Chapter 35 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

da jin dadi.

Inka nemine wajen aiki bani nan ina wajen karatuna ko gidan kwanan mu nan zaka iya samuna ko na

dan fita wani laluran daya shafi rayuwata a wani lokaci.

Bandai takurawa kaina ba don ban wahala cancan ba amma kuma banyi abinda yayan masu kudi

"sukeyi ba yanayina na kuma bai bari a gane kasata don ana min daukan balarabiya,ceni a can saboda yanayin kakan mu da muka debo a wajen mahaifiyarmu wanda har mu jikokinsa munfi kwasashi ake fadi."

Tunda nayi sallah azahar na samu waje na kwanta sai barci duk da hayaniyan da sukeyi a gidan da zai

iya hanani barci mai karatu zakice wani irin barci nakeyine haka ?

Dolene ance kowa yaci zomo yaci gudu don kuwa ba hutu a gareni a can ko yaushe cikin hoziling nake

in ban wanan ina wanan yanzu ko ina zaune waje daya dole in rama barcin dake kaina.

Sai karfe biyar saura na tashi agagauce nayi sallah ina idarwa yar budurwan dake gidan wace ban

fahinci wacece ita ba don ban zauna zaman hira da kowa a gidan ba balle naji wani abu game da ita.

Ta shigo tana fadin au kin falka ashe sau biyu mummy na turoni in tayar dake sai in samu kina barci tace

a barki na tashi ai har nayi sallah na fada.

Cikin murmushi take fadin wai kizo wanan daya kawokime dazun ya dawo mama tace in fada maki da

sauri na mike ina fadin ai har ya dawo ashe ?

Na mike da sauri a yadda nake cikin hijjab din da nayi sallah muka fita tare da ita daga dakin zuwa waje

ita a falo ta tsaya na nufi hanyar waje din.

Zaune cikin motarshi na hangoshi yana waya na karaso a hankali na tsaya a gefen motan don ya gama

waya sai can naji yana fadin na zata aikin yafe min jakarce ?

Murmushi nayi ina fasin sannu da dawowa yaya yaya aiki kuma ya amsa da lafiya ya kika samu mutanen

gida kuma ?

Suna lafiya kalau wallahi yana kokarin dauko jakkan tawane wanan yarinyar tazo tana fadin anty mama

tace ace wai yashigo yaci abinci gashi nan a falo an shirya mai.

Ya salam naji ya fada a fili haka yasa muka kalloshi salma mama ta manta dani bafulatanine muna da

kunya da kawaici aiko ruwa ba zan iya sha a gidan nan ba balle abinci.

Dubanta nayi ina fadin kinji abinda yace shima din yace kibawa mama hakkuri don Allah karbi jakkan ki

in tafi tun kan ta fito .

Nasa hannu na karba cikin ladabi ina fadin nagode ba matsala ua fada ya mayar da kafanshi daya cikin

mota lokacin na dan jaye a jikin motan nashi.

Amma ba yau zaka koma ba dai yaya na samu kaina da fadan hakan gareshi wanda bansan lokacin da

tambayan yazo min ba ?

Yau kuwa nake son inbi hanya salma ko na bari sai gobene da abinda zakiyi min a nan wani iri naji

amsan tashi tayi min kamar mutum da budurwashi ko mutum da matarshi haka ?

Ban dai bashi amsa ba sai Allah ya tsare hanya dana fada aiko saiga mama din ta fito tun daga nesa

take kiran sunan shi da kai Sulaiman nifa maman kuce ?

Zakace zaka ba zaka iya cin abinci a gidana ba ko hindu na gidan ka har yanzu ai zaka zauna kaci abinci a

nan ina dalili wanan kuma ?

Da sauri ya fito daga motan yana fadin mama ina wuni ta amsa tare da cigaba da fadan da take mai

tace idan Dijece zakace ba zaka shigo kaci ba ai ?

Ayi hakkuri mama wata rana zanci insha Allahu yau dai na koshi gaskiya kuma ina sauri yanzu zan koma

Abuja insha Allah .

Yau din nan kuma dare baiyi ba insha Allah yanzu zan kama hanya to bari mu barka kada mu tsayar

dakai ka bata lokacinka kuma.

Salma ta baka wahala dawowa tana kawai tasa muna salati wai tabar jaka a mota ba kauyace ai mama

tana dokin ganin ku shine tabar min jakka a cikin mota.

"A,a anya kuwa sulaima a yanzu ko haihuwan Abuja basu gwadawa yata komai wace tayi rayuwan"

turai iyakar wayewa zaka kira da bakauye ban yarda da zancen nan ba gaskiya ta juya tana fasin Allah ya tsare hanya ya gaidasu yaya Farida.

Na dan motsa ina fadin to yaya Allah ya saukeka lafiya yace kin tuna da gida ke nan yau kin min

hausan mu ta mutan katsina ko ?

Nayi murmushi ba zan samu zuwa wajen mama ba ki bata hakkuri don Allah next week idan na dawo

zanzo in daukeki muje mu gaishe ta to Allah ya kaimu na fada yaja mota ya tafi ina tsaye har ya fice daga get din gidan.

Na juya na shiga ciki a falo na samesu mama ke fadin ya tafi nace eeh mama na zauna ta soma fadin

wanan dan ya burgeni wallahi.

Dama can yana da hankali da natsuwa sosai wallahi gashi har yanzu da ya kara girma haka bai daina

halinsa ba ?

Tsakanin karya da gaskiya akasa ya saki hindu a lokacin akayi dace ita kuma sakaran ba hankali a

lokacin tace bata son shi.

Yau gashi Allah ya mayar dashi wani abu a cikin yan uwa dama hakane ai yakan kasance a gida sai kaga

wanda ya taso a nakashe wani lokacin shine ke zama wani abu.

"Haka dai Allah ya nufa ba rabon zama a tsakaninsu rabon yayan nan na Rufa,i ya hana ta zauna dashi"

dukko da tsanani irin na iyayyenku saida auren ya mutu kowa ya huta.

Shiru nayi bansan meyasa banson ana zancen ya auri yaya ba lokacin sai na dinga jin bakin ciki a raina

wanda bansan meye dalilin hakan ba ?

Amma nafi zaton haushin su gwaggo da irin abinda sukaitawa mama a lokacin yasa nake jin hakan wani

lokaci na tsani mutanen katsina banko son ace yan uwanane saboda kurciya .

Salma kici abinci kada ya lalace mama ko yasaki hindu aiga salma nan yanzu ko yaya badariya ke fadin

wanan maganan yasa mama ta katse zancen abincin da take min a lokacin muka kallota da sauri lokaci guda.

"Wanan wani irin maganace kuma ai gaskiyane mama ni ganinsu haka yau sai suka ban sha,awa wallahi"

gasu kamar miji da mata wallahi ?

Wancan auren hindun da akai masu ai auren kurciyace kowa baida hankali a cikinsu lokacin don Allah

badariya bar wanan zancen a nan mama ta fada cikin daure fuska.

"Mummy cool down ni ra,ayinane hakan ba wai ina nufin hakan bane ai meye nawa a ciki mummy"

iyakata amin dai tana fada ta mike tashige ciki.

Shirmen banza shirmen wofi kawai daga kawota gida kuma saiki kama wani zancen banza haka ina

ance yar yar Asiyan salisu yake aure yanzu ?

Itace dai suka bashi ai tun lokacin itace matarshi kuma har yanzu wa yan nan yan banzan mutane idan

ba kaddara ba me zai hada mutum kishi dasu kuma ?

Abincin na bude na diba jeloup rice ce taji ganye da nama soyayya a sama shina dan diba naci kadan

na bar sauran muka dan soma hiran yaushe rabo da mama din lokacin kuma mama ta bugo waya tana fadin .

Yaya yau don yarki ta dawo nakira waya tun dazun baki dauka ba wallahi hjy khadija ina waje tun

dazun muna girki kinsan wanan mashiririciya ce idan na bar mata aikin nan sai dare zamuci abinci gidan nan.

Nan take fada mata yaron nan sulaiman ne ashe ya kawo min sako ta fara mata bayani mama shari ta

fada mata yadda sukayi dashi nan.

Nikan tunda na karbi jakata sai naji ya kara min nauyi tunda wayatace aciki sai yan takardun jirgi da

sauran tarkacena na can duk yan takardune kuma.

Ban dai kula da in bude jakkar ba saida na tashi mukaje sallah magariba mun idarne Anty Badariya ta

shigo tana fadin zata gida mijinta yazo daukata lokacin.

Namike ina cewa zanzo gidanta ai idan na huta take fadin in mama ta bari ba ga Asmau nan kiri kiri

mama ke min rowanta a garin nan nace zamu shigo ai in gaishesu.

Banda niyar fita take fadin ba zaki fito ku gaisa dashi ba yace bai sanki ba ai hakan yasa na fita dole don

mu gaisa din duk da duhune na gane bakine shi baida tsawo sosai saima ince ta dan fishi tsayima.

"Take mashi bayanina yace a,a itace ta dawo yayi min sannu da zuwa mukai gaisuwa dashi suka tafi"

muka juyo muka dawo gida nida wanan budurwan da aka kira da Asmau.

"Sallah na tayar a lokacin nayi isha,i har shafa,i da wutir na hada duka nayi na ina zaune ina addu,ane na"

soma jin ringing din waya na duba ko wayar wanice don nawa dai ba kukanshi ke nan ba.

Saidai ringing din daga jakata yake fitowa haka yasa na mike da sauri na nufi inda jakar yake ina lalube

naji abubuwa masu nauyi a cikin jakkar.

Wayan na lalubo nabi da kallo iphone ce babban nawa sosai don nawa ya jima ya dauki shekaru a

hannuna ina amfani dashi ayo new model a yanzu bayanshi sosai amma haka nake lalaba abina lokacin.

Wanan din sabone har da kwalinshi cikin mamaki nayi kokarin recieve din called din kada ya katse

kuma duk da number nagani sanon number da bansan waye ba maishi irin kuma special number din nan ne.

Na dan kara tare da sallama ina sauraren muryan meshi naji ance dani matsoraciya kina tsoron yan

yankan kaine halan murmushi nayi don ban canki muryanshi ba a lokacin.

Na iso Abuja lafiya danaji ya fada haka yasa nagane dawa nake magana ke nan yayi amfani da daman

daya samu ya canza min wayata ba tare dana sani ba what a surprise irin haka da yaya Sulaiman yayi min.

Nace haba yaya kayi wahala irin haka kuma bayan ina da wayata dama wahala don mutum yaiwa

kanwarshi da wainiya shine wahala kuma salma ?

Kefa autace autako ta kowa ce ba za a barma mama da baba ba kawai har mu autanmuce ai bakiga

yadda su uncle hassan keson mama bane ?

Abinda ya fada yasani murmushi nace nagode yaya Allah ya hutar da gajiya wallahi ban sanda wayan ba

sai yanzu daka kira nagani tun dazun muna falo da mamata muna hira.

Mama yau taban tsoro ai Allah salma data matsa min sai naci abinci a gidanta da saidai nagudu idan

tashige ciki kinga ai anyi abin kunya kuma haka daya fadane yaban dariya saida na dan dara a fili abinda bai taba jin nayi ba tun haduwan mu .

Shima dariyan naji yayi yana fadin ni bafulatanin asaline salma yanzu haka yayan baban mu shine ke

sarautan garin mu a jaligo amma kinga ikon Allah sai kakan mu ya dawo katsina ya zauna don rabon mu nida yan uwana.

Kinga kuma a bangaren mama kuma ta wajen mahaifiyarta suma fulanine na daji kuma kinga filanci

yasani a tsakiya ai dole in kawaici irin na fulani.

Ashe yan uwanku suna jaligo na samu kaina da tambaya yace kwarai kuwa nifa nakoma gidane yanzu

nida katsina sai ziyara yanzu komai nawa a gida jaligo nake abina shima munir a can yake zaune yama rigani tarewa a can dinshi.

Iyalinmu da kowa namu suna jaligo zaune nagaji da gorin da yan uwanku ke min na bamu san garin

mu ba yasa nayi zuciya na nemi gidan mu kinga kuma haka yayi muna dadi yanzu ai.

Jaligo a Nageria take ai na tambaya sai naji yayi dariya yana fadin kardai ace kin soma manta kasanki

kuma nace No bantaba zuwa garin bane dai ?

"Zakije ai wata rana a,a na fada da sauri me zanjeyi can nikan da bansan kowa a can ba kika sani ko aiki"

ya kaiki can din idan akai posting dinki can ai dole ki tafi.

Bama za ayi ba din tunda bansan kowa ba a can mu baki san mu ba ke nan ko sai nayi murmushi yace

gani ga munir ga Jamila da yan uwana ?

Ko yaya munir din ban sani ba balle jamilan amma ai kin sanni ko sai nayi shiru don banda abin fada a

lokacin mukai sallama na kashe wayan ina sauke ajiyan zuciya.

Kwance nakai rigingine bakin gadon na lumshe idona lokaci guda ina tariyo zancenshi a raina da sauri

na mike zaune don tuno da abubuwan da naji a cikin jakata din da zan dauko wayan.

Da sauri na jawo handbag din ina cusa hannu naji leda mai nauyi na jawo damin kudine irin sunki din

nan na kudi sabbi fil yan dubu dayan daledan kuma yan dari biyar biyarne a cikinsa.

Cikin mamaki nake bin kudin da kallo na kara cusa hannu takardane sabuwa anyi rubutu da biro ki

samu na kashewa da saka data don nasan baki da kudin nan a hannun ki .

Wani irin mahaukacin kyautane wanan kafin na lakubo amsa sai kuma na mike da sauri ina mayar da

kudin a jakata kada wani ya girsheni dasu a hannu .

Aikuwa kamar jira ake in mayar din saiga mama ta shigo tana fadin salma kawunki ya bugo waya yana

maki sannu da zuwa ta miko min wayan daga hannunta nasa hannuna karba.

Muryanshi naji yana fadin hello Salma an dawo lafiya ashe kin dawo kasan shekaran jiyan nan nagama

tunaneki nake fadin ko kun kusa jeraba ashe kunyi har kin dawo ?

Kawu mun sameku lafiya yaya su mummy da sauran yan uwa ya amsa cikin muryansa dayake sauri

saurin magana da lafiya kalau suke salma.

Yaushe kikai landing kasan nan nace kwana biyar ke nan saina tsaya wajen yaya farida na jira hat

kayana yazo .

Mun dai gaisa yace min zai shigo da safe ya dubani nace kawu daka bari zan shigo ai in gaidaku insha

Allahu.

"A,a bari dai kece kikai tafiya dole muzo mu tareki ai nace nagode na mikawa mama wayan ta juya ta fita"

daga dakin sukaci gaba da magana dashi lokacin.

Ajiyan zuciya na sauke na koma kwance bayan na dauki jakkan nasa a gefena ba abinda na koma

tunanw sai lamarin duniya.

Idan kana da imani da tunane zaka fahinci duniyar nan yar gaba da bayace a wurin dan Adam yau in

kaine bakaine gobe ba ?

Yau kawune haka Allah ya jaraba a cikin dan lokaci kankane komai ya kwace yana neman kubce mashi

saboda shetin yan adam masu hassada da bakin ciko.

Dan walwalan da aka ganshi a ciki shida iyalansa da yan uwanshi ashe hakan ya tsonewa mutane ido ke

nan har aka kai ga mashi sheri haka da nake can kasan banyi tunanen abin yakai haka ba sai yanzu da na dawo din nan mama ke dan ban labari da wanda yaya farida ta bani gaskiya mutum ya dinga takawa a sannu ko don makiya.

Allah ba zai bari kawu ya tabe ba kodon rikon zumunci da yayi da daman daya samu insha Allah sai

arzikinsa ya dawo gareshi da yardan ubangiji don gaskiya banji dadin jin labarin da akai min game dashi din.

"Kawu ya tsaya muna lokacin da muke cikin hau,ula,i da dangin mahaifin mu ya dage ya tsayawa"

mahaifiyar dan kada ta wullakanta damu kanmu yayi muna abinda ba zamu taba mantawa a rayuwa ba .

Ina a ce ni watace na rugumi kawu fiye da yadda suka rungumemu a baya shi da mama shari iyakar

zumuci da kaunar dan uwa ke nan suka nunawa mahaifiyar mu a lokacin dun tsaya sun dage a kanta ta fita takaicin da namiji a lokacin.

Hawaye naji suna gangaro min a gefen fuskata lokaci guda har bansan lokacin da kuka yazo min ba haka ?

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[12/16, 9:27 PM] Zainab Idris Makawa Writer:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Koda ya shiga Abuja dare yayi don haka gidansa ya nufa yana shiga kai tsaye sama ya hau ya aje dan

briefcase dinsa gefe takardun da yaje aiki akansune a ciki.

Bathroom ya nufa wanka ya soma kafin ya dauro alwala ya fito ya tayar da sallah ya jima zaune ya

"addu,a kafin ya shafa ya mike gabab mirrow yaje ya dan murza mai a jikinshi don gudun bushewan fata."

Falo ya fito ya taka zuwa kitchen dinsu ya dauko drinks ya fito dashi da cup ya bude ledan daya shigo

dashi don ya tsaya ya sayo nama a inda yake saya don ba ko wani nama bane mutum zaigani ya saya sai wanda ka yarda dashi.

Ya zauna ke nan wayanshi ya dauki haske ya mika hannusa ya dauko wayan yaya Ahmed ne a layin ke

kiranshi lokacin.

Ya dauka yana fadin Ahmed ya akayi na dawo ina gida yanzu haka masha Allah dama na kira inji ka

dawo ko can zaka kwana ?

Yace ina kasan ai ba zan kwana kaduna ba sai wani ikon Allah hakane Ahmed ya fada tare da karasa

fadin to yaya anyi nasara ko ya amsa da .

Sosai ma Alhamdullahi nasarori bako guda ba ai tafiyan yai min dadi sosai a yau Ahmed ya amsa da

aina fadama gara kaje da kanka yafi kaga yanzu komai ya tafi dai dai ai.

Wallahi abin yayi kyau sosai nan ya shiga mai bayanin yadda meetung din nasu ya kaya da irin yadda

zasu dinga tura kaya a can din.

Sun jima suna magana a tsakaninsu kafin ya koma tambayarshi ko yayi waya da jamila duk da gardin

milk din da yake kurba amma sai yajo komai ya fita ranshi lokaci guda.

Ta kiraka ko ta korani tana fada kasan mun saba ai mun kwasa da ita kafin ta sauko tana tambaya

meyasa ni ban tafi ba nake fada mata daddy ya tashi baida lafiya shine kuka tafi kaida salma.

Nasha tambaya akan salma ai naso fada mata waye salma don gudun fitina tunda nayi subul da baka

da farko sai nace wata abokiyar bissines dinka ce ai .

Bata da hankali kyaleta naso inje wanam satin amma na fasa bari tayi abinda