Chapter 19 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

anyi munafunci

akansa don Allah dai ?

Ranan gwaggo hafsatu da gwaggo Asiya kamar a gaban mama din suke don zagi harda cewa kilama an

kaita aikataune ko bin mazan larabawa a can din aka boyewa meye bai yuyuwa dama yanzu ?

Mukan maman ba maza taje biyaba wallahi amsan daya fito daga bakin Fadila ke nan cikin hasala ke

ubanwa kike ba amsa ta juya taba maganganu bata fargaba taji anfisguta anyi jifa da ita bayan bugun da aka kai mata ido rufe geaggo Asiya na kai kai ai ido ya rufe sai wajen wuta ta jefa yarinyar ihun da tayine

ya jawo hankalin mutanen gidan a lokacin

Har tsoho saida ya taso don labari daya sameshi gwaggo asiya ta jefa fadila a wutan murhu ta kone ya

taso a gigice yana salati lokacin gida ya cika koda baba ya iso an kwasota za a tafi asibiti.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[11/25, 8:55 PM] Zainab Idris Makawa Writer:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Manya sunce kana naka tsarin wa rayuwa ubangiji kuma ya tsara maka abinda yake daidai dakai a

"lokacin irin wanan ya faru da Alh Rufa,i"

Ya shiga damuwa ainun a lokacin dayasan an rabashi da yarinyar daya so karo na farko har kasan

ranshi a yanzu kuma manyata sunyiwa rayuwansu hijjabi tsakani.

Ita din matar wani tana can a gidan wani ta rayuwan aure da maishi yaso yaba zuciyarshi hakkuri ya

zauna dan yan matansa biyu yan uwa kuma agareshi amma zuciyarshi ta kasa daure hakan gareshi ba don komai ba sai don kasancewansu da halaiyan daya tsana watau kazanta da rashin kula.

Ko yara wata rana sai yayi tsaye za a gyarasu ko kuma idan wani daga cikin yan uwa yazo ya tayashi

"tsawata masu lokacin za a danyi na kwana biyu a bari tunda ba,a saba da hakan ba tun a gida."

Gashi ya gama sabon gidansa tsab anyi komai tarewa kadai ya rage masu amma takaici da haushin

abinda gidan zai koma cikin kwana biyu yake tunane.

Ba yadda ya iya dolen haka zasu koma din don baida zabin dayafi hakan a rayuwanshi kudine suna

shigo mai a lokacin tako wani hanya duk da abubuwa sunyi sauki sosai a yanzu.

A tunanen zuciya zaice arzikinsa da hindatu yazo daya sosai a dan zaman da yayi da ita yana nemanta

"abubuwa sun budamai fiye da tsamananinsa har abin yana bashi mamaki karankansa wanan ya karasa yake bala,in son yarinyar sosai a ransa donshi yasan irin alherin daya samu a dan zamansu din tare."

Hjynsu ce saman kujera yana zaune kasa yana fada mata zancen tarewansu a sabon gidan ranan

laraba mai zuwa idan Allah yakaimu lafiya.

Tayi murna kwarai da jin haka sai gashi ita da kanta ta fito da zancen kazantar matan nashi tana fadin

aiba komawa ba sai wa yan nan yaran marasa kan gado da lissafi ?

Don yanzu kwana biyune kacal zasu mayar da gidan kamar gidan da akai zamansa na shekara ashirin

ana zaune a ciki saboda kazanta ?

Muushin dole yayi yana gyara zama yace yana cikin abinda yasa naso kara aure wallahi wata kila idan

na karo auren inyi daidai da wace zata koya masu gyara din su gyara ?

Wai yaya ya zancen yarinyarne meyema sunanta wanan da sukazo asibiti duba ka dinnan ko ka rabu da

itane kuma ?

Ya dan kakaro murmushi a fuskanshi yana gyara zama sai hjynsuce tace tayi aure mana koba wanan

yar mai zubin yan waje ba ai tayi aure iyayyenta sun mata auren gida tuni .

Kai amma yaya kayi losing din mata wallahi ni wanan turare da suka saka nayi nemanshi har yau ban

samu ba saboda kamshin dadinsa wallahi ?

Ai dama irunku daya halittanku daya dashi wajen son kamshi da kakale sai gashi kuma Allah bashi mata

da halinsu yazo daya ba ?

Ai wallahi ina ganin kokarinka yaya waneni mutane kamar tumaki ba sanin ya kamata dibafa ita Nabila

da za ace tashin kaduna ta biyewa Barakha duk sun zama daya yanzu ?

Kokarin me ke kuma ba yan uwansa bane kuma matanshi mutum ai bai jin aibun na tare dashi zan daije

gidan in masu tas kafin su koma in suna kama jiki su kama yafi don wanan kam su ketareshi kuma ?

Hjy ina nan akan bakana na kara aure ina dubawane in gani har yanzu ban samu kamar wanan yarinyar

ba hindu don wallahi hjy arzikina yazo daya da yarinyar nan sosai wallahi.

Ni kaina tun ban fahinta ba har na fahinta da nake tare da ita abubuwa sai buda min sukeyi ina samun

cigaba sosai amma kamar kada mu rabu din nan abubuwan kuma sun koma yanzu sai a hankali kuma dai ?

Sai kayi hakkuri da matanka hakana tunda ba matarka bace ita ina da niyan karawa ko yanzu don dama

akwai wata da zan aure sai wanan din ta bullo na daina kulata.

Alh ni ai banki ka kara auren ba tunda kayi niya tashin hankalin nan da yaran yanzu sakasa a gaba

kamar hauka nakewa gudu.

Ka dai su wa yan na gida banda sakarcin nan nasu basu da wani matsala suna zaune lafiya a tsakaninsu

ba fitina ?

Amma ka dauko wace zatazo ta tayat maku da zaune tsaye a gida shi akewa gudu ai ta hanawa kanta

ta hana maku zaman lafiya da matan ka ?

Wanan ban yarda dashi hjy koni ina wanan tunanen sosai wallahi nima a raina shiyasa ai na nemo ita

hindu din a lokacin don gata yarinya ce karama zaka koyar da ita abinda kake so ?

Shigowan mijin hjy din ya katse masu zancensu yai shiru don bai son mutumin nan yace zai tsoma

mashi baki a cikin zancenshi .

Saida suka gaisa ya mike yana fadin shi zai tafi shiko bawan Allah yana fadin Alh Allah har zaka tafi ke

nan kodai shigowana yasa zaka tafi barin koma har ku gama ko yana yan kame kame.

Don yasan kaf dinsu a yanzu basu kaunarshi da mahaifiyarsu gara a farkon aurensu sun dan soshi a

lokacin amma yanzu gaskiya suna nuna mai wani fuska kuma wanda baisan mafarinshi ba ?

Duk da haka ba laifi donshi jigon yana dan tsankwara mai har yanzu saidai ba kamar da can baya ba.

***** ***** *****

Anyi aikin makka lafiya maniyata sun soma dawowa gida Nageria har lokacin an hana a fadawa mama

halinda yarta ke ciki a nan gida Nageria.

An bari sai ubangiji ya dawo da ita gida lafiya ta sani duk da yan uwan tafiyanta sun samu labari amma

sun boye mata gaskiya.

Sun dawo da kwana biyu yaya hassan ya sauka gidanta suka gaisa a cikin murna da farin cikin sake

haduwa da juna.

Nan yake fadin naso yau din nan in daukeki mu wuce katsina tare amma sharifa tace min kayanku bai

iso ba dole zan barki sai idan kayan sun iso ku sameni can din zuwa jibi.

Lafiya kuwa yaya ta fada cikin damuwa ya dan bata rai yana fadin lafiya dan matsala aka samu dai a

wajen yaran nan amma da sauki gaskiya ?

Gabatane ya fadi ras a zatonta masu auren tundai hindatu da yazamanto da matsala akan auren don

suna sane da sakasu gaba da gwaggonsu hafsatu tayi an fada mata komai kuma tasani.

Yaya ai ina ganin wanan ba sai naje baskiya tunda ga iyayyenta ai kusa yanzu gaskiya idan na huta ina

son ka tuntubeshi ya ban takardana in huta da nauyin aurenshi a kaina ?

Ki bar wanan tunane don Allah ki barni muga iya gudunshi idan ana aure da dole inya amince ya barki a

"nan wala ba,asa idan kuma yace ba haka ba kinga sai ayi zancen takardanki kuma ?"

Don gaskiya ba zan yarda ki koma wancan gidan ba kuma a yanzu gaskiya tana son ta tambayeshi

matsalan da yace an samu tana jin nauyin hakan kuma ?

Sai gashi ya soma fadin ita fadilace ta samu kaddaran konewa tana asibiti yanzu haka sati biyu ke nan

da suka wuce amma da sauki dai yanzu Alhamdullahi gaskiya.

Subbahallahi garin yaya kuma haka ya faru ya dan ja tsuki yana fadin abin dai sai hakkuri kawai dama

idan uwa bata kusa da yayanta haka abubuwa kan kasance ai ?

Wai ita abokiyar zaman takice akace tayi jifa da ita cikin wutan kan magana a kanki yanzu dai ai zancen

na wajensu su iyayyenta ko ?

Innalillahi Asiya ko don tace dama tunda salma ta dauko kyada ta yabawa danta yayi sanadin

kurmancewa itama sai tayi min tabon daba zan manta ba a duniya ai ?

Ai haka tace to ta aikata kuwa ai bansan da wanan zance ba sun boye min yanzu dai da da ita Aisha ake

asibitin da matan gidan naku amma sunce Aisha din ta huta gida zasu iya.

Daurewa tayi a gaban dan uwan nata baitai kuka ba don ta fahimci a zancenshi abin dai ba kyau za ace

kawai tunda gidane.

Lalai bataga wajen barin yayanta a hannun kishiya ba kuma gara dai suna gabanta tana kallon abinta

tunda ubangiji yayi mata gata tana da matsuguni.

Nan kan tayi magana ta fadawa dan uwan gaskiya tana son yayanta a kusa da ita tunda abin yakai

haka abata yaranta ta rika a hannunta yafi ?

Ai wanan zancen da kikayi ya ban wani dama da za a karbesu daga hannunsu in yaso su rike wa yan can

da suka aurar din ke kuma ki kwaso sauran a gabanki zai fi.

Ba zan iya barin sai kaya sun iso ba yaya dole yau in taka katsina in duba halinda yar nan take ciki yace

haka naga yafi in yaso idan kayan sunzo a dauko maki shike nan ai ki bada takardanki sai abarwa sharifa su dauko maki kayan idan sun iso.

Jinshi kawai takeyi a lokacin din har ta mike tsaye ko tana shirin shiga daki ta shirya don tafita saboda

hankalinta da yake tashe.

Sungama komai akan lokaci suka dauki hanyar katsina ita da yayan nata da mama sharifa da dare suka

isa katsina ana shirin magariba donshi suka wuce kai tsaye asibitin donsu dubo yarinyar.

"Sunyi sa,a yan gidan suzo a lokacin sun dai sheda yan uwata amma wai ita basu sheda mama bace"

"haka ta sauya ga baki daya halittanta na baya ya dawo mata a yanzu don ni,iman da take ciki a yanzu."

Sai hiy Larabace ta soma fadin Dije kece ban gane ba wai tayafo lafaya pink yaji ado lace a jikinshi har

yagaji ga kamshi dake tashi a jikinta siffanta na mutanen algeria ya fito da kyau a jikinta.

Nan kallo ya koma gunta ana gaisawa ana gulma itako hankalinta yana kan yarta da aka baibaiye da

bandaji wansa haka ke nufin ba karamin kuna jikin nata yayi ba ke nan.

In tayi magana dan hakorin gwal din data manna a bakinta yana walkiya saiki rantse da Allah ba ita

bace ta haifi yaran nan da ake cewa diyantane ?

Inna halima sarkin surutu ta kasa danne mamakinta a zuciya don saida ta furta a fili tana wai wai yaya

kece kika koma haka ?

Wanan ai sai mutum ya rantse da Allah bake bace idan badon don magana da yanayin ki ba wai ashe

"dai a tauye muke dama bamu sani ba ,?"

Juyowa tayi tana fadin hjy garin ya haka ya farune wai yarinyar nan ta kone haka wai ?

Abin sai anyi hakkuri a yanzu ankai zuciya nesa kuma don gaskiya abin bai yi dadi ba kaddarace kawai a

daukeshi a hakana ?

Kaddara hjy ai in anje wajen hukuma za a fada ko mutum zaiyi bayanin wanan niyar kashin kan da aka

tashiyiwa yar nan.

Da ai dani zatayi amma bada yara ba ita yarinya ina ruwanta da kishin mu ko kishin ai ita kadai ke

haukanta a yanzu bada wani ba ?

Ayi hakkuri dai maman farida a daina tunawani abu idan kince zakiyi kara saisu baba su dauka kin

rainawa kokarin da sukayi a kaine ?

Itama ai tayi nadaman hakan don bata zaci abin zaikai har haka ba ai ta kuma rantse bada niyar hakan

ta hankadata ba ?

"Um,humm Allah sarki hjy abindata fadane sai tayi gashi ko ta aikatawa fadila yanzu zancen nan bana"

bari bane ai gara aje gun hukuma zaifi hjy Sharifa ta sake fada.

Sun dai tsaya wai suna ban hakkuri kafin su mama din suce zasuje gida suyi sallah su dawo suka fice

daga dakin mama mairo ta soma fadin kaji ir8n abinda akewa gudu ai ?

Ni dama nasan idan uwayenta sukaga wanan abin ba zasu kyale ba koda akecewa aiba da gangan bane

baba yayi mata fada ke kinga damuwa a tare da itane yanzu ?

Ba nadama saima nuna ta isa da takeyiwa mutane a cikin gida ko yanzu da mukace zamuzo dubaku

kalallahu batace damu ba ai ?

Yanzu dai dole ai hakkuri za ayi tariga data cuce gashi ta daure kanta tun farko ita kuma uwar bata

manta da kalamanta ba shiya baki yasan abin fada ko rai ya baci ta fada yan amin sun amsa mata ya kama kuma ?

Ai wani bom na nan a na hadawa yanzu sai inya tashi zakuji dai fati matar baba haruna ta fada hjy

laraba tace kuma dai tace wallahi inya fashe kan rayuka zasu baci don shirine kuma da wuya shirin nasu baici ba gaskiya ?

Indai hindu ta kashe aurenta da Sulaiman ku gwaggone kada kuga laifinta akan hakan dan sakata akayi

a gaba.

Cikin mamaki gwaggo laraba tace kuma dai wata sabuwa kenan kuma zai taso yanzuwa waka fada ace

mai munafuki ?

Aiga uwar nan tazo da kanta koma meye ai yanzu za ayita a kare tunda har ta iso nan da kanta balle ba

sauki don ban taba ganin Dije a wanan hali ba sai yau din nan .

Ai dole ko baka iyaba ka iya balle yanzu kanta ya bude ba zata kara yadda da irin cin kashin da akai

mata ba a baya a gidan nan ai don kunji me take fadi yanzun din.

Dolene abin yayi yawa wallahi andai ce a kyale zancen nan ne a barshi ga kaddara amma nasan uwar

yarinyat nan ba yarda zatayi da haka ba kota yarda yan uwanta basu yafewa su sai sun daukarwa yarinya hakkinta.

Basu dawo asibitin ba a ranan kamar yadda akai tsamani don har labarin zuwanta da yan uwanta yakai

gida kowa na fadan abinda ya gano koya shirya inda ita gwaggo Asiya ta soma fadin idam tazo ta rama matane ai gani ko ina jiranta ?

Washegari karfe goma da wasu yan mintuna suka iso kofan gidan tsohon lokacin mazan gidan sunata

"shitin fita wajen sans,ansu wasuma har sun riga da sun wuce ko a lokacin wir8n tsoho wandashi ko"

"yaushe yana nan dan rumfar shi dake manne da falonshi yana sana,an saida maganin gargajiyane shi dama kuma ana zuwa sosai amsa a wajenshi."

Bayan an gaisa anyi yaya bayan rabo ya kawu ya soma magana da dama munzone don jin yadda abin

nan ya faru haka don jin dama ta fadi sai tayiwa rayuwansu illa tunda suka wullakanta mata da a baya yace mama tayi magana ta soma bayani ana saurarenta.

Jin abinda sukazo dashi yasa ya aika su baba Audu dake gida suzo ayi komai a gabansu har dama baba

don nai fita ba a lokacin an sameshi a gida.

Amma idan kinyi haka tankar dama kuna da azazza ke nan a baya a lokacin dan rikici yaso ya kaure a

tsakanin mama da baba wanda ta nunawa mutane yanzu bada bane idonta ya bude a yanzu.

Saidai baba Audu ya dakatar dasu yana fadin a gaban baba zaku zauna kuna wanan kasan ko kaine ita

dole tunda kunyi haka a baya ka dauki mataki ?

Dama ance baki yasan abin fadi ai tana son diyan ta wuce ta barsu ta koma can ta zauna don an hure

mata kunne baba ya katseshi da fadin haka cikin zafin rai.

Wai ba nace kayi shiru bane salisu matan nan dole tazo tunda anyi haka don tace zata dauki mataki ga

hukuma aiba karya bane idan tayi hakan tunda an sheda ta furta hakan ?

Kasan girma da nauyin laifin da Asiya ta aikata kuwa kashin kai tasoyi fa Salisu da Allah yayi haka shine

sanadin yarinyar nan kana ganin ba za a daure Asiya ba ko yanzu don baba ya hana maganan fitane ai da hukuma ta shigo tunkan ita hjy Dijen tazo nan ?

Cewa da baba Audu yayi hjy dije wa mama din ya kara ba baba haushi saida ya dan harareta yace data

tsaya cikin yaranta ai hakan ba zai faru ba ta tuma ta koma can ita kadai tana jun rudin duniya yana rudinta ko ?

Diya dai tawace kuma baba ya kashe magana a gidan nan don haka bata isa tazo muna da wani

magana ba kuma.

Ok haka kace to ai shike nan yaya ku tashi muje zamu hadu a kotu dashi wallahi tunda da hadin baki

dama akaiwa yarinyar nan kisan mumuke ina da shedun ta fadi haka da yawa kuwa yanzu kuma kunji abunda yace ai again.

Kije mana kije duk inda zaki daukan matakin baba ya kara fada cikkn dacin rai baba Audu ya tareshi da

fadin dako ka kade wallahi ?

"Wai kasam shari,a kuwa salisu ana tausan zancen nan kana kara rurashi tunda baka ganin darajan kowa"

a nan baba a barshi dasu saidai ya sani ba wanda zai shiga cikin case din nan duk abinda ya taso kuwa tunda yana ganin wuyanshi yayi kauri yanzu ?

Nan ya fara saukowa jin abinda baba Audu ya fada tsoho ya amsa da me zaisa wani daga gidan nan

saka baki tunda yana ganin shi ya isa ?

Ana son sulhutawa kana wani tayar da jijiyan wuya a kaddara da ta jefata a wutan nan Allah yayi

yarinyar nan zata rasa ranta a lokacin ?

Kana ganin ba dole mu nan mu