Follow us on social media

Showing 51001 words to 54000 words out of 152107 words

Chapter 18 - Duniya Ta Complete Book 2 Complete Complete Hausa Novel by Asma Baffa

28 May 2026

190

da fuskarta saboda kuka daya taho mata sosai tana dauke dubanta daga cikin idanunsa da suka sauya launi.

"""Im not getting into it na zauna ina miki explaining ko doraki a hanya. i have many ways to punish"

"you"" Ya fada sautinsa yana rarrabewa kamar wanda yayi tseren gudu ya gaji,sai ya fusgi dish dinsa yana ficewa daga kitchen din."

"Duk da tasan ya fice din amma ta gaza dago kanta,don jikinta ta tabbatar rawa yakeyi ko ta ina."

"Sai data kusa minti daya sannan ta motsa da nufin fita itama tacan,amma sai taji QIT kamar an cire maqullin jikin wannan qofar aka murda handle din aka bude sannna aka juya ana barin wajen."

"Ko daga qamshin turarensa kawai ta gane shine ya bude,batayi wata wata ba ta qarasa wangale"

qofar ta kuma taka tana fita ba tare da ta tsaya tantancewa da mutum a falon ba ko kuma babu.

"*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*"

08187255862

5ØÜ 5ØÜ 5Ø
Ü 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ

_ZAFAFABIYAR_

6B6O6O6K 2

g,D² D¥ ³

5ØKÞ5Ø<Þ5ØBÞ5Ø@Þ 31

"_Daga abdullahi dan abbas R.A,wata kuyanga(baiwa)budurwa tazo wajen manzon Allah S A W,ta gaya"

"mishi cewa,babanta yayi mata auren dole,sai manzon Allah S A W ya bata zabi(haquri da auren ko a raba)_"

31

"Idanunta a rurrufe ta tura qofar dakin nata ta shiga,ta kuma maida key din ta rufe tana jin kamar"

zai sake biyota ne. Wani azababben kuka ta saki tana jin yadda labbanta ke wani irin zugi kamar zasu cire daga saman bakin nata. Tako ta ina tun daga saman labban nata har zuwa fuskarta dama qirjinta ba abinda suke fitarwa sai wannan mayataccen qamshin nasa.

"Ta jima tana kuka gami da murza lips din,tana fatan zugin da takeji ya ragu har batasan iya"

"adadin lokutan data shafe a haka ba. Qarar agogon dakin ya sanyata maida idanunta da sukayi mata nauyi saman agogon,lokaci yaja. saita miqe da dan hanzari ta zauna."

Kaman yadda jikinta bai daina rawa ba haka zuciyarta da labbanta basu daina mata zafi ba. Duka

hannuwanta ta saka ta rufe fuskarta dashi tana ci gaba da sauraren bugun zuciyarta.

"""Ba lokacin wannan bane sabreen. ba lokacin bata lokaci bane wannan,kina sake bawa maamah damar"

kasancewa da 'yan uwanki ne kawai a kowacce daqiqa. lokacin aiki ne tuquru yanzu don qwatar

"kai.....ki daina bari normal halittan namiji kamar saura yana firgitaki wanne iri ne baki gani ba?"" Taji"

ana gaya mata daga can wani sashe na zuciyarta. Abinda ya zaburar da ita kenan ta fara zame kayan

baccin jikinta ta daura towel ta wuce bandaki.

"Wanka tayi ta dawo ta shirya cikin atamfa doguwar riga,ta gyara ta matseshi cikin hair tie masu"

wani irin adon stones masu garai garai a jikinsu dan madaidaita.

"Bata saka komai a fuskarta ba,amma tayi wani irin kyau duk da ramar da tayi,saidai kuma fatarta"

"tayi fresh saboda zama waje daya da rashin bawa rana damar qona fatarta,uwa uba har yanzu"

"mayataccen gyaran jikin nan yana nan baibar jikinta ba,batasan wanne irin rantsatsen hadi bane annin ta biya kudi akayi mata."

"Duk da yunwar dake qwaqular cikinta amma sai taji sam ba zata iya zama ba,hasalima duka"

"tasirin yunwar ya gushe,kitchen take da muradin shiga ta shirya abincin dare,wanda take fatan koda batayi na rana ba aqalla a samu na dare."

"Da dan hanzarinta take fitowa daga hallway din,hankalinta yayi gaba zuwa kitchen sautin"

muryarta ya dakatar da ita

"""Adda sabreen"" Amna da shigowarta kenan ta fadi fuskarta cike da murmushi. Suna hada idanu ta sakar"

"mata fuska da salon nata murmushin. Haka kawai tana tuna mata da huda duk da hudan miskila ce ba kaman amna ba,amma sai take mata yanayi da hudan."

"""Yaushe kika shigo?,afwan ban sani ba ina ciki ina wanka"" Ta fada tana neman gefan wata kujerar daban"

ta zauna. Da murmushinta tace

"""Adda sai an miki uzuri,matafiyi ba'a rasashi da gajiya a jikinsa,ni har zan kunna wayata ma na duba wani"

"assignment kafin ku samu fitowa"" Kyawawan fararen idanunta sabreen ta fiddo waje."

"""Haba dai,ya zaki zauna kiyita jira,da kin qarasa kinmin magana ai"". Bakinta ta rufe da tafin hannunta"

"""Kinaso hamma ya ballan qafa?,ba'a shiga shiyyar dakinsa direct ai,BB farouq ne kawai ya isa"". Tabe baki"

"tayi a fakaice,can qasan ranta tana fahimtar tsananin izza gareshi da shegen mulki."

Fara sako mata zancansa da tayi yasa sabreen miqewa cikin qarfin hali da son nuna komai lafiya

"""Bari na baki ruwa kisha"""

"""Am full adda. saidai na rakaki kitchen naga kaman kitchen zaki shiga"" Kafada ta daga da murmushi"

"""Alright. muje"""

"""Yau hamma za'ayi full da abincin addana. yadda yakeson abinci me dadi na tabbatar adda na ba daga"

"baya ba. in fact ma tunda har kikayi nasarar samun hamma na na tabbatar komai kin hada"" Tayi"

"maganar da dariya dariyar tsokana. Bata ce mata komai ba,tadai qoqarta sauke mata murmushi kawai."

"Sanda suka shiga kitchen din duk sai taji ta takura,ta rasa ta inda zata fara,saboda idan maganar"

"qwarewa ake ta fannin girki tasan bata cikin jerin wadannan matan,infact ma ita ba gwanar shiga kitchen bace sam to ina ma taga time?,tana ta abinda qannenta zasuci susha su lulluba sutura,suyi magani"

"idan lalura ta taso?. Tasan huda ta tsere mata sosai ta fagen iya girki,don tun tana fita tana barinsu"

hudan tana musu tsumburin burin har tazo ta qware.

"""Kaman ya kamata kiyi surprising hamma na ko?"" Amna ta fadi da murmushi tana duban sabreen."

"Kallonta kawai tayi kallon dake nuna alaman tambaya,sai amnan ta daga kafada"

"""Gift dina na yau zan gaya miki best food nashi da daddare. but nima zaki bani tukuici ki gayamin sirrin"

"skin dinki adda don Allah?"" Ta qarasa fada a shagwabe. Abun dariya yaso bawa sabreen saidai batayi ba illa murmushi data saki,ta kalli fatar tata ta kalli amna,ita bataga wani kyau da fatarta tafi ta amna ba"

"""Seriously adda kina burgeni at the first time dana fara ganinki kawai naji jinina ya hadu da naki"" Ta"

fadi da gasken ta yadda a furucinta zaka fahimci da gasken take.

Kusan tana zaune amna ta hada duka ingredients din na kalar abincin. Ta miqe tana daura apron

"data gani tana bawa amna daya,sai qararrawar dake kitchen din ta dauki tsuwwa."

"Amna ce ta duba,saita waiwayo ta kalleta"

"""Kira ne daga bakin gate"" Tayi maganar tana miqa mata wayar"

"""Ki daga"" Tace da ita,ba musu ta saka a kunne,bayan wasu sakanni ta dawo da dubanta kan sabreen"

"""Wai baqi ne dake. zuwaira daga wajen hajiya mariya maamah"". Maganar taji ta bugu qirjinta don tazo"

"mata kamar a bazata,sam ta mance da issue dinsu,sai ta fara zare apron din tana cewa"

"""Kice a barsu su shigo"" Yadda ta fada mata haka ta gaya musu,ta zare apron din ta ajiyeta ta soma dosar"

kitchen din tana cewa

"""Ina zuwa amna"""

"""Ba damuwa adda"" Ta amsata tana matsawa kitchen din don ci gaba da aikin."

"Kasa tsaiwa tayi daga cikin parlor din,ta taka har qofar qarshe wadda daga ita sai balcony din da"

"zaka sauka zuwa farfajiyar gidan. Tsaye tayi kawai riqe da qofar,ba abinda ya hanata hango wajen sai lafiyayyen curtain din daya raba tsakaninsu."

"""Assalamu alaikum"" Muryar zuwaira ta fara rasa falon kafin ta bayyana Laila na biye da ita a baya da"

"luggage dinta dake da girma,tana takawa d'ai d'ai,tana sake ganin alatun da aka xubawa gidan,sai take ganin wancan zuwa bataga komai bama."

"""Wa'alaikumussalam"" Ta amsa mata idanunsu yana haduwa waje daya dana laila."

Wata faduwar gaba ta saukarwa lailan lokacin da idanunta ya shiga cikin na sabreen dake tsaye

tana jiran shigowarsu

"""Kambu who's she?"" Ta samu kanta da furtawa a qasan zuciyarta saidai kuma labbanta a sarari ma"

rawa sukeyi.

"Yanayin kallon da lailan ke mata sam baiyi mata ba,a nutse da wani irin jan aji ta debe kallonta"

daga kan lailan tana maidawa kan zuwaira dake qoqarin gaidata

"""Basai kin tsuguna ba. ta nan ga qofa nan a nan din akwai dakuna a ciki,ku zabi duk wanda yayi muku"""

Ta amsata a taqaice don ko tsaiwarsu a wajen sai taji bata qauna. Tasan da qofar ne cikin ranakun zaman kadaicin data dinga yi cikin gidan

"*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*"

08187255862

5ØÜ 5ØÜ 5Ø
Ü 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ

_ZAFAFABIYAR_

6B6O6O6K 2

g,D² D¥ ³

5ØKÞ5Ø<Þ5ØBÞ5Ø@Þ 32

"_Daga abdullahi dan umar R.A yace.""manzan Allah S A W ya hana auren shigaari,shi kuwa auren shigaari"

"shine,mutum ya aurar da d'iyarsa ga wani,bisa sharadin Shima wancan zai aura masa tasa 'yar,kuma babu biyan sadaki a tsakaninsu(musanye kenan)_"

_bukhari da muslim ne suka rawaito_

32

Tasan qofar ne cikin ranakun zaman kadaicin data dingayi cikin gidan da kuma Yanayin wajen

kuma tasan guri ne baqi na kusa bayan boys quaters da gidan ya mallaka na musamman da yake daga

"can bayan gidan. Bata da matsala dasu,koda dakunan hallway suka zaba kuwa,don kowacce rana a lissafe kwanakinta cikin gidan suke."

"""To.....to madallah bari mu qarasa"" Xuwaira ta fada tana wucewa gaba laila tana biye da ita. Duk wani"

taku daya biyu na lailan saisun hada idanu da sabreen din wadda ke tsaye yana karantar yanayin kowanne a cikinsu.

"Dauke dubanta tayi,sai ta koma saman kujerar falon ta zauna kawai yanayin jikinta yana neman"

sauyawa.

"""Assalamu alaikum"" Muryar zuwaira ta sake ratso falon. Idanunta ta daga a hankali tana duban zuwaira"

sanda take takowa falon riqe da waya a hannunta fuskarta a sake

"""Ranki ya dade. hajiya nason ganawa dake"" Tayi maganar tana miqa mata wani qaramin akwati da"

"sabreen din ta kasa amsa sai binsa da kallo da tayi. Daya hannun waya daya akwati,kuma dukkaninsu idanun zuwaira suna gaya mata ana da buqatar karbar kowanne."

"Cikin kwanyarta taji ana umartarta data karba,ba wani laka a jikinta ta karba dukkaninsu"

"""Sirri yana da matuqar muhimmanci hajiya nason sirri matuqa"" Ta tsinci muryar zuwaira tana gaya"

"mata. Idanu ta waiwayowa ta zubawa zuwairan,sai kawai ta dauke kanta tana nufar hanyar hallway don komawa dakinta."

"Kaman ana jira ta shiga dakin wayar tahau kadawa,ta zubawa sunan da zuwaira tayi saving dashi"

"wato hajjaju. Tattaro dukka wata dauriya tata tayi,ta hadiye wani yawu me kauri sannan ta daga kiran ta sakashi a hands free hana ajiye wayar saman cinyoyinta."

"""Ka kula da ita.....huda kuje ya baki magani kisha kafin ki kwanta. sannu qawata"". Abinda kunnuwanta"

suka fara jiye mata kenan wanda ya sanya tsigogin jikinta tashi. Ta runtse idanunta tanajin kamar an daukk guduma an kwada mata saman kanta.

"""Huda kuma?"" Ta motsa labbanta tana furtawa a wahalce. Murmushin maama ne ya soma riskarta kafin"

tace

"""Eh,huda.....ko bazatayi lalura ba? kowanne sakaci da zakiyi akwai sakamakonsa kan halittar da kika fi"

"so fiye da komai da kuma kowa. """

"""Bani huda din"" Ta fada kanta tsaye da wani irin yanayi me kaushi. Wata qaramar murmushi me kama da"

dariya ta saki

"""Da wuri haka?,zabin cetonsu ai yana hannunki tunda na gabatar miki da dukka kayan aiki bansan"

me yasa kika yanke sadarwar dake tsakaninmu ba. saidai koma meye wannan ba damuwa ta

"bace......kowanne ganganci kuskure ko sakaci sakamakonsa rubutacce ne a nan """

"""Idan kikayi kuskuren cutar da ko farcen daya daga cikinsu ne. to lallai ba shakka ba mallaka miki danki"

"zanyi ba zan sadar dashi da kabarinsa ne,zan mallakaws barzahu shi a madadin ki"" Sabreen ta fada"

"cikin tsawa da wani irin birkitaccen sauti daya ratsa maamah,taji kuma har cikin jikinta da gaske ta fadi maganar. Ta danyi jim kadan tana jin wata shakka tana ratsa ta,sai kuma ta saki wata dariya"

"""Bismillah mana......indai har kina ganin hallaka mutum kamar muhammad jadda abune me sauqi """

"""Akwai abinda yafimin wannan sauqi?. aikinki ya ninka shi wahala sau dubunnan da bazasu qirgu"

ba.......idan naso a safiyar gobe za'a wayi gari da sanarwar jana'izarsa hajiya maamah saboda haka ki

"kula......akwai kadarata a hannunki a nan kuma akwai ruhinki dama kadararki gaba daya a tare dani"""

Daga wannan ta yanke wayar.

Zare wayar daga kunnenta maamah tayi tana kallo. Wani irin mamaki da tsoro yana

"kamata,wacce irin yarinya ce wanannan?,wadda bata tsoro ko shakkar duk wani abu girman tsoron dake tattare dashi?."

Gabanta yayi mummunar faduwa sanda ta tuna zancan idan taso za'a sanar da jana'izar fu'ad din

"a gobe. Ta motsa da wani irin hanzari ta miqe sai kuma ta koma ta zauna. Waye zata gayawa?,shi fu'ad din?,tace yakula da za'a iya kasheshi?,to waye zai kasheshin?,ya kuma zatayi masa bayani akan yadda akayi ta sani?,ya daina cin abinci?,wannan kuma shine burinta babba a yanzu ya karbi abinci daga hannunta don samun cikar burinta,ta yaya zata sanya idanu akan wani abu daban da zata shirya wanda zai sauka daga kan tsari da kuma muradinta?. Zuwaira ce ta fado mata rai,sai taji tana samun sassaucin"

tsoron da kuma firgicin da take ciki.

Hannunta dukka biyun ta sanya ta dafe kanta.

"""Huda,ya kula da ita ya bata magani tasha?,who's she?"" Abinda ta dinga maimaitawa kenan. Hudan da"

"har yanzu take ganin tana buqatar therapy tana buqatar counselling akan mikin da nasir yayi mata. yanzun kuma tana shirin sake fadawa wani abun na daban?,kanta da zuciyarta kuwa zasu iya"

"dauka?,ya kamata ta ciyar da d'anta ta kowacce siga muradinta. idan yaso in taga dama bayan ta"

mallakeshi ta yayyankashi ta cinye.

"Abu daya ta kasa jurewa ya kuma gaza barin zuciyarta huda,ta yaya zata ji muryarta?. Bata taba"

"jin dauke wayoyin ya dameta ba irin yau,ta dinga jin kamar tayi hauka idan ta tuna ba wata sauran hanya da zata iya samun damar magana da huda."

Sosai tayi qoqarin ganin amna bata gane komai akan fuskarta ba. Ta kama mata aikin sukaci

"gaba dayi,tana ci gaba da mata hira tana bata labarin fu'ad. Kwata kwata bata jinta ma ballantana ta fahimci abinda amna din ke fada,a haka suka kammala amna ta fito tabar mata kitchen din. Sosai ta zazzaga dukkan abinda ya kamata ta sake juya abinci ya koma ainihin launinsa. Ta tsaya kaman ko yaushe ta zubawa abincin idanu zuciyarta na wani yamutsawa,mafi rinjaye na zuciyarta tana jin kamar wani yanayi mara dadi,wani yanayi da yafi kama da rashin jin dadi?,rashin kyautatawa?,ko aikata abinda ba daidai ba?. Itama bata sani ba,bata taba zaton da hannunta zata iya ciyar da kowanne dan adam abinda bai kamata yacishi ba......saidai abu daya ta sani shine. itadin guba ce ga duk wanda yace zai"

kawowa innocent rayukan nan guda uku farmaki.

Takun da taji dake alamta mata an shigo kitchen din shine abinda yayi bala'in razanata. Da sauri a

kuma birkice ta daga kanta tana duban me shigowar. Zuwaira ce fuskarta da murmushi ta qaraso cikin girmamawa.

"""Afuwa,dama cewa nayi bari nazo naji ko akwai aikin da za'a kama miki?"" Tayi maganar tana duban"

"warmers din da a gaban idanunta tana labe sabreen din ta cika aikinta tsaf. Idanunta ta lumshe tana jin yadda zuciyarta ke bugawa,sannan ta tattaro dukka qarfinta ta bude idonta akan zuwairan"

"""Wannan shine kuskurenku na farko,bana buqatar ki sake shiga wani guri a cikin gidan nan ba tare da kin"

"tsaya kin nemi izini ba an kuma baki"" Kai ta rusunar"

"""Ayi haquri bazai sake faruwa ba in sha Allahu"" Bata iya amsa mata ba,sai kawai warmers din data mata"

nuni dasu

"""Ki kaisu kan dining"" Tayi maganar tana dosar qofar fita a kitchen din,don sam bata da qwarin tsaiwa ci"

gaba da magana.

Tana sanya qafafunta da zummar fita tana sako tata qafar abinda ya sanya suka kusa karo da

"juna,yatsun qafarta suna caki na sabreen haka gwiwarta saita tsaya cak bata ja baya ba bata kuma koma"

ba. Tsaiwa cak itama sabreen din tayi tana danjin qafarta na dan radadin kadan saboda qafafunta akwai

alamun tana ajiye farce.

Shirun da sabreen din taji ya sanyata daga kanta ta sauke dubanta akan laila. Tana tsaye cak ba

"alamun zata kauce mata ta bata hanya. Bisa dukkan alamunta tana jiran sabreen ne ta kauce mata,kota koma sai ita ta wuce. Cikin qasa da second biyu sabreen din taji wani abu ya saukar mata,wani abu me kama da izza da jin mallaka ya mamayeta. Ta lumshe idanunta sannan ta zubesu fes akan laila tana duban tsakiyar qwayar idanunta da wani irin kallo dake qure qarfin halin mutum. Da farko itama laila din ta zuba mata idanu,saidai a hankali wani kakkaifan abu ke ranqwafar da nata idanun. A hankali taji ta gaza jurewa,saita dauke dubanta daga kan sabreen din tana ja da baya,ba tare data sake dubanta ba ta"

rabata ta wuce a tsanake ba tare data sake duban sashen da take a tsaye ba.

"Da idanu tabi sabreen din har ta wuce,ta maido dubanta cikin kitchen din tana jin kamar yau"

"karon farko ta tozarta. a karon farko taji wata 'ya mace tayi mata kwarjini,har kuma ta juyata ba tare"

"data furta kowacce kalma daga bakinta ba. Hada ido sukayi da zuwaira,sai zuwairan ta tabe baki tana dauke kai. Cike take dama da lailan,cike kuma take da yadda maamah ta dinga jaddada mata ta girmama lailan,don gidan fu'ad a wajen lailan tamkar gidan mahaifinta yake,tammar kuma gidan yayanta da suke"

uwa daya uba daya yake.

"""Idan me guri yazo dai me tabarma nadeta yakeyi,nan din dai akwai macen data amsa sunan matar"

"gidan,komai ayishi bisa takatsantsan"". Sarai ta fahimci abinda zuwairan ke nufi,amma sai taga sam bata da lokacinta,don abinda sabreen tayi yafi tsaye mata a rai,yadda zaiyi handling nata. Da gaske komai na gidan yayi mata,da gaske zuwa yanzu tanaso ace itace mamallakiyar gidan. Ta cika gidan da izzarta da"

"mulkinta da kuma ikonta kwatankwacin hajja,tako ina ta zama ME MULKIN gidan."

Samun amna tayi tana shirin tafiya.

"""Har me?"" Ta fada cikin nuna kulawa. Murmushi ta saki"

"""Driverna na aje adda tun dazun fa,daga cewa anni zanzo na miki sannu da zuwa"". Fararen idanunta da a"

"yau take jinsu wani iri ta kada,bata da energy din dogon magana."

Closet dinta ta bude kawai tayita fiddo abinda take ganin ya kamata ta bawa amna. Ta hada

abubuwa cikin qaramar jaka me kyau da daukan hankali.

Ido amna ta fiddo tana nuna tsananin murna da mamaki

"""Duka adda?"" Ta fada da murmushi. Abun ya burge sabreen sosai,yadda amna din ta nuna,duk kuwa da"

cewa tasan tafi qarfin duka abinda zata bata din.

"Fitowar zuwaira da laila daga kitchen din ya danja hankalin amna dake qoqarin ficewa,ta bisu da"

kallo kawai kafin ta juya a hankali ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login