Follow us on social media

Showing 27001 words to 30000 words out of 152107 words

Chapter 10 - Duniya Ta Complete Book 2 Complete Complete Hausa Novel by Asma Baffa

28 May 2026

226

saitin bakinsa,baikai bakinsa ba bai kuma dire ba,ya zube manyan idanunshi a kanta. Karon farko da"

"ya fara mata kallon kai tsaye a rayuwarsa,karon farko da yayi mata kallon da zai iya gane face dinta. don kuwa a baya zai wahala ya iya cireta cikin mata goma ko biyar idan aka zube masa su."

Kwata kwata bata lura da mutum ba sanda take sauka daga steps din zuwa qasa don nufar

"kitchen,amma da yake cikin dabi'arta akwai sanya idanu da kula da motsin komai da komai dake kewaye da ita,da kuma sanya hankalinta bisa yanayin kowanne abu saita dinga ji a jikinta kamar akwai wani baqon abu da babu shi dazu a parlor din. Juyi biyu ana uku idanunta suka sauka akan nasa. itama"

karon farko kuma lokaci na farko a rayuwarta datayi masa duba nakai tsaye. duban dake rataye da

abubuwa masu yawan da suka faru.

Wani nannauyan abu taji yana fita daga idanunshi zuwa nata yana neman kwarjanta mata shi da

"wani irin madaukakin kwarjini da bata taba siffantashi a dukka hasashenta dashi ba,sai ta janye idanunta daka kaf sashen da yake tana jin wani bala'e'en haushinsa yana sauka mata a hankali a hankali da wani yanayi me kama da tsanar mutum. Shine silar komai da komai,shine kuma maja ragamar kowacce kalar"

qaddara data sameta da kuma zata iya samunta a nan gaba.

Tashi zuciyar kuwa ta cika da mamaki a yanzun da idanunsa ke sake haska mata qarancin shekaru

qarara dake tattare da ita. Wani irin qyanqyaminta da wasarta suna nasar zuciyarsa. A wannan age din nata da duka duka idan tayi wuta bai wuce ace tana level one ba. amma s irin shekarun har take da

fikirar SATA SANE FASHI DA MAKAMI TA YANAR GIZO. abu mafi muni kuma shine KARUWANCI BIN

MAZA.

Wannan abu na qarshe daya tuna kadai ya sanyashi yaji zuciyarsa ta sake matsewa. Koda aboki

"ne dashi yake da dabi'ar neman mata. ba aboki ba,koda abokin kasuwancinsa ne kai muddin wannan"

din dabi'arka ce muddin kuma ta bayyana ya sani to yana haqura da huldar kasuwanci dakai.

"""Zunubinsa daban dude......haka mu'amalarku ma daban shi da Allah wannan halin nasa,baka da ikon"

"canzashi"" Kadan daga cikin abinda Farooq ke yawan gaya masa. Harara yake balla masa wani lokacin"

"""Bani da sha'awar karbar kudi daga hannun ma'abocin sabon ubangijinsa,wattaqu fitnatalla tusibannal"

lazina zalamu minkum kaaassah(kuji tsoron fitinar da idan tazo bata shafar iya wadanda sukayi zalinci kadai a cikinku).idan kana neman albarka ubangiji cikin samunka. kayi qoqarin kaucewa masu saba

"masa,sai taka dukiyar tayi albarka"". Irin maganganun nan sun jima suna fafatawa a kansu shida farouq."

Ji tayi kaman jikinta na neman rasa duk wani confidence. hakanan batason wanzuwa a muhallin

"da yake fesar da iska tana shaqa,sai taji kamar wadda ya fitar ita take zuqa,don haka ta juya a nutse da zummar komawa inda ta fito,tana ji har cikin ranta ta haqura da duk uzurin daya fiddota."

"""Ke!"" Ta tsinci husky voice dinsa da bata taba jinta kamar haka a kusa kusa ba sai yau karon farko"

"kenan,wannan ya hadu da saukar tsawar tasa ya sanya gabanta wani mummunar faduwa. kafin ta"

samu tayi hanzarin daidaita nutsuwarta da tattara dukka qarfin ta.

Zuciyarta ke qarfafarta kada ta tsaya.....salon kiran da yayi mata din zallar raini ne. yayin da ta

nashi gefen ya fita hasala.

"Ya za'ayi ya kirata yarinya qarama irin haka tace zatayi ignoring nasa?,yarinyar da yayi imanin"

tsakanin musaddiq da saddiq ma babu sa'anta. koda ta girmi amna ma kuwa yayi imanin ba zata bata

sama da shekara uku ko hudu ba.

"""Na rantse qafarki ta sake taku daya daga nan saina kakkaryaki na zubar"" Ya fadi a hasale,saboda abinda"

tayi masan bazai tuna mutumin daya taba masa hakan ba tun sanda sunansa ya shiga duniya a matsayin muhammad fu'ad jadda.

"Batasan me yayi mata birki ba,har ta daga qafar zata taka step na farko saita mayar ta ajiye."

"Zuciyarta na mata wani irin suya a qirji. Ita yau sabreen wani d'a namiji ke kwatsawa tsawa har haka?,saboda kawai yana tutiyar ya aureta?."

"""Dawo ki zauna!"" Ya sake fada a kausashe har sai da taji kaman yana daf da ita ne."

"""Ki sake na maimaita miki kuma. wallahi yau a cikin dakin karnuka zaki yini"" Ya furta muryarsa na bawa"

me sauraro tabbacin da gaske yake.

*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE_*

08187255862

5ØÜ 5ØÜ 5Ø
Ü 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ

6B6O6O6K 2

g,D² D¥ ³

5ØKÞ5Ø<Þ5ØBÞ5Ø@Þ 17

18

Wasu maqalallun hawaye da bata tsammacesu ba taji suna tsatsafowa daga cikin qwayar

"idanunta,tayi hanzari da gaske ta dakatar dasu cikin bawa zuciyarta umarnin"

"""Ba faduwa.......ba bada damar ganin lago i want to win"". Abinda ya saka hawayen komawa"

"kenan,saidai har yanzu tana jin alamunsu."

"Ta koma ko ta wuce abinta?,duk abinda zaiyi ma yayi?,ko kuwa ta zauna ya lissafa nasa qa'idojin"

"itama ta sanya mishi nata iyakokin?. Bata tantance wanda zata dauka ba saiga kira ya shigo wayartata. Kallon wayar kawai sai taji tamkar wata sabuwar barazanar ce ta shigo cikin rayuwarta,sunan matar datayi saving dai still shi yake yawo. Abisa son ranta bata da Sha'awar sauraronta amma bisa"

"tilastawar zuciyarta sai taji ba zata iya tsallakewa kiran ba,a sanyaye ta daga ta saka wayar a kunnenta."

"""Tun dazun nake zuba idanun ganin kiranki ai na dauka zaki nema taimakon abu na farko da zaki fara"

"girkawa a gidan"" Muryar maamah kenan da kalamanta na farko data fara jerowa baya ga amsa"

"sallamarta da tayi. Idanunta data lumshe ya tilastawa boyayyun hawayenta saukowa,amma sai tayi hanzarin daukesu tana sauraren muryar matar."

"""Na manta na gaya miki wannan ko zasu taimaka miki wajen cimma nasara........yana da zafin rai yana"

"da kafiya,bayason raini bayason musu.......bayason qazanta. kiyi duk yadda zakiyi ki zama ke kike ci"

dashi......ki sadaukar da komai masa. ki qarar da tunaninki kan duk hanyar da zaki maido cin abincinsa

"hannunki.......wannan shine kadai abinda zai sama miki 'yanci "" Saita dakata kamar me shirin bata"

damar cewa wani abu kafin ta qara

"""Idan kina da tambaya ko buqatar qarin bayani qofa a bude yake......zuwa anjima kina da baqi saidai"

mutum daya ta qaru.....zan miki bayani a kanta.....af na manta na gaya miki dazu huda ta tsallaka

"shop din tsallaken titin gidanku fa"". Mummunar faduwa gabanta yayi da ambatar sunan huda kawai a bakin maamah... Da gaske mutanen suke sun mata tarko da 'yan uwanta,da gaske suke suna bibiye"

"ne da rayuwar 'yan uwanta mahadin numfashinta?,da gaske kowanne motsi nasu a lissafe suke dashi?. Tabi maganar maamah ta tseratar da rayuwarsu? a yanzu tana jin kamar shine babban haqqin daya"

zame mata dole ta sauke.

"Batasan ya iso wajen ba,kawai abinda taji shine zare wayar daga kunnenta. Ba qaramin firgita"

"tayi ba,saita waiwaya da hanzari tana fuskantarsa sanda ya zubawa fuskar wayar idanu lokacin da kiran yake yankewa da sunan mariya b'aro baro akai."

Ci gaba yayi da kallon fuskar wayar har sunan yayi disappearing yana sake maimaita full name din

nata qasan zuciyarsa. Wani abu ya taso masa. zarginsa yana daduwa daga kaso sittin cikin dari zuwa

kasu casa'in da tara cikin d'ari.

"A nutse ya maida qwayar idanunsa kan fuskarta,haka kawai taji qafafunta sunyi laushin da kafin"

"ya sake cewa komai ta koma ta zauna saman kujerar dake daura da ita,tana mamakin yadda nature da colour na idanunsa suka sauya kadan."

"Wayar ya cilla mata ta sauka daidai saman cinyarta,sai ya soke duka hannuwansa cikin aljihun"

wandonsa yana dubanta kai tsaye.

"""Kada ki dauka zakiyi duka irin rayuwar da kikaga dama,kada ki dauka zakiyi kalar rayuwar da"

kikeso.....kada kuma mi rudu da cewa kinzo nan gidan don ki huta. ki debi adadin kudi da dukiyar da

"kikeso daga jikin muhammad jadda.....idan kin dauki duka wadannan abubuwan a ranki "" Sai kawai"

"wani siririn murmushi ya kubce masa,ya cije redlips dinsa yana dage kafadunsa sama"

""". kina ruwa"" Ya qarasa fada yana jawo wata ottoman chair 'yar qarama zuwa gabanta yahau kai ya"

zauna

"""Kisa a ranki nan kin shigo gidan tarbiyya da gyaran hali ne......gidan qare kukanka. gidan bin"

"daidai wadancan kayan duka da aka shigo dasu kin dauka a caca aka ciyosu?,ko kuma fashin yanar"

"gizo da kutsewa account din al'umma akayi aka samosu da zaki bar komai cikin jakarshi?,salon idan ya lalace baki da asaran komai?"" Wasu irin zafi sosai maganganunsa sukayi mata,irin zafin da bata taba kawowa ba. Ko mahaukaciya ce ita ta fuskanci inda batunsa ya dosa ballantana da hankalinta fes,zafin"

maganar ya tilastata daga oily eyes dinta masu sheqi dake shige da nasa ta kalleshi dasu.

Duka girarsa ya dage sama yana dubanta da fuskar da babu digon walwala ko sassauci a ciki

"""Yes.......gidan nan dama komai da zai gilma a ciki zallar halak ce ta samar dashi so that bazan dauki"

almubazzaranci ba......dole ki kula da komai a daidai sanda ya dace da yanayin daya dace. zaki zauna a

cikinsa kiyi aiki irin na kowacce matar aure. zaki zauna a cikin gida kamar yadda musulunci ya

"tanada. zaki kuma zaman gyara halinki yadda zaiyi daidai da halin mataye na gari,ta yadda wataqila a"

"gaba idan kin hadu da wanda kika dace da ra'ayinsa,zai dauki mace ta gari ba makwadaiciya me qarancin duka wata siffa me kyau ba. ""."

"Banda sunansu huda,da zabin maamah dake mata amsa kuwwa cikin kwanya batajin zai fadi"

dukka wadannan kalmomin bata zazzage masa fiye da abinda ya gaya mata ba. Ba zata iya tuna cin

"mutuncinta da akayi a duniya da yakai wannan muni ba cin fuska irin wannan a gaban idanunta,cikin"

salo na gadara da ganin isa.

A nutse ta daga idanunta da wani irin coolness ta watsasu saman fuskarsa. Kallon kallo suka yiwa

"junansu na wasu sakanni,kowa da abinda ke gudana cikin zuciyarsa game da dan uwansa. Fuska ya sake tsukewa sosai ya dage dukka girarsa biyun"

"""I told you.....your attitude needs a serious adjustment.......bazanyi tolerating any nonsense ba. just"

"obey all of my rules"" Yana kaiwa nan ya miqe a nutse yana ajiye mug din sannan ya sake zuba hannunsa a aljihun wandonsa still yana kallonta."

"""If you have any plans i beg you kada ki fasa......if you collect some money or something else. kiyi duk"

"abinda kike ganin kin tsara"" Yayi maganar wani abu yana taba zuciyarsa,zarginsa kuma yana sake qarfi a kanta da ganin sunan maamah kawai cikin wayarta. Wani mahaukacin bugun zuciya ya haifar mata,ba shiri ta sake daga kanta zuwa gareshi sanda yake barin wajen. Wannan karon kam duk qwarewarta"

"wajen iya boye hawayenta abin ya faskara,fara tsiyaya sukayi kafin ta sake jin muryarsa yana fadin"

"""Qarfe hudu akwai walima wajen anni......bana african time don ban sanshi bama i hope you get it"" Ya"

sake fada ba tare daya waiwayeta ba.

Kasa tashi tayi a wajen wani irin baqinciki yana nuqurqusarta. Tsantsar tsana da haushin

maamah yana sukar zuciyarta. Bata qyale ire iren wadannan abubuwan. ba abinda yake sakata

"sarewa ko fargaba,amma ta mata mugun qulli da dabaibayi da 'yan uwanta?,why? me su huda sukayi"

"da zata sakasu a wannan wasan?,me yasa ba zata bari suyi tsakaninsu ba a nan zata fahimci wacece sabreen din....muhammad jadda. yana buqatar ta karanta masa karatun d'iya mace,if gana expecting"

taka kowacce mace don yana da dukiya da kuma kyau zata so ta zama macen farko da zata banbance

"masa tsakanin aya da tsakuwa,amma a yanzun hakan kuwa zai yuwu? she needs to be very humble"

don ta kubutar da 'yan uwanta. but ba zata dauki raini wulaqanci da kuma cin fuska daga wajensa

"ba,wannan shine lokaci na qarshe da zata bari ya jera mata maganganu masu zafi irin wannan,zata saka dukkan effort dinta donta gamawa maamah aikinta cikin sati biyu ta kauce ta barsu da rayuwarsu su qarata,idanma gasashi zatayi ta cinye dukka damuwarsu ce. itama nata familyn ta sani,zaman lafiyarsu"

da kwanciyar hankalinsu shine first priority dinta.

A nutse ta miqe ta ta soma kauda komai badon maganganunsa ba. sai don da gaske bai

"kamata abar komai a wajen ya lalace ba. Neman abinci da samunsa abune me matuqar wahala wanda itace shaida akan hakan. Ta killace komai sannan ta tattara ta wuce zuwa dakinta,saidai qasan ranta cunkushe yake da wani irin bacin rai tare da lissafe lissafe masu yawan gaske game da yadda zata tunkari"

rayuwar.

"""Don't be sad.....kada ki takura kanki da yawa. just live your life normally yadda ba zaki cutu ba"""

Abinda zuciyarta ta dinga nanata mata kenan.

Akan idanunta biyu ta buga uku tazo ta shude aka doshi hudu. Bata dako niyyar shirin komai bare

akai ga batun zuwa walima. Komai nasu baya burgeta. bata da buqatar kuma ta cudanya dasu sam

sam.

Daidai lokacin da yake samanshi bayan dawowarsa daga sallar la'asar. Yaga kira daga security din

dake waje sun shaida masa yana da baqi gasu zasu shigo ciki. Tunda yaji haka yasan 'yan gida ne. inda

"baqin fuska ne lallai saisun nema izini an basu kafin su barsu su shigo,sai ya qarasa shiryawa cikin shaddar daya dauko,don already wandon yana jikinsa kafin yayi receiving call din."

"Wagambari ce a jikinsa,asalin tsadajjiyar wagambari sky blue da aka yiwa wani irin dinki na alfarma"

"dake nuna zallar zamani da kuma sanin darajar ado da dinki. Ba wani mutum da zaiga sutura a jikinsa ya sake ganinta ya maimaitata,kusan sakawa daya yakewa kaya ya gama dasu,shi yasa duk sati cikin fidda"

suturunsa ake.

"Gaban madubi ya tsaya yana karya hular da zai sanya,shi gaba daya a takure yake,ire iren"

"wadannan sabgogin bai saba dasu ba kwata kwata,wani harkar taro na biki,idan kanason ganin karsashinsa kazo sashen maganar kasuwanci. Kayan jikinsa kansu nauyi sukeyi masa,baisan ma me yasa a kayansa na wannan watan aka hada masa da dinkin manyan riguna ba,amna daya tuna farouq sai ya"

tabbatar shirinsa ne kawai.

Halfcover ya sakawa qafarsa dan qasar italy da akayi cinikinsa da dollars masu yawa. Ya sanya

hular saman kansa take wani irin mutum lafiyayyen half cast ya fito me matuqar daukan hankali da

kwantaccen kwarjini daka iya wucewa da zuciyar kowacce d'iya mace.

Waya daya ya dauka kawai sannan ya soma barin dakin. Yana sauka ne cikin takunsa dake

bayyanar da nutsuwarsa jin kansa da kuma kamun kansa irin na cikakken namijin daya hada abubuwa da dama.

"""Wow summa wow. hammana"" Muryar amna ta fara sauka a kunnensa sanda yake fitowa zuwa parlor"

din.

"Yadda tayi maganar ya sanya murmushi subuce masa,ta kuma tuna masa da lokutan baya da yake"

"very free ba kaman yanzu ba. Kullum ita ke bawa kwalliyarsa mark,anni na zaune a gefe tana musu dariya,saddiq na tsokanarta wani lokaci harsu sanyata kuka,shike tare mata shine ke hanasu."

"""Hamma ka sake zama ango sak don Allah BB farouq,kalli ta nan gefen"" Sai datayi maganar ya lura da"

farouq dake zaune kujerar qarshe riqe da wayarsa yana dannawa. Kadan ya daga kai ya kalleshi ya maida ga wayarsa

"""Yayi kyau mana amna.....amma kubarni nima soyayyata nake qoqarin gyarawa. Allah bazan qara"

"wata uku a qasa ba. guy dinnan daga jiya zuwa yau kalleshi ya sake canzawa?""."

"""Stop it farouq "" Fuad yayi saurin fadi yana duban amna kafin ya maida kallonsa ga farouq din. Ya"

"fahimci sarai abinda yake nufi,akwai amna a wajen"

"""Hamma........am eager to see my aunty wallahi where's she?"" Ta furta alamunta na nuna da gaske"

"sabreen takeson gani,tana jin qaunarta sosai har cikin zuciyarta saboda hammanta."

"""Jeki fito da ita"" Ya fada yana yiwa amna nuni da hanyar. Bata ko tsaya sauraren komai ba ta wuce wajen"

da sauri saurinta.

"Qarasa takowa yayi wajen da farouq ke zaune bayan wucewar amna din,aje wayar farouq din yayi"

yana dubansa.

"""Mutumina. akwai labari kenan"" Ya qarashe zancan yana kashe masa ido. Harara ya gasa masa"

"""Gidan jarida na bude daga jiya zuwa yau baka sani ba?"" Dariya sosai farouq ya tuntsire da ita."

"""Idanma hakanne Allah an maka uzuri da gaske ba wani abu sabo?,baka kawo kusanci tsakaninku ba?"""

"""Kaga don Allah malam dakata"" Ya fada da husky voice dinsa"

"""Na gama gane inda ka dosa gaba daya fa. na gaya maka ne abinda yasa na kawo ta cikin gidan nan"

"kenan ko kuwa?,ko bunsuru ne ka aje? "" Dariya sosai ta qwacewa farouq fiye da dazu,yayi qasa qasa"

da muryarsa yana dubansa

"""Maganar gaskiya ban yarda dakai ba.....i know you kaima ka san da wannan a hadaka da halal dinka"

gidan da ba kowa saikai da ita.....kuma kacemin bakayi filling distance din dake tsakaninku ba anya

"wannan kyan da naga kanayi zakacemin duka a banza yake?"". Rasa me zaiyi masa ya huce yayi,sai kawai hannunsa ya fada kan remote din dake gefansa,ya shammaceshi ya wurga masa ya sauka a kafadarsa. Duk duniya farouq kadai ke masa irin haka,yana sake hararasa yana zura hannunsa a aljihu ya fiddo"

wayaraa

Idanunta kawai ta ware daga kashingiden da take sanda taji ana knocking na qofar. Kashingidar da

ta yita ne kawai tana tunanin abubuwa masu yawa tare da qoqarin cudanya abubuwan dake mata kai kawo cikin kwanya. Tunani kala kala ta dinga yi sanda taji ana knocking din shine ya biyota ya sake cin

zarafinta ko kuwa? wasu ne suka sake zuwa gidan ko ko yaya?. Daga qarshe da taga bata da zabi dole

ta motsa labbanta tana fadin

"""Waye?"""

"""Nice adda. na shigo please?"" Amna tayi tambayar cikin zaquwa. Kiran adda din da akayi sai ya sosa"

"mata wani miki,mikin kewar 'yan uwanta wadanda su kadai ke kiranta da wannan sunan. Ambatar sunan ya sakata miqewa ta zauna sosai tana zuro da qafafunta qasa."

"""Shigo"" Ta amsa kawai kai tsaye ba tare da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login