Chapter 13 of 46

FUREN BADO Gidan da Ya Karye By ZAINAB IDRIS

MURICCIN KAN DUTSE... 500

3- BAHAGON RAYUWA 500

4- KANIN AJALI 500

5- LOKACIN MUKE 500

6- MIJIN BUZUWA 500

7- SARKA...500

8- ABU CIKIN DUHU 500

9- ANA DARA... 500

10- KARAN DAFI... 500

11- TUMFAFIYA... 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI.. 1000

13- JA YA FADO JA YA... 1000

14- MURFIN JALLO 1000

15_ HAWAYEN KADA

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Shirye shirye ya kankama din kowa yasan saba ga watan sama na musulmainr auren yayan gidan

rumawa dawaki.

"Rumawan dawaki ya samu asaline tun zamanin kakanni da sukai mu,amula da dawakai indai doki"

kosashe mai ingarma akeso sai wanan gidan don dawakansu dake ci su koshi suna haniniya suna harbin iska a turke.

Wanda sannu a hankali zuwan mota kasan nan yasa arewa ta rasa wanab dama nata na amfani da

dawakai da mutanen baya sukeyi azamaninsu .

Donko lokaci doki sai wanda ya isa ya amsa sunanshi yake mallakan dokin kamar dai yadda yake a

yanzu sai kana da zarahi zaka mallaki motan hauwa kota jigila da sauran amfani.

Ganin yadda yarta ke karewa tsaye ta fige ta zama yar feyau da ita abin yana konawa uwar rai ta rasa

yadda zata shawo kan yar nata lokacin yasa ta yanke shawaran zama da ita.

Tana kallo tunda suka dawo daga islamiya ta rataye hijjab din ta tasa kai zuwa dakin abokiyar zaman

nata wanda ke nuna a yanzu tafi jin dadin zama a dakin bisa ga nata dakin ita.

Ba nauyi a ranan uwar ta debe kunya tasawa yar kira dake hindu sameni a daki jin abinda ta fada kowa

nagidan yayi tsit a lokacin.

Yarinyar ta juyo tana bin umurnin mahaifiyar nata zuwa dakin uwar nata ta tsaya daga kofa tana

umartanta data nade mata kayan dake zube saman gado a dakin don tayi wankin tufafinta dana yaranta kanana a lokacin.

Hakan ya dan dauke hankalin mutanen gidan a kansu tayi amfani da daman data samu zuwa dakinta ta

samu yar na aikin data sakata.

Tsaye tayi daga kofa yayin data kira sunan yar a hankali ta juyo ga mahaifiyar nata yanayinta kadai da

uwarta kalla a lokacin yasata fahintar tana cikin gagarumin tashin hankali game da zancen auren nata.

Cikin sallo hikima irin ta uwa ta soma magana da yar nata tana fadin haba hindu na dauka a cikin ku

kece zakifi kowa fahintar irin rayuwan da mukeyi a gidan nan ai.

Na zata zaki fahinci kaddara ki kuma rungumeta a yadda tazo muna nima ba dadina bane yau ace an

maki aure da wanda baki so kuma baki san ko waye ba a cikin dangi.

Hindu abinda nake so dake shine hakkuri da kuma tawassali da Allah insha Allahu hindu duk wanda

sukace yau shine mijinki ina son da ki rugumi kaddara kibawa mara da kunya a gidan nan .

Ki nuna ke mai tarbiyan da ake kira ina maku na dan ban ne a cikin sauran yaran gidan nan kibi umurnin

iyayyenki dani dake duk a karkashinsu muke hindu.

Ke dai ki zage ki nemi aljannan ki a furin mijinki da za a aura maki ana ganina kamar bansan ciwon

kaina bane yadda nake zaune a gidan nan.

Nasani hindu ina komai nawane bisa yadda dokan islama ya shimfida muna muyi a dakunan mu.

Na kula ana so a hure maki kunne hindu don ki bijirewa iyayyen ki a samu abin jifan mu dashi gidan nan

wata rana karki yarda ki sake hakan ya faru dake don Allah ?

Don ba yanzu akewa ba gaba gana nada yawa hundu abinda gaba zai haifa zaki dubawa makomar ki

haka ake son dan adam ya kasace yana tuna abinda kaje ya koma a rayuwansa ko yaushe.

Yau da ace nayi fushin zuciya na barku hindu yaya kike tunanen makomar ku zai kasance a gidan nan

yanzu ?

Ina gidan fa amma wani idan anyi min ni daku duk da kuna yara kuna fahintar dacewanshi ko rashin

dacewar abin.

To kibi sannu da huduban da ake sakaki daki ana maki kullum duk da tuhuma nakeyi ban sheda ba

amma dai kibi sannu don Allah ?

Wanan zancen da sukayi da mahaifiyar nata sai ya sanyaya mata zuciya taji wani karfin gwiwa ya

shigeta a lokacin .

Taji kawai ta kwantar da hankalinta a aura mata sin komawaye kamar yadda kowa a cikinsu ya kwantar

da nasa hankalinsa.

Tun daga ranan kuma mutanen gidan suka fahinci sauyi gun yarinyar don ba kamar yadda take

"abubuwa a da cikin bacin raiba a yanzu tana dan sakewa ana masha,a da yan uwa a yanzu."

Wanda hakan yasa gwaggo Asiya fahintar mama na shirin bata mata shiri a lokacin don haka saita

canza dabara itama.

Inda ta nuna kamar hakan data gani daga yar bai dameta ba itama har takan tsaya tsakar gida gaban

kowa tana tsara abubuwa tare da yaran .

Alhalin kuwa bata barci da dare tana kulawa da sakawa yadda zata wargawa mama farin cikinta a gidan

a kullum.

"Ya rage sati buki Alh Rufa,i ya dawo kasan inda tun yana kano ya kirata a waya cewa ya sauka kasan da"

fatan tana lafiya ita da mutanen gida ?

Har yake zolayanta yaji ko an fasa auren ta da dan uwan natane yazo da shirinsa don shi dama a shirye

yake a lokacin.

Dan murmushi tayi irin na dole din nan tana fadin basu fasaba Alh yau saura sati dayama a daura ai .

Farin cikinshi da walwala ta fahinci ya rage a lokacin tunda yaji amsan data bashi yake fadin ko zasu

hadu kafin lokacin suyi bankwana ido da ido da ita ?

Take fadin saita duba ko hakan zai yuyu don yanzu tsaro na musanman ake masu a gidan tunda

aurensu ya kusa ba a bari su fita sosai.

Yake fadin ta san yadda tayi dai ta samu fitowa din su gana tace shike nan zatazo da yan uwanta in

Allah ya yarda sukai sallama dashi ya kashe wayan.

Abin ya dinga damunta don da nauyi da kunya ta tunkari wani daga cikin yan uwanta da wanan zancen

kan tana son fita taga Alh nata daya dawo daga tafiya.

Sai gashi cikin kwana biyu dayin haka ta dauko wani rama tafige ta dita hayacinta duk da suna waya

dashi duk dare a sace.

Abinka ga mai manyan ido kallo daya zakai mata a lokacin kasan tana cikin matsanaciyar damuwa a

tare da ita.

Da safayin lahadi gwaggo laraba taba Farida wani abu kamar fura da take dama mata tsawon sati daya

ke nan ana bata tana sha.

Farida na kallon yar uwar nata gabata ya yanke ya fadi inda ta tsorata ainun da irin ramar data gani a

tare da ita lokaci guda haka ?

Yaya wai me kike tunane haka duk kin zube a yan kwanakin nan kuma har kin dauko mayar da jiki

amma yanzu kin zube gaba daya haka ?

Idonta ya kawo kwalla ta danyi murmushin yake ga yar uwar nata tace farida barni kawai nan dan Allah

da mutuwa nayi zaifi min wanan rayuwan ai ?

Haba yaya kibar wanan fatan haka a kanki nawa akayi suka zauna a dakunansu zama kuma har yau din

nan ana tare cikin jin dadin juna .

Kwallan da take tarewane suka samu danar p zubo mata a lokacin a hankali ta sanya gefen hijab dunta

dake gefe tana sharewa.

Yayin da kanwar ta bita da kallon tausayi ta soma fadin ramar tayi yawa mana yaya da zaki taimaka min

farida da zanji dadi abinda ya fito bakin yar uwar ke nan a lokacin.

Ganin daga ita sai ita a dakin don mama ta fita a lokacin tayi sammakon zuwa unguwa kafin ta fitane

tace farida taje gun hjy laraba ta karbowa yar uwar maganin.

Farida kona boyewa kowa bai kamata ba ke in boye maki nan take fada mata tana son ko yayane su

"samu lokaci zuwa waje tana sin ganin Alh Rufa,i na karshe a rayuwanta."

Saida yar uwar ta dan yi dan shiru jim na wani lokacu kafin tausayin yar nata ya tsirgu tace indai haka

kikeso an gama zan san yadda muka fita zuwa anjima in mama ta dawo hakan yayi maki ko ?

Ta daga kai da sauri tare da kamo hannun yar uwar tana godiya a haka suka aje zancen a tsakaninsu

suna shiri a hankali inda ta buga mai dacewa tana sa ran zasu fito a yau din zaga inda zasu hadu din idan ta turo mashi.

Mama batayi wani jimawa ba ta dawo suka shiga gaida ita har take tambaya ko an karbo abin tasha ta

amsa da nasha mama sukaita abinda ya dace cikin nuna ba komai a lokacin.

Faridace data fito wanka ta yanka salati tana fadin yaya sam na manta yau matar malam tace muje ta

"baki addu,an da tace zata baki ki dungayi."

Hindu din tace nima na manta munyi haka ai wurin uwar farida din ta juya tana fasin matar malam

"jibrun tace zata bata addu,oi da zata dinga yi kinga mun manta ma mu fada maki tun jiya zamuje yau."

Allah yasa dai bata tafi kaduna ba din da tace kila zasu tafi ki tashi muje ki karbo farida din ta fada

kamar da gaske ga yar uwar nata.

"Inda hindun ta nuna kamar abin bai damrta ba ai uwar tace addu,a ai yana da kyau tunda ita tace zata"

bayar kuje amma don Allah kada ku dade har asan kun fita daga gidan nan ?

Me zamu tsaya yi gidanta kuma faridanta fada balle tace ai tafiya zatayi yau din nan killa zasu kaduna a

yau.

"Suka shirya su biyu suka fita farida dince ta kwatantawa Rufa,i inda zasu hadu ba a jima ba sai gashi"

kuwa.

Tun yana cikin mota ya kura mata ido ta rame sosai tayi baki ya fito suka gaisa cikin karfin hali yake

zolayan farida da yan rowa kuna son dai ku kashe mu nida amaryata a gidan ku.

Kayi hakkuri Alh muma bamu so haka ba ai kaddarankuce a hakan ya dan juya wurin ita hindu din yana

fadin amarya .

Ya naganki haka kuma ke daya kamata nagani cikin farin ciki kinyi shar dake sai kuma in ganki a haka

indiyana ?

Dan takawa farida ta somayi don ta basu wuri kuka sosai hindun ke masa inda ya rikice kasa furta

komai shima idonshi hawayen ya kawo a lokaci.

Ya soma fadin kiyi hakkuri hindu nasoki kamar yadda kika soni amma Allah bai kaddara ke matana

bace kiyi hakkuri da hakkan mu rungumi kaddaran mu yadda yazo muna.

Donshi nake son baki wanan shine gydun mawa tun daga Dubai na sayo maki da tunanen kada inzo in

samu kinyi aure a bayana sai gashi ubangiji ya nufi da sauran saduwan mu ashe ?

Anyi haka Alh daka barshi ni badon kudin ka nake son kaba don mutunci da kaunane sai gashi wanda

ban sani ba shi za a hadani dashi a karshe.

No ba wani matsala kada ki damu har gobe ni ban debe rai ke din ba matana bace hindu din ko a yau

din nan nayi mafalkin hakan garemu.

Abinda ya fada yasata dan murmushi don tasan ba abinda zai yuyu bane a garesu ta danyi jim tana

tunane shiya katseta ta hanyar miko mata ledan dake hannunsa daya karayi din.

Dole ta karba tana godiya duk da bata san ko meyev a cikin ledan ba a lokacin suka dan taba hira na

bankwana wanda kusan nasihace yayi mata a lokacin.

Hardai sukai sallama farida yaiwa hannu don ya kula a firgice suke a lokacin tazo sukai sallama itama ya

bata kudi suka tafi.

A nan din kuma suka kama hanya sun tafi gidan malamin nasu kamar yadda suka fadawa mahaifiyarsu

"can zasu inda sukace sunzone ta basu addu,oin da hundu din zata rike a makami gareta ."

Inda matar malam din taji dadin wanan ziyaran farida har mama ta kira a lokacin suka gaisa tayiwa

mama fatan alheri akan bukin kafin su juyo zuwa gida.

Sai dare bayan an kwantane suna dakinsu suka bude suka abindake cikin ledan wani dan karamin

akwatine da sauri suka budr sarkace ciki da yan kunne sai walkiya sukeyi ga daurin kudi kuma har dubu dari biyu daya saka mata.

Kirji hindu din ta dafe da sauri farida ta mayar dasu yadda suka sakesu a cikin ledan ta kallo yar nata

tana fadin yaya zamuyi dasu yaya ?

Nima bansani ba farida hindun ta fada a cikin tsoro kawai wuri zan samu a dakin mama in boye sai

bayan komai ya lafa zan fito dasu in nunawa mama din duk abinda tace sai ayi dasu.

Wallahi shiyasa akace da zama da tallaka gara mai arziki ashe da fakirine saidai ya cikaki da surutu da

kalamanso kawai da sunan ban kwana a gareki.

Yanzu wanan fa zo kijo kudinsa yaya shiru hindatun tayi don ita kadai tasan abinda zuciyata ke tunane

kan rabuwansu din.

Haka ta keanta a dan shimfidansu sai faman juyi da takeyi kowa yayi barci tunane ya sakata gaba ya

hanata barci a lokacin.

Faridace ta falko take mata nasiha akan me zata damu rayuwanta kan abinda tasan baida wani alfanu

a gareta yanzu kuma abune da ba zai taba yuyu a gareta ba don haka taba kanta.

Shawaran yar uwarta tabi dole ta nuna ta sake a fili a kasan zuciyarta kuma kamar an dora mata dutse

take jin kanta a lokacin.

Ya rage saura kwana ukku buku gulma kan anyishi akan mama har angaji masu iya tunkaranta sun

tunkara sun kyaleta .

Don itama sarautan Allah ta tsurawa ido don gani takeyi kamar yan uwanta zasu barta da kunya kan

bukin nan ?.

Tunda har yau din nan da saura kwana ukku buki bata jin sun motsa ba din ba wanda ya nemeta a

cikinsu gashi ita kuma nauyi da kunya ya hana ko mama gambo ta nema taji me ake ciki ga buki yana karatowa a lokacin.

Sunyi gulman zuwa tsakar gida suce wance ai ta sayowa yarta abu kaza wance tayi abu kaza wani ya

"gyarawa dansa waje gwanin ban sha,awa."

Ita dai mama tana murmushi yake tana fadin Allah sanya albarka iya abinda take fada kenan garesu

idan suna irin wanan maganan.

Yau har yakai gwaggo Asiya ta sameta da zancen kada ta bari aji kunya ko bashine zata rakata taciwo a

samu a rufa wanan asirin dake shirin tonuwa masu tunda bata dashi dai bata da hanyar kuma samunshi.

Saida tayi murmushi kafinta furta ikon Allah niko kinga Asiya ban taba daukan zancen nan hakana ba

nidai abinda na sani shi aure Allah keyinsa ba iyawar mutum ba ?

Don haka dan abinda Allah ya hore min ta tafi dashi ba saina dorawa kaina wani nauyin da zai hana min

barci ba a rayuwana ba.

To shike nan tunda haka kika zabawa rayuwanki ni dama abin arzikine naso in maki ai tunda kince ba

hakana bane ai shike nan.

Sunyi haka da yammame mota ya tsaya shake da kayan amarya farida a kofan gidan daga kano da suka

fito mama gambo da uwargidan baba Sama basu ratse ko ina da kayan ba sai kofan gidansu mama din.

Har gado kawu sama ya gareje ya bugo mata gado mai kama da gadon kasan waje don saiki rantse na

kasan waje dinne da bangajejen wardrobe dinshi da mirro sai kujeru masu kyau masu tudu na alfarma.

Sai tarkacen kayan daki na amfani irinsu zannuwan gado manya har ukku sai katifa babban kamfani

mai tsada da sauran tarkacen da ake kaiwa amare dakinsu na sabon aure.

Gudan da mama Tani ta rangada shine ya jawo hankalin mutanen gidan kafin kace me labari yakai ko

wani lungu na gidan inda matar kawu tace kada a sauke komai sai a dakin ita hindu din.

A take kofan gidan ya cika da matan gidan harda maza dake gidan a lokacin sai mama da yarta hindu

aka bari a cikin gida a lokacin.

Mama daki ta fada ta daga hannu biyu sama tana godewa ubangiji daya kaddara hakan a gareta ya bata

yan uwa masu mutunci zumunci da sanin ya kamata.

Gwaggo Larabace tayi gaba zuwa wajen baba tsoho zuwa sanar mai da zuwan kayan duk da yaji a wurin

iyali.

Amma ta sanar mashi din shine wajibi da kuma fada mai abinda sukace game da inda za a sauke

kayann a yanzu ?

Tsohon ya danyi jim don abune da sai ranan aure ake sani don haka ba zai iya fada ba gaskiya abu guda

yayi shine ya mike ya fita zuwa garesu.

"Bayan sun gaisane yake fasin naji sakonku amma a bisa ka,ida idan nayi haka tankar karya dogane"

nagidan nan don za a fahinci waye zai aureta ?

Amma insun yarda sun amince dashi akai kayan part dinshi a kulle suba laraba mukuli har zuwa jibi din

idan Allah ya kai mu.

Ba yadda suyi dole suka bi umurnin tsohon aka shiga jidan kayan zuwa lungun baba tsoho aja jibgewa a

wani daki aka gama suka sufe dakin kamar yadda yace din.

Da dama sun kula da saughin fuskan wani bangare wanda ba kowa bane sai bangaren gwagaren

gwaggo hafsatu dasu inna Asiya.

Don suna cikin shagubene akan mama aka rangada gudan daya kawar masu da farin cikinsu a ranan

don kuwa sin kasa boye hakan a gaban mutane.

Don kuwa saida gwaggo hafsatu ta soma fadin watau shidai munafuki ka barshi kawai inda ka ganshi

harda abin alherinsa sai ya munafunci kansa dashi watau ?

Sam idonta ya rufe a lokacin don bacin rai har ta manta da matar kawu sama na kusa dasu a lokacin

saida ta soma bata amsa shine ta gane katobaran data tashi ta shiga gyare gyaren zancen .

Basu wani tsaya ba suka gaisa sama sama suka nufi gida don su koma suyiwa kawu bayani tun wanan

lokacin kuma a gidan baki ya mutu kowa ya daina zancen banza ga mama dije din sai tsegumin ina suka samo kudin wanan sayayyan haka ?

Har dare tsegumin kayan akeyi a gidan wanda gwaggo Asiya ranan da wuri ta shige daki tana fushi

akan wai mama ta munafuncesu abinda take nufi ke nan dai da fushin nata.

Wanda kowa ya gane ba fushi bane bakin cikine irin na mata ya rufeta tun lokacin data kyalla ido taga

kayan kamar ta hade ranta take ji a lokacin.

Washe gari aka tashi da bakin kaduna mama sharifa wace mama kebiwa yazo da yaranta yan mata

biyu da driver su suka sauka kuma a nan gidan mama din don bukinta sukazo.

Inda itama ta kara zuwa da abinda ya dagawa mutanen gidan hankaki don bayan motansu shake akazo

dashi har cikin set manyan robobi na alkaki da cincin da sauran tarkace haka tazowa yar uwar nata dashi.

Wanda hakan yasa mama fashewa da kukan dadi yar uwar tajata zuwa daki tana fadin meye haka

kuma wanan ai saiki saka mutane kuka ?

Muda mukazo abin arziki ai bamuga kuka ba dama an saba da juna yan matan nata sukayi dakin yan

matan gidan aka zauna ana hiran yaushe rabo da juna.

Kafin a tanadar masu abinda zasuci wanda hjy larabace ta aiko da kula da abinci mai yawa a cikinsa sun

dan huta suka kwasa ita da mama