wazu to kuwa ba za ka ci nasara akaina ba. Idan kuma dan ka ga ina zuwa gidanku Hajiyarka tana yi min kyauta yasa kake mini kallon yarinyar da za ka yaudara to ni ba irin yarinyar da kake tunani bane. I am an adult, na san ciwon kaina. Ina da sana'a, kuma ina karatu, ni ba jahila bace"" na Wan tsaya na ja hanci saboda kuka ne ke shirin taho mini. Ban san me yasa ba amma ban yarda da shi ba a wannan lokaci. Yana da mata Baturiya zai zo yace in aureshi saboda zai bani restaurant. Restaurant Win ya ci kutumarsa. 'Yan iskan maza sun yi yawa a gari. Wata™ila shima Jalal Win yana cikinsu ne. Haka Alhaji Nafi'u ya shigo rayuwata daga taimako ya fara min alkhairi kamar dan Allah yake. Da ya ga na sake da shi sai ya fara fito da ainihin manufarsa."

Idan ma labari aka faWa masa akan cewa 'yan Ghetto suna da son kuWi to ni Ziyada ba kuWin banza nake

nema ba. Yanzu ma a lissafina abinda ya rage kuWin da nake tarawa na buWe restaurant kaWan ya rage ya cikata dubu Wari biyar. A hankali kuma Insha Allahu kuWin za su haWu.

Ban san na fara hawaye ba sai da na ga ya mi™o min handkerchief yana cewa mu koma na zauna.

Ban musa masa ba na koma na zauna a inda na tashi. Ba zan iya fita a haka ba. Ban san me yasa nake

kuka ba. Ban san me yasa na yi kuka a gabansa ba.

"""Please, stop crying"" ya faWa a hankali. Na Wan Wago na kalleshi, sai kuma na sunkuyar da kaina."

"""I, I..."" sai ya yi shiru."

"Muka zauna a haka babu wanda ya yi magana. After like kamar 5 minutes da yin shirun sai ya ce ""Hajiya"

"tana so na ™ara aure. Bata son aurena da Cassandra"""

Na Wan Wago na kalleshi. Wato sunan matar tasa Cassandra. To ni ina ruwana. Dama wacce uwar arzi™i

ce za ta so ya auro mata Baturiya wacce ba addininsu Waya ba. Irin wannan auren ai cike yake da

™alubale dama.

"""Tana so na auri, Musulma, kuma Bahaushiya, 'yar Nigeria"" ya Wan yi shiru yana kallona."

Wannan karan sai da ya bari idanunmu suka haWu sannan ya ce

"""She likes you. Ina ganin za ta ji daWi sosai idan na aureki, Zeeyadah"""

Na yi shiru ina tsarge kalamansa.

Hajiyarsa bata son matarsa.

Hajiyarsa tana so ya auri Musulma Bahaushiya.

"Sannan Hajiyarsa tana sona, za ta ji daWi idan ya aureni."

"A dun™ule dai proposal Winsa shine, yana so ya aureni saboda Hajiyarsa. Ni kuma zai bani restaurant a"

"matsayin ladan amincewa da aurensa da zan yi, kamar Business. Dama business ana yi ne dan a samu riba. Mai siye zai bada kuWi a bashi abinda ya ke so. Shima wanda ya siyar zai karSi kuWi ya bayar da abunda ake bu™ata dan ya ci ribar kasuwanci."

GIVE and TAKE.

Shi yana so ya farantawa Hajiyarsa rai. Ni kuma ya san ina son buWe restaurant.

"""Ya kamata a ce na yi miki wannan bayanin ne kafin na proposing miki maganar aure da kuma restaurant."

"Ofcourse auren zai iya kasancewa na lokaci kaWan idan har ba kya son auren ya jima. Just zuwa lokacin da zan samu full custody na Wana"""

"Wannan karan kalamansa sun fi kama da alfarma ya ke so na masa, ba wai na amince da aurensa dan zai"

bani kyautan restaurant ba.

Maganarsa abun dubawa ne tunda nima ina danawa wa'adin da aka Wiba mini. Amma dai ba zan bari ya

sani ba balle har ya ga ai nima ina cikin matsala kuma ina bu™atarsa.

Ba zan iya yanke hukunci yanzu ba har sai na yi shawara.

"""Ka bani lokaci, zan yi tunani akai"" na faWa masa haka tareda mi™a masa handkerchief Winsa dan yanzu"

kam kukan nawa ya tsaya babu sauran hawaye. Kin karSa yayi. Hakan ya sa na saka a jaka na ce masa zan je na wanke idan muka sake haWuwa zan bashi abinsa. Bai ce komai ba har sai dana tashi. Ya

"tambayeni zuwa yaushe zan bashi amsa? Na Wan yi shiru sai kuma na tuna za a fara Azumi gobe ko jibi,"

sai na ce masa bayan Azumi.

Kamar zai yi magana sai kuma ya yi shiru. Jin bai ce komai ba sai na juya na fita daga restaurant Win. Na

fice ma daga Plazar da sauri zuciyata cike da mix feelings na maganganun da Jalal ya faWa mini.

"Sai dana tsare Keke sai na rasa ina ma zan je, gidanmu zan koma? Ko kuma in je gidan Faty?..."

JAYKAY

It breaks him ganinta tana hawaye. Bai yi tunanin abinda ya faWa zai Sata mata rai ba. A tunaninsa tana

da son kuWi and maybe tunda tana da burin buWe restaurant idan ya mata al™awarin zai bata restaurant za ta yarda da bu™atansa. He was so excited ya samu yarinyar da ta dace da umurnin Hajiya da har ya manta bai zauna ya tsara ya za a yi ya convincing Winta ta amince da shi ba. Ya Wauka komai zai zo masa da sau™i. Ashe babu sau™i.

˜arfe goma saura ya shigo restaurant Win. Lokacin da ya ga goma ta wuce Ziyada bata zo ba shine ya kira

numbarta bata Wauka ba. Data sake kiransa kuma daga muryarta sai ya fahimci kamar ma daga bacci ta tashi. Bai iya jira ba shi yasa kawai ya ce gara ya je gidansu ya je ya Waukota and maybe su Wan le™a wasu restaurant su yi market survey.

Lokacin da ya parking motarsa Wan nesa da gidansu bai kirata ba. Yana so ya ga surprise fiskarta idan ta

fito ta ganshi.

Cikin yaran da suke wucewa suna gulmar motarsa ne wani ya zo ta wajen glass yana ™wan™wasa masa.

Yaron ba zai wuce 11-12 ba haka dan ya Wan fi sauran wayo.

Yaron na ganin ya sauke glass sai ya zabura zai gudu shine Jalal ya kira shi. Yaron yace masa sunansa

Yakubu. Wai shi ™anin Ziyada ne. Adda Ziya kamar yadda yaron ke kiranta.

Da ke Yakubu akwai surutu sai ya faWa masa wai musu suke yi akan motar Jalal ita ce motar da ta

kawowa Adda Ziyansu nama kwanaki.

Ashe suna nan ranan da Direbansa ya kawowa Ziyada nama.

Yakubu ya tambayi Jalal ko shi saurayin