Follow us on social media

Showing 60001 words to 63000 words out of 79618 words

Chapter 21 - Sexxi'es House Complete Complete Hausa Novel by Aisha Maman Teddy

22 Nov 2025

1627

mata gira yayi yana mata
Alaman kisss da Labɓan sa . Saurin Sada idanun ta ƙasa tayi yayin da ya saki murmushin dake
ƙara masa kyau da ƙwarjinin sa na fitowa. Baki Gamsu ba? Ya kuma yi mata Maganan don ya
fahimta bata san ina yaran nasa ya nufa ba . Ni ban fahimta ba .! Tayi Maganan tana miƙewa
tare da kokarin raba jikin ta da nashi . Okay Bari na cigaba daga inda na tsaya . Kamin tayi
masa magana ne taga Ya sa bakin sa yana shashshaƙar jikin ta . Wani irin Zaro ido tayi cikin
Sauri tace " Yah Aydaan na Gaji wallahi da zafi . Ohhhh Sorry Sannu bari yanzu zan baki
magani. Hummm .

Juyawa tayi tana yunƙurin miƙewa bai hanata ba har ta sauka daga saman bed Ɗin kamin a
fakaice cikin sauri tajawo Wani Towel Ɗin sa dake Gyefen Waldrop tana Ɗaurawa ma jikin ta .

Ina ne zaki yanzu?. Tsammm Tayi kamin ta juyo ta basa Amsa da cewa " Toilet zan shiga na
watsa Ruwa , Don Allah ka barni ,jiki na wani iri yake mun. Okay a fito lafiya ,yayi Maganan
yana miƙewa tare da sauko da ƙafar sa zuwa ƙasar tiles Din Bedroom ɗin. Juyawa tayi cikin
sauri tana nufar Privacyn kamin ta shiga ne ta kuma jin Muryar sa yana cewa " Or should I
come N Help you?


No thanks Y Aydaan , inshallah I can do it by my self.Okay yayi Maganan yana miƙewa yayin da
ita kuma cikin Sauri ta shige Privacy tana shiga ta sauke Ajiyar zuciya , Tare da fara tunanin
Rayuwar nata yanda zai kasance. A hankali ta lumshe idanun ta tsawon lokaci zuciyar ta na
harbawa . Wannan ba cin Amana bane kuwa? Anya ban ci Amanar Adda Hauwa ba ? Nayi
masu yankar Ƙauna ... Motsin sa Da taji ne yasa ta Saurin nufar Shower tana fara Kurkurar
Bakin ta tare da Ɗaukar Brush .

**

Kallon Aaman Momyn nasa tayi kamin tace " Aaman kasan me kake Faɗi kuwa ? Wancen fa da
kake so ka Aura a yanzu ɗan uwanka ƙwazin din ka ita yake buri tun da kuruciyar sa har izuwa
yanzu , bana jin Aydaaannnnn zai daina Son Jidderh har iya ƙarshen Rayuwar sa ,akan ta ya
fara sanin wani abu So da kuma sanin menene Ciwon So.! Ina tunanin wannan Abin ka bar shi
ba zai yiwu ba Aaaman , kuma a cikin Gidan nan Zaka ƙara saka Aaliyah a cikin tasku ne , kaga
kuma yarinyar da Bata ji bata gani ba . Mum....! Aaaman Ne ya kira sunan Momy yana kallon ta
idanun sa sun kada sunyi Jah na tsananin damuwa da tashin hankali . Momy Sai kuma na Bar
Jidderh cikin Wuyan Rayuwa da tsananin ta . Momy nasan yanda Aydaaannnnn ke Ƙaunar
Jidderh yanda ta kasance Classmate ɗin sa haka Nima , komai na Rayuwar su sune suka yi shi
amma kuma Nine na san komai kuma na zartar . Momy Saboda halin da Aydaan zai shiga ko
Aaliyah sai na bar ita kuma Jidderh a wahala ? Momy kin san Wacece Jidderh ? Jidderh itace
yarinyar da muka fara shiryuwa a sanadin ta , muka fara sakawa a zuciyar mu babu bambanci
tsakanin talaka da Mai Wadata . Aaaman ..!


Momy ta katse sa tana masa Wani irin kallo na kau ba zaka fahimta abun da nake son sanar da
kai ba . Aaaman kaje ka ƙwanta ka huta nasan ƙwaƙwalwar ka zai fi maka aiki dai-dai . Hannun
sa yasa yana shafa suman kansa kamin ya miƙe tare da Ɗaukar keys Ɗin sa . Okay momy bari
na hau sama sai na sauko . Gyada masa kai tayi tare da cewa " Okay ka huta Sosai kaji ?". Ta
ƙare Maganan cike da tausayawa .

**

Da misalin ƙarfe Biyar na yamma ne Hauwa ta fito daga Madafi idanun ta na fidda Hawaye na
Tsaban Wahalar itace ɗanyen da take Aiki dashi , kasancewar lokacin damuna ake ciki .
Lumshe idanun ta tayi kan ta na sara mata , a hankali ta fara tuno da fuskar Ƙanwar nata kamin
ta fara tuno da kalaman ta a gare ta da kuma yanda suka sha Wuyar rayuwa a tare da Aaliyah .

2010 watan mayru 13yrs back . Tafe take cikin Sauri kan ta ɗauke da Itace hannun ta daya ta
tallabo icen dake saman kan ta , ɗaya kuma hannun nata Ɗauke da kullum manja wanda
Umma ta Aike ta domun yin cefanen Dare . Ɗafa ne da kuma Soyayyar ƙanwar nata yasa ta
duk nesan dake tsakanin gidan Umma da Gidan Su Aaliyah Wato gidan mahaifin ta na asali bai
hanata ta takowa da ƙafa ba duka don taga Halin Da ƴar Ƙanwar nata take ciki . Wanda a
wannan lokaci Aaliyah na da shekaru 5 biyar a duniya ,Ita kuma Hauwa ba zata haura 17
baƙwai ba ,don tsakanin su akwai ta zara sosai . Tun a wannan lokacin cikin Rayuwar maraicin
suke na Rashin uwa , haka Tun a wannan lokacin Aaaliyah ke shan Azabar Inna Turai . Aaliyah
...! Hauwa ta kira sunan Aaliyah dake zaune a soron Gidan jikin ta duk datti uniform din
makarantar Gomnati ne a jikin ta duku-duku dattin ya ɓaci . Cikin Sauri Aaliyah ta miƙe ganin
Ƴar uwar nata yasa ta da gudu isa gareta tana faɗawa jikin ta tare da fashewa da kuka . Adda
Hauwa yunwa nake ji ". Yunwa Inna Turai ba tayi abinci bane ba ?. Ɗago kai Aaliyah tayi tana
cike da yarinta tace " Tayi Amma tace ba zata rinƙa bani Abinci ba sai dare . Yanzu baki ci
komai bane da Safe ba ,haka ma Da rana ?. Cuno baki Aaliyah tayi wanda ya zama mata jiki
har girma wasu kuma ke cewa kawai shagwaɓa ne . Gyaɗa ma Hauwa kai tayi kamin tace "
Banci komai ba .


Shiru Hauwa tayi idanun ta na taruwa da Ƙwallah , Kallon Yar karamar yarinyar da tun safe bata
ci komai ba tayi har izuwa wannan lokaci ƙarfe kusan biyar na yamma . Taho muje na baki
abinci kici kinji Aaaliyah ta . Kallon ta Aaliyah tayi kamin tace " Adda Hauwa Ai gidan Umma ku
baƙwa Girki sai dare ...eh Aaliyah ta na sani banan zan kai ki ba . Kamin Aaliyah tayi magana
ne Hauwa ta kama hannun ta tana cewa mu tafi . Da fari Gida Hauwa ta isa ,tana shiga ta nufi
Madafi tana Aje itacen da manja kana ta fito tana kama hannun Aaliyah suka bar gidan don A
wannan lokacin Umma bata nan .

Kasuwar kanti suka nufa kai tsaye ba tare da Hauwa tasan ina zata kai Ƙanwar nata don taci
Abinci ba . A bakin Shagon Mansura mai sayar da abinci ta tsaya . Don Allah Mai Abinci ki
taimaka ki ba ƙanwa na yunwa take ji . Hauwa tayi Maganan tana tsayawa a inda Mansura ke
irgar kudin ta . Wani Irin kallo Mansura tayi mata ,kana tace " A'a kyauta ne zan baki abincin ,
idan kina Son ƙanwar ki taci Abinci to ga Ƙwanoni can ki wanke mun su ,idan kin gama sai na
biyaki da Abincin . To shi kenan kawo omo . Nuna mata Omon tayi yayin Da Hauwa ta juya
tana kallon Aaliyah zauna anan Ƙanwata yanzu zan kammala sai kici Abinci kinji? . Gyada kai
Aaliyah tayi tana zaune a can Gyefe tana kallon Hauwa tana wanke tulin wanke -Wanken
kaman na gidan biki tana kammalawa ta mike tana goge zufan Goshin ta kana tazo Wurin
Mansura tana cewa" Na kammala . To ga Abincin can ki ɗauka a saman teburi . Mun gode Abun
da Hauwa tace kenan kamin ta kama hannun Aaliyah tana cewa " Mu je kici Abincin.

Zama suka yi tana tasa mawa Aaliyah abincin ,cikin sauri Aaliyah ta fara ci ,cin abincin take
sauri sauri kaman zai gudu ita dai Hauwa sai kallon ta take tana goge Hawaye . Sai da taci
Sosai sannan ta juyo cikin sauri tana cewa " Adda Hauwa ke ba zaki ci ba,kema mu ci tare . Jin
hakan yasa Hauwa murmushi kana tace " A'a Aaliyah ta kedai kici ki koshi Kinga Ni idan na

koma Gida Umma zata bani na dare ,amma ke kuma ba lallai Inna Turai ta baki ba . Hauwa ta
kare Maganan tana shafa Saman kan Aaliyah wanda kitson kan ta yake a dankare tun wanda
tayi mata zane guda hudu yafi tsawon wata uku a kitse babu wanda ya kara kallon mata . A
haka suke gudanar da Rayuwar su cikin kunci sai dai abu ɗaya ne baya Wuce su a rayuwa
shine karatun su ,duk da makarantar Gomnati Aaliyah tayi amma kuma dalibace mai matuƙar
hazaka kaman Yar Uwar ta Hauwa . Bayan Hauwa ta maida Aaliyah gida ,da ta dawo Gida
tasha dukan Baba ,don cewa yayi yawo ta tafi daga Aiken manja . Da kyar Umma ta kwace ta .
Nisawa Hauwa tayi tana jin zuciyar ta na mata nauyi tana dawowa daga Tunanin ta duk da
Maganan Aaliyah na dawo mata kwanya . Adda Hauwa komai sai dai ki bani ,ke ba kya ci me
yasa ?.

Aaaliyah saboda ina son naga Rayuwar ki tayi kyau fiye da tawa rayuwar ,na ce mawa Maman
mu zan kula dake sosai tun kamin ta tafi ta barmu ...komai zaki iya bani kenan ?. Murmushi
Hauwa tayi kamin tace " Jindadin Rayuwa ta kaf zan baki don naki rayuwar , har ta Rayuwa ta
zan iya sadaukar wa domin ki ..... Tari ne ya ƙwace Hauwa nan take tayi saurin tsugunawa daga
inda take tsaye . A hankali take furta " Alhamdulillah Allah na gode maka da naga Wannan
Rana , Yau Ƙanwata ce ke cikin jin dadi da ƙwanciyar hankali,nasan ko bayan Rai na Aydaan
zai kula da Ƙanwata Sosai ,don yasan yanda nake Son ta a zuciya ta da Rayuwa ta . Wani irin
tafi ne ya turniƙe ta , zuciyar ta na ƙullewa tare da mata zafi . Taffin Hannun ta tasa tana rufe
bakin ta inda taji ruwa na biyo hannun ta . Sai da ta tsagaita da tarin ne sannan ta Bude Hannun
nata tana Gani ....Idanun ta ta fiddo a tsorace ganin Gudan Jini da tartsatsin sa a hannun ta......!


*Littafin na kuɗi ne Regular Group₦300...Vip group₦500... Special₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
#Mmnteddy*️SEXXI'ES HOUSE️*

Forty-Two 42
#Mmnteddy

___________________


*Littafin na kudi ne Regular Group₦300 Vip group₦500 SPC₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 ko ta wannan
number 09061466409*


Wani irin harbawa Zuciyar ta keyi tare da buga mata da ƙarfi da ƙarfi idanun ta na fara ɓarin
Ƙwallah wanda bata san da zuwan su ba sai dai saukar su . Kusan mintuna Uku tana tsugunne
nan inda take tare da nazarin Sanadiyar Zuwan wannan jini wanda bata taɓa Ganin tayi irin
hakan A duk lokacin da Tari ya Turniƙe ta ba . Hummm Numfasawa tayi tare da miƙewa duk da
jirin dake Ɗabar ta amma a hakan take raɓa jikin bango , Hannun ta tasa a saman igiyar

Shanyan Tsakar gidan tana Ɗaukar Mayafin ta tare da Yana jikin ta dashi ....nufar Ɗakin Umma
tayi tana leƙawa don ta sanar mata zata leƙa Waje ta dawo ,amma kuma anan ta tadda Umma
na Sharar barcin ta wannan yasa Ta juyawa tana nufar Sauron Gidan tare da ficewa izuwa Wani
Chemist na Dr Jamilu , Wani matashin Likita dake anan layin nasu . Duhu duhu ke ɗibar ta
amma a haka take tsallake Ƙaramin Titin Layin har ta isa Bakin Shagon Jamilu . A'a Sannu da
Zuwa Hajiya Hauwa kece da kanki da Wannan yammaci Haka ?. Murmushi ta ƙaƙaro kamin
tace " Eh Fa Dr Jamilu , nazo ne a rubuta mun maganin Ciwon Alcer a tunanin ta gyembon ciki
ne . Okay to bari na duba na dauko miki. Zauna ga kujera bayan ki . Juyawa Hauwa tayi tana
zaunawa a wani Rober Chair ,tana zama Wata Yar budurwar Yarinya na shigowa ƙawar Aaliyah
. Adda Hauwa kece anan ? Bakya jin dadi ne ko Umma ce?. Murmushi Hauwa tayi kamin tace "
A'a Salmah ba Umma bace wallh Ni ne dai bana jin Dadin jikin nawa , ƙirjina kemun zafi nafi
tunanin alcer ne shiyasa nazo sayar magani .


Wayyo Adda Hauwa Sannu , Wallahi ciwon nan baya da Daɗi sam , Allah yakaro Afuwa . Amin
Salma . Adda Hauwa tayi Maganan tana juyawa tare da kallon can Wajen Hanya . Zuwan
Salma yasa ta tuno da wani lokaci da yarintar su . A duƙe ana ta Wasa tsakanin ita da Aaliyah ,
Ɗago kan da Salma zata yi sai tace " Aaliyah Tsakanin Maman ki da Abban ki Wanne kika fi so
? , nidai nafi Son mama na kefa?. Shiru Aaliyah tayi tana kallon Salma kamin cike da Yarinta
tace " Ni dai Nafi Son Adda Hauwa ta . Adda Hauwa sai Anjima Allah yakara Sauƙi ....Maganan
Salma ya katse mata tunanin da ta Faɗa a lokaci daya . Okay ki gaida mutanen Gida . Muryar
Jamilu ne ya katse ta yana cewa " Wai Hauwa ba asibiti kika je aka yi miki Gwaji ba ,aka sanar
miki da ciwon ki ?. Girgiza Kai Hauwa tayi kamin tace " A'a gaskiya banan naje ba ,Ni ce dai
nayi tunanin hakan . Hauwa Maganan gaskiya ba Wannan ciwon na gani a tare dake ba . Don
haka ba wannan maganin zan baki ba ,yanzu zaki zauna na duba ki sannan sai na baki
maganin . To to Likita babu damuwa Ai .

**

Bayan Ta fito Privacyn ne ta tsaya a Bedroom din tana kallon kayan da ya fiddo mata ,
Ƙananun kaya ne English wear , Riga da Wando ...Ɗaga kayan Aaliyah tayi da hannun ta tana
bin su da kallo , kamin ta yi magana a sarari da cewa " da ba irin wannan bane masu yalwa
wallahi da ba zan saka ba , Dadin ta daya bana Son kaya masu nauyi shiyasa ma zan saka .
Nufar Mirror tayi tana Kimtsa kanta kamin daga bisani ta saka Kayan ...Wow tayi kyau ƙwarai
duk da Wandon bai kamata ba mai ɗan yalwa ne , wannan yasa Hips Ɗin ta ke Ya bayyana
Sosai kasantuwar Wandon kaman cotton rober ne . Shi kuma Rigar mai kaman T.shirt .Juyawa
Tayi tana bin Bedroom din da kallo ,ganin har a wannan lokacin bai shigo ba , Wannan yasa ta
juyawa tana nufar Ƙofa tare da ficewa don yunwa take ji sosai . A Falon ma nan taga baya anan
wannan yasa ta tsayawa tana tunanin to ina kuma ya je ne?. Juyawa tayi tana nufar restroom
ɗin shi ,Wanda anan ne nan ma taga Wayam . To ina yake ne? Tambayar da tayi mawa kan ta
kenan .

Juyawa Aaliyah tayi tare da nufar Wannan saman benen inda yace mata Dodon Sa na ciki ,

murmushi tayo tunano da Ruɗa ta da ya dinga yi , wannan yasa ta karambanin Hawa ba tare da
ta san Hanya ba . Bin ko ina take da kallo komai a tsare gunun burgewa ....A haka ta kutsa kan
ta izuwa Wani ƙayataccen Falo. Cak ta tsaya tana kallon sa ,wanda shi bai san ma da shigowar
ta ba , gaba Ɗaya hankalin sa da kallon sa ya tattara kan Hoton dake maƙale a bangon Falo ,
yana kuma tsaye hannun sa Ɗaya na akan Saman Hoton . A hankali Aaliyah ta fara takawa
tare da isowa inda yake tsaye . Har a lokacin bai farga da zuwan ta ba idanun sa na akan Hoton
Adda Hauwa , Wanda take Sanye cikin Uniform alamun Hoton tunna Secondary school ɗin su
ne . Gyefe kuma ɗaya ga Hoton shi tare da ita , fuskokin su duka cikin matsanancin Fara'a , ko
ba'a Faɗa maka ba a wannan lokacin kasan suna cikin jin Daɗin rayuwar ta su duka . Suna
kuma jin Dadin kasancewa da juna .! Shiru Aaliyah tayi jikin ta yayi sanyi Sosai , Kallon Hoton
da yake wanda ko ba'a faɗa maka ba kasan yana faɗa mata sirrin zuciyar sa ne . Tausayin shi
ne taji ya kamata , bangare guda kuma tana tausaya mawa Zuciyar ta itama , Me yasa zuciya ta
ta fara Son maso Wani?.

Hannun ta takai tana kama hannun shi tare da cewa " Ya Aydaan.! Saurin juyowa yayi yana
kallon ta ,a lokaci guda ya sakar mata Sanyayyar Murmushi kamin yace " Wow You look so cute
� uhmmm ya ƙare maganan cikin kawar da abun dake zuciyar sa yana manna ma laɓɓan ta
ht kisss . A hankali ta janye jikin ta tana yin baya kana tace " Yah Aydaan Kana Son Adda
Hauwa ko? . Saurin Kallon ta yaya yanayin fuskar sa na sauyawa daga yanda yake . Kasan
mene ne ? Ka sake Ni ,idan kayi hakan zaka iya Auren Adda Hauwa ,Nima ina Son.... Yi mun
shiru...!! Yayi Maganan cikin Tsawa wanda yasa taji Ƙirjin ta ya buga Dammm ... Baya tayi cikin
Sauri tayi idanun ta na ciko da ƙwallah wanda a lokaci guda suka fara Saukowa zuwa ƙwancinta
. Bana Son ƙara jin irin Wannan Maganan daga bakin ki kina jina? Idan na rabu dake ,ke kuma
da Wane zaki rayuwa ? Soyayya na dake zuciyar ki fa? Ko baki san Zuciyar ki ta kamu da
Mahaukacin SOYAYYA ta ba? . Humm ke yarinya ce Aaliyah ba zaki san hakan ba . Hawaye ne
ya cigaba da bin Kuncin ta a hankali ta motsa laɓɓan tana cewa " Naji ina Son ka ,Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login