Back to novel

Chapter 13 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

gel din ta take yi. Amsa ma sa sallama ya ji ta yi tana ma sa Barka da shigowa.

Ya amsa yana lalube har ya ji ya kawo bakin kofar sannan ya shiga da sallama.

"Lokacin akwai wutar nepa,"

Tsane ruwan jikinta ta ke yi ganin shi makaho ne ba gani yake yi ba ya sa ta warware towel Win ta shafa

man shafawar ta ta shafa.

"Zama ya yi kan tabarmar da ya kan zauna , har ta gama shafar ta ta saka turaren ta ma su kamshi sannan"

ta saka kayan barci ta .

"""Ka yi hakuri ina shirya wa ne."""

"""Ba komai Ma'eesha."""

"""Na ga abincin nan ya rage ne ya sa ban yi sabon girki ba kada ya zama Sarna."""

"""Kada ki damu Ma'eesha ba wani yunwa nake ji b."""

"""Kar ka ce haka tun breakfast ba ka ci komai ba, ta ya mutum zai yi ta zama da yinwa ana rayuwa da"

"yunwa?"""

Murmushi ya yi tare da cewa.

"""Ba iya abinci muke bu™ata don mu rayu ba, muna bu™atar mu ri™a ji a ranmu cewa akwai wanda yake"

"sonmu, yake fahimtarmu, yake taya mu alhini a lokacin damuwa, yake fahimtar maganar da ke ranmu a lokacin da muka yi shiru, yake fahimtar damuwarmu a lokacin da muka rufe ta da murmushi. Mutum zai iya jure talauci, ya yi ha™uri da yunwa, amma ya kasa jure rashin masoyi mai kulawa. Kalma Waya mai daWi da masoyinka zai gaya maka za ta iya haska tsakiyar zuciyarka da sanya maka farin ciki da natsuwa a"

"lokacin da kake fuskantar ™alubalen rayuwa."""

˜walla ta goge yayin da take ™okarin ajiye ma sa abincin a gabansa. Sannan ta kawo ruwa da Maltina ta

ajiye ma sa.

Ya fara cin abincin kenan suka ji sallama daga tsakar.

Amsa wa ta yi sannan ta janyo hijabi ta saka daidai lokacin da ake ™ara bude murya an rangaWa wata

uwar sallamar.

_Nadra_

Yana fita daga dakin ta saka sabon kuka Har ya dawo ba ta daina ba . Cikin kuka take cewa.

"""Sidra ina kika tafi kika bar ni a muhallin da bai dace da ni ba. Ke kika dace kina nan don Allah ki dawo"

"zan tafi na bar ma ki komai naki ne, wannan gidan gidan tamkar gidan aro ne a gare ni, ki dawo na bar ma ki gidanki mijin ki komai na ki ce ni ba mazauniya ba ce."""

˜amshin turarensa da ta ji ya haifar ma ta da faWuwar gaba.

Dara-daran idanunta da suka kumbura ta kalle shi da su

Wani kallo yake yi ma ta wanda ya sa ta faduwar gaba.

*Ku yi hakuri da wannan*

*Maman Ihsan ce*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

Wani kallo yake yi ma ta wanda ya sa ta faWuwar gaba.

Da sauri ta Wauke idanunta daga kallonsa ta mayar kan yatsun hannunta tana wasa da su.

"A hankali ya ™araso gaban gadon hannunsa rike da faranti da ya Wora rabin kaza akai, sai dayan hannun"

nasa wanda ya rike robar fresh milk da glass cup.

"""Ki zauna da kyau."""

Tsintar kanta ta yi da bin Umarninsa. Bayan ta tashi daga kwancen da take ta yi kanta a ™asa har lokacin

ba ta daina hawaye ba.

Sai lulluSe jikinta da mayafinta take yi.

"""Ga shi nan ki cinye shi, ko na kawo ma ki tea ne?"""

Ma ta girgiza ma sa alamar alamar a'a.

_Sidra_

Bayan ya ci kuka ta ™oshi ne sai ta kalli Sady baby tana cewa.

"""Yanzu dama namiji baya da kunya?"""

"""Tofah, me aka yi ne?"""

"""Wallahi In fada ma ki siyen kaza ya tafi kazar amarci wanda a sani na idan ta ci kazar nan fa kin san me"

"zai biyo baya."""

"""To sai aka ce ma ko sai zai yi abu da ita ne zai siya ma ta kaza?"""

"""Yau ne fa daren farkonsu hakan yana nufin yana da lokacin ta kenan, ban taSa tunanin hakan daga"

"wurin Fahad MajidaWi ba. A baya fa shi da kansa idan kika fahimce shi za ki ga kamar ya tashi Nadra ce. Musamman da yake ganinta kullum cikin dogon hijab da yadda take sunkuyar da kai sai yake ce ma me ya sa ™anwata take yin abu kamar munafuka ce shi baya son haka. Sai na ce ma sa wai kunya ce nan. A lokacin ya ce baya son mace mai kunya haka ba zai iya auren duk mace mai wannan yanayin ba, amma"

"da ke namiji munafiki ne har da zuwa siyen kazar amarci."""

Hawaye ma su zafi ta goge tana cewa

"""Ba zan zauna a garin nan ba, dole na tafi na koma Kaduna gobe, na tari ya™in dake gabana."""

"""Ba za ki hakura da Fahad Win nan ba kuwa Sid?"""

"""Ba zan zan iya ba Sady baby ba zan iya ba ™arya da ciwo. Ba abinda ya ragu cikin son da nake ma sa."

Gajeren murmushi Sady baby ta yi kafin ta ce.

"""Sai dai addu'ar da za ki yi kada wani abu na autatayya ya shiga tsakaninsa da Nadra. Domin idan wani"

"abu ya shiga har ya yi sex da ita a wannan daren komai zai lalace ma ki, domin hakan na nufin sun zama abu Waya ne shi da ita. Musamman idan ya kasance ita virgin ce, to saboda samun ta da cikakken budurcin ta ko ya ya ne sai ya ga darajarga da ™imar ta a idanunsa. Kuma ba zai taba mance wannan halaccin nata ba, ke WaiWaikun maza ne fa suke sakaci da irin wannan mace domin shi ne saka ta yi daraja a idanunsa. Amma idan ya ga cewa ya aure ki ya fahimci ke ba virgin ba ce wallahi duk son da yake yi ma"

"ki sai ya ragu mutuncin ki zai zube a idanunsa Sosa da sosai."""

Ta yi maganar tana kallon Sidra wacce ta yi mutuwar tsaye kamar ba ta jin ta .

"""Shi kenan komai zai lalace na tabbata Nadra virgin ce, saboda ita mai tsoron Allah ce, mai horo da bin"

"Umarninsa da hani ga saSonsa, ba za ta taba bari a raba ta da mutuncin ta ΄a mace ba. Infac ma ba in da take zuwa daga guda sai makaranta, ko kawaye bata da aji sai wata yarinya daya A'isha Humaira. Ke ko za mu fita da ita sai da dalili ba iri na ba ce mai yawan tsiya ko satar hanya ina ji na fita, kuma idan na yi satar hanya na fita duk da tana ba ni shawara na daina amma duk da haka tama rufa ma ni asiri wajan"

"iyayen mu ta ce ina Waki ina barci."""

Goge hawaye ta yi ta ce.

"""Bari na sake kiransa ."""

"""Kada ki kira shi ki ji abun da zai tayar ma ki da hankali."""

Ba ta saurare ta ba ta kira lambar Fahad MajidaWi.

_Fahad_

Shigowarsa Wakin kenan ya mi™a wa Nadra ruwan shayin da ya haWo ma ta duk da ta ce ba ta so.

"Mi™a ma ta shayin ya yi daidai lokacin da wayarsa ta so ma ruri, sai ya duba still numbern da aka kira shi"

da ita ne.

"Ya Waga daidai lokacin da da Nadra ya kai kofin da ke hannunta bakinta ta kurSi tea, jin zafi ya sa ta saki"

wata ΄ar ™ara wanda ya sa Fahad Wan rikicewa ya ce.

"""Am sorry na yi ma ki shi da zafi ko?"""

Nan ma aka yi katarj da Sidra ta ji su kuma sai zuciya ta ake kitsa ma ta wani abun daban. Don haka sai ta

"katse kiran wayar zuciyar ta na tafarfasa sosai da sosai. Kuka da nadamar barin gida ya zo ma ta lokaci guda, ta kalli Sady baby ta ce."

"""Ba na faWa ma ki tun da ya je siyen kazar kazar nan na san me hakan ke nufi . Yanzu fa ihunta na ji ta yi"

"tana ™ara shi ma daga jin muryarsa a rikice yake har yana ce ma ta sorry ya yi ma ta shi da zafi ko?"""

"Ta Wora hannu akai tana kuka mai tsuma zuciya. Allah wadaran halin maza wallahi, Nadra karamar"

yarinya ce fa dududu shekarunta 18 amma shi ne har ba zai iya kawar da kai akanta ba. Ai ba sa'ar aurensa ba ce. Don ko da aka haife ni sai da Ummanmu ta sake haifar yara guda biyu suna mutawa kafin aka haife ta ita ce ta rayu ai ko kusa da ni ba ta kai ba. Don na ba ta shekaru bakwai a duniya. Don idan ba ki manta ba yanzu ina 22 years ne ita kuma yanzu take 18 ai ba kusa ni da ita. Kuma wallahi ba ta isa

"ta raba ni da Fahad ba shi ma munafiki ya ba ni mamaki."""

Nan da dinga sambatu ita kadai a ba wanda ya tanka ma ta. Kafin ta kalli Sady baby ta ce.

"""Za ki iya saka diraba ya mayar da ni Kaduna gobe da safe?"""

"""Eh amma ki bari zai kai ni wani waje da safe zuwa karfe goma za mu dawo na san kin shirya zuwa"

"lokacin ko?"""

"""Har karfe goma?"""

"""To ya za'a yi fitan nawa ya zama dole ne, kuma idan ya tafi kai ki da motar ba yadda zan yi."""

Jinjina kai ta uku tana cewa.

"""Shi ke nan zan jira karfe gomar."""

"""Yauwa ™awar arziki, kaya ce da na yi order matar ta kira zan je na karSa shi ya sa, amma muna dawowa"

"zai kai ki har gida."""

Godiya ta yi ma ta sannan ta Sady baby ta fice ta bar ma ta dakin bayan ta karbi wayarta.

_Ma'eesha_

Tana saka hijabi akan kayan barcin na ta ta fitq waje don duba mai sallama. Don Muryar mace ce ta ji ba

ta namiji ba.

Ba kowa ba ce fa ce Larai Dillaliya wacce makaho ya fara kai Ma'eesha gidan ta kasa zama ciki ta ce za ta

kama haya.

"Ita dai Ma'eesaha ba ta gane ya ba , amma Larai sai washe baki take yi tana jin daWi."

"""Sannu da zuwa."""

"""Yauwa sannu amaryar Khalifa ya kuke ya Khalifa?"""

Jin haka ya saka Ma'eesha ta yi tunanin cewa. Ko Larai dangin Khalifa ne. Don haka da fara'a ta ce.

"""Bismillah shigo ciki ma na."""

Ta yi gaba Larai na bin bayanta suka shiga Wakin.

Da sallama suka shiga Larai Dillaliya ta kalli gaban Khalifa makaho ta Maltina da bottle water.

"""Ma sha Allah."""

"Sannan ta kare wa Wakin kallo ta ga komai sabo ne ba tsoho ba, sai ta fara tunanin dama akwai canji a"

"hannun yarinyar kenan. Sai dai ba ta ji dadin haka ba, don ta fahimci yrinyar ta fiye kayan bukata. Ta dauka ba su da komai ne sai ta ce ma ta tana siyen kayan saka wa da takalmomi da handbag ta siye a wula™ance don ta fahimci komai na yarinyar mai tsada ne kuma kamar tana cikin matsala ko nawa aka"

ba ta za ta karba.

Muryar Khalifa ta ji yana cewa.

"""Ina wuni?"""

Sai a lokacin ta daina kalle-kallen da take yi ta ce.

"""Lafiya lau Khalifa ya amarya?"""

"""Alhamdulillah."""

Daga nan ba wanda ya sake magana. Ma'eesha ce ya mike ta kawo ma ta ruwa ta ajiye ma ta. Ta dauki

plate za ta zuba ma ta abinci kenan sai ta ji Muryar Makaho na ce wa.

"""Baiwar Allah lafiya a daren nan ko?"""

Don sarai da ya ji muryar ta ya gane ta.

"""Am dama na ce bari n zo ne don na ga kamar za ku bukaci kuWi sai na siyen abun da amarya ke da su,"

kamar ko akwati haka da kayan saka wa da takalmomi da handbags da sar™a da ΄an kunne da sar™a

"duk...,"""

Tsawar da Ma'eesha ta daka ma ta ne ya ba ta mamaki ta mike da sauri .

"""Tashi ki fita!"""

"""Ban gane ba daga taimako?*"

"""Kin ga jin zo wajen ki neman taimako ne?"""

"""Ba ku zo b amma na san sai kun zo wata rana, sai kun zo wata rana kuna nema ma da kanku. Don"

"wannan makahon mijin naki Makaho ba ya iya Waukar Wawainiyar ki zai yi ba. Don Allah na tuba ai ba na tunanin cewa a yini Waya yana haWa Naira Wari biyar. Tun da kuma ha ba kowa zai ba wa maka..."""

"""Mallama tashi ki fita kafin na ba ki mamaki a gidan nan, dama abun da ya kawo ki kena"""

Jiki ne rawa Larai ta mike ta bar gidan.

"Ranta ya Saci kasa magana, illa iya kai ta kawar da komai ta yi shirin."

Bayan ta yi shirin kwanciya barci duk da tana jin zafi haka dai ta rufe ™ofar Wakin.

"Ba zai yiwu ma ta a ce wa makaho ya zo su kwanta tare ba, Hakazalika ba ta jin ta yi ma sa adalci idan ta"

"bar shi ya kwanta ™asa kan tabarma. Don haka sai ta rasa yadda za ta yi don ita ma ba za ta iya kwanciyar a ™asa ba. Amma sai ta yanke shawarar bari shi makahon ya bi zaSin abun da ke ransa. Idan ya hau katifar ya kwanta kusa da ita ba za ta hana shi ba, don haka ta kalle shi yana zaune kamar wanda yake"

tunanin wani abu ta ce .

"""Ni zan yi barci sai da safe."""

"""Jinjina kai ya yi yana cewa."

"""Allah ya tashe mu lafiya."""

Da Amin ta amsa ma sa sannan ta yi addu'ar kwanciya barci ta kwanta abun ta.

Kashe hasken wayarta ta yi don dama shi ta kunna. Duhu ya gauraye Wakin .

Sai dai ta kasa barci kwata-kwata sakamakon zafin da ta ji ya addabe ta .

Don ta saba kwanciya cikin sanyin A.C nan kuma zafi da sauro ne suke addabar ta suna kuka.

Sosai ta rikice tana ta mutsu mutsu.

Jin motsinta ya yi yawa baya. Kamar awa Waya da kwanciyar ta ya saka ya kira sunanta.

"""Ma'eesha lafiya, ko zafin ne ke damunki"""

Kamar za ta yi kuka ta ce.

"""Na kasa barci wallahi."""

"""Kamar jira yake yi ya taso da lalube ya ™araso wajan katifar yana cewa."

"""Ki yi hakuri na yi ma ki fifita kin ji?"""

Yana nan zaune gefen katifar ya ce ta bashi abun fifita.

Tashi ta yi ta je ta nemo ma sa ta kawo ma sa bayan ta kunna fitilar wayar.

Tama ba shi ta kashe ta kwanta.

Daga nan ya dinga yi ma ta fifita ba daWe wa barci ya yi awon gaba da ita.

"Shi kuma yana nan zaune har ya soma gyangyaWi, sakamakon rashin barci jiya da bai yi ba ya kwana juya"

yana ma ta fifita ga yau bai yi ba har dare ya raba yana ma ta fifita. Idan ya daina take cikin barci za ta ji zafi na shig busowo za ta fara motsawa shi kuma da ya ji motsi zai cigaba.

Farkawa ta yi ta ga shi zaune yana yi ma ta aikin fifita.

Ta tuna haka jiya ya kwana zaune yana ma ya fifita. Sai ta ce.

"""Am ka bari ya isa haka nan na gode."""

"""Ba za ki iya ba."""

"""Sanyi nake ji ka bar shi kawai."""

"Sanyi a yanzu ko ba ku da lafiya ne?"""

"""Lafiya lau nake amma na gaji da fifitar ne ya na sa na ji sanyi."""

Daga haka ya daina ita kuma ta kudundune cikin sani har kabta da ™afarta na ciki. Ta rasa yadda za ta yi

tausayinsa ya sa ce ma sa haka amma ba wai don tana jin sanyin ba. Tana addu'ar a ranta Allah zai kawo ma ta mafita.

*Wace ce Ma'eesha?*

"Ma'eesha Ibrahim Khalil, shi ne cikakken sunanta. Ibrahim Khalil shi ne cikakken sunan mahaifinta."

Mahaifiyarta kuma sunanta Saliha.

Ibrahim ya haWu da Saliha ne a gidauniyar tallafawa marayu wanda mahaifinsa Shamsuddin ke daukar

kusan rabin Wawainiyar marayun. Duk lokacin da Alhaji Shamsu kan shigo gidan marayun tare da Šansa

Ibrahim Khalil yake zuwa. Ya kan taya mahaifinsa raba wa marayun kaya da sauran abun bukatunsu.

Wanda anan ne Ibrahim Khalil ya ga Saliha ya ji yana son ta. Lokacin da ya sanar wa mahaifinsa zancen

auren Saliha mahaifinsa ya nuna jin fadinsa domin shi mutum ne mai son marayu da tausaya ma su. Sai dai Ibrahim Khalil ya fuskanci ™alubale daga wajan mahaifiyarsa kan rashin amincewar ta da auren Saliha. Saboda an yi bincike ba'a san daga ina ta fito ba wai ba ta sani ba ma ko ba ΄ar Sunnah ba ce. Wata kila

cikin shege aka haife ta ta aka jefar da ita.

Sai da Mahaifin Khalil ya tsaya tsayin daka sannan aka yi auren Ibrahim Khalil da Saliha. Ta tare a gidansa

dake nan cikin garin Kano.

"Zama suke yi cikin soyayya da ™aunar juna. Yana son ta saboda nagartar ta, don tana da hakura juriya da"

"hangen nesa. Alhaji Shamsuddin yana son sirikar tasa ganin yadda Šansa ke son ta, sai sai tsakanin ta da"

uwar mijinta ce kadaran kadahan. Ba ta nuna ma ta soyayya kuma ba ta nuna mata tsana.

Bayan shekaru Waya Allah ya albarka ce su da haihuwar ΄a mace. Ranar ya kasance ranar farin ciki ne a

gare su.

"Farin ciki a wajen Ibrahim Khalil da Saliha ba'a magana. Haka ma Alhaji Shamsuddin, ya yi farin ciki sosai,"

Sangaren Hajiya A'isha ma ta yi farin ciki sosai duk da ba ™aunar Ma'eesha take yi ba amma tana ™aunar

Ma'eesha.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya Ma'eesha na girma har ta isa shiga makaranta aka sanya ta makarantar

kuWi. Sai sai duk weekend akan kai ta gidan kakannin ta ta yi hutu. Don Hajiya takwarar Ma'eesha ce ta

tsara haka duk weekend sai an kai ma ta takwarar ta can gidanta ta yi ma ta kwana biyu. Idan kuma ana cikin hutu can take ma ta weekends.

Haka rayuwa ta cigaban da tafiya har Allah ya raya Ma'eesha ta kammala primary school. Kuma har

lokacin iyayen ta ba su saka samin wata haihuwar ba.

"Sai dai arzikin Ibrahim Khalil ya kara bun™asa, don kasuwancinsa saidai yake samun cigaba."

Har wata rana Saliha ta samu Ibrahim Khalil da zancen za ta fara kasuwanci ita ma. Sai ya nuna ma ta ai

mahaifinsa ma ya yi maganar ta fara kasuwanci har ya ce ta ke ta fadi sana'ar da take so zai ba ta jarin da za ta fara.

Ta yi farin ciki sosai washegarin ranar dama ya kama weekend ne za su je su kai Ma'eesha gidan

"kakannin nata, don haka suka tafi tare da ita."

"A nan ne surukin nata ya tambaye ta wace sana'a take son fara wa, nan ta sanar ma sa cewa ko kowace"

sana'a ce za ta iya.

"Nan ya fara ba ta zunzurutun kuWaWen da za ta fara sana'a da su, ya ce ta fara da siyar da atamfofi da"

leshi da su shadda da material.

Nan ta fara