Chapter 33 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

harkokina in koma jalingo in zauna idan badon Ahmed

yana nan yana saka min ido ba wa take son ya tsaya ya kulamin da dukiyana ?

Na dawo kuma ba zan zauna inga abindake nan ba sai kuma in kwasa in wuce jaligo don tana

mahaukaciya ?

Nifa nagaji nagaji wallahi yanzu ban iya hakkuri idan zata zauna ta zauna in kuma bata iya zama ga

hanya amma nagaji wallahi idan tayi hakkuri ai zanzo ko don saboda yaran .

Mamakine ya hana hjy hafsatu din yin magana a lokacin don bai taba mata haka ba sai akan jamila din

dake kokarin hadata da dan goyon nata a yanzu.

Idan ya daga mata harshe cikin bacin rai matsalace ta jamila wanda ita kanta tasan haushinsu yake ji

saboda tauyeshi da akayi akanta.

Wanda yanzu ita kanta abin ya koma mata ciki don sun wareta sun fitar da ita a cikin zancen sai irin

haka idan ta baci za a sako ta amma su kadai iyasu yan dakin maizogale suke cin gashin abinsu suna wandaka.

Abinda aka hada itace silan abin amma sun nuna masu yan ubanci a yanzu ita da uwar sulaiman din sun

mayar dasu yan kallo su da dansu.

A nan tau sulaiman itace ai ta kirani tana min korafi kasan halin Jamila ba hakkurine da ita ba wani

lokaci idan ka samu lokaci ka rarage abinda kakeyi don Allah ka leka wajensu korafi ya mutu.

Insha Allahu ai zanje amma a fada mata matukar ta sako kafanta abuja bada izinina ba zan dauki

mataki a kanta sosai inba zata iya ba ta koma gidansu don Allah ya kashe wayan.

Yanzu kan ankai matakin da take ganin dan goyon nata yana son yafi karfin ta koma tace yafi karfinta

kuma ba kowa yaja mata hakan ba wurinshi sai jamila din.

Gashi taji ance maizogala nacan jalingo din takai sati biyu ta wuce bata ko sanar da kowa ba sai a

shanun talla suke jin wai wai ta tafi jalingo wajen jamila din ta huta.

Wancan karon da taje haka taje ta zauna masu har saida azumi yazo akai sallah ta dawo da abin arzikin

"ta suna kallo ko abinda ba,a so kuma basu ba kowa ba."

Ita kanta gwgg Asiya yanzu sai dai taga tana wandaka idan ta tambaya a gulmata mata jamilace ta aiko

masu da abin.

Shiko yana aje waya tsuki yaja tare da kara gudun motanshi kusan lokaci guda suka isa gidan da yaya

Ahmed wanda dawowanshi ke nan shima daga fitan da yayi tun safe duk daba ranan aiki bane ranan.

Nan yake fadawa yaya din a kira mai aiki su kwashe kayan zuwa ciki kayan me kuma don Allah baka

gajiya kai da dawainiya ?

Baiyi magana ba sai bude bayan motar dayaje yayi baki ya kama cikin mamaki yana fadin wanan ai na

shekara ka jido muna ko ?

Shekarafa bari zancen nan koda yake kai da farida din irinku daya na rasa irin ita jamila da zan sai abu

kwana biyu zatace dani aiya kare a sayo wani ?

Kowa da halinsa ai wani ya iya tattali wani bai iya ba ka godewa Allah kana da abin hannunka komai

abinta bata ganin iyakanka insha Allahu.

Banda matsala sam da farida daka ganni nan haka yasa har gobe nake kara mutuntata akan irin

rayuwanta iska ya furzu daga bakinsa ya taga zuwa bayan mota ya dauko wanan sayayyan na daban da yayo min yana fadin.

Wanan kabawa kanwarka mai kwadai kayan kwalamace irin data saba dashi a can naji kuna korafin

bata son cin komai tunda ta dawo.

Dariya ya kwashe dashi kafin yace zaka zoje ladan ka ai kayi abin arziki kuma zaka fake da mata sheri ai

in kwadayine tare kuka koyo a can shekara bakwai aiba wasa bane fa ?

Mai karatu kada ko manta cewa zaman tobasai muke da sulaiman don mahaifinmu ne namiji shi

mahaifiyarsa mace haka zumunta mu yake .

Don haka shi din ya zamo abokin wasan mu ta wani hanyar kawai don an tashi a waje dayane muke

daukanshi guda dasu yaya Ahmed din bamu wasa dashi kamar yadda bamuyi dasu sai lokaci lokaci irin haka.

Muna zaune a falon su yaya wanda ban jima da fitowa daga daki ba lokacin suka shigo mai masu

sharan da gyaran gida daga waje bayansu dauke da buhun shikafa mukaji muryan yaya yana fadin.

Maman boy ki fito ga yayanki nan yayo halin nasa koda yake yace baison godiya gaba dayansu ita da

yara da mai aikinsu dake zaune suna duban kifin da ya fara shigowa dashi suka dubosu .

Bandani dake keance a lokacin ina waya da wata da muka dawo nan Nageria tare saidai ita yar lokaja ce

ba musulma bace amma tana jin hausa hakan yasa shakuwa da abota ya shiga tsakanin mu tun a can da ita.

Santala santakan kafana da suke kamar bani taka kasa dasu na sako daga saman kujeran suna rito jin

muryansu kuma yasa nake kokarin gyara kwanciyar da nayi a lokacin.

Na jima ban dago ba ina wayana suna magana da yaya farida din a lokacin naso sharesu saidai hakan ba

zai yuyu ba gareni dole nayi hanging din wayan na dago ina fadin ina sannu da dawowa yaya ?

Na sake juyawa inda yake zaune nace ina wuni aida baki gaidashi ba salma yanzu ya gama maki sheri a

waje bayan yayi aikin lada kuma ya zoje abinsa wai kece makwadaiciya don ya sayo maki kalan abincin ki .

Dan murmushin yake nayi tare da fadin nagode ina kokarin komawa na kwanta naji yaya na fadin kada

ki bari ya kwareki ai Salma yana maku wayau kuna mashi daukan yayan ku ?

Zaka hana ta rusunna ta gaidanine ya fada da hausansa daya juye sam hausan banji harshensa yana

kama danasu yaya ba a yanzu.

Ai aika shamci yaran gidanmu da damansu tsoronka sukeyi suna maka daukan yayansu farida naji tace ai

inga kara yayan namune ?

Kune matsoratan dake kara mashi girman kai ba tsoro a barshi dai ga yayan yace shiyasa nake sonki

farida don fadin gaskiya.

Kada dai in ganku a rana yaya ya fada yana juyowa inda nake kwance din cikin tsarguwa yace min Salma

ga abinda ya sayo maki din don ya mai dake mai kwadayi.

Sam banji ba don hankalina yana kan wayan da nakeyi a lokacin sai turancin englad da nake zubawa

"yayace ke fadin salma ana magana dake fa haka yasa na sallami Lidiya na juyo ina fadin na,am yaya ?"

Nan ta sake fadin ance ga kayanki yaya sulaiman ya sayo maki nakai ido ga katon kwalin dake gaban

yaya din kafin na dago ina fadin thanks nagode fa.

Na mike a lokacin gaba daya na nufi hanyan matakala don in koma sama don sai naji na takura a

lokacin banda sukini kuma tunda suka shigo falon.

Nan ya zuba min ido kamar wani tsohon maye kafin ya basar yayane ke fadin ita dai salma wanan halin

nata yayana nan har yanzu sam bata sakewa da mutane ita ?

Haka ta tashi tun tana karama koda an zauna a waje sai taga dama tayi magana ita sam magana bai

dameta ba sosai.

Halinsu daya da wanan ai koshi zama da nine na koya mai magana ai da haka yake dunkunkun dashi

baison magana jin abinda ya fada yasashi dago kai yace muje kada ka makar damu dan Allah ?

Bayan sun fitane saiga yaya da kayan niki niki ita da mai aikinta ta shigo min dashi bayan mai aikin ta

fita take fadin haba salma mutum yai maki alheri koki tsaya ki duba yasan kin gode kin tashi kin shigo daki abinki bako nuna yabawa.

Wani irin kallon mamaki nayi mata kafin nace bayan godiyan da nayi mashi me kuma zance dashi again

nafayi godiya fa.

"Murmushi tayi cikin nuna rashin jin dadin dabi,an nawa dana nuna a lokacin nikan naga na yaba ke nan"

ai ita kuma wai hakan bai mata ba ashe ?

Bayan fitansu a cikin motan yaya sulaiman din sun dan taba tafiya yaya Ahmed ke fadin tare zamu

wuce da salma kaduna jibi ai iya mune tafiyan ko ?

Shiru yayi tankar bai jishi ba a lokacin sai can ya soma fadin na zata zata kwana biyune a nan din har ta

dan huta ?

Nima haka na zata amma jiya farida ke fada min tace zata gida taga su mama hakan gaskiyane kuma

yana da kyau tunda ta dawo taje taganesu .

"Meta karantane a can yake tambaya yace dashi ina ganin madecine ne fa ta karanto a can din, ya wani"

juyowa yana fadin kai ashe babbace yarinyar medecine fa kuma a oxford ta samu training gaskiya babbace ita ?

Babbace sosai ai kawu yana ji da lamarinta kaganta yar firit sai kwakwalwa haka suke su gaba dayansu

yaran matar nan kamar yaran dakinku suke kansu yana matukar ja sosai wallahi.

Gaskiya ita din babbsn yarinyace tayi matukar kokari data tsaya tayi karatun nan mai wahala da

kurciyanta kuma haka ?

Is good tayi karatu mai kyau aiki ba zaiyi wuyan samu a wajenta ba ke nan saidai matsala irin ta kasan

nan dake akwai yanzu shine kawai a yanzu din.

Zan duba in gani idan na natsu kasan wanan director din nasu nan makwabcinane yanzu kuma munyi

karatu dashi wani lokaci amma dai sai idan iyayyen nata zasu yarda shine magana yanzu .

Ko za a samu matsala nasan daga wajen iyayyen mu mazane kuma ba zan yarda hakan ya kasance ba

iyayyensu mata kasan su wayayyune suna da ilimi nan dai gida mune da matsala har yanzu.

Sunje sunga filin inda ya bashi goyon bayan ya saya zai mashi amfani sosai nan gaba is a acces hakan

dabarace mai kyau yake fada mai kudin daine basu karasa cika mashi ba a yanzu idan rabonsane zai kokarta ya saye.

Yake tambaya nawa nan yace kawai ya bayar zai cika mashi kudin wanan tsakaninsune ai a hanyarsu

ta dawowane yake fada mashi yadda sukayi da Jamila da kuma maman su hafsatu.

Jamila tana da matsala tasan dai dole zakazo gida amma meye na karanka wajen mama kuma kan dan

wanan magana rashin kunyarta yasa kaga na daina sake mata fuska yanzu.

Bakai daya bane hakan da ita mutane da dama suna complain akan halinta ita fa har yanzu bata dauka

yiwa diyan mummy Rahama wullakancin da tayi laifi bane.

Ta yaya yara zasu taso daga katsina suzo wajena kice don ban gari ba zasu sauka maki a gida ba da

baka garun a lokacin wani hali zasu shiga gasu mata dasu don Allah ?

Sai hakluri lamarin mata wani lokaci ya juyo yana fadin wait Ahmed ita kadaine mace don Allah wa

nake dasu a katsina bayan ku idan basu ba for god sake macen kwarai ke nan Ahmed ?

Ta gama zube min kwatakwata a rayuwana kawai a yanzu taci albarkacin yarana amma ita ga yan

uwanta nan su kwaso jiki suzo su jibge min a gida sai ranan da sukaga daman tafiya zasu tafi ban damu da hakan ba ?

Na bartane sai ranan da wani nata yazo ina gari zan shuka mata rashin mutuncin da sai tayi mamakina

lokacin aina fada mata zan rama komai dadewa wallahi.

Kayi hakkuri please ba a biyewa mata idan ana biye masu ba a zaman lafiya ya kamata ace by now ta

canza halaiyanta ta daina wasu abubuwa da takeyi.

Ba zata bari ba tunda wa yanda zasu fada mata gaskiyan suna binta sauda kafa su samu abin duniya a

wajenta .

Kadai kara hakkuri yaya Ahmed ya fada yace dole don yara ba amma ai nasan matakin da zan dauka

don dole zata gyara ai idan taga ta inda zan fito mata yanzu ?

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[12/14, 10:13 PM] Zainab Idris Makawa Writer:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Zakice tare mukai rayuwa a can turai dashi don duk abinda nake dasu can ne nake amfani dasu sune ya

sayo min a nan din nayi mamakin hakan sosai danaga kayan.

Ajiyan zuciya na sauke na kawar da idona daga fitar dasu da yaya keyi tana fadin kayane masu yawa fa

haka yaya sulaiman yake da kokari wallahi matace bai samu ba kawai ta kwarai.

Bawan Allah nan tausayi yake bani matuka wallahi farko ansashi ya saki hindu badon yaso ba saboda

takura dole ya furta ya saketa din tunda bata sonshi itama yaya din.

But she make a great mistake here da auren wancan da takeyi mai mata da yawa aida gareshi ta tsaya

yafi sauki.

Yafi mana ina za a hada wanan da wancan aiko kusa wallahi ke kinga yadda matarsa ke nunawa idan an

hadu katsina.

Suko mutane su baka haushi wallahi harda uwayen mu kiga suna wani bibinta suna mata fadanci don

abin duniya suna kayar da girmansu.

Ai inna halima ta burgeni a nan duk da dama ita ta hannun daman mamane tun farko zamansu yana da

dan dama ba kamar shigowan gwaggo cikinsu ba.

Amma yanzu sam bata damu da wanan ba tanama jan tsukine tace bataga abinda zataje ana mata

wullakanci dagori a kallonka wullakance.

Inna dama yar no case ce ita dakayi mata take mayar da martani a take haka yasa basu zaman lafiya ai

da gwaggo Asiya tun farko.

Ko wanan auren na Jamila dashi yaya sule ai an hadashine akan maman mu don a tura mata haushi

kamar sun san me zai zama yanzu.

Haushin me mama zataji yaya tunda kowan ku na gidan aurensa zaune lafiya ai basu so hakan ba

tundai akan yayan mu data fada gidan mata ukku ?

"Koni farko naji tsoro amma daga baya dana fahinci Alh Rufa,i mai saukin kaine don bai tauyeta ba"

gaskiya ya saboda kinga ya barta tacigaba da karatunta.

Shike kaita a lokacin ya daukota har yazo ya saya masu mota da farko mutum biyu mota daya aka saya

masu sai aketa samun fitina daga bangaren su Azizza da Nabila.

Shine mahaifiyarshi tace duk ya karbe tunda basu san abin arziki ba da kawu yaji abinda ya faru ya aika

mata da mota lokacin.

Shikuma mijin sai baiji dadin hakan ba sai yayi kokari ya sayo wa kowansu nata in baki labari dai salma

a karshe sai yaya hindu da uwargidan suka tsira da nasu kamar wancan karon .

Ana haka ranan akai attempt din sace motar hindu din a hanyar makaranta Allah ya taimaka aka

kamasu amma tasha mari gaskiya sukace wai an turosune su sace.

Anyi anyi su fada amma sunki shine ake zargin wanan da take biwa don itama daga zuwa wajen buki ta

dawo tace an sace mota .

In gajarce maki zamcen dai Salma wai ashe makircintane itace ta sayar da nata ta dauka zai saya mata

dataji shiru daga baya kuma saita turo a sace na yaya din.

Don ita ta biyin wai tabawa yayanta daga aro sai bai dawo mata dashi ba da mijin yayi magana yace a

saya mata wani mana shi yanaso ya dauka.

Ita kuma uwar gidan nata yana aje koda mukaje din nan wai ya lalace mun gashi a gidan an fakashi

waje daya an rufe.

Kai na fada tare da tsuki tace wallahi zance kamar almara wallahi nima da take min hira abinda na fada

ke nan nace tayi hattara da wanan kishiyar nata don wata rana zata iya turawa a kasheta.

"Zata iya tunda tayi hakan komai zata iya yi ai kai ai gidan Alh Rufa,i ya zama gidan kallo don ko yaushe"

cikin fada suke ko yana gida bai lekowa balle ya raba.

Allah dai ya kyauta ba karamin kokari yaya Ahmed yayi ba dabai kara aure ba wallahi ai kinga gaku

kuna zaman ku lafiya ba wani hayaniya ko fitina.

Yana da niya ai sau biyu gwaggo tana samo mashi yan mata a cikon dangi yana nokewa wata rana ai za

a kam mashi ya tsaya yayi .

Baida niyar hakan dayayi din wanda ke nan zaune kullum busy ina shi ina tara mata a gida kuma tace na

rabaki da namiji salma.

Munyi hira sosai a ranan da ita wanda hiran yan uwane mukai tayi kafin muka mike zuwa sallah ni dai

dama ban fitowa falo idan na shige na shiga ke nan sai safe don haka bansan lokacin da suka kwanta ba.

Washegari sunday dana fito mu gaisa da yaya yake fada min gibene zasu kaduna idan inaga zuwa in

shirya su saukeni kaduna din.

Ba musu nace gida zan tafi yake fadin idan kin kwana biyu can ai zaki dawo ko nace eeh kawai don

nasan ba lalai bane indawo din duk da naso aiki a garin don zaifi min armashi.

Abinda ya fada din yasa na fara shiri ban bude kayana ba tunda muka dauko don yadda aka daure

minsu idan na bude a lokacin zaiyi wuya mu iya rufewa hakana kuma yasa na bari sai naje kaduna jn bude din.

Don haka kafin safe na shirya tsab komai nawa na hada da zan tafi dashi gida har abincin nan da yaya

Sulaiman ya sayo min duk yaya ta hada min a waje daya.

Saidai kana naka Allah na nashi don kuwa washegari din sai ga yaya Ahmed dansa ya tashi da lalura sun

tafi asibiti tunda safe shida matar shi don dan kamar sikila yake amma kuma ance kurciyace kawai bawai sikila din bane na gaskeshi.

Don haka yaya sulaiman ne kadai zai tafi kaduna din koshi yaso fasa tafiyan don yaron amma yaya

Ahmed yace ya tafi kawai kada yayi hasaran abinda zai kashi dole ya taso don ya isa kaduna din harkan business.

Koda yazo gida daukata kamar yadda yaya Ahmed ya fada mai naso in fasa don yaron amma saiga

wayan yaya yana cewa in wuce kawai suma idan ruwan da aka daurawa yaron ya kare zasu dawo gidane ai tunda ya dan samu sauki.

Haka yasa na shirya na fito mai aikinsu wani dan saurayi shiya fita da lodin kayana aka saka a bakar jeep

din yaya sulaiman din don kayan har a bayan sit aka aje wasu.

Abayace kalan dark green a jiki