Back to novel

Chapter 5 of 5

FUREN ZUCIYA Fure a Sarkafe By Nasreel R.L. | Karanta Cikakken Labarin

dinta dasuka sha lip gloss akan natural pinkish red color dinsu sai kyalli sukeyi they look so fresh, soft and suffle. Saurin dauke idonta tayi daga kan Miral dan ji tayi inama yarta ne da wannan kyan? Inama ace Hanat dinta ce da shikenan batada bukatar har saita bata lokacinta"

akan wayancen mutanen duk namijin da takeso zata samu.

Daidai ta dauke idanunta ya sauka akan na hanat da itama daidai lokacin ta dauke idanunta dasukayi ja daga kan Miral. Ta rasa meke mata dadi a duniya tunda tsautsayi yasa ta daga idanunta suka sauka akan Miral. Wani hucin bakin ciki ke dukan mata zuciya babu abunda takeso a zuciyarta kamar ta mike ta yayyaga fuskar Miral. Wasu kwalla taji suna kokarin zubo

mata tayi saurin mikewa zata fita.

Riko ta Ummi tayi da sauri sannan tace ma Miral  ke tashi ki fita daga nan zan kiraki idan

lokacin tafiya yayi . Ok Miral ta ansa mata dashi cikin siririn voice dinta sannan ta mike ta fice.

Kallon Hanat Ummi keyi Tana ganin yanda wasu zafafan hawaye ke zarya a face dinta. Tasan sarai meke damun yar nata. Hakuri tafara bata tana shafa mata baya dan banda wannan babu abunda zata iya mata. Saida Hanat ta tsaida kukan nata tsab sannan ta dago face dinta daga shouldern Ummi tana share hawayen daya bata mata face duk make up dinta ya baci yayi

smudging.

"Ajiyar zuciya take saukewa daya bayan daya tana kallon kofar da Miral ta fita daga ciki tana balla mata harara kamar da Miral din take. Lallashinta sosai Ummi tafara yi saidai ganin bajin rarrashin takeyi ba yasa tace  Hanat my daughter karki bari wannan dan abun ya bata miki rai, bata fiki da komai ba infact kin fita komai, duk Kyan nan na mujiya ne bakiga make up ne a face din nata ba? Idan ma tafiki kyau saime? Me kyan ya anfana mata? Babu, saidai masifa daya kawo mata. Dan haka ki share hawayenki nanda yan kwanaki za a shafe babinta daga doron"

kasa .

Juyo da face dinta Hanat tayi ta kalli Ummi idanunta a ware da duk kwalli da eye makeup yayi

"smudging, cikin muryarta data dan shake saboda kula tace  Ummi ban gane ba, mekike nufi"

"za a shafe babinta? Kasheta zakuyi? . Dan dariya Ummi tayi sannan tace  No daughter, ba kasheta zamuyi ba, saidai mutuwa tafi abunda zata gani sauki. Kedai ki cire damuwa a cikin ranki, nafada miki komai a duniya nada ranarshi, ita Miral din dana dauka dukda baso nayi ba kin zata a banza ne? No. Bana taba yin abu babu dalili, saidai anfaninda zata min yanzu yasha"

banban da anfanin da nazata zatayi mun a chan baya .

Kura mata ido Hanat tayi tadan hade gira dan kwata kwata bata gane ina maganar Ummi ta

"dosa. A kule tace  Ummi nifa ban gane me kike so kice ba, kawai ki fada mun ni kidena wahalar dani ."

"Dan sauke nunfashi Ummi tayi sannan tace  Kintuna ranar dana dawo da Miral gidana ko? A lokacin da iyayenta sukasa a fitar da ita daga gidansu duniya tayi abunda taga dama da ita ko tayi rai ko ta mutu, naga opportunity na dauketa na ajiye a gurina dan nasan watarana dole zasu zo nemanta dan a cikin fushi sukayi hukunci musamman ma sister na dan wace uwa ce zatayi ma yarta wannan hukuncin a shekar sha shida kawai? Saidai sun tabbatar ma da kowa cewa da gaske sukayi hukuncin dan kuwa basu nemeta ba har tsawon shekara daya. Lokacin nayi danasanin daukar ta, saidai kuma nabarta tacigaba da zama saboda wata friend dina data bani labarin wata Organization, bazan shiga cikin meta fada mun ba kokuma menene organization din, basai kin sani ba. Amma dai kisani cewa samun Imad damuke son kiyi toh Miral ce silar, sannan daddynki zai dawo da kafafunshi har inda nake sai yanda nayi dashi"

saboda Miral .

"Shiru Hanat tayi tana kallon Ummi da mamaki fal cikin ranta  Ummi kenan tsafi za ayi da ita? . Girgiza kai Ummi tayi sannan tace  Nikaina bansani ba daugher, iya abunda nasani zan mika yarinyar, nayi ma friend dina tambayar nima tace mun ba tsafi bane, wai sun wuce suyi tsafi da mutun. Sannan banaso naji maganar nan a ko ina, ko waye kuwa duk ranar da maganar nan ta fita ki kaddara keda Imad Babu ku, sannan kina ji kina gani wata za a kwace miki daddynki, duk wannan designers din da status dinki, daji dakikeyi ke yar The Billonaire Umar Ayuro ce kowa"

yasan an kwace miki daddynki .

Sosai kan Hanat ya daure da tama kasa processing abubuwan dataji. Saidai abu daya tasani

taji dadi sosai da za a dauke Miral sannan kuma ta tafi kenan. Bata san me Miral tayi mata ba amma ta tsane ta a rayuwarta babu wanda takejin bakin shi a duniya kamar Miral.

A bangaren Miral kuwa koda ta fita waje babu wani abu a zuciyarta ta samu wani dan bench ta zauna adan nesa da lounge dinsu Ummi tana kallon mutane dake ta shigowa harabar gurin a nesa dasu dan ba wanda keyowa nan yawanci suna shiga Public lounge wasu kuma Vip lounge suke shiga. Dan swinging kafafunta tafara yi tana cizan lips dinta gabadaya tazama bored so kawai takeyi suzo su tafi. She feels so on edge da dukda tana fargabar abunda zata tarar idan

sunje din amma tafi bukatar su tafin kawai akan tazauna jira anxiety ya kasheta.

Kamar an ansa mata wish din nata kuwa daya daga cikin securities din yace mata tazo su tafi. Mikewa tayi dadan saurinta ta shiga cikin lounge din da yayi leading to private boarding room

daga nan direct suka yi cikin wani medium sized private jet suka tashi.

"Solid 18 hours sukayi daga saudi zuwa Ghair Muaddal. Rabin tafiyar nasu Miral ta kasa bacci fargaba ta cika zuciyarta. Takasa nutsar da Tunaninta gabadaya a hargitse take jinta. Anxiety, nervousness har wani amai amai takeji duk saboda fargaba. Ko abinci da flight attendants suka kawo takasa ci. Tana so tayi convincing kanta cewa zasu karbeta sannan sun yafe mata amma"

wani bangare na zuciyarta nason hanata gamsuwa.

"Zuciyarta na fada mata babu abunda zaisa Ummi ta tafi da ita Ghair Muaddal indai ba iyayenta sun yafe mata bane saidai kuma idan ta tuna irin zafi dasuka dauka da yanayin hukuncin dasuka yanke akanta bata tunanin zasu yafe mata. Wani tunanin neya fado mata, toh kodai sun gano gaskiyarta ne? Ko sun gano cewa Layla karya tayi mata? Sosai ta gamsu da hakan dan"

dama duk wuya duk rintsi gaskiya zata fito.

"Ganin tasamu ansa yasa tunane tunane da fargabar suka dan nutsa ta samu barci ya dauketa. Bata tashiba saida suka sauka a kasar GHAIR MUADDAL. A Airport na boardern kasar suka sauka. Babban border ne da kana shiganta kasan ba karamin guri kazoba, baka isa ka wuce ta batareda proper lisence da tabbatar da tsaro ba. Anan duk wata private jet da commercial daba na kasar ba suke sauka harsai an tabbatar da shigan su cikin kasar. Criminals da masu"

smuggling idan akwai border da basa koda nufarta to bordern Muaddal ne.

"Open space ne da a tsaye bazakaga karshensa ba. Ga walls dinshi are Triple motion sensing, sound muffling fencing ne da duk abunka bazaka iya tsallake shiba sannan na waje bazai iya jin abunda ke wakana a ciki ba haka na ciki bazaiji meke faruwa a waje ba. Kasan shi anyi flattening dinshi kamar kasa saidai ba kasa bane dan a bushe yake sannan kura bata tashi,"

saidai mota bata iya tafiya akai dan hana masu shiga da mota.

Bulletproof untinted Busses ne ke yawo a ciki akan wani lane da akayi layinshi in zigzag da

"white road paint, drones ne baja baja ke yawo a sama, ga poles dake jere da ultra smart facial recognition AI cameras 360 coverage."

"Security personnels ne a baje a gurin da masu patrol dakuma stationary ones dake tsaye kowannen su na sanye da black fit dakuma velvet red caps da red belts. Jikinsu gabadaya is armed with tactical gears, sub machine guns, assault riffles, heavy machine guns, sniper rifles"

"and authomatic grenade launchers, and so on."

Kai dakaga level of security na gurin duk wani tunanin yin badaidai ba saiya fita a ranka. Sai kaji

kamar mai laifi tun kafin kamayi wani abun.

"Wani square cubicle suka shiga yayi scanning dinsu sannan suka fito aka anshi wayoyinsu da kayansu sannan suka shiga wata white millitary Bus, wata different Bus din ta dauki kayansu."

Guri daya suka zauna a layi na uku a bus din ga wasu mutane a gabansu.

Hanat ta zauna a window seat sai ummi a gefenta sannan Miral a sit dake dayen side din da

space din wucewa ya raba su. Sosai abun yake cinma Hanat rai takalli Ummi tace  Ummi nifa

"shiyasa banason zuwa Ghair Muaddal fah, kalli yanda aka gwamutsamu da mutane wai meyasa private cars dinmu bazasu zo su daukemu bah? Duk sai an wahalar da mutane a"

bordern nan kafin ma a shiga . Hanat tafada tana turo baki tareda yamutsa face.

"Girgiza kai kawai Ummi tayi bata biyewa Hanat ba dan gabadaya a gajiye take. Kowa yasan Ghair Muaddal kasa ce da ba a yimata sakai. Komai nata na daban ne, babu ruwansu da cewa kai dan wane ne ko kai wane ne, indai zaka shiga kasar saika sauke kanka, motsi kadan kayi yanzu zasu jefaka cikin maximum security prison da idan ka shiga koda kanada gaskiya saika yi"

spending atleast 6weeks a ciki kafin ka shiga trial.

Duk wanda yasan Ghair Muaddal kuwa yasan akan ka shiga trial saboda ana zargin ka da wani laifi a border toh gwara a kasheka kawai. Gakuma prison dinsu idan ka shiga toh fitowar ka intact yanda ka shiga saidai wani ikon Allah kawai. Ba baya manyan criminals ke tsoron

"shigowa kasar ba, dan yawancin masu shiga cikin prison dinta a haukace suke fitowa."

Sunyi tafiya na wajen 15 minutes dan a zigzag suke tafiya bordern babu titi straight dan a hana gudu a ciki sannan suka kai department of security straight to secondary inspection da ana

gamashi sai shiga cikin kasar.

For more Information contact me via my WhatsApp at 09024295046.

"//ghair muaddal: kasace mai tarin arziki da su kansu basusan yawan arzikin kasar ba, bakuma a tabayin kasa mai arziki kamarta ba."

//miral shoud be wearing red shiry and trousers and so should all the girls.

Things;

Ï% Sarmul quwaa- capital

Ï% Khairat- couzin din hanat.

Corr-

"Ï% Solailis17Hanat19layla18,Mihrima21,Tahira22,Deniz23"

Ï% rymno(phonecompanyghairmiaddal).