Back to novel

Chapter 15 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

meye, zan kai ka asibiti a"

"yi ma ka aikin idanunka ko da ™asar waje ne."""

"""Haka idanuna suke, haka aka haife ni ba aikin da za'ayi ya bude kuma."""

"""Ayyah na Wauka lalura ce ta same ka."""

"""A'a."""

"Ya ba ta amsa a takaice. Ba wanda ya sake magana har suka isa gidan, ta danna horn maigadi ya bude"

ma ta ta shiga da motar zuwa parking space ta yi parking.

"""Hajiya ni zan koma gida, ba na bukatar komai."""

"""To na ji mu je ka gaisa da iyalina ga mijina ma ya dawo ΄ata ma ta dawo ina son na ma su bayanin"

"komai a gabanka."""

Daga haka suka fito tana gana yana bin ta da sanadar jagoransa suka shiga ciki.

*Maman Ihsan ce*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

Daga haka suka fito tana gana yana bin ta da Sandar jagoransa suka shiga ciki.

"Da sallama ta shiga falon, Daddy da Ma'eesha dake zaune a falo suna jiran dawowarta suka mike suna"

ma ta kallon mamaki. Ganin yanayin ta da kuma wanda take tare da shi.

"""Lafiya kuwa Mummy, yanzu Daddy ke shirin kiran wayarki sai muka ji ™arar motarki."""

Murmushi ta yi tare da cewa.

"""Na auna arziki ne yau."""

Da sauri Daddy ya mike tsaye yana kallonta.

"""Subhanallah ba abun da ya same ki ko?"""

Murmushi ta yi ta ce

"""Ba komai Daddyn Ma'eesha Allah ya kare ni fa ya tura mun wannan bawan Allah ya taimake ni."""

"Sai a lokacin ne suka lura da Makaho, cikin sakin fuska da fara'a Mummy ya kalli Makaho ta ce."

"""˜araso ma na Bismillah."""

Sai a lokacin Makaho ya karaso ciki ya zauna a saman carpet.

Nan Mummy ya ba wa Daddy da Ma'eeaha labarin duk abinda ya faru da ita a hanya da haduwarta da

makaho.

Sun jinjina lamarin sosai nsannan Daddy ya Webi kudi ya mikawa Makaho yana cewa.

"""Ga wannan kudin ka damu na kashe wa ko?"""

Hannu ya daga Waga alamar ba zai karSa ba. Nan Mummy da Daddy suka yi suka yi ya karba kudin amma

sam ya ce ba zai karSi ko sisi daga wajan cikin kudin da suka ba shi ba. Mamaki suka yi ga shi makaho kuma bai yi kala da wanda yake da kudi ba. Don sai da Mummy ta kare ma sa kallo. Kuma ta rasa me za

ta bashi da zai kaba a matsayin tukuicin ceton ranta da ya yi.

Abinci ta saka Ma'eesh ta kawo ma sa. Sai dai ya ce ba zai ci ba.

Kallon Ma'eesha dake rike da tire da ta kawo abinci Mummy ta yi kafin ta ce.

"""Mayar da abincin ki hada ma sa take away ya tafi da shi."""

"""To Mummy."""

"Ta faWa tana nufar hanyar kitchen, don dama ba kowane lokaci Mummy ke sanya ma sai aiki yin abu ba,"

wani lokacin Ma'eesh take saka wa.

Daddy ya kalli Makaho ya ce.

"""Bawan Allah ya sunanka?"""

"""Sunana Khalifa."""

"""Ma sha Allah, amma me ya saka ba ka karbi kuWimda la ba ka ba, ko sun ji kadan ne?"""

"""A'a Alhaji ba haka ba ne, na yi komai saboda Allah ne, idan na karbi kuWin ku ai ya zama kamar na kudi"

"kuka biya Ni, kuma ba na yi don ku biya ni ba ne na yi saboda Allah ne."""

Murmushi Mummy ta yi tare da cewa.

"""Iyayen ka suna raye?"""

"""A'a ba sa raye Allah ya yi ma su rasuwa tun ina yaro."""

"""Yanzu a ina kake zaune?"""

"""Gidan wasu bayin Allah ne sauka ba ni Waki nake zaunar fisabilillah."""

"""Za ka iya zama da mu a baka Waki can bangaren mazan da ke mana aiki?"""

"""A'a Hajiya na gode ki bar shi kawai."""

Jinjina kai ta yi kafin ta ce.

"""Ina neman wata alkfaea a wajen ka."""

"FaWi ina dai bai fi ™arfina ba in sha Allah zan yi ma ki."""

"""So nake kullun ka dinga zuwa gidan nan ka na karSar Abinci."""

"""Eh to kada na ce a'a ki ga laifina komai na ™i karba, amma dai zan dinga zuwa duk ranar juma'a in sha"

"Allah ina karbar abinci ko na ci."""

"""Sauran ranakun da?"""

"""Ba tabbas zan iya zuwa. Amma idan na damu sarari jefi-jefi za ki dinga ganina"""

"Daidai lokacin Ma'eesha ta karaso rike da leda da ta hadi take away da abin sha da su snacks."""

Mummy ta karSa ta mi™a ma sa ya yi godiya ya nufi hanyar fita daidai lokacin Mamy ta shigo tare da

Laila suka yi sallama.

Gabadaya suka amsa ma su sallamar.

Laila na ganin makaho zai fita ta ce.

"""Yaushe mabarata suka fara shigowa har cikin gidanmu ne?"""

Cak ya tsaya wanda kallo Waya za ka yi wa fuskarsa ka san cewa ransa ya Saci.

"""Ni na mabaraci ba ne, duk da cewar ina da makasa to ba kasashshe ba ne, ina d abun yi kira na aka yi"

"dole na zo gidan nan, kuma ban zo gidanku don a wulakanta ni ba. Na Wauka gidan karamci da sanin"

"darajar Šan adam na zo."""

Ma'esha ta yi saurin cewa.

"""˜warai kuwa gidan karamci da sanin darajar Šan adam ka zo, kuma ka ga yadda muka karrama ka, ita"

"wacce ta yi ma ka maganar ba ΄ar gidan nan ba ce cin arziki ta zo, ka yi ha™uri Yaya Khalifa."""

Har ga Allah ya ji dadin zancen Ma'eesh sai dai bai ce komai ba ya fita.

"Hatta Daddy da Mummy ba su ji dadin zancen da Laila ta yi wa makaho ba, kuma sun ji dadin hakurin da"

"Ma'eesha ta ba shi, duk da ba su so ta ce Laila ba ΄ar gidan ba ne don kar ta ji ba daWi. Mamy kuwa ta ji"

"haushin zancen ma'eesha ko kadan ba ta so a ce An yi maganar cewa ΄a΄anta ba ΄an gidan ba ne, tamkar gori Ma'eesha ta yi wa ΄ar ta."

Fuu Laila ta nufi kofar fita za ta fice Mummy ta kira ta.

"""Laila zo nan."""

""",Ta karasa gaban Mummy tana kumbure fuska."""

"""Kada ki sake irin abun da kika yi yanzu, ki dinga daraja Šan adam ban da wula™anci ko cin zarafi akan"

wata nakasa da yake da ita. Ko da a ce haka ne bai kamata ki fadi haka ba. Ko a ina kuma ga mutum duk

"yadda yake ki daraja shi kada ki wulakanta shi Šan adam daraja ne da shi, ba wai idan ka taka wani"

"matsayi sai ka dinga wulakanta mutane ba."""

Naj ta ba su labarin Khalifa Makaho da yadda ya taimake ta.

Mamy ta jajanta ma su sannan ta yi Dady Barka da dawowa suka koma part Win ta ita da Laila. Ran su a

Sace don idan aka Sata rana Laila dai Mamy ta taya ta fushi.

Suna zuwa BQ Laila ta fada kan kujera tana kuka.

Mamy ta janyo ta ta rungume.

"""Yanzu wai ni ban wuce gori a cikin gidan na ba, kullum cewa kuke na Wauka nan gidanmu ne amma kalli"

"abun da ma'eesha ta yi ma ni s gaban wannan Makaho."""

"""Ki kwantar da hankalinki lokaci kadan ya rage daga Ma'eesha har uwar ta za su bar ma na gidan da me"

"gidan dai yadda muka yi da shi. Ko kin mance abun da ya kawo mu nan ne?"""

"""Ban mance ba, amma sai yaushe za mu yi ta zama a haka ne?"""

"Lokaci kadan ya rage za su zama tarihi a gidan nan, nan ba da dadewa ba ke ce matsayin Ma'eesha yayin"

"da ni kuma zan maye gurbin mahaifiyarta a wajen Alhaji."""

Dariyar mugunta suka saka su duka wanda sautin dariyar ya da ba su ji sallamar Jamil ba.

"""Assalamu alaikum."""

Shiru ba wanda ya amsa sai dariya suke yi

Ya shigo ya tsaya gabansu sannan suka yanke dariyar da suke yi.

"""Lafiya wannan dariyar ai ta wuce na Musulunci."""

"""Ina ruwanka."""

"Mamy ta faWa don ko da wasa ba za ta bari Jamil ya san shirinta, don ba halinsu daya da shi ba ta sani."

Šakinsa ya wuce ba tare da ya sake cewa komai ba. Don har ga Allah ya tashi halin mahaifiyar tasa.

*Washegari*

_Ma'eesha_

Ta fito daga cikin bedroom Winta tana gyara mayafin abayar da ta yi rolling kanta da shi. Sanye take cikin

doguwar rigar Abaya mai ruwa ™asa. Hannunta rike da makullin motarta .

"Part Win Mummy ta nufa da niyyar yi ma ta sallama, tun kafin ta karasa ta hango Mamy tana barin part"

Win Daddy cikin sanWa alamar rashin gaskiya.

Da mamaki take tambayaar kanta.

"'Me Mamy ta zo yi nan part Win, sannan duk falo bai ishe ta ba ko Wakin Mummy shi ne za ta zo part Win"

Daddy me ta zo yi. Ga Daddy baya nan ya fita.'

˜ofar bedroom Win Mummy ta yi knocking aka ba ta izinin shiga sannan ta shiga da sallama.

"""Assalamu alaikum"""

"""Wa'alaiki Salam warahmatullah."""

Mummy ta amsa yayin da take nannaWe sallaya kasancewar sallar walaha ta idar.

"""Wai har kin fito zuwa gidan su Nasreen Win kenan ?"""

"""Eh Mummy da ita na kwana ba ta da lafiya sosai."""

"""Allah sarki, Allah ya ba ta lafiya."""

"""Amin ."""

Šan jim ta yi har sai da Mummy ta tambaye ta.

"""Lafiya alamar kina da damuwa ko?"""

"""Mummy ."""

"""Na'am."""

Ta amsa tana tattara hankalinta kacokan kan Ma'eesha.

"""Me Mamy take zuwa yi nan na?"""

"Cikin nuna gajiya da zancen Ma'eesha kullun na cewa ba ta son zaman Mamy a gidan."""

"""Wai me bayin Allah suka yi ma ki ne Ma'eesha? Ban san ki da mugun hali na rashin son jama'a ba."""

"""Wallahi da na ga Mamy tana sanWa tana barin part Win Daddy ."""

Da sauri Mummy ta kalle ta tana cewa

"Ban gane ba wai ita da kanta kika gan ta a part Win mahaifinki?"""

"""Eh."""

Ta amsa a takaice cike da damuwa.

"""Mummy me ya kawo ta ne?"""

"""Ina zan sani don ban ganta ba. Me yiwuwa nan za ta shigo ta Sace hanya kin san iyakar ta falo take"

"tsaya wa."""

"""Wannan fa sanWa take yi alamar ba ta son wani ya ganta."""

Cikin kawar da zancen Mummy ya ce.

"""Idan kin je gidan su Nasreen ki gaida ma ni da mahaifiyarta."""

"""Za ta ji."""

Har za ta wuce ta dawo ta ce

"""Mummy ba ki tunanin wani mugun abun take ™o™arin aikatawa ne?"""

"""Me ya sa kika ce haka.?"""

"""Haka zuciya ta ke raya ma ni."""

"""To ki sa™a alkhairi a zuciyarki."""

Cikin sanyin jiki ta yi wa mahaifiyarta sallama ta fice daga part Win.

A falo ta tarar da Mamy tana zaune tana kallonta ta washe baki.

"""³an matan Mummy ina zuwa haka?"""

"""Gidan ™awata."""

"""Da motarki za ki tafi?"""

"""Eh."""

"""Am na ce ba?"""

Sai Ma'eesha ta tsaya tana kallon ta don jin me za ta ce.

"""Ki dinga fita da Laila tana ganin gari ita ma ko za ta san jama'a."""

"""Yanzu ina sauri next time za mu tafi tare."""

Ba ta jira cewar ta ba ta fice daga falon.

A parking space tana kokarin yin parking motarta kenan ta ga wata sabuwar mota ta shigo cikin gidan.

Ba kowa ba ne face Abdul saurayinta da yake mutuwar son ta.

Bude murfin motar ya yi ya fito daga nasa motar ya nufi nata motar.

Tsaya wa ta yi tana kallonsa da mamaki don ba ta san ya shigo kasar ba.

"""Kina mamaki ko?"""

"Saukar yaushe a garin?"""

"""Yanzu, ko gida ban je ba daga airport nan na fara zuwa na ga sanyin idanuwana."""

Murmushi ta yi tare da cewa .

"""Sannu da zuwa, shi ya sa na ji garin na ™amshin Egyptian, ashe mutanen Egypt ne."""

Dariya ya yi tare da cewa.

"""Yanzu daga ™asar Canada nake ."""

"""Ma sha Allah. Ya kamata ka je gida ka huta kafin ka zo nan k"""

"""Korata kike yi?""."

Dariya ta yi tana cewa.

"""Ba haka ba ne, kawai na ga ba ka je gidan ka huta ba ai."""

"""Okay."""

Ya buWe bayan motar ya fito da wasu manyan jakuna guda biyu ya ba ta. Kin karba ta yi sai da ya nuna

Sacin ransa ta amsa tana godiya.

"""Ba zan bar kasar nan ba sai an sanya ma na ranar aure da ke, don haka ki sanar da Daddy zan zo na"

"gaishe shi."""

Daga haka ya shiga motarsa direba ya ja suka bar Wajen.

Ba ta kai kayan gidan ba sai ta saka bayan motarta ta yi wa motar key ta bar gidan sai ta kama hanyar

gidan su Nasreen.

Ma'eeha na barin gidan Mamy ta hango abincin Daddy a a dinning table.

Tashi ta yi ta kwance haSar zaninta ta ciro wani kulin magani a leda ta kwance. Sai ta barbaWa a cikin

miyar abincin Daddy ta motsa shi sannan ta motse ta bar wajen bayan ta rufe ta bar wajen in da ta ga Mummy tsaye a falon

*Maman Ihsan ce.*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

Tashi ta yi ta kwance haSar zaninta ta ciro wani kulin magani a leda ta kwance. Sai ya barbaWa a cikin

"miyar abincin Daddy ta motsa , sannan ta rufe ta bar wajen in da ta ga Mummy tsaye a falon."

Sai ta hau kame-kame cikin rashin gaskiya ta ce.

"""Dama Wai fridge nake so na Wauko ruwa na sha."""

"""To ai ga fridge nan a bayanki ko kin manta ba a dinning area fridge yake ba."""

"""Lah ko me ya hau kaina na nufi can oho, bari na je na Wauko kawai."""

Ta nufi fridge Wauki ruwa roba guda ta ta dawo falon ta zauna.

"Ita ma Mummy zama ta yi ba tare da ta kawo zargin komai a zuciyarta ba, duk da maganar da Ma'eesha"

ta yi ma ta kuwa.

"""Ko abinci za ki kara ci ne akwai shi a kitchen fa."""

Cewar Mummy tana kallon Mamy.

"""A'a Hajiya ba abinci nake bukata ba, ai an kai ma na ga shi can na baro shi ba mu cinye ba, Allah dai ya"

"saka ma ku da alkhairi ya ™ara arziki, mun gode sosai."""

"""Haba don Allah ki daina yi ma na godiya, ai mun zama Waya."""

˜arar horn Win motar Daddy suka ji da ™arar bude gate Win gidan.

"""Bari na tashi na tafi tun da maigidan ya dawo ko?"""

"""Tashi kuma ki zauna ma na na ga kallo kike yi ai, na manta ban fada ma ki ba za mu tafi aikin Umrah"

"cikin satin nan in sha Allah."""

Washe baki Mamy ta yi tana cewa.

"""Alhamdulillah Allah ya kai ku lafiya ya karbi ibada?"""

"""Ke da Alhaji za ku tafi ne?"""

"""Mun saba duk shekara tare da shi da Ma'eesha muke zuwa mu uku, amma wannan karon ba zai samu"

"zuwa ba ni da Ma'eesha kawai za mu tafi, shi ma wata ™asar zai tafi."""

"""Allah ya tsare ku za mu sha kewa."""

Dariya Mummy ta yi tana cewa.

"""Idan Allah ya kai mu za ku je aikin Hajji ke da yaranki duka."""

"Kukan farin ciki ta saka tana yi wa Mummy godiya, ita kuma tana cewa ta daina kuka."

Daidai lokacin da Daddy ya shigo da sallama.

"""Subhanallah me ya faru ne take kuka?"""

"""Don na yi ma ta albashir Win zuwa aikin hajji ita da ya ranta shi kenan fa."""

Murmushi ya yi ya ce.

"""Ikon Allah , ai addu'a za ki yi ba kuka ba."""

"Yana gama fadar haka ya nufi part Win sa, duk kukan da Mamy ke yi bai hana ta satar kallon Daddy ta"

kasan idanunta ba.

Mummy ta bi bayan mijinta ganin cewa Mamy ta yi shiru.

Da harara ta raka ta sanan ta mike ta nufi BQ.

Ko da Mummy ta shiga part Win ta ta samu Daddy ya fara rage kayan jikinsa zai yi wanka.

Ta taimaka ma sa ya cire kayan sannan ta haWa ma sa ruwan wanka.

"Kafin ya fito ta cire ma sa jallabiya mai gajeren hannu, kasancewar in dai yana gida to ya fi saka jallabiya."

Ya fito ta taimaka ma sa ya shirya cikin jallabiyar ganin yanayinsa ta san a gajiye yake.

"""Ka gaji ko?"""

Murmushi ya yi yana cewa.

"""Bari kawai aiki ne ya ma ni yawa tun safe har yammacin nan."""

"""Allah sarki mu je ka ci abinci ka huta na san ba ka ci komai ba."""

"""Haka ne, a tare suka nufi dinning area yana jin kansa na Wan sara ma sa."

Abinci ta zuba ma sa ya ci ya sha lemu da ruwa.

Kallon time ya yi.

"""Ya kamata a ce Ma'eesha ta dawo gida haka nan, tun yaushe ta kira ni zancen zuwa gidan ™awarta da"

"ba lafiya shi ne ba ta dawo ba."""

"""Za ta dawo in sha Allah. Ka san ba ta daWe da wucewa ba, ka dawo kuma ka san ba ta da ™awar da ta"

"wuce Nasreen."""

Duk da haka sai da ya kira waya ya ce ta dawo gida.

"A ranar sai ga Khalifa Makaho ya zo gidan, kamar yadda Mummy ta ce ya dinga zuwa kowace rana,"

"amma bai zuwa kowace rana sai dai duk sati yana zuwa. Ziyarar juma'a, bayan an yi sallar juma'a daga masallaci yakan je gidan ya kaiwa Mummy ziyara. Kuma takan karrama shi sosai da sosai a cika ma sa gabada da abinci kala-kala da abun sha. Wata rana har take away take yi ma sa."

"Kamar kullum yau juma'a ya zo gidan, bayan maigadi ya bude ma sa ™aramar ™ofar m"

*Bayan sati Waya.*

A ranar ne su Mummy da Ma'eeha suka wuce ™asa mai tsarki don yin umara. Shi kuma Daddy nan da

"kwanaki biyar, zai tafi ™asar da zai je don gudanar da harkokin sa.Farin ciki ya cika zuciyar Mamy saboda"

yanzu ne lokacin da za ta shirya mummunar kudirin ta kai.

"Don yanzu wani sabon salo Mamy ta tsiro da shi, sai ta bar BQ da sassafe ta zo man main house din ta"

"ce da ma su aiki su dinga dafa abinci na su kaWai, ita za ta dafa nata ita da yaranta da na maigidan wato Daddy. Ba yadda suka iya haka suka zuba ma ta idanun take yin abun da ta ga dama. Abincin Dady kuma kullum safe da dare sai ya barbaWa ma sa magani a ciki. GabWaya ya canza kamar ba shi ba. Tafiyar da zai"

yi ma ya ce ya fasa zuwa.

*Bayan sati biyu*

Motar da ta Wauko su na tafiya akan titi suna baya direban na zaune mazaunin sa yana driving hankali

kwance.

Cikin damuwa Ma'eesha ta ce.

"""Mummy tsawon sati Waya kenan ba mu ji daga Daddy ba, kuma yana ™asar nan, abun ya ba ni mamaki"

"shi bai kira ba kuma idan mun kira baya Waga wa."""

"""Kar ki damu me yiwuwa aiki ne ya ma sa yawa."""

"""Ba na tunanin akwai aikin da zai ma sa yawa da har zai saka shi ya mance da iyalansa. Yanzu haka na"

"Wauka za mu gan shi a airport ya zo Waukar mu."""

"""Ki yi ma sa uzuri Ma'eesha."""

Daga haka ba wanda ya sake yin magana har suka ™arasa gidan.

Horn direban ya yi maigadi ya bude