Follow us on social media

Showing 15001 words to 18000 words out of 79618 words

Chapter 6 - Sexxi'es House Complete Complete Hausa Novel by Aisha Maman Teddy

22 Nov 2025

1608

uwa...
Akwai na Breast elargement , Nono suyi ƙyau ɓul² su tsaya cak ko na wata budurwar Albarka
,maganin namu kala biyu ne set ne Sha da shafawa akwai me cicciko da nono ya mikar dasu
kuma Ya Kara musu girma kuma akwai me cicciko da nono ya mikar dasu batareda sun Kara
girma ba. Akwai maganin ƙarin Hips elargement , ki hade ki zama cikakkiyar mace , duk inda kika juya
ansan ƙwarai da mace tabbas . Sannan Akwai supplement Wanda zai gyara maki skin din ki
,kiga fatar ki na fresh na glowing . Ba'anan Mamanteddycare ta tsaya ba , Muna sayar da
Creams lotions ,B.S.C Shower Gel , Oil akwai ƙaramin set da Kuma babban set na mayukan mu
,aƙwai na Choco skin akwai Kuma na Farare duka Alhmdlh Zaki Sha mamakin yanda Zaki koma
tamkar tarwaɗa , gashi dai mulkin baba buhari muke ,yanzu min faɗa na Baba Bola tinubu ,
Wannan Yamushewar da fatar ki tayi daga 2020-2023 kina amfani da products ɗin mu Zaki
koma tamkar ana Wanke ki da Ruwan Karas . Da yawa wasu na zuwa maman teddy Kinyi
maganan Wani Magani a ciki books din ki ,Muna Son shi yaayyayaaa to calm down madam.! It
okay faɗuwa taxo dai dai da zama , aƙwai maganin mu na Miata iyayen mu , akwai na herbal
akwai Kuma na capsules . ga masu bukata just contact me on WhatsApp or direct call via
08081202932 / 09061467409 Ina da cikakken lokacin ku masoyan Mamanteddy skin care and
my collections thkns for your support and ur encouragement �.

*Littafin The Sexxies House na kudi ne a page 10 free page zai ƙare maza hanzarta Wajen

mallakar taki.... Regular Group ₦300...Vip Group ₦500... Special ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan VTU
transfer ne ki tura ta Wannan number 09061466409...Ƴan Niger kudin ku Regular payment
Zaku turo katin artel na 500f ,idan Vip Group ne katin Artel na 1000f na gode..... #share Please
taku ce �#MAMAN TEDDY #MAMANTEDDIE'SHAUSANOVELS
#MAMANTEDDYSKINCARE#MAMANTEDDYCOLLECTIONS*
**
Ɗaura Laɓɓan sa yayi a saman na Aaliyah tare da manna laɓɓan nashi da nata yana fara
tsotsan Bakin nata cikin Wani irin tsaftacaccen Salo , Ba tare da yayi duba ga Yayyun nashi ba ,
Don duk cikan su shine ƙarami ,Hibba ce kaɗai ya girme mawa ,Amma yanda yake isa da
Miskilanci ga Mulki ka rantse Irin yayan nan nasu ne . Aydaan....." Summy ta kira sunan shi
cikin Wani irin ɓacin Rai , Yayin da Aaman yayi Saurin Riƙota don ganin yanda tayi tamkar zata
kifa masu aka , Jikin ta na Wani irin tsuma tana shirin finciko Aaliyah .

Jikin Aaliyah ne ya hau Rawa kar² , Yayin daga cikin Ƙashin jikin ta take ji kaman an zare mata
laka ,babu Kuzari , Jin Wani irin baƙon Al'amari take Wanda bata taɓa jin irin ta ba , Wani irin
fincikar kan ta tayi daga Riƙon da Aydaan yayi mata yana Wani Tsotsan bakin ta tamkar Wanda
dama sun saba hakan , wato hasashen Summy tayi gaskiya kenan .! Cikin Sauri ta miƙe Jikin ta
ko ina Rawa yake ,so take tayi kuka amma ta kasa Saboda Tsoron Yaran Wannan Gida ,wanda
komai a gaban idanun su ya Wakana . Miƙewa tayi cikin Sauri tana ɗaga Ƙafarta tare da Son
barin Wurin cikin Sauri , Amma kuma ina ba tayi tako biyu ba taji Hannun Aydaan ya riƙo nata ,
cikin Sauri Ta juyo tana Kallon kyakkyawar Fuskar sa , Wanda yake ribatar Ƴammata dashi ,ciki
har da Summy wanda a kullum mafarkin ta bai Wuce taga sun yi Aure ita da Aydaan Ɗin gashi
a yau yayi masu abun bazata wanda basu taba tsammanin sa dashi ba .

Cikin Wani irin Zafi kaman zata yi Kuka Hibba tace " Ƙwazin Aydaan ,meye Haka , Yar Aikin ka
,House maid ce fa ita , Don Allah Pls Yah Aydaan Kar bakin ka ya faɗa mana abun da muke
gani a yanzu a cikin idanun ka da kuma zuciyar ka game da Wannan jakar dabba ƙazamar Ƴar
Aikin .! Shiiiii Don't say it Again". Aydaan yayi maganan yana miƙewa daga Tsugunon da yake
tare da fuskantar dukan su babu na dama ba kuma ya jin ya aikata Wani Abu da bai dace ba .
Kuka Hibba ta sa tana Faɗawa Jikin Mubarak da Ran shi ya gama ɓaci , a rayuwar sa bashi da
Abun ƙi da ya Wuce talaka .


Summy ne ta katse Aydaan tana cewa " She'll Say it, Ƙarya Hibba ta fadi , Tir Abun kunya ."
Duk abin da kake tunani wallahi bazai taba faruwa ba ,bazai yiwu ba , Domin mu ba zamu taba
hada jini da Talaka ba , See her ibeg , Ku kalle ta fa?. Summy ta ƙare maganan tana caɓa baki
ma Aaliyah , Wanda Cike da Kawar da komai Aaman ya yi Saurin cewa " No Abun da kuke
tunani fa Sam ba haka bane ba , Ta bashi tausayi na Saboda Marin da kika yi mata , shiyasa
.....Aaman , Aydaan ya kira Sunan Aaman cikin Muryar masifa wanda kome zai faru ya faru?.
Waya Faɗa maka Haka , I love her." Ina Son .......Aa'aaa...! Aaliyah ta katse shi tana fashewa
da kuka tare da Girgiza masa Kai tana faɗin Wayyo na shiga Uku Na Ni , idanun sa ne suka
kaɗa , Wani irin gumi na zubo masa , yana So yayi mata magana amma Miskilancin sa da izza

ya hanasa . Da Gudu Aaliyah ta juya tana barin Falon cikin Wani irin tashin hankali , Kai tsaye
Sasan Ma'aikatan Gidan ta nufa .

**

Na gaji da zama dake babu Wani Abu da nake ƙaruwa dashi , Saduwar Aure ma kin hanani yau
Ƙwana biyu kenan babu wani Al'amari dake shiga tsakanin mu , na gaji zaman kanki kike yi
,don Haka Hauwa daga Yau ki cigaba da cida Kan ki ... Ɗago da Sanyayyun idanun ta tayi daga
Sukolar da take masa kamin tace" To Yaya Babu damuwa , Ngd . Wani irin kallon bakin ciki yayi
mata ,a zuciyar shi yana cewa " Dama Ai hakan ba zai dame ki ba ,tun da tun Auren mu kusan
Shekaru goma banike cida ke ba . Mtswwww Wani dogon Tsaki yajah yana ficewa daga Gidan
tare da cewa" Ki guji irin Hukuncin da zan yanke akan ki a ko wani lokaci....Wani irin bugawa
Ƙirjin Hauwa yayi , a lokaci guda Ta tuno da Maganganun sa Wanda bata jin zai taɓa gogewa a
zuciyar ta , wannan kalmar da Salisu ya Faɗa ,shi yake yawan Fada mata a lokacin da yake
neman Soyayyar ta . Bana Son ka Aydaan , Zaki Soni ,dole Jidderh Zaki Soni ,fiye da yanda
nake miki a yanzu . Kai Da'alla Wuce mu tafi , Idan su talakawa ana masu aure a sheka sha
takwas kai A gida Za'a yi maka ne? . Ƙwantar da hankalin ki Jidderh shima haukar Ƙuruciya ne
,babu abun da zaiyi dake don yafi ƙarfin ki sama da ƙasa . Muryar Aaman taji yana dawo mata
da maganganun da sukayi kusan shekaru goma Sha biyu baya . Cike da Tsiwa ta hau maida
masa da martani tana cewa " Nima babu Abun da zan yi dashi ,ai shi ya nace ,kuma yasan Ni
yayar sa ce ,don na girme masa ... Jidderh Wata biyu fa kacal kika girme Ni dashi ....Pls Aydaan
mu tafi , kar Wannan yar matsiyatan ta ɓata mun rai yanzu anan wurin .


Nisawa Hauwa tayi a hankali tasa Hannun ta tana goge Ƙwallahn da ya taru mata , wannan
itace Ƙaddara ta Auren Salisu , Kaima Aydaan nasan a yanzu Allah ya haɗaka da matar ka ,kila
har da ƴaƴa , Itace matar ka ƙaddarar ka , Allah ya baku zama lafiya."

**

Ammie Ammieee... Summy da Hibba ,Billy suke fadi kenan suna kutsa kan su izuwa
Ƙayataccen Falon Ammien Aydaan . Ammie dake Dining room ne tayi Saurin fitowa jin Kirar
sunan ta da yaran nasu keyi har muryoyi kusan Hudu. Hannun ta dauke da Bowl Wanda cikin
sa ke Ɗauke da Farfesun Naman Rago , don Daddy mutum ne ma'abocin Son cin irin Wannan
naman . Aje Bowl Din tayi a saman Table tare da kallon Yammatan nata tana shirin magana ne
Hibba da yake duka gidan itace Ƙarama yar Auta da Sauri ta faɗa jikin Ammie tana fashewa da
kuka mai taɓa zuciya ...Oh Allah .! Shine furucin da Ammie ta fara fadi kamin daga Bisani tace "
babyn Ammie Waya taba mun ke ne? Ta ƙare maganan tare da Ɗago Hibba dake kuka sosai .
Summy ne ta amshi Ammie da cewa " Ammie Dole Hibba tayi kuka , Ƙwazin Aydaan soyayya
yake shirin yi da Yar Aikin nan nasa , wannan wani irin masifa ce ?.


Yar Aikin sa kuma? Aaliyah kike son kice?. Eh Ammie Ita fa , Ni yanzu Banma san mafita ba .

Hibba ne da sai a yanzu ta buɗe Baki tace " Ammie a yau ta bar gidan nan a koreta kawai
wallahi zaifi mana . Nisawa Ammien tayi tare da Girgiza kai tana cewa " A'a wannan ba mafita
bane ba . To Ammie ta dawo Part ɗin Momy na da Aiki ,shi sai akai masa Wata . Summy tayi
maganan tana tunanin irin izayar da zata yi mawa Aaliyah ranan da ta fara aiki a bangaren su ,a
zuciyar ta kuwa cewa take " Da ƙafarta zata Gudu .

Okay to shknn Daina kuka babyn Ammie , Yanzu zan Saka Salamatu ta maida ta Aiki Part Ɗin
Hajiya Rahina , shikenan?. Murmushi Hibba tayi tana gyada kan ta Alamun eh . Oyah ku muje
ku zauna kuci Abinci....To Ammie suka furta a tare ,suna Nufar dining Table da Ammie .

**
A hankali ya Ɗago da Lulun idanun sa yana bin sabuwar Ma'aikaciyar nasa da kallo . Yallaɓai
An kammala komai . Banza yayi kaman ba zai kula ta ba ,sai kuma yace " ina Aaliyah take?.
Ɗan risinawa Sayyada tayi tare da cewa " Tana Part ɗin Hajiya Rahina ,nan ta koma da Aiki ....
Shiru yayi a zuciyar sa yana cewa " Ba ita ta koma da kan ta ba ,nan dai suka koma da ita. Part
ɗin Mom Rahina , Wanda a karin banxa ma'aikatan ta na Wahala ,don bata hada hanya da
Talaka kaman yanda tace , to ya Aaliyah zata kasance a Wannan Ɓangaren?. Numfawa yayi
yana cewa " Okay. Ita dai Sayyada gani tayi Ya Miƙe ba tare da ya tanka ta ba yana ficewa
daga Bedroom Ɗin nashi wanda ko ba'a faɗa mata ba tasan inda zaije bai wuce Part ɗin
Ammien sa ba ko Part ɗin Mom Rahina . Wani irin tabe baki Sayyada tayi tare da cewa ikon
Allah To Wai ita Aaliyah da me tafi mu ne? Hasken Fata ko me ne?. Juyawa tayi cike da jin
Haushin Aaliyah tana cigaba da Aikin ta .
**

Kallon Summy tayi yanda take juyi a saman bed ɗin ta....kusan awa ɗaya Aaliyah tana a tsaye ,
a kwana biyu har tayi baki ta faɗa tayi rama Saboda Tsaban Wahalar da Take sha na Yammatan
Gidan ,wanda a yanzu har da Momy Rahina . Keee na baki mintuna talatin ki juya mun komai
na Bedroom ɗin nan , kamin na fito daga Toilet . Okay To Hajiya . Aaliyah tayi maganan tana
risina mata ,tare da fara aikin da ta sata . Ita kadai ta fara kokarin juya ƙaton gadon nata ,wanda
jin nauyin da yasata kasawa , Wannan yasata Saurin fita tana Kirar Wata Yar aikin don ta taya
ta .

Aiki suke iya karfin su amma sun kasa juya gadon da aka hadota da India . A haka Summy ta
fito daga Privacy ta gansu ba wani gyara da suka yi sai aikin kiki² da suke da Gado . Murmushi
tayi a zuciyar ta ,don dama tasan ba zasu taba iyawa ba . Ke Wacce irin Jaka ce? . Nasaki Aiki
sai ki kira wata kuyi tare ?. Buɗe Baki Aaliyah tayi zata yi magana kawai taji Summy ta kife ta da
Mari . Kamin ta Ɗago ne ta kara kifeta da Wani wanda yafi na farkon , fashewa da Kuka Aaliyah
tayi tana ba Summy Hakuri ,Amma ina fizgota tayi tana Duka kaman Uwan ta tare da Wurgata
Saman Gadon ta , Dukan ta take Aaliyah na ihu ,wanda da hakan taga Bai mata , Ganin Aaliyah
teenage ce yasata Sa hannun ta tana cafkar Nonon ta tana murɗe mata su cikin mugun ta
kaman zata cinkosu daga Ƙirjin ta , Wani irin ƙara Aaliyah tasa tana shidewa don azaba
...Wanda kamin ta dawo hayyacin ta Summy ta sa hannun tana kife bakin ta da Mari , Tare da
cigaba da jan Nonon ta tana murɗasu kaman zata tsinka tana murmurdesu....A gigice Aydaan

ya shigo Bedroom Ɗin don jin yanda Aaliyah ke ihu bana Wasa ba........inalillalahi wai'inna
ilaihir raji'un shine kalmar da Aydaan ya fadi tare da Saurin nufo inda Summy take ta haye
saman Aaliyah tana Duka tare da murɗa Nonon ta ....Damƙo Summy tayi cikin zafin Rai yana
fizgota ƙasa , Ji kake Tass Tass Tassss yana Wanke fuskar ta da Mari har sau uku...........!

*Littafin The Sexxies House na kudi ne a page 10 free page zai ƙare maza hanzarta Wajen
mallakar taki.... Regular Group ₦300...Vip Group ₦500... Special ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan VTU
transfer ne ki tura ta Wannan number 09061466409...Ƴan Niger kudin ku Regular payment
Zaku turo katin artel na 500f ,idan Vip Group ne katin Artel na 1000f na gode..... #share Please
taku ce �#MAMAN TEDDY #MAMANTEDDIE'SHAUSANOVELS
#MAMANTEDDYSKINCARE#MAMANTEDDYCOLLECTIONS**️SEXXI'ES HOUSE️*
Romantic and comedian story

Subscribe my new YouTube channel https://youtu.be/adm3pEGkdqw
@mamanteddyhausanovelsaudio.

Last Free page
9&10
Mamanteddy skin care and collections. Muna da magunguna na gargajiya da na bature
Supplements with zero chemical reaction and there's pure natural herbals...To Uwar Gida ,
Amarya , Aunty na , Kanwata da Kuma Ƙawata me kike Jira? Eiye Zaki zo ayi gyarar Dake
ne , ko kuwa zama zakiyi kullum kece a sahun baya ki wuce sa'a na gulmar ki a baya ,in ma
Baki samu tijararriyar da zata Tari tsaban idanun ki tace " Haba Rakiya wannan nono naki
kaman Yaɗi babu gyara ,Kuma kina budurwa ,tamkar wacce ta shayar da Yara biyar . Ke Kuma
Matan Boss ai na tsufa miji na ba me kalle² bane...kuji min ita da Allah , wayaƙi gyara . Taho
Mmt skin care products ɗin mu masu ƙyau ne ƙwarai Yar uwa...
Akwai na Breast elargement , Nono suyi ƙyau ɓul² su tsaya cak ko na wata budurwar Albarka
,maganin namu kala biyu ne set ne Sha da shafawa akwai me cicciko da nono ya mikar dasu
kuma Ya Kara musu girma kuma akwai me cicciko da nono ya mikar dasu batareda sun Kara
girma ba. Akwai maganin ƙarin Hips elargement , ki hade ki zama cikakkiyar mace , duk inda kika juya
ansan ƙwarai da mace tabbas . Sannan Akwai supplement Wanda zai gyara maki skin din ki
,kiga fatar ki na fresh na glowing . Ba'anan Mamanteddycare ta tsaya ba , Muna sayar da
Creams lotions ,B.S.C Shower Gel , Oil akwai ƙaramin set da Kuma babban set na mayukan mu
,aƙwai na Choco skin akwai Kuma na Farare duka Alhmdlh Zaki Sha mamakin yanda Zaki koma
tamkar tarwaɗa , gashi dai mulkin baba buhari muke ,yanzu min faɗa na Baba Bola tinubu ,
Wannan Yamushewar da fatar ki tayi daga 2020-2023 kina amfani da products ɗin mu Zaki
koma tamkar ana Wanke ki da Ruwan Karas . Da yawa wasu na zuwa maman teddy Kinyi
maganan Wani Magani a ciki books din ki ,Muna Son shi yaayyayaaa to calm down madam.! It
okay faɗuwa taxo dai dai da zama , aƙwai maganin mu na Miata iyayen mu , akwai na herbal
akwai Kuma na capsules . ga masu bukata just contact me on WhatsApp or direct call via

08081202932 / 09061467409 Ina da cikakken lokacin ku masoyan Mamanteddy skin care and
my collections thkns for your support and ur encouragement �.

*A wannan page din Free page ya ƙare ,Littafin The Sexxies House na kudi ne free page ya
ƙare da ga wannan maza hanzarta Wajen mallakar taki.... Regular Group ₦300...Vip Group
₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta
Wannan number 08081202932...idan VTU transfer ne ki tura ta Wannan number
09061466409...Ƴan Niger kudin ku Regular payment Zaku turo katin artel na 500f ,idan Vip
Group ne katin Artel na 1000f na gode..... #share Please taku ce �#MAMAN TEDDY
#MAMANTEDDIE'SHAUSANOVELS
#MAMANTEDDYSKINCARE#MAMANTEDDYCOLLECTIONS*
**

A gigice Summy ta saka Hannun ta a saman Kuncin ta , Wanda kamin tayi wani yunƙuri cikin
Sauri da Gudu Aaliyah ta miƙe tana nufar Bayan Aydaan tana Ɓoyewa tare da cigaba da
shashsheƙar Kuka ,Don har a Wannan lokacin Dukan Summy da Yanda tayi ta murmurɗe mata
Nono kaman zata Tsinka su mugun zafi suke mata. Don ita ta gama cire Rai da Summy a yau
tsinke mata Nono zata yi ....Cikin Kuka Aaliyah ke cewa " Yallaɓai Don Allah ka tafi dani , Tsoro
nake ji . Kamin Aydaan yayi ma Aaliyah magana ne ,Summy cike da Wani irin yanayi na takaici
da tsananin ɓacin Rai ta kalli Aydan tana cewa" Aydaan Ni ne ka Mara? Ni Summy zaka Ɗaga
Hannu ka sauke yatsunka biyar a kunci na?.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login