Back to novel

Chapter 14 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

sana'a nan da nan Allah ya sa ma ta albarka ta bun™asa. Ta fada haWo wa har da takalmomi

da haka da su sar™a da ´an kunne.

Don a yanzu haka manyan shaguna ne guda biyu yake da su a kasuwa wanda ake kula ma ta da su. Kuma

ta samu mutane ma su amana dake kula da su.

Ma'esha na ta shekaru goma sha uku ta sauke Alkur'ani mai girma aka yi ma su walima. Tarbiyya daidai

"gwargwado ta samu daga wajan mahaifiyarta. Ma ta mai karamci da Dattaku ku , ta san ya kamata ga ta da hakuri juriya da hangen nesa."

"Duk da kasancewar tana da masu ma ta aiki a gida hakan bai sa ta bar Ma'eesha sakaka ba tarbiyya ba,"

"don ta koyar da ita duk wasu aikace-aikace aikace na gidan da girki da komai, wai a cewar ta ´a mace ce gidan wani za ta je ba kowane namiji ke son mai aiki na ma sa komai ba musamman kula da Wakinsa da kuma yi ma sa girki. Don haka take saka ya tama shiga cikin ma su aikin suna girki tare da Inno wata"

"Dattijuwa dake yi wa Mummy aiki, matar akwai hankali kuma jininsu ya hadu da Ma'eesha."

Har ma'esha ta kai shekaru goma sha takwas iyayen ta ba su sake samun haihuwa ba. Kuma a lokacin ne

ta kammala karatun secondry school. Kuma a wannan lokacin Daddynta ya siya ma ta mota.

Aka koya ma ta driving Win motar har ta iya wanda lokacin ne Daddy ya so tura ta ™asar waje ta yi karatu

"a can amma Mummy ta hana. Ta ce gara yarinyar ta ta zauna a gabanta tana kallon ta hankalin ta zai fi kwanciya akan ta je can wata ™asa da ba ta san tarbiyya da Wabi'ar da za ta koya ba, ita dai a bar Ma'eesha a gabanta tana kallon halin da take ciki don ´a mace tana da rauni. Don ta ba wa Ma'eesha tarbiyya mai kyau ba ta yarda da yawon gidan ™awayenta. ˜awarta daya ce a duniyar nan sai dai abokan"

karatun ta.

Wata rana Mummy ta fito daga gida tana bayan mota direba zai fita da ita zuwa kasuwa ta duba kayan

da babu. Don yanzu har Dubai take fita siyen kaya. Sai ta ga wata mata rakuSe kusa da gidansu ita da yar biyu saurayi daya sai budurwa guda Waya.

"Ba ta ce komai ba suka wuce, bayan ta dawo za ta shiga gida tana bayan motar, still su ta fara gani, sai"

"wannan matar ta rugo da sauri ta nufi motar, ganin haka ya sa Mummy ta ce wa direban ya tsaya."

Bayan ta sauke gilashin motar ne ta ce.

"""Baiwar Allah lafiya daga ina haka, yaranki ne can?"""

"Ta daga kai kawai ta kasa magana, da ™yar ta iya cewa ."

"""Ki taimaka ma na da abinci yunwa, tun jiya ba mu ci komai ba ni da yara na."""

"Tana gama fadar haka ta zube a wajen a sumammiya, yayin da saurayi da buduwarwar suka ™araso kanta"

"suka kiran sun Mamy, buduwarwar har tana kuka. Da sauri Mummy ya fito cikin motar tana salati."

*Maman Ihsan ce*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

"Tama gama faWar haka ta zube a wajen a sumammiya, yayin da saurayi da budurwar suka ™araso kanta"

"suka kiran sunan Mamy, budurwar har tana kuka. Da sauri Mummy ta fito tana salati."

"""Baiwar Allah lafiya?"""

Direban ne shi ma ya fito daga cikin motar yana cewa.

"""Suma ta yi ya kamata mu yayyafa ma ta ruwa watakila ta farfaWo."""

Da sauri Mummy ta ce .

"""Kawo ma na ruwan ko?"""

"Da sauri ya bude murfin motar ya dauko robor ruwa ya zo ya yayyafa ma ta, ajiyar zuciya nauyi ta sauke"

sannan ta fashe da kuka tana cewa.

"""Yauwa wayyo na shiga uku na lalace ku taimaka ma ma da abinci."""

Jin haka ya saka Mummy ta ce .

"""Ba damuwa mu je ciki za ku ci abinci."""

Laila ta kama mahaifiyar ta ta da taimakon ta ta tashi tana rike da hannunta. Mummy ta ce wa direban

ya ja motar zuwa ciki ita za ta karasa shigowa da ™afa .

"Ya shiga cikin motar ya ya tayar suka bi bayansa da ™afarsu, budurwar na rike da Mahaifiyarsu."

Bayan Mummy ta murWa handle Win kofar ta shiga da sallama ta ce su shigo. Suka shiga ciki kowa ya

zauna akan Centre carpet.

"""Haba ku tashi ku zauna akan kujera ma na."""

Mummy ta fada tana Murmushi. Suka hada baki wajen cewa.

"""A'a nan ma ya yi."""

Šaya daga cikin masu aikin gidan ta kira ta ba ta umarnin kawo abinci wa Sakin.

Mau aikin ta gaida su ta wuce don cika umarnin matar gida.

"Ba jimawa aka cika ma su gabansu da kayan ciye-ciye, ta yi servin Win su abincin da za su ci."

Sannan ta zuba ma su farfesun a cikin bowl huda uku kamar yadda ta zuba ma su abinci. Kasancewar ta

hana mai aikin ta zuba ma su abinci da lemu.

Ta koma Wakinta ta basu wuri don su sake su ci abincin.

Tana barin wajen jiki na rawa kowa ya dauki plate Waya na abincin suka hau ci cikn haWama.

Nan da nan suka cinye suka Wauki farfesun shi ma suka cinye suka shanye romon da lemu suka sha ruwa.

Laila ta buWe ™ular ta ha sauran abinci ta kara masu duka suka cinye suka lashe plate.

Bayan sun shanye lemu sun sha ruwa ne suna zaune sai ga Mummy ta fito da fara'a tana ma su sannu da

zama.

Nan suka hau yi ma ta godiya.

"Horn Win mota suka ji a bakin gate, nan fa nan maigadin gidan ya bude gata."

Motar ta cinno kai ta shiga cikin nutsu ake driving motar.

Bayan an yi parking motar ne sai mamallakiyar motar ta ziro fararen ™afarta ta fito daga cikin motar.

Hannunta daya ri™e da makullin motar Wayar hannun kuma rike da handbag Win ta.

A hankali take tafiya kamar mai jin tausayin ™asa.

"""Hajiya Ma'esha kin dawo?"""

"""Eh na dawo ina wuni?"""

"""Lafiya lau ya karatun?"""

"""Alhamdulillah."""

Daga nan ta shiga cikin ga gidan ta tura kofar falon da sallama.

"""Assalamu alaikum"""

Gabanta ne ya faWi sakamakon ganin wannan matar da yaranta ke kiranta da Mamy.

Amma sai ta dake ta karaso ciki ta gaida Mummy.

"""Ina wuni Mummy?"""

"""Lafiya lau kin dawo?"""

"""Eh Mummy na gaji."""

Murmushi ta yi sannan ta ce .

"""Ba ki ga baki ba ne?"""

Ma'eesha ta kalli Mamy wacce ta ji sam matar ba ta kwanta ma ta ba.

"""Ina wuni?"""

Washe baki ta yi tana amsa wa Ma'eesha gaisuwar. Sai ta kalli dayan saurayin za ta gaishe shi ya yi saurin

cewa.

"""Ina wuni ranki ya daWe."""

"Murmushi ta Wan yi sannan ta amsa ma sa cikin fara'a, sai budurwar ita ma ta gaishe ta, ta amsa ma ta"

cike da fara'a.

Matar ta kalli Mummy ta ce .

"""Hajiya taimaka ma na za ki kamar yadda Allah ya rufa ma ki asiri mu ma ki rufa ma na."""

"""Me kike so na taimaka ma ki da shi in dai bai fi ™arfina ba zan yi ma ki in sha Allah."""

"""Ba mu da wajen zama, gidan hayan da muke ciki maigidan ya Kore mu saboda ba mu da kuWin da za mu"

"biya shi na haya, ga mijina ya rasu yara biyun nan nake da su to ba abun yi tun da ba su damu damar yin karatu ba. Don Allah Hajiya ki taimaka ma na ko za ki samar ma na wajen da za ki raSa mu za mu dinga yi ma ki aiki dukkan mu, ko ba ki biya ki komai ba in da za ki ba mu abincin da za mu dinga ci muna so"

"Hajiya."""

Ta karasa maganar tana fashewa da kuka. Cikin tausaya wa Mummy ta ce kar ki damu ba aikin da muke

"bukatar ayi mana , ma'aikata sun ishe mu, amma ba na da ikon ba ki wajen zama a gidan nan ba tare da izinin maigidan ba. Amma za ku zauna a B.Q na gidan nan kafin ya dawo sai a san abun yi."""

Gabadaya suka haWa baki wajen yi ma ta godiya suna farin ciki da wannan ni'imar da Allah ya yi ma su.

Mummy ta kalli Ma'eesha ta ce.

Tashi ki kai su BQ Wakin da ba kowa sai su zauna a ciki.

"""To Mummy."""

"Cewar Ma'esha ta fada tana mikewa tsaye, duk da dai hankalinta bai kwanta da lamarin mutanen ba. Ba"

yadda za ta yi ne ta hana mahaifiyar ta taimaka ma su amma jiki ta ya ba ta akwai wani abu mara daWi da zai faru da su a dalilin mutanen nan.

Tana gaba suna bin ta a baya har suka ™arasa BQ Win gidan.

Ta bude kofar ta shiga suka bi ta a baya. Madaidaicin falo ne da Wakuna biyu a ciki da toilet da kitchen

dake nan cikin dakin. Akwatin set Win kujeru a falon Wakina biyu suka kowane akwai katifa a ciki.

Fitowa ta yi ta bar su suka ta jin daWi suna yaba wajen.

"Part Win su ta koma ta samu Mummy na waya Da Daddy, sai da ta bari sun gama sannan ta kalli Mummy"

ta ce.

"""Mummy hankalina bai kwanta da wannan matar ba, don Allah idan taimakon su za ki yi ki ba su kudi su"

"je su nemi haya su zaiuna, ki ba su kuWin da za su ja jari amma ba na son zaman su a nan."""

"Shiru Mummy ta yi tana nazarin maganar ´arta, ita dai iya sanin ta da Ma'eesha ba ta da ™yamatar"

"mutane duk yadda suka kai ga lalacewa kuwa. Ta san darajar Šan Adam Sosai, amma sam ta rasa dalilin"

da ya sa hankalinta ya kasa kwanciya da mutanen nan. Cikin sigar rarrashi ta ce.

"""Shi kenan zan yi tunani akan hakan, amma ba kya ganin ita nan ta nemi mu ba ta ta zauna ba wai a ba"

"ta kudi ta je ta nemi haya ba?"""

"""Eh na sani Mummy, amma ba ta da hujjar cewa anan dole za ta zauna, ai taimako ne ko gida aka ba ta a"

"wata unguwar za ta zauna ai."""

"""Je ki huta za mu yi maganar daga baya."""

Tashi ta yi ta nufi bedroom Win ta cikin sanyin jiki.

"Haka nan su Mamy suka ci gaba da zama cikin gidan, ba abinda suke yi a cikin gidan, kullun da safe ma su"

aiki za su mai ma su abincin breakfast a part Win. Sannan da rana ma a kai ma su can part Win haka dare za'a kai ma su .

Ranar da suka cika sati daya a ranar ne Daddy ya dawo daga tafiyar da ya je.

Bayan ya yi wanka ya ci abinci ya huta ne Mummy ta ba shi labarin Mamy da yaranta da yadda suka yi .

Kallon ta Daddy ya yi tare da cewa.

"""Kin san daga ina suka fito ne?"""

"""Ban sani ba wallahi, amma dai abu Waya na sani shi ne suna bukatar taimako kuma na taimaka ma su."""

"""To yanzu ya kike son a yi da su?"""

"""Duk yadda ka ce haka za'a yi yallaSai."""

Murmushi ya yi sannan ya ce.

"""A'a duk yadda kika ga ya dace sai ki yi na ba ki wu™a da nama."""

"""To me zai hana mu zauna da su a nan gidan?"""

Šan jim ya yi kafin ya ce .

"""Nan gidan kuma?"""

"""Eh yallaSai, na ga kamar tana son zama nan ne, don ba ta ce a ba ta wani gidan ko kuWin siyen gida ko"

"haya ba. Sannan kuma ai tana can BQ ba nan za ta zauna kusa da mu. """

"""To ai ba ta da zaSi muhalli take nema da Abinci, idan ta samu ko ina ne ina ne ai bu™atar ta dai ta samu"

"mu abun da take nema."""

"""Haka ne, amma zan so a ce ta zauna kusa da mu, tana da yaro saurayi idan bai yi karatu ba sai a saka shi"

"kasuwanci. Macen kuwa sai a saka ta a makaranta."""

"""Shi ke nan Allah ya mana jagora."""

Da Anin ta amsa daidai lokacin da Ma'eesha ke ™arasowa fakon hannunta da karamar jaka ta fito daga

wajan kakarta da ta je yi ma ta weekend.

Ganin Dad Win nata ta saki jakar cike da murna ta karasa wajensa ta rungume shi.

"""Daddy yaushe ka dawo ba wanda ya sanar da ni?"""

"""Yau na dawo Mamana ya kika bar su Hajjaju."""

Da yake sunan da suke kiran da shi kenan.

"""Hajjaju na can na bar ta da masifarta."""

Mummy da Daddy a tare suka yi dariya.

"""Daddy idan na masifa ba ta za ta ce wai na je na kwaso sauran kayan na dawo gidan nan da zama?"""

"""Yaushe aka yi hakan?"""

"Cewar Mummy tana kallon Ma'eesha, duk da ta san cewa Hajjaju ba ta ™aunar ta har yanzu kuma ba ta"

"nuna ma ta tsana yanzu, domin soyayyar da take yi wa jikar ta ya Wan saka ya shafi mahaifiyar ta. Domin tana ™aunar Ma'eesha sosai kamar ranta, ko don Ma'eesha kadai ce jikarta Waya da ta fito daga tsatson tilon Šants guda Waya da ta mallaka a duniya, ga shi Wan nata shi ma Ma'esha kadai ya mallaka a duniya. Don haka tana ™aunar Ma'eesha amma ta kasa ™aunar mahaifiyar Ma'eesha har yanzu , amma tana amsa mata ba yabo ba fallasa idan ta zo gaishe ta sai dai ba ta wani sakin jiki da ita. Ita ma kamata"

Mummy yanzu abun ya daina damunta.

"""To ai ba wani abu idan kin koma gidan nata da zama?"""

Cewar Mummy tana Murmushi.

"""To idan na koma can da zama ku fa ai ba ku fa kowa a nan, sai ku zauna haka daga ku dai ma su aiki?"""

Murmushi Mummy ta yi tana cewa.

"""Daga mu sai ma su aiki mana, to su ba mutane ba ne, ga kuma ™arin wasu ´a´an na samu saurayi da"

"budurwa."""

"""Ok ina suke?"""

"""Ba™in da kika raka su BQ nake nufi."""

Take fara'ar dake fuskarta ta Sace Sat.

"""Mummy please a ba su wani gidan su zauna can a ba su abinci, amma jikina ya na ba ni zuwansu gidan"

"nan ba alkhairi ba ne.,"""

"""Ban san me ya sa ba ki ™aunar mutanen nan ba."""

Shiru Ma'eesha ta yi don a ya san me za ta ce ba. Don haka ta mayar da hankalinta ga Daddy ta ce.

"""Daddy me ka dawo ma ni da shi tsarabar tafiyar ?"""

"""Mamana komai na kawo ma ki sai abin da ba ki so ne kawai ban siya ba."""

"""Thank you so much Daddy."""

"""You are welcome ."""

Daga nan rayuwa ta cigaba da tafiya a hankali sabo da sha™ues ya fara shiga tsakanin Mummy da Mamy.

Don ta sa Daddy ya kai Jamil kasuwa a Waya daga cikin shagunan ta yana siyar da kaya. Laila kuma an saka ta a makarantar secondary school kasancewar ta gama primary.

Sannu a hankali sha™uwa ta fara shiga tsakanin Mummy da Mamy wanda kullum a bangaren Mummy

"mamy ke wuni kullun suna tare, Mamy kan bar BQ ta zo nan main house din su yi ta fira da da Mummy."

Tun Ma'eesha ba ta sakin jiki da Mamy har yau da gobe yadda Mamy ke jan ta a jiki ta saki jiki da ita amma ba sosai ba.

"Wata ranar talata da misalin karfe biyar na yamma Mummy ta dawo daga kasuwa, sai dai ba tare da"

dirbanta take ba ita kadai ce take driving. Don ranar direban bai da lafiya yana gida ta ce ya huta.

Kasancewar yanayin unguwar ba yawan mutane da yawa. Tana tsaka da tafiya ta ga mutum ya tsaya a

"gaban motarta, cikin azama ta taka birkin motar. Su biyu ne suka zagayo gefen me zaman banza ya"

zauna yana nuna ma ta wu™a yana cewa.

"""Ki bi umarnin da zan ba ki."""

"Daidai nan Wayan ya shiga bayan motar ya zauna suka nuna ma ta hanyar da za ta bi, wanda ba ta da"

wani zaSin da ya wuce bin maganar su.

Duk hanyar da suka nuna ma ta nan ta bi har suka shiga unguwar da ba mutane don sabbin gine-gine ne

a unguwar su ma WaiWaiku ne ba da yawa ba.

"""Tsayar da motar."""

Ta tsayar suka fito suna waige-waige.

Fitowa suka yi sannan suka ba ta umarnin ta fito ita ma. Fitowa ta yi tana rokonsa da kada su cutar da ita.

"Don ba ta san nufin su akanta ba, sun yi yi haka ne don su kawo ta wajen da na mutane su kashe ta ko"

sun yi haka ne don su yi ma ta ™wace.

"Tana ganin wata zabgegiyar wu™a da suka fito da ita ya sa ta ruga a guje, ganin haka suka mara ma ta"

baya a guje suka bi ta.

Tana cikin gudu duk ta gaji ga numfashinta kamar za su Wauke ta ji ta yi karo da mutum a gabanta.

Sai a lokacin ta lura da mutumin da ta yi karo da shi. Saurayi ne maji ™arfi yana da siffa irin na zaratan

"maza. Bayansa ta laSe tana rike rigarsa ta baya, domin ba za ta iya cigaba da gudu ba."

"""Saurayi don Allah ka taimaka ma ni kada su cutar da ni."""

Dariya samarin da suka biyo ta suka yi sannan Waya ya ce.

"""Ta ya makaho da ba ya gani zai iya taimaka ma ki?"""

"Sai a lokacin ta lura da sandar jagoransa dake hannunsa, sannan ga wani ba™in gilashi da ya sa a"

idanunsa.

Cikin dakakkiyar murya ya ce .

"""Ku bar wajan nan."""

Dariya suka sake yi kafin Waya ya ce.

"""Kai makaho ja sandarka ka yi gaba kafin na ™arasa illata ka."""

Cike da ™warin guiwa Makaho ya ce wa Mummy.

"""Kwantar da hankalinki ba abin da da suka isa su yi ma ki."""

"Daidai lokacin Waya saurayin ya yi kukan kura ya nufo makahon a fusace, yayin da makahon ya ji yakin"

"gudunsa ya Waga sandarsa daidai yana kawo wa ya buga ma sa Sandar a kai, wanda ya sa ya faWi ™asa"

yana birgima.

"Šayan ma na ganin haka ya zo da karfinsa, nan ma makahon ya yi bugu Waya ya yi ma sa shi ma ya zube"

a wajan.

Ganin haka ya sa ta ce.

"""Mu je ka bar wajan nan kar su tashi su illata ka."""

Ta faWa cike da tsoro.

"""Sai sun Wauki tsawon lokaci kafin su koma daidai. Ki wuce ki bar nan."""

"""Kai kuma fa?"""

"""Kada ki damu da ni."""

"""Ba zan bar ka anan ba, don Allah ka zo mu ke ka ji."""

Haka ya bi bayanta suka isa wajan motarsa ta bude ma sa gefen mai zaman banza ya shiga.

Da sauri ta ja motar suka bar wajan tana godewa Allah.

"""Ya sunanka."""

"""Khalifa."""

"""Na gode da cetona da ka yi. Mu je gidana duk abinda kake bukata zan ba ka ko