Back to novel

Chapter 12 of 30

NIDA PATIENT DINA Bayan Koma by MRS ISHAM

aure jiya, don haka ka zauna ™asar Canada ka gama abun da ya kai ka."""

"""Ke b na wasa da ke kada ki fara yi a yanzu."""

"""Ba karya nake yi ma ka ba, wallahi wallahi da gaske nake yi ta yi aure."""

Wani sauti ta ji daga cikin wayar kafin ta ji shiru. Cikin sanyin jiki ta ajiye wayar tana mai tausaya wa

"cousin brother nata. Dan ba ta mance wa sanadin ta ya haWu da ma'eesha. Wata rana da ya kammala karatun master digiri Win sa ya dawo ™adar ya biyo gaida mahaifiyar Nasreen nan ta ga Ma'eesha ta zo wajan Nasreen ya nuna yana son ta, ita ma ta amince ma sa suka fara soyayya da Abdul."

"""Wai yana kiran wayarki baya shiga."""

"""Eh na yi blocking Win sa ne. Don bai dace na dinga waya da shi ba."""

"""Allah ya kyauta."""

"Da Amin ma'eesha ta amsa ba tare da ta kalle ta ba, kanta a sunkuye da alama tunani take yi."

Da misalin karfe huWu saura kwata ya shigo da sallama a gidan.

"Gabadaya suka amsa ma sa, Muryar mutane biyu da ya ji ya tabbatar ma sa cewa ma'eesha ta yi ba™uwa."

Yana rike da sandarsa ta jagora Da hannu daya Waya hannun kuma yana rike da basket da ma su gyaran

"takalmin ke yawo da shi. Ya Waura wani bakin leda a saman kayan aikin."""

"""Sannu da dawowa."""

"""Yauwa Ma'eesha sannu da gida. Ba™uwa kika yi ne?"""

"""Eh ™awata ce sunan ta Nasreen."""

Nasreen ta zuba ma sa idanu tana ™are ma sa kallo. Tabbas makanta ce kawai cikas Win sa sai kuma

"talauci domin da ace na makaho ba ne kuma ba talaka ba ne za ta iya cewa ™awarta ta yi mijin nuna wa Sa'a. Domin kuwa ya hadu iya haWuwa ta ko ina baya da cikas, don ba za'a hada shi da Abdul ba, domin ya yi ma sa zarra nesa ba kusa ba ya fi shi duk wasu qualities da macen da ta san kanta za ta bukata daga"

wajen Wa namiji.

TaSa ta da Ma'eesha ta yi ne ya saka ta dawo duniyar tunanin da ta lula. Jin muryarsa mai amo ta yi yana

cewa.

"""Sannu da zuwa ina wuni."""

"""Lafiya lau ya ™okar"""

"""Alhamdulillah."""

Ta amsa tana Wauke kai daga kallonsa.

"Ma'eesaha ta karbi kayan hannunsa ta shiga cikin Wakin, da lalube shi ma ya shiga ya zauna jan tabarmar"

da ya ji ya taka.

"""Sannu da dawowa ya rana?"""

"""Sannu da imani Ma'eesaha, ya hakuri da rayuwa?"""

"""Alhamdulillah."""

"""Ba ri na kawo ma ka abinci ko?"""

"""A'a sallah zan yi . Sai na dawo masallaci."""

Ya yi maganar yana ciro ledar da ya dawo da shi.

"""Ga tsarabar yalo na kawo ma ki ko za ki iya ci?"""

"""To na gode Allah ya kara budi."""

"Cike da jin dadi ya amsa duk da ya san ba cimar su ba ne, ba Apple da ta saba ci ba ne."

Tashi ya yi tana cewa.

"""Na ba ka buta ne?"""

"""Eh na gode."""

Suka fito ta mi™a ma sa buta cike da ruwa.

Ya sa ya nufi banWaki ya shiga.

Bayan ta fito ne ta damu wuri a gefe ya yi alwala ya fice zuwa masallaci.

"Ledar yalon ta buWe ta zuba a mazubi ta wanke, sannan ta dawo da zauna kusa da Nasreen tana cewa."

"""˜awata ko kin iya ci?"""

TaSe baki ta yi kafin ta ce.

"""Ai ko ke ba ki iya ci ba ballantana ni."""

Daga haka ta cigaba da danne-danne a wayarta. Ma'eesha ba ta sake bi ta kanta ba ta Wauki guda Waya

ta kai baki. Šaci da ta ji ne ya saka ta Wan yamutse fuska sannan ta haWiye.

"Nasreen na kallona ta gefen idanu ba ta ce komai ba, zuwa can ta mike tana cewa."

"""Zan tafi gida sai wani lokacin."""

"""To na gode ki gaida su Mom don Allah."""

"""Za ta ji."""

"""Ba za ki tsaya ki yi sallar la'asar ba."""

"""Idan na je gida zan yi."""

Tana tsaye bakin ™ofar tana kallon Nasreen har sai da ya ga tashin motarta sannan ta saki kofar ta koma

ciki.

Buta ta Wauka ta shiga banWaki ta yi tsarki sannan ta fito ta daura alwala.

"Tana alwala tana jin muryarsa mai amo yana rera karatun sallah a masallacin, da alama shi ne liman Win."

Bayan ta idar da alwalar ta shiga dakin ta gabatar da sallar la'asar.

Addu'o'i ta yi ta yi azkar na yamma daga nan ta kwanta a saman sallayar.

Bayan kamar mintuna talatin ya shigo gidan da sallama.

Da lalube ya kai bakin kofar ya yi sallama ta amsa tana tashi zaune.

In da ya saba zama ya laluba wato kan tabarma ya zauna tare da Bismillah.

"""˜awarki ta tafi ne?"""

"""Eh ya tafi."""

"""Allah sarki, Allah ya kai ta gida lafiya."""

Maltina da ruwa ta ajiye gabansa ta ce.

",Ga Maltina nan da ruwa na ajiye ma ka, bari na kawo abinci."""

"""To na gode amma ki bar abincin nan, sai zuwa dare."""

"""Me ka ci da rana."""

"""Ba komai dama ni ban saba cin abinci sau uku ba, sau biyu nake ci wata rana ma idan ban samu sau biyu"

"ba idan na ci na rana zuwa dare ruwa kawai zan sha na kwanta."""

"""Wanan ya wuce yanzu akwai sai ka ci idan babu ne sai ka san cewa babu ka yi hakuri. """

"""Ba na jin yunwa bari na sha wannan kawai kada ku damu."""

Daga nan ba ta sake magana ba ta koma ta kwanta a saman sallayar.

"""Bari n je na yi wanka."""

"""Okay bari na zuba ma ka ruwa na kai ma ka."""

"""Don Allah ki huta na gode, zan iya Wiba da kaina, ai na gama sanin kan gidan, bayan kin ke kasuwa ai har"

"fita na yi na dauko jakar kayana. Na san komai na gidan nan, ba na bukatar ki yi ma ni wani aiki sai dai ni na ji ma ki."""

"""Ai lada nake nema kuma aljannata nake nema."""

"""In dai Aljanna ce in sha Allah za ki shige ta Ma'eesha, Allah ya yia ki albarka ."""

Da Amin ta amsa ta koma ta kwanta. Bayan ya Webi ruwa ya kai banWaki ya dawo wajen kayansa zai

"Wauka, kasancewar ya san shi ba ya gani ita kuma tana ganinsa ba zai iya cire kaya a gabanta ko ya canza ba, don haka ya dauki kayan da zai saka da sabulu ya fita ya je banWaki da su."

Bayan ya yi wanaka a banWaki ya goge jikinsa ya sauka kaya ya fito bayan ya zuba wanda ya cire a cikin

bokitin wankan .

Ruwa ya Weba ya sa ido ya wanke kayan ya shanya.

"Sannan ya koma dakin, ta daga kai ta kalle shi ta ga ya sauya kaya."

"""Ina kayan da kika cire na wanke ma ki?"""

"""Ka bar shi na gode."""

"Duk da dama tana tunanin wanki na ba ta wuya, don ba ta saba ba sai dai a wanke ma ta, ma su wanki"

ke wanke ma ta. Ko underwears Winta a warahing machine take wanke wa .

"Idan na cire, yau dai ta wanke underwears Winta banWaki da ta cire bayan ta ji wanka."

"Lalube ya fara yi ganin ya matsa ta ce ba basket da ta zuba nan bayansa, ta dauka ta fita bayan ta bashi"

"sabulu, ya je ya wanke ma ta su y shanya ma ta kayan."

"_Sidra_farkawar ta kenan daga barci ta farka da kuka, sakamakon mafarkin da ta ji wai an kai Nadra"

"gidan Fahad da ya gina da sunanta, irin tsarin da take so, kuma ga kayan Waki da kayan kitchen Win da aka je aka zuba da sunan ta sun zama mallakin Nadra. Da kanta ta nuna wa Umma irin funitures da take so aka yi order daga ™asar waje, sannan Abba ya ba ta kudi je Dubai ta siyo irin kayan kitchen da take so,"

yanzu shi ke nan an mallaka wa Nadra kayan kitchen Win ta da kayan Wakinta da kuma mijinta.?

"""No ba zai yiwu ba wallahi, na san wannan duk aikin Ammi ce ita ce za ta ziga Abba akan ya ™wace komai"

"nawa ya ba Nadra. Dama ba ta ™auna ta kullun cikin zagina take yi wai ni ba na da kunya da tarbiyya kullum Nadra ce ya yarinyar kwarai a wajen kowa wannan karon zan nuna kowa rashin tarbiyyar da suke kira. Mani za su gan shi muraran kuma ziryan, wallahi ba zan yi biyu babu ba, ba zan rasa burina da nake da shi ba sannan kuma na rasa mijin da nake so ba, ba zan yi biyu babu ba wallahi sai dai ayi mutuwar"

"kasko."""

"""Ba ni wayarki.."""

"Ta yi maganar tana kallon Sady baby, ta mika ma ma ta wayar ta shiga TikTok account Win abokin Fahad"

Sadik. Na ci karo da videos Win bikin Fahda da Nadra.

"Da in da yake ba ta cake daga bakinsa zuwa na ta, rintse idanunta ta yi tare da kokarin cilli da wayar sai"

Sady baby ta yi saurin karbe wayarta. Don ta san idan ran Sidra ya Saci idanunta rufe wa yake yi.

Ta fama hannunta dake zubar da jini tana cewa.

"""Wallahi ba zan ha™ura da Fahad ba, domin nawa ne shi ni kaWai, ruwa da iska ba abinda zai ma ni"

"shamaki da abun so na ciki kuwa har da ita Nadra, zan iya aikata ma ta komai don na mallake sa."""

Kallon ta da tsoro Sady baby take yi kafin ta ce.

"""Ko da hakan na nufin bakin cikin ™anwarki ce?"""

"""Ko da hakan na nufin mutuwarta ne."""

"Ganin yadda take zubar da jini ya saka Sady baby kokarin taimaka ma ta, amma ta fisge hannunta tana"

cewa .

"""Sai na aikata abinda ke raina in dai akan Fahad ne?"""

"""Na sani Sidra za ki iya, ko me kika ce za ki aikata na san za ki iya. Amma ba ki ga yadda kike zubar da jini"

"ba ne?"""

*Maman Ihsan ce.*

09065327995

Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

"""Na sani Sidra za ki iya, ko me kika ce za ki aikata na san za ki iya. Amma ba ki ga yadda kike zubar da jini"

"ba ne?"""

"""Ban damu da jinin ba, kuma bam ji zafin hakan ba, amma kuma abinda aka yi ma ni na raba ni da Fahad"

"shi ne ya fi yi ma ni zafi."""

Nan ta dinga rarrashinta sosai da ba ta baki har ta hakura ta yi shiru da surutun nata.

"""Ba ni wayata."""

"""Me za ki yi da ita, bai kamata ki kunna waya yanzu ba."""

"""Ina bukatar jin Muryar Fahad."""

"""Kada ki kira shi da wayarki, domin kuwa ba mu san abun da za mu ce ya faru da ke ba har kika bar gida."

"Ki kira shi da wata lambar don gudun tonuwar asiri ki."""

Ta yi magana tana mika ma ta wata karamar waya a hannun ta.

Karba ta yi ta saka lambar wayar Fahad kasancewar tana da lambar wayarsa a cikin kanta .

_Fahad_

"Driving yake yi zuciyarsa babu daWi, sam bai taSa kawo ranar nan da za ta zo ba wai zai tare a sabon"

gidansa ba tare da Sidra ba. Yana driving Win kamar wanda zai Salle sitiyarin motar. Saboda yadda ya rike

"shi da ™arfi, har yanzu ya kasa gane dalilin da ya saka Sidra ta aikata haka bayan ya san tana tsananin son"

sa.

"Wayarsa dake gefe ya kalla da idanunsa da suka canza launi zuwa ja ya yi, ganin ba™uwar lamba ce ya"

"saka bai Wauka ba. Sidra dake jiran ya dauka ko ta ji muryarsa ta cire wayar daga kunnenta don ta san ba lallai ne dama ya dauka ba. Sai da ta yi masa 3 missed call bai Waga ba, sai a na huWun ne ya Waga wayar na ajiye ya yi picking call Win ba tare da ya yi magana ba, yana jiran me kiran ya yi magana. Jin shiru ya"

katse wayar don ita ma Sidra ta ™i ta yi magana.

Dama shi haka yake in dai bai san me kira ba to ba zai yi magana ba sai dai ya katse kiran wayar.

Hawaye ne suka wanke ma ta fuska ta juya ta kalli ™anwarta ta ce.

"""Kila yana can tare da ™anwata ko? Me yiwuwa ma yana nanne da ita? Kuma zai iya yin sex da ita ko?"""

Sai a lokacin Sady baby ta yi magana ta ce.

"""To me zai hana shi yin sex da ita tunda matarsa mallakinsa ce kuma an kai ma sa ita har gida, ai ba"

"kowane lafiyayyen namiji zai iya kau da kai a daren farkonsa ya kyale matarsa ba."""

Kuka ta saka tana dora hannu aka .

"""Wayyo na shiga uku na lalace, kai ba zai yiwu ba na san ba zai taba son ta ba, ba na fata wata ala™a ta"

"autatayya ta shiga tsakaninsa da Nadra domin ba abinda zai yi da ita ni yake so ba ita ba."""

A gaban tangamemen gate Win gidansa ya yi parking ya tsaya yana danna horn. Security ya le™o ganin

maigidan ne ya saka ya koma da sauri ya wangale ma sa gate Win gidan ya shiga da matarsa.

"Parking lot ya nufa ya yi parking, sai da ya kwashe mintuna ashirin ba a cikin motar bai fito ba."

Ganin shiru ya saka security biyu da ke harabar gidan Waya ya karasa wajen motar yana knocking glass

Win.

A hankali Fahad ya dago da kansa da ya kwantar a sitiyarin motar sannan ya zuge glass Win motar.

"""What happened?"""

"""Am sorry sir, are you okay?"""

"""Am okay."""

Ya faWa yana kokarin fitowa daga cikin motar yayin da security ya bar wajen. Don sun ga ya Wauki lokaci

bai fito ba ne ya saka suka fara tunanin ko wata matsala ce ko bai da lafiya ne.

"""Wayoyinsa a hannunsa ya nufi main door ya tura ya yi sallama ciki-ciki wanda ko kawai wani a falon ba"

jin sallamar zai yi ba.

˜amshin turaren wuta da room freshener spray suka yi ma sa sallama.

Ba tare da ya kalli ko ina ba ya nufi upstairs Win.

"A hankali ya tura ™ofar falonsa ya shiga, wayoyinsa ya ajiye saman Centre table sannan ya zauna a daya"

daga cikin lafiyayyun kujerar da suka yi Falon ™awanya.

Jinginar da bayansa ya yi da jikin kujerar. Wayarsa ce ta soma ruri ya duba ya ga Mama ce ke kiransa. Sai

da ya sauke ajiyar sanan ya daga kiran wayar.

"""Mama."""

Ya fada cikin shagwaSa murmushi ta yi Murmushi irin tasu ta manya ta ce.

"""Ka isa gidan lafiya?"""

"""Uhm."""

Ya faWa kamar ba ya so yin magana.

"""Shagwabar ce ta motsa ko?"""

Bai ce komai ba idanunsa a lumshe yana rike da wayar.

"""Ina Nadra take."""

"""Ban sani ba amma ina tunanin tana Wakinta."""

"""Kai kana ina?"""

"""Ina Wakina."""

"""Me za ka yi yanzu."""

"""Zan yi wanka ne na kwanta."""

"""Fahad."""

"""Na'am Mama."""

"""Yanzu ko dabba ce aka kai ma ka gida aka ajiye ta ai ka duba lafiyar ta ko?"""

"""Tana lafiya Mama."""

"""Ka je ka haWa ni da ita a waya. Nan da mintuna biyar zan kira ka."""

Tana fadar haka ta katse kiran wayar.

"Fuska babu walwala ya mike ya nufi ™ofar fita, dama kofar falonsa da kofar falonta suna kallon juna ne."

Hannunsa ya daura saman handle Win kofar ya buWe ya shiga da sallama ciki-ciki.

Ba kowa a falon sai kanshi da sanyin A.C dake tashi .

Bedroom Win ta ya nufa ya shiga da sallama.

Tana kwance a saman gado ta kudundune mijinta wuri Waya sai ajiyar zuciya take sauke wa. Da alama ta

ci kuka har ta gaji.

˜amshin turarensa ne ta ji ya saka ta Wago kanta ta zuba ma sa kumburarrun idanunta da suka yi ma ta

nauyi saboda tsabar kuka.

Shi ma idanunsa ya a zuba ma ta ba tare da ya yi magana ba. A hankali ta mayar da idanunta ga kanta

dake bala'in sara ma ta da ciwo.

Wayarsa ce ta yi ruri yana ganin Mama ce ya karasa bakin gadon ya mi™a ma ta wayar bayan ya yi picking

call Win ya saka a handsfree.

"""Assalamu alaikum."""

Cikin disashshiyar muryarta da ta disashe da kuka ta amsa da.

"""Wa'alaiki Salam warahmatullah. Ina wuni ."""

Duk da ba ta san waye ke magana ba amma zuciyarta ta ba ta cewa

""""

Mahaifiyarsa ce .

"""Wa'alaiki Salam warahmatullah Nadra ya kike?"""

"""Alhamdulillah."""

"""Daga jin muryarki kin sha kuka sosai, ki yi hakuri kin ji komai mu™addari ne daga Allah, Fahad shi ne"

"mijin ki ki yi hakuri ki zauna da shi a matsayin mijin ki, idan ya yi ma ki wani abun da ba daidai ba ki kira ni ki faWa ma ni, ni ce mahaifiyar sa zan dauki mataki akansa kin ji Daughter."""

Cikin Muryar kuka ta ce.

"""To Mama."""

"""Yauwa Allah ya yi ma ki albarka kin ji."""

"""Amin Mama."""

Ta fada tana goge hawayen da ke ma ta sintiri a idanunta.

"""Zan ce ya tura ma ni lambarki sai ya tura ma za mu yi magana da safe."""

"""To Mama."""

"""Kin ci abinci kuwa?"""

"""Ba na jin yunwa."""

"Tun karfe nawa kika ci a abinci?"""

"""Tun da rana."""

"""To yanzu ki samu ki ci abinci zai kawo ma ki. Sai da safe ko?"""

Daga nan ta mikawa wa Fahad wayar ya karSa yana karawa kunnensa.

Kafin ya yi magana ya ji ta ce.

"""Ka siya ma ta kaza ne?"""

"""Wace kaza kuma Mama?"""

"""Ka fita ka je ka nemo kaza ka kawo ma ta ba ta ci abinci ba."""

Tana fadar haka ta kashe wayarta.

Jiki ba karfi ya fice daga dakin ya koma nasa Wakin ba tare da ya sake kallon in da take ba.

Key Win iya Wauka ya fida daga cikin gidan ransa babu dad'i.

In da ake gashin kaji ya tsaya. Ba tare da ya fito daga cikin motar ba ya yi horn wanda ya janyo hankalin

daya daga cikin ma su aiki a wajen.

Ya ™araso wajen daidai lokacin da wayar Fahad ta sake ringing.

Ya yi picking still bai yi magana ba don ya san lambar Wazu ce.

"""Ka kawo mun kaza guda daya da fresh milk guda biyu."""

Maganar sa ya sauka a cikin kunnen Sidra dake rike da wayar tana jiran ya yi picking.

Katse wayar ta yi tana fashewa da kuka.

"""Wai fa kaza ya zo siye da fresh milk, ita zai kai wa su ci kenan? Kazar da kowane ango ke siya wa"

"matarsa a daren farkonsu shi ne ya siya ma ta. Kazar ba shi da idan ta ci sai ta biya kenan fa."""

Lokaci daya ta rikice da kuka wanda hakan ya saka Sady baby rarrashinta.

"""Ba zai yiwu ba dole na bar garin nan gobe na koma Kaduna, duk abinda zai faru ya faru amma sai Fahad"

"MajidaWi ya dawo mallakina."""

_Makaho_

"Bayan ya idar da sallar isha'i daga masallaci gida ya nufa. Don karfe tara ne yanzu, sai sa ya tsaya ya yi"

karatun Alkur'ani mai girma. Da sallama ya tura kofar fale-falen gidan ya shiga

Daidai lokacin tana fitowa daga wanka daga ita sai towel da ta Waura rabin cinyarsa a waje suke.

Sai ™amshin shower