Chapter 38 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Sun jima a cikin gari basu dawo ba saini da mama kadai a gidan girkin dare mukayi nida mama munayi

muna dan hira wanda duk kamar nasiha a kan mu mama ke min.

Tana fada min halaiyan kowa a cikin mu da abinda take tsoro kada ya faru da wanin mu saboda halin

mashi yayin da nake auna duk zancenta a minzanin zuciyana.

Uwa uwace har dai jajirtantatan uwa ga yayyanta uwar data kasance tana bada dukkan rayuwanta ga

"yayanta ta basu tarbiya irin wanda addini da al,ada yasa iyayye subawa yayansu."

Ba soyayyan irinta iyayyen zamanin nan ba da akebawa yaro da kudi da kawar dakai ga dukkan abinda

"da zai aikata koda kuwa abin ya kaucewa shari,ane."

Mama ta kasance irin jajirtatun uwayen nan masu tsayawa dare da rana su kafa ido akan duk wani

"motsi na yayanta yana saman idonta duk wani sheri dake nufato yayanta tana kareshi da addu,a dakuma iya karfinta sai wani ikon Allah wani abu ya samesu."

Amma duk da hakan cikin irin kulawanta saida wasu suka dauko halinda bashi ba a cikin mu saidai

"kasancewarta na uwa bata yarda ta dauki hakan da zafi a kansu ba ko yaushe tana gyaransu cikin hikima da basiri UWA ke nan sai addu,a gun uwaye yan uwa ?"

Hayaniyansu dana yarasu yasa muka sheda dawowansu bayan magariba suka shigo a falo suka zube

"ana surutu saida na idar da isha,i na fito na samesu ina masu sannu da zuwa inda na dan rakube bayan kujera daga kofan fitowa daga daki."

Suka amsa yaya Farida tana fadin aiko mama ta tambaya meyasa baki dawo ba nake fada mata baki

gama ganin mama bane ?

Da sauri mama tace kina farawa karki hadani fada da yayata akan diyarta murmushi nayi ina fadin a

dauko abincine yanzu ?

Abincin nan da kin barshi salma ba yanzu ba gaskiya yaya hindu tace a dauko inbawa yaran nan inda

yaya farida ta kara fadin sunci abinci fa a gidan mama ?

Barsu suci mana tunda tace zasuci sai a kawo masu abincin naje na dauko har ruwan sha dana wanke

hannu na girka masu a gabansu na dago na juya zuwa daki.

"A gaskiya Salma kin huta wa zaice kin fita waje karatu duk dabi,unki nagida salma baki yarda ko daya"

ba sunan maki kina aiki da abinki .

Yaya farida take wanan maganan da mama inda mama ke fadin halindai baudewan nan ne bata canza

ba don har yanzu kamar me tsoron mutane take ita .

Har a cikin yan uwa salma bata iya sake jikinta ayi wasa da dariya tana nan har yanzu dunkukun da ita.

"Bakin raine mana kun manta haka ta taso da bakin rai yaya hindu ta fada a,a saidai in baka fahinceta"

bane zakace tana da bakin rai ai ?

Kuci kanku na fada a zuciyana nashige daki na barsu suna zance na ban san sauran abinda suka fada ba

daga baya a kaina.

Washegari zasu koma son naji yaya Ahmed nawaya da matarshi akan kada su bari suyi rana a kaduna

su kamo hanya da safe hakan yasa nasan da safe zasu wuce ke nan.

"Nafito na dora abin karyawa a wuta don mama tana da dabi,an zama tana azzakar da safe bata fitowa"

da wuri sai wani lokaci mai tsawo zata fito waje.

Ina gyaran dankali yaya Farida tashigo ta sameni a kitchen din mukai ina kwana da ita ta soma fadin

har kin tashi kin dora abin karyawa ashe ?

Nace eeh kada a makara tunda naga da wuri zakubi hanya take fasin kedai bari yace mu taso a cikin

lokaci kada mukai yamma hanya saboda yara.

Har munyi magana da azizza naso a samo maki yan kayayyaki irin nan a dinka maki tunda nasan baki

dasu yanzu donshi nayiwa yaya magana mu hada kudi a sai maki yan turame a dinka amma tace ita bata da kudi yanzu.

Lah ki barshi kema yaya da akwai kudi a hannuna sai in dinka din don da mukazo yaya ya ban kudi masu

yawa a hannuna don irin amfanin nan .

Wai yaya sulaiman din ehh nima bansan ya saka min a jakkata ba sai daga baya ai nan na kwashe yadda

akayi komai na fada mata don ban iya karya ba.

"Amma gaskiya kinyi sa,an tafiyan nan da yaya sosai aiko baban boy yana fadin jinin ku yazo daya da"

watace dayace ya dauki wallahi ba zai dauka ba zaice za a takura mai ne ?

Ai nifa banganshi da wani daukan kai ba ai nima daya dama da surutu a mota yana tace min wai

bakauyace ni tundai dana manta da jakata.

Yake min zancen wai zan koma na karo karatu kada inzo in wani sake kafa a gida haka karatu zan koma

waje don in sani.

Waye ke fadin haka mukaji an tambaya daga bayan mu wanda muka juya lokaci guda muna dubanta

wai Sulaiman ke fadin zata koma karatune yaya farida taba yaya hindu amsa a takaice.

Tunda shine ubanta ai sai ya mayar da ita mugani koya dauka nan ma zaiwa mutane burgan aikine

tunda kowa don kudinsa yanzu ana shakara cikin yan uwa ?

Keko dai da wani zance kike yaya idan yace zai kaita hakan ai opportunity ne a gareta ba sai ta koma

ba su kuma su baba sai su yarda ko ?

Don Allah kuma bar wanan zancen in uwayenshi sukaji su saka mutane a gaba suna maganan banza ga

mutum ni banson komai ya hada yan dakin mu dasu don Allah ?

Sai dai kuko nikan ai abinci ma nike girka mashi yaci koda matarshi ke Abuja tayi fada ta gaji ta daina

case har gurin su baba Audu .

Shine yace ta koyi girki ta koyi tsabta dan iska shi gidansu an iya girkine dan sallo kawai irinsune da

"ba,asan asalinsu su dinga wa mutane burga."

Waike meye matsalanki dashine yanzu yaya farida ta katse yaya hindu din idan yace zai kaita zata bari

damanta ya wucene koke hakan ba abin farin ciki bane a gareki don Allah ?

Tsuki taja tana fadin ruwan yayi zafi in dibavin hadawa Amal tea ta tashi tana jin yunwa wai bari na

soya dankali ko kadane ta hada dashi bata kulani ba ta bude tunkuya ta dibe ruwan zafi ta fita.

Matsalata da yaya bambanci akan diyanta wallahi maimakon ta hada shayin nan duk yaran su sha

amma ba zatayi hakan ba ita.

Murmushi nayi na cigaba da aikina saida muka gama muka fito duk da yaran yaya farida din sun biyo mu

har kitchen ta koresu tace su bari a gama baki daya kowa yaci don sunga an dibarwa yaran yayan mu an kai masu ta turo azizza ta diba mata dankali din.

"Kawai kan wanan dabi,un sai naji ta fice min a rai har nake tambayan kaina dama haka takene ko kuwa"

dai yanzune ta canza hakan wai ?

Yaya farida ta kara tayar da zancen agaban kowa tana fadin gashi har zamu tafi bamu aje magana aka

zancen salma ba mama me zakuyi mata mama din ta tambaya ?

Kafin ta bada amsa azizzah ta karbe da fadin kinsan autace yar gata salma ake magana mama wai ai

mata dinkuna gashi za a katsina buki ta samu na amfani dashi.

Murmushi mama tayi najin dadin hakan tace gata kuwa sai wando da riga take faman sakawa tunda

tazo bata saka tufafi irin namu nan ?

Mama kiyi magana na rasa gane kan yaya hindu don Allah komai akai magana saitace bata dashi ita

kullum akazo zancen kudi sai ta nuna bata dashi gata matar Alh kuma ?

Kada ki fada min zancen banza farida nace bandashi ko zan bada babune don Allah amma dai badon

kin rasa bako bayarwane kawai bakiyi ?

Ina da wasu kaya da sukai min kadan shine nace zan aiko mata dasu ta gyara koba shike nan ba don

Allah ?

Kam salman ce zakibawa kuncen kayan ki haba dai don Allah salma babbace fa yanzu a cikin mu dama

kin sani kinyi shiru wallahi.

Kubar zancen nan kedake da niya ki saya mata tunda baki rasa ba farida kema kinsan tunda .

Amma mama hakan aiba hadin kai a daki kuma idan har dan uwa bai iya tsayawa ya fitar da dan

uwanshi a kunya irin haka ?

Ke nace ban bayarwa dolene don Allah kayan da nace zan aiko dasu kinsan nawa suke dunkine bai min

ba yasa na ajesu ban sakawa haba ina laifina anan kuma ?

Bar kayan ki tunda kin zama babban kawai a cikinsu duk aka tashi zance irin haka abinda kike fadi ke

nan to ki bar kayanki don Allah .

Haba dai yaya kubar wanan zance mana akwai kudi fa a wajena zansa anty azizzah ta sayo a dinka min

ba sai kun wahal da kanku ba mana don Allah ina da kudi akwai cash akwai dolars duk ina dasu da zanwa kaina ko wani lalura .

Yanzuma ina son in hutane inje gidan kawu in dan samu abinda na bashi sai in basu mama kuma a

lokacin yayan mu ta mike tashiga daki tana shirya kayanta.

Sam banso suyi wanan zance ba haka a gaban kowa ga abin yana son kawo masu matsala kuma yanzu

ni din ba abin a tausayawa bane yadda suke zato nan dawo gida din a cikin rashi don kawu dake daukan nauyina yanzu baida komai.

Nima daki na koma nan yaya farida ta sameni tana fadin salma mun shiryafa na mike ina fadin har zaku

tafi yaya tace mun dai shirya kam muka kuma zauna muna hira akan yadda dakunan mama suka tsufa take fadin tana wani adashe idan ta amsa tana son ayi gyaran dakin mama din da kudin.

Nan Azizzah ta samemu muka zauna mu ukku ana hira kuma wai yaya din tayi fushi sai ji mukayi ta

dago labule tana fadin mu gafarce ta zata tafi.

Suka mike da sauri suna fadin tafiyan ke nan har kun shirya ashe bata tsaya basu amsa ba take fadin

mama ni zan wuce.

Allah ya tsare mama din ta fada mata ta juya itama tacigaba da gyara wanke da takeyi zatayi alale

gwangwani tace ranan .

Sun dai rakata har kofan gida ina kwance ban tashi ba inda nake sai bayan sun dawone mama suka

danyi magana da yaya farida itama ta kwasa ta wuce da yaranta ita kan saida ta jawoni daga daki har kofan gida tana rike da hannuna.

Sun tafi sai gidan ya koma muna shiru dagani sai antyna Azizza da maman yusuf ya fita tagama alale na

kuma samu naci sosai don yayi min dadi sosai sai dare yusuf ya dawo Azizza ke bashi sakon yaya farida data raba muna dubu biyar biyar da zata wuce.

Yaya fa bata bamu bane abinda ya tambaya ke nan naji Azizzah na fadin wata yaya kaima kasan aiba

zata bayar ba ita data tafi tana fushi.

Yake tambayan meya faru take mayar mashi yake fadin kaico tana ban mamaki wallahi tun lokacin

zancen school fes dina ta fita raina .

Salmace zatace batayiwa hidima yanzune fa na dan lokacine kawai wanan da take gani ai acces ce

garemu nan gaba na dan lokaci kawai ta jira zatasha mamaki ya fada yana dukan kafana dake mike saman kujera.

Nan na dago ina fadin wai da zafi fa yusuf yace ana magana kinyi shiru mana nace me zance itama yaya

farida din na fada mata basai sunyi hakan ba ai gashi har rai ya baci ga banza.

Dole ai mata magana baki san abinda take muna bane idan ance tafi yaya farida kudi a yanzu ba a

musu saidai ba mai cin kudinta daga itane sai diyanta.

Amma tayiwa dan uwa alheri saita rufe ido ko yaushe ta nuna bata dashi kiji wai kayan data kashe sha

tusa sune zata bayar a gyarawa hindu fa ?

Dariya abin ya ban nace ta dai san wanda zata ba amma nikan ina kayanta zasuyi min anty tace wai a

gyara maki haka ta taba min da naje hutu wurinta katsina zan dawo ta hadani da wasu tsuma wai shine sallamata .

Gabe ki koma ai tace wani idan naje gidanta yanzu sai a cikin taro wallahi ni abinda yaya tayi min ai ba

zan manta ba idan mijinta ya shigo wani lokaci yakan ban kudi kafin in taso duk ta karbe abinta don sheri komai banci ba daga kudinta.

Dan Allah Azizza kubar wanan zancen tunda ta tafi Allah kuma ya shiryeta mama ke fadan hakan saina

gane maganan yana konawa mama raine.

Amma saina kasa fassara zancen dame ya batawa mama rai yaya hindu din da tayi hakana ko mu da

yanzu muke zancentane bata so ?

Munyi haka da kwana biyu don anty Azizzah tana nan ita bata koma ba muna tare ranan ina barci da

rana nake jin kamar mama na magana da wani a falo.

Da abin kamar yayi yawa na taso don inga dawa take saina samu ashe wayane takeyi da yaya hindu a

cikin waya tana fadin.

Kinsan dai baki kyauta ba abinda kikaiwa yar uwarki yanzu kuma ki sayo labulai mu saka kada muzo

haka kin nuna ke baki dashi.

Hindu me kike son zamane a rayuwanki na dauka zaku dauki darasi daga yan uwana har nake ganin

banda matsala wajen haka sai gashi ke kin fito daban da yan uwanki ?

A hankali naja da baya na koma na kwanta tare da tausayin mama din a cikin raina ashe itama hakan

bai mata dadi shanyewa kawai takeyi a ranta me akai tsiya akai labule don Allah ?

Da kwana biyu nacewa Antyna mu fita don Allah muka shirya muka fita zuwa kasuwa nake cewa muje

shagon yan labule muka nufi can din nake tambaya labule nawane dakin mama na katsina ?

Ke zaki saya tace zatayiwa yaya hindu magana mana ta canza mata No bari kawai mu saya da dakin can

da wanan na kaduna muka sayo mata labule duka na dakunan nan da can.

Tare da wasu abubuwan dazata bukata a can din saida naga komai ya samu muka sayawa kan mu kaya

muka kai dinki kafin muka juyo zuwa gida shake da sayayya da mukayi.

Mama sai gani tayi ana tashigo da kaya kawai tana mamaki sallah na shiga nayo don ban zauna ba

bayan na idar na fito falon na samu mama take tambayana wanan kayan fa kuma haka Auta ?

Nakine mama na sayo maki ki duba ki gani idan basuyi ba sai a canzo maki ko salma wanan kayan ba

suyi yawa ba kuwa kada ki kashe min kudin ki fa ?

Haba mama kudin na waye ba naku ba kuda kukai muna fa a baya tayi murmushi tana fadin Salma

Allah yayi maki albarka Allah yasa afi hakan dake da yan uwanki na amsa da Amin .

Kamar kinsan wallahi da zancen labulen nan nake kwana nake tashi a raina don labulen shiya tsaya min

a rai wancan zuwan na karshe da mukayi sallah bansan ya akayi aka yanka min labule daki ba shine yaya tace in maza insa a cire kadana kara yarda in kwana dashi a dakin .

Subbahanallahi na fada cikin mamaki tace wallahi kinsan mutum yanzu ba abin yarda bane sheri dan

adam yawa gareshi ni da farko ban dauki zancen wani abu ba.

Amma yaya shari tace min za a iya min asiri dashi don haka kada in kwana dashi a ranan na cire na

aikawa wata tsohuwa dashi sadaka.

Mama harda dinkuna fa Auta tasaka ai maki ga hijjabai nan a cikin leda da takalma anty Azizzah data

fito daki take fadawa mama haka.

Auta ta fada ta kura min ido na dan lokaci tace Allah shiyi maku akbarka a rayuwa duniya da lahira

muka amsa da amin antyna ta soma fitarwa mama da kayan tana ikon Allah auta kece da wanan wahala haka ?

"Mama idan akwai wani abu da kike so ayi magana sai a saya kafin a wuce din ko kuma in za,a asaya"

maki kije dashi tace ko hakan kingama komai wallahi.

Faridace mai dawainiya haka farida kuma abubuwa sun mata yawa a yanzu don naji tana zancen dinka

maki kaya duk da nasan zatayo kokarin ta itama.

Don sai dai inyi aune itama ta sayo min abu kawai anzo min dashi nace halintane hakan zaman da nayi

a wajensu kwana biyu ai naga abu mama.

Gaskiya yaya farida mutum ce sosai wallahi wayata ke ringing daga daki hakan yasa na mike zuwa dakin

na dauko wayar .

Abin mamaki sai naga Y S ajikin screen din waya sai abin ya ban kwarai a ranan ganin wanda ke kirana

a layin don nayi serving din sunanshi da Y S don kada a gane number waye ?

Haka na dake na dauka ina sallama naji yace matsoraciya kina gudun a sace ki ko to yayankine

sulaiman a layi .

Murmushi nayi ina fadin ina wuni yaya yace kalau wallahi watau kin samu su mama kina masu

shagwaba kikaki kiran mutane ko ?

Naso aina shareki tunda bakauya kike baki san ki kira mutum kiji ya sauka lafiya ba ranan amma sai

naga abin naki ba fahinta.

A hankali nace ayi hakkuri don Allah bansan hakan zai batama rai ba ai yaya ko yaya Ahmed ban kirashi

ba shiya kirani ranan da matarshi tazo.

Abin mamaki sai naji ya kwashe da dariya tankar bashi ba yana fadin see you sai akace maki ni Ahmed

ne kuma ?

Yace is alright ya kuke yaya su mama kuma na amsa da suna lafiya kalau ok ina kaduna yanzu haka

amma zan shiga meeting karfe takwas da safe zan biyo nan kafin in tafi kina nan barnawa ne ko kawo wajen mama ?

Ina kawo nazo wajen mama in kwana biyu kin kyauta da kikai haka zan shigo da safe mu gaisa amma

please kada ki fadawa mama kada inzo ban samu shigowa ba kuma .

Na cire wayan a kunnena ina sauke ajiyan zuciya a hankali nakai zaune saman gadon mama dake dakin

dan tunane na soma akan me zan kirashi inji saukanshi niba matarshi ba kuma wani alaka mai karfine a tsakanin mu ba ai ?

Ruwane na sama ya tsuke a