Chapter 16 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

ai gara inbar gidan kafin

haka ya faru daga inda mama shatifa take zaune tace kaji ko yaya ai dama na fada maka baida mutunci tun jiya nagani.

A karshe bayan sun gama maganganunsu kan cewa ba zata koma gidan ba koda anga hindu din sai shi

yayansu hassan ke fadin ya kamata suje wajen tsoho kada yaga an raina mashi.

Zamuje din amma bada ita ba mama sharifa din ta fada haka suka aje maganan wanda a can gidan

kuma gida ya dauka ai Dije tagudu don tasan inda takai yarta.

Dama ai da gani hadin bakine sune suka saceta suka boye ai hindun bata da wayau gudu da zata gudu

irin maganganun dake yawo ke nan a gidan har lokacin da sukaji ance ga yan uwan mama din nan suzo aka kuma tsaya sauraren abinda zai faru kuma a lokacin.

Direct falon tsohon akaiwa yayan nasu iso inda suka zauna dashi tare da koro mai baiyan nan dake tafe

dasu a lolacin.

Tsohon yana saurarensu har suka gama magana kafin ya soma fadi duk kanku kunyi kuskure na yanke

wanan hukuncin da kuke son yi a yanzu ?.

Ba zan boye maku ba bakuyiwa yar uwarku adalci ba idan kuka rabata da dakin aurenta kuka rabata da

iyalinta kuma hakan babban kuskure zaku aikatawa rayuwan yar uwarku din.

Shi maraye ai bashi ya haifi kansa ba idan ya isa ya kori dije a gidan nan ina raye in shima bai bar gidan

ba abinda yaba baba ibrahim ke nan dariya ya juya gareshi yana fadib ka dauka da wasa na fada ko to ya gwada ku gani in wasa nakeyi.

Dije bata kyauta min ba data tafi batazo ta fada min ba ai dauri sai tazo ta sameni ta sanar dani haukan

da yake mata tun jiya in dakatar dashi ga hakan .

Sam ban kawo hakan ba don dije ba zata taba aikata boye yarinyar nan ko tabata shawara akan ta

aikata haka ba abinda na sanine.

Nima wallahi da Salisu yake fadin wai da sanin uwarta ban yarda ba kuma na hanashi wanan zargin ta

yaya uwa zataso yarta ta aikata hakan haba dai amma yaki ashe saida ya sameta da safen nan nake jin wai ko yau ya kara mata tijara akan sai ta fito da yarinyar nan ko tabar gidan ?

Kaji ko sam na yarda dije bata da masaniya kan hakan ayi hakkuri ta dawo dakinta don Allah aci gaba

da neman yarinya a tare da ita.

Don raina na bani duk inda taje bata nisa da gida tana nan kusa damu don ba tarbiyan mu bane nan

haka dole wani ya sakata a hanya ta aikata hakan .

Don haka bayan ta aikata din tana can kuma yanzu a cikin damuwa a daidai lokacin baba din da tsohon

ya aika yazone ya shigo.

Hararane tsakaninshi dasu mama Sharifa dake watsa mashi kallon rainin hankali don ko gaisuwan da

yayi masu basu amsa mai ba yadda aka saba.

Don ya gama zube masu a rai aka dai dan yi magana kan bacewar yarinyar inda tsohon ke bada

shawara a kwantar da hankali zata fito tunda da auren wani a kanta ai.

Wanan maganan baza sukeyi dole tasan inda take inda bata sani ba ai bata tashi tabar gidan nan a yau

itama ?

Gwaggo hafsatu ke fadin hakan a tsakar gida inna halima ta tare da fadin kuna ban mamaki wallahi don

baku san halin yaya bace.

Wallahi ko nayi rantsuwa ban kaffara yaya bata da masaniya kan batan hindu don yadda tayi a lokacin

daga ita har yan uwarta cikin tashin hankali suke har yanzu kuma ?

Keme kika sani rabu da makirci kinji baki taba fahintar Dije ko waye ke kuwa mu dai an halaka mu an

dauko mugun iri an hadamu dashi a gidan nan .

Mugun iri kuma don Allah dai bari fadin haka mana gwaggo laraba ta saka masu baki daga inda take

tana gyaran kayan miya tun zamanta wajen suna zancensu batacewa kowa komai ba sai lokacin.

Sunyi sun gaji sun watse inda matan lungun su mama din yaran suka samu zugun zugun gwanin ban

tausayi sai inna halimace tace suzo su dauki abinci a dakinsu suba kannensu ci.

Wuni daya kadai yara sun koma wani iri suna daki tare da yan uwansu a cikin kunci babane ya shigo

daga kofan gwaggo Asiya ya tsaya yasawa Fadila kira tazo yake fadin.

Ke fadila baki san komai akan batar yar uwarku ba ko bakiji wani dan magana game da gudunta ba

inda Fadila din tace wallahi baba ban ji ba.

Ita dawa take ranan har zuwa wayewan gari damu take baba kuma bakiga taje wani waje ko ta karbi

waya ba ?

"A,a baba ba wanda yasan zata gudu don ko yaya Farida abinda ta fada muna ke nan dazun meyasa yaya"

hindu tayi haka bayan tasan zatasa inna cikin halin damuwa ?

Dan kallo mai kama da harara yabi yarinyar dashi yana fadin jeki kawai Allah ya kyauta ta juya ta tafi

cikin rashin kuzari zuwa dakin mama din data fito.

Har takai kofa ya dakatar da ita yana fadin ina yaran nan su Aminu tace gasu nan suna barci daga haka

ya juya bai sake cewa komai ba itama ta shige dakinsu din kai tsaye.

Nuratu na zaune tana jin irin shawaran da iyayyensu keyi akan makomar mama dije din a lokacin don

matan sun kafe akan yayan nasu ya bari ta dan huta gida don Allah kafinta koma gida.

Inda mama din keta kuka a lokacin akan don Allah su barta indai ba mutuwa suke son inta koma tayi ba

a gidan baba din.

Wanan zance da tayine ya kashewa yayan nata jiki a lokacin inda yaga kada yaki bin shawarab yan

uwanshi yazo ya mayar da ita azo kuma abu ya faru su kuka dashi don haka yace a barta ta huta kwana biyu a nan din.

Ganin haka mama sharifa data kuduri aniyan da mama zata tafi kaduna a lokacin yasa ta soma shirin

komawa tunda Nuratu tace an bugo mata waya suna da test a school don haka dole su koma a washe gari dole.

Shine aka shirya harda mama din zuwa kaduna din don saida suka gama kimtsawane ta fadawa

yayansu yace ta bari a kwana biyu don yanzu in suka tafi za ace itace ta gudu da yarinyar dama donshine basu tafi lokacin ba.

Suna komawa kaduna da kwana daya Nuratu ta shirya ta nufi zaria da safe inda taje ta samu hindatu a

can zaria din inda ta ajeta.

Ba laifi kawarta tayi mata kokari sosai da yar uwar nata inda bata boye mata ba halinda Hindatu din ke

ciki na auren dole da akai mata ko zata basu shawara su samu mafita.

Da ita aka soma shawaran samo mafita a lokacin kan yadda zasu samu a kwatota daga auren dolen da

akai mata din a lokacin wanda bata so.

Wasa wasa saiga Hindu ta share kwana biyu a tare dasu don har ta sake jikinta ta fara maida jikinta a

yanzu inda haskenta ke dada dawowa na asali.

A can gida katsina kuma jin mama shiru bata dawo gidan mijinta ba yasa tsoho aika mutane abi

sawunta kashe gari inda kawu hassan ya nuna ba zata dawo yanzu ba sai lokacin da hindatu ta dawo dan hankalinta yafi kwanciya a nan din.

Dole suka hakkura din don gaskiya ya fada dabaran baba a lokacin shine yaja wa yaran kunne sosai

akan inyaji ko yaga wani yaro ya taka inda mama take saiya sabawa mashi rai sosai idan haka ya faru.

Wanda yayi hakane don yasan in bata dawo don komai ba saboda yaran ai zata dawo dakinta idan taga

ko wajenta sun daina zuwa.

Saidai dabaranshi bata ciba don kuwa ko keyan wani daga bangareta bai gani ba da sunan zuwa duba

yaran a gidan wanda hakan ya bashi mamaki matuka ?

A sanin da yaiwa mama dije da son diya ba zata iya ko wuni daya bataga yaranta ba sai gashi an wuni

an kwana har anyi sati baiga keyanta ba a gidan.

Nan ya soma zargin mama din taji zugan yan uwanta ke nan a kanshi don bai taba tsamanin zata kai

haka a gidan nasu ba.

Gashi dan kwana biyun da tayi bata gidan har an soma kai ruwa rana dashi da matanshi kan yara don

yana falonshi yaji gwggo Asiya na fada da fadila akan abinci ya fito ya tambaya take fadin abincin da tasawa yaranta Fadila ta dauka taba kannenta sukaci.

"Inda ya juya kan fadila yana tambayab ba,asi take fadin na zata nasune baba don dazun naga ba a"

bamu abin karyawa ba saida na samo masu kunu wajen gwaggo laraba suka dansha.

Shine na zata su aka sakawa wanan din na dauka na basu take fada kuma na bata hakkuri akan ban

sani bane ?

Candi jam ashe akwai aiki kuwa kin dauko munafuncin uwarki ke nan ashe to bari kiji zanyi daidai dake a

gidan nan kuwa Fadila masu gadon tsiya kawai.

Keko dai meye kuma na wanan da yarinya don Allah tace ai bata sani bane kuma kin tasata gaba da

zagi haka inna halima ta tsoma baki tana fadin hakan.

Kai kuzo ku dauki nawa ku kara kuci ya fada yana juyawa zuwa turakansa inda yafito don inya tsaya

"sa,insa da ita a lokacin za ai mashi dariya kan hakan yasa ya kyaleta a lokacin."

Farida da zaman kadaici yaiwa yawa don nata mijin dai karatu sukeyi a sokoto lokacin shida sulaiman

din ana gama buki kwana biyu kawai sukayi suka bar gari don bukine ya kawosu aka rutsa dasu a lokacin.

Ga kanneta da take tuhumar an hanasu shigowa inda take ne duk da kananan basu su zuwa kamar

"sauran yara tsohon wayan hindatu da yazama nata tun lokacin da Alh Rufa,i ya canza mata waya shine take amfani da abinta har yanzu."

Shine taga yayi haske alaman kira ya shigo mata a lokacin da sauri takai hannu ta dauka sidai flashing

ne akayi da number daba suna a lokacin.

Waye zai kirata da boyayyen lamba kuma a lokacin tunanen da take faman yi ke nan a ranta sai tafi

tunanen yaya Ahmad ne da ke kiranta su gaisa wani lokaci.

To amma baya boye lambanshi kuma wanan din kuma an boye sam bata kawo hindu ba a lokacin duk

da tunanenta take kwana dashi take tashi.

"Sai gashi hakan ya zamo kusan kullum ana mata wanan dabi,an a dan kira data daga zata dauka sai"

kiran ya katse gashi ba lamban maishi kuma ?

Kusan sati ana mata hakan ta soma jin haushin maishi ranan da angonta ya cika sati ukku ya dawo tare

da mahaifinshi weekend zasu koma kuma tare din.

"A ranan bayan sallah isja,i ya shigo yana dakin zaici abinci don har yanzu bata girki saidai ta kamawa"

matan malam din aka kirata a lokacin ta cabe kiran tana waye ?

Cikon tsigar tambaya saidai ba ayi magana ba daga inda Ahmad din yake zaune yace hindatu da sauri

ta katse layin tana dafe gaba a cikin tsoro.

Da wani number ta kiraki ya tambaya ba number kullum haka ake min a kira ayi flashing ba magana

yace hindatuce yaya fa yaya zata kirani batayi magana ba ?

Ban layin in saka a wayana ya fada ya mika hannu ya karbi layin daga hannunta ya saka a wayanshi mai

sim biyu.

Ita kuma a bangaren hindatu din jin muryan yar uwar nata yasata a cikin wani hali haka ta kwana tana

tunane da damuwa akan gida taji hankalinta gaba daya ya koma gida a lokacin.

Wanan yasa washe garima da yamma anyi daidai yana gida ta kara kira ya daga da sauri yana fadin

hindatu kina inane wai ki dawo gida hakana kodon iyayyebn mu please.

Shiru tayi wanan karon ta kasa kashe wayan kuma batayi magana ba ya sake fadin nasan kinajina kuma

nasan kece meyasa kika aikata haka da aurenki hindatu ?

Inma baki sone aisai ki tsaya a kashe auren kowa ya je ya auri wanda yake so amma ba ki daga kafa ki

bargida ba kinsan me hakan da kikayi ya haifar kuwa tsakanin baba da inna Dije ?

Yayan mu kina inane farida ta fada da dan karfi yadda zata iya jinya ciki muryan kuka ta bata amsa da

Zaria farida!

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"[11/23, 8:50 PM] Zainab Idris Makawa Writer:  FUREN BADO "

ZAINAB IDRIS MAKAWA

"BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,"

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN

"2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,"

"YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A"

"WAJENKA , , , , , ,"

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA

"YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,"

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI 500

2- FUREN JUJI 500

3- TARKO 500

4- BAMU KADAI BANE... 500

1- SARAUTAR MATA500

2- MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Zaria yaya wajenwa a zaria tambayan da tayiwa yar uwar ke nan taji yayansu din ya karbi waya yana

fadin hindatu tsaya ki saurareni.

Zaria wajen wa tace nima ban sani ba yaya ina dai gidan wata tsohuwace zaune to ki saurareni gobe

zan shigo zaria in dawo dake gida kinji.

Kamar yana kallonta a lokacin ta dan gyada kai ya sake fadin kina jina ko hindatu don Allah kada ki tafi

kuma ki bude layinki don ina kira in sameki .

Yaya ba zan iya dawowa gida ba dukana zasuyi ba wanda zai dukeki na maki wanan alkawarin matukar

kin yarda zaki dawo gida kibi shawarana ba zan bari kowa ya tabaki a gidan nan ba .

Ta danyi shiru tana saurarenshi kafin suyi sallama ya kashe wayan cikin wani irin yanayi kukan Farida

yasashi fita har ya fice daga dakin sai kuma ya dawo yana fadin.

Ke ki saurareni kiji muddin kika bari wani yasan da zancen nan a gidan nan zan matukar saba maki rai

wallahi don haka share hawayen nan yanzun nan .

Da sauri ta gyada kai ya juya ya sake fita daga dakin wajen gwaggo balaraba yaje ya samu tana zaune

tare da mutanen gida bayan ya gaidasu yake fadin baba tsoho yana magana da ita ya juya ya tafi.

Ta mike da sauri jin baba tsohone ya aiko kiranta tana fita gwaggo hafsatu ta harareshi tana kutawa

don yana son nuna mata kamar yafi amincewa kishiyarta din a yanzu.

Wani magana ya samu duk da bai wuce zancen wanan kwashi kwaram din mara kunyar yarinyar da

baba ya makala mashi wahala waishi aure ido tasa don tasan baya komai da farida balle ta tayar da hankalinta ga banza.

Zaune ya samu tsohon yana cin abinci ya zauna yana gaidashi kafin yace baba wurinka nazo zamuyib

magana amma ga mamana nan tafe kafin mu fara.

Udan yace mamanshi a gidan kowa yasan wayake nufi yana nufin gwaggo balarabace don mamashi

dinne inga kara ta hade mashi biyu ga zumuncin dake tsakani kuma gata a yanzu kishiyar uwarshi mai kaunanshi kuma ?

Saiga gwaggo da tashigo da sallama tana gaida baba Alu din dake zaune yana cin abinci yanawa

jikanshi sheri yana fadin ke Laraba ashe nayi jahadine wanan dan naki naga ya soma kiba fa ?

Baba yaushe ya zauna har yaci amarcin karatu bai bari ya zauna ba ai yana faman sintirin hanya zuwa

sokoto danki yace min yana da magana nace Allah yasa dai lafiya kada ya zama taggon maza ya fara raki tun yanzu ?

Anga hindatu baba ya fada cikin son katse tsohon daga zolayan da yake mashi a gaban mamanshi haka

kuma su samu su tsara yadda zata dawo gida kafin wani daga cikin yayanshi su dawo gidan.

Anga hindatu babangida a ina tana zaria ya fada kai tsaye cikon mamaki suke fadin zaria wajen wa

kuma zaria ?

Ina ganin gudun da tayi shine taje ta shiga motar zaria din tana gidan wata tsohuwa yanzu haka

tsorone da fargaba ya hana ta dawo gida har wanan lokacin .

Ya kwashe yadda sukayi ya fada masu komai bai rage ba saima gyara zancen da yayi nace tsohuwar

tace itace ta riketa don ta ganta tana shawagi a unguwar.

Tataunawa suka shiga yi don yana son washegari yayi sammako yaje yazo da ita tsoho yace ba za ai

haka ba kaida babanku Haruna zaku tafi kuzo muna da ita ina ganin haka zai fi zan kira haruna in fada

mashi ana zuwa da ita ku wuce da ita dakinta kai tsaye in yaso daga baya munyi sauran maganan daya

dace ayi a lokacin.

Yanzu dai ga goben inta kira kace gaka hanya tafe zaka dauko idan zai yuyu kazo muna da wani daga

cikin mutanen data zauna babangida ?

"A,a indai aka samu ta dawo din ba sai ankai ga hakan ba ai ina ji yanzu dai a samu a wanke zargin da"

ake jifanta dashi shine damuwata tsoho ke fadawa gwaggo laraba hakan .

Kuje ka kira min haruna a waje idan yana majalissa a zaune har ya mike tsoho ya dakatar dashi yana

fadin aboki nikan ina ba komai dakai da amaryan taka dai ko ?

Dan duban mamamshi yayi kafin ya mayarwa tsoho da murmushi yasa kai ya fice daga wajensu ya

barshi zaune da gwaggo laraba nam tsohon ya soma fadin .

Watau laraba nayi wanan hadinne a tsakaninsu don wasu abubuwa da nake hangowa nan gaba amma

yarinyar nan bata gane haka ba ?

Dul zagi da Allah waddai da mutanencan keyi min yana a kunnuwa ina jin komai amma insun isa su

tunkaroni da zancen yanzu su tambayeni dalilin yin hakan ?

Ya soma mata bayani yana fadin kinga gaban nan da tsana dake tsakanin yarinyar nan dije da ita

hafsatu wanda yau in ance a kawo dalili babu ?

Amma mai hankali zai gane zalla hassadane kawai ke aiki sun dauki hassada da kyashi sun dora akan

yarinyar nan da zurian ta a banza.

Dije nan da suke gani matar rufin asirice matar da ko wani namiji zaiso hada halaka da diyanta don sun

tarbiyantu irin yadda ta samu tarbiya itama.

Ki kyale maraye tunda yakai ga sakacin da har yarinyar nan tabar gidan nan a yanzu zai gane yayi

babban hasara a rayuwansa don matan nan da yatara a gidan yanzu babu matar rufin asiri a cikinsu.

Lokacin baba haruna daya samu sakon tsoho ya shigo yana kallon hjy laraba yana fadin uwargida aahe

kina nan tare da baba ya zauna suna gaisawa.

Kafin tsohon ya soma fadin gobe in Allah ya kaimu ina