Chapter 40 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

duban su yaya din dake tafiya .

"Banda na,am din dana fada a cikin karamin murya kamar me rowa zakice ban wajen yake magana inda"

yake fadin.

Amma kinsan Azumi nayi yau kin kasa min ansha ruwa lafiya na mantane yaya ansha ruwa lafiya na

fada tunkan ya karasa magananshi daya fara.

Au ashe tsoro gareki haka to nayi hakkuri next time kada ki kara min hakan kinji nace nagode zai sake

magana yaga yusuf ya nufo don har ya fito daga shagonshi .

Kafin ya karaso yake fadin naso muyi wani magana dake a yau saidai ba lokacin hakan garemu zamuyi

magana a cikin waya dake.

Yusufne ya karaso yana dariya tare da fadin ga Azizzah can ta haukacewa tella da fada don ko dinka

kayan baiyi ba wai shine take fada dashi yaya ya tambaya.

Yace kirata mu tafi don Allah ya juya har yayi tako kadan sai gata ta fito daga shagon tana jidali suka

karaso tare da ya yusuf din.

Azizzah meye kuma na tsayawa fada a gaban maza haka walllahi yaya yan renin wayaune kayan da

zamu katsina dashine fa muka kawo dinki amma wai ko tabawa baiyi ba kuma mun bashi kudinsa ya karbe fa.

To kiyi hakkuri haka Allah ya nufa kila saka kayan gareku a can ba alheri bane kuma ai da dan sauran

time ai kila zai dinka maku kafin ku tafi din.

Amma yaya abu a hannu aishine naka ko yanzu da badon munzo ba sai ranan da mukazo karba yace

bai dinka ba yan iska mutanene su karbe kudi su sabawa mutum alkawarinshi kuma ?

Babu inda ake sayar da dinkakune akwaishi yusuf ya bada amsa da sauri yace akwai shagon remodel

da ake hadawa kamar na waje saidai tsada gaskiya.

To muje can ku zaba mana a saye yafi wanan bacin ran da kuke fama a yanzu ai shike nan kuwama yafi

sauki yusuf ya fada cikin rashin kulawa .

No a barshi mana kila ai zai dunka wanan din sai naji yace da yusu inane shagon yake ya fada mai sunan

wajen shikewa yaya din kwatance har muka shigo layin.

"Munyi sa,a basu tashi ba a lokacin muka fito nikan banma so fita ba don a takure nake dama don dana"

soma maganan kada aje din azizzah takai min kwanta dole nayi shiru.

Ku shiga ku diba kada kuyi tunanen kudinsu Azizzah ta amsa da mungode yaya ta nufi wajen tare da

kamo min hannu shi suka biyo bayan mu shida yusuf.

Zamu shigane aka kirashi a waya ya dauka ashe yaya Ahmed ne yake tambayan ina ya tsayane yace

gani nan da kauyawan kannenka mun fito unguwane dasu.

Cikin mamaki yaya ya kashe wayan kardai tunanensa ya zamo gaskiya don bai taba ganin dan uwan

nasa yana wanan halin ba sai akan salma kada dai ya dauko abinda zai kawo matsalan zumunci kuma a yanzu .

Kai ina da hankalisa ai ba zai soma haka ba a yanzu yafishi sanin kan duniya balle yaje aikata hakan

kawai dai jinine yazo daya kila.

Ina tsaye a gajiye bayan azizzah muryan sulaiman din naji yace ke ba zaki zaba bane na dan ja tsuki ina

fadin gata can tana zaba ai zo muje ya fada yabi wani hanya daban dani.

Duk wanda yai mai saiya dubeni ya jawoshi muka zagaya har muka hade dasu azizzah din tana fadin

mun dauka yaya mun gode.

Muje a biya ya fada da aka zube kayan ya dubo yusuf yana fadin kai gaye baka zabane da sauri yace

aina zata su kadaine za a zabawa.

Ya juya da sauri ya fara zabe saida ya dauko kala biyar kamar hauka yazo dasu ya zube yanata mashi

sheri da lale gaye za a gida naga duk kayan hauwasa ka zabo mana baka dauko jeans da riga ba.

A wauta irin na yusuf yace ko in daukone wai yace ruwanka ya juya da sauri ya koma kuma ya dauko

kala ukku kati ya mika aka cire kudin duk ina gefe ina kallon ikon Allah ana shirya kayan dabab daban da wanda ya dauko aka mika mashi yusuf ya karba yaje mota dasu.

Muka shiga motan zamu dawo gida lokacin suka fara mai godiya ban iya cewa komai ba ni don na

mutu da imani saboda naji nawa ya kashe don mutumin mai shago dake fada mai kudin naji.

Muryan ya sulaiman din naji yana fadin wai Salma bata cikin motan nan ne murmushin karfin hali nayi

ina fadin ina nan yaya sai yace to sannu mun wahal dake ko ?

A hankali nace you are welcome .

Cike da nishadi yace yusuf sai kunyi hakkuri da bakuwar turai din nan yanzu ta saba da zama a cikin

kankara da rashin hayaniya haka muka karasa gida yana min sheri.

Koda nuka isa ya yusuf ne yake kokarin kwashe kayan zuwa cikin gida sai azizzah ta fake da

taimakonshi wai suka bamu waje.

Yusuf zai fitone take fadin kai don Allah ka koma ka basu waje su danyi magana zakaje ka tsaya masu

wani kerere dai kamar sauna kuma kaifa yayane yanzu.

Kai saboda Allah ya fada yana zaro ido waje tare da bin mu da kallo na lokaci guda ya juya ga yar uwar

kuma yana fadi ai kice min na kwabsa tto ai yanzu ka sani amma ka kama bakinka din Allah ?

Don na sanka da bare baren zance nima zato nakeyi ban tabbatar ba tukun ko hakane amma akwai

alama gaskiya

Shiko kalloni yayi na wani tsaya ina langabar da kai gefe daya yace tau Auta ni zan tafi ki gaida mama ai

muna kuma godiya don Allah ba zan samu dawowa ba gaskiya amma nasan Ahmed zai shigo shi don zanyi sammakon bin jirgi zuwa lagos daga nan gobe .

A gaida gida mun gode na fada a cikin sanyin murya yace ba komai yaja mota ya tafi na juya zuwa cikin

gida inda na samu ya yusuf zaune da sauri ya mike yana fadin ya tafine nace na dai barshi a waje ya fita da sauri zuwa wajenshi.

Ina ganin ya sameshi don bai dawo ba suka fita tare ban tsaya kallon kayan ba a lokacin na shige daki

ina shirin kwanciya saiga yaya tashigo cikin kashe murya take fadi Salma yaya zamuyi da mama idan ta tambaya ?

Na juyo ina fadin mefa tace kayan nan mana nace aiba rokonshi mukayi ba sai a fada mata gaskiya

mana bashi ke nan ba .

Baki gudun ta gano akwai wani abu a tsakanin ku ki dai barni da ita zan nuna mata dinkin ne muka

karbo shike nan kuma sai muka sayo wasu ni dai banyi magana ba ta juya ta fita.

A wajena banga dalilin da zamu tsaya munawa mahaifiyar mu karya ba ai amma na kyalesu da mama

din tunda tace dani inyi shiru in barsu.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[12/20, 10:12 PM] Zainab Idris Makawa Writer:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Wai ina kashiga Pro tambayan da yaya Ahmed yayi mai ke nan a cikin mota hanyar zuwa airport da zai

kashi saidai ya dan gyara zama yace amma na fadama jiya ai.

Ban gamsu bane da amsan ka shike nan ya fada ya kawar da kanshi gefe daya cikin yanayin maida

hankali a wayarshi.

Sai ga yaya farida ta bugo waya mijinta ya dauka tana fadin ina kwana baban boy ya amsa da lafiya taci

gaba da fadin wai dama naso naji ko da safe zaku dawo a shirya abinci.

Yace ba safe sosai ba don gani zan saukw pro airport daga nan in biya ingaida mama tunda tasan ina

gari jiya kinsan daga gidanta aka kawo muna abinci so tasan ina gari ke nan ba dama in wuce ban biya wajenta ba.

A gaisu idan kaje ina kuma gaida yaya sulaiman din ashe ba zai dawi ta nan ba ke nan shi ?

Eeh Lagos ya nufa daga nan don ya sayo wasu kaya da ake bukata a nan daga can kuma yace katsina

zamu hadu dashi insha Allah.

Farida ce ya tambaya ba tare daya dago kai ba itace kasanta wai abinci take tambaya ta dora muna

kada mu iso bata kare girki ba .

Shiyasa nake son farida tasan ya kamata ya dace idan kaji Jamila ta kira wayana tana da wani bukatane

a gareta zata kira waya.

Waya fadama kadai saka Jamila a gaba yace iam telling irin yadda farida ta kiraka daga jiya zuwa yau

kai kaji ta kira layina idan bai ai hankali ba har in koma ba zata kira wayana ba sai idan tana da wani bukata.

Kasan kowa da halinsa daga tarbiyan data samune hakan wani tarbiya ke ga Jamila don Allah kama bar

zancen tarbiya a wajen nan kwata kwata bansan ya yaran nan zasu taso ba a gidana ?

"Kayi addu,a ya fada yana karya kwanan hawa airport road wanda ba wani nisane dasu ba sosai daga"

nan saida ya hau titi dakyau yake fadin .

Nasam suna kule dakai idan ka shiga katsina fa sai ka toshe kunuwanka kan abinda ya faru da naizogala

daga kai har hjy mama don wallahi suna da zancen hr yanzu na sani.

Idan sun gani ko idan basu ganni ba zan zauna har su fada min maganan banzane Ahmed nifa a shirye

zan shiga katsina wanan karon don sai na girgizasu gaba dayansu.

Dariya Ahmed din ya kwashe dashi har yana dukan sitiyarin motan yace dama ance mai hakkuri bai iya

fushi ba wanan karon anhau da yawa ke nan ko ?

Ba hauwa ba harma sauka nayi kai dai Allah ya kaimu katsina lafiya don kuwa ina son wani ko wata ya

tareni da zancen meyasa nayi hakan.

Dama nasani tun jiya dakace min zaka shiga katsinan nasan kayi wani shiri da ban sani ba Allah yasa

mai saukine mu wallahi mutumina kana ban tsoro yanzu.

Murmushi yayi ya gyara zama kafin yace kaima ke nan ka fadi hakan nagane ana son mayar dani bi can

shiyasa nake son daukan mataki tun yanzu bari zaka gani ko kaji labari ni dai ba a bakina ba yanzu.

Wait wait don Allah me kake shiryawane haka don Allah saboda Allah kada kayi abinda rayuka zasu

baci please koma me zakayi a auna kafin a aiwatar don Allah.

Angama komai sukai sallama bai daga daga airport din ba saida yaga tashinsu sanan ya shigo mota kai

tsaye gidan mama ya nufo.

Sun jima take mashi hira ai sulaiman yazo jiya ya kai yaran nan karban dinki wai shida yayi azumi ya

gaji da yawa kuma ya taso ya biyewa sirmensu.

An bashi sako yakai mata dana boye dana dan hadawa yaran nace akai masu ya tafi inda shima mun

rakashi har bakin mota ya tafi.

Yusuf cikin jin dadi ya shigo falo yana fadin Allah mama Autar nan taki arzikice don dumu dumu nake

tunda nazo garin nan sai dumus nake ji a cikin aljihuna.

Ba abinda yai min dadi sai wanan suturun da yaya sulaimam ya loda min jiya ni su sukafi burgeni kuma

wallahi duk cikin abin nan da akayi.

Wasu suturu kuma yace a ba a fada maki bane jiya da muka fita yadda akayi ?

To ban fada ba kaisai ka fada kaida bakin ka ke kaikayi namiji da shegen zuba haka komai aji a bakinshi

aikai muka raka shiyasa kake jin dadin gulma.

Jiyane fa mama da mukaje wajen dinki shima yaya sulaiman ya kaishi ya saya mashi kaya masu yawa shi

yake son fada wai ?

Dubanshi mama tayi kana ta juyo ta dan dubemu kafin lokacin ta kifta mashi ido da yayi shiru yaja baki

yana kumshewa irin na munafukai.

Wai meye kuke boye min azzizah shi wanan munafukin har da kama baki kada ku mayar dani abokiyar

wasan ku mana ku dauka ban fahintar komai .

Me kika fahinta mama dinkine dai gashi da autarki ta dinka muna shi kuma yaya sulaiman ya biya kudin

dinki shi kuma aka saya mashi kaya ko ?

Kai yaran nan kun dai bashi wahala duk irin dawainiyar dayayi damu gidan nan bai isheku ba wanan har

muje katsina muna amfani dashi ai amma kunsa ya kaiku wajem karban dinki saboda ya biya.

Tsam na mike nayi daki tabini da kallo tana cigaba da fada bata fasa ba don in ta juyo gareni zan iya

fada mata gaskiya akan zancen yasa ban tsaya ba nashige daga ciki abina na barsu a wajen.

Anyi haka kusan wuni tayi tana jininin abin don har yaya farida takira ta fada mata rashin hankalin da

mukayi wai inda tace duk laifin na Azizzace ai don itace babban banza a cikinsu.

Din tana ganinta da karamin jiki take dauka daya take dasu yanzu ta mayar da kanta karamar yarinya a

cikinsu yaya din tace.

"A,a mama baki san yadda akayi ba har ya kaisu yaya sulaiman ne za,asayin abu dole bai tashi yi ba a"

yanzu kedai bari zan bincike su ai amma kibar ganin laifinsu don Allah .

Ina jin wanan maganan na yayan mu yasa mama din tayi shiru ta daina maganan haka kuma bamu bude

kayan ba balle ta gani fadan yafi wanda tayi da farko din.

Sai data fita wai zata gidan kawu ta fada mai zancen tafiya shine har yaya Azzizah ta bude kayan muka

gani inda ni kaina saida na razana da ganin wa yan nan kayan haka.

Don basai an fadama naira yasha kashi a wajen sayansu ba wai ashe har bags ya hado da shoes kusan

kala ukku ban sani ba to yaya akayi yasan size din takalmana shine abin mamaki .

"Bayan nagama duban takalman na dago na dubi antyna tace a,a kiyi da yayan ki yusuf dai shi zaki"

tambaya fitowan nan da mukayine aka sai wa yan nan aka jefa ciki.

Ana saura kwana biyu tafiya katsina na hada kayana waje daya tun da safe na shirya tsab na fito falo na

samu mama tana gyaran kayan miya nace mama ta dago sai nakai zaune a gefenta nace .

Mama yau nike son in koma gida cikin mamaki ta duboni tace wani gidan kuma nace gidan mama yau

zan koma tunda zaku katsina .

Ke fa ba zaki tafi su ganki ba saina bata fuska nace niba yanzu zan tafi ba mama sai na soma aiki nake

son in tafi ingaidasu.

Wanan kuma abinda ba zai yuyu bane kice ba zaki katsina iyayyen ki sugane ki ba bayan kowa yasan

kin dawo kasan nan yanzu .

Gaskiya mama sai wani zuwam idan zaku tafi zan tafi amma ba wanan nan ba to baki isa ba son

kafarmu kafarki zuwa katsina.

Yadda tayi maganan yasa nasan ba sanya a cikin zancen ta shiru nayi na dan lokaci kafin na mike zuwa

daki na kwanta cikin bacin rai.

"Allah ya gani banda sha,awan zuwa katsinan nan sam katsinan da za a tafi cikin dadin rai adawo tsiya"

tsiya anyi fitina ni sam garin ya fice min rai tun ina karamana.

"Sam banson irin dabi,un matan gidan namu na tsegumi da hassada da kyashi da suke nuna muna a fili"

kan mama duk da dayawa haka suke ko a tsakaninsu dake can zaune din suna hakan wa junansu ma.

Wayana na dauko na dannawa mamana waya ina fada mata ina son in dawo gida yau kuma mama tace

sai naje katsina .

Katseni tayi da fadin idan baki zuwa dolene tabarki mana ki dawo abinki dama tun shekaran jiya naso

inzo in daukoki nake mura ban samu zuwa ba.

Bansan ya sukayi da mama din ba sai waya mama shari ta bugo min tana cewa salma kiyi hakkuri har

kuje ku dawo ko ina zo katsina din in dawo dake nima zan shigo don yaya Audu ai wajen bukin.

Dole nayi hakkuri akan zan tafi din ba don naso ba wunin ranan kuma naki fitowa waje sam duk da

hayaniyarsu da nake ji a falo hakan baisa na fito falon ba a lokacin.

"Bayan sallah la,asar ina kwance daki nakifa ciki tare da tokare kaina da filo mama tashigo dakin tana"

fadin Salma na zata kina da hankali ashe kema kamar azizzah kike wajen rashin hankali.

Ke yanzu yaya zan tukari katsina badake ba bayan duk iyayyenki sunsan kin dawo kasan aiko jidalin

mahaifinku ya isheni idan banje dake ba.

Shiru nayi ban dago ba ta juya tana fadin tunda baki zuwa saiki zauna ai shike nan tunda ban isa in

sakaku yin abu ba .

Har ta juya na dago ina fadin kiyi hakkuri mama don Allah ni dai banson zuwa garin nan ne dama haka

ko zakije tunda garinkine mahaifarkine kuma .

Tana fita naji kamar inyi ihu a lokacin saboda gaskiyata na fada cikin tunanen da nakeyine na hango

rashin dacewan zuwana din kamar yadda mama ta fada.

"Cikin ba,ayi ba nakai shekara bakai cur da dan hayi rabona da mahaifina donko yaya fadila datayi aure"

harta haihu duk ina kasan waje da haihuwansu yaya farida da yaya hindu duk bani kasan suka haifi yaransu na bayan nan.

Dole kuma na soma shirin shiga katsina tare dasu mama da dare yaya farida ta bugo min waya tana

lalashina tace salma me kuma ya faru kikace ba a zuwa katsina dake.

Har yanzu kina nan da rashin son mutanen kike aiba don kowa zaki katsina ba salma don mahaifin mu

zaki tunda yana da ranshi.

Koma baya raye ai yan uwa na nan salma dole kikai masu ziyara ko bayan kinyi aure saboda zumunta

nace ni dai banjin zuwane kawai yaya tace to kiyi hakkuri ku tafi idan baki son zama nan gida aiga gidan mu nan gana su yaya hindu sai ki zauna a can har lokacin da za a dawo kaduna din.

Nace ai zan tafi yaya tunda naga ran mama ya baci dani ni kuma banson hakan tana bata rai sabodani

banjin dadin hakan sam .

Takare da fadin ko akwai wani abinda kikeso ne in saya maki na daiyi maki dinkuna anan da zaki saka

idan munje.

Nake fadin dama baki bar da kudinki ba yaya don mun saye a nan kuma