Follow us on social media

Showing 18001 words to 21000 words out of 152107 words

Chapter 7 - Duniya Ta Complete Book 2 Complete Complete Hausa Novel by Asma Baffa

28 May 2026

178

5ØôÝ5ØîÝ5ØùÝ5ØîÝ5ØùÝ5ØîÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØîÝ 5ØñÝ5ØÞ5ØïÝ5ØîÝ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ.

"""5ØÞÝ5ØîÝ 5ØóÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØÞ5ØðÝ5ØòÝ 5ØöÝ5ØÞ5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ5ØûÝ5ØøÝ5ØîÝ 5ØóÝ5ØîÝ......5ØóÝ5ØîÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØðÝ5ØòÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ 5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ 5ØúÝ5ØÞ5ØûÝ 5ØÿÝ5ØîÝ5ØïÝ5ØÞ?"" 5ØìÝ5ØîÝ 5ØóÝ5ØîÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØîÝ 5Ø÷Ý5ØöÝ5ØóÝ5ØîÝ5ØûÝ 5ØóÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØüÝ5ØÞ5ØþÝ 5ØñÝ5ØîÝ"

"5ØõÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØÞ5ØûÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØöÝ 5ØþÝ5ØüÝ5ØóÝ5ØîÝ,5ØñÝ5ØüÝ5ØùÝ5ØòÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØúÝ5ØöÝ5ØþÝ5ØòÝ 5ØõÝ5ØîÝ5ØÿÝ 5ØðÝ5ØöÝ5ØøÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØÿÝ5ØîÝ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØîÝ 5Ø÷Ý5ØöÝ5ØûÝ 5ØîÝ5ØïÝ5ØÞ5ØûÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØöÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØõÝ5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ. 5ØæÝ5ØõÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØúÝ"

"5ØïÝ5ØîÝ5ØöÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØÞ5ØüÝ 5ØõÝ5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ 5ØîÝ5ØïÝ5ØÞ5ØûÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5Ø÷Ý5ØÞ5ØÞ5ØòÝ 5ØïÝ5ØîÝ,5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØúÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5ØïÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØöÝ 5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ 5ØõÝ5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ5ØÞ5ØõÝ5ØöÝ?,5ØÞ5ØîÝ5ØïÝ5ØïÝ5ØîÝ5ØÞ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØÿÝ5ØîÝ5ØûÝ5ØîÝ5ØÿÝ 5ØñÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ"

5ØñÝ5ØîÝ5ØÞ5ØøÝ5ØüÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØðÝ5ØîÝ5ØûÝ 5ØÞ5ØÞ5ØüÝ5ØõÝ5ØüÝ5ØûÝ 5ØûÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5ØøÝ5ØöÝ5ØÿÝ5ØîÝ 5ØúÝ5ØîÝ'5ØîÝ5ØöÝ5ØøÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØÞ 5ØÞ5ØõÝ5ØîÝ5ØöÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ5ØÞ5ØÿÝ5ØîÝ 5ØîÝ5ØÞ5ØÿÝ5ØòÝ5ØûÝ 5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5Ø÷Ý5ØòÝ5ØûÝ 5ØîÝ 5ØÞ5ØÞ5ØðÝ5ØòÝ

"5ØÞ5ØîÝ5Ø÷Ý5ØòÝ5ØûÝ,5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØÞ5ØîÝ5ØÿÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØóÝ5ØöÝ5ØÞ5ØîÝ5ØÿÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØôÝ5ØîÝ5ØúÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØÞ5ØÞ5ØÿÝ5ØüÝ5ØÿÝ5ØöÝ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØÞ5ØøÝ5ØÞ5ØûÝ5ØûÝ5ØîÝ,5ØõÝ5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5ØóÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØüÝ5ØÞ5ØþÝ 5ØñÝ5ØöÝ5ØûÝ"

5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ 5ØÿÝ5ØÞ5ØÞ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØÞ5ØîÝ5ØøÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØöÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØùÝ5ØîÝ5ØúÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØòÝ5ØÿÝ5ØöÝ5ØüÝ5ØÞ5ØÞ.

5ØäÝ5ØÞ5ØîÝ5ØþÝ5ØÞ5ØþÝ5ØÞ5ØîÝ5ØÿÝ5ØîÝ5ØûÝ 5ØúÝ5ØüÝ5ØÞ5ØÞ5ØöÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØîÝ5ØïÝ5ØïÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØøÝ5ØòÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØûÝ5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ5ØõÝ5ØîÝ 5ØôÝ5ØîÝ5ØúÝ5ØöÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØîÝ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ

"5ØõÝ5ØîÝ5ØùÝ5ØîÝ5ØÞ5ØòÝ5ØûÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØñÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØîÝ5ØøÝ5ØòÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØúÝ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ5ØÞ5ØÞ 5ØùÝ5ØîÝ5ØóÝ5ØöÝ5ØÞ5ØîÝ,5ØøÝ5ØÞ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ5ØûÝ 5ØîÝ5ØïÝ5ØïÝ5ØîÝ5ØûÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØúÝ5ØîÝ5ØÞ5ØõÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØñÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØøÝ5ØòÝ"

"5ØïÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØôÝ5ØîÝ5ØÞ5ØøÝ5ØòÝ5ØûÝ 5ØôÝ5ØîÝ5ØÞ5ØøÝ5ØòÝ. 5ØìÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØöÝ,5ØïÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØîÝ5ØöÝ 5ØûÝ5ØòÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØÞ5ØÞ 5ØîÝ5ØúÝ5ØóÝ5ØîÝ5ØûÝ5ØöÝ 5ØîÝ5ØúÝ5ØúÝ5ØîÝ 5ØóÝ5ØîÝ 5ØôÝ5ØîÝ 5ØúÝ5ØÞ5ØÞ5ØÞ5ØúÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ5ØÞ5ØøÝ5ØîÝ"

5ØñÝ5ØîÝ 5ØôÝ5ØîÝ5ØÞ5ØøÝ5ØòÝ5ØûÝ 5ØôÝ5ØîÝ5ØÞ5ØøÝ5ØòÝ 5ØîÝ5ØÞ5ØÿÝ5ØòÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ 5ØöÝ5ØÿÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØûÝ5ØîÝ 5ØúÝ5ØÞ5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØòÝ.....5ØîÝ5ØÞ5ØÿÝ5ØòÝ 5ØøÝ5ØÞ5ØúÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØöÝ 5ØöÝ5ØÿÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØûÝ5ØîÝ 5ØøÝ5ØüÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ

"5ØøÝ5ØüÝ5ØÞ5ØîÝ,5ØïÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ.5ØúÝ5ØÞ5ØÞ5ØÞ5ØúÝ 5ØöÝ5ØÿÝ5ØöÝ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØïÝ5ØîÝ5ØöÝ5Ø÷Ý5ØöÝ5ØûÝ 5ØÞ5ØõÝ5ØöÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØðÝ5ØöÝ5ØøÝ5ØîÝ5ØøÝ5ØøÝ5ØòÝ5ØûÝ 5ØùÝ5ØüÝ5ØøÝ5ØîÝ5ØðÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØïÝ5ØîÝ 5ØïÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØòÝ 5ØûÝ5ØîÝ"

5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ.....5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØøÝ5ØöÝ5ØùÝ5ØùÝ5ØîÝ5ØðÝ5ØòÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØûÝ5ØòÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5ØñÝ5ØüÝ5ØûÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ5ØïÝ5ØöÝ'5ØÞ5ØûÝ5ØÞ5ØîÝ.......5ØÞ5ØîÝ 5ØøÝ5ØÞ5ØúÝ5ØîÝ 5ØûÝ5ØÞ5ØûÝ5ØîÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØôÝ5ØöÝ5ØÿÝ5ØúÝ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ

5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ 5ØîÝ5ØñÝ5ØîÝ5ØñÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØøÝ5ØÞ5ØÞ5ØøÝ5ØÞ5ØÿÝ5ØòÝ5ØûÝ 5ØñÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØóÝ5ØøÝ5ØîÝ 5ØîÝ 5ØÿÝ5ØîÝ5ØÞ5ØÞ5ØÞ5ØîÝ5ØÿÝ5ØÞ5ØîÝ.

"""5ØÞÝ5ØîÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØøÝ5ØÞ 5ØÞ5ØÞ5ØðÝ5ØòÝ 5ØïÝ5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØõÝ5ØöÝ5ØôÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5Ø÷Ý5ØòÝ5ØûÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØöÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØïÝ5ØîÝ"" 5ØÔÝ5ØûÝ5ØûÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ 5ØóÝ5ØîÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØÞ5ØøÝ5ØîÝ 5ØúÝ5ØöÝ5ØþÝ5ØòÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØîÝ 5ØúÝ5ØÞ5ØÞ5ØÞ"

"5ØÞ5ØîÝ5ØùÝ5ØùÝ5ØîÝ5ØúÝ5ØîÝ5ØÿÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØóÝ5ØòÝ,5ØþÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØþÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØûÝ5ØîÝ 5Ø÷Ý5ØöÝ5ØóÝ5ØîÝ5ØûÝ 5ØóÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØüÝ5ØÞ5ØþÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØõÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØîÝ5ØÿÝ5ØîÝ. 5ØÝÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØøÝ5ØòÝ 5ØøÝ5ØîÝ5ØúÝ5ØîÝ5ØûÝ 5ØÞ5ØîÝ 5Ø÷Ý5ØîÝ5ØÞ5ØüÝ5ØÞ5ØõÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ"

"5ØúÝ5ØîÝ5ØÞ5ØôÝ5ØòÝ5ØÞ5ØõÝ5ØöÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØøÝ5ØÞ5ØîÝ5ØÞ,5ØñÝ5ØÞ5ØøÝ 5ØûÝ5ØîÝ 5ØúÝ5ØòÝ5ØÞ5ØòÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØöÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØøÝ5ØîÝ 5ØúÝ5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ 5ØöÝ5ØÞ5ØîÝ5ØÞ5ØòÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØúÝ5ØîÝ5ØûÝ 5ØñÝ5ØüÝ5ØôÝ5ØüÝ5ØûÝ 5Ø÷Ý5ØîÝ5ØÞ5ØîÝ5ØïÝ5ØöÝ5ØûÝ 5ØñÝ5ØîÝ 5ØÞ5ØîÝ5ØúÝ 5ØÞ5ØõÝ5ØöÝ 5ØïÝ5ØîÝ5ØöÝ5ØñÝ5ØîÝ"

5ØîÝ5ØùÝ5ØîÝ5ØþÝ5ØîÝ 5ØñÝ5ØîÝ5ØÞ5ØõÝ5ØöÝ?.

Duniyata na kudi ne

08187255862

5ØÜ 5ØÜ 5Ø
Ü 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ

6B6O6O6K 26

g,D² D¥ ³

5ØKÞ5Ø<Þ5ØBÞ5Ø@Þ 12

Page 12

Har qasan ranta takejin wata izza tana mamayarta sanda take takowa inda yake zaune yana jiran

"fitowarta. Kansa a qasa,baima dagashi ba ballantana ya qarewa ginin daya zuba kudi da kudinsa akayi kallo. Burinsa daya yayi ya fita ya wuce inda zaije ya kwanta ya huta,don ya gaji matuqa. ga bikin"

"bude company nan da kwana uku a gabansa,gobe da jibi dinma ya tabbatar baida hutu saboda baqinsa zasu fara sauka kuma. Har bayason kallon komai na gidan,yana tuna masa yadda ta dinga uzzurawa kowa da kalar a siya kaza a saka mata kaza,bayan komai a rubuce yake a hannun kamfanin da ya bawa"

kwangilar ginin.

"""Zaku wuce kenan?"" Ta tambayeshi bayan sun gaisa ba tare data damu ta tambayeshi komai ba. Kansa"

"ya gyada a hankali,ta gyara zamanta tana kiran sunansa kai tsaye"

"""Muhammad inaso ka bani hankalinka da kyau,magana zan maka me muhimmancin da itace ta biyu a"

"rayuwarka da zan sakeyi maka ita"". Baice komai ba bai kuma motsa ba,illa dai kawai ya tattara kunnuwansa yana jiran DA WANNE ZATA ZO?."

"""ka san wa na aura maka? zabin raina"" Ta masa tambaya da amsa gaba daya. Yanayin datayi maganar"

"ya sakashi daga fararen idanunsa masu tarin kwarjini ya dan kalleta,akaci sa'a itama shi take kallo,sai ta jinjina masa kai"

"""Eh. itadin zabi na ce,saba mata wulaqantata ko tozartata tamkar ni mahaifiyarka mariya ka yiwa"

hakan ina me baka umarni ka riqeta kayi mu'amala da ita kamar yadda kowanne namiji yake

mu'amala da matarsa da yakeso.......zan iya komai akan cusguna mata muddin kayi idan nace komai

"kuwa ciki harda fushi dakai me tsanani"". Bai shirya ba a wannan karon ya daga kansa da sauri ya sake"

kallonta

"""Wacece ita?......meye shirinta? dame ta shigo?"" Sune tambayoyin da har a cikin mota yakai"

"maimaitawa cikin ransa. Cikin kowanne jijiya dake kai jini zuwa zuciyarsa cike yake qyamar yarinyar da qaqqarfan zargi a kanta,baya shinshino alkhairi ko qwaya daya a kanta,ta kowacce fuska ITA DIN SHARRI CE."

Tun daga ranar daya fahimta itace zabin maamah data fara saukar masa da zazzafan umarni da

maganganu a kanta. tun daga ranar daya fahimci ita dince dai wannan wadda tayi fashin online wa

kamfaninsa kudaden da ko namiji me taurararriyar zuciya da tsananin taurin kai iyakarsa kenan tun a

wancan ranar ya sake tabbatarwa kansa akwai wasu abubuwan ma masu yawa da bai sani ba a kanta.....amma koma meye.....koma mene zai tabbatar ya koya mata darasin rayuwa. zai sauya mata

DUNIYARTA da kalar horon da ba zata sake gigin aikata irin rayuwarta ta baya ba. zai sakata tasan

meye ainihin TARBIYYA GIRMAMAWA KUNYA DA GASKIYA.

Tsaiwar motarsu shine abinda ya fincikoshi daga duniyar tunani zuwa ta zahiri. Ya waiwaya

"yadan dubi farouq dake qoqarin baiwa guard din da sukazo dasu umarnin yadda shigarsu zata kasance. Ko sau daya farouq bai katse masa tunanin ba ko ya sako masa hira. Wani irin mutum ne daya karanceshi ya kuma fahimceshi sosai,yasan babu yadda zai shiga wajen mahaifiyarsa bai fito da guzurin damuwa ba,shiga lafiya da fita lafiya duka tamkar sa'a ce a wajensu,wannan ya sanya bai fiya masa"

katsalandan akan kowanne yanayi yaga ya fito dashi ba.

"A nutse ya dinga bin tsarin ginin da kallo. Baisan inda farouq ya samo gidan ba,don basa cikin"

"gidajensa sam sam,saidai kuma ya cika da mamakin yadda tun daga farfajiyar gidan ta zama sak irin yanayin ginin da yake so,kuma zabinsa."

"""Alhamdulillah"" Farouq ya furta yana dubansa,shima shi din ya kalla,yaja numfashi kadan sannan yace"

"""Shikenan?,hankalinka ya kwanta?,saika wuce gida ka kwanta"" Murmushi kadan farouq ya saki,ya miqa"

"hannu bayansu. Kyakkyawan bamboo basket ya fiddo,wanda aka yiwa wani irin ado da tsari,can qasan ransa yana jin tsoro sosai kan yadda yake ganin rashin baiwa komai daya shafi auren muhimmanci daga wajen fu'ad din. Baya jin tsoro akan zaiyi wani maras kyau ba. saidai bashi da tabbaci ko guarantee din"

zaiyi komai daidai.

"""Ga tsarabar amarya"" Ya fada yana ajiye basket din a tsakaninsu. Harara ya watsawa farouq din sannan"

"ya fara yunqurin bude murfin motar,sai daya fice din sannan yace masa"

"""An gaya maka harda ni a wannan wasan yaran?"""

"""Please mana fu'ad,waye ya gaya maka ana shiga wajen amarya haka?,take it. it's sunnah fa"" Baiko"

waiwayeshi ba ya fara nufar hanyar dake nuni da shine ainihin qofar shiga gidan gaba daya.

"""Aurenma sunna ne kuma jihadi zanyi""."

"""Jihadin daukan fansa?"" Ya fada a ransa a fili yana dariya qasa qasa. Murfin motar ya balle shima ya biyo"

"bayansa duk da baida niyyar shiga cikin gidan don duka ba tsarinsu bane,a qasan ransa yana fata da addu'ar Allah yasa reshe ya juye da mujiya."

"Dab da bakin kyakkyawar qofar ya dukansu suka tsaya kamar wadanda aka yiwa umarni,a nutse"

farouq ya sunkuya ya ajiye basket din sannan ya dago yana duban tsakiyar idanun fu'ad. Koda baiyi magana ba fu'ad din ya fahimci magana yake gaya masa da idon. Farouq ya cancanci kowacce

"girmamawa da qauna,don haka sai ya sunkuya kawai ya dauki basket din yaci gaba da takawa"

"""Muhammad"" Yau farouq din ya kirashi da zallar sunansa da ya jima da manta rabon da yaji ya kirashi"

dashi. Waiwayowa yayi suka hada idanu.

"""Don Allah kayi dukkan abinda ya dace,ka riqeta yadda ake riqe kowacce macen aure"". Idanu fu'ad ya"

"lumshe yana budesu lokaci guda,shima nasa idanun cikin na farouq"

"""Banyi maka alqawarin zaman aure irin na kowanne miji da mata ba. ban maka alqawarin cewa zataji"

dadi kaman kowacce mace ba.......amma zan kyautata idan ta kyautata. manufar aurendai kuma

"banajin zata canza,dole tayi wannan karatun,saidai shima zaizo a duk yanayin data zabi yazo"" Daga haka ya juya yana shigewa don bayason farouq ya sake neman karyashi da kowacce kalma daga bakinsa."

Ba zata iya cewa ga yanayin data wanzu a ciki ba tunda su momma bahijja da sauran mutanen da

"basufi ashirin ba suka juya suka barta a gidan da suke fama jaddada kyau da tsaruwa da kuma dukiyar dake ciki wanda babu daya a ciki da yayi mata. Ko bayan wucewarsun shuru ne yaci gaba da wanzuwa cikin gidan,jifa jifa tana jin tamkar haushin kare daga dan nesa kadan daga inda take. Ko sau daya bata janye mayafin kanta ba,saima qara duqunquna da tayi tana daga zaunen saboda yadda azababben zazzabi yake sake sauko mata. Wani irin tsoro mara misali yana saukar mata,kalar tsoron da bata taba jin irinsa ba. Empty takejin kwanyarta,kaman an kwashe komai dake ciki an zuba tsoro da rashin nutsuwa,sai muryar matar dake da sunan surukarta a yanzu wadda keta mata kai kawo ita da dukkan"

dokokinta cikin tsakiyar kanta tamkar ana mata bita kada ta mance.

"""Assalamu alaikum warahmatullah"" Ya furta qasa qasa yadda baya zaton akwai wanda zai jishi,saidai don"

"kawai yasan sallamar wajibi ce a musulunci koda babu kowa cikin gida,Ko ina da haske tarwai tamkar rana,ba wani qwai da yake a kashe. Da idanu yake bin parlor din da kallo,wani tsari me kyau da ya dace da ra'ayinsa tamkar dashi farouq yayi shawara wajen tsarin gidan,tun daga kan color na paint dana"

furniture din.

A nutse yaci gaba da takawa cikin parlor din hannunsa zube a aljihun shaddarsa. Bai tsaya ba sai

"daya isa tsakiyar parlor din,ya aza basket din hannunsa saman wani dan qaramin table dake tsakiyar falon."

Juyawa yayi yana ci gaba da bin kowanne makunnin fitila dake falon yana kasheshi daya bayan

"daya,har sai da hasken daya rage kawai dake farfajiyar gidan wanda ke ratsowa ta lafiyayyun curtains din da aka zagaye falon dashi."

Sai daya tabbatar ba wani sauran abinda ya rage sannan ya sauya akalarsa zuwa upstairs da yake

kyautatan zaton a can ne sashensa yake.

Stairs na farko kadai ya taka wayarsa tayi qara. Ya dakata ya sanya hannunsa a aljihunsa yana

"cirota da niyyar kasheta gaba daya,don a matuqar gajiye yake,baya buqatar duk wani abu da zaiyi disturbing nasa. Sanda ya bude da nufin kashewar saqo ya cika screen na wayarsa."

"*_welcome home mr jadda,Its strongly warning Cease all preparation,Stop all activities,good night,have"

a nice night_*.

"Maimaita karanta saqon yayi kusan sau uku,zuwa yanzu ranshi ya fara baci,ya kuma hango zallar"

"rainin wayo daya fara shiga cikin lamarin. Koma su waye suna bibiye da duk wani motsi nasa kenan?. A irin wannan saqon da suke aike mishi,ya tabbatar inda suna da ikon cimmasa da tuni sun cimmasa din."

Da baya ya dawo ya zauna saman daya daga cikin kujerun falon wadda tafi kusa da stairs dinsa.

"Mutum uku ya nema,ya aike musu da komai,sannan ya saka binciken cikin schedule dinsa na gobe,ya kashe wayar ya jefa a aljihu ya miqe a nutse yana wucewa saman."

"Babban parlor ne da akayi masa wani tsari na musamman,wanda ke dauke da dining area well"

"designed,sai dakuna bedroom biyu da Master room guda daya dake da lafiyayyen balcony da zai baka daman ganin gidan gaba daya gaba da baya."

"Abinda ya bashi mamaki komai nasa an jera masa,kayanshi da komai nasa,abinda farouq kadai bai"

taba ba abinda ya shafi dakin sirrinsa dake wancan gidan nasu.

"Master bedroom din ya zaba,ya tura ya shiga yana rage hasken fitilun,ya qarasa a hankali ya"

zauna daga bakin sofa bed ya ware hannayensa dake saman cinyarsa yana karanto addu'o'in wanzuwa cikin sabon muhalli

*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE_*

08187255862

5ØÜ 5ØÜ 5Ø
Ü 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ 5ØÜ

_zafafabiyar_

6B6O6O6K 2

g,D² D¥ ³

5ØKÞ5Ø<Þ5ØBÞ5Ø@Þ 13

Page 13

yana sauke dubansa akan ko ina. Bai jima ba ya shafa duka addu'o'in sannan ya miqe. Har cikin

"ransa yana jin gidan yayi masa,komai ma na gidan kuma ya dace da tsarinsa,tabbas farouq din dan uwa ne kuma amini ne na gaske."

"Bathroom ya shige kai tsaye,ya hada ruwa me dan dumi kadan bame yawa ba,don garin an dan"

"fara zafin da ake sanya rai zai kaimu zuwa ga damuna. Sosai yayi wanka,ruwan dumin ya ratsashi,ya hada da alwala ya fito."

"Wasu milk color pajamas ya sanya masu tsananin taushi na kamfanin Ralph Lauren,gray color da"

"suka fidda haskensa da kuma wani kwantaccen kyau nasa daya mallaka,idanunsa sunyi laushi sosai saboda tsananin gajiya,don a daddafe yayi wuturi kadai ya wuce saman gadon."

Sasai yaja numfashi yana furzarwa sanda gabbansa suka samu sakewa sosai cikin tattausan

gadon da aka lullube da luxury bedsheet dan qasar italy kamfanin feretti. Sosai yaja qamshin da yakeyi har can cikin cikinsa sannan ya fesar da iskar waje.

"Qamshi qamshi yana daya daga cikin abinda ke matuqar burgeshi a rayuwa,shi yasa yawa"

"yawan gift din da yake samu suna da alaqa da abu me qamshi,walau turare body mist ko makamancin hakan farouq ya dade da sanin wannan,shi ya sanya ya saka company din da sukayi aikin shirya gidan"

suka tsumashi da qamshi.

"""Ko zata iya tsaftace gidan ya zauna a haka?"" Ya raya a ranshi,sai ya tabe baki yana juyawa zuwa barin"

hannunsa na dama gami da jan qaramin tsaki.

"""Ruwanta tayi tsafta ruwanta kada tayi"" Ya raya a ranshi. Abu daya ya sani shi din zamansa a gidan bame"

"tsaho bane,don zuwa yanzu dole ya fara tabbatar da tsaiwar company dinsa na abuja da za'a bude kafin ya sakar musu. Wani abu kadan yaji ya taba ransa daya tuna yawan massages da yake samu na barazana akan company din"

"""Hasbunallahu wa ni'imal wakeel"" Ya furta murya qasa qasa"

"(Shin kinsan qarfinta kuwa?,kisan aikin da take yiwa me yawan ambatonta?,damuwa gareki?,ciwo ne?,ka"

"maqiya suka sakaki a gaba?,ki kamata qamqam ki hada da salatin annabi kisha kallo,Allah ya bamu dacewa yayi mana maganin damuwoyinmu ameen)."

"*******Ba zata ca ga sanda wahalallen baccin dake cike da mugun zazzabi ya dauketa ba,ita dai ta bude"

"idanunta ne kawai ta ganta kwance daga bakin gadon,wanda ta tabbatar da tayi mugun juyi cikin baccinta ba abinda zai hanata fadowa."

"Tsoro gaba daya ba dabi'arta bane,amma kuma tun a jiya ta fuskanci yana neman samun wajen"

zama cikin zuciyarta da ruhinta. Tsoron abu guda kawai zata iya cewa ta fahimta. girman gidan data

tabbatar yafi qarfin zaman mata hudu ma da iyalinsu. alamun motsi da shigowar motarsu dama fitar

"da motar ta sakeyi,daga haka bata sake jin komai ba amma kuma tsoron bai saketa ba."

"Idanunta ta maida ta lumshe. Ba ciwon kan zuwa yanzu,ba kuma zazzabin,saidai tana fatan rufe"

idanunta da tayi dinnan ta budesu ta samu komai ya koma mafarki komai ya shafe tamkar bai faru ba.

"Saidai inaaa. akace qaddara ta rigayi fata,koda ta bude komai yana nan kamar yadda yake,agogo naci"

"gaba da tafiya ba tare daya koma baya ko na second guda ba,wannan shi ya bata tabbacin babu abinda zai canza din,don haka ta yunqura ta miqe da wata irin kasala tana sauka daga saman gadon."

Qofa guda daya da tafi kama data bandaki ta nufa. A hankali ta shiga kamar me tsoron wani abu

kada ya kamata idanunta nabin kowanne sashe na bandakin da kallo.

Komai luxury ne kuma designer daya sanyashi yasha banban da toilets da dama. Sai data bata

"lokaci tana qoqarin tantance komai,sannan ta isa sashen wanka dake dauke da jacuzzi da bathtub,ta soma zare kayan jikinta. Ko ina na jikinta ya mata nauyi,sam ba dadi saboda nuqurqusar zazzabi,uwa uba kuma akwai rashin sabo na kwanciya ba tare da tayi wanka ba,don haka yanzun kai tsaye taji wankan tafi"

buqatar yi kafin komai.

"Sanda ta isa ga closet dinta kuwa sai taji gaba daya ta raina duniyarta ta baya,duk yadda taso"

"abun kada ya burgeta amma hakan bai samu ba,dolen dole ma ya burgeta,komai a jere a tsare tamkar wani hamshaqin boutique daya amsa sunansa ta fannin saida komai da komai. Sai yanzu ta fahimci maganar da hadiyya takeyi bayan sun dawo daga gidanta,suturu ne da batasan iya sanda zata kammala sakesu ba,kusan komai ya cakude,kayanta na gida da wadanda ta taras a nan,bata ma iya ganin natan kwata kwata,duk yawa ta suturarta kuwa sun boye tsaf cikin closet din. Batason ta wahalar da kanta da"

"yawa don bata da wannan energy din,dole ta zabi atamfa kawai riga 3quater da straight skirt ta saka."

"*******Tun daga daren jiya data dawo daga gidan maamah din wato mariya,bata samu wani cikakken"

"lokaci daya haura mintuna talatin ba cikin tunani ba. Kowanne motsi da zatayi yana motsa mata da tsananin kwadayin cikar burinta,wato wanzuwar jininta cikin jinin mamallakin kamfanin sarrafa gold da diamond din. Ta sani akwai wasu tsauraran hanyoyi daya kamata ace an sharesu fetal kafin takai ga"

haurawa izuwa nata bigiren......to amma shin mallakar fu'ad a hannun mariya kamar yadda takeso zai

iya zama mataki kuma mabudin tata nasarar?.

Amsoshi guda biyu ne wato eh da kuma a'ah. Eh idan har tayi nata aikin akan hajiya mariya tazo

hannunta. ita din zata zame mata tsani na mallakawa tata shalelen fu'ad. Aah idan har ta gaza samun

mariya a hannunta ko kuma fu'ad ya gagara zuwa hannun mariya kamar yadda take buri shin me zai

"hana tayi nata aikin itama daga gefe?,tayi amfani da tata basirar?. Wannan tunanin kadai ya sanyata yankar asubahi,bata kuma tsaya a ko ina ba sai a gaban babban bokanta wato BAHAGO."

"Maida foldable basket din me zip tayi ta rufe gami da zuge zip din,sannan ta maida idanunta kan"

zuwaira dake zaune a gabanta

"""Ina fatan kin riqe dukan baya naina. don a haka nakeso su shiga kunnuwanta tamkar ni nake"

bayanan......bana buqatar mantuwa ballantana ganganci ko kuma kuskure zuwaira. zaki zauna kuma a

"iya matsayinki na 'yar aiki kawai"" Kai zuwaira ta jinjina mata. Taji dadin wannan matsayin sosai da"

"maamah ta dauka da danqa mata,ta wannan hanyar kawai zata nunawa hajja qarfin mulki da isarta akan"

maamah din. Saidai kafin tace komai anyi knocking daga waje

"""Waye ne?"" Ta tambaya cikin qosawa,don ta fara gajiya da yawan baqin da suketa zuwa ganin gida. Jiya"

"a daren bata kwana da kowa ba cikin gidan,tun a daren kowanne baqo ta sanya aka dinga dibansu ana kaisu gida,na wani garin tunda asuba aka debi hanya dasu."

"""Nice. baquwa kikayine tace na gaya niki"""

"""Baquwa kuma?"" Ta tambaya a mamakance,don bata tsammanin samun baquncin kowa a wannan"

"lokaci,hasalima ta gayawa malam Sa'adu kada a sake bari kowa ya shigo,koda sun shigo ta barwa masu aiki sallahu ko waye a gaya masa tana hutawa ne."

"""Wacece baquwar?"" Ta tambaya kai tsaye cikin bacin rai"

"""Hajiya harira"" Yarinyar ta amsa mata kai tsaye"

"""Shigo da ita"" Itama ta bada amsa kanta tsaye,saidai kuma can cikin ranta tana mamakin abinda ya"

"kawota,don a jiya sun rabu ne tanata mata tsiya,ba zata kuma ganinta ba sai ta huta da kyau."

"""Kada dai ace har kin watstsake hutun kuma ya qare?"" Maamah ta fada tana tsokanarta. Wani murmushi"

ta saki mai nuna alamun akwai damuwa.

"""Ina naga ta hutu mariya?,matsala ta tasomu gaba tun cikin daren jiya?"". Idanu maamah ta fiddo tana"

matsa mata wajen zama

"""Subhanallah.....ni wallahi har kin sanya gabana ya fadi matsala ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login