Back to novel

Chapter 12 of 52

CHEF ZEEY Hanyar Nasara By Azizat Hamza

na cire wayar daga kunnena na shiga Group Win Class Winmu dan na duba sabon time table

"Win da aka saka. Ai kuwa da gaske ne, an mayar da exams Winmu Wednesday."

Allah dai ya sa damuwar da ke raina ya iya barina na yi karatu.

Anjima zan kira Baffa Adamu na masa magana kamar yadda Kaka ta ce. Duk cikin Baffanuna dai shine ya

ke da Wan sau™in kai kuma zan iya cewa ba shi da kwaWayi. Shi yake bin Baffa Lawalli amma saboda ya fi Baffa Lawallin wadatar zuci da kuma rufin Asiri sai ya zamana Baffa Lawalli ke binsa sese-sese kamar wani ™aninsa. Baffa Lawalli dai kwaWayinsa ya sa girmansa da matsayinsa na Babba a gidan ya zube. Ya zamana ko magana za a yi za ka ji ana cewa bari a ji ta bakin Baffan Katsina tukunna.

Ina ganin course Win da za mu yi ranan Laraba na tashi na fara binciko cikin shirgin handouts Wina ina

"neman handout Win course Win. Gaskiyar shine ba zan yi wasa da karatuna ba. Daga wannan exams Win final year za mu shiga. Ko za a hau sama a faWo dai su Baffa Lawalli basu isa su hana ni ™arisa karatuna ba. Iskanci! Babu ko ™wandalarsa a ciki fa, amma ya bi ya saka mini ido. Wai na kama Boko bana son yin aure. Ko yaushe na faWa masa haka oho."

Ina fara karatun ko nisa ban yi ba da na ji ina kiran ENZYMES da ENTIME na rufe handout Win na fito waje

dan cikina sai ™ugi ya ke dama tun tuni.

Na samu Kaka a ™ofar Waki tana gyara waken suya wai Awara za ta mana da rana.

"Da a hayyacina nake, da cewa zan yi ta dakata na zo na yi mata recording, amma sai na wuceta na shige"

"banWaki. Batun kashe maganar Alhaji Nafi'u da kuma exams Wina nake, ba batun Waukan content ba. Ina da recipen Awara a channel Wina dan haka ba sabon abu bane balle na ce zan Wauka."

Lokacin dana fito yara sun fara shigowa za su ci Wumame. Gaba Wayansu babu wanda uniform Winsa ke

"wanke. Wai fa yau safiyar Monday, amma ji yaran nan da dauWa kamar an korosu daga bola. Dole Baffa Lawalli ya yi ta zuba 'ya'ya mana, tunda ga Kaka Altine nan za ta ciyar masa da su. Ga su nan ™ananan duk safiya za su yi zuga su shigo mana sai Kaka ta basu Wumame ko Kunu sun karya kafin su wuce Makaranta."

"A baya har kuWin tara take basu, yanzu nema ta dena. A hakan idan yaro ya yi mata kukan bashi da kuWin"

tara haka za ta shiga Waki ta Wauko ta bashi.

"Kar ku ce abincin safiya kawai suke zuwa ci. Da rana idan ba su ™oshi ba, Kaka ce wajen zuwansu su yi"

"mata kuka ta buWe tukunyarta ta basu. In da a ce Kaka tana da ba™in halina ko, to da ko kukan mutuwa yaran nan za su yi sai dai su mutu amma ba zan basu abinci ba. Ubansu da ya zubo su duniya ya ciyar da su su ™oshi. Amma Kaka akwaita da kawaici da tausayi. Yanzu za ta fara wa'azin ""wanda ka ciyar ai shine naka. Wanda ka ci a cikinka kashi ne""."

"Shinkafa gwangwani biyu dan ni da ita dai zai ishemu, amma idan Kaka za ta dafa shinkafa sai ta dafa"

mudu guda (gwangwani 8). Idan kayan abincinmu ya fara ™arewa ne za ka ga ta dafa gwangwani huWu ko shida.

"Idan yara suka shigo sashenmu da rana aka ce babu abinci, to sun san ni Ziyada ce na yi girkin a ranan."

"A da can baya, Maman Suwaiba ta taSa kawo yaranta Ummiyo da Zainabu wai su ri™a kwana damu. Ai"

"tuni na koresu na ce Wakin ba zai ishemu ba. Kaka ta ce na barsu a shimfiWa musu wata ™aramar katifa a ™asa su ri™a kwana, na ce Wallahi bata isa ba. Idan ta ce sai sun zauna a Wakin zan bar gidan na koma Kaduna wajen Ummana. Daga jin haka, sai ta ha™ura ta cewa Maman Suwaiba ba za ta karSi yaran ba. A hakan sai da suka yi ta ganin ba™in Kaka. Wai mu biyu mun yi kane-kane a ™aton Waki. Oho dai ba za su zo su takura mana ba."

Ina ganin yadda yaran suka yanyame abincin da Kaka ta zuba musu suna ci kamar wanda suka yi 48

"hours ba su ci abinci ba, na ja tsaki na shige Waki yunwar da ke cina ma na ji ya koma."

"Ga munafukin Ubansu ya je ya ciwo bashi a gurin Alhaji Nafi'u, yana so ya muzgunawa rayuwata ta ™arfi."

"Wallahi idan kuka tambayeni wace sana'a Baffa Lawalli yake har ya auro mata uku, ban sani ba. Gara"

"Baffa Zakari gadi yake a Banki. Baffa Adamu da ke Katsina Wan Kasuwa ne yana siyar da su Hatsi da Masara. Baffa Mamman Non Academic Staff ne a ABU. Shi kaWai ne cikinsu ke karSan Salary. Shi Baffa Lawalli da can muna yara na san dai yana gyaran Takalmi da Jaka a Kasuwa. Daga baya har wankin hula yana yi. Ya zo kuma wai yana dillanci. ˜arshe dai kame-kame kawai yake ba shi da sana'a guda Waya da yake. Shi yasa kullum cikin cin bashi ya ke, da kuma maula."

An ce Kakana Malam Haruna Manomi ne sosai. Da noma ya sayi babban fili ya gina gidan da muke ciki. A

"™arshen rayuwarsa jinya ya hana shi yin noma. Ya yi jinya sosai, dan Kaka ta ce ya kusa shekara shida yana kwance kafin Allah ya masa rasuwa. Ya rasu ya bar gonakai da yawa, amma duka yaransa sai suka siyar suka ™i yin noma."

"An ce Manomi ba ya rasa abinda zai ci. Tunda kuwa suka ce ba za su yi noma ba, shikenan suka ™ulla"

"ala™a da bauta kafin su samu abinci. Hakan kuma akwai wahala, musamman ga mutum kamar Baffa"

Lawalli da zuciyarsa ta riga ta jima da mutuwa murus.

Har Waki Kaka ta kawo min Šumame ganin ban fito ba. Na karSa na fara ci ko taste Winsa bana ji saboda

zuciyata a jagule ta ke.

Wajajen ™arfe goma na kira Baffan Katsina na gaishe shi. Kafin ma na fara masa bayani sai ya ce mini

"yana Kasuwa wai sun yi magana da Baffa Lawalli tun jiya, ™arshen sati zai shigo Zaria a zauna a tattauna"

maganar.

Na sauke nannauyar ajiyar zuciya bayan na kashe wayar.

Ba zai fa saSu ba. Ba za su haWe min kai su ce za su bayar da ni wa Alhaji Nafi'u ba. Wannan zalincin ba

zai yiwu ba...

***

JAYKAY

"""Dad!"" Junior ya kira ya nufo shi da gudu."

"""My Birthday Boyyy"" Jalal ya faWa yana shafa gashin kan yaron."

"Gobe ne Birthdayn Wansa Muhammad Junior, kuma Antynsa Janan ta shirya masa Birthday Party da"

yamma. Ofcourse sai da ta billing Winsa kuWin party.

"""Mom zata zo gobe"""

"""Mom?, Your Mom?"" Ya tsare yaron da ido dan in dai Mom Winsa Cassandra ya ke nufi, to abin da"

Mamaki. Tun da ya yi mata faWa ranan ba su sake magana ba.

Junior yana da waya. Ofcourse an yi customizing wayar saboda ta zama kids friendly. Kuma daga wayar

Jalal akwai application da aka saka masa zai iya accessing wayar Junior ya dinga monitoring duk abinda ake da wayar.

Musabbabin bashi wayar ma saboda ya samu damar magana da Cassy ne a duk lokacin da ya ke so.

"Amma Hajiya ta saka masa screen time, dan haka duk dare wayar tana wajenta sannan bata barinsa ya tafi da ita school."

"""Cassandra, za ta zo gobe?"" Ya sake tambayar yaron, to be sure."

"""Yes"" yaron ya gyaWa kai cike da farin ciki. ""She promised me she'll come for my birthday"""

"Jalal ya shafa fiskar yaron ya ce ""that's good"" Cassandran da ya sani ba zata bar business Winta ta zo"

Nigeria saboda Birthdayn Wansu ba. Amma ba ya so ya Satawa yaron rai shiyasa yai shiru.

Wucewa ya yi Wakin Hajiya ya gaisheta sai kuma ta tambayeshi yana da labarin Cassandra za ta zo gobe?.

"Ba ya so ya nuna mata bai sani ba, sai ya ce mata e ya sani."

"Idan Cassandra bata zo goben ba, ya san ™aryar da zai faWa mata."

"Hajiya ta ce ""Allah ya kawota lafiya"""

"""Amin"" ya amsa ™asa-™asa."

Jin bata sake cewa komai ba sai ya mi™e ya fita.

"Yana shiga Waki suit Winsa kawai ya cire ya ajiye akan gado, ya zauna a gefen da ya ajiye suit Win ya shiga"

kiran numbar Cassandra.

Jin bata Wauka ba sai ya yi tsaki ya ajiye wayar ya cire kayansa ya shiga banWaki ya yi wanka.

Bayan ya fito sai ya saka comfy black shirt da grey wando ya sake jawo wayarsa sai ya ga ashe Cassy ta

tura masa sa™o ta email Winsa. Yana buWewa sai ya ga ticket Win jirgi daga London zuwa Abuja tareda

gajeran sa™o wai ya turo mata Direban da zai zo ya Wauketa daga Abuja ya kawota Zaria.

Da gaske kenan za ta zo Win.

Gara ta zo Win saboda su samu damar tattauna al™iblar aurensu.

Sake duba time Win da flight Winta zai sauka ya yi saboda anjima idan zai fita sallah ya faWawa Direbansa

zai je Abuja gobe.

Washegari kuwa shi ya tu™a kansa zuwa office saboda ya aiki Direbansa Abuja. Lokacin da zai fita sai da

ya yiwa Junior al™awarin zai dawo da wuri saboda Birthday Party Win da aka shirya ™arfe huWu ne.

Zuwa ™arfe shaWaya na safe Sakatariyarsa ta masa maganar meeting da ya ke da shi da Chef Jonah. Chef

"Jonah, wanda ake kira da Chef Joxxy a social media, shine Chef Win da Jalal ke son ya musu aiki a restaurant."

"Ba yan ya bawa Sakatariyarsa go ahead akan ta shigo da shi, sai wani Sangare na zuciyarsa ya tuno masa"

da Ziyada.

He did the right thing da bai Wauketa aiki ba. Ya sake jaddadawa ransa.

Chef Jonah ne ya fi dacewa da restaurant Winsa in dai har yana son wajen ya bun™asa da kyau.

Chef Jonah ya fi Ziyada yawan experience. Ya yi aiki a manya-manyan hotels dake Kaduna. Ya yi aiki har a

"Government house da ke Jos a matsayin Assistant Chef. Chief Financial Officer Winsu wato Mr Munir ne ya recommending Winsa, saboda ™warewarsa a national da international cuisine."

"Chef Jonah yana kan nuna masa sample Win menu da za su yi amfani da shi a restaurant Win, amma"

"™wa™walwarsa sai maimaita masa maganganun Ziyada yake. Particularly, wajen da ta ke cewa"

"""Da kake cewa idea ta bata dace da restaurant Winka ba, kada ka manta bani na kawo kaina nan ba."

"Hajiya ce ta nuna tana so na yi aiki a nan saboda ta yarda dani""."

"Idea Winta na da kyau, amma for a small scale restaurant, ba irin wanda suke son buWewa ba."

"He's right. Aiki da Chef Jonah shine dai-dai, ba wai aiki da Chef Zeey ba. Ya sake faWawa kansa."

Ganin hankalinsa ya rabu biyu sai kawai ya sallami Chef Jonah akan za su sake zama akwai inda zai je.

"""Šan'uwanka is more open to new ideas"" ya tuno kalaman Hajiya."

"Tunani ya fara, idan Jamal ne, wanne zai Wauka?..."

***

Bai samu ya shigo gida da wuri ba sai ™arfe biyar saura. Bai so haka ba. Ya so a ce da shi aka buWe partyn.

Already yara sun cika gidan. Sai wasanninsu suke yi. Hannunsa Wauke da gift Win da ya siyo ya nufi wajen

da Junior ke tsaye yana magana da wasu yara.

"""Dad!"" Ya zo wajensa da gudu Jalal ya Waga shi sama yana bashi ha™uri kan bai zo da wuri ba."

"""Look, Mom ta zo"" ya nuna masa inda Cassandra ke tsaye tana waya."

Kallon wajen da ya yi sai ya yi dai-dai da juyowarta. Tana ganinsa ta fara tahowa fiskarta Wauke da

murmushi.

Ajiye Junior ya yi wanda ya karSi gift Win hannunsa ya yi wajen abokanansa da gudu.

Kallon shigar da ta yi yayi yana girgiza kai. Yana fatan Allah ya sa Hajiya bata ga shigar nan ba.

"Ba tareda ta cire wayar a kunnenta ba, ta ™ariso wajensa sannan ta kashe wayar ta faWa jikinsa."

"""Come, let me kiss you"" ta tallafo kansa. Ya buWe baki kenan zai ce mata akwai yara a wajen ta haWe"

bakinsu ta fara masa deep kiss har sai da ya breaking kiss Win da ™arfi ya Wan turata.

"""J Love, you know I fuckking miss you"""

"""Kids"" yai mata nuni da yaran da ke wasanni a wajen."

Ta bi shi da kallon ko oho.

Wuceta ya yi zai shiga cikin gidan ta ri™o hannunsa tana faWin ta yi missing Winsa sosai.

Suna shiga falo hannu sar™e cikin na juna suka samu Hajiya da wasu mata guda biyu suna magana.

Jalal yai saurin cire hannunsa daga na Cassandra amma ita sai ta ™i sake shi.

Gaishe da Hajiya ya yi da ba™in nata yayinda Cassy ta yi ko oho bata gaishe su ba.

Hajiya da ranta ya Saci da shigar da Cassandra ta yi ta ce mata ba za ta gaishe da ba™inta bane?.

"Sai a lokacin Cassy ta mi™a musu hannu tana faWin ""Hi, I'm Cassandra, but you can call me Cassy"""

Matar da Cassandra ta mi™awa hannu ta kalli hannun ta juyar da kanta gefe ta haWe rai. Daga yanayinta

ka san daga gidan Sarauta ta fito.

"Šaya matar ce ta kalli Jalal sannan ta ce ""Hajiya Layla, na Wauka sirikar taki daga tsatson Turawa masu"

"daraja ta fito. Ashe ragowar Club ce"""

Ba Hajiya Layla kaWai ba. Shi kansa Jalal ya kaWu da maganar da aka faWa.

"""What are they saying?"" Cassandra ta tambaya saboda ta tsargu da yadda suke kallonta."

Hajiya Layla ta cize leSe tana jin wani zafi na taso mata daga can ™asan zuciyarta.

"Tun Wazu da Cassy ta sauko daga Wakin Jalal da shigar nan, Hajiya ta ce mata ta koma ta chanja dan bai"

dace ta shiga cikin yara a haka ba. Ashe bata chanja Win ba.

Jalal bai ce komai ba ya wuce su ya haura sama. Cassy ta bi bayanshi tana tambayarsa me matar nan ta

faWa amma bai kulata ba.

"""Jalol"" ta kira shi da sigar da ta ke kiran cikakken sunansa."

"""Hey! I'm talking to you"" ta faWa da Wan ™arfi tana ri™e hannunsa ganin zai wuceta ya shiga banWaki."

"""Take a look at what you're wearing, Cassy"""

Kallon kanta ta yi tana ganin rashin aibun suturar da ke jikinta. Tun data shigo Nigeria ta ke ta faman

shafa sunscreen saboda zafi.

"""What's wrong with what I'm wearing?"" Ta faWa tana kallonsa galala dan bata ga laifin shigarta ba."

"""Everything's WRONG with it CASSANDRA. This is Nigeria, you have to wear DECENT clothes"" ya faWa a"

fusace.

"""There's so much fucking heat here, Jalol. It's not my FAULT."""

"Shiru ya yi yana kallonta, wani sabon Sacin rai na taso mata. Crazy bum short, da rigar da bata rufe mata"

ciki bane a jikinta.

Shigewa banWaki ya yi ya bugo ™ofa da ™arfi dan babu amfanin cigaba da maganar.

Lokacin da ya fito daga banWaki sai ya samu Cassy ta cire kayan ta saka wani floral gown ja da fari da

yellow da ya kai mata iya gwiwa.

"""Is this DECENT enough for you?"""

Juyar da kansa ya yi bai kulata ba. Ya tafi wajen closet ya fara neman kayan da zai saka.

Har Cassandra ta fita daga Wakin bai sake magana ba.

Saboda ya san ran Hajiya ya Saci sai bai sake saukowa ba har 'yan Birthday party suka gama abinsu suka

watse.

"A Waki ya yi sallar Magariba saboda wani ciwon kai da ya taso masa. Actually, gudun haWuwa da Hajiya"

"ne ya hana shi fita. Sai da aka kira Isha sannan ya daure ya yi alwala ya fito, ya haWu da Cassandra a lobby za ta je Wakinsa. Matsa mata ya yi ta wuce ba tareda ya mata magana ba."

Bayan an yi sallar Isha purposely sai ya ™i dawowa gida da wuri ya tsaya har kusan ™arfe goma kafin ya

taho.

Lokacin da ya shiga falo sai ya ci sa'a babu kowa. Yai sauri ya haura sama ya tafi Wakin Junior dan ya duba

"shi. Yaron har ya yi bacci ko kayan jikinsa bai cire ba. Ga nan gifts kala-kala akan gadonsa, wasu a ™asa, wasu ya buWe, wasu bai buWe ba. Da alama yana cikin buWe gifts Winne bacci ya Waukeshi. Ya gyarawa yaron kwanciya ya tofa masa addu'a ya kashe wutan Wakin ya fito."

Sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya buWe ™ofar Wakinsa ya shiga.

"""Hey"" Cassandra ta taso daga inda ta ke zaune a gaban mirror ta zo za ta rungumeshi ya dakatar da ita."

"""J Love, I'm sorry"" ta sake ™o™arin shiga jikinsa amma ya wuceta ya ce mata bacci yake ji."

"BanWaki ya shiga ya watsa ruwa, sannan ya fito ya saka kayan bacci ya kwanta ko kulata bai yi ba. Zuwa"

lokacin ta gama shafe-shafenta ta kwanta a gado.

Ta kai hannunta ta taSa shi sai ya ture hannun ya matsa can nesa da ita. Wannan ya sa ta ha™ura itama

ta juya masa baya ta fara bacci.

TaSa shi da yaji ana yi ta ™asansa ne ya sa shi buWe ido tunma kafin alarm Winsa na ™arfe huWu ya buga.

"""Hey, stop, don't..."" yai yun™urin mi™ewa amma tuni Cassandra ta kifa kanta akan sandar girmansa"

"hakan ya saka shi yin shirun dole. Ta riga ta san lagonsa. Sama da shekara goma, ta san ina ne weakness"

Winsa.

Lokacin da ta gama yi masa wasa da bakinta har yana ™o™arin kawowa sai ta yi sauri ta haye samansa ta

fara tu™ashi.

Tabbas idan ta wannan harkar ne. Cassandra Karuwa ce.

"Kusan shekara guda rabonsa da mace, wannan ya sa ya mance da haushinta da ya ke ji. A karo na biyu"

"da za su je, sai ya juyata ya haye samanta yai mata rumfa, amma me! Wannan Iskar da ke kawo masa tunaninta ne ya sake hura masa kai. Wannan karan, maimakon Cassandra, idanunsa ita suke kallo..."

CHAPTER SIXTEEN

JAYKAY

Sai da Jalal ya makara sallar Asuba. Lokacin da ya bar jikin Cassandra ™arfe shida na safe har da minti

biyu. Yana shiga banWaki yai wankan tsarki ya yi alwala sannan ya fito. ShimfiWa sallaya ya yi ya tada sallah.

"Bayan ya