Follow us on social media

Showing 21001 words to 24000 words out of 79618 words

Chapter 8 - Sexxi'es House Complete Complete Hausa Novel by Aisha Maman Teddy

22 Nov 2025

1605

. Ko me yasa Ammie a lokaci guda tace " Aaliyah take so Aydaan
ya Aura? Shin koma koma koma daiii🤔 bari dai nayi shiru chakwakiya na a gaba ...kar ku
manta ba muji su waye dangin mahaifiyar Aaliyah ba ,wanda itama kan ta bata san su baí ½íµŠï¸ .


Masu bukatar cigaban wannan littafi zaku biyo wannan hanya Regular payment ₦300... VIP
group ₦500... special ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN
ta Wannan number 08081202932 idan VTU transfer ne kuyi ta Wannan number 09061466409 .
#MAMANTEDDY
#MAMANTEDDYCOLLECTIONS
#MAMANTEDDYSKINCARE
#MAMANTEDDYHAUSANOVELSPANS*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar
mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan
kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuÉ—i
ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya
littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

(MMTWA)
#This is Mmn teddy ,I'm here to educate, entertain and enlighten my Readers...📚😻

Tsayawa Aaliyah tayi tana bin Aydaaan da Kallo ,ganin Abun take tamkar almara ,wannan kuma
Wani irin magana ce Yake mata haka?. Narai narai tayi da ido cike da Karaya da nadama ta
fara cewa " Nayi kuskure ƙwarai , Amma kayi haƙuri ka yafe mun , Ban taɓa ɗaukar komai naka
ba , Sai a yau nayi yunƙurin yin hakan,duka akan Ɗan Son ganin Wata biyan buƙata nawa
....zan tafi ina So ka manta dani Aaliyah kaman yanda nima zan manta da kai ,dama ban saka
a zuciyata ba , Zan nemi Sana'ar da zan yi don ganin Na Wankar da mahaifi na daga ciwon da
yake ciki a yanzu ,wata kila Rayuwa ko mutuwa . Wani irin kallon Banza yayi mata sheƙeƙe
...Juyawa yayi ba tare da ya tsaya bi ta kanta ba ,bare ya ɓata yawun bakin sa wurin yi mata
Wani Magana . Nufar Sofa cushine yayi yana zama abun sa , hannun sa yakai yana É—aukar
lemun dake gefe tare da kaiwa bakin sa yana fara sha tare da lumshe Lulun idanun sa. Ganin
haka yasa Aaliyah juyawa a hankali tana faÉ—in " Na Barka Lafiya ".

Keee.! Ya kira sunan ta ba tare da ya sa idanun sa a inda take ba . A hankali Aaliyah ta juyo
tana kallon sa tare da Sauraren me kuma zai faÉ—a mata a yanzu . Hannun sa taga yasa yana
shafa screen É—in Wayar sa , Juyo mata da Phone É—in nasa yayi tare da cewa " Kalli nan kamin
ki tafi . Numfawa Aaliyah tayi a tsorace don ba tasan hukuncin da Aydaaan zaiyi mata ba
,Wannan yasa ta ÆŠago da idanun ta a hankali tana shimfida su akan Screen ÆŠin Wayar nasa .
Vedio ne ta gani Na Baba gyefen sa Inna Turai sai Nurses mata Guda biyu suna jinyar sa
,Alamu an masa aikin nasa yanzu ya samu lafiya Don har motsa jikin sa taga Yana yi da kan sa
.


Wani irin Zabura Aaliyah tayi kamin ta ƙariso Gaban sa Da gudu tana zubewa a gaban sa ,
Yallaɓai Aydaan , Wannan baba ne , Wallahi Abba na ne , Yallaɓai ya akayi haka ? Ya akayi
Abba na ya Warke ? . Hummm . Sauke Numfashi yayi tare da aje Wayar a gyefe yana cigaba
da Shan lemun sa . Tsayawa Aaliyah tayi tana Fara zubda Hawaye na farin ciki ne ko akasin
hakan bata san me zata Kira sa ba . Abba ya Warke Aaliyah.!


Amma Yallaɓai Me yasa baka faɗa mun ba?. Shiiiii Yayi maganan yana Saka Yatsar sa A
saman laɓɓan sa , Ya isa , badon kowa nayi Wannan Aikin ba sai don Saboda ke Aaliyah , Ina
Son ki , Amma ina Son Jidderh na fiye da kowacce Ƴa mace a rayuwa ta . Ina ba Abun da nake
So muhimmanci a rayuwa ta , Wannan yasa tun ranan da naganki na tura akayi mun bincike
garin ku yobe , Anan na tadda Abba babu lafiya , Wanda nan take nasa aka yi masa aiki da
kwararrun likitoci , Wanda da Warkewar Abba yau kusan Kwanaki Bakwai kenan .


Nasan Dalilin zuwan ki cikin gidan nan , Munaya.! Wani bugawa Ƙirjin Aaliyah yayi cikin Sauri
idanun ta na tsoyayar da Hawaye tace " A'a Yallaɓai .... Shiii Pls babe stop it. Yanzu Ni mijin ki
ne , Me Son ki , so ki daina kirana da Wannan Sunan , Ki zaɓa mun mai Daɗi mana😻 . Yayi
maganan yana Ɗaga mata gira tamkar babu abin da ya shiga tsakaninsu na saɓani . Wannan
Wani irin mutum ne??. Aaliyah ta tambayi kanta cike da ƙara jin mugun Tsoron sa .

Aaliyah ". Ya kira Sunan ta yana sauke Numfashi ,kana ya cigaba da cewa " Munaya Na santa
,ta kuma san koni Waye? Amma me yasa ta turo ki bayan tasan ba zaki taba iya damfara ta ba?
So Lemme show you something . Yayi maganan tare da Ƙara nuna mata Wayar sa . Vedio ta
gani na Hajiya Munaya ,Ɗauke Dumu Dumu a hannun Jami'ai , an saka mata Anƙwa . Innalillahi
wai'inna ilaihir raji'un ,Wayyo Ni ....Yi mun shiru ko yanzu na....! Maganan nasa ne ta ÆŠauke
cikin doka mata Tsawa yana jin zafi a zuciyar sa . I fell in love with you ,tun kan a zo nan
,Wannan yasa ban sa an hada dake an kaiku gidan gyara Hali ba . Kin san me yasa ?. Yayi
maganan yana sa hannun sa tare da tallabo Fuskar ta dake kasa ,idanun ta sunyi jajir , hawaye
na cigaba da Sauka mata .


Tsayawa yayi ƙurr yana kallon ƙwayar idanun ta , You're Sexxy dear ,i love You ,buhhh i love my
Jidderh much ,more than you Aaliyah ". Kamin tayi masa magana ne taji yasa Harshen sa yana
lasar Hawayen fuskar ta ,wanda jin haka yasa Aaliyah Saurin yin baya har tana buguwa da
Centre table . where are you Going now? Babu inda zaki je ,kin shigo gidan Moddibo bakya
babu fita har Abada.


Me nayi maka Yallaɓai? Don Allah kayi hakuri . Keee Baki mun komai ba , just calm down
sweetheart okay?. Na taimaka miki Abba ya Warke yanzu kaman bai wani ciwo ba a rayuwa ,
bashi da Burin da a yanzu ya wuce ya Ganki , Ni Kuma bazan koma dake ba ,sai kin mun
alƙawarin Abubuwa biyu ... kallon sa Aaliyah tayi cikin Sauri Tace ' Yall.... No ki Rani da sunan
Lovers ...Darling love , Sweet , Babe , Gasunan da yawa . Shiru Aaliyah tayi masa a sanyaya
tace ka faÉ—a mun mene xan maka yanzu zanyi ,amma don Allah ka kabar Ni na tafi Gida ina
Son Ganin Abba na ...! Ta ƙare maganan tana lumshe ido sai kuka sosai har da shashsheƙar ta
. Murmushi yayi wanda ta kasa gane manufar shi nayin haka , kana taji yace ' Ba Wani Abu
bane mai Wuya , Kin amince Zan Aure ki? Kin kuma yin mun Alƙawarin hakan , Sannan na biyu
kimun alƙawarin Zaki sa Ammie ta janye Akan ƙudurin ta ko bayan na Aure ki xan Auri Jidderh."


Shiru Aaliyah tayi tana kallon sa , kamin tace " Aini bana Son ka.! Ta ƙare maganan tana masa
narai narai da idanun ta . Wani irin yarrr yamm yaji tun da ƙasan sa har zuwa tsakar kan sa .
Cikin Wani irin murya yace " Okay to Wa kike So ? Just feel free faÉ—a mun sunan shi . A hankali
Aaliyah ta girgiza Kai kana tace " Babu kowa ,Ni ban soyayya da kowa". Wani Kallo yayi mata
kamin yace " Har Ibrahim na Layin ku ba saurayin ki bane ?. Saurin kallon sa Aaliyah tayi tare
da nuna mamakin ta ƙarara akan Sanin sunan Ibrahim da yayi. Shi kuma fa? Ya yi maganan
yana kafeta da Lulun idanun sa . Cikin Inda² tace " Ni ban taba jin ina Son wani ba sai Abba na.!
Kallon ta yayi cike da jin wauta tare da kuruciyar ta yace " Okay ni Kuma Zaki Soni Aaliyah ,ba
kaɗan ba Sosai . Kimun Alƙawarin . A hankali ta sunkuyar da kan ta , Ni ka bari na Auri Ibrahim
, shine .... It's Okay,ya Isa Ke fa tawa ce, Ko kiso ko ba kiso ba....Daga zarar munyi Aure Kinga
Hankali na na can Wurin ta Wajen Wato Jidderh , ke da kanki zaki sami Ammiee ki bata hakuri
ta amince na Auri Jidderh ,ta shi kije , a tafi ko?. Yayi maganan yana mata magana cikin nuna

wani irin romantic caring tamkar yana magana da yarinya yar 1 year ,kaman Zahra ta ....!




Gobe da safe zakuji da Sabon Update na gaba inshallah .
#mmtwa📚
#mmtlovers😻
#mmtcollections
#mmtramadhankareem🌙.
#mmtpalace🕊ï¸
#sexxieshouse

*RAMADHAN PROMO.!*


Alhamdulillah ,duk kan Godiya ya tabbata ga Allah ,mai kowa mai komai , Tsira da aminci su
tabbata ga Sayyadina Muhammad SAW . alhmdlh RAMADHAN na kusanto mu , Ya Allah ka
bamu ikon Aiki aiki na ƙwarai a cikin Wannan Wata mai isowa Wato watan RAMADHAN , Ni
MMN TEDDY nake sanar da masoya na tare da dukan yan uwana musulmai , Sadaƙa da Zanyi
daga Farkon RAMADHAN Zuwa Uku ga Watan RAMADHAN zanyi Rabon Kati wanda zan
É—aura shi a status É—ina , ko ta one Group da zan bude mai suna RAMADHAN Kareem , Badon
komai ba zan yi Rabon Wannan kati sai don Albarkacin Wannan Wata mai girma mai kuma
daraja , Zanyi Rabon MTN , 9MOBILE , GLO , AIRTEL duka dai 4 network É—in nan in Allah ya
kaimu kuma ya yarda .

Ga masu buƙatar samun Wannan PROMO nawa zaku iya tuntubar Numbobin Waya ta gasu
,zan rufe saving contact da Adding a group dina ana gobe RAMADHAN inshallah.... Just charte
up via 08081202932 ... Banda kira Don Allah , saboda A online zamuyi komai don haka kuyi
magana dani ta Iya WhatsApp ne Ngd , RAMADHAN RAMADHAN....RAMADHAN KAREEM.! Maman teddy taku ce.! 08081202932 Allah ka bamu ladan niyya Amin ,kar a Manta a mawa
fiyayyen Halitta Annabi SAW salati Goma Goma don Allah í ½í±.
*Duk Wanda yayi karo da wannan posting shima yayi share Zuwa Groups uku ,don Alfarmar
Annabin Rahma mun gode!**#Moddibo's Family*
*#Sexxi'es House*
*#Gidan ƙwarata return*

*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah
kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda
Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuÉ—i ki saya ,Indai kina iya siyan Data na
WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin
group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank
ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

*í ¼í¼MAMAN TEDDIE'S*
*WRITERS ASSO.📚🖊ï¸*
(MMTWA)
#We are here to educate, entertain and enlighten our Readers...

Ina masu zuwa mun hello maman teddy Ni marubuciya ce pls ki sani a ƙungiyar ki , ko kuma
maman teddy ina Son na iya rubutu ban san ƙungiyar da zan shiga don suyi Guiding ɗina ba ,
So pls This is my new association .
Ga masu sha'awar fara Rubutu ko marubuta Wanda basa da ƙungiya , to dama gare ku ga
Sabon association na Mamanteddy ,Zaki iya mun magana ta WhatsApp number na
08081202932 yauwa...

Albishirin ku masoya maman teddy , a yau min fara ÆŠaura maku daya daga cikin Nobels din ta
mai Suna ƳAR WAYE.? A YouTube channel namu , me kike jira maza garzaya don ki saurara ,
it's a Love caring and sympathetic story , ƳAR WAYE.! ga YouTube link namu zaku iya joining
https://youtu.be/M0SeeufXge8 sannan kar ku manta Wurin yi mana Subscribe mun gode.!

Pans ÆŠina na Littafin Sexxies House I'm so sorry please , Vip SPC gobe zamu fara Update sau
biyu a rana kamar yanda na saba a ko wani book É—ina inshallah ."

Tsayawa Aaliyah tayi tana kallon sa Idanun ta na cika da Ƙwallah . A hankali ta motsa laɓɓan ta
tare da cewa " Okay Dama badon Allah kake Sona ba? Dama Ni tuntuni nasan da hakan , nayi
maka laifi ba sai ka yafe mun ba?. Wani Irin kallo yayi mata tare da cewa " Anƙi A haƙuran Oya
Out.! Yayi maganan yana É—an Doka mata Tsawa ...cikin Sauri Aaliyah ta fice daga Falon
Hawaye na bin Kuncin ta , Hannun ta tasa tana Goge Hawayen dake zubo ma Kuncin ta ,
kamin ta nufi Æangaren Ƴan Aikin gidan .

Tun da ta juya ta fita Aydaaan ya kasa Kauda idanun sa daga Hanyar da ta fice , Dafe zuciyar
sa yayi dake Harba masa Da ƙarfi kamin ya furta a bayya ne da cewa " Me yasa zuciya ta zaki
mun haka? Ina jin tausayin Ta , Ina kuma Son Jidderh , Humm Dan Gyada kafadan sa yayi tare
da cewa " Ko meye dai nayi ma kaina Alƙawarin Auren su duka. Miƙewa yayi yana nufar Privacy
don ya watsa Ruwa ko zaiji Sanyi a zuciyar sa .

Abun da ya faru da Hauwa kuwa bayan Sakin ta da Salisu yayi ,daƙyar ta iya barin gidan ,don
har yamma ya fara sannan ta saka mayafi tana ficewa daga Gidan tare da nufar Layin su don ta
koma gidan mahaifin nata don bata da inda zata je da ya fi mata nan .

***

Assalamu alaikum Ta yi Sallamar a sanyaya jikin ta a mace ganin Baba da tayi da Buta yana

Alwala alamun zai tafi masallaci . Umma ne ta fito daga Madafi hannun ta ÆŠauke da muciya
alamun talge ta gama . Tsayawa cak tayi ganin Hauwa da tayi kaman kuma yanda shima Baba
yayi mutuwar zaune . Don shi a kullum gani yake idan Hauwa ta Rasa Salisu to bazata taba
samun mijin Aure ba , a cewan sa maza yanzu basa Aure sai lalata da mata a haka suke karar
da Rayuwar su cikin aikin alfasha , Wanda Azaban shi na Wurin mahalicci tun a duniya zaka
fara ganin abun da ka aikata ,zaka girbi Abun ka .


Wani irin ƙaƙari yayi kamar tari zai shake sa , cikin Wani irin murya ya ce " Hauwa? Me kika zo
yi da Wannan yammacin Ana Kirar Sallah?. Eiyee.? Ya kuma maganan cike da Tsawa da
kaguwa da yayi kan yaji lafiya.!

A hankali Hauwa ta sinne kanta ƙasa , hawaye na fara zubo mata , Baba Ƙaddara ce.!
Ƙaddara? Ya maimaita maganan yana ajiye butar hannun sa tare da miƙewa Tsaye ,me kike
nufi ? FaÉ—a mun Sakin ki yayi ne shi Salisun?.


Eh Baba ". Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un , Shikenan dama kin fi so ki rinƙa kaikawa Tsakanin
Ni da Mahaifiyar ki muna haÉ—a kafaÉ—a ,haka kike so to dawo ki zauna . Hauwa kin mawa kan ki
sakiyar da babu Ruwa , Haba Hauwa Allah ya baki namiji kamar Salisu ....Umma ne tayi Saurin
katse shi tare da cewa " A'a Malam ,Hauwa fa tana Hakuri da Salisu , ya nuna baya ra'ayin ta to
ya zata yi , Ga Hauwa babu makusa ,amma ace Salisu ya sake ta , Kai Wannan yaro yaci mana
mutunci , wallahi sai Allah yayi mana sakayya tsakanin mu da shi ....duk hawalar da ya ....ke Ya
isa da Allah." Baba ya katse Umma cikin nuna ɓacin Rai .


Dama kema ai bakya ganin Laifin yar naki ko kuwa me zata yi ai ke bakya gani . Ban da dama
ba Ƙaunar Salisu take yi ba , da ya sake ta ko ya fara banbami ba sai ta zube ƙasa ta basa
Haƙuri ba?. hakuri malam? Hakuri fa kace? Umma tayi maganan tana kara jajanta wa kamin
tace " Wallh malam Ni na fara zargar Wani Abu tsakani ka da Wannan yaron Salisu haba , me
ya rage game da Hauwa? Bayan cutan yunwa , wallahi ina da tabbacin Hauwa har ciwon zuciya
ta na dashi . Ke da Allah tashi bar kukan nan ki wuce ÆŠaki ki cire Wannan mayafin , Ko kashe
kan ki zakiyi akan Ɗa namiji? Wuce Ni da Allah , Allah ya baki mai ƙaunar ki ,cida sha da
sutura kar ya yanke maku har Abada . A hankali Hauwa tasa ƙafa tana shigewa Ɗakin Umma ,
saboda Tsaban tashin hankali ko gaban ta bata gani dakyau . Juyawa Baba yayi yana cigaba da
banbami da faÉ—a , yana cewa " Ai kuma Hauwa shikenan keda Aure sai dai kiga Anayi . Tun da
kika rasa Salisu yaron kirki É—an manyan mutane Wallh kin yi Asara . Aje Muciya Umma tayi tare
da nufar ÆŠakin ta don ta rarrashi Hauwa ,don ta lura sam ba a hayyacin ta take ba .

***
*Moddibo's Family*
Æangaren Aaliyah kuwa tun bayar ficewar ta daga Part ÆŠin YallaÉ“ai Aydaan ,ta tattara kayan ta
ba tare da kowa ya sani ba ta gudu daga Garin Lagos zuwa Yobe , Don garin su ta koma da

Yammaci ta sauka a gida .

A soron Gidan su ta tsaya sam ta kasa shiga saboda Tsoron Inna Turai da kuma a yanzu ya
zata amshe ta . A haka har Gari ya fara duhu magriba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login